Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   26 / 28

75K to 78K   out of 83.6K words

gidan ?amshi.
Na buWe jakata na ciro namijin goro na gutsura na tauna na zubar da tu?ar ruwan kuma na gaurayeshi a bakina na tabbatar ya taSa ko'ina.
Hijabi har ?asa na zura na fita zuwa sama.
Amman ban tarar dashi ba a saman naga babu leda Waya dai.
Abinci na shiga jejjera mishi na dawo na zauna.
Sai na buWe ledar kaza ce ban?ararru guda biyu masu manyan cinya ga gurasa ga masar Bauchi.
Murmushi nayi ikon Allah ashe zanci kazar amarci ni Sabuwa? Rayuwa shirin Allah. Yadda ya shirya haka zata tafi.
Ina dai zaune sai na jiyo takunshi ya hauro. Da yaga kayan abinci sai yayi murmushi ya zauna kusa dani muna gugar juna.
"Naje munyi sallama da Hajiyane na kuma tabbatar tasha magani dan da kike ganinta in ba tsayawa nayi ba bafa zata sha maganin ba. Zubamun abincin inci, ke kuma ga kazar amarci kici in fanshe kuWina inji fa samari ?an bana bakwai haka suke cewa a daren farko. ?uruci dangin hauka."
Murmushi muka yi duka na zuba abincin na ajjiye a gabanshi, muna ci yana kama hannuna a cikin miya har muka gama.
Kazarma mun ci amman ba mai yawa ba dai. Ya ja hannuna muka shige ciki.
Alwala ya umarceni da inyi, shima yayo muka gabatar da nafila. Nan yaimun ?an tambayoyi marasa yawa sai ya barni dai.
Hijabin jikina na cire na ninke na saka a durowa yana kwance yana kallona harna hayo gadon ina tafe irin na mage a dur?ushe jawoni yayi da ?arfin mamaki ya haye bisa kaina.
Idanu a lumshe yace.
"Yau gaki a hannuna Allah yayi Shalelena. Saina kaiki duniyar da baki taSa zuwa ba. Yau zaki shiga ?aramar landan."
Bakina ya haWe da nashi, naima harshenshi ri?on alewar yara.
Wani irin ajjiyar zuchiya muka sauke.
Al'amura sukaita mi?ewa abu mafi daWi da burgewa yadda yake komai a tsanake abun dole ya tsaya a rai.
Ni da Babangida ya saba yarwa a gado ya haye ruwan cikina yaita duduma. Sai gashi yau na samu wanda ya kai minti talatin cib yana tura Wan aikenshi har saida ya kaini wani irin wuyan da ban taSa kaiwa ba. Da dai naga jan ran yayi yawa sai ya dawo ?asa ni na haye.
Ai duk wani esfiriyans na bariki ranar saida yayi aiki
Alhamdulillah wallahi Alhaji Zaidu gwarzone a cikin gwaraza samu jini a jikanma wallahi ba ko wanne kai ba.
Ya tsiyayemun man kaina nima na tsiyaye mishi nashi tas wallahi.
Cike da soyayya muka tsarkake jukunanmu a lokacin biyu na dare.
"Wazirat al sa'ada zo ki zauna bari in kawo miki shayi mai zafi ki sha sai mu kwanta ko? "
Kaina na lankwashe mishi, ya fita yana murmushi niko na faWa gado ta baya na wauware hannayena.
Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mamallakin komai. Allah ya ?ara ma daWi daWi ya Allah"
Naji Alhaji Zaidu ya kirani da wani irin suna mai sanyaya rai koma menene ma'anarshi sunan yayi mun. Lallai na sake kutsawa cikin rayuwar wannan bawan Allah nima na gani wallahi.
Shigowa yayi da tire Wauke da kofuna biyu akai cike da shayi mai madara.
A hankali na isa gareshi na karSa na ajjiye a kan teburin dake gaban babbar kujerar Wakin.
Hannuna ya ri?e muka zauna ya Waurani bisa cinyarshi. Wallahi da gaske sai naji kunya ta kamani dan ba?aramin abu nayi ba wallahi a shimfiWa sai yanzu ma abun yake dawo mun.
"Wazirat al sa'ada. Yau kin mayar dani Wan saurayi jagab uhm wazirat al sa'ada?. Bazan Soye miki ba nayi farin cikin aurenki. Na shiga wata sabuwar duniyar ta musamman. Ina ro?onki kada ki dinga hanani kanki duk rintse in dai kwananki ne in ba dai haila kike yi ba.
