Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   28 / 38

81K to 84K   out of 111.9K words

ba sai da ta karbi wayar ta shigar da lambar Yusuf taga baya cikin contact dinta tayi blocking lambar tare da goge lambar tana "bari na dubo miki Kaya a cikin tsofaffin kayana ki ringa sawa"
Daga haka ta fice daga d'akin.
,duk yanda Luba ta so hadiye bakin cikin wulakanci da Asabe ta mata kasa hadiyewa tayi sai da ta fashe da kukan bakin ciki tana karewa dakin kallo wulakantata kawai dama Asabe ke San yi dan ko d'akin mai gadi yafi wanan girma ko a mafarki akace mata zata tab'a Shiga gararin rayuwa irin wanan karyatawa zatayi rashin hankali da rashin zurfin tunani ya kaita ya baro ta cutar da kanta ta tonawa kanta asiri dan ba Salis ta tonawa asiri ba ta tuna girman dakinta da haduwarsa ko a yanzu kayan da bata dinka ba na kasan akwatinta ya kusa Sha biyar tsadaddu Wai duk yanda take da Asabe yau Asabe ita ke wulakanta ta haka da ace tana da wajen zama wlh ba abinda zai tab'a sakawa ta biyo Asabe,a bata da yanda zatayi ta biyo Asabe minti goma a tsakani sai ga Asabe da Kaya ta rungumo tana zuwa ta watsa a tsakar dakin,Luba tabi Kayan da kallo duk tsofafin kayan Asabe ne duk babu na arziki ma a ciki.

"Sai anjima kenan sai kifito ki dan shashare mana gidan kafin mai gidan ya dawo ya naga Wai kina b'ab'ata Rai ne" ko ban miki k'ok'ari ba?


Murmushin yake Luba tayi tana "kinyi k'ok'ari ngd"

"Aa toh na d'auka zakice ban k'ok'arta Miki ba sai ki dan fito anjima kiyi abinda zakiyi kafin ya dawo ko"

Luba gyada Mata kanta tayi dan bazata iya magana ba da ido ta bita har ta fice daga d'akin

"Dan Allah ki bani rancen kudin nan Luba idan baki taimaka min ba wa zai taimaka min haba Aminiyata"

"Asabe ba hanaki zanyi ba banida kudi ne Amma ki bari Alhaji ya dawo Zan tambaye shi nasan bai isa ya hanani ba kinsan idan inasan abu ya hanani yanzu nan zance zan tona masa asiri"

Dariya Suka kwashe dashi sai da Asabe ta take cikinta ta hada da take away a lokacin batayi aure ba da kuwa Salis ya dawo haka ta saka shi a gaba sai da ya bata kudin,ta Kira Asabe akan tazo ta karba wanan kad'an daga cikin Abubuwan da tayi wa Asabe bazata iya fadar ma morar da Asabe ta mata ba Wai yau ita ta kawo gidanta da Sunan Yar aiki ta cije lebbenta a lokacin da ta tuno baya tana "Asabe kafin ki wulakani ni zan wulakanta ki"

Tana susa ta dan gyara d'akin ta Shiga bandaki tayi wanka a cikin kayan da ta kawo mata ta dauko daya ta saka tafi Asabe kib'a dole kayanta suyi mata kadan amma haka tasa a jikinta.

Ta shafa maganin ta a jikinta ko kasanta zai rage mata kaikaiyi
Wato har kumbura jikin ta yayi sabida tusa inama tana da halin da zata shafawa asabe wanan masifar da ta shafa mata.

Yunwa take ji amma ba yanda zatayi dan tasan ta nemi Asabe ma ta bata abinci sai ta wulakanta ta.

Karfe biyu ta fito daga d'akin tayi cikin gidan sai take Jin wani banbarakwai a baya a motarta take zuwa Asabe tazo ta tareta wai yanzu ita zata je ta mata wanke wanke har da shara.

A Palo ta tarar da ita ta mimike kafa akan kujera tana Shan fruit basu cewa juna komai ba tayi kitchen dan ta fara wanke wanken tana shiga kitchen tajiyo muryar Asabe tana "Kar fa ki taba komai wanke wanke kawai zakiyi ki fito sai anjima zan zo na dorawa mijina girki da kaina"


Luba bata ce komai ba ta fara wanke wanken tana tausar zuciyarta dan tasan tana dab da samun cikar burinta zata shanye duk wulakanci da Asabe zata mata.

A takaice tana ji tana gani ta zama yar aikin Asabe sabida kawai ta samu wajen da zata saka hakarkarinta,abincin ma bana arziki take bata ba kamar ta roka,ko kad'an ba mai yarda wai sun tab'a wani kawance dan Asabe har wani aikenta takeyi sabida kawai ta wulakanta ta wanan kenan.


