Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   32 / 38

93K to 96K   out of 111.9K words

isa yasa ki tausaya min kibarni na zauna,a wahalar nan da nake sha ba mai yarda Ina da iyaye a raye da Yan uwa,a rashin samun wajen kwana Aunty habiba tsinannen abokin Sadi wannan gambo almajirin ya haike min ya saka min cutar sanyi da ace baba bai koreni ba da ban je dakin sa kwana har ya shafa min wanan jarrabar ba a yanzu kema idan kika koreni Ina kike so naje a titi kikeso naje na ringa kwanciya baa Rama sharri da sharri hakuri zakiyi"

"Kinsan Allah baza ki zauna min a gida ba domin nasan rashin madafa yasa kika yo wajena ko a yanzu kika samu sarari sai kin min rashin mutunci tashi kibar min gida maza"

Luba mik'ewa tayi a madadin tayi waje tayi d'akinta da gudu tare da saka mukulli tana "hakuri zakiyi ba inda zanje wlh"

"Luba ki bud'e k'ofar nan wlh zan Kira mutane su fitar da ke"

Luba bata kulata ba ta shige bandakin sai da tayi wanka ta dan wanke gabanta dake fitar da ruwa mai shegen doyi da yauki kafin ta fito daga bandakin,ta nemo kayan Habiban da saka tana Jin iska na shigarta mai kyau

Habiba kuwa gajiya tayi da kwankwasa mata ta koma ta cigaba da kula zobonta tana rantsuwar sai Luba ta bar mata gida bazata zauna ba.

Luba kuwa sai da ta Rama salolin dake kanta kafin ta kwanta akan gado, mugun yunwa take ji amma ba taso ta fita tafiso ma sai mijin Habiban ya dawo sai ta bud'e k'ofar tasan kila idan ta roke shi arziki ya barta ta zauna,tama yi mamakin yanda Habiban ta dau zafi taki hakura ai ko ta karfi ta fitar da ita daga gidan sai ta dawo.


A cikin bacci taji ana buga k'ofar da k'arfi ta bud'e idonta a hankali bata san lokacin ma da bacci ya d'auketa cike da mafarkin ta samu Wanda ya mata aiki ta koma gidan salis ya saki ma Hindatu ita kadai ce a gidan ba.

Sam bata ji dadin katse mata baccin da akayi ba bugun da aka Kara yiwa k'ofar da k'arfi ana "Luba wlh sai na miki rashin mutunci ki bud'e min k'ofa wanan wane rashin mutunci ne"

Luba sai da ta duba agogon d'akin taga wajen karfe tara na dare,tasan zuwa yanzu dai mijin Habiban ya dawo.

Wajen k'ofar tayi ta bud'e tana bud'e k'ofar habiba ta janyo ta waje tana "ke karamar Yar iska ce wlh sai kin bar min gida nan dai gidana ne ko ba gidanki ba bari na tuna miki maganar da kika yi abaya "Kowa ya zauna a matsayinsa ba dole ne zumuncin ba ni bana san takura na rasa wanan jarraba ba abinda zai kaini gidan kowa nima a daina zuwa ana takura min"

"Luba karki ga kina da arziki kina ganin a haka bamu Kai ki ba watarana zan iya miki Rana"

"Allah Kar ya gwada min ranar da zan zo wajen ki Neman wani Abu sai dai ni kizo nema a wajena haba Aunty Habiba ki duba mana taya zan zo neman abu wajenki"?

"Luba kenan Ina rokon Allah ya gwada min ranar da zaki zo wajena Neman Abu ni Kuma Zan tuna miki Wanan ranar"

"Ba amin ba bakin ki ya sari danyen kashi"

"Kin tuna ranar da kika fadamin maganar nan daga zuwa gidanki dan mu gaisa"

"Shaidan ke tuna baya Aunty Habiba a lokacin bansan mai nake cewa ba banida hankali a yanzu na janye kalmar ki yafe min"

"Wlh baki isa ba kizo ki koma gida wajen baba tunda ba kowa a can nima gidanan bazai dauke ki ba tunda daki uku ne kacal"

"Zan na kwana cikin yaran"

"Aunty Habiba na k'ok'arin Magana muryar mijinta sabitu ya katse ta yana "Wai me ke faruwa ne tun dazu da na shigo nake Jin magana"?

