Author : Maman Teddy Category : Romance
faɗaɗa fari'arta.
Cikin ladabi haɗi da girmamawa Zieyaderh tayi ƙasa da kanta tare da durƙusawa har ƙasa tagaida Oummu'n, fuska ɗauke da murmushi haɗe daso da kuma ƙauna Oummu ta jawota, tare da zaunar da ita akan kujeran da take.
Cikin kulawa Oummu ta tambayeta jikinta.
"Dasauƙi."
Tabawa Oummu'n amsa murya asanyaye, ƙarasowar Aunty Muhibbat wajen yasanyata sauƙowa daga kan kujeran cikin girmamawa tagaida Aunty Muhibbat ɗin.
Fuska asake Aunty Muhibbat ta amsa mata tare da cewa.
"Yanzu nake shirin kai muko break fast, sai kuma gaki kin fito, wa yace miki amarya tana zuwa gaisuwa? ae saidai azo agaisheta."
Mumushi Zieyaderh tayi cike dajin kunya tayi kasa da kanta, basket din abincin Aunty Muhibbata tamiƙo mata tare da cewa.
"Idan kina buƙatar wani abu waya kawai zakinayi amma kizauna aɓangarenki kinji, nan ɓangaren Oummu ne saboda haka sai angayyaceku kafun kuzo!." Cikin sigar wasa Aunty Muhibbat taƙarishe maganan.
Wani irin kunyane yasake rufe Zieyaderh, Oummu kuwa murmushi kawai tayi, karɓan basket ɗin tayi inda tamiƙe asanyaye ta nufi ƙofar dazai sadata da ɓangaren nasu,
da kallo Aunty Muhibbat ta rakata, aranta tana me ƙissima abubuwa da yawa, hakanan jikinta yafara bata wani abu dangane da SOORAJ, duk da cewa tunanin nata yayi gaggawa, amma dai tabbas zuciyarta nayi mata wani zargin na daban, lumshe idanunta tayi aranta tana cewa.
"Ya Allah Kasa kada tunanina ya zama gaskiya."
Hira suka shiga ɗan taɓawa kaɗan kaɗan ita da Oummu.
Itakuwa Zieyaderh tana shiga falon nasu aje basket ɗin tayi, inda ta zauna akan ɗaya daga cikin royal chairs ɗin da suka ƙawata tsakiyar falon, kasancewar bata wani jin yunwa sosai hakan yasanya bataci abincin ba, idanunta ne suka sauƙa akan wani haɗaɗɗen hotonsa wanda ke saƙale ajikin bango, sosai hoton yayi kyau yayinda aka sirrantashi cikin wani glass mai tsada, ahankali tashiga takawa harta ƙarasa inda hoton yake, idanunta ta tsurawa hoton tare da sakin wani murmushi, ahoton sanye yake da army jeans black and black t shirt, yayinda yasanya wasu kyawawan combat shoe suma kalan baƙaƙe aƙafansa, yanayin tsayuwar da yayi acikin hoton, yasanya shi yin kyau sosai, murmushi taƙarayi tare da kai hannunta daidai saitin bakinsa, sosai murmushin dake ɗauke akan fuskarsa ta ƙara bayyana tsantsar kyawunsa.
"Kafi kyau idan kana murmush!."
Tafaɗi maganar acikin zuciyarta, sai dai abun da bata sani ba shine maganartata tafito fili, ahankali tasanya hannunta ta shafo kan kyakkyawar fuskarsa, aranta tace.
"Kai ɗin na dabanne! babu wani ɗa namiji dazai gwada maka komai, koba kyauba kana da abun da sauran maza basu dashi."
