Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 4 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   1 / 28

1 to 3K   out of 83.6K words

??????>?? Q ????????????? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????M ?

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FR WordDocument????1V0Table????????@Data
????????????????????? P?VKSKS?1V+ ???????rr??????? #
\??$?1*r??????[??[?[??? ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List + ??
?
? ? ?
????????????vR@DFPb h!?"v10/4, 10:30 PM] +234 810 593 2041: IDAN KAYA YA GAJI....
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA HU?U (4)
SHAFIN FARKO.

BARKANKU DA JUMURIN JIRA INA GODIYA SO.

TEAM BABANGIDA
TEAM SABUWA
INA MI?O SA?ON GAISUWA DA JINJINATA GAREKU
MADALLAH DA ?ARFAFAN HUJJOJI.



Canada=??


Abu kamar wasa bacci ya ?auracema idanuna.
Duk wani motsi da tunanin Alhajin da ban sanshi ba nake yi. Murmushinshi da cikar kamalarshi kawai nake hange.
Dana tuno wacece ni da irin gidan dana fito sai jikina yayi sanyi sosai.
Siraran hawayene suka surnanomun hakan saiya haifar mun da ciwon kai.
Haka dai na samu na yi baccin marar daWi.
Da muka tashi aka taremu da ?anzon masara da madara a matsayin abuncin rana.
Da daddare kuma shinkafa basmati da wata miyar kabewa ni?a??iya za?i zoi. Ni wallahi na kasa ci.
Uzairu zuchiya kuwa duk abinda aka bashi kaiwa yake yi. Na fahimci Uzairu zuchiya baima zo da wando dogo ba, duk gajerun wanduna da amles ya kwaso, naga kuma hakan ya burge Felisha sosai. Da dare yayi ni dai ban ban jima ba nayi bacci mai cike da mafarkai barkate.
Bani na farka ba saida gari ya waye tangarangan abinka da gidan kirista, su ba sallah ba bare su tasheka kaima kayi. Su ba kusa da masallaci ba bare kaji kiran sallah.
Alwala nayo na fito na gabatar da Sallah.
Nayi shiru a inda nayi Sallah ina tunanin da ni kaWai na barma kaina sani.
Da wasa_wasa har sai sha biyun rana muka soma jin hayaniyar jama'ar gidan lokacin yinwa ta jigatani na shiga Wakin Uzairu zuchiyata na sameshi ri?e da cikinshi yinwa zata kasheshi, gashi ya kwana gudawar gamje_gamjen da yake ta Wirkama cikinshi.
"Ke lolo Kwana nayi cur ina gudawa ga yinwa na neman halakani, yanzu kaje cin abincin ma a kawo maka taliya mai madara kuma ?ila tunda munci mai sikari, munci mai zumar ma. "
To Uzairu zuchiyata kai da kake mijin Baturiya ai zaka saba da kunyi aure shikenan "
"Wa lolo? Babu sabo. Kinga muna kumawa zan sake zagewa in koyi girki da kyau duk da dai ina iya dafa taliya, taliyar ?an yara. Zagewa zanyi Dad ya koya mun abincinnan nashi nima in dinga mana girki ko kuma uban kowa yaci nashi"
Felisha ce ta shigo daga ita zai ?aramin wando iya cinya da rigarta iyakarta ciki.
Tana zuwa ta zauna kusa da Uzairu Zuchiyata tana faWin yayi kyau sosai.
Gaggaisawa dai muka yi sai wajen sha biyu da rabi muka hallara a teburin cin abinci
Muna cin abincin iyayen Felisha suna kafa ma Uzairu zuchiyata sharadi akan aurenshi da Felisha tunda dai taji ta gani.
Duk sharuWWan da aka kafa mishi duk ya Waukesu suka gama tsayar da lokaci akan nan da wata uku me kyau sai su tawo najeriya ayi biki. ?warewa Uzairu zuchiyata yayi ya dinga tari anata yi mishi sorry sorry. Saida tarin ya lafa ne yake cewa.
"Ai mu da Dad Wina yace nan zamu tawo ayi bikin kawai in aka gama sai su koma"
Baban Felisha yace
"Bazai yiwu ba ya zama dole muga iyayenka da danginka kaima kamar yadda yau Felisha zata zagaya daku kuga nata dangin dukkansu suna nan Calgary."
Yawu ya haWiye yace .
"To shikenan Dady"
Nan dai muka karya sai kuma muka shiga shirin fita. Ananne muka kira su Maigogul a waya aka gaggaisa, su a Najeriya lokacin dare ne kasancewar akwa bakwai ne a tsakaninmu.