Salis

A cikin sati guda idan ka ganshi dauka zaka yi ya shekara Yana jinya sabida tashin hankali a yanzu lambar uje ma baya tafiya gani yake a kowane lokaci Yan sanda na iya duro masa.

A yau ya shirya fita asibitinsa bawai dan yasan zai iya tsinana komai ba sai dan so yake ya dan Kara samun nutsuwa kafin yasan abin yi.

Iyayen Aneesa sun matsa masa har sai da ya saki Aneesa saki daya,rabuwarsa da Aneesa ya kara hargitsa shi.

Koda ya isa office haka ya ringa sakawa Yana kuncewa a karshe ya d'auko wayarsa ya fara k'ok'arin Nemo lambar hajiya fauza turo k'ofar da akayi da shigowar Hajiya fauza da wasu a cikin fararen kaya yasa gabansa wani irin faduwa amma yanda yaga Hajiya fauza fuskarta ba wani tashin hankali yasa shima ya aro jarumtaka ya dake Yana amsa sallamar da suka masa sukayi musabiha da mutanen da kana ganinsu kasan hukuma ne seat ya nuna musu akan su zauna suka girgiza masa Kai "dayan ya fito da I D card dinsa Yana "Alhaji idan bazaka damu ba muna so "zamu tafi da Kai office akwai Yan tambayoyin da zamu maka"

"Dafatan ba wani abune ya faru ba"?

"Sai dai munje daga office din zaka ji"

"Alhaji Salis mik'ewa yayi Yana "Muje"

Sallati kawai yake a zuciyarsa Yana Addu'a Allah ya rufa masa asiri tunda yaga Hajiya fauza yasan asirin sa ya gama tonuwa amma zai dake duk tambayar da zasu masa sai ya musanta musu.

Koda suka isa wani office suka Kai shi ba karamin k'ok'ari yayi wajen Aron jarumtaka ba, iya fuskar Wanda Suka Kai shi wajensa ya isa ya Kada Masa yayan hanji dan fuskarsa sam ba annuri takardar dake gabansa ya matsar gefe yana "Alhaji Salisu gidan marayun nan daka bud'e shin mallakin ka ne ko na wani"?

"Mallakina ne ba na wani ba"

"Da kyau ko zaka iya fada mana manufarka ta bud'e wanan gidan marayun"?

"Dama ana bud'e gidan marayu da wani manufa ne ai ana bud'e gidan marayu ne sabida a taimaka wa Yara marasa galihu da wayanda suka rasa iyayensu ko"

"Alhaji muna zargin ba dan wanan manufar ka bud'e Wanan gidan marayun ba ka bud'e ne sabida wata biyan bukatar ka ko zaka iya fada mana Inda aka Kai Yan matan da samarin dake gidan marayun Alhaji ka fito kawai ka fada mana gaskiya karka wahalar damu"

"Ba inda nake Kai su Ina dai d'aukar nauyin karatunsu tamkar yanda kowa yasan Ina d'aukar nauyin komai daya shafi Wanda ke gidan marayun nan ko a yanzu haka karatu suke yi a waje"

"Baka shirya fada Mana gaskiya ba Alhaji domin akwai yaran ka da muka kama itama mai kula da gidan marayun ta dage ba inda kuke Kai yaran yanzu Ina wanan yarinyar take"?

Mutumin ya tura masa hoton wata Yar budurwa da bata fi shekara Sha biyar ba gabansa Yana "wane kasa ka turata karatu kuma a yanzu ya za'ayi mu sameta"?

"Banida masaniya dan iyakacina d'aukar nauyinsu bazai yu na Kuma ringa bibiyarsu ba Hajiya fauza ita tasan komai a kansu zata iya sanin kasar da take da Kuma yanda za'a sameta"

"Muktar"

Mutumin ya kwalla Kira da sauri ya shigo ya Sara masa yace "jeka shigo min da mai kula da gidan marayun nan".


ASHRAF

A cikin kwarewa da aikinsa ya fara bincikensa kuma Allah cikin ikonsa Yana ta samun duk abinda yake so Yanzu saura kad'an ya kamalla bincikensa.

A yau gidan Yaya mustapha ya nufa wajen karfe uku na yamma a lokacin da ya isa gidan Yaya mustapha baya nan Aisha da Aunty mamy ya tarar a falo sai muhasim dake Kan kekenta da alama duk ba kowa a gidan.

