Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   22 / 28

63K to 66K   out of 83.6K words

muje kinji"
Hannuna dana Alhaji ta kama har zuwa mota.
Mu uku muna baya mun sakashi tsakiya sai direba ni dai har muka isa bance komai ba da'ita suke hirarsu ta biki da Wan abubuwan da suka faffuru dai a taron har muka iso.
Kaga masu yi dan Allah ashe tarone mai suna taron manya aka shirya. Mutane kuwa sun samu zuwa sosai babu yara babu mata masu goyo babu masu ciki.
Anyi biki sosai. Maigogul shi da Hajiya Balaraba sun iso har inda muke zaune mu uku maigogul ya Waga mun ajina dan wallahi kwalliyar da ya Wauka zaku rantse yana da sarauta a hannunshi dan rawani ya naWa mai kunne biyu irin na zazzagawa ga wata farar malum malum tasha Winkin Sarakai aiki daga sama har ?asa ga ha?oran makka, ya kuma saka farar alkyabba irinta sarakai fa narantse muku da Allah ga takalmin nashi irin alkyabbar na sarakai mai kwale_kwale da wasu gasuwa a jiki.
Hajiya Balaraba kuwa ba'a magana ta caSa adon manyan mata.
Idanu muka haWa da Maigogul mukaima juna murmushi har yana shafa mun kaina kunsan dama a fice yake dai"
Cicib ma yau malum malum yasha yayi kyau fuskarnan kamar an gasa agada tsabar shafe_shafe .
An gabatar mun da matan abokai kala da iri.
Anci abinci an raba jakunkuna sha?e da kaya a ciki ?arfe biyun dare taron duk ya watse
Muna shiga mota kafin Hajiya ta shigo tana magana da ?awayenta ya dubeni tare da taSa jikin nawa zafi ma ya sake yi.
"Alhaji kuje kawai zanbi motar su Hajiya Mansa Amarya naga Wazu ta kasa sakewa. Kuma kaima nasan kana da bu?atar keSewa da'ita akwai maganganu bakin ka"
Hajiya ce take magana da fara'arta.
"Ke dai zaki bisu ku tattauna dai Hajiya ?an gulme_gulmenku na ?awaye. To shikenan sai mun haWu a gida"
Tangaran Win motar ya ja sama ya umarci direba daya ja mu tafi.
Ni kuma ya jawoni jikinshi na laSe lub sai shafan bayana yake yi na gaji irin gajiya marar musaltuwa har bacci ma ya soma surata saida aka iso gida ya Wagoni ya ?ara mannani a jikinshi dake direban ya fice.
"Idan kinje Waki ki watsa ruwa kizo sama zan baki magani saiki yi kwanciyarki a jikina uhm?"
Ya ?arashe idanshi a cikin nawa.
Amman ya kamata inzo gida cike da mutane ka bari a watse zuwa gobe. Sannan bansan ma Wakin ba"
Hannu biyu yasa ya tallafo fuskata.
"Hakan nake so ne Shalelena ko bazan samu bane, ashe baki ga ha?urin duk da nayi a baya ba? Babu abinda zanyi miki bacci kawai zamu yi. Zan nuna miki ?afar benen da zaki hau kina hawa falona zaki tarar sai Waki Waya a cikin shine turakar tawa uhm in jiraki ko Shalelena uhm? "
Ya ?arashe maganar a shagwaSe sosai.
To zan zo. Amman ina dugun kada Hajiya ta ganni ne wallahi kunya nake ji"
"Hajiya da ko shago taje ta gaji bata zuwa Wakina balle ita da take da ba?i sosai ba zaki ganta ba ni dai ina jiranki"
Fitowa muka yi Adama ta ja hannuna muka shiga ciki.
Tun ina wanka Alhaji yake ta kiran wayata lokacin kusan ukun dare.
Ina fitowa na dubi Adama na faWa mata abinda Alhaji yake so.
"To sai me mijinkine fa. Kawai ki saka kayan baccinki ki zura hijabi kije maza da asussuba saiki sulale ki dawo"
Wayarshi ce ta kuma shigowa a sanyaye na Wauka..
"Shalelena kin barni inata juyi ni kaWai tunaninki na neman numfashina. Kizo dan Allah shalelena Wuminki kawai nake bu?ata uhm"
To ganinan daga wanka na fito yanzu na fito"
"To shikenan ina jiranki ?ofar a buWe take"
A gurguje na shirya na muttsuke jikina da humrar matan aure Adama ta yagemun jar jigar Bacci mai gajeren wando na saka na zurma hijabi har ?asa na sakko kowa yayi bacci. "

