Sooraj Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Teddy Category :  Romance

Chapter   46 / 48

135K to 138K   out of 142.5K words

Zieyaderh'n acikin ranta.

Tun shigowarta cikin ƙawataccen falon tasamu tsaraban ƙamshinsa, hakanne ya tabbatar mata da cewa ya dawo, ahankali tatura ƙofar ɗakin tashiga bakinta ɗauke da sallama, dashi idanunta suka fara tozali inda yake kwance yayi irin kwanciyarnan ta rub da ciki,yayinda yasanya hannunsa ɗaya ya dafe mararsa, da dukkan alama bacci yake,  ahankali taƙaraso cikin ɗakin, idanu ta zuba masa, inda take ƙarewa naked fresh white skin ɗinsa kallo,  sosai komai nasa ya haɗu, idanunta ta sauƙe akan faffaɗan bayansa wanda keta shinning batare dako ɗigon zufa akan skin ɗin nasa ba,  ƙarasowa jikin gadon tayi tare da zuba masa ido, ganin ya kwanta akan hannunsa mai ciwo ne yasanyata ɗan rumtse idanunta,  ahankali takai hannunta daniyar taɓa sa, da sauri kuma ta janye hannunta tare da juyawa cikin sauri ta nufi hanyar   toilet, tana shiga tasoma rage kayan jikinta, wanka tayi tare da ɗauro towel ajikinta, sanin cewa yana bacci yasanya ta  fitowa da towel ɗin ɗaure ajikinta babu ko ɗar,  gaban mirror taƙarasa, kasancewar ana ɗan yanayi na zafi yasanya bata shafa mai ajikinta ba, body spray ɗinta  mai daɗin ƙamshi kawai ta fesa, kaitsaye gaban drawer ta nufa, wata ƴar ƙaraman sleeping dress tasanya, wanda take iyakanta cinya, gaba ɗaya rigan showing take, ganin dare ne yasa bata wani da muba, kwalban turaren da Hajiya Arabi ta haɗota dashi ta ɗauka takuma shafawa ajikinta, sosai ƙamshin turaren ya cika ɗakin, 
Cikin nutsuwa ta taka harzuwa kan kan gadon, zama tayi abakin gadon tare da kai dubanta garesa, zuwa yanzu ya gyara kwanciyarsa inda yake fuskantar sama,  idanu ta zuba masa tana me kallon  kyakkyawar fuskarsa haɗi da lallausan sajensa, sauƙe idanunta tayi akan golding chain ɗin dake wuyansa sosai yayi mata kyau, hakan yasa taɗan saki murmushi,  cigaba tayi da kallon kyakkyawar fuskarsa, ahankali takai hannunta kan fuskarsa, so take ta shafa lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa,  lumshe idanunta tayi alokacin da hannunta ya sauƙa akan tattausan sajen nasa, bazato ba tsammani taji yasanya hannunsa inda ya riƙe nata hannun, da sauri taɗan zaro idanunta waje, don kuwa koda wasa batai tsammanin idanunsa biyu ba,   ahankali ya buɗe lumsassun idanunsa, ya sauƙesu akanta, wani irin yarrr taji ajikinta sakamakon wani irin fitinannen kallo daya jefata dashi,  lumshe idanunta tayi ahankali tare da buɗewa,  cikin nutsuwa ya jawota jikinsa inda ta faɗa kan chest ɗinsa,  cikin wani irin yanayi yake ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo, wani irin kallo me matuƙar kashe jiki yakeyi mata, hakan yasa sam bazata iya jure ganin cikin ƙwayar idanunsa ba, domin kuwa wani irin maganaɗisun ƙaunarsane ke fusgarta, ahankali ya ɗago hannunta, kallon yatsunta da suka sha jan lalle yayi, cikin nutsuwa ya tura ƴan yatsun nata abakinsa, lumshe idanunsa yayi yayinda yasa harshe da laɓɓansa duka biu yana tsotsansu ahankali, wani irin matsanancin daɗi ne ke ratsa jikinta, sosai ɗumin bakinsa dake sauƙa akan yatsun nata, suka sanya taji gaba ɗaya jikinta yayi weak,  cikin wani irin yanayi yasake jawota jikinsa, bakinsa ya ɗaura adaidai saitin kunnenta, cikin unique voice dinsa mai sanya bacci yace.
"I MISS YOU!."

