Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   12 / 28

33K to 36K   out of 83.6K words

da yake halin rashin tsarkine kaWai zamu iya aikin ya kwanta har gari ya waye da najasa a jikinshi to aikin zaici yaci gaba da aiki na Wan lokaci kaWan. "
Murmushi tayi tabbas ashe akwai yiyuwar zuwanta Abuja taro dan ko Babangida ya?i Allah sai ya kwana da najasa tayi wannan al?awarin. Domin akan zuwa Abuja ta kwammaci ko saki Wayane yayi mata dan wallahi sai taje kwana biyu dai sai taje anyi komai da'ita. Tana jin yadda suke maganar yanda taron zai kasance da irin manyan matan da zasu je taron har daga wasu ?asashe ba'a maganar ?an gari gari irinsu ma. An turo da ankon taron ma tuni Samirah ta siya mata ta ba telanta dake can Abujan ya Winka musu tare.
Nan suka narka ma boka kuWi ya haWota da wasu turaruka da haya?in da zata je Wakin Sabuwa tayi da wanda zata zuba musu a randar ruwan shansu.
Ai kuwa a gurguje tana dawowa ta wuce Sarayin su Sabuwa bayan ta gama waige waigenta taga babu mai ganinta ta shige ta aiwatar da duk abinda boka ya umarceta dayinshi.
Ajjiyar zuchiyata ta sauke da taga ta fito daga lungun babu wanda ya ganta ma.
Haka dai wunin ranar ya kasance.
Da daddare sai ga Sauban yazo taWi a ?ofar gida suka tsaya basu fi minti ashirin ba Babangida da kanshi ya le?o yace dasu ya isa haka.
A gabanshi mardiyya ta shige, shima Sauban ya shige motarshi yana ta washare bakinshi.
Mardiyya dai ta soma zuwa jami'a cikin yaddar Ubangiji. Babangida lokaci ya ware sosai yaita mata nasihu masu ratsa zukata. Aminu kuma shima yayi sauka, AWWa'u kanshi saura kaWan ya kammala haddarshi. AWWa'u da malama ne kaWai a wannan lokacin suke zuwa boko su Yaya Aminu shima an girma. Malam ya Waukeshi ya sanyashi a gurbin saida littattafai na makaranta. Lamarin daya gigita yaran Malam kenan sabida duk waWanda suke da wannan kujerar amintattun malam ne yardaddunshi na ha?i?a. Abun mamaki sai ace Aminu aka ba, kuma Malam yana ta faWi tashin ganin shekara mai zuwa shima an sama mishi gurbin karatu a Jami'a. Aminun dai shi ya karSe Ajin maza magidanta da Babangida ke koyarwa a da.
Wannan ranar da ?yar Babangida ya iya dena kuka sabida tsantsar farin ciki. Ya yadda da gaske duk duniya babu mai ?aunarshi sama da Baba Malam, dan a wannan lokacin Malama Babba ita kuka ta saka da Babangida yaje yana sanar da'ita halin da ake ciki. Madadin ta nuna jin daWinta sai take cewa yaron wawo ya kamata a baiwa wannan kujera a ranar ne Babangida ya dubeta yace..
"Malama ba Sabuwa kaWai kike ?i ba har dani ?anki. In har zaki ?i Aminu to nima kin ?ini.
In na fahimci dalilinki na ?in mardiyya to menene dalilinki na ?in Aminu Malama?
Shin mun kasa rungumar ?addara mu faWama kanmu gaskiya?
Ni ina ganin munfi Sabuwa da danginta laifi. Kuma sun fimu ?o?ari.
Ina jin ciwo in kina nuna ?in su Aminu a idona"
Mi?ewa yayi zai fita ta kirayi sunanshi ya tsaya.
"Ni kake cema bana sonka Sabida Sabuwa.
Ni dana rabu da aurena sabida in kareka?
Ni dana mallaka maka dukiyata ka?i karSa?
Ni dana fifitaka fiye da sauran yaran?
Yau ni Sabida Aminu kake faWa mun bana sonka dan kawai kaga Allah ya jarabceni da sonka? "
Babangida yaso ya fahimtar da Malama Babba sai ta nuna ita ina itace a bisa gaskiya.
Haka dole ya rabu da'ita cikinsu zukatansu babu wanda yayi daWi
A haka Babangida ya koma gida ruhinshi na mishi ?ai?ayi.
