Sooraj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Teddy Category :  Adventure

Chapter   41 / 47

120K to 123K   out of 140.6K words

sarƙe cikin na juna,
da sauri ta kulle idanunta tare da sakin wani kuka mai kama da shagwaɓa, idanunsa ya zuba mata tunda yake bai taɓa ganin shagwaɓaɓɓiya kamar ta ba, komai kuka saikace wata ƴar ƙaramar yarinya.
"Tashi kiyi sallah." yafaɗa cikin husky voice ɗinsa kana yana me kau da kae daga kallonta.
Bakinta tasake turowa gaba, cikin ɗan kuzarin da take dashi ta tashi daga kwancen da take,  ɗan yaye bargon dake jikinta tayi, cikin sauri tajawo towel ɗinta dake yashe akan gadon ta ɗaura,   ɗan satan kallonsa tayi tare da yunƙurawa ta sauƙa daga kan gadon, wani irin ƙara ta sake alokacin da taji wani irin raɗaɗi ya ratsa gaba ɗaya jikinta, jitayi kamar an watsa mata barkono,  rumtse idanunta tayi tare da fashewa da kuka, cikin tsananin shagwaɓa tashiga yayyarfa hannunta, tana me ƙara sautin kukanta, lumshe idanunsa yayi tare da sanya hannunsa ya ɗan dafe kansa da har yanzu keyi masa ciwo, shikan yashiga half ya ɓarowa kansa liƙi,  juyowa yayi cikin sanyin murya yace.
"Menene?."
Bata kallesa ba, bata kuma daina kukan ba, kana kuma bata ce masa ƙala ba saima ƙara yarfa hannuwanta da takeyi, ahankali take ɗan bubbuga ƙafafunta aƙasa.
Ganin batace masa komai ba yasanyashi miƙewa tsaye ya ƙaraso inda take, yana zuwa ya kamo hannunta tare da ƙoƙarin janta zuwa toilet,  ƙara sautin kukanta tayi tare da ƙwace hannunta ta durƙushe awajen,  ɗan ranƙwafowa yayi cikin kulawa yasanya hannunsa ya kamo duka hannayenta, cikin tausasa murya yace.
"Wani abu na damunki ne?."
Kanta ta kaɗa masa alamar "Eh."
Kyawawan idanunsa yaɗan lumshe tare da buɗesu,  in a silent voice yace.
"To mene ke damunki, kinajin zafi ne?."
Cikin shagwaɓa ta kwaɓe fuskarta dake ɗauke da hawaye shaɓe shaɓe, zafi takeji sosai aƙasanta, amma taya zata fara faɗamai cewa nan wajenne keyi mata zafi, ita kunya takeji.
Baki ta sake buɗewa daniyar ta sakar masa kuka, da sauri ya ɗaura hannunsa akan laɓɓanta, cikin wata irin murya yace.
"Shiii stop crying, tell me what happening?." Ya faɗi maganar yana me kama shoulders ɗinta.
Idanunta wanda sukayi jajur ta ɗago ta kalleshi kallo irin mai kama da harara,  ganin shiɗinma kallonta yake da rikitattun idanunsa yasanya ta kwaɓe fuska, cikin shagwaɓa ta shiga dukan faffaɗan ƙirjinsa,  lumshe idanunsa yayi tare da ƙara kama shoulder ɗinta,  sosai ta zage iya ƙarfinta tana dukan chest ɗinsa,  shiru yayi yanajinta, don kanta tagaji da dukan nasa ta bari, faɗawa cikin jikinsa tayi tare da sakin wani kuka marar sauti.
Caɗak ya ɗagata  tare da nufar hanyar bathroom da ita, don yafahimci cewa tafiyanne bazata iya ba.
Acikin wani haɗaɗɗen jakuzzie ya ajiye ta, duban kyakkyawar fuskarta yayi, bakinsa yakawo daidai saitin kunnenta,  cikin magana mai kama da raɗa yace.
"Inazuwa."  Juyawa yayi yafita daga cikin toilet ɗin inda yabarta kwance acikin jakuzzie, jin husky voice ɗinsa yasanya taji gaba ɗaya tsikar jikinta sun mimmiƙe, lumshe idanunta tayi tare da gyarawa kanta kwanciya acikin jakuzzie'n wanda ruwan cikinsa keta tashin daddaɗan ƙamshi.
Kaitsaye fita yayi daga ɗakin,  ƙofar da zai sadasa da ɓangaren Oummu ya nufa,  murɗa handle din ƙofar yayi take yasamu kansa acikin babban falon na Oummu, direct babban kitchine ɗin dake cikin falon ya nufa, agurguje ya dafa ruwan zafi acikin kettle,  yana fitowa daga cikin kitchine ɗin Oummu da dawowarta kenan daga tafiyar da tayi ta murɗa ƙofar falon ta shigo bakinta ɗauke da sallama,  can ƙasan maƙoshi ya amsa sallaman nata tare da tsayawa turus yana kallonta, itama tsayawa tayi tana kallonshi, cikin mamakin ganinsa a part ɗinta tace.
"RAJ me kakeyi anan?."  wani lokaci takan ƙirasa da sunan RAJ kamar yanda gaba ɗaya abokansa ke ƙiransa.

