Sooraj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Teddy Category :  Adventure

Chapter   37 / 47

108K to 111K   out of 140.6K words

Muhibbat shirya kayanta,  tana kammala zuge zip ɗin jakar Oummu dake hannunta, Aunty Muhibbat tashigo cikin ɗakin hannunta riƙe da wata gora wanda cikinta ke ɗauke da zuma,   miƙowa Zieyaderh goran zuman tayi cikin kulawa tace tasha kaɗan,  cikin yanayi naɗanjin kunya Zieyaderh ta amshi goran, Aunty Muhibbat kuwa ficewa tayi daga cikin ɗakin,  harshenta tasanya taɗan lashi zuman wanda ido nagani basai an faɗaba, zaigane cewa anyi mixed nasa da wani abu, koda ta lashi zuman,  wani irin daɗine taji ya kama harshenta,  aikuwa saita kafa bakin gorar zuman anata bakin, ita da akace tasha kaɗan sai gata tasha har fiye da rabin gora,  cikin tsananin kwaɗayi irin nata tashiga lashe laɓɓan bakinta wanda suka ɗan jiƙe da danshin zuman,    jin motsin kamar za a buɗe ƙofar ɗakinne,  yasanyata saurin ɓoye goran zuman,  Oummu ce tashigo cikin ɗakin tare da Aunty Muhibbat.

Ita ta riƙewa Oummu jaka har zuwa bakin mota, nan Oummu keta nanata mata kan cewa ta kula da kanta, harsai da taga ficewarsu sannan takoma cikin gidan,  tana shiga ɓangarensu ta kwanta luf akan kujera, wani irin baccine ke sanɗan idanunta, kallon agogo tayi taga ƙarfe 5:30 pm.
Sarai tasan cewa bacci a irin wannan lokacin bashida kyau, hakan yasa tayi ƙoƙarin kore baccin daga idanunta...

Some minutes.

Sannu ahankali wani irin baƙon yanayi ke ziyartan ta, tunaninta ne ya soma sauyawa yayinda lokaci guda idanunta suka soma rufewa,  wani irin sanyine ke ratsa jikinta, hakan yasa ta takure kanta waje guda,  wani zazzafan feeling ne ya rufeta, lokaci guda mararta tasoma wani irin murɗawa,  ahankali take jujjuya kanta yayinda idanunta ke lumshewa kamar wacce ke cikin yanayi na maye,  tana ahaka akashiga ƙiraye ƙirayen  sallan magriba, adaddafe tayi alwala, haka tayi sallah tana mai ƙoƙarin kawar da abun dake ranta, bata tashi akan sallayan ba har saida tayi sallan Isha, zuwa lokacin sosai mararta ke ciwo, kwanciya tayi aƙasa tana me ƙanƙame jikinta,  ita kanta batasan me takeji ba, amma abun naneman wuce tunaninta, tanaji ajikinta kamar akwai wani abu da take muradi, wani irin ƙaiƙayi takeji acikin jikinta wanda gaba ɗaya ya hanata sukuni,  haka ta dinga juyi tana murƙususu aƙasa har wajen ƙarfe tara na dare, sannu ahankali mararta tayi mata wani irin nauyi da tauri kamar dutse,  gaba ɗaya ta fita cikin hayyacinta, kamar wani abu na tsakalanta acikin jikinta haka takeji,  kuka mai sauti tasanya don kuwa abun yasoma fin ƙarfinta.

