Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   25 / 28

72K to 75K   out of 83.6K words

da Shalele. Sauran tunda duk ?an Wakin Hajiya ne."
Duk sai suka saka dariya suka shige aka barsu da musu ni dai sai murmishi nake yi.
Alhaji ya jima a ciki abokin nashi da matarshi dasu Hajiya Gado duk sun fito sun basu waje.
Yafi awa Waya da rabi a ciki kafin ya le?o ya kirawoni na mi?e kusa da matar abokin nashi da take nuna mun samfurin Winke Winke a waya ita telace tana da kamfanin Winki da ma'aikata masu yawa a ?ar?ashinta.
Ina Shiga na samu Hajiya na kwance Alhaji na zaune a bakin gadon hannunsu a cikin na juna.
Yaya ?arfin jikin Hajiya? "
Murmushi tayi tace.
"Jiki sai adda'a Amarya ki fa yi ha?uri na ?wace miki ango yauma nan zai kwana ki yi ha?uri babu mamaki ma gobe a sallamemu"
Murmushi kawai nayi muka haWa idanu da Alhaji.
Ai babu komai sai da lafiya ake komai a rayuwa. Inma yaje gidan me zaiyi? Ai zaifi kyau ya zauna dake koma kwana nawa ne a asibiti. In dan tanine babu damuwa wallahi ko kwana nawa zaki yi. Ke da kike fama da ciwo. Nima a asibitin nake ganin zan kwana tare daku"
Murmushin jinjina mun yayi yace.
"Ai na faWa miki ?anwar taki tana da matu?ar hankali. Yanzu dai zanje in kaita gida sai in dawo ko? Kuma zan tawo da abinci, Shalele likitoci ba zasu barmu mu biyu muyi zaman jinyar ba, mutum Waya kaWai suke da bu?ata kiyi ha?uri in kai ki gida."
To kai ba sai ka tafi gida ba ni in zauna da'ita ba?"
Ai kafin yayi magana ta soma nishi da dafe kai taji inason in koreshi. Dubanta nayi kawai nayi murmushi a zuchiyata
Sallama nayi mata ya tusani gaba muka fito ina mamakin halinta.
Sallama nayi ma danginshi muka fita tare da abokinshi da matarshi.
Suka shiga motarsu muma muka shiga tamu.
Muna tafe muna soyayyarmu katsaham sai ga wayar Hajiya Gado yana Wagawa tace wai jikin Hajiya ya rincaSe duk sai ya birkice.
Yana ajjiyeni mai gadi ya sake buWe mishi get ya fice ko abincin ma bai Wauka ba.
Murmushi nayi kawai tare da girgiza kai na shiga ciki Hauwa tana ta hidima.
Sai turowa akayi aka kai abincin.
Ni dai Labbai na kira naso muyi hira wai basanan sun tafi Abuja ta raka Cicib biki ina jin tashin kiWama.
Kashewa nayi na kira su Rahama mukaita hira da ?an gida harda su Gaza magazin dasu Sama.
"Sabuwa eh zamu fa tawo gidanki da eh jibi.
To Dattijo ya kira yace jibi eh zai kawo ma su Rakiya Amarya su ganta ko zuwa gata wallahi kinji abinda eh yasa muka Waga sai sunzo sun tafi zamu eh tawo duk ayi zumunci.
Shi kuma Uzairu zuchiyata ni dai eh na ro?i rabin raina ta barshi ta fita sha'aninshi munafukine uwarka ai uwarkace eh duk da babu wanda ya?i daWi da eh sauyi.
Ni eh mijinki yasa mun rana yace inzo zamu eh tattauna to ko menene sai in nazo"
Mun jima munata hirarmu kafin na kashe wayata baki Waya nayi kwanciyata.
Washegari kuma muka wayi gari da ?an Rano Bus guda sun zo dubiya.
Zagewa nayi duk yawansu ni kaWai sai wasu ?an mata da suka taya ni Sare Maggi muka yi girkinnan. Hauwa tazo tazo ta taya mu, hankalinane bai kwanta da'itaba sam wallahi.
Na kawo musu cincin mai yawa da abubuwan sha.
Suna kan cin abinci ina cikinsu Alhaji Zaidu ya shigo.
Dake harda tsofaffi ina bamu samu damar keSewa tare ba ma aka rankaya zuwa asibitin.
Ni kuma ina sane na?i yadda mu keSe shi yana ta son hakan ni kuma nayi kamar ban ganshi ba.
