Sooraj Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Teddy Category :  Romance

Chapter   40 / 48

117K to 120K   out of 142.5K words

batare da ta shirya ba maganin ya wuce can cikin maƙoshinta, babu shiri ta haɗiye, kuka tasakar masa tare da cusa kanta cikin ƙirjinsa cikin yanayin shagwaɓa ta cijesa akan fresh skin ɗinsa, lumshe idanunsa yayi tare da sakin murmushi, sosai yaji zafin cizon nata, ɗan cije lips ɗinsa yayi tare da kai hannunsa ya kashe gaba ɗaya hasken ƙwan wutan dake ɗakin, bedside lamp ya kunna inda yaɗan haska ɗakin kaɗan,  kwantar da ita yayi akan gadon, yana ƙoƙarin miƙewa tsaye, ta riƙe masa hannu tare da sa masa kuka, lumshe idanunsa yayi tare da sauƙe wata irin ajiyar zuciya, kwanciya yayi akusa da ita tare da sanya hannunsa ya warware towel ɗin dake jikinta, lallausan blanket ɗin dake kan gadon yajawo tare da rufe musu jikinsu, hannunsa ya ɗaura akan cikinta kana ya jawota jikinsa,   daddaɗan ƙamshinsa daya bugi hancinta ne, yasanyata ƙara shigewa cikin jikinsa, yayinda ta cusa fuskarta acikin ƙirjinsa, tana me ƙara shaƙan ƙamshin nasa dake sauƙar mata da nutsuwa haɗi da zallan kasala, duka hannayensa yasanya ya tallafi tsakiyan bayanta, sake hugging ɗinta yayi, inda ya ɗaura haɓansa akanta tare da lumshe idanunsa, sosai yakeson ƙamshin da fatar jikinta keyi, yakanji wani irin abu na Musamman aduk sanda yaji tattausan fatar jikinta ta gogi nashi, sihirtaccen ƙamshin daya kama jikinta shine abun da yafi so, yanason ƙamshin sosai, yana kuma so ako da yaushe ya zamana ƙamshin na ziyartan hancinsa,  sake maƙalewa acikin jikinsa tayi, bakinta taɗan buɗe ahankali cikin sanyi ta manna laɓɓanta akan fatan ƙirjinsa, saida ya lumshe idanunsa saboda yanda abun ya shigesa sosai,  ahankali yake yawo da hannunsa akan naked skin ɗinta, daɗin hakan da tajine yasanyata sakin jikinta gaba ɗaya,   lumshe idanunsa yayi tare da sakin wani irin nunfashi mai sauti,  yanayin yanda breast da nipples ɗinta ke gogan chest ɗinsa ne yasanyashi kasa jurewa, harshensa ya tura acikin kunnenta, ahankali yake yawo da harshen nasa acikin kunnenta, kana yana me hura mata daddaɗan iskan bakinsa acikin kunnen nata kaɗan kaɗan.
Cikin mintuna ƙalilan wani irin daddaɗan bacci ya ɗauketa, jin yanda numfashinta ke sauƙa akan wuyansa yasanyashi sakin ajiyar zuciya,  hannunsa ɗaya ya tura cikin lallausan gashin kanta yana shafawa ahankali,  lallai wannan Baƙon Yanayi ne awajensa, tabbas yayarda rayuwa tana iya juyawa ako da yaushe, sannan ƙaddara na sauyawa, yanzu ko anjima, sannan buwaya irin ta Ubangiji ta gagari misali, yayarda cewa ƙunci baya taɓa tabbata acikin rayuwar ɗan adam, haka ma bako yaushe ne zaka zama cikin farinciki ba, ya aminta cewa gaba ɗaya rayuwa cike take da ƙalubale haɗi da ƘADDARA me kyau ko akasinta, tana iya zuwawa kowani bawa, cuta da sauƙi duk na ALLAH Ne, sannan kuma ba acire rai da rabo, komai yana ga Allah. Shizai baka alokacin dayaso shine kuma zai hanaka alokacin da yaso, Baya hanaka kuma wai don bayasonka, haka kuma baya baka waidon yanuna maka cewa yafi sonka, Yana bawa wanda yasone kuma ya hana wanda yaso alokacin da yaso, babu wanda yafi wani awajensa sai mai tsoronsa wanda kuma yake bauta masa da gaskiya, sannan komai yana da lokacinsa. Wasu irin raunannun hawayene suka gangaro daga cikin idanunsa,  sosai yakeyiwa Allah godiya acikin zuciyarsa, yakasance tsawon shekaru yana ɗauke da cuta, baisan menene sha'awa ba, baisan menene so ba, baiwani san cikakken farinciki ba, yayi rayuwa shi kaɗai, ya shanye tarin damuwa acikinsa shi kaɗai, tsawon shekaru yana fama da ƙuncin zuciya haɗi da ciwo, amma sai gashi yau RANA ƊAYA  Allah Ya sauƙaƙa al'amuransa, Tabbas ALLAH Shikaɗai ya kamata a bautawa saboda ƙarfin iko da buwayarsa ya zarce duk wani mai tunani.
Sake hugging ɗinta yayi tare da lumshe idanunsa, duk da cewa zafin jikinnasu baiwani sauƙa ba amma dai yaɗanji sauƙi bakamar ɗazu ba, cikin mintuna ƙalilan wani bacci wanda bai taɓayin irinsa ba ya ɗaukesa.

