Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   14 / 28

39K to 42K   out of 83.6K words

a ?afarshi ya kasa.
To masa'u Waki dai zaka iya zama in Allah ya yadda wancan Winma za'a gyara in yaso ku dukka sai ku koma can maza mazan in kunyi auren. Amman masa'u da gaske auren zakayi dan Allah wacece zata aureka? "
Ai daga faWin haka kuma sai ya hau zage_zage yana Waga mun murya. Sai da Gaza ya daka mishi tsawa tukunna, kuma yasa Rahine ta shiga haushi na rashin mutunci.
Masa'u ma Hauwa sai ta lallaSashi ya bar gidan baki Waya dama haka ta saba ta tsani taganmu da ?an Wakinta a waje guda.
Wunin ranar ma?otane sukaita shigowa bisa al'ada kamar yadda aka saba in kun taso daga wata unguwar ma?ota zasuita shigo muku sannu da zuwa, kuma in an kwana biyu zaku bisu da haka zumunci yake ?arko tsakankanin ma?ota.
Hmm nasan dai a gidanmu babu wani zumunci da ma?ota muma bamu nema ba aini ?ar shuwa ta shani harna warke.
Haka dai muka wuni cikin nishaWi, wayata motsi kaWan sai inji kira ko sa?on karta kwana daga Alhaji Zaidu. Wallahi ashe da gaskene dattijai duniyar iya soyayya da narkar da mace ne ashe?
Cikin ?an?anin lokaci Alhaji Zaidu ya dawo dani mutum mace mai ?anci da sanin ya kamata.
Sai da daddare muna Wakinmu Labbai na guga, Adama na shafa magani a ?unanta su Sadiya kuma tun yamma basa gidan.
Uzairu zuchiyata ya samu lungun katifa ya kwanta anata abu Waya. Sai muka jiyo Maigogul ya shigo hannunshi ri?e da leda sai ?amshi yake yi.
"Lolona ungo wannan nakine kici ki more dan Allah"
Tasowa nayi na amshi ledar najita da zafi ga mai?o.
"Rakiya tana ciki kenan an samu waje babu mamaki yanzu haka tayi baccinta ma.
Labbai anata shirye_shirye dai da Cicib Win ba wata matsala dai ko? "
"Babu komai lokaci kawai ake jira Maigogul. Amman wallahi ni bani da kayan Waki duk sun galgance nama rasa yadda zan sanar mishi gashi yace akwati yake haWawa"
Dariya dukka muka sa Uzairu zuchiyata harda birgima dan masifa.
"Shi yace miki yana haWa akwati, dama kayan da naga yana tsittsinta naki ne? Nako ga yanata ?o?ari. Toh kinsan dai bani da kuWi bani da dalilin kuWi aure na barkate ma sai kin damu kanki?
Bafa zai rasa katifa ba ko ita ba sai kuyi rayuwarku akai ba? Ragowar kunji_kunji ai sai ?an uwanki su yi karo karo su yi miki"
Rakiya ce ta shigo.
"Me aketa taunawa ne Maigogul? "
Labarta mata yayi. Baki ta taSe tace.
"Aikin Sur tunda yaji ya gani ke meye naki to? Tunda dai abokin ubanki ne sai ki faWa mishi baki da kayan Waki ko zai tagaza miki"
A_a Rakiya in sha Allah za'ayi mata daga gida zamu san yadda zamu yi ba zata kunyata ba"
"To ai ke kinji matar mai kuWi ta saka baki magana ai ta ?are. Adama ke kuma ai ya kamata ki koma Wakinki tunda hannun yayi sau?i dai bawai kizo ki jibge a gida ba abun ya kuma isa haka."
Adama tace.
"Idan hanun ya kuma sha zan koma. Wallahi Rakiya girkin gidanne da wahala nafi son hannun ya warke tukunna"
A haka dai suka tafi suka barmu, muna jiyosu suna faWa.
Ledar da Maigogul ya bani na buWe gasassun ban?ararrun zabine guda biyu anyi musu jar suya.
Yaga nayi na cire ma Rakiya na kai mata. Muna cin namu na dubi Adama nace.
Yanzu Adama komawa Malam madori ashe zaki yi, mutumin da ko sau Waya baizo inda kike ba, kuma bai taSa kiranki ba zaman gidan nashi kike so? "
Kafin tace wani abun sai muka jiyo Muryar Rahama a falo Rakiya nata faWa.
Tatsuniyar gixo ai bata wuce ?o?i sakine ma mun sani.
