Author : Maman Teddy Category : Adventure
tayi yasanya suka ƙanƙance kana kuma suka kumbura, fuskarta kuwa saida tayi jajur saboda kuka da kuma azabar daya jiyar da ita, jin yanda yake ƙara shigewa jikinta yasanyata maida idanunta ta rufe ahankali, sosai itama jikinta ya ɗauƙi zafi gawani ciwon kai me tsanani da ya rufeta, har tanajin bazata iya ɗaga kanta ba, ɗago da kansa yayi ya kalleta, wani irin masifaffen tausayinta ne ya cika zuciyarsa, take yaji wasu sabin hawaye sun cika idanunsa, tazama ta musamman agareshi, itace mace tafarko aduniarsa, itace mace tafarko da ta maidashi cikakken namiji, itace mace tafarko data bashi kyautan budurci, itace mace tafarko da ya fara sani matsayin ƴa mace adunia, itace mace tafarko wacce daɗin jikinta ya zautar dashi yakuma fitar dashi daga hayyacinsa, itace mace ta farko da tajiyar dashi wani daɗi wanda baisan da irinsa ba adunia, itace mace ta musamman agareshi, tazama HASKE acikin rayuwarsa, tabbas yayarda cewa anrubuta ƙaddaran kowannensu acikin zuciyoyinsu, ahankali ya ƙara matso da fuskarsa gaf da tata, cikin wani irin yanayi ya kama lip ɗinta na ƙasa yashiga tsotsa kamar yasamu candy sweet, awahalce ta buɗe idanunta wanda suke cike tab da ƙwalla ta kalleshi, shiɗinma kallonta yayi atare suka lumshe idanunsu dake cike da ƙwalla, cikin wata irin zazzafan soyayyarta dake neman fasa masa zuciya ya haɗe bakinsu waje ɗaya.
*Vote*
*and*
*comments*
*16/7/2020*
fatymasardauna
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SOORAJ!!!*
*Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*Wattpad*
@fatymasardauna
#truelove
*(Wannan fajin baki ɗayansa kyautane agareku Members ɗin waƴannan groups masu albarka. (1) SOORAJ FANS GROUP*
*(2)SOORAJ FANS BY N.Y*
*(3) ZEETY NOVELS (A-Z) Kuji daɗinku ku more wannan fejin nakune saima kun ga dama wasu su karanta😝 fatymasardauna nayi muku SON SO)*
*Chapter 51*
Sannu ahankali hawayen dake silalowa daga cikin idanunta, ke sauƙa akan hannunsa wanda ke tallafe da gefen ƙuncinta, yana bata wani professional kiss akan lips ɗinta, ɗan zame jikinsa daga nata yayi, cike da tsananin tausayinta ya ɗago kansa inda ya kalli beauty face ɗinta, tabbas yasan bai aikata daidai agareta ba, sosai ya hango tsananin wahalan da ya bata akan fuskarta, ɗagata yayi tare da mirginawa gefenta ya kwanta irin kwanciyar nan ta rub da ciki, ahankali yake sauƙe wata irin nannuyar ajiyar zuciya, yayinda numfashinsa ke fita cikin sanyi, lumshe idanunsa yayi, take wasu sabin hawaye suka gangaro daga cikin su, wannan rana tazame masa rana ta musamman acikin gaba ɗaya ranakun rayuwarsa, zai iya mantawa da komai amma banda wannan rana'n, a rana irin tayau ya fara gamsuwa cewar shima Namijine kamar kowa, sannan akuma wannan rana da daren yaji wani abu, wanda bai taɓa jin irinsa ba iyaka tsawon rayuwarsa, Muradi, Buri, Fata, da kuma farin cikin zuciya duk ya mallaka acikin wannan daren, sake lumshe idanunsa yayi tare da ɗan takure jikinsa waje ɗaya, wani irin zazzafan zazzaɓi ne ke damunsa, har takai ga teeth ɗinsa ma rawa suke, kowanne na gogan juna, kansa kuwa ciwo yakeyi masa sosai kamar zai rabe biyu, sosai yake buƙatar agaji saidai kuma amma duk da yanda yake buƙatar taimako, ya kula cewa ita tafishi buƙata, domin kuwa duk yanda jikinsa yakai ga ɗaukan zafi baikai nata ba, don daga inda yake kwance yana iya jiyo hucin zafin zazzaɓin dake jikinta, cikin dauriya haɗi da jarumta ya tashi zaune daga kan gadon, hannuwansa yasanya duka biyu ya ɗan tallafota jikinsa, cike da kulawa ya ɗaura kanta akan faffaɗan chest ɗinsa inda yasanya hannuwansa ya rungumota sosai, lumshe idanunsa yayi tare da cusa fuskarsa cikin lallausan gashin kanta, sosai yake shaƙan ni'imtaccen ƙamshin da gashin kannata ke fitarwa.