7:00 am daidai alarm ɗin dake ɗaure bisa kan bedside ɗin gadon yasoma ƙara,  sannu ahankali ƙaran alarm ɗin ke ratsa cikin kunnuwansa,  ahankali ya buɗe idanunsa inda ya sauƙesu akan kyakkyawar fuskarta wanda take gab da tasa fuskar, hannunsa yakai ya kashe alarm ɗin,  ɗan janye jikinsa daga nata yayi tare da tashi zaune, idanunsa yakai jikin window'n ɗakin, nan yaga tuni haske ya bayyana ta jikin window'n alaman Safiya tayi, hannunsa yasanya ya dafe goshinsa, sam baiso ya makara ba, ajiyar zuciya ya sauƙe cikin zuciyarsa yace. "Me yasa aduk sanda takwana ajikina saina makara?."
Ɗan lumshe idanunsa yayi tare da buɗesu alokaci guda, juyawa yayi ya kalli innocent face ɗinta,  ahankali yaƙe ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo, zara zaran eye lashes ɗinta dake kwance luf bisa idanunta ya kalla, kana ya kalli lallausan eyebrow ɗinta wanda suke baƙaƙe siɗik sai shining suke,  kallonsa yakai izuwa kan ɗan ɗan dogon hancinta dayatafi straight har kusa da bakinta,  ɗan ƙaramin bakinta ya kalla wanda laɓɓanta ke ɗauke da pitch colour, lumshe idanunsa yayi ahankali yace "You look so beautyful."  hannunsa yakai inda ya shafi gefen fuskarta,  ahankali ya sauƙo daga kan gadon,  kaitsaye bathroom ya nufa, shower ya sakarwa kansa tare da lumshe idanunsa,  baiwani jima acikin toilet ɗinba yafito,  wani combat jeans dark blue ya sanya tare da wata farar t-shirt,  agurguje ya shimfiɗa sallaya tare da tada sallah,  yana idarwa ya shafa addu'a kana ya miƙe tsaye,  jikin gadon ya ƙarasa har yanzu bacci takeyi, zama yayi agefen gadon tare da sanya hannunsa yaɗan ja yatsun ƙafarta,  kyawawan idanunsa ya zuba mata ganin ko zata buɗe idanunta, amma ko alaman motsawa batayi ba,  murmushin daya bayyana zallan kyawunsa yayi tare da sanya hannunsa yaɗan shiga jijjigata.
Cikin bacci taji yanda yake jijjiga jikinta, ɓata fuska tayi tare da turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, ashagwaɓe ta buɗe idanunta, take idanunsu suka sarƙe cikin na juna,
da sauri ta kulle idanunta tare da sakin wani kuka mai kama da shagwaɓa, idanunsa ya zuba mata tunda yake bai taɓa ganin shagwaɓaɓɓiya kamar ta ba, komai kuka saikace wata ƴar ƙaramar yarinya.
"Tashi kiyi sallah." yafaɗa cikin husky voice ɗinsa kana yana me kau da kae daga kallonta.
Bakinta tasake turowa gaba, cikin ɗan kuzarin da take dashi ta tashi daga kwancen da take,  ɗan yaye bargon dake jikinta tayi, cikin sauri tajawo towel ɗinta dake yashe akan gadon ta ɗaura,   ɗan satan kallonsa tayi tare da yunƙurawa ta sauƙa daga kan gadon, wani irin ƙara ta sake alokacin da taji wani irin raɗaɗi ya ratsa gaba ɗaya jikinta, jitayi kamar an watsa mata barkono,  rumtse idanunta tayi tare da fashewa da kuka, cikin tsananin shagwaɓa tashiga yayyarfa hannunta, tana me ƙara sautin kukanta, lumshe idanunsa yayi tare da sanya hannunsa ya ɗan dafe kansa da har yanzu keyi masa ciwo, shikan yashiga half ya ɓarowa kansa liƙi,  juyowa yayi cikin sanyin murya yace.