10:00 pm.
Daidai yashigo cikin gidan,   tun daga cikin falon yakejin kamar sautin sheshsheƙan kuka na tashi,  ahankali ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, sheshsheƙan kukanta ne ya dira acikin kunnuwansa, inda yajiyo sautin kukan nata ya kalla, nan yaganta yashe aƙasa gaba ɗaya ta hautsina kanta, hannunta duka biyu dafe da mararta,  iska ya fesar ta bakinsa tare da sauƙe ajiyar zuciya cikin ransa yace. "Dama nasani ta tsuniyar gizo bata wuce ta ƙoƙi, halan mutanenne suka motsa."  Batare daya kula sha'aninta ba yashiga rage kayan jikinsa, towel ya ɗaura yashige bathroom, ruwan wanka ya haɗawa kansa acikin bathtube, kwanciya yayi acikin ruwan tare da sauƙe ajiyar zuciya,  idanunsa ya lumshe yana  mejin sautin kukan nata har yanzu na ratsa kunnuwansa,  aƙalla yaɗauki kusan 20 min acikin ruwan,  still kuma har zuwa yanzu bai dainajin sautin kukanta na tashi ba,  wanka yayi tare dayin alwala, haka ya fito daga cikin toilet din jikinsa duk danshin ruwa, ahankali ya ƙarasa inda take, cikin mamakin rashin daina kukannata  har zuwa yanzu, yaɗan tsuguna tare da sanya hannunsa ya taɓa wuyanta, jiyayi jikinta yaɗauki zafi zau,  cikin nutsuwa ya kafeta da idanunsa tare da karantar yanayinta,  ɗaukanta yayi ya maidata kan gado, long pencil jeans ya sanya tare da fesa boby spray ajikinsa,  rage hasken ƙwan wutan  ɗakin yayi, ahankali ya ƙarasa kan gadon ya zauna, tafukan hannayensa ya sanya ya rufe kyakkyawar fuskarsa,  sosai kukanta ke taɓa masa zuciya, idanunsa ne suka kaɗa sukai ja,  juyowa yayi ya fuskanceta, hannayensa dake rawa yakai ya taɓa gefen fuskarta, ahankali ta buɗe idanunta wanda suka ƙanƙance kuma sukayi ja, ta kalleshi,  shima kallon cikin idanunta yayi,  ƙamshin daddaɗan turarensa dake neman zautar da ita ne yasanyata maida idanunta ta rufe, ahankali ya haura saman gadon cikin kulawa ya ɗagota zuwa jikinsa,  cikin muryarsa dake  ɗauke da tsananin rauni  yace.
"Wani abu na damunki ne?."   
Jin muryarsa acikin kunnuwanta yasanyata buɗe idanunta wanda suka cika da ƙwalla, bakinta ne yasoma ɗan motsawa alamar akwai abun da takeson faɗa, kallon yanda bakinnata ke motsi yayi tare da lumshe idanunsa, ahankali ya sanya hannayensa ya riƙe gefen cikinta, wani irin bugu zuciyarsa keyi, ahankali fuskarsa ta kusanci nata fuskar, saboda tsananin kusancin da fuskokin nasu suka samu ne, yasanya hancinsu gogan juna, numfashinsune ya cakuɗe waje guda, yayinda ƙamshin da jikinsu keyi ya haɗe yabada wani irin daddɗan ƙamshi, tare da daddaɗan yanayi, sannan daga gefe atare zuciyoyinsu ke bugawa, numfashin da yake fitarwa shi take shaƙa, cikin nutsuwa yaɗaura bakinsa akan laɓɓanta wanda suka ɗan jiƙe da saliva ɗin bakinta, sake lumshe idanunsa yayi tare da kamo leɓenta na ƙasa ya ɗanyi sucking ahankali, wani irin yawu ya haɗiya amaƙoshinta tare da sake kama laɓɓannata cikin yanayi na sanyi da nutsuwa ya tsotsa,  wani irin  numfashi me zafi ta fitar, hakan yasa ɗumin numfashin nata ya daki kan fuskarsa,  sake mannata da jikinsa yayi yayinda yashiga yawo da hannunsa  cikin tsakiyar bayanta,  cikin wani irin yanayi ya haɗe laɓɓanta da kuma harshenta yayi musu wani irin tsotsa na mussaman.

*Vote*
  *and*
*comment*

             fatymasardauna  
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

            *SOORAJ !!!*

     *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My life Sardauna*

               *Wattpad*
       @fatymasardauna
#hearttouching

          *Chapter 48*

Wani irin zazzafan numfashi ya fesar, tare  da sake kamo labb'anta na ƙasa yaɗan tsosa, numfashinsa ne yasoma ƙoƙarin sarƙewa, yayinda ƙirjinsa ke dukan uku uku, gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa, haka yakejin kansa na sarawa.

