Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   18 / 28

51K to 54K   out of 83.6K words

rarrashin juna zuwa can su Kudidi dasu Wawo da yaran Wakin malama ?arama harma da'ita suka zo duba jikin nashi sun daWe sosai dai anata tattauna abubbuwa marasa daWi Babba ta?i sakewa tunda ?arama ta shigo
Awa Waya tayi ta tafi tace iyakar ?a'idar da malam ya bata kenan Bashiru ya tafi mayar da'ita
Su Babba kuwa saida sukai la'asar suka fita
Babangida na zaune a saman kujerar Hameeda ?wa?walwarshi na hasko mishi hoton Sabuwa a umara tare da sabon mijinta.
Istirifari ya shiga karantowa a haka Hameeda ta shigo Usama na biye da'ita ta ajjiye mishi farfesun kaza. Hameeda ta canja sosai tayi mugun laushi ga wani rama da duhu da tayi.
Zamanta ke da wuya sai ga Mardiyya da Sauban sunyo sallama sun shigo hannun Sauban sha?e da kayan shayi da su lemo da ayaba.
Dur?usawa Mardiyya tayi tace.
"Baba ina wuni ya ?arfin jikin?"
Illahirin kunya ai saita kama Babangida harma yake jin tsoro_tsoron Mardiyya gami da jin kamar ?asa ta tsage ya faWa.
"Baban Usama Mardiyya na gaisheka hala baka ji ba ko. Mardiyya ina su Aminu da Malama"
Ta ?arashe da tambayarta ?an uwan nata.
"Suna nan lafiya lau suma zasu zo anjima"
Babangida da ?yar ya Wago ya amsa gaisuwar Mardiyya a Warare yana ta kallonta a ido a ido.
Sauban ma ya matso yayi gaisuwa tare da tambayar jikin nashi.
Mi?ewa Mardiyya tayi ta ja Usama suka fita Wakin yayi shiru na lokaci mai tsayin gaske duk su ukun da abinda suke sa?awa a zuchiyoyinsu. Can dai Babangida yayi namijin ?o?arin duban Sauban yace.
"Yanzu ka riga kaji dalilin Sa'a na ?in aurenka da Mardiyya ko tunda naji ance Baba Malam ya nemi ku gana. Sauban har yanzu kana kan bakanka na wannan auren, kuma ka tabbatar zaka ri?eta da mutunci domin wallahi bazan iya Wauka inga Mardiyya a wani hali ba sanadin kuskuren da mu muka aikata shi"
Sauban cikin matsananciyar kunya mai girma muryarshi har rawa take yi sabida kunya yace.
"Ta Sangarena wallahi Baba ko da da gaske ba kai bane Mahaifin mardiyya ba. Babu gudu babu ja da baya. Sabida mardiyya ta samu tarbiyyar da mu bamu samu irinta ba Baba bugu da ?ari gata malama mahaddaciya wannan kaWai ya mayar da'ita mai nagartar da ba ko wanne ?a ba"
Ajjiyar zuchiya Babangida ya sauke yace.
"Madallah dakai Sauban. Allah ya dafa muku ku haifi haula mai albarka. Mardiyyata wallahi ki sani duk duniya baki da uba masoyi kamata a kanki raina fansane. Abinda zance dake shine kiyi ha?uri ha?i?a naso zaunar dake in faWa miki asalinki domun gudun ir....
"Baba dan Allah ka dena bani ha?urinnan. Dani daku bamu isa mun canja abinda Allah ya ?adarta mana ba. Ina alfahari daku musamman ummi domin duk wannan tarbiyyar ita ta bamu kuma tayi tsaye a kanmu dan gani mun bambamta. Baba wallahi duk inda muka shiga mukai mu'amala da mutane sai ance madallah da uwar data jajirce wajen bamu tarbiyya. Baba ka dena damuwa dan Allah"
