Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   16 / 28

45K to 48K   out of 83.6K words

a kanshi.
Tun cikin dare yake ta sambatu yana barin wasiyya ya gama cire rai da rayuwarshi baki Waya.
Ita kanta ?ar shuwa ganin halin da Babangida yake ciki ba ?aramin kiWimata yayi ba. Tana kuka ta kira Malama Babba, ta kuma kira Mustapha a lokacin dukkansu kuka suke yi a tunaninsu raine ma yayi halinshi.
Mardiyya tana ?an?ame dashi tana kuka tana tottofa mishi adda'a ?ar Shuwa tace.
"Dallah sakeshi ki bari masu uban suyi kukan gaske dan ko mutuwa yayi baki da gadonshi dan ke ba ?ar gidannan bace wawuya kawai"
Tsaki taja tana huci. Da sauri su Aminu suka kalleta mardiyya kuwa kasa Wagowa tayi kawai saita shiga faWuwar gaba.
"Wacce irin magana ce kenan wannan kike yi Maman Fati? "
"Eh na faWa ina nufin Babangida ba shine ubanta ba ?ar shege ce aka ?a?aba mishi ?ar wani ce can daban Sabuwa ta ?a?abama Babangida cikin sabida ya aureta. In anci gaba da Soye mata duk ranar da mutuwa tayi halinta ai dole a sanar da'ita ko"
Kuka Mardiyya ta fashe tashi ta rirri?e kanta tana jijjigawa.
Allah sarki Aminune ya ri?eta yana jijjigata yana tofa mata adda'a.
Da sauri ta mi?e ta fice a Wakin ?an uwanta suka bita daidai isowar Mustapha ya kinkimi Babangida shi da ?asimu sai Asibiti. Mardiyya kuma ta saka hijabinta da jakarta ta dubi ?annenta tace.
"Zanje in dawo Aminu ku zauna kuita ma Baba adda'a"
Aminu yaso tambayarta inda zata sai ya fasa yace.
"Adda nasan ba zaki guje mu ba ke mai ilimice. Kuma nayi imanin ubanmu Waya in aka duba kamanninki da Baba. Adda kada ki Waga ma kanki hankali ko da kin bincika hakan ta tabbata duba da a gidansu ummi babu abinda basa yi. Ki lizimci faWin la'ilaha'illah'anta subuhanaka inni kuntu minal zalimin"
Take taji ta samu nutsuwa a zuchiyarta.
"Nagode ?an uwana nagode sosai. Babu inda zan iya tafiya in barku. Ku dai ku zauna kuyi ma Baba adda'a"
Tana faWin haka ta saka kai ta fice kai tsaye taje wajen Baba malam a makaranta.
Tana zuwa ta zauna kusa dashi ta saki marayan kuka na tashin hankali.
Wannan dattijon da jin irin wannan kuka a ranshi yace.
"Irin ranar da ake gudu tazo asirin Babangida ya tonu shikenan darajarshi ta zube"
Mrs bukhari.
Sai in Allah ya kaimu asabar kuma in muna cikin rayayyu
Son so=??? [10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
13

ASSALAMU ALAIKUM MASOYANA NA FA?IN DUK DUNIYA.
GANI NA FITO JIKINA DA SAU?I NA FITO DA ?ARFIN IKON ALLAH.
HA?I?A BABU ABINDA ZANCE DAKU SAI ADDA'AR KHAIRORI NAGA MASOYA WALLAHI NAGA MASOYA HAR SAIDA TA KAI TA KAWO WAYATA MA NA KASHETA SABIDA TSABAR KIRAN WAYA.
WA?ANDA KUKA KIRANI INA GODIYA.
WA?ANDA SUKAI MUN ADDA'A TA PC INA GODIYA, DA DUBBAN MASOYANA NA CIKIN TASKATA DA AKAITA YI MUN ADDAU'O'I WALLAHI AL?ALAMI YAYI KA?AN WAJEN RUBUTA IRIN FARIN CIKIN DANA SHIGA.
NAGODE NAGODE UBANGIJI ALLAH YA AMINTAR DAMU BAKI ?AYA SON SO=???