"Lolo ya kika ga Canada kyanta dan ALLAH?"
Dariya nayi nace.
Ai Rakiya wallahi ba'a cewa komai. Gashi iyayen Felisha mutanen kirki ne gasu masu kuWi."
Maigogul ya fisge wayar inaji Rakiya na maganganu.
"Ke Lolo ina shi Uzairu zuchiyata yake bani shi inji yayi amfani da kwalli da turaren dana bashi kuwa?"
Uzairu zuchiyata ya karSi wayar yana dariya yace.
"Ai Maigogul ko babu kwalli da turare na riga dana sace zuchiyar Felisha ballema turare da kwalli wallahi naga amfaninsu kwallinnan yanzu haka na sake rambaWashi da kyau. Mun samu tarbar mutunci. Yanzu ma haka zamu jene ganin danginta a nuna ni kuma tunda kunsan ba jinawa zamu yi ba kwana bakwai ne kacal. Bikin dai wata uku aka saka su Rakiya sai a soma shiri"
Su Labbai duk saida aka basu waya daga ?arshe ma kashewa muka yi nan Felisha ta Wauki mota muka wuni munata zagaye a gari da kuma gidajen ?an uwansu. Ni dai da zaran wayarta tayi ?ara sai inyi tunanin wannan Alhaji ne yake nemana sai inga ba haka bane.
Sai da muke dab da dawowa gida lokacin dare ya rufa sai kuwa gashi ya kirani Felisha ta mi?o mun wayar. Muna daidai wani kanti na cin abinci mai shegen kyau da ?ara ma jijiyoyin ido lafiya wajen kallo.
Assalamu alaikum " na furta a ?asan ma?oshina.
Kafin yace wani abun sai naji ya sauke wawuyar ajjiyar zuchiya kafin yace.
"Shalele barka da dare. Da fatan kin wuni lafiya ko. Sannan ina fatan kinyi waya da Alhaji Baba kun sanar mishi isowarku lafiya ko?"
Murmushi nayi da naji ya kira Maigogul da Alhaji Baba yaga wanka kayan girma ya Wauka aljihunma da girma.
Lafiya lau gamu nan a waje muna ta zagaya CALGARY muna kallon gari. Yanzu haka ma ina gaban wani gidan cin abinci mai suna. Casino blactfoot. ?an gida kuma munyi waya dasu"
Sai muka yi shiru na ?an sakanni shi ya katse shirun ta hanyar cewa.
"To ni yaushe za'a bani dama in zo a zagaya garin dani ko dai nayi tsufa? Kinsan nace inaso in ganki dan mu tattauna ko? "
Murmushi kawai nayi bance uffan ba.
"Uhm baki ce komai ba ko dai bakya son inzo ne? "
A_a ba haka bane. Zaka iya zuwa duk lokacin da ka shiryama hakan. "
"To nagode. Yaushe zaku koma najeriya amman"
Nan da kwana shida in Allah ya kaimu. "
"To shikenan zuwa jibi zan shigo da safe amman da yamma ne zanzo wajen naki"
Da mamaki na tambayeshi.
Dama kana da ?an uwa a nanne? "
Dariya yayi mun tunda yasan inda na dosa.
"A_a ni bamma taSa shiga Calgary ba wajenki kawai zan zo. Hotel zan kama in mun gama yawon sai in koma in kwanta wayewar gari kuma in kama hanya. Gobe zan gama abinda ya kawo ni in sha Allah. "
A haka dai mukai sallama ya kashe wayarshi. Zuwa can sai gasu Uzairu zuchiyata da ledoji rigi_rigi.
Muna shiga gidan muka tarar babu kowa suma sun tafi sha?atawa. Ni dai abincin da akayo oda naci na rama sallolina nabi lafiyar gado. Abincin dai mun samu shinkafa fara da kaza gashin injin, wai miyar Wanyen tumaturi da gishiri. Kai munga duniya
Washegari sai da daddare wajajen tara ma muka fita hmm club ta kaimu. Anan muka ga ainihin watsewa irin ta turawa. Wasu ma tsirara_tsirara gasunan. To daga su sai rigar Mama da gwari na tsuma. Rawa kuwa sai ti?arshi akeyi, Uzairu zuchiyata a wannan waje ya ?ona mun kaina tas wallahi hiye wai ku kunga rawa kuwa hmm. Felisha dai a bige muka dawo da'ita gida danma Uzairu zuchiyata ya iya mota kuma yana da ?wa?war gane waje. Sai fa biyun dare muka shiga gida. Amman a titi yadda kuka san rana.
