Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   26 / 38

75K to 78K   out of 111.9K words

akafa aka daura mata shi sai ta cire ta yar dan bazata iya da mai san matan masifa ba,ita kuwa Asabe sabida abin duniya take zaune dashi a haka ko tsoron ya saka mata cuta bata yi.

Kiran Asabe ne ya hau shigowa wayar ba k'auk'autawa ita kuwa ta ringa rejecting Kiran,sai ga text nan ta turo da "Wlh ido na idon ki Luba sai kin gane shayi ruwane har ni zaki gwadawa bariki ki hau Kiran mijina wato abinda kika yiwa Aisha nima Zaki min daga mutuwar auren ki wlh wlh sai na wulakantaki na kaskantar dake indai kika ce zaki gwada cin amanata Kuma wlh sai na tona miki asirin gwara kije daga can kurkuku ma yafi min kwanciyar hankali dududu yaushe auren naki ya mutu kwana biyu kacal har kin fara neman mijina shegiya karuwa idona idonki wlh sai kin yabawa aya zakinta"


Luba cije lebbenta tayi cikin takaici tana Jin dama ta iya mata reply ta wanke ta da soso da sabulu, sai dai ba wanan damar tunda bataso ta tona mata asirin amma fa dole tayi maganin Asabe ko ta wajen auren mijinta dan ta kuntata mata ko ta karkata wuyan shegiya.

Sauron dake ta kaiwa fatarta cizo yasa ta hau susa,kasan ta ma kaikaiyi kawai yake mata, sai ta sosa take Jin dadi,tana tsoron ace wani kazantar Gambo ya saka mata, zuciyarta har tashi take idan ta tuna yanda ya mata, tsinuwa kuwa ya sha yafi cikin kwando, gambo da Asabe tayi alkawari sai ta wulakanta su.

Yanzu idan tace zata tab'a kudin nan ta kama hotel karewa zaiyi,tasan kudin nan sai dai tayi ta maneji tana siyan abincin.

Contact din wayarta kawai take bi tana duba Wanda zata iya Kira ya taimaka mata,a haka tayi tozali da lambar Sultan danta.

Dailing lambar sa tayi sai da ta kusa katsewa taji ya d'auka

Ta Kira sunansa da "Sultan"

"Naam Ina wuni Mama"

"Sultan yanzu da ranka nake shan wanan wahalar har ace wajen da zan kwana ma narasa sultan nifa mahaifiyar ka ce kasan darajar uwa kuwa? kanaso kayi albarka kuwa"?

"Mama lafiya kuwa mai ya faru kike jeromin wanan maganganun"

"Sultan mijina sakina yayi tun shekaranjiya nake garari a garin nan abincin da zan sakawa cikina ma babu ballantana azo wajen da zan kwana, mahaifina ma an shiga tskanin mu ya koreni,banida wajen zama,kwana biyu kenan Ina fama da Kaya daya har ace Ina da kamar ka sultan na ringa Shan wanan wahalar har yaron da bai Kai ka ba ya wulakantani ya ci mutuncina"


Sultan shiru yayi bai ce komai ba dan a yanzu bai san mai zai ce mata ba sun taso su biyu tare da mahaifin su,da ya matukar gwada musu so da kauna,duk da yana yaro bai manta yanda Luba ta watsar dasu tayi tafiyarta ba Suka ringa rayuwa kamar marayu,daga makaranta sun sha zuwa wajen ta amma haka zata rufe ido tace su koma wajen ubansu ita bama taso asan ta tab'a haihuwa su daina sintirin zuwa gidansu har akwai lokacin da suka je gidan ta rufe shi da duka sabida ya kirata da Sunan mama a gaban Wanda take zance,ire iren Abubuwan nan yasa basa jinta a zuciyarsu ko kad'an ilham ma tafi shi ruko dan ta Sha cewa ita bata da uwa ta mutu,bata tab'a waiwayar su ba har sai da mahaifin su ya fara samun Yan canji,takan kirasu a waya idan ta bushi iska tazo ta gansu Wanda da zuwanta da Babu duk dayane a wajen su dan matan babansu sun rike su tamkar su suka haifesu, sun ma fi Jin kaunar su a kanta"

"Yana ji ka min shiru ko baka ji mai nace bane"?