Luba tsugunawa tayi da sauri ta hau matsar kwalla tana gaishe shi

Ya amsa tare da maida hankalin sa wajen Aunty Habiba da ta hade rai Yana "Mai ke faruwane"?

Caraf Luba ta hau magana cikin muryar kuka"

"Wai cewa tayi sai na bar mata gida sabida na roki arzikin zan zauna na kwana biyu kafin mu daidaita da mijina"

"Sabida me zaki koreta habiba ba Yar uwarki bace ba"?

Habiba cije lebbenta tayi cikin takaici dan batasan da yanda zata masa bayani ba macece ita Mai zurfin ciki da sirri duk wani Abu daya shafi gidansu bata fadawa mijinta dan a ganinta ba komai zata na fada masa ba sirrin gidansu sirrinta ne ba sai yaji ba,duk wani wulakanci da Luba take shukawa ko da wasa bata tab'a fada masa ba"

"Idan baki taimaka Mata
ba waye zai taimaka mata Habiba Yar uwarki ce fa ko makotane suka zo neman taimako ai Kya taimaka musu balle Yar uwar ki bansan ki da haka ba mai dan ta nemi arzikin ta zauna ki barta ta zauna har zuwa lokacin da zata daidaita da mijinta"

"Nagode kwarai Allah ya saka da alheri ya kara girma"

Luba tace tana washe baki

"Ba komai"

Sabitu yace tare da komawa palon.

Habiba kuwa sam ba haka taso ba dan har ga Allah tana kallon Luba rashin mutunci da ta mata na dawo mata abune mai wuya ta manta

Luba kuwa ta mik'e tana "hakuri zakiyi Aunty Habiba"

Tsaki Habiba tayi tayi hanyar Kitchen Luba ta bita a baya dan zuciyarta fes take tunda ta samu yardar mijin Habiba.

Abincin ma sai da tayi dagaske Habiban ta zuba mata kad'an.

Ta d'auka idan aka kwana biyu Habiban zata hakura ta sakar mata fuska sai dai ina rufe idonta tayi tana wulakanta ta har gori take mata inda abin yake mata ciwo,har banda kaddara da tasaka tayi hauka Salis ya saketa, Habiba tama isa ta doso Inda take ballantana ta mata wulakanci.

Ba karamin tsanar Habiba take ji a zuciyarta ba ji take dama zata iya abinda zatayi itama a saketa su zama daya.

Da ace tana da wajen zuwa da tuni ta bar mata gidanta ta huta da gorin da take mata,tsabar wulakanci yaran ma dakinta ta maida su banda mazan ita haka take barinta ta kwana a palo dan daki daya suke kwana da mijin, yaranta maza suna da daki daya,na ta Kuma yara matan ke kwana a ciki,abu daya taga Habiban bata d'auka,Bata yarda yaranta su Mata rashin kunya ko suk'i gaisheta.

Amma wulakanci Kam tana sha a wajenta ba dama tayi motsi sai taje bakin halinta yasa Salis ya saketa idan ta isa tayi zuciya ta koma gidanta ai idan tanaso taga daidai taje ta nemi yafiyar wayanda ta zalinta

Sau uku kenan tana furta mata wanan kalmar da take ji kamar ruwan zafi take watsa Mata.

Karshen wulakanci dai Habiba tayi mata inda ta fara shan alwashin sai itama tayi duk yanda zata yi ta kashe auren Habiban.


ASHRAF

Tuni ya maida hankalinsa wajen bincike dan a yanzu burinsa kawai ya gano Wanda ke da hannu a rashin lafiyar muhasim.