Sannan inaso in faWa miki wasu abubuwa.
Na yaba da salonki
Na yaba da sirrin ?amshinki
Na yaba da wannan shagwaSar taki ta shinfiWa wannan shagwaSa ta tsaya mun a raina musamman yadda kike yarfe hannayenkinnan uhm"
Hancina ya lakace cikin sigar ?auna.
Kwanyar da kaina nayi a Sarayin ?irjinshi muna dariya ?asa_?asa ni dashi.
A kunnena ya ?arashe fayyacemun sirrin zuchiyarshi. A cikin maganganun yaita jaddadamun yawan ?aunata da kuma yawan farashin da ya sake hauhawa a dare Waya kawai.
Mrs BUKHARI
[10/7, 9:31 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
21



Ni da kaina ka Waukeni ne ka sakani a wata iriyar rayuwa, wata iriyar duniya mai tsabta wacce babu hargowa da hauragiya. Ka shayar dani wata iriyar zumar da ban taSa lasarta ba.
Fatana Allah yasa zamanmu dakai ya Wore a haka.
Kuma ina ro?on Allah kada ya nuna mun ranar da zan ginsheka, sannan ina fatan Allah yasa kayi ajjiya a jikina masta"
Murmushi yayi ya saka hannayenshi bibbiyu ya tallafo fuskata sosai ya matso dani muna musayar numfashi.
"Ji Wazirat al sa'ada. Bazan taSa dena jin ?ishin ruwanki ba balle har ki hau kaina.
Baki san girman matsayinki da girman yadda kike a rayuwata bane.
Uhm masta naji kince mun. Me yasa naci wannan suna?"
Yayi maganar cikin sigar ?auna.
Dalilin da yasa naci wazirat al sa'ada. Duk da bansan fassararba sunan na musamman ne kamar yadda ya fito a wajen miji jarumi na musamman "
Na ?arashe ina rufe fuska yana sauke mun hannuna.
"Na baki aiki kije ki tambayo fassarar sunan dana baki, gobe kizo mun dashi uhm sai in miki kyauta."
Kofin shayin ya bani a baki.
Na cika bakina na juye a bakinshi kamar zamu koma ruwa dai, dan al'amura sun kankama sosai da sosai sai na zulle na koma gado ya biyoni madadin mu kwanta saiya jingina da fuskar gadon ni kuma nayi ruf da ciki ina fuskantarshi kaina a cinyarshi yana shafar kaina yake cewa.
"Babansu mardiyya yayi wauta sosai daya yadda ya rabu dake gaskiya"
Da sauri na Wago muka haWa idanu ya jinjina mun kai tabbacin abinda ya faWa daga zuchiyarshi yake.
Me yasa kace haka? Kasan ita mace tamkar riga ce, wani da yaji rigar ta tsufa zai yar sabida ?ila yana da wadatar wasu"
Bakina ya shafa yace.
"Wani kuma in ya Wauka a wajenshi wannan rigar bata da tamka. Nifa tsabar farin ciki uhm Wazirat al sa'ada ko baccin bana ji, ban?i inta kallonki ba har garin Allah ya waye.
Sau?ina ma tare zamu yi aiki bani da wata fargaban barinki uhm? "
Haka m??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ukaita hirarmu, muna burgima a gado sai jin kiran sallar farko muka yi.
A hankali ya zare jikinshi a nawa ya sakko lokacin jikina yayi nauyi harna Wan soma bacci.
wanka ya kuma yi ya wanke bakinshi tas ya fito.
Cikin farar jallabiya ya fito fes dashi da wasu littattafai na addini a hannunshi.
Gaban gadon yazo ya tsugunna yaimun sumba mai kyau a goshina.
"Ki tashi kiyi wanka sai kiyi sallah. Ni zan tafi masallaci sai takwas nake shigowa. Inama magidanta karatu bayan ko wacce asuba in dai ina gari.
Kema da mun gama amarcinmu zamu soma karatu. Nine malamin naki da izinin Allah abinda duk ya dace ki sani zan karantar dake wazirat al sa'ada. Saina dawo ki kwanta ki huta sosai kada ki wahalar da kanki Hauwa zata yi kayan kari damu zan faWa mata"
Yana shirin tashi nasa hannu na ri?e mishi hannu sai ya bani dukkan hankalinshi.