Lumshe kyawawan idanunta tayi tare da ɗan matsawa daga jikin hoton, juyowan da zatayi idanunta suka faɗa cikin nasa idanun, ƙirjinta ne taji yaɗan buga, cikin yanayi na ɗanjin kunya tayi ƙasa da kanta, shima ɗauke idanunsa daga kanta yayi tare da raɓawa ta gefenta ya wuce, ƙasa ƙasa tabi sa da kallo harya fice daga cikin falon, sosai yayi kyau cikin ssbuwar shigar daya kuma sauyawa, lumshe idanunta tayi tare da komawa cikin falon ta zauna, luf tayi akan kujera tana mejin wani irin tsananin shauƙi na ratsa gaba ɗaya jikinta, wani irin abu takeji ajikinta wanda batasan dame zata ƙirasa ba, tanajin gaba ɗaya tsikar jikinta na mimmiƙewa, haka tayita juyi akan kujera daga ƙarshe bacci ya ɗauketa batare da ta shiryawa hakan ba.
Gyara zama Mas'oud yayi tare da duban Sooraj wanda ya sunkuyar da kansa ƙasa, ɗago idanunsa yayi ya kalli Dr.Waleey, cikin yanayin dake nuna damuwa akan fuskarsa yace.
"Idan har kuma kun gazo gano matsalar RAJ, hakan nanufin kenan sihiri ne ko kuna shafan aljanu."
Murmushi Dr.Waleey yayi tare da girgiza kansa, cikin son kwantar musu da hankali yace.
"Sam ba asiri bane bakuma shafar aljanu bane kamar yanda kayi tunani, sau dayawa Allah kan jarrabi bawansa ta ɓangarori daban daban, wata jarrabawar abayyane take wata kuwa takan zuwa aɓoye, sannan acikin gaba ɗaya mutanen duniya babu wani wanda ya isa ya gujewa ƙaddararsa, me kyu ko akasinta, Ƙarfin ikon Allah ya wuce tunani, tayanda zai iya jarrabanka da komai, haƙiƙa Allah na jarraban bawansa da jarabawa mafi girma, sau dayawa kuma idan Allah ya jarrabi bawa da jarrabawa mafi muni sai hankalin wasu daga cikin mutane ya gushe, har ta kaisu ga mantawa da ƙarfin ikon Allah, Idanunsu kan rufewa, sukan dage akan cewa asiri akaiwa mutum, bayan kuma babu wani wanda yayi masa asiri jarrabawace kawai daga Allah!."
Ɗan numfasawa yayi tare da shafa sumar kansa, kallon Sooraj yayi da kyau, cikin tsananin tausayin Sooraj ɗin da yakeji yaci gaba da cewa.
"Haƙiƙa kai ɗin maitawakkaline, sannan kuma kana da ƙarfin imanin riƙo da ƙaddara, tabbas jarabawar da Allah ya ɗaura maka mai matuƙar girmace, bakowani Namiji bane zai iya juran rufe sirrinshi tare da fawwalawa Allah Lamuransa kamar yanda kayi ba, Baka da matsalan komai Sooraj, kuma kaima watarana Insha Allah zaka zama cikakken Namiji mai lafiya, watarana kai da kanka zakayi mamakin kanka, Insha Allahu bazaka taɓa tabbata ahaka ba!." Dr.Waleey yakai ƙarshen zancen cikin tausasa murya.
Ajiyar zuciya Mas'oud yayi cikin sanyi yace da Dr.Waleey
"Tayaya?"
Still murmushi Dr.Waleey yayi, zamansa ya gyara da kyau, tare da gyara zaman glass ɗin dake idonsa.
"Tabbas zai iya zama cikakken namiji kuma lafiyarsa zata iya dawowa ako da yaushe, zai iya samun sauƙi idan har ya kawar da duk wani tunani tahanyar sarrafa matarsa koda ko bayajin daɗi."
Shiru yayi kana yacigaba da cewa.
"Kusanci da mace zai iya daidaita komai, sannan yawan raɓan mace zai iya rage masa kaso 30 acikin 100 na matsalar dayake tattare da ita."
Sake kallon Sooraj da haryanzu kansa ke ƙasa yayi cikin lallami yace.
"Ka gwada jarrabawa Sooraj, domin lafiyarka abun buƙatace agareka, Namiji baya taɓa zama ingarma kuma jajirtacce, harsai yakasance yana iya biyawa matarsa buƙata, haƙiƙa nasan cewa kaiɗin gwarzone, saidai kuma irin wannan rashin lafiyan taka zata iya haifar da babban matsala arayuwarka, idan ka gwada za a dace insha Allah, matsalace da ka soma jinta ajikinka tun shekatu 8 da suka wuce, bada ita aka haifeka ba saboda haka zaka iya, watarana kuma zakayi mamaki."