Jinta acikin ƙirjinsa yasanya hawayen da suka cika idanunta, samun daman gangarowa, sosai jikinta ke ɓari, zuciyarta kuwa da ƙarfi take bugawa, wani irin masifaffen tsoronsa ne ke ƙara ratsa gaba ɗaya sassan jikinta, ko sau ɗaya bata son tuna azaban da taji alokacin da yake ƙoƙarin ratsawa cikin jikinta, tanaji inama da ace zata iya yin kuka mai sauti, tabbas da tayi ko zataji sassauci na daga zafin da takeji acikin jikinta, abubuwane suka haɗe mata ga zafin rabata da virgin ɗinta da yayi ga kuma zafin zazzaɓi da ciwon kan da suka sauƙar mata lokaci guda, sam jikinta babu ƙarfi ko ƴar yatsanta bata iya motsawa da kyau, komai na jikinta ciwo yakeyi.
Hannunsa yasanya ya kwantar da ita, cikin dauriya dason shanye ciwon dayakeji acikin jikinsa ya sauƙo daga kan gadon, kaitsaye bathroom ya nufa, yana shiga cikin bathroom ɗin ya tsaya tare da ɗanyin jigum, baisan me zaiyi mata wanda zai ɗan samamata relief daga ciwon da takeji ba, shi baisan komai ba, baikuma san tayaya zai fara ba, jingina bayansa da jikin ƙofar bathroom ɗin yayi, kana yaɗan lumshe gajiyayyun idanunsa, wanda kallo ɗaya zaka musu ka karanto ciwon dake cin jikinsa acikinsu, don har wani lumshewa suke su kaɗai, dabaran haɗa mata hot water ne yazo mishi, hakan yasa cikin mintuna ƙalilan ya cika babban bathtube ɗin dake cikin toilet ɗin da ruwa, buɗe ƙofar bathroom ɗin yayi ya fito, kaitsaye inda gadon yake ya nufa, cikin tausayawa ya sanya duka hannayensa biyu ya ɗagota zuwa jikinsa, kamar wata ƴar tsana haka ya nufi hanyar bathroom ɗin da'ita, ita kuwa har zuwa yanzu idanunta akulle suke ƙam, don ko buɗesu wahala suke mata,
cikin nutsuwa ya ƙarasa da ita gaban bathtube ɗin, ahankali ya ajiyeta cikin ruwan zafin, wani irin ƙara ta sake tare da yunƙurowa zata fita daga cikin bathtube ɗin, da sauri ya riƙeta, cikin marairaice fuska yace.
"Am sorry please!."