Shigowa tayi ta zauna muka cinye zabonnan tas muka shiga hira, da Waya da Waya su Sadiya duk suka dawo muka cika Wakin dam wasu dole a ?asan kafet suke kwanciya.
Haka muka dai wayi gari da nakudar Rita kuma
Tun asuba take abu Waya Hauwa na kanta abun dai ya?i ci ya?i cinyewa wajen sha Waya su Rahama suka kwasheta da Hauwa zuwa asibiti mu kuma aka barmu da girki da dafa ruwan zafi.
Ina zaune a kujera ina tu?a tuwo kiran mardiyya ya shigo akan gasu a bakin titin unguwar sun kasa gane kwatancen.
Mi?ewa nayi na warware gyalen dake kaina.
Labbai kwashe tuwonnan zanje titi in tawo dasu Mardiyya "
Ina faWin haka na fita, na fita kenan kiran wayar Alhaji Zaidu na shigowa. Da sauri na Waga nasan ?orafi shine abu na farko da zaiyi mun ilai kuwa ina Wagawa yace.
"Ni fishi nake yi har sha Waya da rabi baki ga wayata ba, baki ga sa?ona ba kuma ke baki kirani ba. Anya Shalelena kin damu da wannan angon naki kuwa uhm? "
Murmushi nayi lafiyayye kana nace.
Shalele kuwa itace ta damu dakai, kai Win da soyayyarka da begenka ke hanani sa?at. Wallahi mun tashi ne da na?udar matar Babban wanmu obarol ( maman twins ana magana >?#?) Sama yanzu haka sun tafi asibiti mu aka bari da girkin abincinsu. To ina cikin kwashe tuwo yaranka suka kirani wai gasu a bakin titin layinmu inje in Wakkosu"
Tsit yayi kamar ruwa ya cinyeshi, sai naji ya sauke ajjiyar zuchiya mai nauyi kana yace.
"Tare da Babansu kenan fa? "
Murmushi nayi nace.
Kishi kenan har a muryarka. Kasha kuruminka Babansu baya gabana wallahi ko maza ?arewa suka yi a haka zanyi zamana"
Dariya yayi, nima saida na dara.
"To shikenan bari in kashe wayar bai dace kina matar aure kina tafe kina waya ba. Tuwon kuma a ragemun ina tashi daga meeting Dutse na nufo zanzo ganin ?ar matata mai mun ?walele uhm"
Ba shiri na kashe wayata.
"Sabuwa kece anan me kike yi a layinnan? "
Na jiyo muryar da ko magagi nake yi bazan taSa mance mamallakinta ba.
Khalid ne na gani a gabana sai murmushi yake yi.
HaWe raina nayi gabana na dukan tara_ tara, sai na ?ara sauri shine harda gudu ya kuma shan gabana.
"Naro?eki dan Allah ki tsaya ki saurareni Sabuwa zuchiyata wallahi tana azubtuwa da soyayyarki.
Kuma naji abinda Matata tazo tayi a gidanku, wallahi yanzu haka na saketa duk sabida ke, Sabuwa ina sonki"
Ka soni ko kada ka soni ina da aure yanzu dan haka kada ma ka sake tunanin tare ni a hanya"
Wuce wa nayi na barshi nan.
Da sauri ya kuma shan gabana, yana ?o?arin zai kawo hannunshi jikina, nayi saurin yin baya bakina a buWe.
Kafin in yi magana sai muka jiyo Babangida yana magana da kaushi, ga hannun Khalid carab a hannunshi, duk wasu jijiyoyin kishinshi sun tattashi.
"To tunda ta?i tsaiwa ai sai ka barta ko Khalid? Wan anace Waye manna kenan ana Wayeka kana mannewa. Ke kuma kinyi kyan kai ashe nasihar da nayi miki ta shigeki"
Murmushi Khalid yayi ni kuwa na haWe raina na ja hannun AWWa'una na barsu a wajen ina jiyo Babangida yana cewa.
"Ai na rantse da Allah tunda na rasata kaima saika rasata. Ko sama da ?asa zata haWe Sabuwa ta Haramta a gareka"
Sai dukan ?irjin Khalid Babangida yake yi yana Waga murya tare da hayaniya.
Yaya suka ?are ohon musu sai da muka zo ?ofar gidanmu na jiyo takunshi a bayanmu.
