Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   24 / 38

69K to 72K   out of 111.9K words

sa shine mahaifin Nana zan yarda amma banaso ayi abin da zamu zo daga baya Muna Jin kunya dan wanan Luba tun daga lokacin daya aureta nake ce miki ban yarda da ita ba,a yanda nasan tsanar da ya mata har Yana fadamin lokaci daya naji labarin auren sa da ita nasan akwai boyayyen Al amari da Allah kawai ya barwa kansa sani ki nutsu muyi bincike mai kyau nayi mamaki da ya iya aikata irin wanan mumunan abin da nake ganin da hankalinsa bazai tab'a aikatawa ba kila Kuma San zuciya ya Kai shi da aikata haka"

"Yaya ka daina k'ok'arin kare shi ya riga ya amsa da bakin sa shine mahaifin Nana Kuma wlh Yaya shi ya karkata mata baki sabida kar ta samu bakin da zata tona masa asiri"

"Ya akayi toh luba ce tasan sirrin nashi"?

"Ba Wanda yasan wanan sirrin sai ita kenan?akwai abinda nake san kema ki hango da kanki amma a yanzu lafiyar muhasim shine a gabana shine burina koma menene Allah ya bayyana mana gaskiya bazaki yi kararsa ba ki tambaya min shi kawai idan dai Yana da sa hannu karkacewar wuyan muhasim dan gani nake idan har ya amsa shine mahaifin Nana idan shine zai iya fada ya ce sabida rufin asirinsa yayi haka a lamarin nan ya Kamata ace bincike akayi mai zurfi Aisha batun tona masa asiri bai taso ba ko dan su Ashraf nima bazan so mutuncin babansu ya zub'e ba"


Yaya wlh "

"Ya isa Aisha ban yarda ayi kararsa ba zan nemi Ashraf muyi magana dan idan nace yazo kunya bazai bari yazo ki bar maganar kai shi karan nan kawai"

Daga haka ya fice daga d'akin Aisha ta bishi da kallon mamaki dan bata tab'a tunanin zai hanata Kai shi kara ba har bayan wanan cutar da ya musu ace a barshi ba sai an kai shi Kara ba,duk abinan tasan sabida baya so mutuncin Salis ya zub'e ne Salis bai cancanci wani rufin asiri ba tunda har ya iya cin amanar yayanta.

Kiran da ke ta shigowa wayarta ya katse mata tunanin da ta tafi.

Koda ta d'auko wayar Salis ke kiranta

Katse Kiran tayi tare da jan dogon tsaki sai a lokacin taga alamar ya tura mata sako kamar zata goge dan ko kadan batasan wani abu daya dangance shi, sai Kuma ta fasa ta bud'e message din "Aisha ki rufamin asiri karki gayawa Yaya dan Allah karki fada masa Aisha wlh sharrin shaidan ne ni kaina bansan ya akayi na nemi muhasim ba idan kin tuna a shekarun baya da na ringa kasancewa cikin tsananin bukata har lokacin muke mamakin yanda akayi na koma haka,a lokacin ne wanan kaddara ya fada min a ranar da kikaje asibiti idan Zaki iya tunawa abin ya motsa min kamar zan fice a hayyacina na dawo gida ban tarar dake ba na kasa dannewa bansan mai ya hau kaina ya jani nayi wa muhasim fyade sai da na dawo daidai na gane abinda na aikata wlh wlh ba da gangan na nemeta ba kimin adalci ki tuno yanayin da nake Shiga Kamar zan mutu idan ban samu nutsuwa ba ki tuna Aisha da ace ni mazinaci ne da zaki tab'a Kamani Ina neman mata da a lokacin bazan addabeki ba zan na zuwa wajen wasu su magance mun matsalata ne amma haka nake dawowa gida,da ace a ranar nasan bazan same ki ba bazan dawo gida ba da ace nasan ranar bazan same ki a gida ba wlh na gwammace na nemi koma wacce da na nemi muhasim,daga lokacin da abinan ya faru ban Kara samun nutsuwa ba kema kin Sha tashi ki gani a zaune Ina tunani,amma ki yarda dani bayin Kai na bane Kuma wlh Allah bani da hannu a karkatawar bakinta idan har nine tunda asirina ya riga da ya tonu zan fito na fada miki"