"Menene uhm? "
Ai tunda ka Aureni duk ranar da kake cikin fadata Hauwa tayi kaWan ta ciyar dakai wallahi da girkinta mara kan gado. Haba Masta yanzu sai in barka kaci abincin mai aiki alhalin gani? Allah ya kiyaye"
?ur ya zuba mun idanu yayi murmushi kawai ya mi?e a tsanake ya fice, nima cike da farin ciki nayi wanka nazo na gabatar da sallah
Na jima ina godema Allah tare da ro?onshi ya kaWe fitina a zaman alkhairi yaci gaba da wanzuwa.
Ban fita a Wakin ba saida na gama gyara komai tsab na banke Wakin da turaren wutan turara turaka dana tawo dashi kaWan dama sabida da safe in saka.
Falo na dawo na shiga gyarawa babu datti ko ?ura amman dai haka nabi na kakkaSe kujerun na goge abinda zan goge, na share na sharewa saina koma Sarayina ina jiyo Suruntun Hauwa a kicin.
Nima Kitchen Win na faWa a gurguje farfesun kifi tarwaWa da aka kawo jiya mai yawan gaske na Waura na tsayar da sanwa tare da saka duk WanWanon daya dace da kayan ?amshi.
Saina Waura ruwan shayi mai citta da kanunfari a butar shayi, doya na gutsura na soya dayawa dan inaso in zuba ma Hajiya farfesun ma da'ita na Waura.
Doguwar riga abaya na saka mai ruwan jinin kare.
Zatina ya fito sosai, na lakato kulaccam na shafe kaina da'ita, na Wakko humra ta matan sudan na wajen Mrs BUKHARI Anty Badiat kenan guda da Sari na shafe illahirin jikina dashi. Na saka Wankunne da sar?a na gwal na fito na Wauki abincin Hajiya zan kai mata na samu Hauwa a falo muka gaisa kana na wuce falon Hajiya.
Tana zaune da rigar bacci tana waya.
Bakinta ta Wan saki data ganni.
"Zan kiraka Jamilu Allah ya raya in jikina yayi ?wari zan zo barka. Muma sunane damu har biyu a familin Alhaji"
Ta ?ar?are wayar tana mun murmushi harda mi?o mun hannu.
Abincin na ajjiye a gabanta na mi?a mata hannu muka gaisa.
"Lafiya lau. Kina ta aiki haka ya Amarya tana Amarci tana shiga kicin ai Alhaji da yace Hauwa tayi abinci daku ko? Kuma mai aikin ki ma anjima zata dawo gaskiya dole ne ki Wauki mai aiki, bazai ma yiwu bane dan sai inyi fishi dake."
Murmushi nayi to ita menene nata da dole sai mai aikin data kawo tayi mun aiki? Sannan in mai aikin nake so ai gara in tuntuSi su masoyiya Maidoki nasan zasu bani mai aiki ta jeki ki dawo ina ni ina sakankancewa da kishiya? Ba kishiya ba ko ?awa na sakankance mata wane mutum, zan mance akuyancin da ?ar shuwa ta guikuya mun ne har abada.
"Wannan gwal Win naki yayi kyau Wan mitsitsi dashi kamar na yara amman kuma yayi miki kyau."
Nagode sosai ni zan koma Hajiya"
Nan na tafi na barta inaji tana kiran Hauwa.
Magana wai ta faWa mun dan ita tana saka ?atuwar daham ni kuma na saka ?arama shine take cewa kamar ta yara.
Abincinmu na jera a falon sama ina zama Alhaji na haurowa da sallamarshi.
Da hanzari na dosheshi da nufin karSan littattafan.
Sai ya haWa dani da littattafan ya matse gam muka zube a kujera sakamakon wasa da yake yi da harshenshi a bakina.
Zarewa yayi yana shinshinan wuyana.
"WaWannan turaruka ba dai sauke nutsuwa da saka farin ciki ba wazirat al sa'ada uhm kinyi kyau sosai. Amman baki wahalar da kanki ba wajen girki mai wahala ba ko? Da safe bana cin abinci mai nauyi"
Kai dai tawo masta in baka a baki kaci ka ?oshi gwarzona"
Dariya yake yi harya zauna.
"Wazirat wannan masta Win wai mastan menene uhm nifa ban gane ba? "
Idanu na kashe mishi daidai shigowar Hajiya Hauwa na biye da'ita da kulolin abincin dana kai mata. Kuma tabbas taga abinda nayi
Dure tiran tayi ta gaishe da Alhaji ta fita.