Washegari sai na jini na tashi da farin ciki wanda ni kaina bansan musabbabin hakan ba. Wajajen yamma ina Waki Uzairu zuchiyata ya le?o
"Lolo zo ga waya Rakiya zata yi magana dake.
Cewar Uzairu zuciyata. KarSar wayar nayi na kara a kunnena.
" Lolo mutan turai ya kuke ya surukar tamu?"
Lafiya lau Rakiya turai gata nan muna shanta. Ina su Labbai? "
"Uhm suna gidan Adama kishiya ta watsa mata talge a hannu shine suka je dubata. Amman kinsan Adama a ?onen wallahi saida tayi mata kafirin duka ita a kwance Adaman ma a kwance. "
Hankalina take ya tashi na shiga salati. Uzairu zuchiyata ya shiga tafa hannaye dake yana jiyo mu.
"Tayi daidai Rakiya amman duk yadda akayi Gaza bai sani ba nasan da saiya mata yadda ake saSule gashin kaza ko? Ni wannan Aure na Adama babu sa'a" Cewar Uzairu zuchiyata.
Rakiya tace.
"Baya gidan gangar siyasa ta doka kaima kasan Gaza bazai zauna ba. Yana aiko yaran nashi da cefane dai a ba matarshi amman bama iya sakashi a idanunmu. Ga wannan Yarinya Salma ?ar Wakin Hauwa itama ta dawo babu auren ita kam harda goyo ta dawo abu goma da ashirin. Maigogul babu ruwanshi ya shiga ya fita ko a jikinshi wallahi ya dai barmu da damuwa. Kai Allah wadaran naka ya lalace.
Kunga ga ma su Adamannan sun tawo raSe raSe da hannu duk magani, ashe ?unace bata wasa ba fa. Adama shine kika biyosu kuka dawo gida a wanne dalili da ba zaki zauna a Wakinki ba. Wai shin gidannan daWi yake yi muku ne? "
Ina jiyo Hauwa ta na magana.
"Haba Rakiya bakya ganin irin mummunan ?unan dake hannunta ne, ai gara dai ta dawo ta zauna ta warke tukunna Allah bashi daga baya ta koma"
Wayar Rakiya ta datse tana ta faWa.
"Kin gani lolo shi yasa nake son ki karSi tayin maigogul kiyi aurenki gidan arziki. Amman naga kamar wannan Alhajin da muka haWu a jirgi sonki yake yi ko. Kun yi wata maganane? Naga dai yana da kamala kuma da gani akwai kuWaWe a hannunshi gaskiya "
Ajjiyar zuchiya na sauke jikina duk ya mutu nace.
Yau dai muka yi dashi zamu haWu yace zamu tattauna to bansan me zaice dani ba. Amman biri yayi kama da mutum. Uzairu zuchiyata na gaji da rayuwar ma gabaki Waya wallahi ji nake kamar in kashe kaina ko in gudu in tafi wata duniyar daban inda zan dena jin labarin kowa"
"A_a lolo kin soma gudu da ?yamar tsatsonki ne? ?addararmu ce a haka shine dalilin da yasa muka fito ta tsatson maigogul da Rakiya har fa gara Maigogul akan Rakiya wallahi. Ni a hakan dai bana sha'awar dena jinsu. Zan dai matsa ganina zaiyi wuya. Yana daga cikin dalilaina da yasa na zaSi Felisha sama da Hajiya Zara Abuja duk da Hajiya Zaran ta fita jini a jika. Ki dai daure a cikin waWannan biyun ki fidda gwani aike ?ar baiwa ce ma a cikin gidanmu yanzu na yadda ?ashin arzikine dake wallahi Allah. Zagewa zaki yi kita narkewa kina firirita har wannan Alhajin ya furta yana sonki. Lolo kwallinnan in Maigogul ya baki ki zizara, turarennan in Maigogul ya baki ki shafa, jubi idanuna kamar tsuhuwar karuwa yaji kwalli, amman ko a jikina ko da Felisha ta tambayeni ce mata nayi kwalco Winmu ne saka kwalli. Lolo kada ki sake wannan Alhajin ya suSuce miki barikin da kika buga a baya dan Allah yayi aiki anan" Ya no?e kafaWarshi yana wani kashe mun ido kamar tsohuwar karuwa."
