Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   24 / 28

69K to 72K   out of 83.6K words

gaji da'ita ya sauta shi kuma ya aureta.
Ladidi wata macece marar kamun kai da nutsuwa. Babu ranar duniya da Ladidi bata fita unguwa. Gata Allah ya hore mata zati. Sai take amfani da hakan ta hanyar saka kayan da zasu bayyana wannan zati. Bugu da ?ari tana tafe mazaunanta suna yawo a zani ko a siketi kamar an ?ulle ruwa a leda kuma da gangan take yi.
To su kuma jama'ar majalisar su Babangida dake sheWanune basu da wani abun nishaWi daya wuce musu kallon sifikun Ladadi.
Allah yasa mu dace ya tsare mana mutuncinmu.
"Ku yanzu dan Allah wai ba zaku shiryu ba ko me kuke so ku zama ne? "
"Ahh kaga Wan malam ka?i halin Malam tubabbe. Tunda kai ka tuba ka barmu muma zamu tuba watarana.
" Wacce rana Sale? Ranar da lokaci ya ?ure mana ?a?anmu suka lalace, ko kuwa ranar da zamu yi nadama marar amfani, oh ko ranar da muka jimu a kabarinmu kenan shine ranar nadamar?
Muji tsoron Allah mu tuba muita ro?on Allah yafiya
Ai ko auri saki da kallon jikin matan mutane, da gulmar magidanta masu wucewa kaWai aka barmu manyan zunubaine. Ba'a maganar shirka, ba'a maganar zinace_zinace cikinmu harda masu zina da matan mutane.
Shin bama tsoron kamun Allahne. Ko ko dai bama tsoron ranar da nadamarmu ba zata amfanemu da komai ba?
Ga wani hadisi zan bamu kyauta.
An karSo daga Abu Hamza, Anas Wan Malik, yaron gidan Manzon Allah (S A W) yace,
Manzon Allah ( S A W) yace.
"?ayanku ba ya zama mai cikakken imani har sai ya so wa Wan uwanshi abin da yake so ma kanshi."
Bukhari (#13) da Muslim (#45) suka rawaito.
Abu Hamza shi ne Anas Wan Malik yaron gidan Annabi ( S A W) mai yi ma Annabi (S A W) hidima. Shi yake cewa. Na Abokanci Annabi ( S A W) tsawon shekaru tara ko goma, bai taSa ce mini ba, dangane da wani abu da na yi ba daidai ba, don me ka yi kaza? Bai taSa ce mini ba, dangane da wani sakaki da na yi, don me ba ka yi kaza ba? Shekaru goma yana matsayin yaron gida a wurin Annabi ( S A W)
Mahaifiyarshi ita ce ummu Sulaim, matar Abu ?alha, wacce sadakin Waurin aurenta shi ne musuluntar Abu ?alha.
A nan da Annabi (S A W) ya ce ?ayanku ba ya zama mai cikakken imani, har sai ya so ma Wan uwanshi abin da yake so ma kanshi.
Wannan yana kore cikar imani ne, bawai yana kore asalin imani bane. Irin waWannan hadisan suna da yawa. Wani wanda bai fahimcesu sosai ba, sai ya kafa hujja da su bisa cewa, mai aikata saSo zai iya kafirta, kamar yadda khawarijawa suke yi. Sai su Wauki irin waWannan nassosi, sai su ce ai duk mai saSo ya kafirta, kuma in ya kafirta zai dauwama a cikin wuta, don Annabi ( S A W) yace kore musu imani, ya ce mazinaci a lokacin da yake aikata zina ba shi da imani, Sarawo a lokacin da yake yin sata bashi da imani, da sauran irin dangin saSo da Annabi (S A W) zai faWa, sai ya kore imanin ya ce babu shi. To manzon Allah ( S A W) ba yana kore cikar imani abin da yasa muka ce ba asalin imanin yake korewa ba. Shi ai masu saSo Allah da kanshi ya kiraye su da sunan imani sannan ya ce su tuba. In basa saSo a ce su tuba? In da kafirta suka yi a sa musu sunan muminai? Allah ne fa ya ce.
( Ya waWanda kuka yi imani ku tuba zuwa ga Allah, tuba wadda take tabbacciya...) suratul Tahriim:8
Da ba musulmai ba ne a kira su da sunan imani?
A nan hadisin da aka ambaci Wan uwa., to ?an uwantakar musulunci ake nufi, ba ?an uwantakar jini ba, gari ba, bata ?abila ba. Allah yana cewa.