Har kasa ya duka ya gaida Aisha da Aunty mamy kafin ya samu waje ya zauna Yana "hajiya umma na fara bincike ne akan case din muhasim yanzu akwai tambayoyin da zan yiwa muhasim idan bazaku damu ba inaso Zan Kai ta d'aki"

"Kana da hankali kuwa muhasim da bata iya magana zaka yiwa tambayoyi"

Murmushin Ashraf yayi Yana "Nasan bata magana ai hajiya umma ki barni kawai nayi aikina"

"Kayi haukanka dai"

"Jata ka kaita d'akin Ashraf karka biye mata batasan ku din Allah ya muku baiwa bane idan har kasan da yanda zakayi din ka kaita d'akin"

Ashraf mik'ewa yayi Yana dariya ya hau Jan keken muhasim yayi d'akin su da ita wuyanta na nan a karkace tana ta wurga idanu

A gabanta ya zauna ya bud'e jakarsa ya fito da wani farin takarda da biro a hannunsa

Cikin murmushi ya kalli Muhasim da shi take kallo wuyanta na karkacen hakan yasa yaje ta wajen da zata iya ganin komai

Ya fara magana yana "Aunty muhasim nasan duk abinda zan fada kina jina amma bazaki iya bani amsa ba,inaso na gano wanda ya karkata miki wuya ne duk tambayar da na miki idan hakane ki lumshe idonki idan ba haka bane karki lumshe idonki kinji"?


Gani yayi ta lumshe idonta ya saki murmushi dan yasan taji mai yace

Hoton Salis ya fara daukowa ya haska mata Yana "Shi ya miki fyade ko"?

Lumshe idonta tayi hawaye na zubo Mata

Ta sake bud'e idonta yace "Kuma shi ya karkata miki wuyanki sabida Kar asirinsa ya tonu ko"?

Sai yaga ta tsura masa ido bata lumshe idon ba

Gyada kansa yayi Yana "nagane shi ya Miki fyade amma bashi ya karkata miki wuya ba"

Ajiye hoton yayi ya d'auko hoton Luba ya haska mata Yana "ita ta karkata miki wuya ko"?

A madadin ta lumshe idonta jijjiga ta farayi idanunta na Kara yowa waje Wanda hakan ya balain bawa Ashraf tsoro har sai da ya saki hoton yayi kanta Yana sallati.

Luba

Karfe 11pm na dare ko kad'an batayi bacci ba a yau take so ta aiwatar da shirinta dan Yusuf mijin Asabe yayi tafiya.

Da mukulin da ta sata ta bud'e k'ofar palon ta shige tare da nufar d'akin Asabe cikin sand'a.

A hankali ta tura k'ofar dakin ta shiga a bandaki ta ringa jiyo motsinta bata ganta a d'akin ba,bandakin ta nufa ta tsaya a bakin k'ofa minti biyar a tsakani Asabe ta bud'e k'ofar ganinta a tsaye a bakin k'ofa yasa ta tsorata tare da ja da baya tana "Luba uban me kike nema a dakina waye ya baki iznin shigowa dakina"?

Murmushi Luba ta saki tana "Asabe kenan wato sai na nemi izninki zan shigo d'akin ki"? Asabe ke karamar Yar iska ce ni Zaki kwacewa kudi ki Kuma maidani Yar aikinki sabida bakida kunya nabiki ta lallami ki bani kudina kin hanani na Miki kuka ki bani kudina kin hanani tunda kin hanani kudina zan dauki kudina ta karfin tuwo"

"Luba fitar min a d'aki bansan ma wani tsautsayi yasa na kawoki gidana ba na manta ke din Yar akuyace bakisan hallaci ba"

"Zaki iya cigaba da juyani a lahira Asabe ba dai a gidan duniya ba"

Luba ta zaro wukar da ta boye a bayanta

Asabe kuwa ganin wukar yasa ta ja da baya tana "Luba kasheni zakiyi"? Idan har dan kudinki Zaki kasheni wlh a yau zan baki"

"Kin makara Asabe"

Ta Shiga bandakin Asabe ta fara k'ok'arin tsalla ihu luba ta daga wukar ta caka mata a cikinta Asabe ta zube a kasa....,..



Ayiri yiri =???=???=???=???=???kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba =??=??A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement=?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?>?p?munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa>?p?>?p? munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi =?
?=?
?
Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba =??=??

A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=???=???=???=???
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500
2 Juliet Eve 8500
3 Amirna 8k
4 Vitamin c 2500,2300
5 vt e 2k
6 collogen + glutathione 2k
7 whitening gummies 2200
8 surga wanita 2500
9 khusus 3500
10 majakani 2500

Price din sari=?F?=?F?=?F?=?F?nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne=???=???=???=???=???=???=???=???
Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =???=???=???yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci>??>??>??


Ayiri yiri =???=???=???=???=???kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba =??=??A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement=?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?>?p?munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa>?p?>?p? munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi =?
?=?
?
Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba =??=??