Jawota yayi kusa dashi kamar zata shige jikinshi.
Ya Waura mata kanta a kafaWarshi yana shafan kanta.
"Haba malama Mardiyya ke da kike mahaddaciya kuma malama mai koyar da tarbiyya har akwai abinda zai damekine. Ke da zaki yi aurenki a dangin mahaifinki kuma wanda zaki aura yana sonki.
ke da Allah ya Waga darajarki da hasken Qur'ani da hasken makaranta har kina ganin akwai abinda zaisa tauraronki yi dishe ne. Ke da na fifitaki sama da sauran jikokina, ke da nake wasa dake sama da kowa, ke dana saka Jami'a, jami'ar da ko ?a?an cikin maza da mata ban yadda sunyi ba meye zai dameki?
Ke da kike kama da kakanki, kike kama da mahaifinki.
Duniyar da za'a mutu mai gata da marar gata, mai uwa da uba, da marar uwa da uba, wanda aka haifa a sunnah, da wanda aka haifa a waje?. Mardiyya share hawayenki kiji wani abu, ki koyi ?arfafa kanki da kanki, share maza"
Tana ajjiyar zuchiya ta Wago zata soma share hawayen ya saka leSen malum_malum Winshi ya share mata hawayen tas.
"Koke fa. FaWamun menene ya sakaki irin wannan kukan? "
Murya a sanyaye tace.
"Maman Faty ce tace wai Babanmu bashi ya haifeni ba, kuma bata hanyar aure aka sameni ba"
Idanu Baba Malam ya lumshe yana murmushi kawai gami da girgiza kai"
"Haka kurum ta faWa miki hakan ko akwai sila? "
Labarta mishi yadda akayi tayi kab.
"To naji menene babban abinda ya sakaki kuka. Kasancewarki ba ?ar Babangida ba, ko kasancewarki yarinyar da aka haifa bata hanyar aure ba? "
Kallonshi tayi kamar tana nazari kana tace.
"Kasancewata ba ?arshi ba"
Sai yayi dariya yace.
"Abu mai sau?i. Babangida dai shine mahaifinki duniya da lahira Mardiyya. Wanda ma yace bashi ya haifeki ba wawane. Sabuwa tabbas mahaifiyarki ce. Kawai basu sameki ta hanyar aure bane. Wannan kuma ?addarace data sameki amman fa kinfi waWanda aka haifa ta hanyar aure ta wasu fuskokin sau dubun dubata. Shekararki sha bakwai amman gashi kin zama Malama. Ko kusa kada kiji zafin Babangida ko Sabuwa sabida ?addarace ta afka musu. Kuma a duk inda kike kiyi alfahari dasu sannan kada kiji ko War wajen nunasu a matsayin iyaye.
Allah daya tashi warware al'amarin sai aka haifoki kamarmu Waya dake, sakamakon kamar da mahaifinki yake yi dani, hatta muryarmu tafiyarmu babu bambanci da mahaifinki. Da kika tashi Webo kamar har sai tayi miki yawa. Wannan kaWai abun misaline.
Batun Auren mahaifiyarku hakane tayi aure tabbas"
Kawu Manga ne ya shigo afujajan.
"Yaya yaronnan Babangida wai yana asibiti kuma a mawuyacin hali mai tsanani."
"To Manga Allah ya bashi lafiya kaje zamu zo ni da Mardiyya yanzu"
Ajjiyar zuchiya kawu Manga yayi yace.
"Shikenan Yaya sai kunzo"
Ya saka kai ya fita. Kallon Mardiyya Baba Malam yayi tayi mai murmushi, shima murmushin yayi mata.
"Sabida ke zanje asibitinnan. Ba dan ke ba har a sallamoshi bazanje ba."
Wayarshi ya Waga ya kira wawo baiyi minti ashirin ba sai gashi
Shi ya kaisu Asibiti acan suka tarar da matanshi, malama Babba, kawu Manga, da Kudidi.
Malama Babba ta dubi Baba malam kanta a ?asa tace.
"Barka da zuwa Malam ashe zaka zo? "
Murmushi yayi yace.
"Zan zo Saratu. Yaya jikin nashi? "
"To Malam tunda suka shiga basu fito ba balle muji halin da yake ciki"
"Kinsan dalilin rashin lafiyar kuma? "
