Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   15 / 38

42K to 45K   out of 111.9K words

masu larurar da zai ga jikinsu idan yagani yakan ji Kamar ya koma ruwa sai ya danne.

Ido ya zubawa zainab din har ta zauna kasan ransa Kuma mamaki yanda akayi ta shigo Nigeria har tasan office dinsa.

Sai da ta zauna ta sakar Masa murmushi tana yayi mamakin ganinta ko

Murmushi ya maida mata yana aa baiyi mamaki ba ya sa aka kawo Mata lemo,suka hau hira,har a cikin hirarsu take fada masa yanda tayi kewarsa ta hau masa magana da jikinta.

Zainab tasan kansa take yaji bazai iya jurewa ba Koda ta zaga wajen da yake zaune suka kaiwa juna cafka.

K'ofar da aka turo yasa suka saki juna da sauri

Hankalin Alhajj Salis yayi mugun tashi da ganin Luba a tsaye taci kwalliya Kamar zata je biki da alama itama mamakin yanda ta gansu ne ya daskarar da ita.

Zainab kuwa ta gyara rigarta cikin turanci tace mata bata iya knocking bane kafin ta shigo ya zata fado kai tsaye baa bata izini ba"

Alhaji Salis dai kunya yasa yaji kamar an like Masa baki tamkar Aisha ce ta Kamashi haka yaji.

Luba kuwa ta watsawa zainab harara ta samu waje ta zauna

Salis ya ce mata lafiya mai tazo nema a office dinsa"?


"Hmm ashe dai haka ake cin amanar kawata wanan Kuma wacece?

"Luba mai kikazo nema a office dina Ina ruwanki da koma wacce mai hadina dake wai kika takura min kwana biyu"?

"Ka sallameta magana zamu yi"

"Ke din banza da zaki saka na sallami wata dalla tashi ki barmin office"

"Hmmm Salisu kenan wlh daga nan gidanka nayi sai na fadawa Aisha abinda kake aikatawa kaji na rantse maka"


"Kin dade baki fada ba dalla fita kibani waje"

Luba mik'ewa tayi tana "zaka kuwa gani wlh sai na fada

Ta fice daga office din sai Salis yaji Kuma hankalinsa ya tashi yabi bayanta da sauri.

Da gudu ya cimmata sabida saurin da take ta zubawa ya sha gabanta Yana "Dakata Luba ba abinda kike tunani bane karki je ki hadani da Aisha Mai kika zo nema"?

"Ai da baka fito ba wlh sai naje na sameta na fada mata"?

"Toh na fito ba sai kinje ba ya akayi"?


"Aure nakeso nayi Salisu nagaji da zaman haka ba Aure"

Yamutsa fuska Salisu yayi Yana "Toh idan kina san auren Ina ruwana ko wani taimakon kike so ayi miki ai da kin fadawa Aisha ba sai kinzo wajena ba"

"Kai kafi cancanta nazo wajenka ai neman taimakon a gaskiya na gaji ma da kumbiya kumbiya Salisu na kamu da sanka nasan zakaji banbarkwai sabida Aisha kawata ce naso na daure amma wlh na kasa"


"Luba a cikin hayyacin ki kike kuwa ko kina Shan kwayane"?

Ni salisu mijin kawar ki kike so"?

"Toh Ina so yasan wani kawance Salisu ai ba ruwan so da wanan ni yarda kawai nake nema nasan Aisha nada saukin Kai indai na fada mata bazata damu ba zata fahimceni"


"Lailai bansan baki da hankali da tunani ba sai yau ke ko a mafarki akace miki zan aureki sai ki yarda Luba duk matan duniya na rasa wacce zan aura sai ke yanzu ko nine nazo nace Ina sanki dan Allah sai ki yarda bayan kinsan yanda kike da Aisha?
dama haka kike? san abun duniyar naki ya Kai har haka?yanzu zaki iya cin amanar Aisha"

"Salisu wai me abin cin Amana anan matsawar a musulunce ba haramun bane ai ba laifi bane dan kawaye sun auri miji daya"

"Aisha batayi dacen kawa ba idan na koma gida dole na fada mata wacce ke dole na fada mata tasan irin zaman da zatayi dake"

"Ai kafin ka fada mata zanje gida na sanar mata abinda kake aikatawa kai ma dole na fada mata yanda kake cin amanarta babu kunya babu tsoron Allah"

"Kije ki fada mata kin Dade baki fada ba ai karshen kawancen ku yazo wuyanta na fada Mata"

Luba bata Kara ce dashi komai ba ta dau hanya ta tafi.

Salisu da mamakin zancen da Luba tazo Masa dashi ya koma gida ko zainab ma bata Kara gane kansa ba har suka rabu akan zasu had'u a masaukinta.