"Toh mama mai zance yanda kike magana ne Kamar irin nasan an sakeki ne bayan ni bansan an sake ki ba"

"Toh a yanzu ka sani gani nan a titi na rasa wajen kwana kazo ka nema min wajen kwana ko hotel ne ka Kama min ai baka isa kace min baka da kudi ba"

"Mama wlh banida kudi Abba bai fiye bamu kudi ba duk abinda dai muke so yimana yake yi Kuma ni kinsan ba aiki nake ba ki roki su Inna su barki ki zauna tunda bakida wajen zuwa"



"Sultan yanzu ni zaka cewa baka da kudi,? sultan wulakanta ni zakayi nifa na tsugunna na haifa ka da motar ka da babbar wayarka a hannu ko su bazaka siyar dasu ba ka nema min wajen zama kafin komai su daidaita? idan har baka min ba wa zaka yiwa sultan? Yanzu karfe tara har da rabi banci komai ba ga sauro dake ta cizona ku kuna cikin Ac da gado ni Ina titi a zaune"?

Shiru sultan yayi dan ji yayi kansa ma ya fara ciwo sai da ta kara magana yace "Kina Ina Yanzu"?

"Ina k'ofar gidanmu a zaune"?

"Toh gani nan zuwa"

Ya katse wayar luba ta hau cewa "Banda b'atan basira ma irin nawa duk abinan na manta Ina da yaron da zai iya taimaka min kila da jiya da shegen ubansa ya koreni da na kirashi a waya da kila ya nema min wajen kwana naje na samu tsinannen yaron nan ya min fyade na rantse da Allah sai na wulakanta yaron nan"

Tace tana sosa gabanta minti sha biyar a tsakani ta hango sultan ta kuwa mik'e da sauri tana washe baki ai ko bai sama mata wajen kwana ba ta kwana a motarsa kafin ya nemo mata gidan haya ta zauna.

Tun kafin ma ta tsayar da motar ta bud'e tana k'ok'arin shiga sultan yayi saurin cewa "Wai so nake na shiga na roki baba ya barki ki zauna a gidan mama wlh banida inda zan Kai ki kema kinsan ko gida na kai ki Abba ba yarda zaiyi ki zauna ba"

Tsaki taja ta shige cikin motar tana "Karma ka wahalar da kanka wajen ma zuwa wajen baba dan yayi nisa idonsa ya rufe da san yaga na wulakanta burinsa yaga Ina garari a titi nima Banda kaddara mai zai kawoni gidan nidai muje ka Kama min d'aki gobe sai ka nemo min gidan haya na zauna na dan lokaci"

"Mama Dubu hudu ne kawai dani bai zai isa a Kama Miki daki ba sanan Ina zan samo kudin da zan kama miki haya"?

"Idan baka san yanda zaka yi karya ka samu kudi a wajen baban ku ba sai ka siyar da wayar ka ko motar ka ka Kama min haya Ina da kamar Kai bazai yu na ringa garari a titi ba,wane irin wahala ne ban sha akan ku kuna Yara ba sai dan yanzu ka min abinda bai taka Kara ya karya ba sai kace min wani baka da kudi"


Ya riga da yasan kalar rigimarta baice komai ba ya tada motar Suka dau hanyar wani karamin hotel dake bayan gari Dubu uku ne kwana daya har suka isa hotel din bambami take baice mata komai ba dan ya riga da ya Yanke mai zai yi Dubu hud'un ya fito dashi ita kuwa ta tambayeshi nawane kwana daya yace mata dubu biyar ne,Dubu daya ta d'auko ta bashi ya barta a cikin motar sai da ya lalubo dubu daya ya cika ya Kama mata na kwana biyu aka bashi mukulin d'akin,ya fito wajenta.

Suka koma ciki tare shi ya bud'e mata d'akin ta shige tana "A yau nima da ban Haifa ba sai na hadiyi zuciya na mutu jiya da ace na kiraka da duk abinda ya Sameni jiya da bai sameni ba wanan wane irin hotel ne d'akin wani iri kamar ba hotel ba ko dai yake ya dai fi rufin asiri da na ringa bin mutane ana wulakantani karbi ka samo min abu naci dan yunwa nake ji ka hado da dan bredi naci da safe idan Kuma zaka kawo min abincin karyawa da safen shikenan "

Kudin kawai ya karba yayi waje minti goma a tsakani ya kawo mata abincin

Ta karba tana "Yauwa dan albarka kai baka iya dan dabaru wajen karbar kudi a wajen Abban naku ba yanzu karya zaka masa akan motar ka ta lalace ka yanka masa kudi yana baka ka kawo min muje mu kama haya idan da canji na samu na dan siyi kayan sawa iya wanan na jikina ne kawai dani wlh Salis ya wulakantani ko tsinke bai bari na d'auka ba ba abinda ya bari na d'auka"

"Ba damuwa mama zan k'ok'arta insha Allahu"

"Allah ya maka albarka gobe zaka kawomin abincin karyawar"?