Fuska ya kwaɓe tare da yin ƙasa da kansa, kettle ɗin dake hannunsa wanda ke cike da ruwan zafi ya nuna mata, alaman shi yazo ɗauka.
Kallon tsab Oummu tayi masa, zuciyarta ɗauke da mamaki don tasansa bako da yaushene yake amfani da ruwan zafi ba, musamman ma a irin wannan lokacin, me kuma zaiyi da ruwan zafi?.

(to fa readers me kuma سوراج zaiyi da ruwan zafi? Oummu na tambaya sai ku bata amsa😝 then masu cewa bana update da wuri ku kwantar da hankalinku maybe daga yau zanna baku update kullum)

*Vote*
*and*
*Comments*

   
      fatymasardauna
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*SOORAJ!!!*

*Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Life (Sardauna)*

*Wattpad*
@fatymasardauna
#Love

*Chapter 52*

Ajiyar zuciya Oummu ta sauƙe tare da yi masa duban tsab, so take ta gano wani abu da zuciyarta take zargi.
Shikuwa cikin nutsuwa ya nufi ƙofar da zata sadashi da ɓangarensa, sam bai yarda yaƙara kallon Oummu ba, balle har yabari tayi masa tambayar da zai kasa bata amsa, har ya buɗe ƙofar part ɗin nasa ya shige, Oummu bata daina kallonsa ba, ajiyar zuciya kawai ta sauƙe, da tunani kala kala acikin ranta ta nufi stairs inda ta hau sama.
Yana shiga cikin ɗakin kai tsaye bathroom ya nufa, ahankali ya tura ƙofar bathroom ɗin ya shiga, tananan kwance cikin jakuzzie'n kamar yanda yabarta, ko motsawa batayi ba, saima ƙara shigewa cikin ruwan dake cikin jakuzzien tayi, idanunta alumshe suke kamar wacce take bacci, saidai kuma azahirin gaskiya bawai baccin takeyi ba, daɗin ruwan dake ratsa jikinta ne yasanya tayi kamar me bacci, jin motsin buɗe ƙofarsa yasanya taƙara nutsewa acikin ruwan, ahankali ya tako har ya kawo jikin jakuzzie'n da take kwnace, kettle ɗin dake hannunsa ya ajiye, ɗan kallonta yayi kamar zaice wani abu kuma saiya fasa, juyawa yayi yafice daga cikin toilet ɗin.
Jin motsin fitarsa daga cikin bathroom ɗin yasanya ta sauƙe ajiyar zucia, cikin ɗan kuzarin daya rage mata haka tayi wanka, koda ta fito daga cikin Jakuzzie'n kaitsaye wajen da yake aje towels ɗinsa ta nufa, ahankali take tafiya tana ɗan rumtse idanunta haɗi da cije laɓɓanta, duk da kasancewar ta ɗanji daman jikinta bakamar ɗazu ba, amma duk da haka tana ɗanjin zafi kaɗan, wata farar Bathrobe ta sanya ajikinta, ahankali take tafiya don batajin zata iya ɗaga ƙafarta da kyau, murɗa handle ɗin ƙofar ta fito, ganin bata ganshi aɗakin ba yasanya ta nufi drawer da ɗan sauri, ɓangaren da kayanta ke cike aciki ta buɗe, wata orange colour babu gown me faɗin wuya ta sanya, sosai rigan ya amshi jikinta duk da kasancewar bai bayyana shape ɗinta ba, amma ya amshi