Yana komawa gida bayan yaci abinci a madadin ya fito ya fadawa Aisha abinda ya faru sai ce mata yayi "Aisha yanzu idan nace ki rabu da Luba sai kiji haushina ko"?

Take fara'ar fuskarta ta gushe tana "Mai ya faru Kuma Abban Ashraf"?

"Aisha Luba ba matuniyar arziki bace ba ki rabu da ita yanda kika d'auketa wlh ba haka ta d'auke ki ba na dade Ina fada miki jinina bai d'auketa ba ki rabu da ita Aisha"

"Wai wani abin Luba tayi dan Allah mai yasa ka tsani Luba Abban Ashraf na rasa mai ta ma nidai dan Allah Abban Ashraf karka rabamu dan Allah idan ma wani abu tama kayi hakuri yanzu kana raba mu zata ce sabida mun ga mun yi kudi mu ke so mu wulakanta ta ka ga hakan bai dace ba kar ka manta tun kafin na san zan hadu da kai nake tare da ita"

"Hmm Aisha kenan tunda kin dage toh shikenan Ina jiye miki ranar da zaki yi nadamar saninta a rayuwarki ne shi yasa nake so ki rabu da ita tun yanzu"

"Babu ma ranar Abban Ashraf dan ka tsaneta ne kawai bansan Kuma mai ta maka haka da zafi ba wlh bata kara aron kayana ba"

"Hmmm Ai shikenan"

Dama yasan za'ayi haka bazata tab'a yarda ba haka ne yasa ya kyalleta dan yasan ko fada mata yayi ba yarda zata yi ba"


A haka Luba ta cigaba da masa naci ta ringa ziryar daga office dinsa shi kuwa ya bud'e mata wuta wajen yi mata rashin mutunci ko Kare bazai dauki wulakanci da yake mata ba inda ya Kara jinjinawa fuska biyun da take dashi idan suka hadu a gidansa bata nuna masa komai.

A haka suka fara Shirin komawa sabon gidansa.

LUBA

Daga lokacin da Salisu ya mata Rashin mutunci ta kudurta a ranta samo miji Wanda yafi salisu yanda zata rama duk wulakanci da yayi mata idan zata samu ma ta Wanda ya dameshi a kudi har da zai ma iya daure Salis din.

Sai dai duk san ta samu mai kudin duk masu zuwa wajenta basu kamo kafarsa ba.

Ba abinda ya Kara rikita mata lissafi irin tsalallen gidan da yake gwangwaje Aisha dashi da ita gidan ma baya gabanta sau tari idan ta kwanta haka zatayi ta mafarki da gidan idan ta tashi tunanin irin gidan da za'a kai ta sai ta tuno gidan Salisu da yake ginawa duk haduwar gidan wai Aisha kawarta da kyale kyale bai dama ba ita zaa Kai,yanzu ta koma gidanan ta kara Zama hajiya ga suturu.masu tsada ga miji mai kyau wai dame ma Aisha ta fita da ita ta kasa samun irin Salis.

Gashi duk san ta samu Wanda ya kai Salis din kudi ta kasa samu ci baya ne agareta ace ta auri Wanda bai dame Hamza a kudi ba ci baya ne a gareta ace aurenta na farko bata dace na na biyun ma haka kenan haka Aisha zatayi ta kere mata tana binta gidanta.

"Mai zai hana itama ta Auri Salisun ta dandana arziki itama"

Tunanin nan da tayi ya sata mik'ewa zaune dan a kwance take ba wanda zata samu irin daular da take mafarki sama da Salisu mijin Aisha kawarta Aisha sanyin halinta yayi yawa da take ganin Sam bata da wayo daga lokacin da take iya d'aukar sabon Kaya ta bata batare da ta saka ba ta jinjina rashin wayonta tasan idan ma tace mata tana san Salisun ta tsarata zata iya yarda,abu dayane tasan sai tayi da gaske Salisu zai saurareta dan taga daga lokacin da ta kashe aurenta ya fita sabgarta yake mata wani gani gani da kuwa ya mata wanan rashin mutunci ta lura ko ganinta bayaso yayi,tsanarta ma take hangowa a idonsa idan taje gidan dak'yar yake amsa gaisuwar ta.