(Sani dai kaWai, muminai ?an uwa ne don haka ku sulhunta tsakanin ?an uwanku kuma ku tsare dokokin Allah domin aji ?anku) Suratul Hujuraat:10
Kenan Dukkan dangin Alherin da kake so wa kanka, haka ake so ka so ma kowanne Waya daga cikin WaiWaikun Al'ummar musulmai, dukkan sharri da ba ka so wa kanka, to irinshi ake so ka guje ma dukkan WaiWaikun al'ummar Musulmi.
Ya ku abokaina ina mai kiranku zuwa hanyar tsira
Muji tsoron Allah, mu guji duniya mu dena sakin matanmu, mu dena azabtar dasu, sannan mu dena shaye_shaye, mu dena bin bokaye, uwa uba mu dena zinace zinace. Ku sani da duk waWannan abubbuwan da muka aikata in muka ro?i Allah zai yafe mana musamman in munyi kyakkyawan tuba, idan kuka shirya wannan majalisar gulman saida zama dandalin Waukar karatu zan dinga muku karatu kyauta, kuWin da Mardiyya ta bashi ya dam?a a hannun Musa."
Mi?ewa yayi ya hau mashin Winshi ya barsu babu guiwa.
Har ga Allah yana zuwa majalisar ne ba dan hira ko dan sha'awar zaman ba. Yana le?owane sabida a cikin hikima ya dinga musu nasiha wala Allah wasu daga cikinsu su tuba kamar dai yadda shi da Mustapha suka tuba suka ture duk wani aikin Sarna.


SABUWA MAI SABON AIKI=??
Da sauri na Wauki wayar.
Ina karawa a kunne yace.
"Lolo ashe kishiyarki mutuniyar arziki babu lafiya kuma? "
E maigogul a asibiti suka kwana? "
"Ke kuma kika kwana a gida sabida iskanci lolo? To kiji in faWa miki ki tabbatar yau kin kwana da'ita a asibitin. Ai da haka ne zaki ?ara dasa kanki a zuchiyar miji da danginshi. Lolo kifa buWe idanunki ras dan abu ta kazanki, kinga ai yadda take dakewa take shiga lamuran mijin da daWi babu daWi duk abinda yake so yi take yi, ki nuna kin fita kirki da son kyautatama jama'a. Wallahi lolo a irin kirkin Kishiyarki sai kinyi da mugun gaske zaki ci nasarar zama tauraruwa a zuchiyar mijinki dama danginshi. Kada ki sake ki zama koma baya Lolona, da sai ki bisu duk ku ruguntsuma ku kwana a asibitin ai tunda shi shegen ciwon sai yanzu yaso tashi kema sai ki nuna ai Yayarki ce kun zama Waya ki ?wace jinyar sai kiga anyi saurin sallamota, amman kin bar mata miji a asibiti ke kina gida ba sai ai wata guda ba'ayi sallamar ba ma dan abu ta kazanki. Maza dai ki zauna kita sanya a irin wannan babban gida. Lolona akwai aiki kashirSan tattare dake, sai kuma kinyi tsayuwar daka zaki ci nasara, mijinki yana mugun sonki, ki taya shi ku tattala wannan son, kada ki bada ?ofa kiyi wani silais mistek Yanzu dai a gurguje ki samu kiyi mata lafiyayye girki sai kuje ki kai mata sai kiyi zamanki har sai an sallameta zaki sha mamakin yadda mutuncinki zai daWu a idanunshi, dan ita ?ila tafi son mijin yaita kwana ai shi kaWai acan. Babu irin maWen da bamu sanshi ba, kin ganni ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?da ido, ko da gira akayi wani abu wallahi nafa sani ku bar ganina haka tas nasan me nake yi Lolo, dole saina yi tsayuwar daka a kanki. Muma zamu zo da Hajiya, ki zage ki ?ure gayu ki saka gwal"
Da sauri na mi?e nace.
Ba sai kunzo ba Maigogul kuyi zamanku"
Sai naji jikinshi yayi sanyi har da ajjiyar zuchiya.
"Lolo kina jin kunyar nunani a matsayin uba kenan. Ko kuwa ?yamata kika soma yi ne Lolo? To shikenan zan zauna bazan zo ba lolo"
Ya salam sai hankalina naji ya tashi. Kafin in yi magana maigogul ya datse wayarshi
Yana datsewa Wayar Adama ya shigo amman filashin ne.