Muna shiga shima sai kawai ya kunno kanshi a daidai wannan lokacin ita kuma Aliya suna rikici da Raliya akan yara biyu data ?i mayar ma da ubansu su ubansu daban sune manya. Shine fa suke ta gorantama junansu. Labbai kuwa tana zaune tana kallonsu jigum.
"Ahh kaga mardiyya Amarya, Malama kune ashe sannunku"
Cewar Labbai. Babangida kuwa sai ?arema tsakar gidan kallo yake yi. Naga mamaki da wani irin damuwa da macewar jiki ?a?as tattare da Babangida. A sanyaye ya gaishe da Labbai hadda tambayar Rakiya fa"
"Rakiya tana sama. Mu jenku daga ciki mana kuga waje"
Mi?ewa Labbai tayi, tana gaba Babangida na binta a baya, mu muna bayanshi Malama da AWWa'u sai labari suke bani har muka isa sama. Rakiya da Uzairu zuchiyata suna falo suna ninkin kaya.
"Ahh mardiyya Amarya yau kune a gidan? Babangida ga waje zauna mana"
Hannuna Malama ta sake ta nufi wajen Rakiya.
"Rakiya ina Maigogul yake? "
"Ja'ira aurenne ya tashi kenan. To in dai Maigogul ne baki more miji ba wallahi"
Ni dai shigewata nayi ciki na faWa gado ina mayar da numfashi. Can mardiyya ta shigo.
"Ummi wai kizo inji Baba yana so zaku yi magana ne muma ba daWewa zamu yi ba"
Mi?ewa nayi na fita, su kuma Labbai ta jasu zuwa Wakinmu Rakiya da Uzairu zuchiyata suka bar falon.
Ina zaune wajen ya Wauki shiru abun har ya soma isata da tsiwa na Wago zanyi magana sai naga ashe ni yake ta kallo. Murmushi yayi yace.
"Lolo kenan kin yi kyau sosai, da tsiwar zaki yi mun kenan ko chus. Ashe gida kuka sake"
Ya tambayeni tare da kakkafeni da idanunshi dan son ji daga gareni.
Kace kana son magana dani, kayi da hanzari sabida zanyi ba?o yana da kyau inje in shirya"
Mu?ut ya haWiye yawu tare da yin ?asa da kanshi ya sha?a iyakar sha?a.
"Dama gafararki nake nema domin Allah da albarkacin ?a?anmu a yafe mun duk abubuwan da nake da laifi a ciki. Naki kusakuran na yafe miki su. Kema da fatan zaki yafe mun nawa. Sannan dan Allah zan ro?eki ki dinga kama mutuncinki ko dan yaranki irinsu Khalid ba abun su dinga biyoki bane. Sannan a ?alla in kika ganni ko dan yara da tsawon shekarun Aurenmu kya saki fuskarki Gariza ce insaniyya. "
Mi?ewa nayi nace..
Allah ya yafe mu baki Waya ni zan shiga ciki zanyi ba?o"
Cikin fishi yace.
"Ko yaran su fito mu tafi kada su takura miki tunda duniya kika saka a gaba. ?ila ma Bazawarin naki ne ya sai muku gidan"
Da dai yafi wani lokacin sa dawo tunda sunga waje sai su zo ai. Sannan ai ba sai ka dinga biyo su ba zasu iya zuwa tunda ba yara bane"
Wucewata ciki nayi na barshi yana girgiza kai.
Mardiyya ya kira yake sanar mata nan da awa guda su sameshi a ?ofar gida su tafi.
Dawowa tayi mukaita hirarmu ina jin nishaWi, har Sauban ta bani da waya muka gaisa. Na sake musu nasiha akan duk rintsi su ri?e zumunci. AWWa'u kuma na kuma yi mishi nasiha akan halinshi sosai. Mardiyya ta mi?o ledar bakko Win da suka shigo dashi sha?e da kayan abinci ta labartanmu dalilin siyo kayan.
?auna da tausayin AWWa'u suka kuma shigata naita mishi faWa.
Tun kafin awa guda Babangida ya gallabesu da kira dole suka fita suka tafi.
Ni kuma shirye shiryen tarban Alhaji Zaidu na shiga. Nayi kwalliya na cancaWa kyau jan lashi na saka mai adon fari da ba?i a jiki.
Ina zaune ina fesa turaruka naji wayata tana ruri shi yake kirana. Da hanzari na Waga tare da karawa a kunnena kana nace.