Shiru Babangida yayi yana jujjuya maganganun mardiyya. Illahirin kunya cakuWe da nadamar rashin tsayuwa kan iyalinshi ya shigeshi sai girgiza kai kawai yake yi har suka tafi bai iya sake furta wani abun game da wannan maganar ba. Face adda'a da yai ta yi musu.
Da haka suka tafi.
Gaga gaga haka Babangida yaita jinyar jikinshi da zuchiyarshi, a hakan aketa rabon kwana duk da sanin sun san bazai iya komai ba. ?ar shuwa kuma tana can gida.
Ranar da Babangida jikin yayi mishi dama_dama sai ya Wauki mashin kai tsaye sai wajen Malama Babba. Daga wajenta suka nufi gidan Kawu Manga shi yayi musu jagora zuwa makaranta ofishin malam yana zaune akan kafet dake malale da ofishin suna cin abinci tare da mardiyya suna dariya kamar labari ma yake bata.
Yana ganin Babangida ya mi?e tsaye sai Kawu manga ne yace.
"Yaya dan Allah ka sauraremu. Mardiyya zo ki bamu waje"
Da sauri ta bar cikin ofishin. Aka kaWa aka raya Baba Malam ya zauna wallahi fur ya?i zama
Malama da Babangida sai ro?on gafararshi suke yi shi kuwa Dattijon bayanshi a juye yana sharce hawaye lallai akwai ba?in ciki dan?are a ?irjinshi.
"Ha?i?a Allah ne ya jarabceni da kai Babangida. Kuma na karSi ?addarata hannu bibbiyu. Ita kanta uwarka Allahne ya jarabceni da'ita domin bataimun halakciba sam.
Ashe kai sheWan ke buga maka ganga kana ta didimarka kana cin amanar iyayenka, Ubangijinka, malumta. Kuma uwarka da tasan halin da kake ciki bata iya sanar mun ba bata iya kwaSa maka ba kullum cikin kareka take yi. Kai kuma a lokacin kana ji da ?uruciya da dukiya sai kaita she?e ayarka. Ka ajjiye dadiro kuka haihu da'ita kake Waukar nauyin Wawainiyarta, kake rabon kwana da'ita. Ina ?uruciyar ina dukiyar yanzu, ina abokan naka masu ruWarka. Duk girma ya soma kamasu ko, yaransu sun soma girbe musu abunda suka shuka ko? Hmmmm
Juyowa Malam yayi ya saka kai ya fice abunshi.
Malama Babba tayi zaman dirshan tana ta kuka, Babangida kuwa kukan zuchi yake yi idanunshi sun soye baya jin akwai ragowar hawaye kuma.
"Inaga mu sake saka lokaci dan Allah"
Cewar Kawu Manga da yake shirin tafiya ya barsu nan.
"Manga"
Malama babba ta ambaci sunanshi dalilin daya tilasta mishi juyowa fuska a murtuke.
"Kaima kana fishi da Wan naka ko, ya kaika ma?ura ko? "
"Ai dole duk ha?urina saida yaronnan ya kaini bango. Na Waga mishi ?afane sabida dalilin ya rigaya da ya tuba kuma yayi ?o?arin rufe sirrin gudun tonuwar asirinshi. Babba hannunka baya ruSewa ka yanke ka jefar. Allah ya bamu alkhairi"
Ya saka kai ya fice.
Suma a sanyaye suka fice Babangida a gidan Malama ya kwanta aka lulluSeshi zazzaSi ?a?as saida ya haWiyi fanado yayi bacci shine ya samu dama dama ya rarrafa ya tafi gida kuma.
Haka al'amura suka ci gaba da gudana.