Da ?an Rano muka dawo suka kwana sassafe suka kama hanyarsu. Suna ta yabon yadda na saki jikina dasu inata musu hidima
Ina tsaye a Kitchen ina wanke_wanke naji an kama ?uguna ta baya.
Alhaji Zaidune dan na jiyo ?amshinshi.
Juyo dani yayi muka fuskanci juna"
"Lefin mena aikata aka kashe mun waya aka kasa bani ko wanne irin agaji, kuma kika ?i bari mu keSe uhm me nayi mai zafi matar so?"
Kafin nayi magana yayi ma bakin ri?on alawar yara.
Mun daWe sosai yana ta bidirinshi, ni dai ban hanashi ba. Kuma ba fishi nayi ba kawai dai na barshi yaji da marar lafiyane. Shima wani salon bada ?afane, kawai bazan iya kwana a asibitin bane ma, ga ?an uwanta ?an ?arya da wasan gwala_gwalai ni tsoro ma suke bani wallahi, ko wuni a daddafe nake yi a cikinsu.
Hannuna ya ri?o muka isa falo muka zube a doguwar kujera duk muka birkice.
Ni jina nake yi wani bawai tunda a gidan aure ban taSa samun makamancin wannan lelen ba. A barikinma ban samu irin wannan Dattijon kirkin ba.
?wan?wasa ?ofata da akeyi ne yasa dole ya janye jikinshi a nawa yana ta mayar da numfashi.
Mi?ewa nayi na gyaggyara jikina na fita.
Hauwa ce ri?e da tire sha?e da kayan abinci.
"Dama abincin Alhajine nace bari in kawo mishi naga bai fito ba"
"Ki koma dashi Hauwa. Zaici anan. "
"Ai Amarya ba komai yake ci ba musamman da safe"
Murmushi nayi na buWe kular naga farfesun kayan cikin saniyane, sai biredi da filas na shayi.
Babu damuwa a mayar"
Ina gama faWan haka na koma ciki.
Baya falon ya haura sama.
Abin kari na haWa mishi na Wauka a tire na shiga mishi dashi. Yana kwance yana ta lumshe idanu.
"Shalele nagaji sosai bacci nake ji dake a asibitin bana samun bacci gaskiya"
Tausayinshi naji. Na kai hannu na shafi kanshi mai furfura ya lumshe idanu.
Sannu ka daure ka tashi ka karya to, in yaso saika watsa ruwa mu koma asibitin ko? "
"A_a yau za'a sallamota na barsu ma suna harhaWa kaya ne. In na karya zaki mun wankan a banWakinki da sabulunki uhm? "
Yadda yayi maganar ma dole in ?ara sonshi.
Bansan sanda na soma bashi abinci a baki ba, ina bashi yana bani har muka kammala.
Kafin akai ga wankan su Hajiya suka dawo daga asibiti.
Sai kawai ya mayar da kayanshi muka sakko tare.
Hajiya tana falonta a zaune da ?awayenta marasa fara'a da kallon raini.
Ciki_ ciki suka amsa gaisuwata suka fi mayar da hankalinsu kan Alhaji da Hajiya.
Ban jima ba nayi fitowata na koma Sarayina.
Alhaji bai jima ba ya shigo tare da wata dattijuwa haka.
"Ga mai aiki Hajiya ta samo miki Shalele sai ki kwatanta mata duk abinda ya dace ko? "
Kai na girgiza nace.
Ba'a bu?atar duk wannan ai ranka shi daWe. Ni kaWai yanzu har sai an samamun mai aiki. To ni meye aikina a gidan kenan?
A_a wallahi a mayar da Baba zan iya aikina da kaina"
"Zauna Baba muna zuwa"
Zama tayi shi kuma ya ja hannuna muka yi sama a bango ya ma?aleni tsam
"Aikin ki ai kinsan girma gareshi yau ai zaki ci gidanku ne yarinya.
Amman Shalele ki barta ko da wanke_ wanke ne ta ri?a miki da shara babu damuwa kinga itama an taimaketa"
Bani da bu?atar hakanne kaga ?ar aiki bana ra'ayintane sam kuma ni ba fita nake yi ba"
"To ai jibi tare zamu tafi office Shalele kin fasa aiki a ?ar?ashinane? "
A_a ban fasa ba ranka shi daWe."
