Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   19 / 38

54K to 57K   out of 111.9K words

mata baki ma kar ta jawo hankalin masu wucewa ta saka masa ihun Kar ya tab'ata ya dafe kansa Yana sallati wlh ji yake kamar shima yayi zaman dirshan yayi ta kuka, kuskure daya tak,Jin dadin mintuna rashin hakurin awani ya jawo mai wanan masifa barin cikin nan na nufin tonan asirinsa kamar shi ace shi yayi wa muhasim fyade ta samu ciki,muhasim yar yayan matarsa abin yayi muni yasan muhasim zata iya rufa masa asiri taki fadan wanda ya mata ciki amma yasan zata sha matsar da har sai ta fadi gaskiya.

Kansa har ciwo yaji yana Masa ya zubawa muhasim Ido da idannunta duk sukayi luhu luhu wani irin tausayinta yake ji yasan ya cutar da raywuarta na har abada ya mata tabon da bazata manta dashi ba.

Kamar shima zaiyi kukan yace "muhasim kiyi shiru dan Allah kina ji wlh wlh bazaki mutu ba idan na miki allura na baki magani kika Sha shikenan ni likita ne nasan kalar alluran da zan miki bazaa samu matsala ba ita wace kike fadan ta mutu kila ba likitan da ya kware ne ya zubar Mata da cikin ba shiyasa zubarwa yazo da matsala har ta rasa ranta ki yarda dani yanzu kika bar cikin nan dole wlh Yaya mustapha ya miki dukan da har sai kin fito kin fada masa ni na miki a duk yanda ya d'aukeni yaga wai ni na Masa wanan cin amanar tamkar kaninsa haka ya d'aukeni muhasim ko abu zaiyi wlh haka zai nemeni yayi shawara dani,danginku gabad'aya sun d'aukeni tamkar dan uwa ba siriki ba da kunya su gano ni na miki haka muhasim Aunty Aisha ma sai ta rabu dani mutuncina ma zube wa zaiyi a wajen kowa muhasim dan Allah ki rufa min asiri kaddara ta riga fata ba yanda zanyi ki bari na miki allura nan ki sha maganin da zan baki kina zuwa gida kiyi kwanciyarki zaki ringa dan ciwon mara kad'an kadan a hankali zaki ga jini ya fara zubo miki sai ki sa pad dan Allah muhasim"

Shirun da tayi ne yasa yace "Yauwa muhasim ngd kinji na miki alkawari cikin nan na fita zan siyo miki keken dinkin da kike ta cewa kina so"

Ya mik'e da sauri yayi waje dan bashida allurar da zai mata a office din.

Muhasim kuwa tana ganin ya fita itama ta fito daga office din da gudu tayi waje dan bazata tab'a bari ya zubar mata da ciki ba tasan kasheta kawai yake so yayi.

Luba kuwa tana ganin fitowar ta itama ta mik'e da sauri tabi bayanta.


Sai dai gudu take bata tsaya taren abin hawa ba Luba kuwa nesa da asibitin ta tsaya ta tari abin hawa fuskarta lullube da mayafinta tana samun abin hawan ta hango Salis ya fito daga asibitin a rude.

Ita kuwa ta shige cikin machine din tana "Ka tsaya ka d'auki wacan yarinyar mai uniform dincan.

Ko ba'a fada mata ba tasan akwai wani abun dake faruwa bata ta gasgata zargin da ke ranta amma idan zargin da take ya tabbata hakan na nufin samun cikar burinta.

Duk horn din da ya ringa zubawa muhasim bata juyo ba sai da suka wuceta kadan Luba ta leko da kanta tana "Muhasim Ina zakije haka daga Ina kike?waye ya biyoki kike gudu"?zo ki hau muje"


"Da sauri muhasim ta shige machine din tana cigaba da kuka

Luba kuwa ta jawota jikinta ta hau bubbuga bayanta alamar rarrashi tana "yi shiru mana ki fada min mai ya same ki kike kuka haka naga uniform din makaranta ne a jikin ki mai kika zo yi nan"?