Aisha tsaki tayi ta goge message din tare da danna masa blocking dan ta riga da tasan tsara zancensa yayi karya yake yi,daga lokacin da ya auri Luba ta daina yarda dashi,ba abinda zai yi a idonta taga farinsa tariga da tasan zaiyi duk yanda zaiyi dan.ya wanke kansa bata yarda bashi ya karkata wa muhasim baki ba.

Sallamar Afrah da ummi da taji a Palo yasa ta zubawa k'ofar ido har suka turo k'ofar suka shigo,da ganin Afrah taci kuka ta gode Allah.

"Hajiya umma dan Allah kiyi hakuri mu koma gida"

Cewar ummi ta zauna a gefen gadon

Afrah Kuma ta zauna a kasa ta tankwashe kafarta tana "Hajiya umma Abba ne ya turo mu akan mu baki hakuri dan Allah hajiya umma ki dan saurareshi yanzu haka mun baro shi bashida lafiya"

"Bazan goyi bayan zalunci ba Afrah ke ba yarinya bace kingane duk abinda ke faruwa ki koma ki fada masa ya gaya miki abinda yayi wa muhasim wuyanta ya karkace idan har bai fada ba dole nayi karar sa ya fada a kotu,duk da Yaya ya dage amma bazan biyeshi ba,sabida muhasim bata cancanci haka daga wajen mu ba itama ya ce kamar kowa zan tsaya na kwato mata hakkin ta shekara Sha biyar sai dai a kwantar a tayar sa'ointa daga masu Yara uku sai biyu wlh bazan yafe masa wanan zalincin da ya mata ba"

Ta karashe tana fashewa da kukan dake dankare a zuciyarta na tausayin muhasim a baya bata ji tausayin ta haka ba sai da ta gano Salis ne yayi wa muhasim fyade.

Yaya mustapha yana fita daga d'akin ya fita can waje ya zauna ya zauna akan benci Yana kara nazartar maganganun Aisha baisan mai yasa ya kasa yarda da duk Salis ne ya aikata wa muhasim wanan zaluncin ba banda Aisha tace ya amsa da bakinsa akan shine mahaifin Nana da ya karyata,akwai abubuwa a baya da yake kara tunawa game da Salisu,ya sha zargin asiri Luba tayi masa ya aureta,idan ya tuna yanda yake fada masa.
ya tsani Luba tashi daya yaji labarin wai ya aureta, anya Luba ba burinta taga ta raba Aisha da salisu ba yasa ta biyo ta haka akwai Abubuwan da yake so Salis ya warware Masa da kansa.

Wayarsa ya d'auko a Aljihu ya nemo lambar Salis yayi dailing.

Sai dai har ya masa kira uku bai d'auka ba sai text din sa daya shigo da "Bazan iya d'aukar wayar ka ba Yaya kunyar ka nakeji bansan mai zance ma dan Allah dan Annabi ka yafe min"

Yaya mustapha mayar da wayarsa yayi cikin Aljihu ya shiga ciki ya d'auko mukullin motar sa ya tayar ya nufi gidansu Salis.


Luba
Da mugun sauri ta damko Asabe ta shaketa tana "Kinyi kad'an Asabe kinyi kad'an ki wulakanta ni,bazan baki ko sisina ba Kuma bazan miki wanke wanke ba wlh kin Dade baki tona min asiri ba ai bani kadai keda asirin da zaa rufa ba kema kina da sirrin da zan tona miki ko kin manta mu taru mu tonawa juna asiri mu ji kunyar gabad'aya har ni zaki ce nazo na ringa miki wanke wanke kinyi kad'an na miki wanke wanke ki tona min asiri na tona miki naki kudina Kuma da kikaci wlh sai ma kin biyani"

Asabe murmushi ta saki tana "Luba na wuce duk yanda kike tunani zan baki mamaki wlh sai na tona miki asirin,asirina da kike cewa zaki tona ba na kashe kishiyata bane na saka mata guba a shayi ta sha ta mutu,wa zakije ki fadawa ya yarda?