jikinta sosai, agurguje tasa hijab tare da tada sallah, dan sosai rana taƙara fitowa, koda ta idar da sallan bata tashi akan sallayan ba, zama tayi tare da somayin azkar, daidai lokacin ya turo ƙofar ɗakin yashigo hannunsa ɗauke da wani babban basket, aje basket ɗin yayi tare da sanya hannu ya cire t-shirt ɗin dake jikinsa, take murɗaɗɗiyar surar jikinsa ta bayyana, zama yayi akan sofa wanda ke malale saman tiles ɗin ɗakin, babban basket ɗin yajawo gabansa tare da ɗaukan plate, food flask ya ciro daga cikin kwandon haɗi da buɗewa, soyayyen chips da egg ne aciki, kaɗan ya zuba chips ɗin acikin plate, kana ya ƙara ɗauko wata kula wanda take ƴar madaidaiciya, koda ya buɗe kulan sauce ɗin tomatoes nd onion ne wanda yayi kyau sosai, kaɗan ya zuba sauce akan chips ɗin, fork ɗin ya sanya acikin plate, da ɗaya ɗaya yake tsakalan chips ɗin yana kaiwa bakinsa, ahankali yake tauna abincin cikin wani irin salo da burgewa, shafa azkar ɗin tayi tare da ɗan juyowa ta saci kallonsa, ganin hankalinsa ba akanta yake ba, yasanya ta kasa ɗauke idanunta daga kansa, sosai ya ƙarayi mata kyau a ido, bakinsa dake motsawa ahankali ta kalla, komai nasa gwanin burgewa, yanayin komai acikin nutsuwa, idanunta taɗan lumshe a hankali kana kuma ta buɗesu alokaci guda, sam takasa janye idanunta daga garesa, tanaji ajikinta cewa batakai matsayin da wannan haɗaɗɗen gayen zai ƙirata da sunan matarsa ba, tanaji ajikinta ya ɗarata da komai, shi na musamman ne, komai nasa yafita daban dana sauran maza, kowani bugun xuciyarta da tarin soyayyarsa take tafiya, haka kuma kowani numfashi da zata shaƙa tare da zazzafan soyayyarsa yake shiga, idanunta ne suka ciko da ƙwalla wanda kuma batasan na menene ba, ahankali yake tauna abincin dake bakinsa, sarai yasan cewa shi take kallo, don tuntuni jikinsa yabasa cewar kallonsa take, ahankali ya ɗago da kansa yayinda ya watsa mata kyawawan fararen idanunsa, wani irin shock taji ajikinta alokacin da idanunsa suka faɗa cikin nata, take tayi ƙasa da kanta tare da turo ɗan ƙaramin bakinta, teeth ɗinta tasanya taɗan danne lips ɗinta, ahankali tasoma wasa da yatsun hannunta.
Wani ɓoyayyen murmushi yayi cikin husky voice ɗinsa yace.
"Bani ruwa." sanin cewa da ita yake yasanyata ɗago da kanta ta kallesa, gani tayi kamar bashine yayi maganan ba, domin kuwa tuni ya maida kansa ga abincin dake gabansa wanda ko rabi baikai ga ci ba.
Miƙewa tsaye tayi taku biyu zuwa uku da tayi ta ɗan tsaya tare da rumtse idanunta, haryanzu tana ɗanjin zafi, ahankali taci gaba da takawa harta ƙarasa gaban ɗan maidaidaicin fridge ɗin dake cikin ɗakin, wanda yake da murfin glass daga nesa kana iya hango abubuwan dake cikinsa.