"Menene?."
Bata kallesa ba, bata kuma daina kukan ba, kana kuma bata ce masa ƙala ba saima ƙara yarfa hannuwanta da takeyi, ahankali take ɗan bubbuga ƙafafunta aƙasa.
Ganin batace masa komai ba yasanyashi miƙewa tsaye ya ƙaraso inda take, yana zuwa ya kamo hannunta tare da ƙoƙarin janta zuwa toilet,  ƙara sautin kukanta tayi tare da ƙwace hannunta ta durƙushe awajen,  ɗan ranƙwafowa yayi cikin kulawa yasanya hannunsa ya kamo duka hannayenta, cikin tausasa murya yace.
"Wani abu na damunki ne?."
Kanta ta kaɗa masa alamar "Eh."
Kyawawan idanunsa yaɗan lumshe tare da buɗesu,  in a silent voice yace.
"To mene ke damunki, kinajin zafi ne?."
Cikin shagwaɓa ta kwaɓe fuskarta dake ɗauke da hawaye shaɓe shaɓe, zafi takeji sosai aƙasanta, amma taya zata fara faɗamai cewa nan wajenne keyi mata zafi, ita kunya takeji.
Baki ta sake buɗewa daniyar ta sakar masa kuka, da sauri ya ɗaura hannunsa akan laɓɓanta, cikin wata irin murya yace.
"Shiii stop crying, tell me what happening?." Ya faɗi maganar yana me kama shoulders ɗinta.
Idanunta wanda sukayi jajur ta ɗago ta kalleshi kallo irin mai kama da harara,  ganin shiɗinma kallonta yake da rikitattun idanunsa yasanya ta kwaɓe fuska, cikin shagwaɓa ta shiga dukan faffaɗan ƙirjinsa,  lumshe idanunsa yayi tare da ƙara kama shoulder ɗinta,  sosai ta zage iya ƙarfinta tana dukan chest ɗinsa,  shiru yayi yanajinta, don kanta tagaji da dukan nasa ta bari, faɗawa cikin jikinsa tayi tare da sakin wani kuka marar sauti.
Caɗak ya ɗagata  tare da nufar hanyar bathroom da ita, don yafahimci cewa tafiyanne bazata iya ba.
Acikin wani haɗaɗɗen jakuzzie ya ajiye ta, duban kyakkyawar fuskarta yayi, bakinsa yakawo daidai saitin kunnenta,  cikin magana mai kama da raɗa yace.
"Inazuwa."  Juyawa yayi yafita daga cikin toilet ɗin inda yabarta kwance acikin jakuzzie, jin husky voice ɗinsa yasanya taji gaba ɗaya tsikar jikinta sun mimmiƙe, lumshe idanunta tayi tare da gyarawa kanta kwanciya acikin jakuzzie'n wanda ruwan cikinsa keta tashin daddaɗan ƙamshi.
Kaitsaye fita yayi daga ɗakin,  ƙofar da zai sadasa da ɓangaren Oummu ya nufa,  murɗa handle din ƙofar yayi take yasamu kansa acikin babban falon na Oummu, direct babban kitchine ɗin dake cikin falon ya nufa, agurguje ya dafa ruwan zafi acikin kettle,  yana fitowa daga cikin kitchine ɗin Oummu da dawowarta kenan daga tafiyar da tayi ta murɗa ƙofar falon ta shigo bakinta ɗauke da sallama,  can ƙasan maƙoshi ya amsa sallaman nata tare da tsayawa turus yana kallonta, itama tsayawa tayi tana kallonshi, cikin mamakin ganinsa a part ɗinta tace.
"RAJ me kakeyi anan?."  wani lokaci takan ƙirasa da sunan RAJ kamar yanda gaba ɗaya abokansa ke ƙiransa.

