Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   4 / 28

9K to 12K   out of 83.6K words

a gabanshi. ?ar Shuwa ma takai iyakar ma?urar ?uluwa sabida dai bata son suyi rikicinne kada ya shafi tafiyarta shi yasa ta sassauto.
"Haba Jannati to shikenan ina kasuwanci sai in kasa cin abinda nake so a lokacin da nake so? Wai ni kam zargina kake yine ko me kake nufi? "
"Zargi sosai ma zargi irin da namijin da yasan kanshi yake yi dan gudun kada iyalanshi su faWa halaka. Hakkinane duk abinda zaki yi ki sanar dani inyi nazari akai, bawai inzo inga kifi inga nama ba, alhalin ni nasan ban bayar ba. Kasuwancin da Ke fakewa dashi ban ganshi ba bare in auna jarin inga yayi daidai da ribar da aketa wada?a da'ita. Ban yadda dake ba kwata _kwata dan nasanki akan kuWi kada fa ki manta nasanki ?war nasan yaya muka yi mukai aure. Me kike saidawa sannan inason a nuna mun abinda kike siyarwan"
"To inna dawo zansa Mama ta aiko kayan ka gansu ko zaka samu nutsuwa"
?ur yayi da idanunshi yana ?are mata kallo. Can ya nisa a ?o?arinshi na kawar da kai yace.
"To bari in kira Mama inji daga gareta sai in samu nutsuwa. Sabida hakkinane insan inda kike samun kuWi ta hanyar halas ne ko akasin haka wanda bana fata. "
Idanu ?ar Shuwa ta zaro waje hankalinta yayi mummunan tashi, yana kallonta yana karantar yanayinta har Mama ta Wauki wayar tare da Sallama.
"Babangida ince dai lafiya kira da daddare haka? ".
"Mama lafiya ?alau dama na kirane muyi magana dangane da kasuwancin Aisha. "
Mama buWar bakinta tace.
"To ina jinka wani abunne ya faru Babangida, ko dai jari zaka bata? "
Ajjiyae zuchiya ya sauke duk da bawai ta gamsuwa bace. Yana kallo itama ta sauke ajjiyar zuchiya.
"A_a dama so nake in tambaya me take saidawane sannan jarin waya bata kuma nawa ne? "
"Haba Babangida wannan ai tsakaninka da matarka ne ya ina uwa zaka zo ka titsiyeni kana tuhumata ko zargi kake yi shin ?an uwanta ba zasu iya bata jari ta juya ba kenan kome kake nufi?
Kuma kuWinnan ma aro aka bata ribar kawai take cirewa uwar kuWin ba tata bace ?anina taima ?orafin rashin sana'a tunda kai ka samu karayar arziki shine ya tallafa mata take saida dogayen riguna da takalma"
Murmushi yayi kawai in duk jikinshi kunnene bazai yadda da abinda Mama tace ba amman yaya zaiyi tunda bashi da hujja?
"To shikenan dangane da batun biki kuma ayi ha?uri na janye ba zata samu zuwa ba gaskiya. Wata rana taje ko in wani bikin ya tashi. "
A zabure ?ar Shuwa ta kalleshi harda dafe ?irjinta. A sanyaye Mama tace.
"Shikenan tayi zamanta ai ba wani abun bane biki kam muna dasu da yawa kamar yadda kace wani ji?on taje ni kaina bana jin daWin ?afata ba lallai inje ba sai da safenku to"
Yana sauke wayar tace.
"Ban fa gane me kake nufi ba. Ya zaka ce ka barni in gama shiryawa tsab kuma saida tafiya ta rage gobe kawai zaka ce ka fasa. Ohh shi yasa ka janyo magana kake tuhumar mahaifiyata akan kasuwancina? Wallahi bafa zai yiwu ba. Nifa nagaji da wannan mulkin da kake yi mun name akan kuma wanne dalilin? Kai ba sisi ba sai bin diddigi ka zaci kowa Sabuwa ne "
Mi?ewa yayi ya nufi hanyar waje ya barta tana SaSatu har ya fita ya dawo tana gurfane a wajen tana ?ananun mita ta tusa tuwo gaba tana ci.
Abinci ta gani a hannunshi ko daga wanne Wakin ya karSo oho lamarin daya dagula lissafinta kenan ta sake buWe magana ganin baya magana yasa ta zage take ta maganganu. ?agowa yayi kawai ya sauke mata idanunshi da suka rine wallahi babu shiri ta risina. Ita har a ranta aiyanawa take yi Babangida asiri yayi mata son da take yi mishi bana lafiya bane kuma duk yadda akayi kafeta yayi. Bata san kamun Allah bane kawai yasa ta jarabtu da Babangida ba.