Amincin Allah ya tabbata a gareka ya hanya kaddai har ka iso ne? "
"Ameen tare da ke Shalelen Alhaji Baba kuma Shalelen mijinta. Ai tafiyar dole sai zuwa gobe zaki ganni abubbuwa ne suka ri?eni"
Sai naji har cikin raina banji daWi ba harma rashin jin daWin ya fito a muryata.
To babu damuwa amman na riga na saka raina da ganinka"
Murmushin jin daWi yayi mun.
"To me zaki bani Shalele in nazo Win? Naga kamar nauyina kike ji sosai uhm"
Tabbas ina jin nauyinka amman hakan bawai yana nufin ban damu dakai bane ba. Kawai dai"
"Kawai dai me saifa kin faWa"
So yake ya saka mun magana a bakina. Idanu na lumshe kana nace.
Kawai kunyarka da kwarjininka ke cikani. Amman inaso i??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n ganka kusa dani ina sha?ar ?amshinka mai taushinnan"
Sai da ya sauke ajjiyar zuchiya mai haWe da murmushi sannan yace.
"Toh gani a ?ofar gida ki fito kiyi mun iso gimbiyar mata uhm"
Dariya nayi da sauri kuwa zurub na mi?e na sakko.
?an gidan suna tsakar gida, Labbai da Adama sun bi su Rahama Asibiti da abinci da ruwan zafi.
Madamcy na ?ofar nata Wakin tana girkinta.
"Irin wannan ?amshi harnan ga kwalliya da gaye da aka zuba ango ne amman yazo ko? "
Kai Madamcy shine yazo ai dole shi za'aima wannan kwalliyar sabida cancantarshi"
Tsaki Layuza ta saki tace.
"Aikin banza sai fi'ili da rawar kai aketa mana sabida an auri mai kuWi. Ba giringirinba tayi mai"
Yarane na ma?wabta suka soma shigo da doya ina ji Madamcy na cewa su haura sama. Ni dai fitowa nayi waje Alhaji yana cikin mota bai fito ba. Ta Sangaren direba naje, ina zuwa na Salle murfin motar muka haWa idanu dashi yana mun lallausan murmushinshi mai narka mun zuchiyata. Wannan farin dai da idanu dana saba yima mazan bariki in tafi da imaninsu wallahi shi kawai naji nayi ma Alhaji. Ai kuwa take sa?o ya isa inda ni ban aikeshi ba. Muryarshi a dashe yace.
"Shalele anya tariyarnan zan iya barinta har wata kusan biyu da rabi kuwa ina kallonki? Shiga mota ki rakani uhm Shalelena"
Ina murmushi na zagayo na shiga motar na jiyo na dubeshi na sake yi mishi fari da idanu wannan karon harda guntuwar shagwaSar da nayi tunanin tuni tayi esfiya ashe da ranta.
Wallahi sai kawai naga ya dafe kanshi ya lumshe idanunshi yana sauke numfashi a hankali.
Ai saina ?ara ?aimi da shagwaSata wallahi kamar ba Sabuwar da kuka sani ba.
Nan take na gane logonshi shi namijine mai son shwagwaSaSiyar mace.
Nayi mu'amala da maza da yawa, ko wanne namiji da irin abinda yafi so a wajen mace to shi dai Alhaji Zaidu na bugo jirginshi.
"Shalele so kike yi daga nan in gudu dake Kano sai dai mu kira a waya muce an tare ne?"
Me yasa to za'ayi hakan?"
Hannunshi ya Waura a saman hannuna dake kan cinyata, dukkanmu muka lumshe idanu a tare.
A hankali muka buWe idanun a tare muka zuba ma juna idanu ba tare da munce uffan ba. Sai ?arema ?irjina kallo yakeyi kamar zai cinyeni da gayya dama na Wan zame mayafin mamana ya Wan burtso har wushiryar data rabasu ana gani. Hannu Waga yana nufin shafan wuyana na lumshe idanuna
?wan?wasa kwalbar motar da akayine yasa muka dawo hayyacinmu.
Maigogul na gani a tsaye yana ta washe baki.
Da sauri Alhaji Zaidu ya saisaita kanshu ya fita cike da girmamawa yake gaisheshi.
A sanyaye na fito ina mai ro?on Allah kada yasa Maigogul ya saki layi.
"Sabuwa haka akeyi maimakon ku shige daga ciki kin tsayar da babban mutum a tsaye haka? Alhaji muje dan Allah tawo"
Hannunshi Maigogul ya ja suka shige ciki nabi bayansu har zuwa falon sama.