(Kuyi haƙuri yau ina azumi shiasa bansamu nayi muku editing ba)
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

            *SOORAJ!!!*

     *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Life (Sardauna)*

                   *Wattpad*
           @fatymasardauna
#hearttouching

*(Godiya ta musamman agareku HASSAN ATK and HUSSAINI 80k, nagode sosai da sosai, tabbas bisa ƙoƙarinku nayimana  posting ne yasa SOORAJ yatafi harzuwa inda banyi tunani ba, nagode sosai Allah Yabar zumunci.    Bazan manta dakai ba NAZEEFI N YAREEMA, kaima kataka rawar gani sosai na kuma gode. Dukanku inayi muku fatan alkhairi da farinciki marar yankewa)*
            
         *CHAPTER 56 (END)*

"I MISS YOU!."   yafaɗa yana me duban kyakkyawar fuskarta, murmushin daya bayyana zallan kyawunta tayi tare da ɗan lumshe idanunta, hakanan tasamu kanta da duban cikin idanunsa, wanda suke ɗauke da tsananin mayen soyayyarta, laɓɓanta taɗan ciza, kana ahankali tasoma motsa su, da'alama magana takeson yi.
dubansa yakai kan ƙananan laɓɓan nata inda ya ɗan lumshe idanunsa, hannunsa ya ɗaura akan waist ɗinta, duban fuskarta yayi cikin yanayi irin na kallo mai tsayawa azuciya yace.
"You miss me?"
Kanta ta kaɗa masa alamar "Eh" kana tayi ƙasa da idanunta.
Murmushin daya fitar da kyawun fuskarsa yayi,  inda ya jawota gaba ɗaya jikinsa, kwantar da ita aƙasansa yayi, yayinda ya zamana shi yana samanta,  rumfa yayi mata da faffaɗan chest ɗinsa,  cikin zazzafar ƙaunarta dake ratsa jini da jijiyansa ya sauƙe idanunsa akanta, inda yake binta da wani irin mayataccen kallo,  ahankali taɗan buɗe idanunta, don yanda ƙamshinsa ke ratsa hancinta yasa gaba ɗaya, tasoma rasa nutsuwarta,  langwaɓar da kanta tayi tare da ɗan marairaice fuska, cikin sabon yanayin da ta samu kanta aciki ta jefa idanunta cikin nasa,  karon farko kenan da ta soma jure kallon cikin idanunsa,  hannunsa yakai ahankali ya shafi gefen fuskarta, hakan yasa taɗan lumshe ido,  ƙasa yayi da idanunsa bayan ya gama ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo, inda ya sauƙe ganinsa akan shinning breast ɗinta, wani irin abune yaji yabi ta cikin jikinsa, sosai breast ɗinnata sukayi masa kyau, musamman yanda haskensu ya bayyana acikin ƴar ficikar rigar baccin dake jikinta, wanda babu wani abu nata na sirri da rigar ta ɓoye,  ahankali ya tura kansa cikin wuyanta, cikin wani irin yanayi ya manna mata kiss tare da goga mata laɓɓansa masu masifar taushi haɗi da sanyi akan fatar wuyanta,  wani irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya ta sauƙe tare da lumshe idanunta,  daddaɗan ƙamshin daya jiyo acikin jikinta shi ya so haukata tunaninsa, sake tura fuskarsa cikin wuyanta yayi, inda ahankali yake sakin zazzafan numfashi,  wanda hucin numfashin nasa ne ya ƙara mata feeling,  ahankali ta ɗaura hannunta akan naked skin ɗinsa,   ɗago da kansa yayi ya kalleta da idanunsa wanda suka ɗan sanja launi,  murmushine ya bayyana akan laɓɓanta, tare da ɗan juya idanunta,  hakan da tayi sosai ya ƙarawa fuskarta kyau, yatsantsa ya sanya inda ahankali yake zagaye kyawawan laɓɓanta,   idanunsa ya zuba mata, hakan yasa ta lumshe nata idanun, saboda abu biu ne ke yawo acikin idanunnasa, tsantsar soyayya haɗi da sha'awa, wanda kuma sam idanunta bazasu iya juran ganin hakan ba.
Kwantar da kansa yayi adaidai gefen fuskarta, kamar wanda za'a ƙwace masa ita,  haka ya shige cikin jikinta, cikin wata irin murya dake kashe jiki, yace.
"Yaushe kika fara sona?."
Jin tambayar tasa tayi abazata, hakan yasa tayi saurin buɗe idanunta ta kallesa, gani tayi still idanunsa akanta suke, saidai kuma yanayin yanda yayi yasa taji kamar bashine yayi maganan ba,
shiru tayi yayinda taji bugun zuciyarta ya tsananta, ƙoƙarin maida idanunta take, yayi saurin kai hannunsa inda ya ɗago haɓarta,  duban tsab yayi mata tare da karyar da wuyansa gefe, cikin wani irin yanayi daya samu kansa aciki yace.
"Please tell me!."
Baki taɗan buɗe don sosai yau ɗin yake kasheta da mamaki,sam bata taɓa tsammanin waƴannan kalaman zasu fito daga bakinsa ba.
Jintayi shirune yasanyashi ɗago kansa ya kalleta, ahankali yaci gaba da sanya hannunsa yana zagaye lips ɗinta, tare da  ƙara matso da fuskarsa kusa da nata, har takai ga suna iya jiyo hucin numfashin juna, ahankali hancinsu ke gogan na juna, cikin wata irin murya mai sauƙar da kasala gamai jinta yace.
"Meyasa kika koyamin soyayya?"
Idanu taɗan zaro waje tare da girgiza kanta, cikin zallan yanayin yarintan dake fusgarta tace.
"Ni kuma?."
forehead ɗinsu ya haɗe waje ɗaya tare da fitar da wani irin numfashi, wanda yasanya taji gaba ɗaya jikinta yayi weak.
idanunsa acikin nata yace.
"Bakiyarda ba?  To idan bake ba waye?."
Fuska ta shagwaɓe tare da ɗan jijjiga masa kanta alaman "Eh bata yarda cewa ita takoya masa soyayya ba."