Muhasim kuka ta cigaba da yi batayi magana ba

Luba kuwa ta cigaba da rarrashin ta tana "tana shikenan tunda baza ki fadamin ba bari na Kai ki gida na fada musu ba makaranta kika je ba yawon ki kika tafi"

Da sauri muhasim ta dago cikin sheshekar kuka tana "Dan Allah Aunty karki je ki fada a gidanmu"

"Toh daga Ina kike?Mai ya Sameki kike ta kuka haka ni sai naga ma Kamar daga asibitin uncle din ki kika fito ko wajensa kika je"? innalillahi wa Inna ilaihi rajiun ko wani abu ya miki irin na ranan da aljanunsa Suka tashi dinan"?

Luba tace tare da zaro idanduna waje

Muhasim kuwa cikin kuka ta gyada mata kai Luba tayi sauri ta tsayar da mai machine akan ya saukesu dan sun kusa Isa unguwarsu muhasim din

Hannun muhasim ta ruko bayan ta sallami mai machine din tayi wani lungu dasu tana cigaba da sallati dake kara tunzura muhasim ta fashe da kuka sai da ta samu wajen da ba kowa ta zaunar da muhasim akan wani dakali itama ta zauna ta aro damuwa a fuskarta har da dan hawaye tana "Yanzu bayan ranan da na kwace ki a hannunsa sai da ya Kara tab'aki"?

Gyada mata kai Muhasim tayi
Luba kuwa ta cigaba da "A yaushe ya tab'aki"?

Muhasim sai taji ta kasa mata magana Luba kuwa cikin rarrashi kamar irin tana tausayinta dinan tace "ki fadamin na taimaka miki Kinga ranan ni na taimaka miki ba Wanda yasani yanzu idan kika fada.min ma taimaka miki zanyi"


"Yace Kar na fadawa kowa"

Kar ki damu kinji muhasim ba Wanda Zan fadawa sai dai ma na taimaka miki Kamar yanda na taimaka miki ranan"


"Aunty ranan ne a gida ya dawo daga wajen aiki Ina saman palonsa Ina lilo Yana ganina ya kamani ya Kai ni daki yamin fyade yace kar na tab'a fadawa kowa,tunda ga lokacin na bar gidan ban sake komawa ba yau ana mana darasi a biology na gano Ina d'auke da ciki har na wata biyu da sati biyu shine naje na fada masa yace wai zubar min zaiyi Kuma ni nasan idan aka zubar da ciki mutuwa akeyi"

Ta rushe da kuka Luba ta damke bakinta tare da zaro ido hakan da muhasim tagani yasa ta Kara shiga tashin hankali tana "Uncle ya cuceni Aunty wlh Abba baya barin mu zance bama kula samari Aunty Khadija ce ma mai samari ni banida samari sai Yan makarantar mu da suke cewa suna sona,idan Abba ya gano inada ciki wlh sai ya kusa kasheni gashi uncle yace Kar na fadawa kowa na rufa masa asiri na rasa yanda zanyi Aunty"

Luba rawa ne kawai bata tashi ta taka ba cikin da muhasim ke d'auke dashi shine zai zama silar da zata samu cikar burinta Amma a zahiri tashin hankali ta aza a fuskarta tana "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun yanzu abinda uncle ya aikata miki kenan ya za'ayi ya miki fyade ki samu ciki yace Kuma zai zubar miki so yake ya kasheki ai idan kika sake kika bari ya zubar miki da cikin nan mutuwa zakiyi yanzu yi shiru ki daina kuka zan taimaka miki insha Allahu kina ji"
Da sauri muhasim ta hau share hawayenta tana gyada Kai

"Karki sake ki tab'a fadawa kowa kina da ciki ko uncle din ma karki sake ki yarda ki Kara had'uwa dashi karki Kara zuwa office dinsa idan yazo gidanku karki fito so yake ya kasheki sabida asirinsa ya rufu ni nan zan taimaka miki kina jina"?

"Ina jinki Aunty"

"Zanje na saka a miki Addu'a cikin da kansa zai fita batare da kowa yasani ba karki sake ki tab'a fadawa kowa kina amai ne"?