Lumshe idanu Mas'oud yayi tare da buɗesu alokaci guda, kallon Dr.Waleey yayi tare da basa hannu sukayi musabaha, cikin ɗan sukunin da ya samu acikin ransa najin cewa amininsa zai samu lafiya yace.
"Mungode sosai doctor!."
Nan sukayiwa Dr.Waleey sallama, shidai Sooraj ƙala baice daga bakinsa ba har suka bar cikin asibitin, hasalima wani irin abune yaji ya toshe masa maƙoshi.
Tunda suka shiga mota babu wanda yace da ɗan uwansa wani abu, agaban tangamemen gate ɗin gidansu Sooraj ɗin, Mas'oud yayi parking motar.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da kallon Sooraj wanda yajingina bayansa da jikin kujeran motar.
Cikin kulawa Mas'oud ya ƙira sunansa.
"RAJ!."
Ɗago idanunsa wanda suka ɗan soma sanja launi Sooraj yayi ya kallesa.
Idanu Mas'oud yaɗan lumshe cikin son samawa Sooraj ɗin nutsuwa yace.
"Tabbas nayarda, kamar yanda Dr.Waleey yace idan ka jarraba zaka iya, please RAJ ka jarraba."
Murmushin dayafi kuka ciwo ne ya bayyana akan fuskar Sooraj, cikin cool voice ɗinsa yace.
"Ƙaddara itace wacce tarigayi fata Mas'oud, kamar yanda Dr.Waleey ya faɗa hakane, ƙaddarata tana da girma sosai, banso shigowarta cikin rayuwata ba Mas'oud, saboda nafi kowa sanin menene illata, bazan amfaneta dakomai ba, sannan aurena yazama laluri agareta, aurena zai kashe mata ƙuruciyarta zai kuma kashe mata lokacinta, anayin aure ne don aji daɗi akuma raya sunna, bazan taɓa iya jiyar da ita wannan daɗin ba Mas'oud, saboda ina ɗauke da Nakasa." Ɗan tsagaitawa yayi da maganan, still murmushi yayi tare da lumshe idanunsa, cikin sanyin murya yace.
"Kasan yanda nakeji akanta kuwa Mas'oud? Bansan daliliba amma kowani bugun zuciyata da tunaninta yake tafiya, Inajinta awani ɓangare na jikina, tayaya zan cutar da yarinya ƙarama kamarta? duk wata mace indai bata kasance marar lafiya ba tabbas nasan tana buƙatar Namiji akusa da ita, Ni nakasance saɓanin tunanin mutane, bazan amfaneta ba." Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da ɗan cije laɓɓansa, yanzun kam sosai rauni ya bayyana akan kyakkyawar fuskarsa, tunda yake bai taɓajin ciwo da ɗacin rashin kasancewarsa lafiyayyen namiji ba sai yau, dama irin wannan ranan yaketa gudu, shiyasa ya keɓe rayuwarsa daga sha'anin mata, irin wannan raunin yake gujewa kansa shiyasa ya nesanta kansa da soyayya, gashi duk iyaka gudunsa ranar ta riskesa, ɗago idanunsa yayi ya kalli Mas'oud wanda ƙwalla suka cika idanunsa tab, murmushin daya sanya hawayen dake cikin idanunsa gangarowa yayi tare da cewa.
"Zanyi abun daya dace Mas'oud!."
Yana kaiwa nan azancensa ya buɗe murfin motar ya fito, Da kallo Mas'oud ya bisa harya buɗe tangamemen gate ɗin gidannasu ya shige, hawayen dake cikin idanun Mas'oud ne suka samu daman gangarowa waje, wani irin tausayin abokinnasa yakeji, cikin sanyin jiki yaja motarsa yabar ƙofar gidan.