"Eee insha Allahu"

"Yauwa dan Allah dan Allah ka hado da dan romo romo an kwana biyu baa hadu ba"

Gyada.mata kai Sultan yayi ya mata sai da safe Yana fita ta baje a tsakiya gadon taci ta koshi ta shige bandaki ta daura alwala tazo ta Rama duk sallolin da batayi ba tana iddar wa ta kwanta ta hau sosa gabanta da taji yana mata masifar kaikai yi tana "Allah ya tsinewa yaron nan Albarka ya saka min cuta dole na nemi kudi na tafi asibiti.

Bacci na fara d'aukar ta kaikaiyi zai saka ta tashi ta fara susa.

Alhaji Salis

Shiru ne ya ratsa motar bayan ya gama bawa Yaya mustapha labarin duk abinda ya faru Kama daga yanda Luba ta fara bibiyarsa har zuwa lokacin da ta saka masa magani dan ya nemeta a ranar muhasim ta tsallake bai mata fyade ba har zuwa yanda Luba ta cigaba da bibiyarsa da yanda ya wayi gari da bukata komai sai da ya kwashe ya fadawa Yaya mustapha dan gani yake a yanzu fadar gaskiyar shine mafita a gareshi.

Ashraf kuwa kansa a sunkuye har ya gama bada labarin yana kara bibiyar labarin a kansa.

"Kayi babban kuskure wajen b'oyewa Aisha yanda Luba ta ringa bibiyar ka da ace ka fada mata da tuni ta dade da rabuwa da ita"

"Yaya wlh a lokacin ko na fada mata bazata rabu da ita ba dan akwai lokacin da na rabasu haka ta hau fushi dani, wlh tsoron Luba ta tona min asiri akan abinda na aikata Wanda Allah shine shaidata baa hayyacina nayi wa muhasim fyade ba wlh wlh ba'a hankalina nake ba Yaya muhasim 'yace a gareni bazan tab'a yi mata haka da gangan ba da ace Kuma Ina da hannu a karkata mata wuya wlh Yaya da na fada maka tunda asirina ya riga da ya tonu banida hannu a abinda ya same ta"

Shiru ne ya Kara ratsa motar tsawon mintuna kowa da tunanin da yake a zuciyarsa.

Kafin Yaya mustapha yayi gyaran murya yana "Daga labarin da ka bamu duk yanda akayi Luba tasan wani abu damu bamu sani ba bansan Mai yasa nake zarginta ba bana jin muhasim zata iya tararta ta fada mata tana d'auke da juna biyu akwai dai abinda ke b'oye.

Ashraf gyada kansa yayi Yana "Tabbas nima daga labarin da Abba ya bayar na Kara tabbatar da zargin da nake mata bazan iya tunawa ba akwai ranar da naji suna hira da kawarta a dakinta wanan bakar kawar tata mai bille sunan muhasim da naji ta Kira yasa na tsaya sai Kuma naji sun kara kasa da murya ban kawo komai ba sai ayanzu sa Abubuwan nan ke faruwa naji na Kara tabbtar da zargina amma ba komai uncle ku bar komai a hannuna zanyi bincike insha Allahu"

Gyada kai yaya mustapha yayi Yana "nima a yanzu gabad'aya zargina ya koma kanta kayi bincike da kyau"

Salis kamar an cire Masa wani gundumemen dutse akansa haka yaji yaji Dadi da yanda Yaya mustapha bai d'auki zafi kamar yanda yayi tunani ba har sukayi sallama dashi Suka fito daga motar shi da Ashraf sukayi cikin gidan.

Suna Shiga Palo wayarsa ta fara ringing ganin worker ke kiransa yasa yaji kirjinsa ya buga kasa d'aukar wayar yayi ya shige daki da sauri.

Ya daga wayar maganar da Uje ya Masa ya sa shi sakin sallati yana "Shikenan asirina ya sake tonuwa uje da wane irin ido Zan kalli mutane idan suka gano halin da muka jefa kanmu innalillahi wa Inna ilaihi rajiun"


Shigowar Ashraf d'akin yasa shi sakin wayar sabida jikinsa rawa kawai yake.

Ashraf ya zuba masa ido,

Uje kuwa sai hello hello yake

Ashraf yace "Abba akwai wani sirri bayan na muhasim da kake ganin ya Kamata nasani"?.....


Wlh wlh bana Jin dadi dak'yar nake rubutun nan



Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762

Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa

Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more

Prices

Normal 150k
Regular 250k
Premium 500k
Exclusive 1million


Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka


1)Euphoria 12
2)Gorontula syrup
3)Her exellency cake
4)Exclusive thumi
5)Milky sweety
6)Magic insert
7)Tightening mallaka saop
8)Tightening honey pill
9)Women 001
10)Ebony lady
11) spiced tea
12)Mallaka chicken soup
13)Tightening powder
14) wetness powder
15) favour set
16) attraction set
17) bakar mallaka
18) shu'umar mallaka
19) hatsabibiyar mallaaka
20) horney honey syrup
21) libido booster set
22) breast enlargement
23) hips enlargement


Ayiri yiri =???=???=???=???=???kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba =??=??A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement=?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?>?p?munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa>?p?>?p? munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi =?
?=?
?
Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba =??=??

