Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   10 / 28

27K to 30K   out of 83.6K words

daga idanuna yana sauka kan cinyata.
Labbai da Gaza ne suka katse mana shirun.
"Cau cau Babban Yaya. Cau Sabuwa mai sabon aiki a lafiya dai ango eh mijin Amarya ba. Fari mai farin aniya, an buga dakai an barka, cau cau na gidana"
Hannu Alhaji Zaidu ya mi?o ma Gaza. Carab Gaza ya ri?e suka gaisa.
"Kafa yi ha?uri ranar kaga na tada tarzoma ko?
A dai yi ha?uri damu wallahi abubbuwanne sai a hankali."
Waje ya samu yana fuskantarshi.
"Babu komai Yaya Garzali"
"Kutumar dumadu yaya Garzali fa kace Alhaji? Ai kirani Gaza kawai uban Rahine"
Dariya ya Wanyi yace.
"To Baban Rahine dama gidane nake son muje a gani, inaga yanzu ba saina shiga harkar gini ba. To akwai abokina harkarshi siyar da gidaje da fulotaine yace akwai gidaje biyu, Wayan na sama ne, Wayan na ?asane shine nake son muje a duba in yayi sai a siya kawai. To Alhaji Baba gashi bayanan"
"Allah dai ya Alhaji a lafiya dai gabanka da bayanka Allah ya kareka. Ni dama layincan ya isheni wallahi sosai fa. Batun Maigogul tureshi gefe nine Maigogul yau babban wa uba, muna da babban wa amman eh shi ba lafiyayye bane ma shi yasa kaji nace haka. Ga Labbai ga Lolo, ga ka, gani ai sai muje kawai"
"Toh to shikenan babu damuwa sai mu je? "
Da sauri nace.
Baka ci abincin ba? "
?ur yayi mun da idanunshi yana karantar yanayina Sacin ran da yake ciki bai Soyu ba.
Mikewa yayi yace.
"Baban Rahine muje kaji daga can ma zan wuce ne. Akwai tsaraba da kayan abinci a mota bari in shigo dashi"
"Ahh kafi haka ai. Sai dai muje ka buWe in kwaso musu. Ni da zaku Waukeni gadi ma wallahi dana huta an tallafi rayuwata Allah nake gaya maka rayuwarnan yinta fa kawai muke yi wallahi wallahi babu daWi gashi babu wanda zai ja mutum a jiki. Tsoron irinmu fa ake ji a cikin al'umma alhalin suna gani muka dawo haka"
Dariya kawai yayi ya ri?e hannunshi suka fita.
Suna fita nace.
Labbai wai kinsan da wa Alhaji Zaidu yazo ya sameni a tsaye? "
"A_a, atsaye kuma dama bashi ya aiko ai kiranki ba? "
Bashi bane. Madubala fa na gani ina fita. Allah sarki madubala yazo a ?urarren lokacin da bani da tsimi bare dabara. Amman da ace yazone kafin aurena da Alhaji da babu makawa..... "
Yawu na haWiye tare da ragowar maganar jin Gaza na rakaWa mana kira.
A sanyaye dukkanmu muka fito
Wallahi Madubala na zaune a kan dakalin gefen gidan.
Haka na wuce babu damar waige, Gaza da Labbai dai suna tsaye tare dashi.
Bayan mota na buWe na shiga.
Ina Wago kaina muka haWa ta jikin mudubin motar lumshe idanun yayi yace.
"Kinyi kyau sosai damma kin Sata kwalliyar da hawaye Shalelen mijinta"
Gaza ne ya buWe gaba ya shiga, Labbai ta buWe baya ta shiga yaja motar muka wuce.
"To Baban Rahine sana'ar me kake yi da kake neman aikin gadi kai kuwa? Aikin gadi aina dattijaine ba irinku masu jini a jika ba majiya ?arfi.?
Gaza yace.
"Wallahi ni dai in zan samu inaso. Me gida wallahi talaka na shan wahala fa kawai ku ba sani kuke yi bane kawai. Kaga ina da iyali ga juna biyu a jikinta, gasu Rahine da suke ?ar?ashin kulawata yanzu haka wani muzurun aka bani wancan daka gani ranar daka zo ya gudu ina tafe can wajen karSoshi Labbai ta kirani shine na samu na du?o fa. "
Murmushi yayi yace.
"Allah yasa mu dace. Zanga abinda dai ya dace ai sai a duba Gaza amman banda gadi akwai aiyuka da yawa da za'a iya nema maka. Amman kayi karatu?"