A gurguje nayo alwala nayi sallah.
Maigogul na soma kira kamar ma bazai Wauka ba sai ya dai Wauka.
Maigogul wallahi ba haka nake nufi ba. Ban gujeka a baya ba sai a yanzu? Lolo tana tare dakai duk rintsi"
Sai yayi wannan dariyar dana tsana.
"To shikenan Allah yayi albarka. Maza ki haWa kayan kari maza jeki sai mun zo muma, duk abinda ta nuna tana so kiyi wuf ki tashi ki bata, ki fishi kulawa da'ita"
To shikenan a gaida Hajiya Balaraba"
"Hahahahh zata ji to"
Ya kashe wayar.
A gurguje nayi wanka na goge bakina, na saka riga da siket na atampa super, na saka Wan kunne da sar?ata ta gwal da zobe.
Maganganun Maigogul sai yawo suke mun a kaina inata nazarinsu da kyau ina rarrabesu ina Wauka da WaWWaya.
Dukkan abinda ya faWa wallahi gaskiya ne. Murmusawa kawai nayi.
Maigogul kenan.
Ina kan ?afar bene Alhaji Zaidu ya shigo.
Ganin ina sakkowa yasa ya nemi waje ya zauna a falo kawai. Baya cikin nutsuwarshi ai dole ciwon mata ai akwai tashin hankali da ciwon miji.
Allah ya taimaki mai taimakona barka da safiya ya Hajiya da jikin kuma? "
Hannuna ya ri?o yaimun masauki a cinyarshi ya dubeni yace.
"Kin tashi lafiya? Jikin Hajiya to da sau?i za'ace tun jiyan da sukai mata allura har yanzu da na tawo bacci take yi"
Kanshi ya cusa a ?irjina yana sha?an humrar manyan mata dana shafa mai wani irin sanyin ?amshi mara ?arfi dake nasan fita zanyi.
Allah sarki nima sakkowa nayi zanyi abincin da za'a kai asibitin. To gas Win ashe ba'a Waura silinda ba, nace ko kicin Win Hajiyan zanje in yi girkin a can"
?agowa yayi muka haWa idanu. Ya shafo cikina yana murmushi.
"Haba Shalele uhm. Ai Hauwa mai aiki ta gama komai yanzu haka wanka zanyi kawai in kai musu abincin. Kema nace ta zubo miki ma. Yanzu dai bari in yi wanka maza maza suna jira in kai musu abinci"
Mi?ewa yayi hannunshi ri?e da nawa.
"Ko zaki cuWamun bayanane Shalelena?"
Farfari nayi da idanu nace.
Zan cuWa maka bari in Wakko Wan mabuWin sai muje. Asibitinma tare zamu je"
Hannunshi na saki na nufi ciki na Wakko mayafina, takalmi, da jakata sai kin turaka da kin Sarayina.
A jere muka fita shi ya kulle mun Sarayin nawa muka fito muka ratsa asalin babban falo muka haye sama tin tin tin har zuwa turakarshi.
BanWakin na shiga komai tsab dashi gwanin sha'awa. Saita misha shawa nayi zafin daidai yadda za'a iya yafawa a jiki.
Shigowa yayi daga shi sai tawul a ?ugu
Kaina na sauke ?asa shi kuma yayi murmushi tare da cire tawul Win.
To a haka dai muka fito na taimaka mai na ciro mishi kayan sakawa na tayashi ya kintsa tsab sai tattaSani yake yi yana jawoni idanunshi sun sauya kala sosai. Ni kuma sai no?ewa nake yi dan dana biye mishi da ya jani zuwa gado nice dai na?i, da sauran lokaci nafi son in gama nazari tukunna.
Tare muka sake sakkowa ya kwaWama Hauwa kira sai gata da basket Win abinci ta tawo.
Da fara'a ta gaisheni. Nasa hannu na karSi basket Win muka tafi.
A hanya yake ta yi mun hira. Adama kuma ta isheni da filashin har a wayar Rakiya aketa mun filashin. Wayar bata ruri na sakata a shiru.
A jere muka taka tin tin har izuwa cikin Wakin da Hajiya ke kwance Alhaji Zaidu na ri?e da basket Win abincin ni kuma ina ri?e da jakata muka tadda mata biyu a zaune a kujera.
A tsanake na gaishesu tare da tambayar mai jikin.
"Jiki da sau?i Amarya har kin fito? Ai dama kin zauna abinki tunda Alhaji yana nan ga waje zo ki zauna. Alhaji Zaidu ka zauna kaima"
Ah haba ai babu komai."