"To kinga in muka fita sai yamma wataran ma sai dare to ya zaki yi da aikace_aikacen gida musamman ranar girkinki uhm? "
Murmushi nayi daWi ya kamani nace.
Zanji da wannan kada ka damu"
Dole muka sakko yace taje za'a nemeta tukunna.
Shiryawa yayi ya fita ni kuma na tambayeshi mai zan girka mishi tunda dai yau nice ai da turaka.
Yace ya ban zaSi yau in mishi abinda raina yake so. Sannan in yi da Hajiya in kai mata ko zata iya ci.
Ai kuwa bai daWe da fita ba saiga kayan cefanen su nama, kaza, kifi, attarihu albasa da dai sauran kayayyakin bu?ata.
Shinkafar tuwo na wanke na Waura na mulla tuwon shinkafa da miyar kuSewa bushasshiya nasa kifi, nasa nama amman kifin fulebo Winshi kawai nake bu?ata dan burgeshi nayi a cikin miyar. Dama da man shanu na tawo tafi da gidanka.
Na jera komai a ?asa na Wauki na Hajiya na kuwa sameta a falonta ita da ?awayenta sunyi WaiWai suna Sarin zance.
Ga tuwo Hajiya ko zaki ci ?ila kiji daWinshi"
"To Amarya har kin shiga Kitchen ne ko Tani ce har ta soma aikin nata? "
Ni nayi da kaina Tani kam na sallameta ma ta tafi ai"
Na ?arashe ina ?ar gajerar dariya, ina ?are musu kallo domin karantar yanayinsu duka. Fuska ta Wan gimtse ni kuwa ina karance da yanayinta fes dan a fice nake. Mai ta tuno kuma oho sai tayi saurin sakin fuska ta gyara zamanta.
"Me yasa zaki sallameta King bai faWa miki ni na Wakko miki ita bane? Ni zan dinga biyanta domin a taimaka mata. Ahh ina bari maza insa ta dawo so kike a zageni ace na barki kina shan wahalane, ai bazai yiwu kina aure a irin wannan gidan ace baki da hadima ba."
Wayarta ta ciro a jaka. ?awarta har tana cewa.
"Da irin wannan Waukar ma'aikatan ake taimaka musu. Yanzu dai jibi Hauwa da kuka Wauketa shekara nawa taci tasha mijinta yayi gadi suna zaune cikin rufin asirinsu ga muhalli sun samu kuma suci abinda masu gida suke ci, hala a gidan mijinki na baya duk wata wahala kin saba da'itane ko? "
Wallahi kuwa nasaba, kuma kinsan duk macen dake son rabauta saita zama hadima a gidanta kan jiki kan ?arfi, aljannah bata rago bace." Na faWa ina murmushi, na dubi Hajiya nace.
Ai da kin barta wallahi bana bu?atar ?ar aiki bana ra'ayi sam"
Cikin umarni tace.
"Dole kina auren King fa ki yi ?ar aiki. King ai bazai barki ki dinga zaman kashe zani ba dole zai sama miki abun yi. Shi haka yake ai to kuma in bakya nan waye zai miki aikin ko in anyi ba?i dayawa yadda gidannan baya rabo da ?an Rano"
Murmushi kawai nayi na fice abuna ina jujjuya maganar zaman kashe zani.
Zaman auren shine zaman kashe zani kenan?
Tur?ashi lallai akwaifa Soyayyen lamari tattare da Hajiya sosai jikina yana bani da matsala wallahi.
Amman nasan sannu kan hankali lokaci zai bayyana komai.
A gurguje nayo wanka na cancaWa kwalliya da sabuwar atampa. ?an kunne da sar?ar azurfa da goggo Amfana ta bani ita na saka na fito shar inata zuga ?amshin humrorin manyan mata na wajen Mrs Bukhari.
Turara Sarayina nayi tsab kana na fito babban falo na tadda Hajiya tana magana da Hauwa.
Sannu da hutawa Hajiya.
"Yauwa Amarya kin fito shar dake"
Murmushi nayi kawai na nufi ?afar benen turaka hannuna Wauke da burner da haWaWWiyar kwalbar turaren wuta mai Wauke da sirrin matan Kanuri wanda Wakin maigida kawai ake turarawa da bargon maigida ko zanin gado, ( wannan turaren na musamman ne wanda yasha haWi na musamman). Ga jakar ?aton fari sol Win zanin gadona mai laushin gaske dana turareshi da turaren turaka ( wallahi ki daure ki mallaki wannan sirrin Hajiya turarene mai tasiri da sirri na musamman. In kina amfani dashi zaki yi zarra a wajen miji wallahi. in kishiya gareki zaki fita a wajen miji zaki ga har Allah Allah yake yi kwananki ya zagayo)
"Gyaran turaka wai zaki yi ne? "
Na jiyo muryarta a sha?e.