Kai ta sauke ?asa kawai tana Wigar hawaye mai ciwo. Ga soyayyar malam na nu?ur?usarta.
"Hmm Allah ya kyauta"
Idanunshi ya ?urama Amir ya Wago da sauri ya kalli Kawu Manga.
"Manga yaushe Babangida ya haifi yaronnan ban sanshi ba?"
"A_a Yaya yaron Amaryarshi ne da tazo dashi fa Amiru, yaron kam yayi kama da Babangida haka Allah yake ikonshi"
Murmusawa Baba Malam yayi yace.
"Mango hoo. Lallai wato ka Waure ma ?arya ?un?uru. Ke Aisha ko? Sa?onki ya iso yarinya kin fallasa ta yadda aka sameta hankalinki ya kwanta.
Amman daga nan asibitin ki tafi gidanku kinji abunda nace miki ko? Sannan wannan yarinyar da kike ji da gani jinin jikinace rayuwatace in baku sani ba ku sani."
Hankalin ?ar Shuwa ba ?aramin tashi yayi ba. Ai sai kuka da ro?on a rufa mata asirinta.
Baba malam baima sake magana ba.
"Ke Aisha kije kawai za'a nemeki daga baya. Amman baki kyauta ba kuma shi kanshi Babangida bazai taSa jin daWin wannan labarin ba. Amman angode Allah yarinyar tayi tawakkali sosai amfanin ilimin kenan"
A sanyaye ?ar shuwa ta juya tana tafe tana sharce hawaye hankalinta a mugun tashe shikenan asirinta ya tonu.
Baba Malam yace Ramatu ta Wan basu waje zaiyi magana.
Baba Malam yana daga zaune a benci hannunshi ri?e dana Mardiyya. Ya dubi Sumy dake zaune a gefen Malama ga Amir a gefenta yace.
"Shekararku nawa da yin aure da Babangida a Soye ba tare da an sani ba?"
Shiru babu amsa kanta dai a ?asa.
"To naji in wannan kin kasa amsawa. Shi wannan yaron ta hanyar aure aka sameshi kamar su Aminuna. Ko shima kamar yadda aka samu Mardiyyana aka sameshi?
Kafin ki bani amsa Wago ki kalleni"
Kai wawo ya girgiza kawai.
A hankali Sumy ta Wago ta kalleshi kwarjininshi ya daketa ainun.
Sai kawai taji faWar gaskiya a wannan gaSar yafi mata alkhairi tunda ba ita kaWai ke da shegen ba.
Tana hawaye ta faWa musu gaskiya da gaskiyar irin zaman da suka yi da Babangida a baya"
Take numfarfashin Malama Babba da Baba malam, wannan karon har da Kawu manga suka soma hawa da sauka.
Wawo da kudidi aka bari da sallallami.
Nuna Malama Babba Baba Malam yayi yace.
"Kinji da kunnenki halin Wanki ko, in kin zargi Sabuwa sabida Wiyar kawalice, ai yanzu kya zargemu tunda shi iyayenshi malamaine ko?
Kuma nayi imani in kowa bai gane wannan Wan na Babangida bane ke kin gane gudun tonuwar asirinshi a karo na barkate bazai barki kiyi magana ba.
Babangida kenan sheWancinshi tsoro yake bani wallahi. Wawo mayar dani gida kaji"
Tashin hankali a wannan ranar dai an shigeshi sosai. Harda Kawu Manga aka raka Baba Malam gida mardiyya ma binsu tayi tana kusa dashi har turakarshi.
"Manga kuje Gombe ku zauna da iyayen Hamida in dai batai aure ba ayi mata tayin dawowa Wakinta inta amince shikenan kada ku baro Gombe har sai an Waura auren, in so samu ne ku tawo da Hameedan.
Mardiyya kuma Wawo ka Wauketa ka kaita gida ta kwaso duk kayansu ita da ?annenta su dawo nan gidan da zama.
Ke ?arama da ke Alawiyya ku gyara ma yarannan Wakin ajjiya dake haguna, mazan kuma a gyara musu Wakin dake kallo Wakina"
?arama tace.
"Kayayyakin ciki ina za'a kaisu Malam sannan za'a bu?aci fenti, sannan akwai bu?atar aima Wakin karatu kafin a shiga shekara da shekaru ba'a taSa zama a ciki ba. "
