Author : Maman Teddy Category : Romance
hannunsa ɗaya ya tura cikin lallausan gashin kanta.
Yayinda ɗayan hannun kuwa ya saƙalo waist ɗinta dashi.
lips ɗinsa ya ɗaura akan nata, ahankali yake cigaba da sucking lips dinta, sam baya taɓa gajiyawa da kissing daddaɗan laɓɓanta, domin kuwa wani irin daɗi yakeji idan yana sucking ɗinta, sosai yakejin daɗin lips ɗin nata, saliva ɗinta kuwa jinsa yake kamar pure milk, dan wani garɗi na musamman ya keji abakinsa aduk lokacin da suke exchanging saliva.
Ita ma sosai take jin daɗin kissing ɗinta da yake, duk sanda laɓɓansa zasu sauƙa akan nata to baƙaramin feeling takejin kanta aciki ba.
Ahankali yayi ƙasa da hannunsa har zuwa kan mararta, jin yana neman sanya hannunsa acikin jikinta ne, yasanya tasoma ƙoƙarin sauƙa daga jikinsa, sake matseta yayi ƙam ajikinsa, cikin son fitar da ita daga hayyacinta ya tura harshensa acikin kunnenta, ahankali yake sake mata wani irin groaning me daɗi cikin kunnenta, hakanne kuma yasa taƙara sakar masa jikinta gaba ɗaya.
idanunsa ya lumshe, sakamakon yanda yaji hannunsa na zillo acikin jikinta, saboda tsantsi.
Sosai ta soma fita daga hayyacinta, don kuwa yanda yake sarrafa jikinta ya zarce misali, yayinda gaba ɗaya yatsansa dake cikin jikinta ya jiƙe, wasu irin hawaye masu zafine ke fita daga cikin idanunta, inda suke sauƙa bisa ƙuncinta, wanda ita kanta batasan da fitowarsu ba, hasalima batasan hawayen na menene ba.
Saboda shagalan da tayi batasan lokacin da ya rabata da komai nata ba.
cikin matsanancin feeling haɗi da wani irin ciwon mara da ya kawo masa ziyara ya kwantar da ita flat, bakinsa ya ɗaura akan cikinta inda ya shiga bata wasu mahaukatan kiss, gaba ɗaya ya ruɗe, jikinsa har rawa yake, zazzafan groaning yake sakewa, sake ɗagota yayi inda ya ɗaurata akan cinyansa, kansa ya tura cikin wuyanta sosai yake sucking skin ɗinta kamar wanda ya samu sweet. Daidaita jikinsu yayi tare da lumshe idanunsa.
Itama rumtse idanunta tayi da ƙarfi tare da buɗe bakinta so take tayi ihu, ganin haka yasa da sauri ya haɗe bakinsu waje ɗaya, yayinda yasa hannayensa ya sake hugging ɗinta, cikin zaucewa haɗe da fitar hayyaci, ya zare bakinsa daga cikin nata inda yasaki wani irin groaning mai ƙarfin gaske.
Alokacinne tasamu daman fashewa da wani irin kuka, wanda ya bayyana tsananin zafi da raɗaɗin da takeji, wani ihun takuma sakewa alokacin da yake ƙoƙarin ratsa cikin jikinta, gaba ɗaya jikinta ya ɗauki rawa, wani irin masifaffen tsoron sane ya cika ranta, gefe guda kuwa ga wani zafi na Musamman da ke ziyartar brain ɗinta.