?ar shuwa tana zaune zaman zirshan tana shan nono ta gama shirinta tsab gobe sai Abuja, duk da ta tambayi zata je biki Maiduguri bai bata amsa ba. Yau take son ta aiwatar da aikin da boka ya sanyata tayi ta daddage ta daka sakwara da miyar kifi ta baWe tuwon da asiri harda ?wayar bature ta saka bacci sabida so take tabbas ya kwana cikin rashin tsarki.
Cikin sa'a kuwa ta samu yaci sakwarar da yawan gaske duk da a cikin damuwa yake mai yawan gaske.
"Baban Faty muje ka watsa ruwa naga kamar bacci kake ji ko? "
Ta faWa cike da kissa.
"Bacci na soma ji, bari in yo wankan sai in kwanta kaina ciwo yake yi mini sosai"
Yana shiga banWakin ta daka tsallen murna.
"Dani kake zancan wallahi, da sannu ma zan samu mallaka sadidan."
?aki ta shige ta saka rigar bacci sabuwa dal ja mai raga.
Ai kuwa Babangida na fitowa banWaki ta hilaceshi tuni ya ba da kayinshi bori ya hau.
Ta bashi wuya sosai ranar, shi kuma ya amfana da gyaran jikin da tayi ciki da waje sosai. Da haka bacci mai matu?ar nauyi na magani yai awon gaba dashi luuu.
Asuba ta gari nima Badiat nayi nan

Mrs Bukhari

Wallahi masoyiya maidoki sabida ke da ummu inteesar yau nayi wannan Posting Win.
Kaina ma ciwo yake yi
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
10





*(Inaso zanyi tsokaci kaWan kuma daga haka in sha Allah bazan sake cewa komai a game da mutanen da suke ganin kamar ?azantar gidansu Sabuwa tayi yawa bazai taSa zama gaskiya ba ?ir?irarren labarine kawai ?arya nake yi, da masu cewa na ?a??ara dan yayi armashi, da masu tuhumata, masu cewa hankali bazai Wauka ba, da masu tambayoyi domin ganin sun ?ureni ko wani abun*
*abu Waya nake so ku sani akwai gidaje birjik da yafi na gidansu lolo ?azanta wallahil ?udrat wasu ma a cikin unguwanninku suke, shin in ba ke ?awar ?ar gidan bace, ko dangin gidan, ko Waya daga cikin ?a?an ire_iren gidan bace ke shin zaki iya sanin ha?i?anin abinda yake tafiyane. Kuna tunanin da ba dan Sabuwace ta bani labarinnan ba kawai ?ila a unguwarmu suke nasan ?an iska ne zan iya sanin ya suke rayuwar cikin gidansu da Wakinsu ne da musabbin abinda ya sasu a wannan rayuwar?* *bazan sani ba face iyakar abinda na gani da idanuna kamar yadda kuma zaku iya gani, tsakaninki da Allah a labarinnan kika taSa jin kab gida babu nagari, baki taSaji a labarai uban da yayi ma ?ar cikinshi ciki ta haihu ba, baki taSa jin labarin uban dake kwanciya da bazawarar ?arshi ba, baki taSa jin wa ya lalata ?anwarshi ba, uwa ta nemi ?ar cikinta da maWigo ke baki taSa ji ba? WaWannan labaran basu fi rayuwar gidansu lolo muni ba?*
*Yana da kyau mu zauna muyi tsam mu nazarci wannan labarin da manufar rubutashi, darasin dake ciki ayi amfani dashi kusakuran da muka tsinta muyi ?o?arin kiyayewa gudun kada mu gurSata tarbiyyar ?a?anmu*
*nasan gidan da yafi nasu Sabuwa muni kab yaran gidan sun haifi yaran shege, uban Wan iska uwar ?ar iska, Naga gidan da uwar ita ke tura samarin yaranta su siyo mata sigari suje su siyo suna kuka, bata dena shan sigari ba har saida ta bar duniyar baki Waya, ga ?azanta iri da kala a duniya ana bugawa bakwa bibiyar abinda duniya take ciki ne? ya muke abu kamar ba a duniya muke rayuwa ba. Labarinnan na gaskene na rage abubuwa da yawa, in kunso ku yadda, in kunso ku Waukeshi a yadda tunaninku ya baku almuhim shine mu Wauki darrusan dake ciki Allah yasa mu dace son so=???

Sabuwa:.