Na nemi waje kusa da'ita na zauna. Shi kuma ya zauna a farar kujerar dake bakin gadon.
"Hajiya Gado bata farka ba har yanzu allurar bata saketa ba? "
Wacce tayi mun magana itace Hajiya Gadon.
"Bata farka ba gaskiya. ?azu dai tayi sambatu gaskiya amman bata kuma ba dai" Itama a dadda?ilen take magana da wuya. Hmm wuya da kunne sun Wauki wankan gwal
Shiru yayi yana nazari can yace.
"To me kuka tsinta a cikin maganganun nata, ko baku gane komai ba."
"Hmm sunanka kaWai muka ji gaskiya. Ko ke kin gane wani abun ummi? "
Ta kusa da'ita ta taSe baki tace.
"A_a gaskiya."
Tsam ya mi?e ya dubeni yace.
"Ina zuwa zanga likita"
Ya kama hanya ya fice.
Haka na zauna.
?an uwanta sukaita shigowa anata kallona, ana yatsina, duk nabi na takura.
Akwai aiki a gabana zanma Hajiya Balaraba magana a Winka mun kayayyaki ina cikin manyan mata sosai gaskiya. Duk da kayan dana saka nima babu raini tunda Super ce amman manya manyan kayayyakina ya kamata a Winkosu gaskiya. Naga wankan lace suke yi masu Wan karen tsada da kyau, kai mai atampa sai kaga mai lace yafi kyau ko da atampar tafi lace Win kuwa tsada, dake shi lace yana mugun fito da mace sosai.
Sai da su Maigogul suka zo na Wanyi ajjiyar zuchiya.
Mamakine ya kusan hallakani Uzairu zuchiyata da na gani ri?e da jakar Hajiya Balaraba harda kin mota yana kaWawa.
Man kainane naji yana tsiyayewa hiye.
"Ya mai jikin bayin Allah. Ai nine mahaifin ita Sabuwa Amarya. Wannan wanta ne, wannan kuma iyalinace shine muka ce bari muzo mu dubata da jikin mutuniyar kirki"
Ganin Hajiya Balarabane na tabbatar yasa suka saki fuskarsu sukaita fara'a
Dan habaice _habaice suke tayi da labaran ?anzon kurege da sukaita bayarwa a junansu da nufin hannunka mai sanda basusan a fice nake ba na sha da saninsu wallahi.
"Hajiya Balaraba. Dama ashe kina da aure duniya bata sani ba? "
Murmushi tayi ta nuna maigogul cikin alfahari tace.
"Wallahi kinganshi nan Honey. Auren sirrine kinsan ba komai bane zaka yi shi a bayyane musamman mu ?an siyasa. Kuma rayuwata daban da siyasata. Yanzu haka ma wani gidan rediyone ya gaiyaceni daga nan can zamu wuce"
Yanzune na gane dalilin Hajiya Balaraba da yasa ta Auri maigogul. Macece wayayya sananniya. Dole zata so miji kyakkyawa wayayye Wan kwalisa na fita taro mijin nuna ma Sa'a wanda babu raini zaka iya zagaye duniya dashi.
Dan wallahi in kuka ga aikin gaban rigar maigogul zaku Wauka wani sarautace a hannunshi. Hatta takalminshi mai kwale_kwalene fa irinna gidan sarauta. Na rasa a ina Maigogul kuma ya samo wannan shigar ta sarauta daga dai Auren Hajiya Balaraba shikenan ya canja.
Ni dai sai Uzairu zuchiyata kawai nake kallo.
Maigogul ne ya ciro kuWi ya ajjiye musu
Wallahi ko kaffara bazan yi ba bashi ya bada kuWin ba Hajiya ce dai ta bashi ya ajjiye dan kankaruwar mutuncinta.
Nan suka musu sallama na mi?e na rakasu.
Maigogul yayi gaba yana amsa wayar Cicib
Hajiya kuma tana ta gaisawa da mutane dake sananniyace.
Wai Uzairu zuxhiyata dama da gaske kake yi wai nan zaka dawo ne? "
"Ras lallai lolo baki da hankali. Dama ni nananne fa tabb in kin ganni a Dutse to na raka Dad ganin su Mum ne. Na gwammaci inyi zaman agolanci
Ke kinga Wakina kuwa hmm, gashi Hajiya Mum bata da matsala sam
Yanzu ma daga nan gidansu Sagagi zani mu shiga gari da gayu. Rakiya sai wani kirana suke yi ni bana ma Wauka kinsan halinta da ba?in kishi.