E Hajiya"
"Sabuwa hoo ai Hauwa nasa ta gyara miki Wakin tun Wazu ta turareshi da turaren wuta kuma akwai zannuwan gado a ciki inaga sunyi ashirin da manya da ?ananu ko Hauwa? "
"Ai sunfi ma Hajiya kin mance Alhaji ya ?aro biyar kafin Amarya ta tare"
"To kinji ma ko? "
Illahirin mamakin wai ?ar aiki da gyaran turaka, kuma da'ita ake lissafa zannuwan gadon turaka.
Lallai Alhaji baya samun kulawar data dace. Yanzu kuwa zai gane akwai mata akwai muna mata,akwai waWanda suka rako mata, akwai mata maza. Duk wani gogewana na bariki da salon sarrafa maza akan Alhaji zan juye wallahi Allah yau saina sa Allah yace wayyo zan mutu yayi bada_bada da baki.
To nagode sosai Hajiya"
Nayi haurawata sama ina mamaki ni dai.
A gurguje dan naga magriba tayi na yaye zanin gadon dana tadda a gadon na ninke na buWe durowa na saka na yage nawa na shinfiWa.
A ta?aice saida nayi ma Wakin aiki na tsanaki na turareshi da turaren turaka na saki ac na wanke banWakin tas yadda ni yayi mun
Na kulle Wakin na sakko. Ina komawa Waki kunsan wata zuchiyar sai tace in koma Wakin.
Hijabina da wayata na Wakko na kulle Sarayina na koma saman Alhaji lokacin dana sakko Hajiya bata falo. Sai Hauwa kurum daidai zan fito hauwa ita kuma ta shige falon Hajiya kenan.
Ina zaune a kujera na buWe labulen Wakin ina hango gidajen jama'a da yanayin tsarin gidaje a cikin estate Win sai naji ?at_?at ana buWe ?ofar Wakin murmushi nayi kawai Hajiya na buWewa muka haWa idanu da'ita. Sai ta tsuma haka har tana yin baya. Sai tayi maza ta saki fuskarta.
"Ashe kina nan? Ai na le?a Sarayinki inata bugawa shiru shi yasa nace tunda kika zo ciwo bai bari mun zauna ba ko zamu zauna ko a falon King ne mu tattauna a tsakaninmu mata? "
Murmushi nima na mayar mata kafin na mi?e tsaye. Nace da'ita.
Ai babu damuwa nima zanso hakan ta hakanne zamu sake fahimtar juna"
Sai kallon Wakin da gadon take yi kamar ba?inta.
Juyawa tayi na rufa mata baya zuwa falon Alhaji da duk ko'ina ya Wauki ?amshi.
"Uhm wannan turarukan a saudiyya kika siyosune ko ko Dubai suma akwai turare gaskiya? "
Saida na nisa har cikin raina bana son tasan ina na samu wannan sirrin nawa naga itama ai tana da nata ko? Kuna ganin in faWa mata a inda na sai kayana? Ni da nake son zama tauraruwa a wajen mijina?.
"Nace ba Alhaji yace mun a Canada kuka haWu ko ince a Lagos dake da wanki da mahaifinku? "
Ajjiyar zuchiya na sauke da naga ta bagarar da batun ?amshin.
E hakane a Lagos muka haWu muka hau jirgi Waya zuwa Canada dashi in sha Allah"
"Allah sarki sannan ya faWamun kinyi aure a wani gidan harda yaranki huWu ko, to dukka a hannun Babansu zaki barsu ne mu da bamu da yara ba zaki bamu Waya mu ri?e ba? Duk da muna fatan mu samu ?aruwa ta wajenki. Dake bai taSa Auren bazawaraba sai ?an mata. To su kuma kinsan basu da ha?uri da sunga shekara biyu uku sai su tayar mishi da hankali dole ya sauwa?e musu ya huta. Amman dake haihuwar muke nema haka zamu sake nemo wata a aura itama abu ya?i daWi. Ina fatan zaki daure mu zauna ko tunda kina da yara a wani gidan? "
Tana magana tana kakkafeni da idanu tana karantar yanayina da duk motsina. Kafin ma in bata amsa sai muka jiyo takun Alhaji yana haurowa.