Wasu irin zafafan hawaye ne suka cika idanunta, ayayinda suke gangarawo izuwa gefen fuskarta,   wani abu takeji na musamman acikin jikinta,
jitake kamar zata shiɗe, yayinda wasu irin baƙin abubuwawa ke yawo acikin sassan jikinta, tanajin kamar zata zauce.
Hannunsa ya ɗaura adaidai saitin zip ɗin rigar dake jikinta, ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar,  sauƙan da lallausan tafin hannunsa sukayi, akan  lallausan skin ɗinta ne, yasanyata sauƙe wata irin ajiyar zucia me karfi,     sake ƙara shigewa cikin jikinsa tayi, yayinda daddaɗan ƙamshin turaren sa ke ƙara hura mata wutar sha'awar dake damunta,   sannu ahankali, ɗumin bakinta yasanyashi jin wani iri ajikinsa, sake lumshe idanunsa yayi, cikin wani irin yanayin dake fusgarsa, yashiga sucking tongue ɗinta ahankali.
Wani irin sabon abune ke tasowa Zieyaderh, wanda yasanya har takejin kamar numfashinta na koƙarin ƙwacewa, bakomai ya haifar mata da hakan ba kuwa face yanda tausassun lips ɗinsa ke kokari wajen sarrafa tongue ɗinta, wani abune ke tsarga mata har cikin tafin ƙafarta,  kamar yanda take ƙoƙarin fusgo numfashinta, wanda ke ƙoƙarin ƙwacewa, hakannne shima ya kasance a bangarensa,   lokaci guda idanunsa suka cika da wasu irin k'walla, ahankali yasoma janye bakinsa daga cikin nata,  wani irin numfashi mai zafi ya fesar, alokacin dayake zare bakinsa daga cikin nata, sake ɗagota jikinsa yayi, fuskarsa yakawo daidai saitin tata fuskar,    bakinsa dake ɗauke da danshin saliva, yakai kan forehead ɗinta inda ya manna mata wani zazzafan kiss,
wanda taji sanyinsa har cikin jikinta, forehead ɗinsu ya haɗe waje guda,  wasu irin zafafan hawaye ne suka sauƙo daga cikin idanunta, sosai yaƙara mata wutar sha'awa, saidai kuma awannan karon ba iya zallan sha'awa bane ke damunta, wani irin azabebben ciwon ƙaunarsa ne ke motsa ta, sam bazata iya jure zafin ciwon So da kuma na sha'awa ba.

Ahankali ya bud'e idanunsa wanda suka kaɗa sukai wani irin ja, innocent face ɗinta ya kalla,  kana ƙasa ƙasa ya kalli yanda kyawawan laɓɓanta suka jiƙe da yawun bakinsa har wani shinning suke,  ahankali yakai bakinsa daidai saitin idanunta, batare da ta tsammata ba, kawai saijin sauƙan bakinsa tayi akan idanunta, inda ahankali ya shiga tsotse hawayen dake maƙale cikin eye lashes ɗinta, wani irin yaarr! haka taji ajikinta, lokaci daya jikinta ya sake, 
ahankali yake yawo da harshensa akan fuskarta ta, cikin wani irin tsananin tausayinta daya rufesa, yashiga ƙoƙarin danne yanayin dayakeji, kansa ne ke barazanan tarwatsewa, yayinda yake masa wani irin masifaffen ciwo,  ahankali ya ɗaura laɓɓansa adaidai gefen bakinta, har takai ga yana iya kamo leɓen bakinta na ƙasa, harshensa yasanya rabi acikin bakinta rabi kuwa na bisa harshenta, cikin nutsuwa yake ɗan goga harshen nasa akan lips ɗinta,  duka hannayensa yasanya akan kafaɗunta, cikin dauriya yayi ƙasa da rigan jikinta, yayinda yasanya duka hannayensa, akan skin ɗin bayanta yana shafawa, bazata iya jurewa ba, hakan dayakeyi mata tamkar wuta yake ƙara kunna mata, jitake kamar yana  tada mata da wani abu acikin jikinta,  bazata iya haƙurin jure rashin daddaɗan saliva ɗinsa abakinta ba, wani irin garɗi takeji acikin saliva dinnasa wanda hakan yasanya takejin kamar zata zauce, cikin tsananin shagwaɓa haɗi da ciwon dake nuƙurƙusanta, ta sanya laɓɓanta duka biyu inda ta riƙe tongue ɗinsa,  idanunta sun rufe bataji bata gani, gaba ɗaya ta birkice,  yayinda tsikar jikinta suka mimmiƙe,  ahankali irin na wacce bata taɓa ba, taɗan tsotsi tongue ɗin nasa, sauƙan tausassun laɓɓanta akan harshensa ne, yasanya tsikar jikinsa mimmiƙewa, kana kuma jijiyoyin jikinsa suka fito sukayi raɗa raɗa,   lokaci guda yaji mararsa ta daure, daga gefe guda kuwa kansane ke barazanar tarwatsewa, lokaci d'aya wani irin zazzafan zazzaɓi ya rufesa,  cikin dauriya da ƙarfin hali yaɗan janyeta daga jikinsa, hannayensa yasanya ya kama duka shoulder ɗinta, jin yanda hannunsa daya riƙeta yaɗauki zafi zau yasanyata buɗe idanunta wanda suka d'an rage girma,   gani tayi ya rumtse idanunsa, yayinda yake ta aikin jujjuya kansa, da'alama sosae kannasa keyi masa ciwo, tsorone ya kamata, hakan yasanya takai hannunta, inda ta taɓa jikinsa, zafi zau haka taji tamkar garwashin wuta,   cikin wata irin raunanniyar murya tak'ira sunansa, inda tace.
"Ya....ya!."