Kwana huWu da tafiyar Alhaji Zaidu muka tare a sabon gidanmu, Wakin Rakiya ne a sama Wakin Hauwa kuma yana ?asa.
Setin kujeru da gado na saima Rakiya dama na sai kafet ranar da Alhaji Zaid zai zo. Hauwa ma naga ta jera kayan Wakin layuza.
Gaza yana Wakin dake tsakar gida, Wayan Wakin kuma Gaza da kanshi yace Sama su dawo shi da Rita, dama suna ta fama da neman gidan haya ba'a samu ba har zuwa lokacin.
?aki Waya a falon Rakiya muka Wauka, su Uzairu zuchiyata suma suka Wauki ?aya, mazagin ma ya dawo yana gida duk ya rame ya fice fit a hayyacinshi. ?ayan Wakin Wakin gadon Rakiya ne, Waki Wayan Maigogul naga a ciki ya jibge bataliyar kayanshi, ko daya fita sai gashi da sib harda katifa sumbu?a da labulenshi to a cikin kuWi yake dumu_ dumu, tunda har nera dubu biyar yaba Rakiya wai ayi cefane ayi abincin tarewa.
Ai wannan rana munyi mamaki fiye da tunani wallahi.
Haka da daddare muka zauna a babban falonmu ga wutar lantarki tanwar kota ina. Ga abinci tire uku manya munyi da'ira. Gida ya cika kowa yananan ko wacce tana Wakin mahaifiyarta kab matan cikin gidanmu zawarawane banda Adama da take ba a sake ba ba'a Waure ba sai Rahama. Wannan mummunan tarihi yana sosamun zuchiyata sosai.
Mardiyyace ta kirani da daddare take sanar dani zasu zo sati mai zuwa, sannan ga fa mu?ami da Baba Malam ya baiwa Aminu.
Ai tsulum na koma Wakinmu na kwanta a katifa ina musu adda'a da nasiha ina hawaye.
Suna gama wayar dani dana duba lokaci naga ?arfe takwas ne saina kira Baba Malam. Da kamalarshi ta asali ya Waga muka gaggaisa na yi mishi godiya bisa mu?amin daya ba Aminu, harma da makarantar mardiyya daya sama mata.
"Sabuwa babu komai ai. Ni fatana yaranki su kasance daban a cikin zuriyarmu dama taku zuriyar, zan basu dukkan kariyar data dace kema sai kici gaba dayi musu nasiha. Dama ko baki kirani ba ina da niyyar zan Wakko Bashiru muzo Sabuwa.
Sabida na yadda da nagartarshi in dai zaki iya daurewa ki amince mishi ku sasanta kanku ki aureshi. ?an Wakin ?arama suna da dattaku shi Bashiru na tattauna dashi harma ya amince mun ?arama ma ta saka albarka"
Wasu hawayenne suka sake wanke mini fuskata tas nama rasa abinda zance ban taSa ganin mai irin kirkin Baba Malam ba, kazalika ban taSa ganin adali irinshi ba.
"Sabuwa kina tare dani? "
E Baba Malam ina tare dakai. Dama nima naso inzo makaranta in sanar dakai an Waura mun Aure da wani bawan Allah amman ban tare ba tukunna"
Kunyace ta kamani dan tabbas ban kyauta ba da ban sanar dashi da wuri ba har ga Allah.
"Sabuwa shine Maigogul bai sanar dani ba in ke kina jin nauyi na"
Dake ba'ayi taro ba, ni ina gadon Asibiti ma bani da lafiya aka Waura auren. Tarewar kuma zanyi nanda kwanaki tamanin da biyar"
Ko a murya ya nuna zunzurutun farin cikinshi sosai. Sannan yace in sha Allah inna tare a Wakin mijina zai zo har gidan."
"Sannan kizo ki sameni a makaranta kafin lokacin tarewar, zan kuma turo Ramadan da Wan abinda ya samu in bikin yazo. Yaran amman basu Sani ba ko? Da malama mutuniyata zata faWa mun"
A sanyaye nace.
Basu sani ba dama nace sai in zan tare Win tukunna"
"E yayi kyau, kuma zansa a turosu ayi duk wani sha'ani dasu, kuma atafi dasu har can Kano Win. "
Godiya nayi ta yi mishi da haka mukai sallama.
Ina jiyo Uzairu zuchiyata shi da Labbai sunata zuba dariya.
Murmushi nayi dana fito naga kowa a cikin farin ciki.