Fuska ya kwaɓe tare da yin ƙasa da kansa, kettle ɗin dake hannunsa wanda ke cike da ruwan zafi ya nuna mata, alaman shi yazo ɗauka.
Kallon tsab Oummu tayi masa, zuciyarta ɗauke da mamaki don tasansa bako da yaushene yake amfani da ruwan zafi ba, musamman ma a irin wannan lokacin, me kuma zaiyi da ruwan zafi?.

(to fa readers me kuma سوراج zaiyi da ruwan zafi? Oummu na tambaya sai ku bata amsa😝 then masu cewa bana update da wuri ku kwantar da hankalinku maybe daga yau zanna baku update kullum)
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*SOORAJ!!!*

*Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Life (Sardauna)*

*Wattpad*
@fatymasardauna
#Love

*Chapter 52*

Ajiyar zuciya Oummu ta sauƙe tare da yi masa duban tsab, so take ta gano wani abu da zuciyarta take zargi.
Shikuwa cikin nutsuwa ya nufi ƙofar da zata sadashi da ɓangarensa, sam bai yarda yaƙara kallon Oummu ba, balle har yabari tayi masa tambayar da zai kasa bata amsa, har ya buɗe ƙofar part ɗin nasa ya shige, Oummu bata daina kallonsa ba, ajiyar zuciya kawai ta sauƙe, da tunani kala kala acikin ranta ta nufi stairs inda ta hau sama.
Yana shiga cikin ɗakin kai tsaye bathroom ya nufa, ahankali ya tura ƙofar bathroom ɗin ya shiga, tananan kwance cikin jakuzzie'n kamar yanda yabarta, ko motsawa batayi ba, saima ƙara shigewa cikin ruwan dake cikin jakuzzien tayi, idanunta alumshe suke kamar wacce take bacci, saidai kuma azahirin gaskiya bawai baccin takeyi ba, daɗin ruwan dake ratsa jikinta ne yasanya tayi kamar me bacci, jin motsin buɗe ƙofarsa yasanya taƙara nutsewa acikin ruwan, ahankali ya tako har ya kawo jikin jakuzzie'n da take kwnace, kettle ɗin dake hannunsa ya ajiye, ɗan kallonta yayi kamar zaice wani abu kuma saiya fasa, juyawa yayi yafice daga cikin toilet ɗin.
Jin motsin fitarsa daga cikin bathroom ɗin yasanya ta sauƙe ajiyar zucia, cikin ɗan kuzarin daya rage mata haka tayi wanka, koda ta fito daga cikin Jakuzzie'n kaitsaye wajen da yake aje towels ɗinsa ta nufa, ahankali take tafiya tana ɗan rumtse idanunta haɗi da cije laɓɓanta, duk da kasancewar ta ɗanji daman jikinta bakamar ɗazu ba, amma duk da haka tana ɗanjin zafi kaɗan, wata farar Bathrobe ta sanya ajikinta, ahankali take tafiya don batajin zata iya ɗaga ƙafarta da kyau, murɗa handle ɗin ƙofar ta fito, ganin bata ganshi aɗakin ba yasanya ta nufi drawer da ɗan sauri, ɓangaren da kayanta ke cike aciki ta buɗe, wata orange colour babu gown me faɗin wuya ta sanya, sosai rigan ya amshi jikinta duk da kasancewar bai bayyana shape ɗinta ba, amma ya amshi jikinta sosai, agurguje tasa hijab tare da tada sallah, dan sosai rana taƙara fitowa, koda ta idar da