Sai alokacin tasamu daman sakin kuka me sauti, nan tashiga rera kuka tanajin wani irin sabon zafi da raɗaɗi na ratsa gaba ɗaya jikinta, don kuwa shigarta cikin ruwan zafin yasanya taji kamar garin barkono aka watsa mata cikin privet part ɗinta, kuka take sosai tana me ƙoƙarin ƙwace kanta daga riƙon da yayi mata amma sam yaƙi bata daman hakan, idanunsa ne suka cika da ƙwalla, tausayinta yakeji sosai, sam baisan haka yake ba da baije mata ahaka ba, baiyi tunanin cewa zai iya ba shiyasa ya rufe idanunsa ya shigeta da ƙarfi, tabbas yasan dole zataji zafi, amma shikansa awannan lokacin baya cikin hayyacinsa, yasani bai kamata ace ya bata wahala har haka ba, musamman idan aka dubi shekarunta, ganin tana ƙoƙarin yi masa tijara ne yasanyashi faɗawa cikin bathtube ɗin wankan, inda ya kama duka hannayenta ya riƙe, faffaɗan ƙirjinsa ya ɗaura akan breast ɗinta, wanda suma saboda tsabar wahalan da suka sha awajensa saida suka sauya kala daga farare zuwa ja, kan nipples ɗinta kuwa haka yayi ja sannan sosai yakeyi mata zafi, jin yanda ya danneta ya kumayi mata rumfa da faffaɗan chest ɗinsa yasanya numfashinta ya soma seizing, tsoronta ɗaya shine karyace zai kumayin wani abu da ita, don tanaji ajikinta cewa takai matakin da daya ƙara mutuwa zatayi, kansa ya ɗaura akan wuyanta tare da lumshe idanunsa, jin ya sakar mata nauyinsa yasanya ta kwantawa acikin ruwan tare da ƙara kulle idanunta gam, sannu ahankali ɗumin ruwan ke ratsa jikinsu su duka, har yakai ga ya huce, jin haka yasanyashi ɗagata caɗak, inda ya zubar da wannan ruwan ya ƙara zuba wani mai ɗumi sosai acikin bathtube ɗin, ɗaukanta ya ƙarayi suka faɗa cikin bathtube ɗin, jin wani sabon zafi yasanyata sake sakin kuka, cikin aro jarumta da kuma ɗan kuzarin da tasamu ayanzu shiganta ruwan zafin, tashiga dukan faffaɗan ƙirjinsa, kuka takeyi sosai wanda yake ɗauke da zallan shagwaɓa haɗi da zafin zazzaɓi, sam baiyi yunƙurin hanata dukan jikinsa ba, saima matseta da yayi sosai, kana ya ƙura mata ido, itakuwa zagewa tayi da ɗan iya kuzarinta ta shiga dukansa, ita adole hakan da takeyi sosai take dukan jikinsa, shikuwa sam bama yajin zafin dukan, ji yake kamar ma shafa sa kawai takeyi.
Haka ta dingayi masa rikici da kukan shagwaɓa, lokaci ɗaya ta rikice masa tadawo kamar ƙaramar yarinya ƴar shekara 3, saida ya tabbatar da cewa zafin ruwan ya gasa jikinta sosai kafun ya fita daga cikin bathtube ɗin, gaban shower ya ƙarasa inda ya sakarwa kansa ruwa, yayinda ita kuma yabarta kwance acikin bathtube tana faman shashsheƙan kuka mai ɗauke da zafin zazzaɓi.
Yana gama wanka ya sanya wata fara ƙal ɗin bathrobe ajikinsa, tare da ɗaure igiyoyin bathrobe ɗin akan cikinsa, gaban bathtube ɗin yaƙarasa, mamakine ya kamasa ganin da yayi cewa tuni tafara bacci acikin ruwan, wani haɗaɗɗen murmushin daya bayyana zallan kyawun fuskarsa yayi, cikin kulawa ya ɗagota daga cikin bathtube ɗin, kuka tasaka masa tare da soma yi masa wani irin sambatu, da'alama zazzaɓin nata ƙaruwa yakeyi, da ƙyar ya iya yi mata wanka, kasancewar ganinta haka naked na hautsina tunaninsa sosai, tana kuka haka ya ɗaura mata wani baby yellow towel ajikinta, ɗaukarta yayi ajikinsa suka fice daga cikin toilet ɗin, koda suka fito daga cikin bathroom ɗin, batare daya sauƙeta ƙasa ba, ya jawo stool ɗin mirror kana ya zauna akai, cikin kulawa yasake rungumeta aƙirjinsa, handryer ɗinsa ya jona ajikin socket, ɗagota yayi inda yazaunar da ita bisa cinyarsa, hannayensa ya sanya duka biyu ya kama waist ɗinta, kukan shagwaɓa tasakamai cikin wani irin yanayi ta turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, cikin yanayi na shagwaɓa da kuka kuka tace.