Damuwowin dake dan?are a ?irazanmu ma da sannu Allah zai wanke mana tas in sha Allah saina kawo haske da canji a cikin wannan zuriya mai cike da haWin kai.
Hannu na saka muka ci gaba da cin abincin.
"Ya haka eh Uzairu zuchiyata kana cin na gabana fa"
Cewar Gaza daya ke zazzare ma Uzairu zuchiyata idanu.
Rakiya da take ci a tiren su Adama tace.
"Haka kuka iya babu fus sai son cin abinci.
Ga gida cike da yara amman yaran iska marasa amfani"
Illahirin Wakin duk sai ya Wauki shiru na kusan minti biyar babu wanda ya iya cewa uffan.
Maganar Rakiya ta daki zukatan ?an Wakin kowanne cikinmu tunaninshi da ban.
"Da kun sauke nauyin da Allah ya Waura muku. Kun tsaya kai da fata kun mana tarbiyya eh ko da baku saka mu a makaranta ba eh wallahi da yanzu eh muke ri?e da gidannan.
Rakiya munfa san eh abinda muke yi kada ki zata mu ?an iska ne eh.
Wallahi duk ku kuka ruguzamu eh kuka tarwatsamu.
Eh jiya fa eh Adama na haWu da Sani abokina wanda muka taso tare.
Yaranshi bakwai ya sakosu a mot???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a ga matarshi kyakkyawa a gaban mota zasu je eh wai shan askirim fa eh. Ya sha malum_malum yadda eh kuka san Maigogul.
To dan Allah eh karatu yayi?
Baima taSa zaman aji ba eh kamar ni eh sana'ar kafinta yake yi amman ya samu rufin asiri.
Mu tun muna shekara bakwai_takwas aka sallamama eh duniya mu, me ake tunani akanmu to? Eh ai ba mu muka haifi kanmu ba ba kuma haka aka tsara muzo muyi ba eh wallahi nifa ba tsoronku eh nake yi ba. Wannan eh wacce ma eh irin magana ce rabin raina? "
Mi?ewa yayi tsaye.
"Ke Madamcy tashi mu tafi"
Gaza na kalla yana ta huci yana kumbura hanci.
Rakiya kuwa sai zage_zage take yi.
Sai muka ga shigowar Maigogul.
"Toh yaya tun daga get muke jiyo hayaniyarku lafiya kuwa? "
Maigogul muka kalla ga wasu ?an iskan kilakai har su huWu ya kawo su zasu kwana ba yaga yalwar waje ba.
"Su kuma waWannan kilakan daga ina dan abu ta kazan ubansu? ".
Cewar Gaza dake tsaye dama.
Magazin ya mi?e ya zaro wu?a a ?ugu.
" Ba?inane da kuke tambaya yau kuka saba ganinsu.
Ke magajiya ga can Wakina ku shiga kuyi kwanciyarku"
"Su shiga ina wai? Ashe lahira zatai ba?o wallahi in basu fice ba dani da magazin zamu saka kansu gabas. Kaga yadda na yanka tumakan malam Habu? Wallahi haka zan yankasu fursunace dai nan kuwa gidane eh wallahi eh wuya a tafa wuya a legas, wuya a akumadu, wuya a ogere, ku dan abu ta kazan.. Ku bar gidannan"
Wu?a ya zaro ya doki wu?ar hannun Magazin
Matannan suka ba da ?ara a guje suka ruga har Wayar na yar da jakarta.
Basu ?yalesu ba sai da suka kaisu har titi
Maigogul kuwa har suka dawo yana tsaye da jakar da ba?in suka yar yana zage_zage.
"To mata dai babu wacce zamu sake bari ta eh kwana anan ka kama musu eh lojin tunda wannan ?addararriyar sana'ar ka?i barinta eh ko dan yaranka mata. Ni ina barin gidannan zanyi kafin eh zuchiyata ta faWi ta fashe ko kuma wataran in danne eh kanka da fulo ace na kashe ubana.
Eh wallahi tsab zan iya danna ma fulo ka mutu kowa ya huta"
Haba Gaza Maigogul Win kake faWa ma haka? Hakan bafa daidai bane"
Na faWa murya a sanyaye.
Ajjiyar zuchiya maigogul ya sauke ya yafutoni nazo na tsaya a kusa dashi baice mun komai ba.
Gaza yaita Wiban albarka kafin ya finciki matarshi suka sauka ?asa.
Sama ma sau?a ?asa suka yi da matarshi. Uzairu zuchiyata dasu Adama sai cin abincinsu suke yi.