ALHAJI ZAIDU:.
Yana kwance da kayan bacci yana ta juyo mararshi har murWawa take yi.
Sai yaji an turo ?ofar an shigo. Cikin ?an?ance ido ya juyo sai yaga Hajiya tsaye da rigar bacci doguwa har ?asa mai hula.
"Hajiya kece a darennan ashe baki yi bacci ba?"
Ya tambayeta cike da mamakin ganinta, da kuma rashin jin daWin zuwan nata. Tunda dai da dane ba zata taSa zuwa ba cewa zata yi ta gaji, balle gida cike da mutane gashi ?awayenta duk a gidan zasu kwana suma.
Takowa tayi tazo ta haye gadon.
"Banyi bacci ba nace bari inzo in taya ka kwana ko baka maraba dani ne? "
Murmushi yayi ya shafi fuskarta yace waneni kema neman magana kawai kike yi haba Matata. Nayi dai mamakin zuwanne tunda nasan a gajiye kike gaya. Shi yasa ma...."
Kafin yayi wata magana Hajiya ta haWe bakinsu waje guda.

Sabuwa:.
Da sauri na haye saman harda sauke ajjiyar zuchiya dana ga babu wanda ya ganni.
Falon na ratsa har izuwa ?ofar turakar. A hankali cike da kunya na tura ?ofar.
Ganin Hajiya Alhaji ya murginata ya haye bisanta nayi saurin ja baya. Ina dafe da ?irjina
Kafin su juyo na rufo ?ofar a guje na sakko na koma shiyyata da gudu Allah yasa basu ganni ba.
Ina haki na shige Wakina babu kowa a ciki ai saina sauke ajjiyar zuchiya kawai.
Hijabina na cire kawai na shige bargo tare da lumshe idanuna. BuWewa nayi ina hango yadda Alhaji ya murgina Hajiya ya hayeta.

Mrs BUKHARI
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: https://chat.whatsapp.com/I7uDGV8V2DQDVS5RHRi0St

https://wa.me/message/QBXV2PDE2Y3CI1

Kina neman inda zaki samu ingantattun kayan gwanjo wato thrifts ma yaran ki kwantar da hankalin ki yar uwa oumokasha thrifts store ta kawo muku kala kala kaya na fita kunya akan farashi mai sauki tun daka kan overalls jumpsuits bodysuit bibs jeans tops blouses da sauran kaya na kece raini from 0 to 15 years
Muna garin abuja koh kaduna
Muna tura kaya ko wani gari da yarda Allah quality da sauki shine taken mu