Wani beautyful smile yayi  wanda ya ƙarawa fuskarsa kyau , cikin silent voice ɗinsa yace.
"Baki yarda ba saina nuna miki a aikace ko?"
ƙoƙarin ce masa "a'a" take amma tuni maganar nata ya maƙale,  sakamakon ɗaura laɓɓansa akan nata da yayi, wani irin yarrr taji acikin jikinta duk da cewa baiyi kissing ɗinta ba, saidai sauƙan laɓɓansa akan nata baƙaramin  shauƙi ya je fata ba,  hannunsa yasa yaɗan tallafo bayanta, cikin yani irin zazzafan ƙauna ya kamo lips ɗinta na ƙasa inda yabata wani kyakkyawan kiss mai tafiya da nutsuwa, sannan kuma mai aikawa da gangar jiki saƙo, mai tsayar da tafiyan duk wani tunani haɗi da nazari, kafun ta dawo daga wata sabuwar duniyar da takaiwa ziyara,  tuni ya sake kamo lips ɗinta inda yake tsotsansu ahankali kamar ya samu sweet,   gaba ɗaya  ta sake masa jikinta,  atare suka fitarda  wani irin numfashi mai sauti, sakamakon yanda tongue ɗinsu suka haɗe waje guda,   lumshe idanunta tayi, tare da ƙara shigewa cikin jikinsa tabbas tana amsar saƙon dayake bata yanda ya dace, hakane ma yasa ta tura duka hannuwanta biyu acikin lallausan gashin kansa, sosai takejin daɗin saliva ɗinsa, wanda hakan yasa ta sanya laɓɓanta duka biyu ta kamo nasa, ahankali ta lumshe idanunta tare da yi musu wani irin sucking mai gigita tunani,  komai nasa daina aiki yayi alokacin dayaji yanda take sucking lips ɗinsa,  wani irin daɗi na musamman yakeji, hakan yasa ya ɗaura duka hannayensa ajikinta, inda ahankali ya shiga ƙoƙarin zare mata rigan dake jikinta, gaba ɗaya tunaninta yayi ƙaura daga jikinta, da yawun bakinsa kaɗai tasoma fita hayyacinta, sosai ta dage tana tsotsan harshensa, haka takejin harshen nasa tamkar alawa shiyasa ta  takeyi masa tsotso irin wanda akeyiwa daddaɗan alawa, wannan yasa batare da ta sani ba ya rabata da rigar jikinta, ahankali ya zare bakinsa daga cikin nata, inda yayi ƙasa da kansa,  cikin wani irin fitinannen salo yake sakar mata kiss asaman ƙirjinta wanda hakan yasa ta shiga fitar da numfashi da sauri sauri,  cikin nutsuwa ya ɗaura hannunsa akan lafaffen cikinta, ahankali yake tsotse jikinta tare da goga mata lallausan sajensa akan fatarta, ɗagota yayi gaba ɗaya ta dawo jikinsa, ahankali ya sauƙe bakinsa akan nipples ɗinta, atare suka sake wata irin ajiyar zuciya, lokaci guda kuma ta rumtse idanunta tare daɗan bude bakinta tana sakin numfashi ahankali, sosai takejin wani irin masifaffen daɗi na game gaba ɗaya jikinta,  ahankali yake sucking nipples dinta da lips dinsa, kana kuma yana yawo da harshensa akan nipple ɗinta, kamar yanda yake sarrafa breast dinta da bakinsa, haka yake sarrafa jikinta  da hannuwansa,   gaba ɗaya ɗakin ya ɗauki shiru, ba abun dake tashi sai sautin nufashinsu,  babu wani ɗaya acikinsu dake cikin hayyacinsa, idanunsu sun rufe,  sam basa iya tantance duniyar da suke,  daren yau yakasance dare na musamman agaresu,  wanda suka cikasa da tsananin soyayyar da sukewa junansu,     ahankali yake biyar da ita, hakan yasa gaba ɗaya ta manta da kanta,  cikin tsananin zaucewan da yasomayi ya ƙare shigewa cikin jikinta,  kamar wanda ya shiɗe haka yake fitar da numfashi ta bakinsa, wanda daƙyar ma yake iya fusgo numfashin nasa, sosai yake sakin wani irin groaning me sauti, ahankali yakai bakinsa cikin kunnenta, cikin nutsuwa yake sakar mata numfashi acikin kunnen nata,  sosai ya zautar da ita, musamman ma  da irin matsanancin romance ɗin da yakeyi mata.