Tsaye take agaban dressing mirror, wani haɗaɗɗen humra wanda Hajiya Arabi ta bata, take shafawa ajikinta, gaba ɗaya ko ina dake cikin ɗakin ya cika da ƙamshin humra'n nata,
gaba ɗaya ta shagala da abun da takeyi, sanye take da bathrobe pink colour ajikinta, wanda ya tsaya iyaka cinyarta, kunce igiyan bathrobe ɗin tayi tare da ɗan zamesa ya sauƙa zuwa kan ƙugunta, humra tashiga shafawa akan ƙirjinta har zuwa kan kafaɗunta, sam ta manta da cewa ma aɗakinsa take, gaba ɗaya ta saki jiki, daga gefe guda na zuciyarta kuwa, mamakin ɗaukewan period ɗinta take, don yau kwata kwata kwanansa ɗaya amma ya ɗauke, baikuma taɓa yi mata haka ba, ahankali ya murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin ya shiga, tsaye yayi ajikin ƙofar yana me ƙare mata kallo tundaga sama har ƙasa, santala santalan legs ɗinta dake ta shinning ya kalla, kana ya sauƙe idanunsa akan bayanta wanda ya matuƙar fidda shape ɗin gefe da gefen cikinta, yayinda fatar bayan nata ke shinning tana fidda wani irin ƙyalli, lumshe idanunsa yayi ahankali ya soma takowa zuwa gareta, sam batasan da shigowarsa cikin ɗakin ba, gaba ɗaya hankalinta yayi nisa wajen rufe kwalban humran dake hannunta, taku ɗaya ne kacal ya rage atsakaninsu, tsayawa yayi, yayinda sosai ƙamshin da jikinta ke fitarwa yayi masa daɗi, ɗan lumshe idanunsa yayi, hannunsa dake rawa yakai kan fresh skin ɗin dake tsakiyar bayanta.
Azabure Pharouk yayi wurgi da laptop ɗin dake hannunsa, wani irin tuƙuƙin baƙinciki da ɓacin rai ne suka cika idanunsa har suke neman rufe ganinsa, jikinsa ne ya ɗauki rawa tamkar mazari, cikin ƙunan zuciya yafara sambatu lokaci guda kuma yasaki wata mahaukaciyar dariya mai cike da ƙeta, abayyane yace.
"Aure ko, hmmm lallai kuwa mu dukanmu zamu rasata, aurenta da kayi bashike nuna cewa ka mallaketa ba SOORAJ! tabbas kashiryawa rashinta daga yau zuwa sauran ranaku masu zuwa."
(kuyi haƙuri two days bana baku updated da wuri, insha Allah yanzu zannayin ƙoƙarin baku update akai akai saboda inason nima na ƙare labarin soon!)
*Vote*
*and*
*Comment*
fatymasardauna
*Vote*
*and*
*comment*
fatymasardauna
*Vote*
*and*
*comment*
fatymasardauna
*Vote*
*And*
*Comment*
fatymasardauna
Dedicated To My Life (Sardauna)
WATTPAD
fatymasardauna
romance
Chapter 44
Maimaitawarda marokinzaiyi karaf akunnen sooraj wata mummunarfaduwargaba sooraj yaji saikumayasauke nannauyar ajiyar zuciya yasakiwani kayaceccen murmushi wandashikansa baisan ma anar yinsaba yadaiji tamkar ansaukemasa wanidutsene akan kirjinsa.......................✍️nagajizanhutakuyi godiya kunji
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SOORAJ !!!*
*Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My life Sardauna*
*Wattpad*
@fatymasardauna
#hearttouching
*Chapter 48*
Wani irin zazzafan numfashi ya fesar, tare da sake kamo labb'anta na ƙasa yaɗan tsosa, numfashinsa ne yasoma ƙoƙarin sarƙewa, yayinda ƙirjinsa ke dukan uku uku, gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa, haka yakejin kansa na sarawa.
Wasu irin zafafan hawaye ne suka cika idanunta, ayayinda suke gangarawo izuwa gefen fuskarta, wani abu takeji na musamman acikin jikinta,
jitake kamar zata shiɗe, yayinda wasu irin baƙin abubuwawa ke yawo acikin sassan jikinta, tanajin kamar zata zauce.