Ya zauce yakuma fita cikin hankalinsa, idanunsa gaba ɗaya sun rufe, haka yakejin wani irin daɗi na ratsa gaba ɗaya jikinsa, sosai yasake zaunar da ita ajikinsa, inda yashiga bata lafiyattun kiss kamar wani wanda zai cinyeta haka yakeyi, sam tanemi bakin kuka ta rasa, saboda ya sanya laɓɓansa duka biyu ya rufe bakinnata, zazzafan numfashi kawai yake sake mata akan fuskarta, zafin da takeji ne yasanyata sanya haƙoranta ta ciji lips ɗinsa, ɗan ƙaramin ƙara yayi tare da sake shigewa jikinta, kuka ta fashe dashi, tare da sanya hannunwanta duka biyu ta yaƙushi fatan jikinsa da ƙarfi, amma ko gizau kamar wanda ta yagi dutse, sake matseta yayi yana sakin wani zazzafan numfashi mai haɗe da groaning, wanda ke bayyana tsananin shauƙin dayake ciki, kukan da takeyi ne yasanyashi ɗan tsagaitawa ɗago idanunsa wanda basa gani sosai yayi ya kalleta, ahankali ya kwantar da ita tare da yi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa, fuskarsa ya kusanto daidai da nata, cikin wani irin yanayin da yake jin kansa aciki ya tura lips ɗinsa cikin bakinta, harshenta yakamo inda yasoma yi mata wani irin suck, kana ya ɗaura hannunsa akan ƙirjinta,
Tuni sheshsheƙan kukanta ya ɗauke, samun kanta tayi acikin wata irin duniya ta daban, wanda daɗinta ya zarce misali.
Kwanciya yayi akanta, ahankali yake ratsa cikin jikinta, wani irin abune ke ratsa gaba ɗaya jikinsu su duka biyun, daga wani ɓangare zafi takeji, saidai kuma amma daɗin da takeji yafi zafin yawa, sannan alokaci guda abun ke sarrafawa ƙwaƙwalwarsu, inda atake brain ɗinsu ke watsawa gangar jikinsu, yanayin da suke samun kansu aciki, wanda har yasa RAJ yakasa controlling kansa.
Sake shigewa cikin jikinta yayi lokaci guda yasaki wani irin groaning, me ɗauke da amo, take kuma saiga wasu irin hawaye masu zafin gaske sun silalo daga cikin idanunsa, sosai ɗumin cikin jikinta ke neman mantar dashi sunansa, da kuma wayeshi, harma da duniyar da yake, sam yakasa controlling kansa, ahankali ya zura harshensa cikin kunnenta, yanayin yanda yake sarrafa harshensa acikin kunnen nata yasata ƙara sakar masa jikinta, bazatace batajin zafi ba, saidai wannan zafin tafe yake da wani irin sinadari mai wahalar fassaruwa, ita kanta ayanzu takasa tantance me takeji, saidai tayi imani wani abu wanda ƙarfinsa ke iya zautar da tunani yana nema ya rinjayi zafin da takeji ajikinta.
Sosai a'l'amarin na Sooraj yasoma fin ƙarfinta, ita kanta bazata iya tantance wani irin groaning yakeyi ba,saboda tunda take aduniya bata taɓajin groaning irin wanda yakeyi ba, yanayin abu kamar zautacce.
Numfashinta ne yasoma ƙoƙarin ɗaukewa gaba ɗaya, alokacin da ya soma sucking ɗinta, bazata iya jurewa ba, tanajin kamar kanta zai fashe, bazata iya jure yanda yake tsotse cikin jikinta ba, tanajin kamar zata shiɗe, hakanne yasa ta sakar masa kuka irin na fitar hayyaci, sam kukanta baisa yadaina abun da yakeyi ba, itakuwa Zieyaderh da gaske ta shiɗe, saboda da ƙyar take iya fusgo numfashinta, bata taɓayi ba, batasan ya daɗin abun yake ba, saboda haka brain ɗinta baikai ɗaukan wannan daɗin da yakeson jiyar da ita ba, ahankali ya ɗan janye bakinsa, sake shigewa cikin jikinta yayi, hakan kuwa yayi daidai da ɗaukewar numfashinta, take komai najikinta ya daina motsi, haka idanunta suka rufe ruf, bayacikin hayyacinsa, ba kuma ya tare da nutsuwarsa, saboda haka baisan da cewa tadaina motsi ba,
Shikansa bai iya tantance wanene shiba sai aranan, koda wasa bai taɓa tunanin ƙarfin lafiyar daya samu har takai haka ba.