Idanunsa wanda suka kaɗa sukai ja, kana kuma suka cika da ƙwalla ya ɗan bud'e, ahankali ya kalli cikin idanunta, saurin sadda kanta ƙasa tayi don bazata iya juran kallon yanda cikin idanunsa suka koma ba, infact ma bazata iya jure ganin cikin idanunsa Wanda suke d'auke da ƙwalla ba, cikin wani irin tsananin tausayinta dake cin zuciyarsa yasanya hannayensa duka biyu yajawota jikinsa,   hannayensa yasake maidawa kan bayanta ahankali ya kai bakinsa saitin kunnenta, cikin wani irin rikicewa da yayi yatura harshensa cikin kunnenta, ahankali yake yawo da harshen nasa acikin kunnen nata, kana yana me shafa fatar bayanta slowly, ƙasa yayi da ita inda ya kwantar da ita kana shima ya kwanta agefenta, sake matso da ita jikinsa yayi ahankali yake ƙara tura harshensa cikin kunnenta, wani irin ajiyar zuciya take sauƙewa akai akai, gefe guda kuwa hawayen dake fita daga cikin idanunta ne, ke sauƙa akan dantsen hannunsa,  sosai hakan da yakeyi mata ya zautar da ita, gaba daya tafara manta duniyar da take, sake shigewa cikin jikinsa tayi, tana me cusa kanta acikin ƙirjinsa, ji take kamar ta koma cikin jikinsa saboda yanda daddaɗan ƙamshinsa keyi mata daɗi,  sama da mintuna 15 ya ɗauka yanayi mata haka, zuwa yanzu ko kyakkyawan motsi batayi, sosai zafin zazzaɓin jikinsa ke ƙara turarata, sannu ahankali sanyin jikinta yaɗan soma ratsa nashi jikin, cikin son samawa kansa sauƙi daga tsananin ciwon dayakeji ya ƙara matseta ajikinsa,   atare suke fitarda wani irin zazzafan numfashi,  hannunsa dake rawa ya ɗaura adaidai kan lafeffen cikinta wanda yake kamar zai haɗe da bayanta, yanayin yanda yake shafa fatar cikin nata ne yasanyata sakin jikinta, ahankali sheshsheƙan kukanta ke tashi,  jin yanda take fitar da sheshsheƙa ne yasanyashi kamo laɓɓanta, ahankali yashiga tsotsa yana me sake matseta acikin jikinsa, kamar yanda bazai iya faɗan tsananin azaban dayakeji acikin jikin nasa ba, haka bazai iya tantance mai yakeji cikin zuciarsa awannan lokacin ba,  tamkar lollipop haka yake tsotsan lips ɗinta, atare suke sauƙe ajiar zucia, hannayenta tasanya akan faffaɗan bayansa, ƙa ƙam ta rungumesa tare da lumshe idanunta,   cikin yanayin yanda yake sucking lips ɗinta, yasanyata jin wani irin bacci na fusgarta,  ganin kamar tayi bacci yasanyashi soma ƙoƙarin zare bakinsa daga cikin nata, wani sabon kukan shagwaɓa ta saka masa, sam bayason kukanta hakan yasa yaƙara kamo harshenta yana sucking ahankali, lokaci k'ank'ani bacci ya ɗauketa,  hawayen da suka cika cikin idanunsa ne suka samu daman gangarowa, ahankali hawayennasa ke ɗiga bisa kan kyakkyawar fuskarta, sake hugging ɗinta yayi tight, wani irin tausayinta ne ke ɗawainiya da zuciyarsa,  bai taɓajin zafin ƙaddaransa sosai har haka ba, sai yanzu daya kasa bata abun da takeso daga gareshi, haƙiƙa baicancanci zama miji agareta ba, yana da rauni, wanda kuma raunin zai iya shafar rayuwarta, wata irin wahalalliyar ajiyar zuciya ya sauƙe, daga gefe kuwa har yanzu jikinsa ɗauke yake da zazzafan zazzaɓi, yayinda yakejin wani irin abu ya riƙe masa waist ɗinsa, sosai yakejin azaba acikin jikinsa, saidai kuma duk da yanda yakejin wahala ajikinsa, baikai ya zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa ba,  yanayin yanda numfashinta ke sauƙa akan wuyansa, shi ya sanyashi lumshe idanunsa, cikin wasu y'an mintuna ƙalilan bacci ya ɗaukesa, haka sukayi bacci lips ɗinsu haɗe dana juna,yayinda bugun zuciyarsu ke tafiya atare.