Wani irin zazzafan zazzaɓine ya dirar musu lokaci ɗaya, babuma kaman ya Sooraj  kasancewar har rawa jikinsa keyi, ɗaukanta yayi caɗak ajikinsa inda kai tsaye ya nufi bathroom da ita,   agaban shower ya tsaya tare da jawota jikinsa sosai ya manneta kamar wanda zai maidata cikin jikinsa, itama shigewa cikin jikinsa tayi sosai tare da lumshe idanunta,  shower ya kunna take ruwa ya soma zuba ajikinsu, sake rungume juna sukayi ƙaƙam, inda ruwa ke dukan jikinsu, bakinsa yakai daidai saitin kunnenta cikin murya mai kama da raɗa yace
"I love you!."
Lumshe idanunta tayi tare da ƙara narkewa acikin faffaɗan chest ɗinsa,  cikin mayen soyayyarsa dake fusgarta itama.tace.
" I love you too!." cikin sient voice.

Lumshe idanunsa yayi don sosai yaji amsar nata ya daki zuciyarsa,  juyo da ita yayi inda ya mannata da jikin bango, rumfa yayi mata da faffaɗan ƙirjinsa tare da kamo waist ɗinta da duka hannuwansa, hakan yasa ruwan showern ya shiga dukan bayansa, yayi hakanne kuma dama don ruwan ya daina dukan jikinta, kasancewar idan ruwan ya cigaba da dukanta zai iya yi mata illa.
Aƙalla sun ɗauki sama da 17 minute  ahaka, jin zafin zazzaɓin jikinnasu ya tsananta ne yasanyashi kashe shower'n, wanka yayi kana da taimakonsa itama tayi, ɗaukanta yayi suka dawo cikin bedroom,  dogon wandon jeans ya sanya, yayinda itakuma ya zura mata wata farar t-shirt ɗinsa wanda ta kawo har zuwa guiwanta,   bedsheet ya sanja tare da shumfuɗa musu wani sabo,  first aid box ɗinsa ya ɗauko, inda ya ciro wani tablet,   ɓallan tablet ɗin yayi yasha kana itama yabata tasha, sai shagwaɓa take masa, tana me ƙara shigewa cikin jikinsa, tanaji ajikinta cewa shine rai da rayuwarta,    tana manne aƙirjinsa haka suka kwanta, inda ya rufa musu blanket,  cikin wani matsanancin soyayyarta dake ƙaruwa acikin zuciarsa yayi mata kiss a forehead ɗinta, lumshe idanunsa  yayi, har abada bazai taɓa manta moment ɗinsu ba, sosai takejiyar dashi wani irin daɗi, daɗin dake zautar dashi, dadin da yakejin babu wani madadinsa, duk da kasancewar baisan wata mace ba bayan ita, yayi imani cewa itaɗin tadabance acikin mata, komai nata is so sweet.  suna maƙale da juna haka bacci ya ɗauƙesu.