"Wai karatu? Babu eh Soye_Soye ni da kake gani bana ?arya wallahi ni ban taSa yin makaranta ba arabi eh ko boko."
"Babu damuwa zan nema maka aikin daya dace dakai banda gadi."
"To godiya nake yi wallahi Babban Yaya eh ina sake godiya fa"
Suna ta hirarsu mu dai munyi ?us a bayan mota.
"Shi wannan matashin dake ?ofar gida Wan uwanku ne Baban Rahine? "
Shiru Gaza yayi yana nazari can yace.
"Ma?otanmu ne haka na can gidan da muka taso. Abokan ?anne mazan gidanmu ne dai Haka. Labbai ai madubala eh kamar abokin wannan mata mazan ne ko Uzairu zuchiyata ko eh? Sannan yana shiga ko ina a gidanmu ma"
Ajjiyar zuchiya Soyayya na sauke a hankali. Yana kallona ta madubin gaba, ko a fuska banga halamun ya yadda da maganar Gaza ba. Kai kawai ya gyaWa bai kuma magana ba.
Gidaje biyu ya kaimu a mabambantan unguwanni.
?aya gidan sama ne mai hawa biyu Wakunan huWu ne a ciki ko wanne da falo babba a tsakiya. Akwai banWaki a falo, Wakuna biyu suma suna da bayangidunsu, biyunne babu.
Sai Wakuna falle_falle a tsakar gida guda biyu da shago babba Waya a waje sai Wakin maigadi.
Gida na biyu kuma ?aramine mai Wauke da ciki da falo da bayan gida guda biyu, sai Waki Waya na maza shikenan sai tsakar gida babba da shuke shuke. Gaza Alhaji ya tambaya adadin yawanmu ya faWa mishi.
"Ok inaga gidan saman zaifi dai in yaso ?ila Wakunan wajen kayi amfani dasu, Wayan gidan ko haya kwa saka, sai ayi mishi kwaskwarima"
Waya ya matsa yayi, ya dawo suka sake keSewa da kiya tekan gidan sun jima suna maganganu kafin ya kwashemu ya mayar damu gida.
KuWi ya zaro ya ba Labbai nata ya ba Gaza nashi.
"Cau cau wallahi Allah. Ma?iyanka fadawanka, futu futu mugun icce baka ciba ka turni?e da haya?i, kashin burburi ?awanya_?awanya eh wallahi, sikari bakai farin banza ba. Fari mai farar aniya ango a wajen Sabuwa mai sabon aiki. Gaza nake uban Rahine mijin Madamcy wanda yaimun in yayimi ?wanyar abu ta kazan. Wuya a gida wuya a lagos wuya a manunfashi, wuya a ogere wahihuhuhu=???"
Wucewa yayi yana tumSele a hanya harya shige kana na sauke ajjiyar zuchiya.
Shiru motar tayi na wasu lokuta can dai nace.
Kayi ha?uri na fito a tunanina kaine sh.... "
"Ya isa Shalele dawo gaba muyi magana to"
A hankali na Selle murfin motar na dawo gaba na Wan kalleshi kaWan sai yayi murmushinsu na manya.
"Shalele kenan. Waye shi Madubalan? Kuma gaskiya nake son sani kada kimun ?arya dan hakan kasa in kasa yadda dake kwata_kwata. Ya da aure a kanki wani namijin zaki bari ya dinga share miki hawaye. Ni yaya zanji a zuchiyata kinyi tunanin hakan, ko kuma sabida auren kawai aka Waura kina gida shi yasa baki sallami zawarawanki ba? Da Alhaji Baba yana nan nasan bazai taSa barinki ki fito ba. Ni da nake kano wanne tunanin kike son ki Waura mun dan Allah fa Shalele uhm?, kinsan yadda nake sonki kuwa? "
Duka waWannan maganganun a cikin tsari da kwarewa wajen iya daidaitacciyar hausa yake yinta. Babu hauragiya balle ingausa cikin maganarshi, kuma babu amon fishi mai zafi na rashin mallakar kai.
Kayi ha?uri. Ina zaune yaro yace ana kirana a waje kaji dalilin fitowar tawa sai naga bakai bane?.
Sannan shi Win tsohon saurayinane tun kafin in yi aure Wallahi rabona dashi yayi shekaru ashirin a ?alla. "
"To kukan yazo a ?urarren lokaci kike yi yake rarrashinki, ko kuwa kukan tsohuwar soyayyarshi ce ta saka ki kukan uhm? "
Wannan karon cikin sigar tuhuma yayi maganar da kaurin muryar kishi ba kamar ta Wazu ba.