6:00 am.
Ahankali yaɗan ware idanunsa wanda suka ƙanƙance saboda bacci,   tarwal ya gama buɗe idanun nasa inda ya sauƙesu akan kyakkyawar fuskarta, sosai ya kura mata kyawawan idanunsa,  zara zaran eye lashes ɗinta wanda ke ɗauke da busassun hawaye ya kalla, kana yagangaro da kallonsa harzuwa kan ƴan ƙananan laɓɓanta, wanda cikin yanayi na bacci ta ɗan buɗesu batare da ta sani ba, hannunsa yakai kan kyakkyawar fuskarta inda ya haɗe mata laɓɓan nata waje guda, ahankali ya zare jikinsa daga cikin nata, ƙafafunsa ya zuro ƙasa kana ya miƙe tsaye daga kan gadon, kaitsaye bathroom ya wuce,  shower ya sakarwa kansa inda zuciyarsa ke cunkushe da tarin tunani kala kala,  aƙagauce yayi wanka tare da ɗauro alwala,  koda ya fito daga cikin toilet ɗin wata jallabia yasanya tare da shumfuɗa sallaya ya tada sallah,  koda ya idar da salla'n, sosai yayi addu'o'i kana yashafa, miƙewa yayi cikin nutsuwa ya ƙarasa gaban sif ɗin kayansa,   ɓangaren da suit's ɗinsa suke ya ɓuɗe, wata haɗaɗɗiyar black shinning suit ya ciro tare da wata white long sleeve, koda ya sanya kayan sosai sukayi masa kyau, yayinda suka fitar da cikakken kamanninsa na ma'aikacin  banki, sosai yayi kyau, inda yasanya wasu tsadaddun takalma toms aƙafafunsa,  cumb ya ɗauka inda yashiga gyara kyakkyawan sajen dake ƙarawa farar fatarsa kyau,   turarensa mai daɗin ƙamshi ya fesa, take ƙamshin nasa ya cika gaba ɗaya ɗakin,     wata ƴar madaidaiciyar briefcase ya riƙe ahannunsa, cikin takunsa mai ɗauke da nutsuwa, ya ƙarasa jikin ƙofar fita daga cikin ɗakin, har yakai hannunnsa kan handle ɗin ƙofar saikuma yaɗan tsaya, idan da ason zuciyarsa ne shine juyawa ya kalleta, saidai kuma yanajiyewa kansa abun dazai faru dashi nan gaba, bahaka yake ba sam, bakuma yaso ya zama haka, saboda ita arayuwarsa karo na farko daya zubda hawayensa, saboda ita kaɗai yafarajin tsanan kansa da rayuwa, saboda ita kaɗai ya bari akaron farko rauninsa ya bayyana, inda ya zubar da ƙwalla sanadin lalurarsa, sam bayason sakeyin wannan ganganci. Murɗa handle ɗin ƙofar yayi yafice,  cikin isa yake takunsa har ya kawo compound ɗin gidan, motarsa ƙiran range rover black colour ya shiga, maigadi ne ya wangale masa gate ɗin gidan, shi kuma ya tura hancin motartasa waje.