"Aaa Aunty"

"Yauwa zanje na saka ayi miki Addu'a kinji karki sake ki sa damuwa a ranki kiyi Kamar bakida komai kicigaba da zuwa makaranta kina abubuwan ki cikin zai fita da kansa idan akayi addua kinji"?

Muhasim ta zamo daga dakalin ta durkusa tana

"Nagode Aunty nagode da taimakona da kike sanyi Allah ya saka miki da alheri"

"Tashi tashi ba komai jeki samu ruwa ki wanke fuskarki idan an tambayeki mai ya samu fuskar ki haka kice kwaro ne ya fada miki maza jeki gida tunda lokacin tashin ku ma yayi zan nemeki da kaina karki sake ki yarda ki Kara had'uwa da uncle dinki mugune so yake ya cutar dake"

"Bazan sake yarda na hadu dashi ba Aunty Kuma ba Wanda Zan fadawa"

"Kince bakya amai ko?dan idan kina amai zaa San kina da ciki"

"Ban tab'a amai ba Aunty bakina ne dai bana Jin dadinsa"

"Toh karki damu cikin na fita zakiji bakinki ya dawo daidai"

"Toh Aunty ngd Allah ya saka miki da alheri"

"Ba damuwa jeki kawai"

Muhasim da sauri ta mik'e ta dau hanyar gida

Luba ta saki wani irin murmushi Kamar tayi ta ihun murna tasan muhasim bata da wayo ko na sule biyar bazata tab'a fadawa kowa ba a yanzu Salis dole ya aureta ko Kuma ta tona masa asiri.

Ya zama dole ta fesawa Aminiyarta wanan labari

Bata zame ko ina ba sai gidansu Asabe da zuwanta ta kwashe komai ta fada mata Asabe ta hau tayata murna tana wanan karon ko dan rufin asirinsa dole ya yarda ya aureta"


Salis

Hankalinsa ba karamin tashi yayi ba a lokacin da ya dawo ya tarar da muhasim ta tafi.

Da sauri yayi gate ya hango tana tikar gudu har tayi nisa ma


Da gudu ya koma ciki ya koma office dinsa tare da d'auko mukulin motarsa sai dai motarsa kin bashi hadin kai yayi dan duk iya yinsa motar kin tashi tayi.

Haka ya rufe motar ya fito ya tare abin hawa yabi bayan muhasim ko zai ganta sai da har Suka kure titin bai ga alamarta ba,Yana tsoron ta tafi gida a haka a tambayeta ta tona masa asiri

Gwara yabi bayanta sai dai har yaje nesa da gidansu ya tsaya bai ga alamar kowa ba yasan yaci a yanzu ta karaso tuna zata iya komawa makarantarsu tunda lokacin tashin su baiyi ba yasa ya nufi islamiyarsu dan nan su Ashraf sukeyi suma makaranta daya ya saka su shi ke d'aukar nauyin na islamiya da bokonsu duk da yana da kudin, yayan Aisha bai sakar Masa komai ba wani zubin Yana rigashi biyawa yaran gabadaya fadar mutuncinsa bata bakine bazai so yasan barnar da ya masa ba.

A lokacin dayaje wayancewa yayi da zuwa ya duba yaran.

Ajin Afrah da muhasim daya Khadija ce da Ashraf suke aji daya

A wajen mallamin yake ji wai muhasim batazo ba a yanzu ne su khadija Suka ce idan an tashi zasu biya gida suji ko lafiya dan Khadija na gidansa har a lokacin Aisha ta riketa ta karfi da yaji.

Zufa ce ta keto Masa Yana tunanin mai ya hana ta karasowa makaranta ko.dai.gida ta wuce.

Bai tsaya dogon tunani ba ya fito ya nufi gidansu muhasim din Kamar kirjinsa zai fado haka yakeji sabida fargaba yana shiga k'ofar gidan yayi kicibis da Yaya mustapha da gani fita zaiyi amma sabida zuwansa yasa ya koma Yana "Kaine tafe a yanzu"?