Hajiya wai tazo ne muci abincin tare ?ila taci da yawa. Kunji fa, akwai gagarumin aiki a gabana wallahi.
Haka muka ci abincin muna hirarmu da dariya.
"Alhaji mai aikinnan fa ta dawo ka saka baki a Wauketa Amarya dole tana bu?atar mai aiki"
"A_a Hajiya gaki gata. Amman tunda tace bata so anya ba za'a ha?ura ba? In kuma dan ta samu aiki kike yi shikenan ta dinga wanki a injin in yaso shi tasi'u an rage mishi guga kawai zai dinga yi ko? "
Ya ?arashe tare da shan shayi yana kallona cike da shau?i.
"Amman Alhaji ni aikin Sangaren Amarya na Wakkota a bata. Itama shi tafi so. Sannan ita Sabuwa kace zata soma aiki wa zai dinga mata aikace_aikace kuma ka duba mana"
Ta ha?i?ance fa abun dariya abun mamaki wallahi, sai tababa akeyi da'ita. Sama da ?asa Allah bai bani ikon cewa komai ba.
"Hakane maganarki. Aiki kam gobe ma zamu soma fita a ?ar?ashina zata yi aiki a ?ar?ashin ofishina.
Sai tari ya turni?e Hajiya ta zu?i shayi ba da kyau ba. Ta jima tana tari harda hawaye mukaita mata sannu.
" A ofishinka zata yi aikin cikin maza? Ai ni na Wauka shago za'a buWe mata a dan?ara mata kaya ta dinga fita, kamar dai yadda muka yi da sauran matanka na baya. Ni ina jiran ka bani kwangilar cika mata shago da kaya. Mastas gareta hala ko P H D? "
Ta ?arashe tana mun dariya. Nima dariyar nayi.
"Ke ba kin ?i yadda ki zama mataimakiyata ba, da abubbuwan zasu yi mun sau?i sosai. Ita kuma bata saba da kasuwanci ba shi yasa ta zaSi ta zauna a ?ar?ashina kawai. Sai ki koya mata mota ai Hajiya sabida zuwa ofis ko ranar da bananan, duk da dai tafiyar dole tare za'a dinga yi, sai kuma halin ciwo ko wani uzirin babba da zaisa in tafi ni kaWai"
"To Alhaji yadda kace haka za'ayi. Amarya Allah yasa a soma a sa'a. Zaki sha aiki in dai Alhaji ne babu wasa mitins ma kaWai ai ya isheki. Kinga dole kina son mai aiki. Ni bazan iya wannan aikin cuWanya da mazan ba gaskiya, kuma aikin da wuya ba zaki zaSi shago a cika miki da kaya ba ko Wan uwanki ya zauna miki a shagon ba kinga shima kin taimakeshi, in yazo sai mu dinga fita sarin kayan tare? "
Nagode sosai Hajiya. Amman batun ?ar aikinnan zanyi tunani akai in sha Allah mu gani, duk da babu abinda zai canja ra'ayina akan Waukar mai aiki. Batun shago kuma gaskiya bana ko sha'awa na dai fi son in yi aiki da Masta zaifi mun."
Haka dai muka gama karyawa na tattare komai na mayar Sarayina na wanke komai na kife a kwando kana na koma sama. Har lokacin Hajiya na sama wallahi kwanciya ma tayi magashiyan ta shiga wash_wash ba lafiya. Magungunanta yaje ya Wakko ya Salla mata ya bata tasha.
Bata wuce minti ashirin ba tayi bacci ya lulluSeta da bargo Ni kuma ya ri?o hannayena muka shige ciki tare da zubewa a kan gado, mukaita hirarmu cikin soyayya muna murgima da mur?ushe juna, wajajen goma dai ya tashi ya shirya yace yana da meeting amman a gida zaiyi azahar.
Ko da muka fito Hajiya ta Wan farka, yace ta taso ya kaita Waki zai fita.
Sai cewa tayi ba zata iya gangarawa ba sabida jiri ya barta zuwa anjima Hauwa zata taimaka mata.
Har bakin motarshi na rakashi na shige gaban motar na narke mishi.
Yanzu a cikin lokacin amarcin nawa za'aje mitin kuma kace fa har azahar."
Shafan fuskata yayi yace.