Wajen Wanda zaki tona min asirin kinsan kamun da na masa?

An gaya miki bansan zakice zaki iya tona min asiri ba lailai yanzu na Kara yarda ke dakikiya ce tunda har kince bazaki min wanke wanke ko ki ringa biyana dubu hamsin ba a yau zan tona miki asiri kina fita Zan dau mayafina wlh duk sai na bankada sirrinki kije ki bankada nawa"


Luba a hankali ta saki rigar Asabe hawaye na gudu a fuskarta tace "zan ringa biyan ki dubu hamsin din amma kiyi hakuri na samu a yanzu banida hanyar samun kudi ko biyar bana magani kudadena na wajenki sauran kudina da kaddarata Kuma salis ya hanani"

"Wanke wanken ne dai bazaki iya min ba"?

"Zabi kika bani na gwammace na ringa biyan naki"

"Ina nan Ina jiranki wlh naji shiru kinsan halina na daga miki kafa a watan nan karshen wata naji dumus"

Luba bata iya ce mata komai ba ta juya tayi hanyar waje tana Jin Asabe na mata dariya

Tana fita ta fashe da kuka sai da taci kukan ta ta gode Allah kafin ta tsayar da abin hawa ta nufi gidan Salis tana Addu'a Allah yasa baya gidan dan so take ko yaya ne ta dauko sarkokinta da dan kunne da kayanta masu tsada tana da ma ajiyayyun kudi a d'akin tunda har Asabe ta hanata kudinta bata da zabin daya wuce taje gidan Salis idan har ta samu ta kwaso kayanta ta samu nutsuwa sai tasan yanda zata biyo wa Asabe tunda har tayi mata haka zata bata mamaki"


A lokacin da ta isa gidan kasa shiga tayi sai da ta tambayi maigadi ko Salis na nan yace mata dazu ya fita baya nan.

Da sauri ta shiga cikin gidan dan tasan ba wanda ya isa ya hanata kwasar kayanta.

Tana shiga tayi hanyar dakinta gadan gadan.

"Ikon Allah wa nake gani haka lafiya mai kike nema a gidanan shin ba An sallameki ba"

Da wani mugun kallo ta bi Hindatu da ta fito daga kitchen taci kwalliya da wani uban less wato murna ma take ta bar mata gidan

Tsaki taja ta bud'e k'ofar zata shige Hindatu tayi sauri ta bi bayanta tana "Mallama zo ki fita wlh ba abinda zaki d'auka umarni ne daga wajen mijina yace na bar miki sai ya sab'a min".....