"Nidai banaso ka ƙyaleni, zafi nakeji sosai, please kayi haƙuri bazan ƙara yi maka kuka cikin dare ba tunda baka so, dan Allah amma kada ka ƙaramin kajiiii! pleaseeee!!." taja maganan tana sakin sheshsheƙan kuka.
Lumshe idanunsa yayi tare da ɗan dafe daidai saitin heart ɗinsa dake bugawa.
Kallon ƴanda ƴan ƙananan laɓɓanta ke mamul mamul yayi. da alama wasu magana suke faɗa wanda baya fitowa fili, idanunsa yasake ɗan lumshewa cikin wata irin unique voice ɗinsa yace.
"Am so sorry bazan ƙara ba kinji, da zafi sosai ko?."
Ɗan ƙaramin bakinta tasake turowa gaba cikin sheshsheƙan kuka ta gyaɗa masa kai alamar "Eh."
Hannayensa yasanya ya tallafi gefen fuskarta cikin tsananin kulawa ya manna mata kiss adaidai forehead ɗinta, cikin wata irin kasalalliƴar murya yace.
"I promise you bazan ƙara yi miki da zafi ba!."
Handryer ɗin ya ɗauka cikin lallami da dabara yashiga busar mata da jiƙaƙƙen gashin kanta, sai bori takeyi masa tana zizzillewa zata sauƙa daga jikinsa, saida ya riƙeta dagaske tukun sannan yasamu ya busar mata da gashin kannata, ajiyeta yayi akan stool ɗin mirror'n, nan fa ta sake sakar masa kuka kamar wata yarinya meshan nono, hannayensa yasanya yaɗan dafe kansa, harwani irin duhu duhu yake gani acikin idanunsa saboda tsabar yanda kansa ke bala'in yi masa ciwo, sannan gashi kukanta sosai yake ɗaga hankalinsa, kallon bedsheet ɗin dake shumfuɗe akan gadon nasu yayi, gani yayi gaba ɗaya tsakiyan bedsheet ɗin yayi staining, hannayensa ya ɗaura akan waist ɗinsa, iska ya furzar ta bakinsa, lallai shikam yau yajawa kansa, ashe dama haka disvirgin ɗin mace keda ɗan iskan wahala? komai ya caɓe masa, ga ciwon da yakeji ga kuma kukanta dake damunsa, janye bedsheet ɗin yayi daga kan gadon inda ya buɗe drawer ya ciro wani sabon bedsheet ɗin, nan ya shumfuɗa akan gadon, bathrobe ɗin jikinsa ya cire inda ya sanya wani dogon black crazy jeans, still tana zaune akan stool ɗin tana matsar ƙwalla haɗi da wasu irin sambatu marassa kan gado, first aid box ɗinsa ya ɗauko inda ya ciro wani paracetamol, guda biyu ya ɓalla yasha, inda ya ɓalli wasu guda biyun ya dunƙule acikin tafin hannunsa, ɗayan hannun nasa ɗauke da goran ruwa ya ƙaraso inda take, sungumarta yayi inda ya ƙarasa kan gado da ita, zama yayi tare da ɗaurata akan cinyarsa, hannunsa yasanya ahankali yana shafa bayanta, bakinsa yakai daidai saitin kunnenta cikin husky voice ɗinsa mai kama da raɗa yace.
"Kinaso na baki chocolate kici?."
cikin yanayin zafin zazzaɓin da take ciki ta gyaɗa masa kanta alamar "Eh."
Murmushin daya bayyana tsantsar kyawunsa yayi, cikin yin ƙasa da murya yace.