?AR SHUWA:.
Ta Sangaren ?ar shuwa duk da tana cikin damuwa da son komawa Wakinta bai hanata zuwa Bamaina wajen Sameerah sun she?e ayarsu ba. Kana taje Abuja wajen Zarah kwana ma tayi sukutum ta dawo da kayan alatu da kuWaWen da yasa ta raina Sameerah domin taga masu yi da gaske kuma taga riritawa da tarairayar da tafi ta wajen Sameerah yanzu ne ma ta soma gane daWin abun wa'iyazubillah Astagafurullah. ( kuyi ha?uri ina tsallake abubbuwa da yawa in nazo wajen ?ar Shuwa da su Sameerah gudun matsala)
Amman data dawo gida tazo ta haWu da ?annenta sai taji tana kewar Wakinta ganin damuwar da ?ar shuwa ta shiga yayi yawa yasa ta Wauketa suka tafi maiduguri basu tsaya ko ina ba sai Biu anan suka zubar da ma?udan kuWaWe domin a shawo kan Babangida yazo da kanshi ya dawo da matarshi. Kafin su Dawo Malam yasa an zo an tafi dasu Faty an kaisu wajen Ramatu
Magunguna da haya?e haya?en iska aka basu suka kwana uku suka dawo tayi duk abin da boka ya umarceta ranar da su Sabuwa suka dawo daga Umara ranar ta gama magungunan ta Waga waya ta kira Babangida amman fa magani kamar baici ba dan bai Wauki wayar ba a lokacin, kuma bai biyo kiran ba har washegari.
Da kuka ?ar shuwa kawai ta tashi mama tayi mata al?awarin zata je har gida ta samu Babangida taji abinda yake nufi da'ita.
Ai kuwa bayan kwana biyu da hakan da daddare irin takwas da rabi a ?ofar gidan Babangida tayi musu Mama ce ta shiga, ita kuma ?ar Shuwa ta shiga gidan Kulu.
"hummm Maman Fati kece da daddare haka? Kinga Jami ma tana ciki ki shiga mana"
Shiga ciki ?ar Shuwa tayi ta nemi kusa da Jamee ta zauna.
"Wayarki bata shiga Maman Fati ga gulma amman babu damar ayita."
"Jami ai gani nazo zaman gidan ya isheni sosai gaskiya kai gida babu daWi"
Kulu ce ta shigo da dariya ga abinci a tire ta ciko musu kifi zu?u zu?u.
"To ku sakko muna ci ana gulmar. Amman Maman Fati dawowa dai kika yi ko? "
Sai da ?ar shuwa ta zauna ta saka kifi a bakinta kafin ta labarta musu tare da Mama suke. Jami tace.
"Tabb to wallahi an yanka ta tashi ke kin tafi kin bar baya da ?ura kinga dai na farko su Mardiyya sun koma gidan surukanku. Na biyu shine mijinku ya dawo da Mamansu Usama"
Ai ba shiri man kan ?ar Shuwa ya shiga tsiyaya hankalinta ko dubune saida duk suka tashi tsaye.
"Hameeda ta dawo kuka ce daga tafiyata? Habawa shi yasa Babangida ya?i zuwa biko sai mu muka biyo shi mana. Ni tsorona ma kada ya bani takaddata dan bai Wauki saki a bakin komai ba. Ni na shiga ukuna"
Ai sai ta soma hawayen ba?in ciki tare da nadamar fasa wannan ?wai da tayi. Harfa gidan Sa'a taje amman Sa'a tace bata da wani abunda zata iyayi akai tayi ha?uri har sai Malam ya waiwayeta dan shi kaWai ke da ikon cewa ta koma Wakinta tunda shi yace ta tafin. Yanzu ga mummunan labarin dawowar Hameeda ta samu gashi su Mardiyya sun mata nisa yanzu ba zata iya sanin halin da suke ciki ba bare ta saka idanu akan asirin da tayi yaci ko baici ba duk ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????da tana fatan taji ana labarin mardiyya ta samu ciki tana wannan fatan.
"Ohh ni ?ar shuwa ya kamar ruwa nason ya ?arema Wan kada ne? "
Kulu tace.
"In Wan kada yaso ba. Kizo muje wajen Malam ai yayi miki aiki kin gani ba sai ki koma ba. Ko kuma shi uban mijin kuje kui tayi mishi magiya ko za'a dace"
Ajjiyar zuchiya ?ar Shuwa ta sauke bata ce uffan ba suka jiyo sallamar Mama.
Tashi ?ar Shuwa tayi suka fito suka samu Mama.
"Sai mu koma gida. Babangida dai yayi fur yace ba zaki dawo ba sai dai muje wajen ubanshi tunda umarninshi ne. Yana Wakin Hameeda ashe mitsiyaciyar matsawarki har ya bata damar dawowa ta ci ado sai ?amshi suke yi ta tusa kaza a gaba tana sharSar romon"
Jami tace.
"Ai sana'a take yi tunda ta dawo kuma ana siye kunsan kayan ruwa da albarka zoSo dasu kunun za?i take saidawa, naga yauma ta kwaSa cincin da mutufib ( meat pie) wallahi ciniki take yi sosai."
?ar shuwa tace da firiza ta tawo kenan? "
"?aton gaske ma kuwa bawo biyu take yi na zobo bawo Waya na kunu wuni ake zuwa siye."
Ranar dai ?ar Shuwa da ba?in da takaici gami da taraddadi suka tafi gida.
Gashi Mama ta rantse ita ba zata je wajen Baba malam ba ita fatanta da burinta ?ar Shuwa ta kashe auren kawai.
Gyaran Wakin shirgin gidan ?ar Shuwa ta soma yi kwanciyar matsi ya isheta bare tana jinta a cikin kuWi Zarah ta buWe mata bakin ajjihu.
Fenti tasa akayi a duka gidan aka felasce tsakar gidan, ?ar Shuwa ta siyo manyan katifu biyu Waya ta ba Mama Wayar ta saka a Wakin data gyara suka koma ita da ?annenta. Amman fa hankalinta ya?i kwanciya gashi gulma har gida kwatsam suna zaune suna cin abinci sai ga Hauwa ta shigo tana murmushi.
"Hauwa kece a tafe? "
"Wash Allah jikin tsufa nice wallahi kin ganni rabon minti nazo yi nan da sati biyu Sabuwa zata tare. Sun dawo ita da uban wai kinga kayan akwatin yarinyarnan harda setin gwal fa banda kayayyaki masu tsadar da tunda uwata ta haifeni ban taSa ganin irinsu ba. ?inkin bikinma Kano ta tura ayo mata tela namiji fa. Mijin kuwa ya sake bakin ajjihu ya Wauke nauyin komai ke hatta abincin ?an biki, da kayan Wakin Sabuwa ya fa Wauke komai."
Nan take ?ar Shuwa ta sake ruWewa ta birkice sosai dan Waki ta koma ta takure waje guda ta dinga aikin kuka kashirSan. Hauwa dai ta gama gulmarta ta fice zuwa rabon minti har Mama ta ba cingam kuma tayi mata al?awarin zata zo inma ta kama har kano sai aje dasu in ta samu dama, in bata samu bama tana da c i d
Wannan kenan