"Eee nine Yaya naje duba wani abokina ne a kasan layi shine nace bari na biyo mu gaisa"

Ka kuwa kyauta

Ya kwalawa Aunty mamy Kira dake kuryar daki ta fito tana ganinsa ta washe baki Suka gaisa ta d'auko masa ruwa.

Yaya mustapha ya hau jansa da hira a cikin hirarsu yake bashi labarin Yar abokinsa da ake yiwa fyade an kama wayanda suka mata fyaden yanzu.ma fitowar da yayi can zaije station din ya Kara da "wlh abokina nada hakuri ai ni bazan iya Kai su wani hukuma ba da hannuna zan kashe mutum"

"Allah ma ya rabamu da mumunan kaddara Abban Khadija"

Salis jikinsa rawa kawai yake yana yake sai yake ganin kamar Yaya mustapha.na iya gano abinda ya aikatawa muhasim mik'ewa yayi dan yagane muhasim bata dawo gida ba yacewa mustapha zai tafi.

Tare suka fito a daidai lokacin da suka hango muhasim ta taho daga nesa kirjin Salis ya hau bugawa da k'arfi Yaya mustapha Kuma ya gyara tsayuwarsa yana "ita Kuma wanan mai ya sameta haka ko dai duka yau ta Sha a wajen mallamin su"

Muhasim kuwa duk da ta goge fuskarta kana ganinta kasan kuka taci Koda ta iso ganin Salis yasa wani sabon kukan ya kwace mata tana zuwa ta shige gidan da gudu Yaya mustapha ya bi bayanta Yana "Ke lafiyarki kuwa"

Salis hankali a tashe yabi bayansu dan gani yake muhasim.na iya tona masa asiri.....

Sai Monday insha Allahu



*HUMKAM INCENSE* gidan kamshi da maganin mata muna turaren wuta na tsuguno Wanda yake matse HQ sosai Yana karawa dandano Yana maganin infection kowani iri muna da shuumar humra, hatsabibiyar turare,bita zaizai Mai abin mamaki munada turauka na daukar hankali
*08132506044*
TILL WE MEET*
*ZARATY* WANNAN HMMMM YA HADU NACE YA HADU SHIN KINTAVA AMFANI DA TURAREN DA ZAISA MIKI LAUSHIN FATA? KINIMI ZARATY YANA DA KAMSHI DA RIKE JIKI YANASA FATA LAUSHI TURAREN KOWA
*Jas oud* 3 IN 1 ZAKI TURARA GIDAN KI DASHI JIKINKI DA KAYANKI JAS OUD YA HADA ABUBUWA DA DAMA YANA RIKE JIKI SOSAI YANS KAMA GIDA YANA RIKE KAYA
*AKWAI HUMRAR MOWA GUMBAR MOWA GARIN MOWAR TSUMIN MOWA DAN MATSI*
*SHU'UMAR HUMRA NA MANYAN MATA MATAN DA SUKA SAN KANSU SIRRINKI A SHIFIDAR DAKIN MAIGIDAN KI MUNADA SHUUMAR TSUMI*
*DESIRE MAINE DA YAKE SAKA JIKI DA GASHI KAMSHI SOSAI IDAN KINA BUKATAR GANIN PHOTON KAYANA KIMIN MAGANA NGD
*AKWAI SABON TURARE ME MATUKAR MUHIMMANCI ACE DUK WATA MATAN AURE DA TAKE DA HALI TA MALLE KESHI (NI DA MIJINA) SHINE SUNAN SA,SAI MOWAR MACE TURARENWUTA NA TSUGUNO YANA MATSE JIKIN MACE YANA MAGANIN INFECTION YANA DAUKE WARIN GABA YANASA KIJI CIKIN JIKINKI YA MATSE SOSAI YANASA KAMSHIN HQ*



Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne, knuckles,wrinkles,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulun mg's batare da kunbukaci wani Mai b>?? Mai bukata should
Chat=?G?
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391