MRS BUKHARI
18


Babangida:.
Wasane gaskene Babangida dai ya?i dawo da ?ar shuwa, kuma bai tuntuSi Malam akan dawowar tata ba shi baya ma son ganinta yana fatan Malam ya bashi umarnin ya saketa ne ya huta. Duk da yasan malan bazai taSa aikata hakan ba.
Ya warware sosai sai ciwo da ?ullin son Sabuwa da yake sar?e da numfashin shi wanda yake tunanin shi zaiyi ajalinshi baya taSa ji a zuchiyarshi akwai wata rana da zai daina jin son Sabuwa ba. Ya yadda sonta a jininshi yake.
Ko tunanin Aurenta ya bijiro mishi sai yaita istigifari kawai amman babu ranar da aka taSayi ta shuWe ba tare da Sabuwa ta faWo mishi ba.
Abubuwa da yawa dai sun faffaru a ta?aice.
Ranar daya je gida Sarayin Malam duba su Mardiyya anan yake ji a bakin Malama wai zasu tafi Kano tarewar Sabuwa.
Ji yayi jiri na shirin kayar dashi wallahi da yana da iko da ya hanasu zuwa amman ina yanzu su yaran Baba Malam ne.
Ambulon ya samo yayi rubutu tare da cusa gudunmawarshi yaba Mardiyya yace ta kai.
A wajen Malama Babba yake jin labarin ashe da Bashiru ne zai Auri Sabuwa kuma harma ya amince. A ranar dasu Mardiyya suka tafi Kano yake jin wannan labarin. Iyakar labarin kawai saida ya sakarma da Babangida zazzaSi mai zafi, ya kuma ?ullaci Bashiru sosai.
Yazo zai wuce a mashin zuwa gida ya tadda Baba Malam da Kawu Manga a ?ofar gida saiya faka mashin Win ya ?arasa inda suke ya tsugunna ya gaishesu suka amsa..
"Dama ina son ko ban ganka ba in sa ayi mun kiranka. Kaje ka dawo da matarka Aisha sannan in ta dawo kace tazo. Kai kaje ka Wakkota kuzo tare ma"
A sanyaye Babangida yace.
"Yanzu kake so Malam a Wakko maka i??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ta yanzu inje? "
Dariyar dattijantaka Malam yayi yace.
"Babangida kacigari kenan kamar gaske"
Kai Babangida ya kuma sunkuyarwa illahirin kunya ta lulluSeshi.
"Kamar da gaske.
Eh yanzu kaje ka Wakkota kuzo. Jiya uwar tazo ta sameni ta shiga ma wajen gyatunarku. "
"Shikenan Baba Malam sai mun zo. Har kullum ina dai sake jaddada neman afuwarka"
Mi?ewa yayi ya nufi gidansu ?ar Shuwa kai tsaye.
Gidansu Sabuwa ya kalla yayi murmushi abubbuwa da yawa sukaita dawo mishi harma yanajin inama jiya ta zama yau da yanzu Sabuwa tashice ba ta wani ba.
Yaro ya tura aka kirawo ?ar Shuwa.
Tana fitowa da taga shine saita yashe baki duk da bata daWe da cin kuka ba mama nata basu labarin irin dangin mijin Sabuwa da irin motocin da suka Wauki Sabuwan a ciki da irin gwal Win data saka, harda Auren Hajiya da Maigogul yayi. Tayi kuka har saida hawayenta suka ?are tas dan ba?ar hassada.
Ganin Babangida sai ya sake ba?anta mata rai fiye da da.
"Ki shiga ki kwaso kayanki mu tafi"
Sai tayi turus tana son tace ya saketa kamar yadda suka tsara da Mama.
"Baki ji bane nace ki shiga ki kwaso yanaki_yanaki mu wuce ko? "
"Sai yaune kaga damar zuwa kenan. To ni gaskiya bazan koma gidanka ba ka bani takaddata"
"Takaddarki kike so? "
Ya tambayeta cikin kakkaurar murya tare da ?an?ance idanu.
Tana kallonshi da suka haWa idanu sai taji ina ko dukanta yake yi dole ta bishi.
"Sai ka jirani ai. Ko gobe mama zata kaini"
Shiru yayi hannunshi zube a ajjihun kaftaninshi. Baice mata komai ba ta juya ta shige gida sai gata da kayanta.
Mashin ta Wale sai gaban Baba Malam suka gurfana.
"Aisha ko? Kin kyauta da kika fallasa asirin mijinki kinyi daidai. Dama Maras kunya sai maras kunya ?ar uwar fitsararshi. Ke yanzu ko wani zai tona asirin Mardiyya har dake kina Aminiyar Sabuwa? To bari kiji in kafa miki wata doka bana son in sake ganinki a cikin gidana ko wanne sha'ani kuwa za'ayi ke ko mutuwa akayi bana bu?atarki. Sannan idan na kuma jin abu makamancin wannan ya faru zaku sha mamaki daga ke har mijin naki. Mardiyya kininace ai ko iyakar kamannin da tayi dani dama ubanta kaWai ya isa ya cire zargi da kokonto. Inma ba ?arshi bace mun karSeta hannu bibbiyu balle a duk inda kininmu yake baya Sata. Ya zame miki dole ki nemi gafarar Mardiyya a bisa tozarcin da kika yi mata. Mardiyya da kike ganinta jinin jikinace rayuwata wallahi zan iya fito na fito da Babangida ma akanta. Ku tashi ku bani waje"
Zata yi magana yayi saurin Waga mata hannu ranshi a Sace kamar me. Mi?ewa yayi ya tafi ya barsu a wajen.
Wani farin ciki ya lulleSe Babangida jin maganganun Malam akan Mardiyya. Yau yaga soyayya tsantsarta.
"Ai saiki tashi mu tafi ko?"
Shima yayi maganar a hasale.
Haka ?ar Shuwa ta dawo Wakinta ta sake buWe sabon shafin iskanci da yawon bin gidan bokaye da ma?ota sai ta kai har magriba a mo?ota ko da itace da girki.
Ta du?ufa wajen bama Malamai kuWi akan SalSanta Auren dai Mardiyya da Sauban.
Sannan bafa ta mance da Sabuwa ba.
Ta ?udurce a ranta saita tarwatsa Sabuwa da ?a?anta ko da fa Tsirara zata yi yawo
Wannan kenan:.