Sau biyu kenan Yana gwada nunawa muhasim hoton Luba tana fita a hayyacinta a yanzu ya gano dole Luba tana da hannu a matsalar muhasim amma yafiso ya samu hujojji masu k'arfi kafin ya shigar da Kara akan Luba.

Alhaji Salis kuwa har tausayi ya fara bashi dan yayi wani irin sanyi ba iya kunyar Ashraf yake ji ba har da sauran yaransa, Hindatu kuwa sam ta kasa gane kansa da taso matsa masa ma barazana ya mata da zai saketa bayason takura yafiso ma shi yayi rayuwar sa shi kadai,har ga Allah harkar cocaine dinan kawai yasan yake yi bai tab'a shaawar safarar Yaran jamaa zuwa waje ba dan har wa'azi yake yiwa zainab tashi daya ya wayi gari da san yayi harkar safara har ya tsunduma kansa a ciki a yanzu Allah kadai yasan kalar nadamar da yake,duk da a idon duniya karfin kudi yasa an wanke shi baiji ya samu kwanciyar hankali ba maganganun Ashraf sun matukar tsaya masa a rai duk Kuma san kudinsa Yana tsoron ranar da zai tsaya gaban Allah san zuciya ta kai shi ta baro shi, yak'i godewa Allah da niimar da ya masa har sai da ya hada da cudanya halal dinsa da Haram,iya zaman duniya dai salary dinsa da harkar Ngo dinsa ya ishe shi a cikin wata uku komai ya rushe masa ba Aisha a gidan ba Aneesa shi a yanzu ma baya jin wani ciwon rabuwa da Aneesa Aisha matarsa matar rufin asirinsa ita yake Jin ciwon rabuwar da takeso suyi,duk da Yaya mustapha a masu zuwa masa barka har dashi dan shima ya yarda sharri aka masa ba halinsa bane ba.


Kira message na ban hakuri bazai iya lissafa yanda yake turawa Aisha ba.

Luba kuwa har ya koma ga Allah tsine Mata kawai zai ringayi dan itace ta fara rusa masa gida.

A hankali shima ya fara k'ok'ari wajen ganin ya fitar da Hajiya fauza da John dadin da yaji yaran da suka Kai rabi sun dawo gida nigeria da baa Kai ga kaisu wajen larabawan ba.

Sauran Kuma baisan yanda zai nemo su ba.

A yanzu komai ya fice masa a rai shima burinsa muhasim ta samu lafiya ko Aisha zata rage kiyayar da take masa ta hakura ta dawo gida,a yanzu ya ninke ibadarsa fiye da baya,duk da yasan Allah baya yafe hakkin wani amma har a yanzu yana mamakin san zuciyar da ya kai shi aikata abinda yayi Allah yasan da Neman muhasim da harkara safaran nan yayi nadamarsu fiye da tunanin mai tunani.

A yau wajen hudu na yamma Ashraf yaje gidan Yaya mustapha Kamar yanda ya saba bayan sun gaisa da su yaya mustapha ya nufi dakin da Aisha ke zama da komawarta gidan suka bar mata d'akin ita da Nana da muhasim.

Koda ya Shiga akan sallaya ya tarar da Aisha tana jan carbi,yasan dauriya kawai mahaifiyar sa keyi zuciyata na cike fal da damuwa.

Kuma duk sabida muhasim take cikin damuwar.

A Kan kujera ya zauna har sai da ta shafa Addu'ar ta mike tare da amsa gaisuwar da yake mata tana tambayar su Afrah tana "Ni ya batun saurayinta dayace zai turone ko ya fasa ne sabida yaji halin baban ku"

"Hajiya umma dan Allah ki ringa kyautatawa Abba zato jiya ma suka je wajen Abban inaga sun tsayar da magana akan sai bayan babban sallah"

"Allah ya nuna mana dan Addu'ata kullum Allah yasa Kar laifin mahaifin ku ya shafe ku"

"Hajiya umma wlh sabida yanda kike san dorawa Abba duk laifin abinda ya faru yasa na jajirce wajen bincike wlh Abba bashida hannu a larurar muhasim"

"Ashraf kenan duk Wanda yake da hannu Allah ya tona masa asiri dan ni Ina da tabbacin mahaifin ku ne ya maidata haka dan rufin asirinsa Yaya dan ya dage min ne idan ba shi bane waye toh zaiyi mata haka"?