Tafiya nayi wlh muna biki sai nine na samu kaina ayi hakuri dan Allah




>?s? in ka ji busa tabbata Sarauniya ce ta ?araso, ina kuke matan ?warai, mata ba muna mata ba, shin kin jaraba kayan *HONEY-DROPS* me kike jira har yanzu?, Manyan mata, mata masu aji na ta dafifi wajen kwasar kayan gyara, me ya sa za ki kashe kanki da ?uruciyarki, ko tsohuwar ma na zuwa karSar nata, kina fama da matsalar bushewar gaba, Waukewar sha'awa da ni'ima, ?ai?ayi ko ?urajen gaba, jin zafi yayin tarawa da maigida, sanyi ya taSa miki mahaifarki?, Kina ta allura da shan magunguna ba su miki aiki ba, wane kalar infection kike fama da shi?, Staphylococcus, Gonorrhea, Syphilis, UTI, STDs ne?, Share hawayenki kukanki ya ?are je ki nemi *HONEY-DROPS INFECTION FLUSHER* ke da sanyi sai dai ki ba da labari, kin gama cacar kuWi, cikin kwana uku zaki fitsarar da duk wani sanyi da dattin da ke tattare a mararki, ki gyara zamanki gidan aurenki don sanyi kashe mace yake har buzunta, duk wani magani da za ki sha muddin da sanyi a jikinki iyakar shi cikinki, ba zai sauka ba. Magani ne ingantacce made of herbs, In kin gama da wannan akwai na gyaran other room, akwai Exclusive Gumba ta manyan mata ke nan, ko matar Gwamna ita take sha, ga Gumbar babbar mace mai tada tsohuwar soyayya, akwai fa tsuumi na matan gaske, akwai *HONEY FLOOD TSUUMI* kan ?iftawar ido ni'ima ta yi ta kwararo miki, akwai BUJENTA JAGAB, da Tsuumin ?afau, daga jin sunan kun san akwai zance na bar muku ku ?arasa, akwai sauran kaya masu zafi=?%?

Muna da bridal package

Diamond - 100k
Gold - 50k
Silver - 30k

Ga kuma na postpartum (wanda suka haihu don dawo da martabarsu)

Diamond - 50k
Gold - 30k
Silver - 15k

Kuna iya samun mu ta 08167888934, ko 08067770852


Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne, knuckles,wrinkles,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulun mg's batare da kunbukaci wani Mai b>?? Mai bukata should
Chat=?G?
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391

Team glow>???
@&?



*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*

*PAGE 26*

Luba ko kulata bata yi ba tayi wajen akwatin da take ajiye sarkokinta dan ko da k'ok'awa ne sai ta dauki sarkokinta da kudadenta.

Tana k'ok'arin bud'e akwatin Hindatu dake bayanta tana tazo ta fita ta fusge tana "Wlh ba abinda zaki d'auka a gidanan ki bari idan Alhaji ya dawo kin San kin isa sai kizo ki d'auka sai da kika tabbatar baya nan kika wani zo d'aukar abu a d'akin nan"


"Hindatu ki bani akwatina,wlh zan miki rashin mutunci ki bani nace"


"Kinsan dai a dake bazaki iya dukana ba idan kina da k'arfi zaki iya zuwa ki kwata ko kunya bakiji ba kika kwaso jiki kika taho d'aukar kaya"

Kan Hindatu Luba tayi dan ko da balai sai ta kwashe sarkokinta dan bata da Kuma wani abu sama da kadaddorin ta na gidan salis tunda Asabe ta cinye mata na wajenta.

K'ok'awa suka fara yi duk yanda Luba taso ta karbe akwatin a hannunta ta kasa a karshe dabara ya Fado mata ta kafa mata hakori a hannu akan dole ta saki akwatin tana ihu.

Luba kuwa ta d'auke akwatin sarkokin ta hau Kan gadon ta jawo babban akwatin ta dake saman drawer kayanta ne tsadaddu a ciki har da kudin da zasu kai dari da hamsin, ta sauko dashi kasa Hindatu kuwa taje ta tsaya a bakin k'ofa tana rantsuwar ba inda zataje da kayan,ko kulata Luba batayi ba dan wanan shine damar da take dashi,akwai Abubuwan da takeso ta kwasa da yawa amma ba dama idan dai ta samu ta tsira da akwatin kayanta da na sarkokin ta tasan ta samu na rufin asiri,sai da ta kwashe duk kudaden da take boyewa ta saka a cikin akwatin sarkata, wayarta da ta gani a drawer da take matukar bukatarsa ta d'auka da sauri dan shima zai kai dari biyu ta cusa a cikin breziyar ta, ta fara jan akwatin da hannu daya,daya hannun nata rike da karamin akwatin.

Tasan sai Hindatu ta hanata fita hakane yasa ta shafa aboniki a hannunta.