Team glow

*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*
Page 20




Yaya mustapah Yana Shiga cikin gida ya tarar muhasim sai kuka take aunty mamy na tambaya ta Mai ya sameta Amma ko sauraronta bayi kuka kawai take .
Kafin yayi magana saiga salis ya shigo da saraurinsa shima sai zufa yake kamar wadda ya tiki aiki.
Ran Yaya mustapah ya bacci ganin sai magana akewa muhasim tayi banza da mutane baisan sadda ya nuga Mata tsawa ba.keeee muhasim akwai sa an wasanki anan?
Ana Miki magana Amma kinwa mutane shuru ko ba dake nake ba?
A a Yaya a bita a hankali muji maiya sameta.muhasim lafiya Kika shigo gida kina kuka?
Salis ya fada cikin dakiyarsa Amma shi kadai yasan Mai yake ji acikin zuciyar sa ji yake shima kamar yayi ta zunduma ihu.

Kamar a mafarki yaji muhasim tace abban cikine dani>?-?ai Yaya mustapah baisan Sanda ya zube ba aunty many Suma tayi=??



Ahahdbdbdjdhdhdbdbdgdhd do you want to go to the beginning of the year and I have been talking t u are so many people are so nake ka shiga dizuu's palace of novel and I will let you long enough to know to be frank with my first time insha Allah Zan musu daga I love it when my>?#?>?#?>?#?>?#?>?#?>?#?>?#?








Dizuu tana muku barka da weekend=??? @&?=??? @&?=??? @&?=??? @&?=??? @&?=??? @&?=??? @&?


Nima sadnaf nake jira >?#?


Shin kina aiki amma kina neman sana an da zaki samu Karin kudi ko kuma kina sanaa Amma kina son ki fara wani sabo?Oriflame zai Baki daman yin Sanaa a cikin gida kuma ki rika samun maqudan kudi. Kamfanin yana kuma bada daman tafiya kasar waje kyauta idan har kayi aiki mai kyau.Kana buqatan akalla 20k da zaka fara siyan Kaya da register. Kayan kamfanin suna da kyau ga inganci kuma tana bada su a fara shi mai Rahusa. Ku tuntubi 08033122483 domin Karin bayani ko kuyi Mata magana ta what sapp
https://wa.me/message/J7RPPP5WB42SF1


*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*

*PAGE 21*


Salis tamkar ta buga masa guduma akai haka yaji

Ita kuwa ta cigaba da "ka Aureni na rufa maka asiri idan kuma kana ganin baza ka iya Aurena ba ba matsala amma asirin ka kam sai na tona sabida kowa yasan halin ka sai ka san yanda zaka yi da abin kunyar da ka aikata wai duk matan duniya ka rasa wacce zaka nema kayi wa fyade sai Yar yayan Aisha iya nan bai ishe ka ba ka hada da karkata mata baki sabida asirin ka ya rufu"

"Luba wlh bani na karkata mata baki ba ko neman ta da nayi ba'a hayyacina bane ba Luba dan Allah banda zancen aure ki fada min ko nawa kikeso wlh ko Rabin dukiyata ce zan baki"


"Bani hanya na wuce kafin na tara maka jama'a ni kake nunawa kyama da tsana haka da ka Aureni gwara ka bani Rabin dukiyar ka to wlh ko duk dukiyar ka zaka bani bazan karba ba rufin asirin ka shine ka so ni ka Kuma aureni tonan asirin ka Kuma shine kak'i Aurena"


"Luba taya zan aureki domin Allah taya kina kawar Aisha Aminiyarta tun na yarinta nazo na aureki ki duba mana dangantakar da ke tsakanin ku da kunya na kalli idonta nace zan auro ki ki saka kanki a matsayin ta ace baki rabu da Hamza ba kina gidan ki Aisha na Zawarci kwasam yazo yace miki zai auri Aisha ya zaki ji dan Allah nasan wlh idan ba'ayi Wasa ba sai kin rabu dashi"

"Haramun ne Auren kawaye Salisu duk a abin nan ban ji in da ka ce haramun ne Aure na ba

19 / 38