Hannunsa ya ɗaura adaidai saitin zip ɗin rigar dake jikinta, ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar, sauƙan da lallausan tafin hannunsa sukayi, akan lallausan skin ɗinta ne, yasanyata sauƙe wata irin ajiyar zucia me karfi, sake ƙara shigewa cikin jikinsa tayi, yayinda daddaɗan ƙamshin turaren sa ke ƙara hura mata wutar sha'awar dake damunta, sannu ahankali, ɗumin bakinta yasanyashi jin wani iri ajikinsa, sake lumshe idanunsa yayi, cikin wani irin yanayin dake fusgarsa, yashiga sucking tongue ɗinta ahankali.
Wani irin sabon abune ke tasowa Zieyaderh, wanda yasanya har takejin kamar numfashinta na koƙarin ƙwacewa, bakomai ya haifar mata da hakan ba kuwa face yanda tausassun lips ɗinsa ke kokari wajen sarrafa tongue ɗinta, wani abune ke tsarga mata har cikin tafin ƙafarta, kamar yanda take ƙoƙarin fusgo numfashinta, wanda ke ƙoƙarin ƙwacewa, hakannne shima ya kasance a bangarensa, lokaci guda idanunsa suka cika da wasu irin k'walla, ahankali yasoma janye bakinsa daga cikin nata, wani irin numfashi mai zafi ya fesar, alokacin dayake zare bakinsa daga cikin nata, sake ɗagota jikinsa yayi, fuskarsa yakawo daidai saitin tata fuskar, bakinsa dake ɗauke da danshin saliva, yakai kan forehead ɗinta inda ya manna mata wani zazzafan kiss,
wanda taji sanyinsa har cikin jikinta, forehead ɗinsu ya haɗe waje guda, wasu irin zafafan hawaye ne suka sauƙo daga cikin idanunta, sosai yaƙara mata wutar sha'awa, saidai kuma awannan karon ba iya zallan sha'awa bane ke damunta, wani irin azabebben ciwon ƙaunarsa ne ke motsa ta, sam bazata iya jure zafin ciwon So da kuma na sha'awa ba.
Ahankali ya bud'e idanunsa wanda suka kaɗa sukai wani irin ja, innocent face ɗinta ya kalla, kana ƙasa ƙasa ya kalli yanda kyawawan laɓɓanta suka jiƙe da yawun bakinsa har wani shinning suke, ahankali yakai bakinsa daidai saitin idanunta, batare da ta tsammata ba, kawai saijin sauƙan bakinsa tayi akan idanunta, inda ahankali ya shiga tsotse hawayen dake maƙale cikin eye lashes ɗinta, wani irin yaarr! haka taji ajikinta, lokaci daya jikinta ya sake,
ahankali yake yawo da harshensa akan fuskarta ta, cikin wani irin tsananin tausayinta daya rufesa, yashiga ƙoƙarin danne yanayin dayakeji, kansa ne ke barazanan tarwatsewa, yayinda yake masa wani irin masifaffen ciwo, ahankali ya ɗaura laɓɓansa adaidai gefen bakinta, har takai ga yana iya kamo leɓen bakinta na ƙasa, harshensa yasanya rabi acikin bakinta rabi kuwa na bisa harshenta, cikin nutsuwa yake ɗan goga harshen nasa akan lips ɗinta, duka hannayensa yasanya akan kafaɗunta, cikin dauriya yayi ƙasa da rigan jikinta, yayinda yasanya duka hannayensa, akan skin ɗin bayanta yana shafawa, bazata iya jurewa ba, hakan dayakeyi mata tamkar wuta yake ƙara kunna mata, jitake kamar yana tada mata da wani abu acikin jikinta, bazata iya haƙurin jure rashin daddaɗan saliva ɗinsa abakinta ba, wani irin garɗi takeji acikin saliva dinnasa wanda hakan yasanya takejin kamar zata zauce, cikin tsananin shagwaɓa haɗi da ciwon dake nuƙurƙusanta, ta sanya laɓɓanta duka biyu inda ta riƙe tongue ɗinsa, idanunta sun rufe bataji bata gani, gaba ɗaya ta birkice, yayinda tsikar jikinta suka mimmiƙe, ahankali irin na wacce bata taɓa ba, taɗan tsotsi tongue ɗin nasa, sauƙan tausassun laɓɓanta akan harshensa ne, yasanya tsikar jikinsa mimmiƙewa, kana kuma jijiyoyin jikinsa suka fito sukayi raɗa raɗa, lokaci guda yaji mararsa ta daure, daga gefe guda kuwa kansane ke barazanar tarwatsewa, lokaci d'aya wani irin zazzafan zazzaɓi ya rufesa, cikin dauriya da ƙarfin hali yaɗan janyeta daga jikinsa, hannayensa yasanya ya kama duka shoulder ɗinta, jin yanda hannunsa daya riƙeta yaɗauki zafi zau yasanyata buɗe idanunta wanda suka d'an rage girma, gani tayi ya rumtse idanunsa, yayinda yake ta aikin jujjuya kansa, da'alama sosae kannasa keyi masa ciwo, tsorone ya kamata, hakan yasanya takai hannunta, inda ta taɓa jikinsa, zafi zau haka taji tamkar garwashin wuta, cikin wata irin raunanniyar murya tak'ira sunansa, inda tace.