"Aunty Luba kawarki tana da hannu a abinda ya sameta sabida ta samu Abba ya aureta,a yanzu na sake yowa wani binciken a gabanki nake so na tambayi muhasim kigani"


Ashraf mik'ewa yayi ya gyarawa muhasim wuyan ta ya zauna a gaban ta tare da jawo jakar sa Aisha ido kawai ta zuba masa dan tunda yake zuwa gidan da Sunan bincike wajen muhasim daki ya ke kaita dan duk ta d'auka shirmensa yake zuwa yayi.

"Aunty muhasim ki daure ki daina firgicewa idan na nuna miki hoto inaso ayi gaggawan Kama Wanda ya karkata miki wuya idan na miki tambaya idan hakane ki lumshe idonki idan ba haka bane ba karki lumshe idonki kiyi hakuri baza su fito daga hoto su cutar dake ba"

Aisha tashi tayi tsaye itama taje gaban muhasim ta tsaya tana Jin kirjinta na dukan uku uku

Hoton Salis Ashraf ya fara zarowa Yana "Aunty muhasim wanan ne ya karkata miki wuya"?

Muhasim bata lumshe idonta ba illa hawaye dake ta zubar mata tana kallon hoton Salis

Wanda hakan yasa Aisha fashewa da kukan da take dannewa tana "Salis ya cutar min da 'ya Allah ya Isa tsakanina dashi bazan tab'a yafe mishi ba ya cutar da Muhasim ya kassara Mata rayuwa shekara Sha shidda muhasim na Kan keke sai yanda akayi da ita yarinya ta tafi shekara talatin da bakwai Allah ya Isa tsakanina dashi ya rasa wacce zaiyi wa fyade sai muhasim"

"Dan Allah hajiya umma ki bar kuka haka dan Allah kina kara dagawa muhasim hankali ai baki ga ta lumshe idonta ba alamar bashi ya karkata mata wuya ba ai Abba baice dama bashi ya mata fyade ba dan Allah kiyi Hakuri na karasa mata tambayoyin"


Daga haka ya d'auko hoton Luba Yana "Wanan ce ta karkata miki wuya"?


Muhasim jikinta ne ya dau rawa bata lumshe idonta ba sai hawaye dake gudu a fuskarta tana k'ok'arin daga hannunta.

Inda Aisha hankalinta yayi balain tashi ta fusge hoton daga hannun Ashraf ta Kara matsawa kusa da muhasim tana "Muhasim wanan itace ta karkata miki wuya dan Allah ki nutsu ki lumshe idonki idan itace muhasim wanan ce"

Muhasim kekenta har girgiza yake sabida rawar da jikinta keyi ta Kasa ma lumshe idonta Aisha ta saki hoton hannunta ta durkushe akan gwiwarta tana "Ashraf karkace min Luba itace tayiwa muhasim wanan aika aikan, Salisu da mata fyade ita kuma da karkata mata wuya wlh wlh idan har luba ce tayiwa muhasim haka da hannuna zan kasheta Ashraf ta cuceni ta zalinceni taci amanata"

Ashraf bai ce komai ba illa dafa gwiwar muhasim da yayi Yana "ki nutsu ba abinda zata iya miki kinji"

Ya sake d'auko wani hoton ya haska mata Yana "ko wanan ce ta miki haka"

Yanda Muhasim ta Mimike tare da rufe idonta jikinta na wani irin karkarwa yasa Ashraf mik'ewa tsaye Aisha ta fusgo hoton dan taga wacce...