Mrs Bukhari
Mu kwana lafiya
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: https://chat.whatsapp.com/JhqzMy5IC6V7wZpDxerUWh?mode=ems_copy_t


*INA WA?ANDA SUKE TA JIRAN A GAMA ADASHE IN KAFA WANI DOMIN SUMA SU MALLAKI NASU*
*NESA TAZO KUSA HAJIYA KAYAN MRS BUKHARI GIDAN ?ANSHI INGANTATTUNE KI SHIGA KI MALLAKI NAKI CIKIN SAU?I*
*2K DUK SATI KI KWASHI KAYAN DUBU HAMSIN HAJIYA KI MORI ?AMSHI MA?OTANKI MA SU MORE*
*IN KINSAN BA ADASHE ZAKI YI BA KADA KI SHIGA*

*ZAN KOYA MUKU YADDA ZAKU YI KABBASA YA KAMA KAYANKU SOSAI*

*ZAN KOYA MUKU YADDA AKE ?ONA ITACEN TURARE YA KAMA GIDA YAFI SATI YANA ?AMSHI*

*SANNAN AKWAI KYAUTA TA MUSAMMAN A KO WANNE BOX HAJIYATA GARA?ASAR TAYI MA MUKU YAWA.*
*DUK WACCE TASAN DA GASKE ZATA YI GA LINK TA SHIGA, IN KINSAN BA YI ZAKIYI BA NA RO?EKI DA GIRMAN ALLAH KADA KI SHIGA*


MRS BUKHARI
15


SABUWA:.

KANO.