Cikin matsanancin shiɗewa haɗi da zaucewan da yayi ya kwanto gaba ɗaya jikinta, sosai jikinsa ke rawa, bakinsa ya ɗaura adaidai saitin kunnenta, cikin wani irin yanayi dake bayyanar da fitar hayyacinsa a fili, ya sakar mata wani irin zazzafan numfashi haɗi da nishi, hugging ɗinta yayi sosai tare da ƙara shigewa cikin jikinta, wasu irin kiss yake yi mata, wanda da ace tana cikin hankalinta babu abun dazai hanata zaucewa, dan kuwa adaidai wannan lokacin duk wani zafi da takeji sai ya kau. Kwantar da kansa yayi akan wuyanta tare da lumshe idanunsa, still wasu hawaye ne suka fito daga cikin idanunsa, inda suka sauƙa akan skin ɗinta.
Ajiyar zuciya yake sauƙewa akai akai, tare da ƙara shigewa cikin jikinta kamar wani ƙaramin yaro.
Jikinsa gaba ɗaya rawa yake, babban blanket ɗin dake aje gefen gadon ya jawo tare da rufa musu ya rufe gaba ɗaya jikinsu, sam yamanta dacewa itaɗin ƙaramar yarinya ce, hakan yasa yasake mata gaba ɗaya nauyinsa akan jikinta, bakomai ke zautar dashi agame da ita ba kamar fitinannen ƙamshin turarenta, sosai yakeson ƙamshin, har idan yanajin ƙamshin jiyake ajikinsa kamar yayita sucking skin ɗinta.
Aƙalla 15 minute ya ɗauka yana huce gajiyar da yayi ajikinta, ɗago kansa yayi ahankali ya kalleta, ƙirjinsa ne ya buga da ƙarfi, sai alokacin ya lura da cewa babu alamar fitar numfashi atattare da ita ba, atsorace yakai hannunsa kan hancinta, shiru haka yaji babu alaman tana shaƙan numfashi, hannunsa yasanya ya dafe forehead ɗinsa, cikin ruɗewa yace.
"Oh My God.'' da sauri ya yaye blanket ɗin inda ya ɗauketa yasata cikin jikinsa, kaitsaye ya nufi toilet da ita.
Tana ajikinsa ya haɗa musu ruwa acikin jakuzzie mai matsanancin ƙamshi, yana rungume da ita haka ya shiga cikin babban jakuzzien ya kwanta, wani irin ƙatuwar ajiyar zuciya ta sauƙe alokacin da ɗumin ruwan ya gama kama jikinta, take numfashinta ya daidaita, ahankali ta buɗe idanunta wanda sukayi luhu luhu dasu, cikin 2 second gaba ɗaya abun daya faru ya dawo cikin brain ɗinta, azabure ta yunƙura zata tashi, cikin hanzari ya riƙo waist ɗinta.
Idanunta taɗan waro tana masa kallon tsoro.
Cikin yanayin haɗe fuska, wanda idan yayi yake ƙarawa fuskarsa kyau yace.
"Shall we?"
Da sauri ta girgiza kanta tare da fashewa da kukan shagwaɓa, murya na rawa tace.
"No!."
Murmushin gefen baki yayi tare da ɗage mata giransa ɗaya, sosai yanda ya hango tsoro akan fuskarta ya bashi dariya, saidai kuma yin dariya sakaka bata ɗaya daga cikin ɗabi'unsa, yafi ganewa murmushi, murmushin ma ba ko yaushe ba.
Jawota jikinsa yayi tare da kwantar da ita akan faffaɗan chest ɗinsa, ahankali yake typing bayanta, kasancewar ruwan nada ɗan ɗumi sannan gefe guda kuwa ga yanda yake shafa bayanta, yasa hakan sosai keyi mata daɗi, luf ta kwanta ajikinsa, tun tana fitarda sheshsheƙan kuka har wani irin kasala da bacci suka kawo mata ziyara.
Shima lumshe idanunsa yayi tare da ɗaura kansa bisa kafaɗanta, sama da mintuna 15 suka ɗauka ahaka, tuni wani bacci mai daɗi ya ɗauketa, sai ajiyar zuciya kawai take sauƙewa, tana me fitar da numfashi slowly.