Buɗe fridge ɗin tayi tare da ɗauko goran ruwan swan wanda yake da sanyi sosai, ƙarasowa garesa tayi, ƙoƙarin rusunawa take don ta miƙa masa bootle water'n, batare da ta ankara ba yasanya hannunsa ya jawota gaba ɗaya tafaɗo jikinsa, hannayensa yasanya ya matseta ƙam acikin jikinsa, ɗan ƙaramin bakinta tasake turowa gaba, cikin yanayi na shagwaɓa tasoma ƙoƙarin zillewa daga jikinsa, hannunsa yasanya inda ya zare hijab ɗin dake jikinta, take dogon gashinta wanda keta shining ya watso zuwa kan fuskarta, ɗayan hannunsa yakai yayinda ya matsar da gashin nata wanda ya ɗan rufe gefen fuskarta, kyawawan idanunsa ya sauƙe akan kyakkyawar fuskarta, lumshe idanunta dake cike da ƙwalla tayi don bazata iya jure ganin cikin idanunsa ba, hannunsa yasanya yaɗan shafi gefen fuskarta, ahankali yayi ƙasa da idanunsa inda ya sauƙesu akan beautyful breast ɗinta wanda kusan rabinsu suka bayyana ta saman wuyan rigar dake jikinta, kasancewar rigar nada faɗin wuya, lumshe idanunsa yayi tare da yin ƙasa da kansa, inda ya haɗe forehead ɗinsu waje ɗaya, yatsansa yasanya ahankali yake shafa kan laɓɓanta masu taushin gaske, iskan bakinsa ya ɗan hura akan fuskarta ta, ahankali taɗan buɗe idanunta, wani irin sanyi takeji na ratsa gaba ɗaya ilahirin jikinta, yayinda takejin daɗin abun da yakeyi mata akan bakinnata, aɗan hankali ya ɗago kansa, jawota jikinsa ya sakeyi tare da gyara mata zama akan cinyarsa, fork ya ɗauka tare da ɗan cakan chips kaɗan, fork ɗin yakai dadai saitin bakinta, cikin wata irin murya me sanyi yace.
"Buɗe bakinki!."
Yanayin yanda yayi maganan cikin sanyi yasanya taji wani irin abu yabi jikinta har zuwa tafukan ƙafanta, samun kanta tayi da kasa musa masa, ɗan ƙaramin bakinnata ta buɗe, ahankali ya sa mata fork ɗin acikin bakinta, idanunta ta rufe sannan tasoma tauna chips ɗin ahankali kamar yanda ɗazu taga yanayi, idanunsa ya zuba mata yana kallon yanda take sarrafa bakinta wajen cin abincin,wanda hakan yaƙarawa fuskarta kyau. tana gama cinyewa yaƙara sa mata wani acikin bakinnata, haka yadinga sa mata abincin acikin bakinta, yayinda ita kuma take taunawa ahankali, chips ɗin yaƙara ɗebowa yakai bakinta, shagwaɓe fuska tayi tare da girgiza masa kae alaman taƙoshi, ajiye fork ɗin yayi tare da ɓallan tissue ahankali ya goge mata ɗan ƙaramin bakinnata, bootle water'n da ta kawo masa ya ɗauka tare da ɓalle murfin, cikin wani ɗan ƙaramin cup ya zuba ruwan tare da ɗaukan cup ɗin yakai bakinta, bakinta ta ɗaura ajikin cup ɗin ahankali take zuƙan ruwan, lumshe idanunsa yayi yanajin wani irin sanyin ƙaunarta na ƴawo acikin jikinsa, hannunta tasanya taɗan matsar da kofin daga bakinta, kallonta yayi da lumsassun idanunsa,