Mun shiga kano cikin amince da yaddar Allah.
Abinda ya bamu mamaki unguwa kawai Hajiya Balaraba ta faWa ma Magogul ya Wauki hanya kawai mukaita tafiya sai murmusawa yake yi Allah kaWai yasan abinda yake sa?awa a ranshi. Kenan Maigogul yasan Kano sosai fa kenan? Ko da yake garuruwan daya zaga ai suna da yawa
Wallahi ni kaina ina taya shi murna sosai ina fatan su Daidaita a tsakaninsu. Duk da Hajiya Balaraba ta tabbatarmun tana son Maigogul a haka zata wanke kayanta ta Aura.
Idanuna na lumshe harma na hango al'amuran gidanmu da izinin Allah sun sassauta Maigogul in ya samu mafaka a wajen Hajiya Balaraba ni kuma sai inji da sauran irinsu Gaza, mata matan ma in sha Allah ba barinsu zanyi a baya ba, ni basai Alhaji yayi mun komai ba in ya taimakeni akan ?an uwana ma wallahi shikenan nagode Allah Rayuwarsu tafi mun tawa rayuwar mahimmanci inaso inga gidanmu ya zama kamar sauran ragowar gidaje. Duk da nasan ba'a Sari a kwashe a ?allah dai al'amura zasu Wan daidaita, in Allah ya dafa ma sai komai ya zama tarihi.
A ?ofar wani katafaren gida muka tsaya Maigogul na duba lambar gidan
"Yauwa ga gidannan Lolo kira mana ita kice gamu mun iso"
Ya ?arashe yana dariya haWe da gyara tsayuwar hularshi.
Dash bot ya buWe ya Wakko kwalbar turare na musamman ya feffesa a jikinshi, ya zazzagi farar hoda fashion mai farin gida da jan murfi kun ganeta ai? , ya murza a hannunshi ya shafe fuskarshi da'ita, ya dankwali yawu ya kwantar da gashin girarshi ya sake fitowa yayi fes duk Wan mai?on fuskarahi ya biyu wallahi.
"Dad kenan babu wasa. Yanzu itace da wannan gidan?
To aini in su Felisha sun zo najeriya sai dai in kawo su nan wallahi unguwar kawai abun kallone. Gaskiya Dad kana da Sa'a, nifa kai zan biyo wallahi zanyi agolanci fes"
Dariya kawai yayi mishi baice uffan ba.
Kiran Hajiya Balaraba nayi na faWa mata gamu mun iso tace zata turo maigadi zai buWe mana get.
Ba'a jima ba maigadin ya le?o ya kallemu ya juya da sauri ya buWe mana get muka shiga.
Abinda ya sake ?awata gidan a idan mai kallo bai wuci yadda aka ?ayata gidan da shuke_ shuken fulawowi ba, ga wasu zomaye sunata cin fulawowi a tsakar gidan har Wawusi ne a gidan da irin agwagin turawannan gigs farare Wima Wima.
"Tabbb kuWi suna inda suke lolo kunga waje? "
Cewar Maigogul daya fito yana jingine a jikin mota yana ?arema gidan da motoci kallo. Ni kaina ko kusa banyi zato Hajiya Balaraba takai haka kuWi ba, na dai yi tunanin rufin asiri gareta
Wata matashiyace ta iso inda muke bayan ta gaishemu tace mu biyota.
A baya mukaita binta har zuwa babban falon gidan da yasha fararen kujerun leda komai tsab dashi ga turaren wuta an kunna a burner sai tashin ?amshi mai sanyi da sauke ni'ima yake yi. Ni dai turaren yayi mini sosai wallahi bamma taSa jin turare mai inganci irinshi ba. ( ga dama a gareki in dai da gaske kina son kayan ?amshi ga link nan ki faWa group Win adashe ba zaki yi dana sani ba, kuma akwai kyauta ta musamman da zan ba kowa bayan an gama adashen dan Allah in kinsan ba adashe zaki yi ba kada ki shiga naro?eki da girman Allah 2k ne zubi duk sati, amman zaki iya haWawa ki zuba 8k a wata)
"Ku zauna Hajiyan tana shiryawane"
"To to ai babu komai yarinya"
Cewar Maigogul da yake ta dariya hankalinshi kwance.
Wannan dai matashiyarce tare da wata Baba dattijuwa suka shigo aka jera mana dambun nama, cincin, samosa, da alkaki, soyayyun kaji jar suya, da lemukan kwali kala kala banda kayan marmari yankakku da aka cakuWasu aka wadatasu da ruwan madara.
"Sannunku Alhaji ya hanya, kun sha hanya gaskiya"
"Hanya Alhamdullilliahi ke yarta ce nace? "
"A_a mai aikinta ce ni fin shekara ashirin nike aiki a nan gidan marigayi ne ya Wakkoni daga ?auye"
"Allah sarki ashe ?ar aiki ce. To mun gode sosai ko"?
Duk fa Maigogul ke wannan maganar.
Suna fita ya soma zuzzuba mana wannan kayan marmari a kofin tangaran.
" Ku matso mu soma ci ?ila tana can tana kwalliya ni kuwa banma karya ba. "
Naman kaza ya saka a bakinshi ya soma ci.
Ni dai wannan kayan marmarin nake sha, Uzairu zuchiyata kuma dambun nama ya jawo yanata dam?a yana cusawa a bakinshi anga na banza=??.
Ta wata ?ofa muka jiyo ?was?was Win takalmi babu shiri Maigogul ya shiga gyare_gyare ni da Uzairu zuchiyata sai kallon abun mamaki muke yi.
Da sallama ta fito tana sanye da ba?ar abaya mai kyau da tsada kuma gata fara sol itama kyakkyawa dan ba'a kirata mummuna ba, gata da kyan jiki babu laifi gaskiya.
Da murmushi ta ?araso ta nemi kujerar dake fuskantarmu ta zauna sai ?amshin humrar Mrs BUKHARI take yi mai wani irin sanyin ?amshi.
"Hajiya Sabuwa ashe dake za'azo barkanku da zuwa. Wannan ma Wan uwanki ne ko? Kamanninshi da Alhaji Maigogul ya fito sosai"
"Eh wallahi ni wanta ne Hajiya. Mun same ku lafiya? "
Nan muka shiga gaisawa.
"Hajiya mun same ku lafiya ya zafin kano? "
Cewar Maigogul wanda yayi magana da wata iriyar murya ta dattijan asali wanda mu dai a iyakar saninmu bamu sanshi da wannan muryar ba." Illahirin mamaki
"Lafiya lau barka da zuwa Kano ya gajiyan aikin Umara? "
Dariya kawai yayi baice komai ba. Niko illahirin kunya saita saki Maigogul ta

18 / 28