"Ni kika tusa gaba da wannan gajiya da hayaniyar koyarwan da take kaina. Sabida kinga kura tayi lafiya ko? Hmm Aisha ki bini a hankali kinga waWannan fitintinun bazan iya Waukarsu ba sabida haka ki kama kanki. A matsayina na mijinki hakkinane inji inda kika samo kuWin da kike juyawa asalima dole saida izinina zaki soma kasuwancin. Batun zuwa biki kuma ni ba irin mazajen da suke barin matansu sasakai bane a titi kin gane ko? "
"Amman naga Sabuwa har zangon katab ka barta taje biki kwananta nawa acan sai nine zaka ce haka."
Mi?ewa yayi ya nufi hanyar shiga ciki.
"In banda abunki wani in yayi rawa aka bashi kuWi wani in yayi duka zai sha. Kuma kinsan amincina da ita Sabuwanne?"
Ya ?arashe shiga ciki yana dariya shi kaWai.
Kai ?ar Shuwa ta jinjina tayi shiru ta zuba ma waje Waya idanu.
"Wallahi ko dan in raba Sabuwa da Babangida dole ma in san duk yadda zan shigo in samu kuWi. Wallahi ko tsirara zan dinga yawo Sabuwa bata isa ta dawo gidannan ba sannan dole saina juya Babangida ko a buzu yake kwana"
Murmushi tayi a zahiri baWininta kuma ita kaWai tasan ba?in cikin da take ?unsa.
Abincinta taci ta ?oshi yadda ya kamata tayi kwanciyarta a ?asan kafet tana tunanin yadda zata yi da Sameerah. Tana cikin rabe Wayan biyu wayarta ta shiga ruri daga uwarWaki zumbur sai gata kan ?afafunta, da sauri harda gudu_ gudu ta ?arasa Wakin taci Sa'a Babangida yana zaune akan kafet ya tan?washe ?afafunshi yanata zuba karatun Qur'ani wani abu sha'awa da Babangida duk sati yake sauka tundai bayan rabuwarshi da Sabuwa. Ranar Juma'an dai zai yi sadaka, kuma ranar yake kai yara wajen Sabuwa, Ranar yake zuwa wajen Baba Malam ya dubashi. Yanajin zafi da ?ai?ayi mai yawa a zuchiyarshi game da fishin Baba Malam da rabuwa da Sabuwa ji yake yi duk ranar da yaji labarin wani ya auran mishi Sabuwanshi tamkar katsewa rayuwarshi zata yi zai iya haWiyar zuchiya ya mutu kowa ya huta.
Da sauri dai gunWu ta Wauki wayarta ta fita duk da ma dai wayar ta katse tana ?o?arin bin bayan kiran kiran wayar ya sake shigowa ta Waga tana le?en ?ofar korido.
"Babyna zuchiyata a cike take tab da murnar da nake jin tamkar ko bacci daya fi kowa iya sata yau bai isa ya saceni ba yau Winnan.
Gobe ?arfe nawa zaki taso da so samune asubar fari sabida ki iso mu karya tare ko Baby.? "
Ajjiyar zuchiya tayi tace.
"To wallahi ya hanani zuwa kinsan Allah kafiyane dashi da tauri kamar kafuran farko. Hatta kuWi da yaga ina kashewa saida ya kalubalanceni akai"
Jim Samira tayi ta Wauke wuta sosai tama rasa to ita mai zata ce sai ta soma sheshshe?ar kukan ba?un ciki kawai.
?asa _?asa ?ar Shuwa ta soma rarrashinta daga ?arshe dai saida tace mata zata zo goben saidai ba zata kwana ba, shine Samirah ta yi murmushi. Itama murmushin tayi mata.
"Shikenan zanje in kwanta mutuminki yau fishi yake yi sosai kinsanshi da zafin zuchiya"
Wayar ta kashe ta shiga ciki Babangida yana inda ta barshi saidai yanzu ya Waga hannu sama yana kwararoma yaranshi adda'ar shiriya. Shafa adda'ar yayi ya tattare daddumar ya ajiyeta a saman durowar roba ta kayan yara, Qur'anin kuma ya ajjiyeshi a muhallinshi. Kwanciya yayi kusa da ?ar Shuwa ya jawota cike da son samun nutsuwa. Amman saita ture mishi hannunshi.