Da sauri nayi maganar dan gudun kaucema zargi mai zurfi.
A_a wallahi daga cikin wanda ka lissafo babu Waya daga ciki har ga Allah"
"To me yasa kike kuka a gabanshi uhm faWa mun ba'ayin kuka babu dalili. Ko ki faWamun dalili ko in baki dalilin kukan naki ni"
Jingina yayi a jikin kujerar motar ya cire hular kanshi tare da lumshe idanunshi.
Sabida nace mai ina mahaifiyarshi ne yace mun ta rasu shine ya saka ni hawaye duba da irin sanayyar dake tsakani. "
Wallahi ji kawai nayi na furta hakan.
Ajjiyar zuchiya ya sauke tare da buWe idanunshi ya saukesu a kaina. Da irin sigar daya kalleni wallahi babu mahalukin daya taSa yi mun irin wannan kallon.
"Shikenan na yadda dake kuma na huce Shalelena, kiyi ha?uri kina kuka na kasa rarrashinki. Yanzu dai zanje masallaci kinga magriba tayi anata kiraye_kirayen sallah"
To amman in kayi sallar zaka ci abinci kafin ka wuce ko? "
Tausasa muryarshi yayi yace.
"Kina son inci ne Shalelena? Bayan kin dagulamun lissafina uhm? "
A sanyayen nima nace.
Inaso sosai ma, kuma inason inyi maka godiya mai tarin yawa duk da wallahi babu abinda ma zan iya ce maka"
Hawayene suka zubo mun da gudu.
Matsowa yayi har ina sha?ar nunfashinshi yasa babban Wan yatsanshi yana Wauke mun hawayen.
"Bana son kuka. Kinga keba ishasshiyar Lafiya bace dake ba. Shalele ni abinda nake so a gareki soyayyace kawai kiyi ta mun adda'ar kafin Allah ya Wauki rayuwata Allah yasa in ga jinina in dai kasancewarshi a doron duniya alkhairine ga rayuwata da kuma al, ummar duniya."
Sai naji tausayinshi sosai ya rufarma zuchiyata.
"Ga Alhaji Baba can bari in fito mu gaisa sai muje masallaci"
Juyawa nayi na dubi ?ofar gida na hango Maigogul suna tafe da Rakiya kayi nayi ita kam buhun kayi nayinta ne a kanta.
Kafin mu fito ta shige gida, maigogul kuwa wajenmu ya nufo. Uhm muna isowa ya rungume Alhaji Zaidu cikin annashuwa da nuna kulawa.
Shi kuwa wallahi har ?asa yaso zubewa ya gaishe da maigogul da sauri Maigogul ya ri?oshi.
"Wane mutum Alhaji dan Allah kada ka sake illahirin kunya ai saita kamani "
"Ai Alhaji Baba ya zamemun dole in durkusa maka tunda yanzu mahaifi kake a gareni nima."
"To to nagode. Ke lolo shige gida ?ar albarka mu zamu je masallaci"
Wucewa nayi na tsaya a ?ofar gida ina kallon su maigogul, ko wanne cikin shigar alfarma hannayensu sar?e dana juna tamkar abokai.
Murmushi nayi nace.
Allah sarki maigogul Wina Ubangiji ya hore mun ya kuma dafa mun a kanka in sake maka wannan sana'ar taka Allah ameen.
Shigewa nayi ciki a gurguje nayi alwala nayi sallah. Gidan a cike kamar biki an dafa shinkafa miya suke yi ana zazzaune a tsakar gida anata hira da Dariya.
Can muka jiyo muryar maigogul da Alhaji Zaidu dake gaishe dasu Rakiya. Suna ta zubo mishi godiyar tsaraba. Shi kaWai ya shigo ciki ya zauna yana ?arema Wakin kallo ga duhu babu wuta sam bama a jawota ba sam.
Ina kan zuba mishi abinci muka jiyo maigogul ya shigo har yana tuntuSe Gaza ya sanar dashi komai sai godiya yake yi. Maigogul harda hawaye ganin hawaye na kwarara a guraben idanunshi sai nima na fashe da kukan murna.
A haka Rakiya dasu Hauwa dasu Adama suka shigo akai mishi rubdugu na godiya da addu'O'in alkhairi suka fita.