sallan bata tashi akan sallayan ba, zama tayi tare da somayin azkar, daidai lokacin ya turo ƙofar ɗakin yashigo hannunsa ɗauke da wani babban basket, aje basket ɗin yayi tare da sanya hannu ya cire t-shirt ɗin dake jikinsa, take murɗaɗɗiyar surar jikinsa ta bayyana, zama yayi akan sofa wanda ke malale saman tiles ɗin ɗakin, babban basket ɗin yajawo gabansa tare da ɗaukan plate, food flask ya ciro daga cikin kwandon haɗi da buɗewa, soyayyen chips da egg ne aciki, kaɗan ya zuba chips ɗin acikin plate, kana ya ƙara ɗauko wata kula wanda take ƴar madaidaiciya, koda ya buɗe kulan sauce ɗin tomatoes nd onion ne wanda yayi kyau sosai, kaɗan ya zuba sauce akan chips ɗin, fork ɗin ya sanya acikin plate, da ɗaya ɗaya yake tsakalan chips ɗin yana kaiwa bakinsa, ahankali yake tauna abincin cikin wani irin salo da burgewa, shafa azkar ɗin tayi tare da ɗan juyowa ta saci kallonsa, ganin hankalinsa ba akanta yake ba, yasanya ta kasa ɗauke idanunta daga kansa, sosai ya ƙarayi mata kyau a ido, bakinsa dake motsawa ahankali ta kalla, komai nasa gwanin burgewa, yanayin komai acikin nutsuwa, idanunta taɗan lumshe a hankali kana kuma ta buɗesu alokaci guda, sam takasa janye idanunta daga garesa, tanaji ajikinta cewa batakai matsayin da wannan haɗaɗɗen gayen zai ƙirata da sunan matarsa ba, tanaji ajikinta ya ɗarata da komai, shi na musamman ne, komai nasa yafita daban dana sauran maza, kowani bugun xuciyarta da tarin soyayyarsa take tafiya, haka kuma kowani numfashi da zata shaƙa tare da zazzafan soyayyarsa yake shiga, idanunta ne suka ciko da ƙwalla wanda kuma batasan na menene ba, ahankali yake tauna abincin dake bakinsa, sarai yasan cewa shi take kallo, don tuntuni jikinsa yabasa cewar kallonsa take, ahankali ya ɗago da kansa yayinda ya watsa mata kyawawan fararen idanunsa, wani irin shock taji ajikinta alokacin da idanunsa suka faɗa cikin nata, take tayi ƙasa da kanta tare da turo ɗan ƙaramin bakinta, teeth ɗinta tasanya taɗan danne lips ɗinta, ahankali tasoma wasa da yatsun hannunta.
Wani ɓoyayyen murmushi yayi cikin husky voice ɗinsa yace.
"Bani ruwa." sanin cewa da ita yake yasanyata ɗago da kanta ta kallesa, gani tayi kamar bashine yayi maganan ba, domin kuwa tuni ya maida kansa ga abincin dake gabansa wanda ko rabi baikai ga ci ba.
Miƙewa tsaye tayi taku biyu zuwa uku da tayi ta ɗan tsaya tare da rumtse idanunta, haryanzu tana ɗanjin zafi, ahankali taci gaba da takawa harta ƙarasa gaban ɗan maidaidaicin fridge ɗin dake cikin ɗakin, wanda yake da murfin glass daga nesa kana iya hango abubuwan dake cikinsa.