*** ***

Cikin matsanancin ciwon da yakeji ajikinsa ya buɗe idanunsa, sosai yakejin wani irin azababben ciwon kai, wanda har takai ga yanajin kamar kannasa zai rabe gida biyu,  maida idanunsa yayi ya rufe tare da cije laɓɓansa,  yayi danasani marar iyaka, yayi danasanin biyewa zuciyarsa wajen aikata abun da takeso,  akokarinsa na cutar da SOORAJ sai gashi yau ya cutar da kanshi, ya kafa tarko don wani ya  faɗa sai gashi reshe ya juye da mujiya, tabbas yayi asaran lokaci, tunani, dakuma damarsa, baiyi amfani da lokacinsa ba gashi har ya ƙure masa,    shigowar wasu nurses guda biyu  shiya katsesa daga tunanin da yakeyi,  ƙarasowa gareshi nurses din sukayi, don dama zaune yake akan wheelchair,  ɗaya daga cikin nurses dinne ta zagayo ta bayansa inda ahankali tashiga tura wheelchair ɗin,
Koda suka fito zuwa compound ɗin asibitin nan suka iske ƴan uwan Pharouk ɗin tsaye ajikin mota, haka suka sanyashi acikin mota, inda kaitsaye suka nufi airport, kasancewar jikinnasa yaƙi daɗi hakan yasa ƴan uwansa suka yanke shawaran fita dashi ƙasar Germany.
***
Sam kwana biyun nan takasa gane kanta, hakanan takeyawan jin jiri na ƙoƙarin kada ita, ko jimawa tayi atsaye saitanajin kamar zata faɗi,  cikin nutsuwa ta gama shirya kanta cikin wani haɗɗaɗɗen lace blue me kyau da tsada, ƴar ƙaraman  hand bag ɗinta ta rataya akan shoulder ɗinta, tana tsaka da zura flat shoe aƙafanta ne aka turo ƙofar ɗakin,   sanye yake da riga da wandon jeans wanda sukayi matuƙar yi masa  kyau,   tana ganinsa ta ƙaraso garesa da sauri ta kama hannunsa, cikin yanayi na tsananin sabon da tayi dashi, taɗan turo bakinta gaba ashagwaɓe tace.
"Kai fa naketa jira tun ɗazu, please help me!."
Tafaɗi maganar tana me juya masa baya,  gane abun da take nufi yasanyashi sakin murmushi, hannunsa yasanya akan bayanta inda ya jamata zip ɗin rigar tata dake abuɗe, juyowa tayi tare daɗan sakin murmushi, idanunta taɗan juya masa ahankali tace.
"Thank you!."
Jawota jikinsa yayi tare da tura kansa acikin wuyanta, sosai ƙamshinta keyi masa daɗi, musamman ma da ayanzun taƙara girma da wayewa, hakan yasa cikakkiyar surar jikinta  sake bayyana, cikin yanayin sabo haɗi da daɗin jikin nata ya ɗago idanunsa da suka ɗan soma yin luhu luhu ya kalleta, ganin yanda idanunnasa suka sauya launi ne, yasanya ta jefesa da wani kyakkyawan murmushi,  gane abun dayake buƙata yasanya taɗan shagwaɓe fuska, cikin sakalcin da ta saba yi masa tace.
"Namaka alƙawari idan nadawo, amma please karkamin irin na jiya kagafa har yanzu jikina baidaina ciwo ba!."
Murmushi yayi tare da kamo waist ɗinta cikin yanayin dake bayyana zallan ajinsa yace.
"Ni yanzu nakeso!."
Idanu taɗan zaro tare da soma ɗan bubbuga ƙafafunta, cikin shagwaɓa tace.
"Please  i promise zan baka da dare!."