"Alhaji kaci abincin ka ?oshi. Lolo ki ?ara mishi yaci da kyau nan gidane. Ni zan jiraka a waje eh"
Ya ?arashe maganar yana washe baki, a haka dai ya fita.
"Shalele ki yi ha?uri kukan ya isa haka. Zuba mun abinci inci da kyau"
?ara mishi nayi na zuba mishi salak Win a gefe.
Lomar farko naga yana girgiza kanshi yana dubana.
"Wannan abinci ba dai daWi ba. Gaskiya kin ?ware sosai a girki sai kace wacce tayi karatun girki"
Murmushi kawai nayi mishi. Ai kuwa yaci abinci sosai nan kuma na sake yi mishi godiya sosai.
"Ba wannan ba yaushe ne tariyar taki Shalele yana da kyau in sani sabida in sanar ma mata da magabata. ?anin mahaifinane ma kaWai yasan an Waura auren. Ko Hajiya bata sani ba. "
Kaina na sunne nace.
To da naso ace a haWa bikin tarewar dana Uzairu zuchiyata, akwai Labbai yata itama duk lokacin ne aka tsayar na bikin nasu sai ayi taron tare. "
"Wata nawa kenan? "
Uku ne ba yawa."
Murmushi yayi yace.
"In dai hakan kike so hakan za ayi in sha Allah amman ban yadda ki sake fita ba sai da izinina.
To ko zaki haWo lefenki a Dubai ne daga Umara sai kawai ki haWo ba sai na ba kowa wahala ba? "
A_a babu damuwa bama saina haWa ba. "
"Uhm uhm ki dai ce to Win ke zaki fi iya soyo duk abinda kike da bu?ata. In ma bakya bu?atar kayan ai ba zaki rasa abun siye a Dubai Win ba. Sai mu dawo batun biki akwai wani taron event (sha'ani) da kike ganin zakiyi ne? "
A_a ni bani da ?awaye sai ?an gidanmu inaga babu wani sha'ani sai dai kuma ta Sangarenka in akwai"
"To mu zamu yi dinna ( bikin dare) ranar da aka kaiki sabida akwai abokan kasuwancina da zasu halarta in sha Allah. To matakin karatunki kuma fa uhm? "
Kafin in bada amsa wayarshi ta soma ruri Matars??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????hi ce ke kiranshi. Bai kai ga Wagawa ba Maigogul ya shiga kwaWa mun kira.
Da sauri na mi?e ko shima yafi samun damar sakewa yayi wayarshi.
Yana zaune akan turmi yana raba abincin gidan.
"Ko zaici shinkafa da miya ne? Amman Hauwa ce tayi fa kinsan hannunta bai nuna ba har gobe? "
A_a ya ?oshi wancan ma bai gama cinyewa ba ya ?oshi. "
"To to kice mishi ya fito muje masallaci. "
Juyawa nayi na koma ciki daidai ya gama wayar harma ya tashi tsaye.
"Lokacin Sallah Alhaji Baba ya tunasar damu ko? To bari muje masallaci in muka dawo bama saina shigo ba zan mu ?arashe maganar a mota in samu in wuce duk da bana ko son in yi nesa dake"
Murmushi nayi mishi kawai. Wani kallo yayi mun masu fassarori.
Saida suka fita ne na fito tsakar gida na samesu anata duba kayayyakin tsaraba da kayan abinci da Alhaji Zaidu ya jibge mana ga gurasa kanta hilimi guda rakiya ta juye a bokiti.
Cikin su Adama na shige na saka hannu a kwanon Uzairu zuchiyata dake zaune yana ta latsa waya yana dariya.
"Uhm lolo wallahi rigar aure Felisha ta tutturomun ala dole wai in zaSa mata wacce zata sa. Shine tun Wazu nake ta dubawa sai yanzu muka tsayar da matsaya. Uhm lolo Gaza yake shafa mana gidan sama zamu koma kai abunnan ni akaima an mugun fitar dani kunya.
Ga shawara kinga mijinnan naki? ?an?ameshi zakiyi ram kada ki sake wata Saraka ta Sullo ta Sangarenki sannan kada ki bar Maigogul ya hau wani buzu gara ya soki naciral"
Labbai tace.
"Ai na faWa ma Madubala kinyi aure yayi ha?uri. Ya ban tausayi sosai jikinshi har rawa yake yi. Na dai mai tayin ko Sadiya, ko Aisha yace a_a kuma yace yana miki fatan alkhairi sannan kiyi ha?uri baisan kinyi aure ba"
Har cikin ?o?on raina na tausayama Madubala kuma na sake jaddadawa da ace yazo kafin a Waura aurena tabbas da shi zan aura babu kwana_ kwana amman ?addara ta riga fata.