Da sallama Wauke a bakinshi da gani a mugun gajiye yake. Ga kuma ledoji manya a hannunshi.
Da saurina naje nasa hannu na amso ledar na dubeshi da kulawa nace.
Barka da dawowa."
Har a fuska jin daWin abinda nayi ya bayyana.
Saida ya zauna kana ya amsa sannun da nayi mishi yana ta sakarmun wani kallo.
"Hajiya kuna nan abinku. Amman a gaskiya naji daWin ganinku a zaune a falona kuna hirarku. To ya ?arfin jikin kuma, da fatan kinci dai abinci ko? "
Saida ta yatsine tace.
"Amarya ta bani tuwo naci kuma naji daWinshi dan Abincin da Hauwa ta dafa ma sai su Hajiya ne suka ci. Amman ka daWe kaida kake da sabuwar Amarya yau ne fa daren angwancinku"
Dariya yayi ya kalleni.
"Kinji abinda yarki take faWa uhm tana son haWa faWa"
Ai gaskiya ta faWa fa"
Baki ya buWe yana dariya.
"To shikenan aimun afuwa. Hajiya sannu Allah ya ?ara sau?i ya shago da harkar kasuwa, Aminu yake faWamun nan da sati biyu komawarku Dubai sari ko? "
"E hakane akwai wasu riguna sababbin fitowa su nake son in soma shigo dasu ina fatan in zama mace ta farko data soma kawosu kafin wata ?ar kasuwa. Kaga in Sabuwa ta gama amarcinta itama sai ta nemi wata sana'ar ko Sabuwa? "
Ta ?areshe zancan tana kakkafeni da idanu.
Alhaji ya mi?e tsaye yace .
"Ai ta riga ta samu ma abun yi jibinnan zata soma aiki in sha Allah? "
Sai tayi saurin kallona, ta kuma mayar da kanta ?asa can ta Wago tace dashi.
"Wacce sana'ar ta zaSa Alhaji? "
"Zaki ji Hajiya zuwa gobe yanzu duk a gajiye nake sosai wallahi. "
Mi?ewa tayi ta dubeni tace.
"To Amarya Asuba tagari zanje in watsa magani in kwanta. Alhaji sai ka shigo ko? "
Kafin yayi magana ta fice.
Tana fita ya jawoni jikinshi muka ?an?ame juna muna sauke ajjiyar zuchiya ya kai minti kusan minti uku yana shan wuyana tare da sha?ar ?amshin humrar matan Auren dana shafa.
Idanu a lumshe na Wagoshi muka haWa idanu
Wallahi idanunshi yayi ja yau mai ?watata sai Allah.
Yanzu ka daure abinci da wanka na jiranka kaima ka sani"
"Kece duk kika susutamun kuzarina Shalele irin wannan kwalliya da ?amshi da kike zubawa haka. Wannan wanne turarene mai wani irin sanyi da taushin ?amshi? Ki faWa mun sunanshi in siyo miki da yawa kiyta shafawa ina morewa bazanso ya yanke mana ba."
Mi?ewa nayi na kama hannunshi muka shiga ciki.
Daya sha?i ?amshin Wakin da yau Waya ya sake sai ya jawo numfashi daga huhunshi ya fesar ta hanci zallah.
BanWakima daya shiga na tara mishi ruwa a bokiti na zuba mishi turaren wanka na wajen mrs BUKHARI ?amshi ya gauraye banWakin baki Waya
"Yau an haramtamun wankan shawa kenan uhm Shalelena?
Murmushi nayi mishi kawai na rufo mishi ?ofar na dawo Wakina na faWa wanka idanuna a lumshe ina jin wani irin yanayi da zan iya kiranshi sabo fil.
Na tsarkake ?asana da sabulun tsarki na kamfanin Oriflame wanda likitoci suka amince da ingancinshi a hannun sister khadija maidoki na siya. Naji ma Mrs BUKHARI gidan ?amshi ta sanar a group Winta na adashe ga masu adashen zallah cewar duk wacce tasai kayan dubu tamanin za'a saka mata sabulun tsarkin kyauta wallahi, wannan garaSasane mai girma.
Ina fitowa a wanka na Sare sabuwar rigar bacci jajawur mai raga_ raga da Wan ?aramin wandonta.
Na cakuWe jikina da haWin Mrs BUKHARI

25 / 28