Hindatu kuwa tsayuwarta ta gyara tana "wlh bazaki fita da komai ba kinji na rantse miki yau din ma Alhaji nasan mantawa yayi bai kulle d'akin ba,

Bani hanya na wuce Hindatu "

"Bazan baki hanya ba barauniya ki bari idan Alhaji ya dawo sai kizo idan kin isa.

Luba ajiye akwatin tayi,

Ta nufi Hindatu da ta gyara tsayuwarta,tana zuwa ta shammace ta ta shafa mata man akan idon???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ta.

Hindatu ta saka ihu ta fara tsalle tana murza idonta,

Luba kuwa ta ture ta gefe ta d'auko akwatin ta tayi waje da sauri,

Sai dai tana zuwa Palo Salis na shigowa.

A razane taja da baya tare da sakin akwatin,wani irin tsoronsa ya rufeta dan wani wuta take hangowa a idonsa ko a mafarki bata tab'a kawowa kanta ranar da zataji tsoron Salis ba.

Jikinsa har wani rawa yake Yana daga tsaye yana binta da mugun kallon tsana.


"Yauwa Alhaji gwara da ka dawo ka kamata haka kawai ta shigo Ina kitchen ta shige daki dan na hanata ta hau ni da k'ok'awa har da cizo"



Cikin wani irin murya Salis yace "Dama a baya nace ni zan zama ajalinki kin dauka wasa nake miki wlh bazaki bar gidanan da kafafunki ba sai dai a fita da gawarki"

"Aa Alhaji Kar dai kayi kisan kai ka rabu da ita ta tafi"

Ja da baya Luba ta fara ta kankame akwatin sarkokinta a hammatar ta tana "Dan Allah ka barni na tafi da kayana Alhaji banida kayan sawa iya wanan na jikina ne kawai dani, nidai kayi hakuri nasan ban kyauta ba rashin zurfin tunani ya Kai ni ya baroni dan Allah ka rufa min asiri na tafi bazan sake zuwa gidanan ba Alhaji ka dubi yaran dake tsakanin mu ka sausauta min wanan tsanar da kake min,ni na yarda zan je na Nemo Aisha nace mata sharri nake maka ba Kaine babban Nana ba dan Allah ka rufa min asiri"

"Wlh wlh ko tsinke bazaki fita dashi daga gidnan ba domin duk wani abu da kike takama dashi da kudina na siya na gwammace na zubar da ko cokalin da na siya da kudina da ki mora a yau kina tunanin ni kika tonawa asiri,bakisan kanki Kika tonawa ba,nayi dana sanin duk tsawon shekarun nan da na dauka kina firgitani kina Sakani a fargaba,nayi dana sani da na barki kika ringa juyani san ranki,nayi dana sani da na aureki sabida gudun ki tona min asiri Wanda aurenki da nayi shine babban kuskuren da nayi,nayi da nasani da na boyewa Aisha abubuwan da har yasa ta daina yarda dani ta cire kaunata a zuciyarta,luba iya saki da duka bazai goge abinda nake ji a kanki ba a yanzu da nake ganin ki a gabana ji nake kamar na kasheki dan ba wacce na tsana a rayuwa sama dake,ki ajiye min duk abinda kika dauko kizo ki fita"

"Aa dan Allah ka barni na tafi da kayana banida komai karka manta na Haifa ma yara har uku ka dubi halin da nake ciki ka barni na tafi da kayana"

Salis a fusace yayi kanta da gudu
Ta juya itama
Ta fara ihu neman taimako tana neman wajen da zata shige Hindatu itama hankalinta a tashe da yanda jikin Salis din ke rawa dan idan har ya Kama Luba sai ya rabata da numfashinta.

Luba kuwa d'akin Hindatu ta shige tana danna k'ofar dan ta kulle Alhaji Salis ya hankada k'ofar da k'arfi ta fasa ihu a daidai lokacin da ya shako mata wuya da k'arfi.

Hindatu kuwa waje tayi a guje ta

24 / 38