gane abun da kallon nasa ke nufi yasanya taɗan turo bakinta gaba, cikin shagwaɓa tace. "Naƙoshi."
Aje cup ɗin yayi tare da sanya hannayensa ya kama waist ɗinta, cikin kulawa ya matso da fuskarsa daf da nata, forehead ɗinsa ya ɗaura akan nata, har takai ga hancinsu na gogan na juna, idanunsa ya lumshe ahankali yake fitar da wani irin numfashi, itama lumshe idanun nata tayi tare da sakar masa jikinta gaba ɗaya, sosai yanda numfashinsu ke cakuɗa dana juna yasanyashi jin wani irin kasala na sauƙar masa, ɗan matsar da fuskarsa gefe yayi, ahankali yake ɗan goga mata lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa agefen nata fuskar, lumshe idanunta tayi tare da sakin wata irin ajiyar zuciya, sosai hakan da yakeyi mata, ke yi mata daɗi, musamman yanda lallausan gashinnasa ke gogan fresh skin ɗinta, hannunta ta ɗaura akan shoulder ɗinsa, yayinda shikuma ya kai bakinsa daidai saitin kunnenta, slowly haka yake yawo da harshensa acikin kunnenta, kasa jurewa tayi har saida ta ƙara shigewa cikin jikinsa, bakomai ke zautar da itaba kamar yanda harshensa ke yawo acikin kunnenta, gefe guda kuwa ga daddaɗan ƙamshinsa dake zautar da ita, ahankali ya kwantar da kansa akan wuyanta, numfashi yake fitarwa ahankali bakinsa ke motsawa da alama wani abu yake son faɗa, tabbas yana so ya furta mata saidai yanajin zuciyarsa nayi masa nauyi, yanajin kamar bayanzu yakamata ace ya faɗa mata ba, sake lumshe idanunsa yayi haɗe da matseta acikin jikinsa, sosai ƙamshin dake fita ajikinta keyi masa daɗi, mintuna sama da goma suka shafe ahaka batare dakowannensu ya ƙara ƙwaƙƙwaran motsi ba, tuni Zieyaderh kuwa wani irin bacci ya fara fusgarta, don aduk sanda tajita cikin jikinsa wani daɗi takeji na musamman, sannan tana samun wata irin gamsuwa, ahankali yaɗan janye jikinsa daga nata, duban fuskarta yayi, itama dubansa tayi da idanunta wanda suka fara ɗan lumshewa, ɗaukanta yayi caɗak inda ya ƙarasa da ita zuwa kan gado, kwantar da ita yayi akan gadon tare da jawo blanket ya rufe mata rabin jikinta, sunkuyowa daidai fuskarta yayi lumshe idanunsa yayi ahankali ya ɗaura laɓɓansa akan nata, slowly yaɗanyi sucking lips ɗinta, hannunsa yasanya yashafi gashin kanta, ɗagowa yayi tare da kashe mata gaba ɗaya hasken ɗakin, hannayensa ya tura cikin aljihun wandonsa kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin ɗakin.
Tanajin ficewarsa ta lumshe idanunta, sannu ahankali tarin ƙaunarsa ke ƙara ratsa cikin jiki yana huda jijiya da ɓargonta.