"Kuyi magana da magajin Malam zai haWo almajirai su yi sauka a Wakunan. KuWin fentin zai bayar ya duba Safiyanu yayi fentin. Ko bayan raina Amiru inya tasa ku tabbatar an haWashi aure da ?ar dake goye a bayan alawiyya in kuka ?etare wannan umarnin ban yafe ba. Sannan a kira mun Sauban yazo ya sameni"
Kawu manga yace.
"Gobe sassafe zamu Wauki hanya sha Allah.
Za'ayi duk abinda kace ayi al?awarinnan ya ?ullu ?arama ba daga nan ba ka fini sani. Wawo maza Wauki Mardiyya kuje ni zan Zauna da Yaya"
Ai kuwa haka su Mardiyya suka koma gidan Babansu. ?akin Malama Babba aka buWe musu sabida ko sharar Wakunan nasu ba'aiba bare ayi fenti.
Babu wata damuwa a tattare da'ita sai ma labarin auren Umminsu data labartama su Aminu ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?da umara da suka tafi, sukaita murna suna sanya ma umminsu albarka tare da mata adda'ar samun farin cikin aure.
?ar shuwa tana ji tana gani dole ta tattare ?an kayanta kala biyu.
A madadin ta nufi gida saita nufi wajen Sameerah suka wuni suna she?e ayarsu ba ita ta dawo daga Bamaina ba sai daf magriba.
A lokacin Mama tana zaune a gaban murhu.
"Lafiya Shuwa da magriba haka, kuma na ganki da yara da jaka? "
Zama tayi jagwab a kusa da Mama tare da labarta mata halin da ake ciki harda guntun hawayenta duk da irin farin ciki da nutsuwar data kwaso a wajen Sameerah dan ita nuna mata take yi ta rabu da Babangida ta huta kawai. Duk irin mijin da take so yanzu ne zata sameshi ta sake haskawa a duniya. Amman me sai take jin kamar ba zata taSa iya rayuwa babu Babangida ba. Ta wani Sangaren in ta tuno lolo na can umara harda ubanta sai ta soma canki cankar zaman gidan Babangida ko akasin hakan. Amman Allah cikin ikonshi saita canki zaman gidan Babangidan.
"Aikin banza da wofi ni wallahi bai burgeni ba da baisa an sakeki ba wannan ?addararren auren.
Kiyi zamanki yara dai tunda kinzo dasu ai shikenan.
Shi yanzu akan Sabuwa har a kwantar dashi a asibiti?
A wannan karon kam kafin ki koma zaki tafi da shirinki wallahi kinji na rantse biu zan kaiki Maiduguri garin bare bari sai kin mallakeshi kin takashi yadda kike so sannan kema zaki tafi ki barshi.
Ki duba Sabuwa ci gaban data samu bakiji labarai a bakin Hauwa bane. Danma bana cin ribar zance ban gama ji duka ba na katseta. Amman har gida zancan zai sake biyo ni yanzu ma zan shiga gidan aminiyar Hauwan nasan zan jiyo mana komai
Ku kula da girkinnan"
Mi?ewa Mama tayi tare da jan mayafi a igiya tayi waje.
Ajjiyar zuchiya ?ar shuwa ta sauke tana gaban girkin tana ta mamaki.
Mama bata dawo ba sai bayan magriba harda tsarabar dambu ta shigo.
"Ke lallai Lolo ta samu duniya sosai ta kuma yi sa'a data shiga babban fimilin malamai haka. Hmm su Tabawa anata shiri suna dawowa daga umara za'ayi tarewar Tabawa tace zata gano mun komai da komai tunda kinsan sune kan gaba a bikin dan ko da matar Sama ta haihu da'ita akai suna lokacin su Sabuwa basu tafi ba. Taje mun banga gidan da aka sai musu ba babba gashi sun zuba sababbin kayan Waki ko'ina haske"
Murmushin ba?in ciki ?ar Shuwa tayi kawai
A wannan ranar ko gyangyaWi batai ba sam yadda taga rana haka darenma ya kasance mata.
Wannan kenan