Ahankali yaɗan zameta daga jikinsa, jingina bayanta da jikin jakuzzie'n yayi, tare da fita acikin jakuzzie'n, wanka yayi, kana ya tasheta itama tayi, sai shagwaɓa kawai take ta zuba masa, shidai idanu kawai ya zuba mata, don sam baya taɓa gajiya da kallonta, akasalance tajawo wani towel ta ɗaura ajikinta, Cikin yanayi na shagwaɓa haɗi da magagin baccin dake fusgarta, tasoma tafiya ahankali aƙoƙarinta nason fita daga cikin toilet ɗin batare da tayi aune ba, ta buga kanta ajikin bango, ɗan ƙara ta sake tare da sakin kuka, zip ɗin wandonsa ya zuge, tare da ƙarasowa gareta ɗagota yayi zuwa jikinsa inda ya buɗe ƙofar bathroom ɗin ya fice.
Kwantar da ita yayi akan gado tare da ƙarasawa gaban drawer, wata light purpule nighty gown ya zaro wanda gaba ɗayan jikinta ya kasance net ne, ɗagota yayi daga kwancen da take tare da sanya mata rigan ajikinta, maida ita yayi ya kwantar kamar ƴar ƙaramar yarinya tare da rufa mata blanket, zama yayi agefen gadon tare da jawo laptop ɗinsa yaci gaba da aikinsa, yayinda hakanan yakejin wani irin nishaɗi cikin ransa.
Sama da awa ɗaya ya ɗauka yana danna laptop ɗin kafun daga bisani ya rufe laptop ɗin, light off yayi na hasken ɗakin tare da hawowa kan gadon, tuni bacci yayi mata daɗi har takai ga nighty gown ɗinnata ya tattare gefe, yayinda santala santalan cinyoyinta suka bayyana, hannunsa yakai jikinta inda ahankali ya zare rigar, kwanciya yayi tare da jawota jikinsa, ya rufe gaba ɗaya jikinsu da blanket, daddaɗan ɗumin jikinta ne ke ratsa nasa jikin, hakan yasa yaƙara hugging ɗinta sosai, sakamakon haɗewar da ƙirjinsu yayi waje ɗaya, yasanya har cikin jikinsa yakejin wani irin feeling nataso mai, itama acikin bacci tajita cikin daddaɗan jikinsa, take taƙara shige masa tana me sake maƙalewa ajikinsa, kiss yayi mata akan forehead ɗinta, kana ya lumshe idanunsa, jin soyayyarta yake na ratsa jini da jijiyansa, wani irin zazzafan ƙaunarta yakeji, baisan yaushe ne kuma tayaya yafara sonta ba, saidai yayi imani cewa itace mahaɗin rayuwarsa, sannan itaɗin kamar numfashine agaresa, duk randa yakasance babu ita to tabbas babu numfashinsa.
Cikin mintuna ƙalilan wani daddaɗan bacci ya ɗaukesa.
Ƙiran sallan asuban fari akan kunnuwansa, ahankali ya buɗe idanunsa, inda ya sauƙesu akanta, baccinta take sosai yayinda ta ɓoye fuskarta acikin ƙirjinsa, ɗan janye jikinsa yayi tare da ƙara gyara mata kwanciya, ahankali ya zuro da ƙafafunsa ƙasa daga kan gadon, kaitsaye bathroom ya wuce inda yasakarwa kansa shower, yana gama wanka ya ɗauro alwala.
Koda ya fito wani long jeans ya sanya, tare da ɗaura wata black t-shirt akai, turarensa mai sanyin ƙamshi ya fesa, ahankali ya murɗa handle ɗin ƙofar ya fice, kaitsaye ya nufi masallaci.