Gi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dan Habiba

"Wlh bani na d'aukar maka kudi ba shekara kusan Sha biyar muna tare na tab'a d'aukar maka kudi akan me yanzu zaka ringa zargin ni nake d'auke maka kudi haba Sabitu wlh ka yarda dani bani nake d'auke ma kudi ba bama na sanin ka shigo da kudi gidan ka yarda dani"

Habiba tace tana share hawayen dake zubo mata

Sabitu ya daka mata tsawa Yana

"Karki raina min hankali ba Wanda yasan wajen da nake ajiya sai ke waye yake shigowa dakin nan ko Yara basa shigowa dakin nan kinsan Allah sai kin fito min da kudinan dan ba nawa bane na Mai gidana ne gashi nan ma Yana ta kirana na baya da kike ta d'aukewa nawa ne wanan kuwa wlh sai kinfito min dashi Habiba"

"Wlh bani na d'aukar ma kudi ba wai dame kakeso na rantse ma ne inaga baka San Inda ka ajiye kudinka bane ko baka shigo da kudin gidanan ba"

Tass sabitu ya d'auke ta da mari Yana "So kike kice shaye shaye nake bansan na shigo da kudi gidanan ba wlh na baki nan da minti biyar ki fito min da kudin mutane idan ba haka ba akan kudin nan zan baki mamaki"

Sabitu yace tare da fitowa daga d'akin a fusace

Luba dake labe a bakin k'ofa tayi sauri tayi baya wani mugun kallo ya watsawa Luba Yana k'ok'arin yin waje Luba tayi saurin cewa "Wai me ke faruwane baban imam tun Ina d'akin Yara nake jiyo hayaniyar ku"?

"Kicewa yayarki ta fito min da kudin mutane Kafin naje waje na dawo,kwana biyu kenan tana min d'auke d'auke Ina sharewa amma wanan Kam wlh bazan yarda ba ko ta fitomin da kudin nan ko na korata gida"

"Subhanallahi ya Aunty Habiba zatayi haka a gaskiya bata kyauta ba sam shiyasa naga kwana biyu tana kashe kudi na dauka kai kake bata"

"Haka kawai halin da ba nata ba ta tsiromin dashi wlh sai ta fito min da kudin nan dan ba nawa bane ba gwara ma kije ki mata magana ta fitomin da kudina"


"Ka bincike kayanta Kuma baka gani ba karkashin gadonta da Jakarta kuma"?

"Ni dai bincike kayanta ban duba jakarta ba"

"Aikuwa ya Kamata ka duba kayan ko karkashin gado kila kagani amma Aunty Habiba bata kyauta ba"

Sabitu komawa yayi dakin Habiba na zaune a gafen gado tana ta kuka,yanda ya bugo k'ofar yasa ta mik'e tsaye bai ko kalleta ba ya hau hargitso da kayanta Habiba na tsaye tana kallonsa sai da yayi fata fata da kayanta baiga komai ba ya watso jakankunan ta dake saman drawer ya hau zazage jakar.

Bakin ledar daya fado yasa ya saki jakar ya sunkuya ya d'auki ledar yaga kudin da yake nema ne ya dago yana kallon Habiba da ta gwalo ido tana kallonsa.......


Ayiri yiri =???=???=???=???=???kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba =??=??A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement=?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?>?p?munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa>?p?>?p? munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi =?
?=?
?
Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba =??=??

A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=???=???=???=???
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500
2 Juliet Eve 8500
3 Amirna 8k
4 Vitamin c 2500,2300
5 vt e 2k
6 collogen + glutathione 2k
7 whitening gummies 2200
8 surga wanita 2500
9 khusus 3500
10 majakani 2500

Price din sari=?F?=?F?=?F?=?F?nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne=???=???=???=???=???=???=???=???
Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =???=???=???yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci>??>??>??


Ayiri yiri =???=???=???=???=???kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba =??=??A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement=?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?>?p?munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa>?p?>?p? munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi =?
?=?
?
Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba =??=??

A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=???=???=???=???
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500
2 Juliet Eve 8500
3 Amirna 8k
4 Vitamin c 2500,2300
5 vt e 2k
6 collogen + glutathione 2k
7 whitening

32 / 38