Sabuwa:
Malamanmu suke kula da lamuranmu malamai mata, maza ?an uwansu maza ke kula da lamuran nasu.
Cikin hukuncin Ubangiji muka shiga aikin ibada a aikace da izinin Allah a bisa jagorancin malamanmu, duk suna nuna mana a aikace ire irena suna da yawa waWanda basu san komai ba.
Ashe aikin ba aikin ragwaye bane jama'
Bari in kawo muku yadda muka gudanar da umarar mu.

Yadda ake yin Umara.
Umara ibadace mai matu?ar daraja a musulunci
Wacce ake yinta a masallacin Harami a makka.
Anayin umara a ko wanne lokaci ba kamar aikin Hajji da yake kasancewa daga shekara sai shekara ba.
Ga yadda ake yin ibadar umara daki_daki.

1 shirin umara da shiga ihram:.
Kafina fara umara, dole ne mutum ya shiga cikin yanayin ihram, wanda shi ne shirin ibadar umara.

Shiryawa kafin shiga ihram:.
A wanke jiki sosai da wanka ( ghusl) domin tsarkakewa.
A yanke farce, a cire gashi mara bu?ata a jiki, a sanya turare ga maza kafin su shiga ihram
A sanya tufafin ihram
Maza su sanya zanin ihram biyu. Zani da riga maras Winki. Ba tare da huluna ko takalmi mai rufe yatsu ba.
Mata su saka kayansu da suka saba sawa amman bana ado ba, ba zasu saka safar hannu ko ni?abi ba.
Niyya da shiga ihram:.
Ayi niyyar umara a zuchiya
A faWi labbayka umrah" Wanda ke nufin na amsa kiran Allah domin yin Umarah"
Daga wannan lokacin, abubuwa kamar cire gashi, yin jima'i, sanya turare, da yanka dabba suna haramtuwa har sai an gama umarah
Yin talbiyya:
A fara karanta talbiyya ga muryar da tafi dacewa musamman ga maza.
Aci gaba da yin talbiyya har sai an shiga makka
Labbayka Allahumma labbayk, labbayka laa shareeka laka labbayk, innal hamda wan ni'imata laka wal mulk laa shaeka lak.

Shigowa masallacin Harami:
A shiga da ?afar dama tare da karanta:
Allahummaftah li abwaba rahmatik
( ya Allah ka buWe min ?ofofin rahamarka)
Idan mutum ya ga ka'aba ya fuskanceta yayi addu'a domin wannan lokacin yana da matu?ar daraja.


Tawaf zagayawa kusa da ka'aba:
Tawaf yana nufin zagayawa ka'aba sau bakwai 7
A fara daga hajar aswad
Aci gaba da yin talbiyya har sai an shiga makka
Labbayka Allahumma labbayk, labbayka laa shareeka laka labbayk, innal hamda wan ni'imata laka wal mulk laa shaeka lak.