7:00 am.
Daidai alarm ɗin dake gefen gadon wanda batasan waya saitashi ba yasoma ƙara kamar zaicire kunnen mai sauraro, wannan ƙaran alarm ɗinne yasanyata buɗe idanunta,  ahankali taɗan buɗe idanun nata tare da yunƙurawa ta tashi zaune, kallonta takai ga window'n ɗakin, nan taga gari gaba ɗaya yayi haske, bayanta ta jingina da saman gadon, cikin gajiyawa da jin ƙaran alarm ɗin tasanya hannunta ta kashe,  dogon gashinta da yake a hautsine ta haɗa waje ɗaya, lumshe idanunta tayi, yayinda take shaƙan daddad'an ƙamshin da ɗakin ke fitarwa, lokaci guda moment ɗinsu na daren jiya yashiga dawowa cikin ƙwaƙwalwarta, wani irin mimmiƙewa tsikokin jikinta sukayi, yayinda takejin wani irin yaaarrr acikin jikinta,  kamar yanda bazata taɓa iya mantawa da kanta ba, haka tayi imani bazata taɓa iya mantawa da moment ɗinsu na daren jiya ba, sake lumshe idanunta tayi musamman tuno yanda yake tsotsan harshenta slowly da tayi,  wani irin ɗanɗano na musamman yawun bakinsa ke ɗauke dashi, laɓɓanta taɗan ciza ahankali don kuwa haryanzu tanajin marar nata nayi mata ciwo kaɗan kaɗan, cikin rashin kuzari ta sauƙo daga kan gadon, kayan jikinta ta cire,  inda ta ɗaura wani sky blue towel aƙirjinta, wanda ya tsaya zuwa kan santala santalan cinyoyinta farare ƙal ƙal, wanda ɗigon tabo ɗaya babu akan shinning skin ɗin nata mai tsananin taushin gaske.  Ruwa me ɗan ɗumi ta haɗawa kanta, inda dashi tayi wanka, bayan tayi wankanne ta ɗauro alwala, sam bataji daɗin makaran da tayi ba,  wata simple women gown ta zura ajikinta inda ta sanya hijab,  sallah tayi, tana idarwa taɗanyi azkar kana ta mik'e.
Wani irin fitinannen yunwa takeji na ƙwaƙulan cikinta, kasancewar rabonta da abinci tun jiya da yamma,  ɗaure dogon gashin kanta tayi batare da ta sanya ɗan kwaliba ta fita zuwa falo, ko ina ta kutsa kanta saitaji wannan fitinannen ƙamshin nasa na neman ruguza mata zuciya, ita tarasa wannan wani irin turarene wanda ajikinsa kawai takejin irin ƙamshin.
Kaitsaye kitchine ɗin dake cikin falon ta nufa,  duk da kasancewar tanajin yunwa, amma batajin cewa wani abu na abinci zaisamu mazauni acikin cikinta, tea ta haɗa kana ta dawo falo ta zauna, tanƙwashe ƙafafunta tayi yayinda ahankali take sipping tea ɗin, wayarta wanda tunjiya take aje kan table ɗin dake tsakiyar falon ne, takawo haske, lokaci guda kuma sassanyar muryan mawaƙinnan  Atif Aslam tasoma tashi acikin wayar alaman shigowar k'ira, ɗan yunƙurawa tayi ta ɗauki wayar.
"Shukra" Shine

37 / 47