"To shikenan shiga ki shiryo muje tare ba dai shikenan bane uhm. Nima dole ce zata sa in fita in barki wazirat al sa'ada nafi sha'awar in kwanta lub a jikinki kinga jiya bamu samu bacci bama, ya kamata in muka dawo mu kwanta mu huta kafin dare"
Babu damuwa jeka abunka sai ka dawo, kafin ka dawo na gama girkima. Ka kula mun da kanka na baka amana"
Na rungumeshi nan ma na sukurkutashi wallahi ?in yadda yayi ma in sauka a motar ja kawai yayi muka fice. Hannunshi Waya akan sitiyari Wayan kuma mun sar?e yatsun juna.
"To ya zanyi dake wazirat dole in tafi dake in ba haka ba bazan iya mitin Win ba ma. "
Haka muka tafi muna cike da wani irin farinciki da zumuWin juna.
A ofishinshi ya ajjiyeni amman ba kamfanin mota muka je ba, wani wajene dai ni bazan iya tantance ne menene ba.
A ofishinshi nayi zamana shi kuma daya gama cikani da soyayya saiya tafi mitin ya barni.
Labbai na kira dan muna hanya inata ganin flashin Winta.
"Lolo Amarya kuna ta shan amarci ko to ya kuke ya Alhaji da Hajiya?"
Murmushi nayi kamar tana gabana nace.
Lafiya lau Labbai ya sabuwar rayuwa, ina Maman Shafa? "
Saida ta gama dariyarta ta mugunta tace.
"Da labari kin gammu ni da Baby muna hanya zamu shigo Kano. Amman fa gidan Amininshi zamu sauka"
Ai sai dariya ta kamani nima na Wana irin nasu nice harda ri?e cikina. Itama dariyarta take yi rai Waya wallahi.
To Allah ya kawo ku lafiya kin ganni ma bana gida na rako Alhaji mitin zan ro?eshi daga nan mu biyo gidan dama wallahi nayi niyyar daga nan inje inga Maigogul da Uzairu zuchiyata"
Da haka mukai sallama na kashe wayata kenan kiran Maigogul na shigowa. Da murmushi na Wauka.
"Lolona gamu a bakin ?ofar Sarayinki kizo ki buWe mana ?ofa muna ta bugawa bamu ji motsin kowa ba"
Numfashi na ja nace.
Bananan Maigogul mun fita da Alhaji. Dama kuma daga nan wajen wajenku zamu tawo. Maigogul nace maka kada kazo fa amman... "
"Gidanku nace yau ga mutuniyar banza. Ke wallahi baki isa hanani zuwa in duba lafiyarki ba Lolo. Zamu dai koma tunda bakya nan. Lolo akwai kuWi a bankin ki ki aramun dubu hamsin dan Allah? Zan dawo miki dashi"
Akwai zan turo maka Maigogul dan Allah ku tafi kada ma matar gidan ta ganku"
"Nan fa Waya lolo wannan mutuniyar arzikin? Ai kinganta ma ta sakko daga sama bari mu gaisa sai mu tafi sai kunzo"
Inaji Hajiya tana cewa su shiga falo Hauwa ta basu abinci. Idanu na runtse dan nasan ?arshenta taita dukan cikin Maigogul tunda dai naga kamar tana da Wabi'ar son jin ?wa?waf sosai.
Uzairu zuchiyata na kira.
Uzairu zuchiyata dan Allah ka kula kada Maigogul ya fasa mun taya. Ka ankare ka kyau"
"To" Kawai yace mun ina jiyo Hajiya na tambayar Hajiya Balaraba.
Murmushi kawai nayi nace Hajiya kenan Allah ya kyauta mata masu duniya.
Ni dai fa hankalina bai kwanta ba saida Uzairu zuchiyata yayo mun tes yace sun bar gidan.
Hajiya ta basu jallof da kaza ta Wakko dubu arba'in ta basu su ?ara mai kana na sauke ajjiyar zuchiya.
BanWakin ofishin na shiga na Wauro alwala na hau kan daddumar dake shinfiWe tana kallon al?ibla nayi sallah. Ina kan sallayar Alhaji ya le?o a gurguje.
"Yauwa Wazirat al sa'ada bari nima inje masallaci sai mu tafi ko? "
Kai na Waga mishi kawai. Ni dai inata tubkewa da warwarewa har ya dawo.
Fitowa muka yi kai tsaye muka wuce gidan Hajiya Balaraba.
Muna hanya

26 / 28