Daga ɓangaren nasu kai tsaye babban compound ɗin gidan ya nufa, direct wajen da cars ɗinsa ke ajiye yanufa, wata ɓaƙar mercedes benz ya shiga, koda maigadi ya wangale masa makeken gate ɗin, ahankali ya cilla motar tasa kan titin dake shimfuɗe direct tundaga ƙofar gidannasu har zuwa ƙarshen hanyar da zata fitar dakai a unguwar tasu ta Maitama.

Sannu ahankali yake murza steering motar, zuciyarsa ɗauke take da tunaninta mai tarin yawa, sosai yakejin wani abu na musamman agame da ita na game gaba ɗaya jikinsa, da tunani kala kala acikin ransa yaƙaraso haraban babban asibitin.
Cikin nutsuwa yake tafiya yayinda ya nufi hanyar da zata sadashi da office ɗin Dr.Waleey.
Amna sakateriar Dr.Waleey na ganinsa ta miƙe da sauri cikin mayen sonsa da tajima tanayi taɗan ƙaraso da sauri, cikin ƙasa da murya tace.
"Ranka ya daɗe barka da zuwa."
Kansa kawai ya ɗaga mata batare daya ce da ita komai ba, ganin fuskarsa atsuke kamar koda yaushe yasanya ta juya da sauri ta nufi office ɗin na Dr.Waleey, bawani jimawa tafito inda tanuna masa ƙofan office ɗin alaman ya shiga, baiko kalli inda take ba ya murɗa handle ɗin ƙofar ya shige ciki.
Dr.Waleey naganinsa ya saki murmushi tare da tasowa ya bawa SOORAJ ɗin hannu suka gaisa, kujera ya nunawa Sooraj ɗin, bayan Sooraj ya zauna ne yajawo kujeran dake facing na Sooraj din shima ya zauna.
Cikin rashin sabo da yawan magana Sooraj yaɗan ɓata fuska, cike da aji yasanarwa Dr.Waleey irin zazzafan zazzaɓin dake damun jikinsa, sannan yaƙara da sanar masa yanda kansa ke masa bala'in ciwo kamar zai rabe gida biyu.
Murmushin tsananin jin daɗi Dr.Waleey yayi don aɗan bayanin da Sooraj ɗin yayi masa tuni yagano abun dake damunsa, cikin jin daɗi da kuma son kwantar masa da hankali Dr. Waleey yayi ajiyar zuciya, tare da gyara zama, kana yace.
"Ƙwarai naji daɗin wannan labarin SOORAJ, tabbas alamomin zazzaɓi da ciwon kannan da kakeji alamane dake nuna cewa kaima yanzu kazama cikakken Namiji mai lafiya, dama cutarka ba da ita aka haifeka ba, sannan kuma ba sihiri ko shafar aljanu bane, cuta ce da Allah Kan iya sawa kowani bawa, Allah Shi ya ɗaura ma kuma gashi ayanzu shi ya yayema, tabbas wannan yana daga cikin ƘADDARANKA dama ita Jarabawa takanzowa bawa ta inda baizata ba, sannan idan tayi tsanani Allah yakan sauƙaƙata, kada kayi mamakin samun lafiyarka SOORAJ saboda cuta da kuma sauƙi duk na Allah Ne, Allah Ne kaɗai kan iya bayar da lafiya ga bawa aduk lokacin dayaso."
Ɗan numfasawa Dr.Waleey yayi tare da ɗaukan wata farar takarda yaɗanyi rubutu kaɗan akai, miƙawa Sooraj paper ɗin yayi cikin kulawa yace.
"Ga wannan idan kafita sai kasaya a babban pharmacy, magungunane da zasu sauƙaƙa wajen hana zafin zazzaɓin yin ƙarfi, bare har yakai ga ya dameka, kuma sannan zazzaɓin ya shigeka ne saboda yanayin yanda ka sarrafa jikinka batare daka saba ba, Insha Allah Nanda wani lokaci komai zai dawo normal, sannan ayanzu zakanajin wani irin feeling na tasomaka sosai, kada kace zaka jure abunda kakeji, ka ƙoƙarta yin sex akai akai zai taimaka ƙwarai wajen dawo maka da cikakkiyar lafiyarka."

Amsan papern Sooraj yayi tare da miƙewa tsaye, jin surutan da Dr.Waleey'n keyi, har

41 / 47