6:00 am daidai alarm ɗin dake gefen gadon yasoma ƙara, akasalance ta buɗe idanunta tare dakai hannunta takashe alarm ɗin, tashi tayi zaune tare dakai dubanta makwancinsa, ganin babushi yasanyata lumshe idanunta, ahankali sassanyan ƙamshinsa dake tashi ajikinta ke shiga hancinta, nighty gown ɗinta dake gefe tajawo ta sanya, sam bacci bai isheta ba, gawani uban ciwo da jikinta keyi, saida tayi wanka kafun ta ɗauro alawala, koda ta fito wata brown ɗin jallabiya irin ta mata ta sanya, hijab ta ɗaura akai kana ta tada sallah, koda ta idar da sallan bata tashi akan sallayan ba saida tayi azkar, komawa kan gadon tayi ta duƙunƙune tare da rufawa kanta blanket, har yanzu kalmarnan ta
"I love you!" Da ya furta mata nayi mata yawo acikin ƙwaƙwalwarta, lumshe idanunta tayi tana mejin sabon ƙaunarsa na ratsa jiki da jininta, sannu ahankali moment ɗinsu na daren jiya ke dawowa cikin brain ɗinta, haka ta dinga sauƙe ajiyar zuciya akai akai, ko cikakkun mintuna goma batayi da kwanciya ba bacci ɓarawo ya ɗauketa.
Tunda yafita baidawo gidan ba sai 7:00 am daidai, yana shiga cikin ɗazin cikin hanzari ya nufi bathroom wanka yayi, kana yafito jikinsa duk danshin ruwa, towel yaɗauka yashiga goge jikinsa, koda ya gama body lotion ɗinsa ya shafa, cumb yasanya ya taje lallausan tarin gashin kansa, lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa kuwa dama koda yaushe akwance take luf, ga wani irin shinning da take, kasancewar bakaɗan ba ake kashe mata kuɗi, wajen sayen mayukan da zasu gyarata.
Body spray ya fesa ajikinsa inda ya ƙarasa gaban makeken sif din da yake ajiye duk wani suit ɗinsa, wani haɗaɗɗen suit black colour ya ciro, wandon irin pencil ɗinnan ne, sai kuma long sleeve ɗin ciki da ta kasance fara ƙal, ƙarasawa gaban mirror yayi inda ya ɗaura black colour necktie awuyansa, koda ya ɗaura black suit akan long sleeve ɗin sosai yayi kyau, wasu tsadaddun takalma ƙiran company'n Italy toms ya sanya aƙafafunsa, sosai yayi kyau, tare da ƙara wani kwarjini da burgewa, komai na jikinsa shinning yake, kama daga kan suit ɗinsa harzuwa kan lallausan gashin kansa.
Ahankali ya taka zuwa jikin gadon, hannunsa yasanya yaɗan yaye blanket ɗin da ta rufe jikinta dashi.
Sunkuyo da kansa yayi inda ya bata wani kyakkyawan kiss akan forehead ɗinta, hannunsa yasa yaɗan shafi gefen fuskarta, sake jawo blanket ɗin yayi ya rufe mata jikinta, jakar laptop ɗinsa dake kan bedside ya ɗauka, cikin takunsa mai ɗauke da nutsuwa ya murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin ya fice.
Cikin nutsuwa ya fito daga part ɗin nasu yana me duba tsadadden wrist watch ɗin dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa.
Sam baikula da Oummu dake zaune cikin falon ba, har yakai bakin ƙofar fita daga cikin falon, Oummu taƙira sunanshi cikin sanyin murya.
Tsayawa yayi da tafiyan tare da ɗan juyowa ya dube ta.
Cikin kulawa Oummu tace.
"Harkayi warkewan da zaka fara fita wajen aiki? jiya jiyannan fa aka sallamoka daga asibiti, ai dai kabari ka huta."
Fuska yaɗan kwaɓe tare da cije laɓɓansa, akasalance yace.
"Am okay."
Murmushi kawai Oummu tayi domin tasan yayi hakanne don kawai ya katse maganan da takeyi, duk da cewa ita ta haifesa amma har yau tana mamakin halin miskilancinsa, tarasa wani irin murɗaɗɗen mutum ne shi, magana ma wahala takeyi masa.
Ganin yana ƙoƙarin fita daga cikin parlour'n ne yasanya tayi saurin cewa.
"Ya maganan makarantar Zieyaderh? kafasan yanzu ne yakamata ace tabada himma akan karatunta, saboda yanzu suke S.S , yanzune kuma karatun nasu yaɗau zafi."