"Yauwa good girl haaaa buɗe bakinki na samiki akwai daɗi sosai."
ashagwaɓe ta ɗan bude ɗan ƙaramin bakinta, murmushi yayi tare da cewa. "To idan nasamiki kada ki tauna haɗiyewa kawai zakiyi kinji ko." still kae ta ƙara gyaɗa masa alamar to, maganin dake dunƙule cikin hannunsa ya tura mata acikin baki, tare da ɗaura mata goran ruwa akan bakinta, wani irin ɗaci ne taji ya game gaba ɗaya maƙoshinta, aƙoƙarinta nason dawo da maganin daya zuba mata acikin bakinnata ne, batare da ta shirya ba maganin ya wuce can cikin maƙoshinta, babu shiri ta haɗiye, kuka tasakar masa tare da cusa kanta cikin ƙirjinsa cikin yanayin shagwaɓa ta cijesa akan fresh skin ɗinsa, lumshe idanunsa yayi tare da sakin murmushi, sosai yaji zafin cizon nata, ɗan cije lips ɗinsa yayi tare da kai hannunsa ya kashe gaba ɗaya hasken ƙwan wutan dake ɗakin, bedside lamp ya kunna inda yaɗan haska ɗakin kaɗan, kwantar da ita yayi akan gadon, yana ƙoƙarin miƙewa tsaye, ta riƙe masa hannu tare da sa masa kuka, lumshe idanunsa yayi tare da sauƙe wata irin ajiyar zuciya, kwanciya yayi akusa da ita tare da sanya hannunsa ya warware towel ɗin dake jikinta, lallausan blanket ɗin dake kan gadon yajawo tare da rufe musu jikinsu, hannunsa ya ɗaura akan cikinta kana ya jawota jikinsa, daddaɗan ƙamshinsa daya bugi hancinta ne, yasanyata ƙara shigewa cikin jikinsa, yayinda ta cusa fuskarta acikin ƙirjinsa, tana me ƙara shaƙan ƙamshin nasa dake sauƙar mata da nutsuwa haɗi da zallan kasala, duka hannayensa yasanya ya tallafi tsakiyan bayanta, sake hugging ɗinta yayi, inda ya ɗaura haɓansa akanta tare da lumshe idanunsa, sosai yakeson ƙamshin da fatar jikinta keyi, yakanji wani irin abu na Musamman aduk sanda yaji tattausan fatar jikinta ta gogi nashi, sihirtaccen ƙamshin daya kama jikinta shine abun da yafi so, yanason ƙamshin sosai, yana kuma so ako da yaushe ya zamana ƙamshin na ziyartan hancinsa, sake maƙalewa acikin jikinsa tayi, bakinta taɗan buɗe ahankali cikin sanyi ta manna laɓɓanta akan fatan ƙirjinsa, saida ya lumshe idanunsa saboda yanda abun ya shigesa sosai, ahankali yake yawo da hannunsa akan naked skin ɗinta, daɗin hakan da tajine yasanyata sakin jikinta gaba ɗaya, lumshe idanunsa yayi tare da sakin wani irin nunfashi mai sauti, yanayin yanda breast da nipples ɗinta ke gogan chest ɗinsa ne yasanyashi kasa jurewa, harshensa ya tura acikin kunnenta, ahankali yake yawo da harshen nasa acikin kunnenta, kana yana me hura mata daddaɗan iskan bakinsa acikin kunnen nata kaɗan kaɗan.