"Lafiya yau kuma ni Win ake gudu. Ko dan na hana tafiya bikine? Ki sani mutuncinki nake karewa a matsayina na mijinki, kuma nasan a cikin irin rayuwar da wa'iyazubillah muka haWu kada kiga laifina. Daga gobe ma duk matar da nake Wakinta zamu ware minti arba'in koma awa guda.
Minti talatin in koya mata karatun Qur'ani ragowar minti talatin kuma muyi tafsirin inda na karantar da ko wacce. Tunda inanan ba sai kun shiga makaranta ba kuyi zamanku a gida a killace hakkine ratayayye a kaina in baku ilimi"
?ar Shuwa dariya take tayi a zuchiyarta. A fuskarta kuwa ta turSune harda juya baya.
Murmushi yayi mata ya tada kanshi bisa matashin filo rufe idanunshi tare da nin?aya a cikin tunani da begen Sabuwa.
Allah yayi dare gari ya waye. Bayan ?ar shuwa ta sallami Babangida da shayi da mummu?i da wainar ?wai ya gama ci zai tafi aiki sai ?ar shuwa ta tareshi.
"Inaso zanje unguwane dan Allah an gayyaceni sunan wata ?awata"
Agogon hannunshi ya kalla itama ya kalleta baiji ya yadda ba amman yana ?o?arin ganin ya kawar da wannan rashin yaddar sai yace.
"Adawo lafiya kina da kuWin mota ne? "
"E akwai kuWi a hannuna nagode".
Sallama yayi mata ya nufi wajen su Mardiyya tare suka fita. Da wani bawan Allah matashi suka ci karo sai yaga mardiyya na kallonshi kallo irin na sani. Babangida bai fita daga mamaki ba yaji wannan matashi yace.. " Baba barka da fitowa an tashi lafiya? ".
Matashin ha'a harda tsugunnawa. Da fara'a kacigari ya amsa mishi ya bashi umarnin tashi tsaye.
" Mardiiya ki jirani a wajen babur Wina
Aminu ku kuma sai kun dawo ku ri?e hannun Usama da kyau"
Saida suka bar wajen Babangida ya ce.
"Samari meke tafe da kaine? "
Cikin kunya yace.
"Am dama Baba ita mardiyya ce nake yawan haWuwa da'ita a hanyar dawowanta makaranta nima a lokacin na taso aikina. To sau dai Waya na tareta saita nuna mun rashin dacewar hakan.
To itace tamun kwatancen gidannan tace inzo in nemi izini a wajenka. To ashe ma Malam kaine ai ina daga cikin Walibanka na asuba da kake koyarwa a masallaci."
Dam Babangida gabanshi ya faWi aure da siyasa sune abunda suka fi tono asalin mutum da asalin Soyayyen halinshi yana tsoron ranar da allura zata tono garma amman to yaya zaiyi tunda bazaice mardiyya ba zata yi zance ba. Kuma na daga cikin hikimar Malam na zaSarma Sauban mardiyya.
"To naji jawabanka ka Wan bani lokaci gobe da daddare kazo akwai wani abun da nake son tabbatarwa tukunna kafin kaji daga gareni ko. Yaya sunan naka".
" Sunana Sale Wan gidan malam Baita"
"A ina kake aiki menene matakin karatunka? "
Kai Sale ya sosa yace.
"To ma'aikacin gwammati ne dai saidai ina taSa kasuwancin shadda da takalmin maza. Matakin karatuna kuma mastas gareni ta fannin addini kuma inada izifi talatin"
Murmushi Babangida yayi yace.
"Masha Allah nazari ko hadda? "
"Hadda in sha Allah Baba"
"Nagode da girmamawa Sale lokacin dana baka in yayi sai ka dawo zaka ji amsa daga gareni"
Da haka sukai sallama Babangida ya Wauki Mardiyya yaje ya sauketa a makaranta harta juya ya kira sunanta ta dawo cike da kunya
Yana mamakin yarinya irin kunyarta da hankalinta tamkar ba uwar da uban bane iyayenta.
"Shi Salen kina ganin yayi miki a matsayin miji izifi talatin gareshi hadda, kuma babu laifi babbane ta fannin boko gwamnati yake ma hidima"
Dariya tayi ta shige makaranta da sauri wasu hawayen nadamar lalata tarihin mardiyyane ya zubo mishi dole ?anwar na?i ya share ya ?arasa ?ofar gidansu.