A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=???=???=???=???
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500
2 Juliet Eve 8500
3 Amirna 8k
4 Vitamin c 2500,2300
5 vt e 2k
6 collogen + glutathione 2k
7 whitening gummies 2200
8 surga wanita 2500
9 khusus 3500
10 majakani 2500

Price din sari=?F?=?F?=?F?=?F?nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne=???=???=???=???=???=???=???=???
Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =???=???=???yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci>??>??>??


*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*

*PAGE 30*

"Idan kinje lahiran sai ki tona min asirin shegiya tsinanniya"

Luba tace tana kara hankada Asabe dake wani irin makyarkyata jini na zuba a cikinta.

Zagi ta cigaba da auna mata har sai da taga Asabe ta daina motsi ta baro bandakin tare da rufe kofar ko dar bataji ba balle nadama tayi wajen drawer Asabe ta hau hargitsa mata kaya sai da ta kwashe duka gwalagwalanta da kayanta masu tsada.

Ta ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?zuba su a akwatin da ba komai a ciki ta cigaba da hargitsa d'akin har sai da ta samu kudade a karkashin gado shima ta zuba su a cikin akwatin.

Ta rufe akwatin ta Kara lek'a bandakin ta Kai hannunta hancin Asabe da tayi shame shame a cikin jini taji bata numfashi ta fito daga bandakin tayi hanyar waje tana Jan akwatin sai da ta kara bincike d'akin mijin Asabe ta samu kudade a ciki ta kwashe duka ta saka a akwatin ta zauna palon tana tunanin garin da zata koma dan barin garin zata yi dadin da taji Yusuf bai San tana gidan ba sai maigadi,ta karanci Mai gadin Yana da ibada da fita massallaci Yana tafiya massallaci zata bar gidan.


Haka ta zauna a palon tana kissime kissime da akwatin a gabanta har sai da ta ji kiran sallah Asuba.

Ta mik'e a hankali ta nufi wajen window tana leka maigadin.

Tana kallon lokacin daya fito Yana hamma da butarsa a hannu sai da taga ya fita tare da rufe kofar tayi sauri ta fito tana Jan akwatin dan hijabi tasaka har kasa,sai da ta fito daga gidan hankalinta ya kwanta.

Sauri kawai take zubawa ko a yanzu batasan Inda zata dosa ba tafiyar kawai take a kafa ba ma abin hawa balle ta hau ya kaita tasha dan garin Lagos taji a ranta zata tafi dan ba yanda za'ayi a iya biyota har can Lagos tasan ma da wuya asirinta ya tonu a gane ita ta kashe Asabe tunda ba wanda yasan tana gidan mai gadi ma tasan ba lailai ya zargeta ba yanda ta Kara hargitsa ko'ina na gidan tasan zasu zargi Yan fashine suka shigo gidan suka kasheta.

Ta tuno yanda ta bar Asabe a cikin jini taja tsaki a fili tana "Ke Kika jawowa kanki da ace kin bani kudina cikin ruwan sanyi da ban aika ki lahira ba Kya je ki hadu da kishiyarki lami da kika kashe haba sai dukan yamin yawa ga rashin kudi ga rashin miji da wane zanji"


Kamar dai mahaukaciya haka taringa tafiya tana surutai haka ta ringa tafiya har sai da gari ya fara haske masu abin hawa suka fara dan wucewa ta tsayar da wani tace ya kaita tasha.

Koda suka isa Tasha wajen da ake lodin Lagos tayi,irin zungureren motar nan masu kwasar fasinjoji da yawa ta samu sai da ta samu awa wajen uku kafin ya cika su dau hanyar Lagos da bata tab'a zuwa ba sai wanan karon.


Salis

Duk yanda yake d'aukar abin zai zo da sauki sai da suka rik'e shi akan sai sun tura shi station zasu cigaba da gudanar da bincikensu hankalinsa idan yayi dubu sai da ya tashi bai ga alamar kudin cin hanci zaiyi aiki a wajen su ba.

Wai a haka ma dan Yana da kudi suka dan daga Masa kafa.

Koda suka je station din aka mika case din wajen Dpo akan zaa cigaba da gudanar da bincike akan sa.

Alhaji Salis fadar tashin hankali da yake ciki b'ata bakine baiso sanar wa da kowa halin da yake ciki ba dan gani yake abin kunya ne ma wani yaji labarin wai zargin da ake masa,a ba yanda zaiyi da cin hanci suka bashi wayarsa ya nemi Ashraf a waya akan yazo ya same shi a station Hajiya fauza ma an kulleta duk da itama ta kafe akan taimakawa yaran suke ba wani manufa da suke dashi na kai yaran waje.

Minti sha biyar da Kiran ASHRAF sai gashi yazo station din sai da ya gwada musu I'd card dinsa kafin suka barshi yaga Salis da ya kara zabgewa sabida tashin hankali.

"Abba mai yasa Suka kawo ka nan Abba kaga abinda nake gudu ko"

"Ashraf

28 / 38