Shigowa masallacin Harami:
A shiga da ?afar dama tare da karanta:
Allahummaftah li abwaba rahmatik
( ya Allah ka buWe min ?ofofin rahamarka)
Idan mutum ya ga ka'aba ya fuskanceta yayi addu'a domin wannan lokacin yana da matu?ar daraja.


Tawaf zagayawa kusa da ka'aba:
Tawaf yana nufin zagayawa ka'aba sau bakwai 7
A fara daga hajar aswad
Idan za a iya taSa shi da hanny da sumbatar shi, yayi kyau, idan ba zai yiwu ba a Waga hannu a faWi
Bismillah, Allahu akbar"
Aci gaba da zagayawa bakwai a kusa da ka'aba.
A karanta addu'o'i daban_daban yayin tawaf, ba lallai a karanta wani abu na musamman ba.
Idan an kai rukun al yamani ( ?ar?ashin ka'aba Waya kafin hajar aswad) a taSa shi idan zai yiwu ba tare da yin sumbata ba.
A tsakanin Rukun al yamani da hajar Aswad ana karanta.
Aci gaba da yin talbiyya har sai an shiga makka
Labbayka Allahumma labbayk, labbayka laa shareeka laka labbayk, innal hamda wan ni'imata laka wal mulk laa shaeka lak.

Shigowa masallacin Harami:
A shiga da ?afar dama tare da karanta:
Allahummaftah li abwaba rahmatik
( ya Allah ka buWe min ?ofofin rahamarka)
Idan mutum ya ga ka'aba ya fuskanceta yayi addu'a domin wannan lokacin yana da matu?ar daraja.


Tawaf zagayawa kusa da ka'aba:
Tawaf yana nufin zagayawa ka'aba sau bakwai 7
A fara daga hajar aswad
Idan za a iya taSa shi da hanny da sumbatar shi, yayi kyau, idan ba zai yiwu ba a Waga hannu a faWi
Bismillah, Allahu akbar"
Aci gaba da zagayawa bakwai a kusa da ka'aba.
A karanta addu'o'i daban_daban yayin tawaf, ba lallai a karanta wani abu na musamman ba.
Idan an kai rukun al yamani ( ?ar?ashin ka'aba Waya kafin hajar aswad) a taSa shi idan zai yiwu ba tare da yin sumbata ba.
A tsakanin Rukun al yamani da hajar Aswad ana karanta.
Rabbana atina fid_duniya hasana wafil akirati hasana wa?ina adhabannar
Bayan an gama zagaye na bakwai tawaf ya cika

Yin sallah bayan tawaf:
Bayan tawaf ayi sallah raka'a biyu a ma?am Ibrahim ko a wani guri na masallacin harami
A raka'a ta farka a karanta tariha da suratul kafiru
A ta biyi fatiha da suratul iklas

Yin sa, i : tafiya
Tsakanin safa da marwa
Tafiya zuwa safa
Bayan sallar tawaf a tafi zuwa dutsen safa.
A karanta
Innas-safa-wal-warwata min sha'a'iril-lah..
A hau dutsen safa a fuskanci ka'aba a Waga hannu ayi addu'a ds kuma tasbihi.

Yin sa'i: tafiya tsakanin safa da marwa
Daga safa zuwa marwa yana nufin zagaye Waya
Daga marwa zuwa safa yana nufin zagaye biyu
A haka akeyin zagaye har sai an cika bakwai
Wato a ?are a marwa
Maza zasu yi gudu a yankin al mas'a'a ( wani wuri a ake ?aiyade tsakanin sama da narwa)
Ayi addu'o'i da tasbihi a ko wanne wuri Aske gashi ko ragewa
Bayan an gama sa'i ana yin aski ko rage gashi
Maza yafi kyau su aske gashin gaba Waya ko su rage daga dukkan Sangarorin kai.
Mata su yanke Wan gashi kaWan kimanin yatsan hannu Waya daga ko wanne Sangare na kai
Da zarar an gama aski ko rage

16 / 28