Idanunsa ɗaya yaɗan ƙanƙance tare da ɗage mata giransa ɗaya, cikin unique voice ɗinsa yace.
"Sure?."
Da sauri ta gyaɗa masa kai da sauri tace.
"Yeah!"
Hannayensa yasanya ya tallafi gefen fuskarta inda ya manna mata kiss, cikin silent voice ɗinsa mai samar mata da nutsuwa yace.
"I will miss you my Sunshine!."
Idanunta ta lumshe ahankali itama taɗan miƙe tsawonta tare da ɗaga ƙafafunta kasancewar ya kereta tsawo, hannayenta ta ɗaura akan shoulder dinsa, cikin nutsuwa itama tayi kissing ɗinsa, take shatin lipstick ɗin bakinta yafito ya zauna raɗau akan fatarsa, cikin sanyin murya tace.
"Nima zanyi kewarka Mah Love ɗina, Inasonka sosae!." tafaɗi maganar tare dayin hugging ɗinsa tight, lumshe idanunsa  yayi tare da rungumeta sosai, cikin tsananin ƙaunarta yace.
"Kiyi sauri, jirginku  zai tashi ƙarfe 11:00 am  yanzun ƙarfe 10 har ma da ƙarin wasu mintuna"   shiru yayi tare da lumshe idanunsa, har yanzun ba ɗabi'arsa bace yawan magana, amma saboda ita kawai yana ƙoƙari wajen ganin ya kamanta.
Murmushi tayi tare da janye jikinta daga cikin nasa, cikin kulawa tace.  "Kizo muje nayi dropping ɗinku a airport, saboda a yau nakeso kudawo banaso dare ya miki awaje."  Dubansa tayi kana tace. "Ko ba haka kakeson cewa ba?."
Murmushin daya bayyana fararen teeth ɗinsa yayi, tabbas hakanne acikin zuciyarsa, kana hakan kuma yakeson faɗa, saidai bazae iya ba, saboda maganan tayi masa tsawo da yawa, tabbas tafahimcesa fiye da yanda kowa ya fahimcesa, hannunta ya kamo inda ya rungumo shoulders ɗinta, haka suka nufi ƙofar fita daga cikin ɗakin, sam sun shagala da cewar sai sunwuce falon Oummu kafun su samu kansu a compound din gidan, hakan yasa kansu tsaye suka buɗe ƙofar da zata sadasu da falon na Oummu still hannuwansa nakan shoulder dinta yayinda itakuma ta ɗaura kanta akan jikinsa,  kallo ɗaya zakayi musu kafahimci irin matsanancin soyayyar da sukewa juna, kana baƙaramin dacewa sukayi ba. Oummu da fitowarta daga kitchine kenan ganinsu yasa ta tsaya tare da kafesu da ido,  tabbas tana cikin farinciki ako yaushe, domin kuwa cikin kaso ɗari na halayyan SOORAJ ZIEYADERH tarage masa 50 percent, haryau abun yakan bata mamaki idan taga yanda SOORAJ ɗin ke gudanar da al'muransa da Zieyaderh', musamman yanda yake sakewa da Zieyaderh'n, sannan agaban kowa baya ɓoye irin son da yake mata, duk da cewa ba faɗa yake ba amma yana bata tsananin kulawa.
Ganin Oummu afalonne yasa Zieyaderh ta fara kiciniyar ƙwace jikinta daga nasa amma sam yaƙi sakinta, hakanne yasanya

46 / 48