Sallar isha na gabatar ina zaune ina sabunta kwalliyata nice harda sake kaya zafi yasa saida na watsa ruwa a gurguje na saka riga da siket na materiyal mai taushi haka. Jane jikin materiyal Win sai afulawoyi masu ruwan zuma.
Ina kan Shafa janbaki Maigogul ya shigo.
"Maza lolo ba'a barin manyan mutane suna jira maza. Rakiya nan da sati guda zamu tattare yanamu_yanamu mu koma sabon gida. Gobe Gaza zai kaimu mu gano wajen muma"
Rakiya tace.
"Haihuwa mai rana. Yau dai sanadin lolo Allah yasa mun bar wancan ?addararren layin na magulmata. ?awayen Hauwa da suke munafurci tare kaga gulma ta ?are. Da kuma yadda ake korema yarannan zawarawa da gulma da tsigudidi ba"
Hauwa zata yi magana Maigogul ya Waga mata hannu.
"A_a ya isa haka kada ku hautsina mana gida muna da ba?o dan Allah."
Wucewa nayi sum _sum na fice Layuza na tadda a ?ofar gida wani mai mashin yazo wajenta. Muna haWa idanu ta sakar mun tsaki ni kuma nayi mata murmushi tunda dama kowa abinda yake dashi shi zai bayar.
Murfin motar na Salle na shiga da sallama.
A hankali cikin ?asa_ ?asa da murya ya amsa mun yana jingine a kujerar motar sai lumshe idandunanshi yake yi.
Hannunshi ya mi?o mun yana lumshe idanu. A hankali na Wora hannuna cikin tafin hannunshi. Sai naga ya kulle idanunshi tare da matse hannayena ya Wan jima a haka kafin ya buWe idanun yana Wan murza mun saman hannuna da babban Wan yatsanshi. Gabaki Waya wani irin abune da ban taSa jin irinshi ba naji yana tsirgamun.
"Shalele anya zan iya jimurin jiran wata ukunnan kuwa. Kinga wannan kwalliyar taki da shi kanshi taushin yadin yanda ya sukurkutamun tunani kuwa? Kinyi kyau sosai Amaryar Zaid"
Mirmushi nayi Wan ta?aitacce ba mai yawa ba sabida yadda yake wasa da babban yatsanshi a saman fatar hannuna abun na shiga.
Matso da fuskarshi yayi daf da tawa muka sha?i numfashin juna.
"Kin tabbatar zaki iya wata ukun da kika Wiba mana kuwa, bakya gudun mu sha wahala uhm? "
Ya ?arashe maganar yana so ala tilas sai mun haWa idanu. A hankali na Wago nayi mishi fari da ido irin nawa na da can da nake yima samarin bariki in sukurkuta dukkannin kuzarinsu. Ai babu shirin ya kwantar da kanshi lub a saman ?irjina yana ja da sauke numfashi a hankali.
Shiru ya biyo baya na wasu lokuta masu tsayin da ba zamu iya tantancewa ba. Da ?yar ya Wago daga jikina muka duba agogon dake Waure a tsintsiyar hannunshi tare.
"Kwanan dutse ya ganni Shalele. Zaki bini hotel ne ko zaki shiga gida? "
Shiru nayi ina nazari bana son binshi domin akwai bu?atar in nutsu in gyara jikina irin gyaran da ban taSa yin irinshi ba. A hankali cikin kasalalliyar muryar dana tabbatar zan jefashi cikin shau?in tunanina a Wakin hotel a yayin daya kasance shi kaWai nace.
Gida zan shiga, ai bazan iya binka ba waneni?
Na karashe ina kaWa idanu.
Hancina ya lakace cikin murya mai haWe da numfashi nannauya yace.
"Shikenan Shalele zan tafi tun kafin in kasa tu?a kaina zuwa makwancina. Gobe da safe zan shigo in karya in yaso sai in Wauki Alhaji Baba ma muje wancan gidan duk su gani kafin in wuce ko? Sannan ki sanar dashi zancan zuwa Dubai Win kafin in shigo gobe"
To in sha Allah"
Daga haka mukai sallama harna fito shima naga ya fito a cikin motar ya buWe bayan motar akwatin ajjiye kaya na mota ya zaro wata ?atuwar leda da wata ?aramar jakar kwali.
"Muje in

10 / 28