Ficewa yayi da wayar a hannunshi ni kuma na faWa banWaki zanyi wanka. Saida naci kukana na gode ma Allah kana nayo wankan na fito, tausayin Adama nake ji sosai shikenan mu ko da muna son zaman auren babu damar yi, ga Salma ma ance an sakota, ita kanta Adama na dai san ?arshenta auren ya mutu ya gama. Mai na shafa na Wan murza hoda sama sama na saka tozali yaji sosai a idanuna dan nasan tozali na yi mun kyau kuma yana daga cikin adon mata. Man baki na murza na zura abayata mai ruwan jinin kare saina tayar da sallah. Ina sallah Uzairu zuchiyata ya shigo.
"Au sallah take yi"
Sallama nayi na dubeshi.
"Ke lolo ba?onki ya iso yana waje cikin lambun dake bayan Wakinnan. Muma muna can ni da zuchiyata. Sai kiyi saurin fitowa zuchiyata tasa a kawo mishi lemu. Lolo kifa nutsu wallahi da ganin fatar dake shinfeWe a jikin wannan dattijo kinga mai kuWi hutu ya ratsa shine irin eh. Wallahi ko ba cewa yayi yana sonki ba ki ma?ale mishi har sai kin kaishi bango, iya wuya kada ki bari ya kubce. Wallahi mu munga waje. Kina dai ganin su Labbai anyi bandaro Adama ma data shiga kina gani kishiya ta ?onata suna gida. "
Mi?ewa nayi jikina duk a sanyaye. Rauni da karyewar zuchiya nake ji tun da naji labarin abinda ya faru da Adama.
Turarukana na fesa na fita ina takawa a hankali ga faWuwar gaba da yake ta damuna.
Daga nesa can cikin korayen fulowowi masu adon furanni farare na hangoshi akan wata farar kujera ga kayan motsa baki a gabanshi. Yana saye da riga polo fara da wandonshi na jins mai ruwan ba?in bulu. Ga tsabtaceccen farin gemunshi sai she?i yake yi. Tsintsiyar hannunshi Waure da ba?in agogon fata.
Daga gefenshi can na hango Uzairu zuchiyata tsuntsun soyayya anata guje_guje a lambu ya samu waje sai iya shege yake yi.
Murmushi nayi mishi kawai. Shi kuwa Alhaji tun daga nesa yake ta bina da ido harna ?araso na zauna a farar kujerar dake fuskantarshi kai tsaye.
"Barka da isowa Shalele kin saje a cikin turawan ?asar duk da fatarki tafi tasu kyau da murjewa. "
Dariya kawai nayi muka gaisa sai shiru ya biyo baya ina jiran me zai faru gaba kuma.
Ya jima yana ?arema fuskata kallo harda taguminshi, bansan hakan ba saida naji shirun yayi yawa na Wago sai idanunmu ya sar?e ana juna, kallon da yake mun ya nuna ya daWe yana kallona dan ya shagala sosai.
Murmushi ya sakar mun kafin yace.
"To maganganun bakina suna da yawa. Da fatan ba zaki ?osa da tambayoyina ba ko? "
Babu komai in sha Allah.
Na faWa a sanyaye a ta?aice
Zamanshi ya gyara tare da furzar da iska.
" Alhaji Baba ya faWa mun aurenki mutuwa yayi. Ko zaki sanar dani dalilin mutuwar auren. Mijinne bai ri?eki yadda ya kamata ba. Ko daga danginshine matsalar, ko kuma daga kene? Nasan ba zaki taSa faWamun abinda ba shi kenan ba."
Duk sai naji na ruWe to ni mai zance mishi ni kaza?
"Ke nake saurare. In kuma kina ganin wani abune da kike ganin ba dole sai naji ba sai muje tambaya na gaba"
Murmushi nayi cikin salon wayancewa nace.
A_a ba wani abu bane da har za'a Soyeshi ba. Hirarshi ne ma ban fiye son ana yi mun ba. Amman kasan aure raine dashi lokacin mutuwarshi in yayi babu tsimi babu dabara. Kawai yawan saSanine da rashin kwanciyar hankali a gidan auren. Sanadin haka harma na kamu da hawan jini, da dai ciwon damuwa da ake cewa ina dashi. To kaga kuwa akwai cutarwa sosai ha?urin da juna shi yafi alkhairi dan har yanzu ina ganin likita, kuma ina shan magunguna "
Kallonshi nayi domin in karanci yanayinshi. Sai naga labarin kamar ya taSa mishi zuchiya sosai sai girgiza kai yake yi.
"Allah shi kyauta yaranku nawa dashi, kuma suna ina yanzu yaran? "
Saida na sauke ajjiyar zuchiya kafin nace.