Rakiya tana gaban tulin tsarabar da Alhaji Zaidu ya kawo.
Maigogul yana ganin rigirigi ai sai ya sake sakin dariya ya shiga godiya.
Hannun Rakiya ya ja bayan Alhaji Zaidu ya gaisheta suka shige ciki, kafinma su shiga saida ya juyo.
"Lolo kin dai tanadar mishi abincin da zaici ya isheshi ko? "
E Maigogul na tanadar mishi.
"To to shikenan"
Bayan sun tafi saina dawo da hankalina kan Alhaji Zaidu.
Barka da zuwa ina yini, ya hanyar, ya ka baro yayar tawa? "
"Lafiya lau jinin jikina. Yayarki ma tana lafiya, ya masu haihuwa ta sauka kuwa? "
Ban kirasu ba, su Adama dai sun tafi asibitin duk yadda ake ciki zamu ji. Bari in kawo maka ruwa"
"A_a kiyi zamanki dai inta kallonki ai yafi mun abinci. Duk da dai shi kanshi abincin inason ci tunda daga hannunki ya fito. "
Murmushi nayi na gyara zama da kyau mukaita kallon juna muna jin nishaWi sosai, cikin raWa yace.
"Allah yasa Alhaji Baba baiga abinda naso nayi ba Shalelena".
Murmushi nayi kawai muka ci gaba da kallon kallo
Kiran sallah la'asar ne ya katse mana kallon soyayar da muke ma juna haWe da fitowar Maigogul yana saSa malum malum.
"Yau ga tsiya da wasali ?asa lolo banga abinci ba banga abun sha ba, lafiya kuwa kike? "
"Lafiya lau Alhaji Baba dama sabida naga lokacin sallah ya ?aratone shi yasa nace ta barshi inna dawo naci"
"To to shikenan muje, ke kuma ki jera komai kafin mu dawo"
Suna fita na jejjera komai na yanka kankana da ayaba na ajjiye mishi daga cikin tsarabar da ya kawo.
Ina idar da Sallah sai gasu Rahama da Labbai sun shigo suna haki.
"Lolo Rita dai ta haihu, to babu fa kuWi a hannunmu ?an kuWaWen da suke hannun Rita dashi aka biya abubuwan daya dace.
Yanzu haka kuWi ake bu?ata dan wallahi babu yadda take bata gane ma wake kanta yarone namiji baki ganshi ba ?ato fari sol dashi sak ubanshi fa. Sama kuma Adama ta kirashi, nima na kirashi sama da ?asa ya?i Waga wayarshi almurin. Shine muka dawo mai taro mai sisi sai mu harhaWa, ni dai wallahi bani da dako ficika"
Saini na bada dubu ashirin Labbai ta bayar da dubu biyar. Rahama ita kaWai ta koma su Labbai kuma sukai zamansu.
Rakiya ce ta le?o.
"Lolo ki fito gashi yadawo, Maigogul ya kama zuba sai yi yake yi. Kiyi mana wallahi"
Da gudu na mi?e ina fitowa Maigogul ya mi?e.
"To Alhaji tunda ga lolo ni bari in shiga daga ciki kuma dama wai kada a barka kai kaWaine"
Ina zuba mishi abinci su Adama suka le?o aga gaggaisa kana suka koma ciki.
Yaci tuwon sosai yana ta yi mun santi, ni kuma ina zolayarshi.
Sai da yakai shidan yamma, lokacin har Hauwa ta dawo asibiti ta hauro sun gaisa ma.
Da zai tafi yai ma kowa rabon kuWi ya bani wata leda da yace in ba Gaza da kuWi dubu ashirin yace a ajjiye mishi.
Ni dai da ?yar muka rabu shi kanshi da ?yar ya yakice muka rabu, dan a bayan mota muka zauna Allah munfi minti ashirin ya sani kawai a jikinshi ya Waura haSarshi a kaina. Muka yi lum ni har wani zazzaSi_zazzaSi nake ji wallahi. Da ?yar muka rabu da juna cike da wani irin shau?i da zabarin son keSewa.
Kuma da mukaita waya har saida ya shiga garin kano, duk da tana katsewa in anzo inda ba sabis
Mrs BUKHARI
Mu tara gobe in Allah ya kaimu sai da safenmu
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
12


Gaga gaga haka al'amura sukaita tafiya.
Kwanan su Rita biyu a asibiti aka sallamosu. Daga danginsu aka turo wata tsohuwa tazo ta zauna

14 / 28