"Lolo bari inje in samesu sai gobe zan dawo kinji?"
Dan Allah maigogul kada ka kwana acan ka dawo komai dare"
Rakiya tace.
"Uwar kilbibin tsiya da kanzagi wata uwar zai miki inya dawo Win ko kuwa soyayyar taku ce ta motsa shi da baya iya kashe miki ko sisin kwabonshi amman kin fifitashi sama dani uwarki"
Rakiya kema bakya kashe mana ko sisi, saima tsine mana da kike yi akan abu kaWan. Dan Allah ku dinga sararama kanku. Sabuwar unguwa muka dawo mu daure dan Allah kada mu raba abun faWen da zai sa mu koma mujiyoyi aci gaba da kore ma matan gidan Zawarawa. Maigogul kaje abunka sunata jiranka"
"Allah yayi miki albarka lolo. Ke Rakiya ba?in cikinki shi zai halakaki in kikai wasa wallahi bazan taSa yadda lolo ta biya miki Umara ba bare aikin Hajji. Nasan duk sabida wannan duk kike wannan abun. Ke kiyi Hauwa tayi sabida baku da hankali ki bini a hankali wallahi in ba haka ba babu ke babu zuwa Umara a gaba, sai insa a biya ma Hauwa inga iyakarki. Wallahi ba dan lolo ba yau da saina miki duka a cikin gidannan meye wannan hassada haka"
Fuu ya fice bagazan_bagazan da jakar mata. Saida ya kai dokin ?ofar da zata sadashi da ?afar bene yace.
"Abb Labbai Cicib na tsakar gida yana jiranki yazo zance"
Tana lashe hannu tace.
"To Maigogul kace mishi ina zuwa"
Ficewa yayi yana ta mita. Rakiyan ma ba daina mitar tayi ba, mu kuwa Wakinsu Uzairu zuchiyata muka shige muka ci gaba da hirarmu, Uzairu zuchiyata yana kwance a kujerar falo yana wayar tashi ta masifa daya saba.
Nima Alhaji Zaidu ne ya kirani na fito zan koma Wakinmu shine na ganshi yana ta dariya yana zubo kalami sai juyi yake yi cike da shau?in soyayya.
Masauki nayi ma kaina a katifarmu na Waga wayar da sallama"
"Kema amincin Allah ya tabbata a gareki. Allah ya amintar dake Shalelena. Yau baki kirani kince zaki kwanta ba kamar dai yadda kika saba, ko kuwa santin sabon gidanne ya hana a tuno dani uhm Shalelena? Ni ko ina nan tunaninki ya addabeni uhm "
Ya ?arashe maganar yana murmusawa.
A_a yau banzo kwanciyar da wuri bane sabida mun sha aiki sosai wallahi. Ni dai inata jaddada godiyata a gareka Ubangiji Allah ya biyaka da aljannah maWaukakiya"
"Shalele ke bakya gajiya da godiya ne? Nifa ba sabida ke nayi wannan abun ba sila ce kawai ke.
To ya shirye_shiryen tarewa me da me kike shiryawa? Dan nifa so nake a yi tariyarnan kowa ma ya huta uhm Shalelena "
Dariya nayi mishi kawai shirin kam ai inata yi. Magungunan mata cikin bakko Maigogul ya kawo nagartattu tafiyayyu daga Maiduguri. Daya dure a gabana saiya haWa ni da matar a wayarshi taimun bayanin magungunan dallah _dallah.
Illahirin mamaki ranar saida ya kashe kowa. Ga magungunan gaskiya suna da kyau harda sabulun amare ina wanka dashi jikina yayi santsi sosai. Murmushi naji ya kuma yi ?asa_ ?asa yace.
"Sirrine abun bazan ji ba kenan ko Shalelen mijinta da Alhaji Baba ?anwar maza kuma. Ina Gaza mutunina? "
Dariya nayi nace.
Gaza bai daWe da sauka ba shi da matarshi tare duk muka ci abinci. "
"Alhaji Baba dai Wazu muka yi waya dashi yace mun suna wani mitin ne zai kirani. Daya gama muka yi waya mun jima sosai muna magana"
Ai illahirin jikina sai yayi sanyi nayi shiru kamar ruwa ya cinye ni sai dafe ?irjina da yake ta dokawa nayi.
"Shalelena"
Ya kira sunan a mugun tausashe.
Na'am"
Na amsa

12 / 28