Yaranmu huWu biyu maza biyu mata babbar Wiyarmu ma harta kusan aure, tana koyarwa a makarantar Islamiyya ta gidan mahaifinta. Suna hannun matan mahaifinsu basa hannuna."
"Allah sarki. To bayan nan da kuka rabu karatu kika koma, ko kasuwanci kike yi. Ya batun zawarawa za'a nema mun matsuguni ko ko dai nayi tsufa in koma gefe? "
Ya ?arashe da dariya. Nima dariyar nayi. Mishi kawai ba tare da nace komai ba.
Jus ya tsiyaya ya sanyaya ma?oshin shi, ga wata sassanyar iska mai shiga jiki tanata ratsamu hakan saiya tsundumamu a cikin wani yanayi mai taushi da tsaiwa a rai. Sai murmushi muke yi ma junanmu. Ni dai na riga na kamu bani data cewa. Fatan kawai Allah yasa abun ya Wore. Muddin dai zaiyi bincike babu aure tsakaninmu. Ko zuwa taWi yayi ?an gulma suka ganshi dole zasu rusa abun. To ya zanyi ne ni Sabuwa baiwar Allah.
Katseni yayi da soma yi mun bayanin daya shafeshi.
"To ni dai Sunana Alhaji Zaidu Rano Wan fuloti. Ni haifaffen garin Rano ne dake jihar kano family house Winmu acan yake, mahaifina Allah yayi mishi rasuwa, sai iyayena mata da ragowar ?anne da yayyu. Iyalan matan ?anin Babanmu ne suke cikin family house Win a yanzu. Gidanmu gidan almajiraine mahaifina malamin tsangaya ne, anan gabanshi mukai karatun Allonmu. Har yanzu makarantar tananan ?annenshi na kulawa da'Ita, kuma har gobe a kwai almajirai da suke karatu a gidan sama da su ?ari biyu. Gidanmu gidan malumtane sosai kuma gidanmu sananne gidane haka mahaifinmu ma sanannene, dan mun samu alfarmomi da dama a wajen manya da zaran mun ambaci sunanshi. To cikin ?an uwana nine kaWai na fito irin ciraninnan ko kuma ince fatauci. Muna shigo da kayan hatsi Kano, sai mu sai kaya mu koma gida. A haka nayi ta nema ni nasa kaina a makarantar boko har matakin jami'a. Nayi aiki a ?ar?ashin gwamnati na kusan shekaru takwas kafin daga baya na ajjiye aikin na shiga harkar canjin dala, da harkar siyar da feguna fuloti kenan kinji inda na samo inkiyar Wan fuloti. To nakan gina gidaje na siyarwa ma Sosai. Ina da mata Waya Hajiya Munubiya. Ina da yayye da ?anne a gidanmu mu arba'in da tara cib mahaifinmu ya haifa. Wannan shine a ta?aice shekaruna sirrinane na barki da hasashe ke da masu karatu"
Murmushi nayi mishi tare da cewa.
Yaranka nawa banji ka ambaci ko Waya ba? "
Sai naga take fuskarshi ta sauya daga annuri zuwa akasin hakan. Ya sauke kanshi ?asa yayi shiru.
Nima sai naji babu daWi ina tunanin to mena faWa da zafi haka. Mun Wauki lokaci mai tsayi kafin yace dani cikin murya mai sanyi.
"Allah bai taSa bamu haihuwa ba ni da maiWakina. Munyi maganin harmun gaji. Har india, Saudiyya munje ?wararru a wannan fannin sun duba ma anyi duk wani bincike. Amman basu gano matsalar komai ba ni da'ita duk lafiya. Sai dai haihuwar bata samu ba"
Allah sarki take naji tausayinshi ya dirarmu gashi dattijo dashi, Allah yayi mishi arziki sai dai bashi da magaji. "
"?ila jin wannan ya ture ala?armu kamar yadda ya tutture wasu ala?o?in a baya. Duk da su ?an mata ne ba zawarawa ba. Naga ke kina da yara ban sani ba ko Allah zaisa a dace ba"
Shiru nayi ina nazari ni haihuwar bawai ta dameni bane, yara kuma gaskiya ya faWi ina dasu har huWu bana jin ina da bu?atar ?ari in samu ma in auru ai shine ribar.
Sannan Alhaji Zaidu wani irin nutsattsen dattijone wanda kwarjini da hankali suka mishi ?awa yanayin haibarshi da nutsuwarshi tayi kama data Baba malam Adalin dattijo.

1 / 28