A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=???=???=???=???
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500
2 Juliet Eve 8500
3 Amirna 8k
4 Vitamin c 2500,2300
5 vt e 2k
6 collogen + glutathione 2k
7 whitening gummies 2200
8 surga wanita 2500
9 khusus 3500
10 majakani 2500

Price din sari=?F?=?F?=?F?=?F?nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne=???=???=???=???=???=???=???=???
Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =???=???=???yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci>??>??>??


*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA Y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????AFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*

*PAGE 28*


"Abba b'oye boyen da kayi a baya shi ya jefa ka a cikin wanan matsalar da yasa har hajiya umma ta bar gidanan Abba ni dan ka ne bazan so ka tozarta ko ka wulakanta ba idan har kasan akwai wani abu da kake ganin kana b'oye mana da ya shafe ka gwara ka fito ka fada min idan baza ka iya fada wa kowa ba ni ka fada min Abba zan iya taimaka maka da shawarwari"


Salis rawar da jikinsa keyi gumi na karyo masa yasa shi zama a gefen gadon ya dafe kansa har Ashraf ya idda maganarsa yaji ya kasa ma bud'e baki yayi magana taya zai kalli fuskar dansa ya fada masa hanyar da yake bi kudade ke shigo masa,a baya idonsa ya rufe da san ya zama hamshakin mai kudi hakane yasa da Zainab ta nuna masa hanyar bai yi wani dogon tunani ba ya amsa tayin dan kudadene ke shigo musu da yawa zainab kuwa Allah kadai yasan kadarorinta takunsa da ya iya ne yasa ba mai tab'a zarginsa.

A shekarar nan ya fara tunanin barin harkar dan akaran kansa yasan watarana asirinsu zai iya tonuwa.

Muryar Ashraf daya zauna gefensa ya katse masa tunanin da ya ke ya dago yana kallonsa da jajjayen idon sa da suka kada suka yi ja har lokacin wayarsa sai ringing yake da haka Ke Kara daga masa hankali

"Abba dan Allah ka fada min menene b'oyayyen sirrin ka da kasan idan har ya tonu zaka shiga matsala muma mu Shiga tashin hankali"?

"Ka tayani da Addu'a kawai Ashraf Allah ya fiddani fada ma masifar da na jefa kaina ba abinda zai kareka dashi sama da tashin hankali tashi ka tafi inasan na kadaice na samu nutsuwa"


"Abba dan Allah"!!!

"Ashraf ka fita nace ko"?

Ashraf mik'ewa yayi a hankali ya fice daga d'akin yana jin hankalinsa na Kara tashi ba abinda yake darsuwa a ransa sama da mahaifinsa kila Dan yankan kai ne ko Kuma kidnapping yakeyi ya zama dole ya sa mai ido ya Kuma fara bin didiginsa ko zai gano wani abu"

Ashraf na fita ya d'auko wayarsa dake yashe a kasa,sai yaji tashin hankalin daya Shiga a baya nafila ne akan wanan daya tunkaro shi.

Kamar uje jira yake ya d'auki wayar kiransa ya kara shigowa, baya so ya daga yaji wani sabon tashin hankali kila duk an kamo su,bai san sanda ya mik'e tsaye ya fara safa da marwa a d'akin ba tunanin daya dar su a zuciyarsa yasa shi nemo lambar da yayi Saving da L worker dan duk wayanda suke harkar da worker ya musu saving,

har Kiran ya kusa tsinkewa kafin yaji ta d'auki wayar da "Alhajin Allah"

"Jidda kinji labarin an Kama John a hanya zaizo wajenki"

"Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun wlh banji labari ba a Ina aka kamasu?ya akayi aka kamasu"

"Dazun nan uje ya kirani yake fada min yanzu abinda nake so da ke ki sallami yaran nan gabad'aya ki basu kudi mai dan yawa ki cire layinki ki Yar dashi idan da hali ma ki bar kasar duk abinda za'ayi kome za'ayi dan Allah karki Kira Sunana ki kira sunansu John ki kafe akan su kika sani"

"Ni fata kake a kamani ne Alhaji taya zan bari ma a kamani ai insha Allahu idan har an rik'e alkawari bazasu tona ba nidai bari na fara Shiri"

Kit yaji ta Yanke wayar

Zazzabi

26 / 38