Malam yana kan kujera Dattijon ya rame sosai Babangida ya cire takalminshi a gefe ya dur?usa gaban Baba malam
Kallonshi Baba Malam yayi yanata nazari
Cikin ladabi da biyayya ya gaisheshi babu yabo babu fallasa ya amsa mishi sai sukai shiru zukata nata sa?e_ sa?e.
"Dama akwai wani yarone da ya nuna yana son mardiyya yazo neman izinin soma zuwa zance a wajena shine nace dashi ya dakata har sai nazo wajenka"
Kai Baba Malam ya girgiza yace.
"Ai ?arka ce mardiyya in kana ganin Sauban dana zaSa mata bai dace ba sai ka bata wanda ya dace. Ni nama Wauka Mustapha abokinka da bashi da tamka zaka baiwa aurenta, ko ka haWata da Jamilun wajenshi ai"
Da sauri Babangida yace.
"Kaimun afuwa wallahi ban?i ba. Yaya Sa'a ce tayi rantsu.... "
"Kai Babangida tashi kayi naka wajen kada in saka ?afa in shureka nan ba gidan rawa bane bare kace zaka taka iyakar ganin masu kallo."
Kuka ya fashe dashi mai tsuma zuchiyar duk mai saurare ha?i?a Baba Malam ya iya gasa mutum da man jikinshi har sai ya ?one ?urmus.
Baba Malam yayi shiru yana sauraren amon kukan Babangida wanda hakan ya tuno mishi kukan da yayi a lokacin yana da shekaru goma a duniya wawo ne ya dokeshi. A guje yazo ya faWa jikin Malam a makaranta bai dena wannan kukan ba har saida Malam ya bashi alawa da nera biyar.
" Natuba afuwarka nake nema nayi nadamar duk abinda na aikata ya Abati ka yafe mun ko rayuwata zata yi haske in fita daga cikin jalala"
Yana gama faWin haka ya mi?e ya tsallaka ya hau mashin Winshi a sanyaye ya tu?a ya fice a layin ko gidan kawu Manga da Malama baije ba.
Ajjiyar zuchiya Baba Malam ya sauke kawai.
"Duniya makaranya"
Iyakar abinda ya furta kenan. Kana ya watsa magungunanshi a baki ya bisu da ruwa.

Ta Sangaren ?ar Shuwa kuwa takwas ma a tasha tayi mata. ?arfe tara da Woriya motarsu ta kama hanyar Bamaina babban birnin jihar jigawa kenan.
A tasha ana saukesu ta hango Sameerah a wata iriyar jibgegiyar mota fara sol.
A hankali ta ?arasa ta buWe murfin motar ta shiga.
Kallon _kallo na ?an sakannine ya wanzu tsakaninsu cikin shau?in son kasancewa da juna.
Murmushi Samira tayi.
"Daga ?arshe dai Baby kinzo hannuna. Yau zaki sha lele"
Dariya suka yi samirah ta harba motarnan kan titi tana tafe sululululu har suka sulale suka nufi wani ?aton gidan sama mai ba?in get maigadi dajin dirin motar ma ya wangale musu suka shiga.
Dan?ari sunan kare a lahira wannan gida da girma yake
?ar Shuwa sai ?arema gidan kallo take yi.
Hannunta Samirah ta ri?e suka ratsa tsakar gidan har izuwa babban falon gidan ?afar bene suka haye wadda take cikin falon har izuwa falon sama.
A wata ?ofa suka tsaya ta saka key ta buWe suka shiga.
Sanyi da ?amshin turaren wutan sandal ne ya doki hancin ?ar Shuwa ga wani sanyin ac daya mamaye ko ina.
"Muje daga ?urya Baby. ".
Wata ?ofar ta sake turawa suka shiga Wakin baccin Samira anan ashe duniyar take.
Tabb akace wani kayan sai amale a wannan Wakin gado na sameerah an haWa duniya sosai kamar ba za'a mutu ba.
Zama ?ar Shuwa tayi a kujera tana sauke ajjiyar zuchiya ?amshi na tashi tako ta ina.
"Ina zuwa bari in saka a hauro mana da karin kumallo. Amman kafinnan ga banWaki na tara miki ruwan zafi ki shiga kiyo wanka ina zuwa"
Idanu ta kashe ma ?ar Shuwa.
To a gurguje dai abinda zai faru ya riga daya faru tsakankanin ?ar Shuwa da Samirah kuma dake harkace ta shaiWan, da wani sirri da ita Yar Shuwa bata san dashi ba. Nan take taji duk duniya babu wanda zai iya cewa ta bar Samirah ta barta. Tana jin zata iya yin fito na fito da koma waye.