Ɗan jim yayi tare da lumshe idanunsa, hannunsa ɗaya ya zura acikin aljihun wandonsa, cikin halinshi na rashin sabawa da yawan magana yace.
"Bazata sake zuwaba nacireta."
Idanu Oummu tazaro tare da cewa.
"Kacireta kuma?"
Kansa ya gyaɗa mata alamar "Eh."
duban agogon hannunsa yayi tare da cewa.
"Lesson teacher zaizo yana koya mata agida, then zatayi WAEC examination s S.S 2."
Ɗan jinkirtawa da maganan yayi kana yace.
"Zan sama mata addmission a Nile University."
Ajiyar zuciya Oummu ta sauƙe tare da cewa.
"Amma Sooraj me zai hana ka...."
Da sauri yasake kwaɓe fuska, kamar wani ƙaramin yaro wajen sakalci yace.
"Oummu pleaseeeee!!..." Yaƙare maganan yana meyi mata nuni da agogon hannunsa.
Tun kan tasake cewa wani abu ya fice daga cikin falon.
Murmushi kawai Oummu tayi tare da komawa kan kujera ta zauna, aranta tana tunanin halin ɗan nata, shi komai bayaso, bayaso ayi masa magana mai tsawo, haka kuma bayaso shima yayi, saidai har aƙasan zuciyarta tana cike da farinciki, musaman ma yanzu da ta hango zallan kwanciyar hankali haɗi da jin daɗi acikin ƙwayan idanunsa, wanda dama tsawon shekaru haka take fata.
***
Sauri sauri haka take zura kaya ajikinta, cikin ɗoki da zaƙuwan son ganin fuskar mahaifinta da akace mata yazo, tana gama zura doguwar rigan data ɗauko ta zura hijab, da sauri tasanya flat shoe aƙafanta, Kana tafice daga cikin ɗakin. kaitsaye BQ ta nufa, da sallama ɗauke abakinta ta ƙarasa cikin babban falon, nan ta iske Babanta, dakuma Inna Ma'u, haɗi da Oummu dake zaune can gefe dasu, yayinda aka cika musu gabansu da kayayyakin ciye ciye dasu drinks,
fuskarta ɗauke da tsananin farinciki taƙarasa wajen mahaifin nata, har ƙasa ta durƙusa tagaishesa, inda ya amsa mata fuskarsa ɗauke da fari'a, shima sosai yaji daɗin ganin ƴartasa, nan tagaishe da Inna Ma'u wacce keta tsuru tsuru da ido.
amaimakon Inna Ma'u ta amsa sai kawai tasaki kuka, baki Zieyaderh da Oummu suka buɗe suna kallon ikon Allah. Cikin sheshsheƙan kuka tace..
"Dan Allah Zieyaderh kiyafemin, haƙiƙa nasan na cutar da rayuwarki, haka kuma ban kyauta miki ba, saidai kuma nayi nadama dan Allah kiyi haƙuri!." Takare maganan tanajan majina.
Murmushi Zieyaderh tayi tare da cewa.
"Bakomai Inna Ma'u, ni dama ban riƙeki da komai ba, kuma na yafe miki."
Cikin jin daɗi Inna Ma'u tace.
"Nagode Allah yayi miki albarka.
Nan Zieyaderh ta dubi mahaifinta inda tace.
"Baba ka ɗansha koda ruwane mana."
Ae ma kafun yai yunƙurin cewa wani abu, tuni Inna Ma'u tajawo bowl ɗin dake cike da apples ta ɗau ɗaya tare da kaiwa bakinta, bata gama tauna nabakinnata ba taƙara gabzan wani, hannu tasa tajawo wani babban bowl dake cike da dambun nama, nanfa ta dumbula tare da kaiwa bakinta, (Like Amjad ƙawata, lokacin da tazo gidana kwaɗayin nama. Lol)
Murmushi kawai Zieyaderh tayi tare da girgiza kanta, cikin ranta tace tabbas mai hali baya fasa halinsa.
Oummu kuwa dariya Inna Ma'un ta bata, hakanan sha'anin na Inna Ma'u ke bata dariya, miƙewa tsaye tayi tafice daga cikin falon, tayi hakanne kuma