Sabuwa:.
Idanuna na kulle kawai ina sauke numfashin a hankali_a hankali.
Na kai kamar awa biyu a kwance kafin nayi bacci.
Tunane_tunanena sun tafi akan kuskuren amince ma Alhaji Zaidu zan biyoshi tura da nayi.
Yanzu shikenan matarshi tayi tunanin ko a matse nake gani bazawara.
Babban haushin daya turni?eni shine dole tasan tabbas nice kaWai zan iya haurawa har zuwa Wakin baccin Alhaji Zaidu. Ko da suna da yara bana tunanin ko da suna iya shiga turakar mahaifinsu zasu iya shiga a cikin irin darennan ba.
Kaina ya Waure na jima ina tubkewa da warware menene manufar Hajiya akan abinda ta aikata. Kenan duk wannan kyautatawar da manufa take yi kenan ko? hmmmm
Da waWannan tunane tunanen nayi baccina kuma dasu na tashi.
"Sabuwa yaushe kika shigo na jima a falo ina jiran shigowarki in shigo Waki sai naga har bacci ma kika yi? "
Cewar Labbai dake tsaye a kaina.
Wallahi ai ba kwana nayi a can ba banfi minti talatin ba na dawo gida cike da mutane"
"Gaskiya kam. A gurguje kiyo wanka haWe da alwala ai gara ki shirya da wuri gida cike da dangin miji dana kishiya, ki yi wanka ki saka kaya ki fito tas.
Wanka nayi na Sare sabon asuwaki na wanke bakina tas kana na Wauro alwala na gabatar da sallah.
Su Adama sunata gyare_gyare ni kuma na cancaWa kwalliyata da wata jar atampa Aura mai fulawar goldin kala a jiki.
Sadiya na nemo tazo ta buga mun Wauri.
"Yafa kamata ace i yanzu kin ?ware dai a Wauri dan a gidannanne ake kishi da buga gasar kwalliya dan a burge miji."
"Ai fa ta iya iskancine dai inta ganki sai tace sai ku zaku yi mata. Amman ai a shirye take ta bar ganin kishiyarta na haba_haba da'ita harda yi mata akwati. Ko da yake tafi kowa sanin waye kishiya tunda da guda nawa ta zauna wallahi ki buWe idanunki dan ni ban faWa da kirkin kishiyarki ba, kibi komai a tsanake kada kiyi gaggawa."
Ni dai sai kallonsu kawai nake yi.
Malama da Mardiyya ne suka shigo suka gaishemu nan suka zauna naita jansu da hira muna ta yi.
Daga ?arshe muka baro Wakin Labbai na gyarawa na shiga Wakin da su Hauwa da Malama ?arama suke muka gaisa.
Muna kan gaisuwar muka jiyo shigowar mata kusan su biyar cikinsu Harda Hajiya a ciki. Ragowar biyun dai duk yadda akayi dangin mijine dan kamanninsu kusan Waya gaskiya.
"Kaga Amaryar Alhaji Zaidu ashe har kin tashi kin buga kwalliya haka? "
Murmushi nayi nace.
Wallahi kuwa Hajiya. Ina kwana ya taro? "
"Lafiya lau. Taro yau kowa zai tafi a barmu da gyaran gida kuma"
Murmushi kawai nayi muka gaggaisa da fara'a da ragowar matan, ni dai sai kallona suke yi yadda kuka san sun samu sinima, musamman Hajiya sai kallon ?urulla take yi mun.
"To inaga muje ki Wan gaggaisa da jama'a wasu da sun karya zasu tafi ko?"
Kunga a dadda?ile take magana tana kaurara wuya na isa. Haka fa take yi.
To bara in Wakko mayafina"
Sama na koma na sanyo mayafina da takalmi mai tsini na ri?o Labbai muka tafi tare dai duk aka gaggaisa anata yi mana adda'ar zaman lafiya haka.
Daga ?arshe muka dawo ni da Labbai.
Su Adama na falo suna aikin ware cincin dasu alkaki wanda za'a ba dangin ango da dangin Uwargida, shima angon a ware nashi.
Ni dai sama na koma ina haurowa aka kawo abincin karyawa. Farfesun jelar saniya da biredi da shayi ya Wau madara da milo aka kawo wadatacce.
Ina tsakiyar gado ina ci Alhaji Zaidu ya kira wayata.
Murmushi kawai nayi, sai zuchiyata ta Wakko hoton faifayin bidiyon jiya ta hasko mun. Sai naji na sosu. Wato kishi bala'i ne wallahi Allah.