Komai ya lafa ne a
bisa sharaWin babu rabuwa, kuma dole zata zama Waya daga cikin ?ungiyar wasu gaggan matane mazauna Abuja ?an maWigo, babu ita babu sake mu'amala da wata macce in ba na ?awance ba, babu ita babu sakarma miji jiki ko da yaushe da sauransu da sauransu dai. Sannan za'ayi mata rijista shedar zama memba ta wannan ?ungiya ta matan Abuja.
Tuni ?ar Shuwa ta amince mata da ?udurinta.
Har bayan la'asar suna gado suna lelen juna ?ar shuwa bata ankara lokaci ya ja ba saida taga ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?biyar har ta gota, dake akwai komai naci a saman kuma akwai hasken lantarki sosai.
Ko sallah a wannan ranar ?ar Shuwa bata yi ba.
A gaggauce ta saka kayanta ta zari jakarta.
"Ya kamata in tafi lokaci ya ja sosai"
"To shikenan Baby bari ina zuwa"
Wadrob ta buWe ta zaro ghana most go ta buWeta ta shiga sakama ?ar shuwa atampopi lasa lasai da mayafai sababbi kuma Winkakku. Maya mayai da turaruka da kayan kwalliya duk saida ta haWa mata kana ta Wakko kuWi ta bata ta kira ?ar aiki ta saukar mata dashi.
Mota ta buWe suka shiga a tunaninta tasha zata kaita sai kawai taga sun Wauki hanyar Dutse.
"Kinga mijinnan naki zai kawo mana cikas gaskiya sabida wannan harkar tamu akwai bu?atan yawan haWuwa sannan yanzu haka akwai taro da zamu yi a Abuja dole fa ki halarta sabida kin zama memba ya zame miki dole. Kinga akwai bu?atar kisan yadda zaki yi da mijinki. Sannan muna tafiye_tafiye ?asashe_?asashe, ke tafiyar kwana Waya ma ba'a barki ba bare kuma barin ?asar? "
Sun daWe suna tattaunawa cikin hukuncin Ubangiji suna tafe ruwa ya Salle tafiya kunsan dole ba zatai sauri ba dan ruwa ake zugawa mamako sai wajajen takwas na dare motar Samira ta ajjiye ?ar Shuwa a bakin titin layinsu anata yayyafima har wannan lokacin.
Sallama suka yi akan sai sunyi waya ?ar Shuwa na tafe anata kiraye _kirayen sallar Isha. Ajjiyar zuchiya ta sauke data saka ?afarta a Wakinta.
Kayan data shigo dasu ta nemi waje ta adana kuWaWenma tai musu muguwar ajjiya.
Sai lokacin ta yi sallar azahar, la'asar, magriba isha.
Tana wanka ta jiyo muryar Babangida yana kiranta a zafafe. Ras gabanta ya yanke ya faWi.
Babu shiri ta warwatsa ruwa ta fito Waure da tawul a ?ugunta.
Mrs Bukhari ce.

Son so masoyana=??? [10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA HU?U
SHAFI NA HU?U


=??=??=??



Sabuwa:.

?irjina ta daka da ?arfin gaske ta cukumeni.
Wallahi tsabaragen tashin hankali narantse muku da Allah idanuna saida suka dena ganin hasken duniya na wucin gadi. Na shiga wani irin ruWu sosai
"Ke cikata dan abu ta kazan ubanki. Lolo wace ?ar akuyarce Eh zata zo har gida ta cukumeki ke kuma dan abu ta kazanki kina tsaye kamar gunki ba kya fyaWa shegiya da ?asa"
Fisgeta Gaza yayi a jikina Rahine suka tayarma haushi suna neman kama siket Win matar Khalid.
Da sauri Alhaji Zaidu ya ?araso ganin Gaza na neman zaro wu?a.
"A_a abokina a huce kada kayi haka a matsayinka na babba. Baiwar Allah baki kyauta ba ke kuma. Shalele koma jikin motata ki jirani"
Babu laka guiwata kamar an daddatsa da jan ?afa na ?arasa jikin motar tashi na jinjina jikina na wani irin mazari.
"Wallahi saita raina kanta ?an sanda ne zasu yi mun iyaka da'ita in baki rabu da mijina ba wallahi saina yi ajalinki. Wallahi na fiki iskanci"
Da

4 / 28