Cikin mintuna ƙalilan wani irin daddaɗan bacci ya ɗauketa, jin yanda numfashinta ke sauƙa akan wuyansa yasanyashi sakin ajiyar zuciya, hannunsa ɗaya ya tura cikin lallausan gashin kanta yana shafawa ahankali, lallai wannan Baƙon Yanayi ne awajensa, tabbas yayarda rayuwa tana iya juyawa ako da yaushe, sannan ƙaddara na sauyawa, yanzu ko anjima, sannan buwaya irin ta Ubangiji ta gagari misali, yayarda cewa ƙunci baya taɓa tabbata acikin rayuwar ɗan adam, haka ma bako yaushe ne zaka zama cikin farinciki ba, ya aminta cewa gaba ɗaya rayuwa cike take da ƙalubale haɗi da ƘADDARA me kyau ko akasinta, tana iya zuwawa kowani bawa, cuta da sauƙi duk na ALLAH Ne, sannan kuma ba acire rai da rabo, komai yana ga Allah. Shizai baka alokacin dayaso shine kuma zai hanaka alokacin da yaso, Baya hanaka kuma wai don bayasonka, haka kuma baya baka waidon yanuna maka cewa yafi sonka, Yana bawa wanda yasone kuma ya hana wanda yaso alokacin da yaso, babu wanda yafi wani awajensa sai mai tsoronsa wanda kuma yake bauta masa da gaskiya, sannan komai yana da lokacinsa. Wasu irin raunannun hawayene suka gangaro daga cikin idanunsa, sosai yakeyiwa Allah godiya acikin zuciyarsa, yakasance tsawon shekaru yana ɗauke da cuta, baisan menene sha'awa ba, baisan menene so ba, baiwani san cikakken farinciki ba, yayi rayuwa shi kaɗai, ya shanye tarin damuwa acikinsa shi kaɗai, tsawon shekaru yana fama da ƙuncin zuciya haɗi da ciwo, amma sai gashi yau RANA ƊAYA Allah Ya sauƙaƙa al'amuransa, Tabbas ALLAH Shikaɗai ya kamata a bautawa saboda ƙarfin iko da buwayarsa ya zarce duk wani mai tunani.
Sake hugging ɗinta yayi tare da lumshe idanunsa, duk da cewa zafin jikinnasu baiwani sauƙa ba amma dai yaɗanji sauƙi bakamar ɗazu ba, cikin mintuna ƙalilan wani bacci wanda bai taɓayin irinsa ba ya ɗaukesa.
7:00 am daidai alarm ɗin dake ɗaure bisa kan bedside ɗin gadon yasoma ƙara, sannu ahankali ƙaran alarm ɗin ke ratsa cikin kunnuwansa, ahankali ya buɗe idanunsa inda ya sauƙesu akan kyakkyawar fuskarta wanda take gab da tasa fuskar, hannunsa yakai ya kashe alarm ɗin, ɗan janye jikinsa daga nata yayi tare da tashi zaune, idanunsa yakai jikin window'n ɗakin, nan yaga tuni haske ya bayyana ta jikin window'n alaman Safiya tayi, hannunsa yasanya ya dafe goshinsa, sam baiso ya makara ba, ajiyar zuciya ya sauƙe cikin zuciyarsa yace. "Me yasa aduk sanda takwana ajikina saina makara?."
Ɗan lumshe idanunsa yayi tare da buɗesu alokaci guda, juyawa yayi ya kalli innocent face ɗinta, ahankali yaƙe ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo, zara zaran eye lashes ɗinta dake kwance luf bisa idanunta ya kalla, kana ya kalli lallausan eyebrow ɗinta wanda suke baƙaƙe siɗik sai shining suke, kallonsa yakai izuwa kan ɗan ɗan dogon hancinta dayatafi straight har kusa da bakinta, ɗan ƙaramin bakinta ya kalla wanda laɓɓanta ke ɗauke da pitch colour, lumshe idanunsa yayi ahankali yace "You look so beautyful." hannunsa yakai inda ya shafi gefen fuskarta, ahankali ya sauƙo daga kan gadon, kaitsaye bathroom ya nufa, shower ya sakarwa kansa tare da lumshe idanunsa, baiwani jima acikin toilet ɗinba yafito, wani combat jeans dark blue ya sanya tare da wata farar t-shirt, agurguje ya shimfiɗa sallaya tare da tada sallah, yana idarwa ya shafa addu'a kana ya miƙe tsaye, jikin gadon ya ƙarasa har yanzu bacci takeyi, zama yayi agefen gadon tare da sanya hannunsa yaɗan ja yatsun ƙafarta, kyawawan idanunsa ya zuba mata ganin ko zata buɗe idanunta, amma ko alaman motsawa batayi ba, murmushin daya bayyana zallan kyawunsa yayi tare da sanya hannunsa yaɗan shiga jijjigata.
Cikin bacci taji yanda yake jijjiga jikinta, ɓata fuska tayi tare da turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, ashagwaɓe ta buɗe idanunta, take idanunsu suka