"Ya....ya!."
Idanunsa wanda suka kaɗa sukai ja, kana kuma suka cika da ƙwalla ya ɗan bud'e, ahankali ya kalli cikin idanunta, saurin sadda kanta ƙasa tayi don bazata iya juran kallon yanda cikin idanunsa suka koma ba, infact ma bazata iya jure ganin cikin idanunsa Wanda suke d'auke da ƙwalla ba, cikin wani irin tsananin tausayinta dake cin zuciyarsa yasanya hannayensa duka biyu yajawota jikinsa, hannayensa yasake maidawa kan bayanta ahankali ya kai bakinsa saitin kunnenta, cikin wani irin rikicewa da yayi yatura harshensa cikin kunnenta, ahankali yake yawo da harshen nasa acikin kunnen nata, kana yana me shafa fatar bayanta slowly, ƙasa yayi da ita inda ya kwantar da ita kana shima ya kwanta agefenta, sake matso da ita jikinsa yayi ahankali yake ƙara tura harshensa cikin kunnenta, wani irin ajiyar zuciya take sauƙewa akai akai, gefe guda kuwa hawayen dake fita daga cikin idanunta ne, ke sauƙa akan dantsen hannunsa, sosai hakan da yakeyi mata ya zautar da ita, gaba daya tafara manta duniyar da take, sake shigewa cikin jikinsa tayi, tana me cusa kanta acikin ƙirjinsa, ji take kamar ta koma cikin jikinsa saboda yanda daddaɗan ƙamshinsa keyi mata daɗi, sama da mintuna 15 ya ɗauka yanayi mata haka, zuwa yanzu ko kyakkyawan motsi batayi, sosai zafin zazzaɓin jikinsa ke ƙara turarata, sannu ahankali sanyin jikinta yaɗan soma ratsa nashi jikin, cikin son samawa kansa sauƙi daga tsananin ciwon dayakeji ya ƙara matseta ajikinsa, atare suke fitarda wani irin zazzafan numfashi, hannunsa dake rawa ya ɗaura adaidai kan lafeffen cikinta wanda yake kamar zai haɗe da bayanta, yanayin yanda yake shafa fatar cikin nata ne yasanyata sakin jikinta, ahankali sheshsheƙan kukanta ke tashi, jin yanda take fitar da sheshsheƙa ne yasanyashi kamo laɓɓanta, ahankali yashiga tsotsa yana me sake matseta acikin jikinsa, kamar yanda bazai iya faɗan tsananin azaban dayakeji acikin jikin nasa ba, haka bazai iya tantance mai yakeji cikin zuciarsa awannan lokacin ba, tamkar lollipop haka yake tsotsan lips ɗinta, atare suke sauƙe ajiar zucia, hannayenta tasanya akan faffaɗan bayansa, ƙa ƙam ta rungumesa tare da lumshe idanunta, cikin yanayin yanda yake sucking