Buɗe fridge ɗin tayi tare da ɗauko goran ruwan swan wanda yake da sanyi sosai, ƙarasowa garesa tayi, ƙoƙarin rusunawa take don ta miƙa masa bootle water'n, batare da ta ankara ba yasanya hannunsa ya jawota gaba ɗaya tafaɗo jikinsa, hannayensa yasanya ya matseta ƙam acikin jikinsa, ɗan ƙaramin bakinta tasake turowa gaba, cikin yanayi na shagwaɓa tasoma ƙoƙarin zillewa daga jikinsa, hannunsa yasanya inda ya zare hijab ɗin dake jikinta, take dogon gashinta wanda keta shining ya watso zuwa kan fuskarta, ɗayan hannunsa yakai yayinda ya matsar da gashin nata wanda ya ɗan rufe gefen fuskarta, kyawawan idanunsa ya sauƙe akan kyakkyawar fuskarta, lumshe idanunta dake cike da ƙwalla tayi don bazata iya jure ganin cikin idanunsa ba, hannunsa yasanya yaɗan shafi gefen fuskarta, ahankali yayi ƙasa da idanunsa inda ya sauƙesu akan beautyful breast ɗinta wanda kusan rabinsu suka bayyana ta saman wuyan rigar dake jikinta, kasancewar rigar nada faɗin wuya, lumshe idanunsa yayi tare da yin ƙasa da kansa, inda ya haɗe forehead ɗinsu waje ɗaya, yatsansa yasanya ahankali yake shafa kan laɓɓanta masu taushin gaske, iskan bakinsa ya ɗan hura akan fuskarta ta, ahankali taɗan buɗe idanunta, wani irin sanyi takeji na ratsa gaba ɗaya ilahirin jikinta, yayinda takejin daɗin abun da yakeyi mata akan bakinnata, aɗan hankali ya ɗago kansa, jawota jikinsa ya sakeyi tare da gyara mata zama akan cinyarsa, fork ya ɗauka tare da ɗan cakan chips kaɗan, fork ɗin yakai dadai saitin bakinta, cikin wata irin murya me sanyi yace.
"Buɗe bakinki!."
Yanayin yanda yayi maganan cikin sanyi yasanya taji wani irin abu yabi jikinta har zuwa tafukan ƙafanta, samun kanta tayi da kasa musa masa, ɗan ƙaramin bakinnata ta buɗe, ahankali ya sa mata fork ɗin acikin bakinta, idanunta ta rufe sannan tasoma tauna chips ɗin ahankali kamar yanda ɗazu taga yanayi, idanunsa ya zuba mata yana kallon yanda take sarrafa bakinta wajen cin abincin,wanda hakan yaƙarawa fuskarta kyau. tana gama cinyewa yaƙara sa mata wani acikin bakinnata, haka yadinga sa mata abincin acikin bakinta, yayinda ita kuma take taunawa ahankali, chips ɗin yaƙara ɗebowa yakai bakinta, shagwaɓe fuska tayi tare da girgiza masa kae alaman taƙoshi, ajiye fork ɗin yayi tare da ɓallan tissue ahankali ya goge mata ɗan ƙaramin bakinnata, bootle water'n da ta kawo masa ya ɗauka tare da ɓalle murfin, cikin wani ɗan ƙaramin cup ya zuba ruwan tare da ɗaukan cup ɗin yakai bakinta, bakinta ta ɗaura ajikin cup ɗin ahankali take zuƙan ruwan, lumshe idanunsa yayi yanajin wani irin sanyin ƙaunarta na ƴawo acikin jikinsa, hannunta tasanya taɗan matsar da kofin daga bakinta, kallonta yayi da lumsassun idanunsa,
gane abun da kallon nasa ke nufi yasanya taɗan turo bakinta gaba, cikin shagwaɓa

40 / 48