Amma haka zata fara cusa kanta a wajensa kila ta samu wataran ya saurareta daga lokacin da ta fara wanan tunanin ta daina kula samarinta ta kara raina abinda suke dashi,a yanzu yanda zata auri Salisu kawai shine burinta zata yi duk yanda zata yi ta Aureshi,ta lura Salis nasan gayu tunda yake gwangwaje Aisha da kayayyaki masu tsada sai dai ita Aisha gabad'aya bata dorawa kanta wanan gayun ba barta da tsafta Kamar me zaka ganta tsaf amma shafa hoda ma wahala yake mata a haka Luba taci kwalliya daddare ta nufi gidansu Salisu A ta aika ayi mata sallama dashi kamar yanda ta tsammata hakan ce ta faru dan rashin mutunci ya mata ta kudurta a ranta zata ringa jurewa kila watarana a dace a daya barin Kuma ta ringa Shiga jikin Aisha tana sanin duk halin da take ciki a gidanta kayane dai ta daina ara dan tasan nan da wani lokaci idan tayi hakurin watarana zata zama tamkar Aisha ko finta ma,a haka su Aisha Suka fara shirin komawa gidan da take mafarkin samu ji take dama itace sai taji ta Kara matsuwa taji wataran itama ta mallaki gidan.

Tsananin San gidan yasa a ranar da suka tare itama tace sai ta kwana ba karamin hidima akayi a tariyar ba ba inda bata Shiga ba a gidan sama daya kasance bangaren Salis ne kawai bata samu shiga ba tsaruwar gidan ya kara kwadaita mata San Aurensa.

Bayan waleema tariyar gidan wasu sun tafi dangin Aisha wasu kuma suka ce kwana zasuyi

Aisha kuwa kamar ta bi kowa ta goya dan murnar kwanan da suka ce zatayi ita kuwa Luba a hankali ta ringa karantar komai na gidan karfe tara Salis ya dawo gidan cikin shigar sa ta golden din shadda sai bulbula kamshi yake Kamar wani ango

Luba sai ta kasa d'auke idonta a kansa har sai da su ka hada ido dashi ya dalla mata wani mugun harara ya haye sama yaran Suka bishi gabad'aya ciki kuwa har da Zainab da Muhasim.

Luba a zaune kawai take a cikin su Aisha dake ta zabga hira amma hankalinta na Sama wajen Salis.

A hirar da Aisha take yi taji wai a cikin Yan uwan ta zata kwana har suna tambayarta yanzu Salis zata bari ya kwana shi kadai tace iya yau dai zata kwana cikinsu.

Luba ji tayi wani dadi ya rufeta Kamar tasan hakan zai kasance tazo da shirinta.

Sai ta koma palo tayi zamanta Kamar kallo take, burinta Salis ya fada tarkonta.

Wajen goma taga yaran suna saukowa da gudu Aliyu na "Abba ya koro mu yace muje mu kwanta mun dameshi"

"Ai gwara da ya koro ku bakwa ji"

Cewar Aisha a daidai lokacin da take cewa su wuce dakinsu su kwanta

Muhasim Kuma tace Wai yace ta bashi ruwa a kai masa na saman ba sanyi"

Aisha tace taje Kitchen ta d'auko masa

Luba ta d'auke kunnenta tamkar duk batasan mai ake ba ganin muhasim ita kadai tayi kitchen din yasa ta mik'e ta bita a daidai lokacin da ta muhasim ta sunkuya dan ta d'auko ruwan

Luba tace "ke zaki kai Masa ruwan ne"

"Eee haka yace na kai.masa ya Sha idan mun karasa home work din sai muje mu kwanta"

"Oo home work kuke yi"?

"Eee"

To bari na nemo.miki kofi ki zuba Masa Kinga kin hutashe shi

Ta d'auko kofi ta juya mata baya tare da jefa maganin da tazo dashi a ciki ta daga ruwan ta juye sai da ta tabbatar ya narke ta juyo ta mikawa muhasim tana "Maza jeki kai masa ki tafi da ragowar ko zai Kara"

Muhasim cikin ladabi ta karba ta fita.

Luba tayi sauri ta fito ta zauna a palon a daidai lokacin da Aisha ta fito daga dakinta tana "Kawata bakya Jin baccine Kinga yanda idona ke yaji sabida baccin da nake ji"

"Tab wane irin bacci ana zaune kalau ke ki tare a irin wanan gidan ki iya bacci ai idan nice bazan iya bacci ba wlh"

"Kashh kijiki dan Allah mai zai hana ni bacci kuwa tab"

"Aikuwa bana Jin bacci kallo ma zanyi gwara na Danna gidan yan gayu"

Aisha ta kyalkyale da dariya

"Yanzu sama zaki hau kenan a sha soyaya"

"Aa haba Luba ai sai su Aunty suga rashin kunyata yau dai ai shima yace na kwana cikin Yan uwana naji dadi yanzu haka ma sun yi baccin ma shiyasa nima nake Jin baccin kizo muje mu kwanta ki hakura da kallon nan gobe ba sai kiyi kallon ba"

"Aa kije kiyi kwanciyarki mallama"

"Toh ai shikenan bari na koro yaran nan su barshi yayi baccin shima basa tashi home work sai daddare mutum ya dawo a gajiye su dameshi"

Ta nufi stairs Luba duk sai hankalinta ya tashi tana tsoron taje ya hanata dawowa dan tasan kwayar na iya masa aiki a kowane lokaci.