?aga wayar nayi kamar ba'ai komai ba a ?o?arina na ganin na daure na kuma danne domin hakanne zai bani damar karantar Hajiya da manufarta.
"Shalelena kin tashi lafiya ya sabon waje kuma uhm? "
Lafiya lau mijin Shalele da fatan kaima ka tashi lafiya ko? "
"Ki shirya zan shigo mu gaisa"
Ido na zare tare da cewa.
Haba dai a cike Sarayin nawa yake ai ka dai barshi anjima kaWan zasu tattara su tafi"
"Shalelena kenan to in ke bakya son ganina zan zo mu gana da yarana kafin su tafi kuma in sallamesu uhm"
Wayarshi ya kashe na lumshe idanuna abincin da ban iya cinyewa ba kenan na ajjiye a gefen gado na sauka na kuskuro bakina na dawo na haye gado.
Daga ?asa na jiyo anata gaishe_gaishe ya shigo kenan. Can na jiyo takun haurowarshi.
A hankali ya murWa ?ofar ya shigo bakinshi Wauke da sallama yasha shadda mai ruwan sararin samaniya.
A hankali ya tako har inda nake ya zauna a gefen gado yana fuskantata. Hannuna ya kamo dukka biyun ya tasoni tsaye tare da yi mun masauki kan cinyarshi guda Waya. Hannunshi Waya ri?e da ?uguna Wayan hannun ri?e da hannuna yanata kallon tafin hannuna da yasha ?unshi
Bai Wago ya kalleni ba, kuma ko da na gaisheshi bai amsaba.
"Shalelena kunyarki ma nake ji. Jiya na kwana da ?ishin ruwanki sosai. Kiyi ha?uri na gayyaceki uwargida ta nuna ikonta akan turaka. Aimun afuwa nasa kinga abinda nasan dole zuchiyarki saita sosu aimun Afuwa dan Allah. Kinsan tazo ai bazan koreta ba, kuma bazan hanata kaina ba uhm? Sabida duk macen da akai mata kishiya uhm dole a lallaSata ke kanki ba zaki so in koreta ba. Aimun afuwa Shalelena na kwana wallahi cikin damuwa da tunanin halin da zaki shiga. Ina ro?onki kada kiyi wani tunani marar kyau ko a kaina, ko a kan ita Hajiya"
Wallahi a lokacin naji na ?ara sonshi ya ?ara yin lub a cikin zuchiyata sosai. Wai yau ni miji ke ba ha?uri akan abinda ma ba laifi yayi mun ba? Allah Alhamdullillah. A hankali cikin raWa a kunne nace dashi.
Babu komai mijin Shalele baka bu?a... "
Ji nayi yayi saurin ?an?ameni yana. Sauke numfashi a hankali. Mun daWe sosai a hakan daga bisani yace.
"Nagode da fahimta uhm. Yau ai zaki ci gidanku"
Ya faWa tare da lakace mun hancina mu kai murmushi tare.
"Kirawo yara mu gaisa inaso zanje in gaishe da su Alhaji Baba da abokanshi da Kawu Isuhu ?aninshi"
A hankali jiki a mace na fito na kira su mardiyya muka dawo tare, ni na zauna a kujera su kuma suka gurfana a gabanshi cike da ladabi da biyayya suka gaisheshi inaji yana musu tambayoyi dangane da karatu.
"Duk inda na jawo miki zaki iya ?arashewa kamar dai na musaba?a kin tabbatar zaki iya? "
Sai da Mardiyya tayi murmushi irinna ubanta sak tace.
"In sha Allah Abba zan iya"
Ai kuwa haka sukaita yi tana cabkewa. Suka dawo Sangaren hadisi yace ta bashi ?anana goma.
"Abba zan baka ashirin"
Murmushi yayi Wakin tsit sai tashin amon karatun Mardiyya haka takawo hadisai ashirin babu gargada. Malama tace itama fa saita kawo uku. Itama ya bata dama ta kawo nata.
Yayi murna da farin ciki gaya kuWi ya basu masu kauri kana yace zai turo Hajiya da kaya ta basu harda su Aminu ma a kai musu nasu.
Sallama yayi mana, su Adama da duk ?an rakiya ya bibbisu da kuWaWe.
Ana cikin haka sai ga Maigogul tare da tawagar abokanshi su kusan bakwai da Uzairu zuchiyata na takwas Winsu.
Illahirin kunya saita kamani.
Shi kuwa Alhaji Zaidu cikin haba_haba

22 / 28