Kayana nasa Adama ta tattaramun tsab jibi Dad zai shiga Dutse zai kaima su Rakiya Mum ta gansu sai in bisu in Webo kayana"
Yama tunamun babu shiri na Waga wayata na kira lambar Adama. Rakiyace ta Wauka.
"Kema kin dena Waga waya kamar ubanki da Uzairu zuchiyata ko Lolo aita kira ba zaki Waga ba sabida munafucci.
To wallahi ga sa?o kiyi gaggawar faWama Maigogul ko ya dawo mun da Wana ko kuma sama da ?asa ta haWe zanzo har Kano ayi wacce za'ayi"
Ina jiyo Hauwa na sake zugata.
"Ba?a ba?ar munafuka mai kutunguilar tsiya ko ina ruwanki dani oho"
Take faWama Hauwa inaji faWa ya kaure tsakaninsu
A sanyaye na kashe wayata.
Ai a kunnenka akayi komai sai ka koma gida kafin Rakiya tazo ta zubar da galangalan"
Dariya yayi kawai. Lokacin mun ?araso wajen motar.
Sai lokacin naga sa?on Alhaji Zaidu cewar ya fita sai zuwa yamma zai dawo ya Waukeni mu koma gida. Ya tafi Rano Goggo Amfana babu lafiya itama. Sa?on soyayya mai zafi da sauke nutsuwa na tura mishi nima.
A nan mukai sallama dasu Maigogul Uzairu zuchiyata shi ke tu?asu su suna baya abinsu Maigogul sai dariya. Ita kuma sai inga bata gajiya da kallonshi Allah mai iko
Mrs BUKHARI
[
Mrs Bukhari

Son so masoyana
Sunayenku ba zasu lissafu bane wallahi shi yasa banma soma rubutawa ba.
Amman ina sane daku masu dogon sharhi nagode sosai Allah ya bar ?auna
[10/6, 9:19 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
20


INA MI?A TA'AZIYYATA GA IYALAN HAUWA LAWAN MAITURARE.
UBANGIJI ALLAH YA BAKU HA?URIN RASHINTA HA?I?A DUNIYAR MARUBUTA DA MAKARANTA MUNYI RASHI BABBA.
ALLAH YA KAI HASKE KABARINKI=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?



Ajjiyar zuchiya na sauke.
Gidanmu gidan daru yanzu ita Rakiya akan Uzairu zuchiyata take wannan faWan? Mu da a gidanmu mace ma sai tayi Sati bata gida inta dawo ba'a sanin inda taje.
Su Gaza, magazin sai sufi wata biyu a gidan yari babu wanda ya sani babu kuma wanda ya ke son sani.
Sai Uzairu zuchiyata dan dai kawai ya dawo Kano mutumin da ?asarma zai bari kwana nawa ma ya rage mishi? Kai Rakiya fitinarta ta wuce yadda kuke tunani wallahi.
Komawa nayi Wakin asibitin
Nan dangin Alhaji Zaidu sukaita tururuwar zuwa gungu _gungu har saida likitoci suka koremu duk muka fito muka zazzauna. Hajiya Gadoce kawai a ciki a lokacin ma Hajiya ta farka. Kuka take son yi sannun dana yi mata ne ta ganni na ganta shine ta fasa yin kukan ta haWiye abunta.
Tare da Hajara muka ci abinci na Wanfi sakewa da'ita dake tana da bala'in fara'a.
Harma take faWamun akwai suna a Abuja yau Winnan akayi haihuwar ai zanje dai ko?
E nace mata. Sannan ga wani sunan nan da kwana uku za'ayishi shi kuma a Rano.
Anan mukai la'asar sai ga Alhaji Zaidu da abokinshi da matar abokinshi sun zo duba Hajiya.
Ana gaisawa shi kuma yana ta kallona yana lumshe idanu.
Hannu ya mi?o ma Hajara suka gaisa nima ya mi?o mun dake naga ya mi?ama kab ?anne da yayyin nashi hannu sun gaisa saina mi?a mishi nawa dake naga kamar Wabi'ar gidansu ce matan duk saida muka gaisa hannu da hannu.
Yatsanshi babba yasa ya karji tsakiyar hannuna.
Ni nasan nufinshi sarai saina basar dan nifa a matse nake gam.
"Zara'u na haWaki ?awance

24 / 28