Sai dai tana hawa ta sauko ita da Khadija tana "nidai na tafi na kwanta kawata sai kin shigo wancan mai rubutun Yan koyon har yanzu ta kasa gamawa.

Ta shige dakinta.

Minti goma a tsakani Luba ta hawa sama cikin sanda dak'yar ta gane d'akin Salis din sabida dakuna wajen hud'u ne sauran a rufe nashi Kuma a dan bud'e

Burinta Muhasim ta fito daga d'akin a hankali ta tsaya a bakin k'ofa ta hau lekasu.

Muhasim.na zaune a kasa tana ta rubutu Salis shi Kuma Yana saman kujera ya dafe kansa kafafunsa a harde


Tafi minti Ashirin tana leke kafin ta ga muhasim ta mike tsaye tana "uncle na gama"

Tana k'ok'arin yin waje Salis ya bude idonsa da suka kada Suka yi ja ya yafito muhasim din akan tazo.

Luba ta dafe kirjinta tare da gwalo ido.

Muhasim na zuwa bai yi wata wata ba ya jawota ya hau matseta dan lokacin da na shanunta tunda tana da Sha shidda lokacin.

"Uncle ka cikani uncle"

Muhasim tace tana k'ok'arin kwatar kanta luba kuwa cikin tashin hankali ta fada d'akin tare da Kiran sunan Salis.....


Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762

Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa

Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more



Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka



1)Euphoria 12
2)Gorontula syrup
3)Her exellency cake
4)Exclusive thumi
5)Milky sweety
6)Magic insert
7)Tightening mallaka saop
8)Tightening honey pill
9)Women 001
10)Ebony lady
11) spiced tea
12)Mallaka chicken soup
13)Tightening powder
14) wetness powder
15) favour set
16) attraction set
17) bakar mallaka
18) shu'umar mallaka
19) hatsabibiyar mallaaka
20) horney honey syrup
21) libido booster set
22) breast enlargement
23) hips enlargement


Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762

Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa

Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more



Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka


1)Euphoria 12
2)Gorontula syrup
3)Her exellency cake
4)Exclusive thumi
5)Milky sweety
6)Magic insert
7)Tightening mallaka saop
8)Tightening honey pill
9)Women 001
10)Ebony lady
11) spiced tea
12)Mallaka chicken soup
13)Tightening powder
14) wetness powder
15) favour set
16) attraction set
17) bakar mallaka
18) shu'umar mallaka
19) hatsabibiyar mallaaka
20) horney honey syrup
21) libido booster set
22) breast enlargement
23) hips enlargement



*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*


*Ku Kara karanta page 5 sai da suka tare a sabon gida da shekara daya abinda ya samu muhasim ya sameta*


*PAGE 16*

"Salisu mai haka kake yi ka cikata Mana innalillahi wa Inna ilaihi rajiun"

Luba tace cikin tashin hankali tana k'ok'arin kwatar muhasim da ta fara kuka kasa kasa Alhaji Salis kuwa na manne da Muhasim da ya kankame ya sakata a tsakiyar cinyarsa sam baa hayyacinsa yake ba baima san mai yake yi ba kawai burinsa ya samu nutsuwa dan ji yake kamar zai mutu rabashi da yaji ana neman yi da ruwan da yake so ya kashe Masa kishi yasa ya Kara kankame muhasim.

Luba kuwa ganin muhasim na neman fara ihu sabida matsar da take sha a wajen Salisu yasa ta rufe mata baki da sauri ta hau kai wa Salis bugu akan ya cika muhasim bata tab'a zaton zai dakumi muhasim ba tasan karfin kwayar shiyasa ta saka mai yanda dolensa sai ya nemeta a yau ta gama period fatanta yana tab'a ta ma ta samu ciki ita dai burinta ko ta halin Kaka ya aureta dabarar ya kwanta da ita ta samu ciki yasa ta biyo ta Wanan hanyar sai gashi abu na neman kwabe mata taya zata bari ya tab'a Yar Yarinyar nan.

Duk dukan da take kai masa baji yake ba hakane yasa ta jawo muhasim da k'arfi kamar zata balla Mata hannu ta saki ihu tayi saurin Kara rufe mata baki a daidai lokacin da Salis ya tashi a haukace ya yo kansu

Muhasim ta dib'a a guje gudun Kar taje ta tona musu asiri yasa Luba ta bita itama a gujen Alhaji Salis ya tadiyo kafar Luba tana fadowa ya haye kanta duk abinda yake baa hayyacinsa yake ba, Luba kuwa cikin tashin hankali ta fara k'ok'arin tureshi tsoranta Muhasim ta tona musu asiri Aisha ta hawo sama ma ta kamasu,sai dai da k'arfi Salis da yake ji Kamar ya mutu ya

15 / 38