Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   8 / 38

21K to 24K   out of 112.1K words

Na farfajiyar qofar gidan kamanni family ya kasa daukar jama,ar dole wasu har bakin laying anquwar

2:12 pm kowa dake cikin anquwar ya shaida daurin Auren Maryam Umar ardo da Ahmad Muhammad Aliyu saikuma Adam Umar ardo da Amira Ahmad Muhammad Aliyu 😳😳wasu fuskarsu mmk yake nunawa wasu kuma figicine sosai aurenda ansa sai nan gaba 1 month shine yanxu lkci daya a hargitse Abu cikin tsananin firgita Yusuf ya nufi gun Ahmad

Cak ya tsaya jin ana cewa ayi addu,a ga ma auratan asaka da Aysha Aliyu Muhammad Aliyu da kuma Yusuf Aliyu Muhammad Aliyu

Toh fa gaba daya kowa da abinda take fadi Wanda bai sansu bama jin sunan su ya kansa mutum πŸ€”

Bugawan πŸ’—qirjin Ahmad kuma da Yusuf ba,a magana dukkansu ko qwaqwaran motsi sun kasa

A cikin gida kuma jin wannan lbrin yasa Aysha dake shirin Shan ruwan ta qware takoyi muguwar gwara a take a gun ta fadi ba..

😍😘ina alfahati daku matan group din DABITAL FALAKU soyeyyarku sadidan zee Abba gaisuwa gareki da fatan masu son a saka fillanci suna ganewa

Kowa tamba Yaya wai zan kashe wani daga cikin star dinko toh nima INA nasani kuma banceba πŸ˜„

Dan

Allah Ku rinqa haquri da typings errors da muke samu

By Garkuwan FulaniπŸ„πŸͺ

[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

MI,WASMITI..page

3⃣1⃣to3⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Jiki Ba

Qwari ta zame ta zube kan gado ta fara rera

Kuka mai tsuma ran mai sauraro

Su Nenne dasu Ummi da mama matar baba Ahmadu mahaifiyar Amira kenan

dasu kaka da wasu qannen Ummi cikin su ko harda innah mahaifiyar lamido on top Dan Baban lamidon yayane ga Ummi mahaifiyar su Yusuf din

Gaba daya lallashinta sukayi

Nenne ce ta jawota kan cinyarta tana shafa kanta

Aysha ki bar kukan nan haka dan Allah ko so kike muma ki samu kukan kinga Ummin ki kam tunda gari ya waye kukan itama take ki daure Aysha am kowa inya yaga kin sake muma duk zamuji dama dama 2

Sheshsheqa takeyi har kamar zata shide ganin haka yasa Ummi kam juyawa ta fita tana cige lebenta da zubda qollah😭 a ido

Cikin hatsala kaka tace

Ke πŸ‘ˆπŸ»Aysha zakici kanki nace wlh kanki zakici (Minin kam ha alari amin do ha doddo a accata amin)

Mukam inda kika ganmunnan an an zaki barmu ehe 😑😏 (anon bikkoi jotta saro enmon be fotai bemon ) ku yaran zamani wai iyayenku basu isa dakuba)

Wlh ina gaya miki matuqar dai baki gyara halin kin nan Na taurin kaiba toh wlh zakisa baqin ciki cikin rayuwarki.



Bayan hannuta tasa ta goge gwallar dake bin fuskarta cikin rawan murya da disashewar voice dinta tace kaka ni kuma wanne farin cikene ya regemin a rayuwata ai bani da wani sauran haske sai duhu ta dago ta kalli Nenne tace Nenne insha Allahu bazan sake saku kukaba kuyi tamin addu,a Allah ya dauki raina kowa ya huta da sauri

Innah tace kulπŸ‘ˆπŸ» Aysha kar ki kuma irin wannan furucin Anuty Sadiya Ce ta zauna gefensu taci gaba da bata baki a haka dai suka samu ta Dan tsagaita kukan



πŸ”†πŸ”†πŸ”†

Bayan an gama daurin Auren

Sai akaci gaba da gudanar da liyafar da aka shirya

Daga nan kuma akayi sallan LA,asar

Sannan manyan malamai suka rinqa bada tasu gudumowar a inda suka rinqa bada shawar wari ga angwayen da amaren

Sune ba ,a tashi a walimarba sai goshin maqqariba nan kuma akayi sallah akaci abinci aka kumayo ishaa daga bisani

Fagan ya zama Na alaramma malam Sulaiman ne ya hau ya rinqa rera karatun alqura,ani mai girma inda sautinshi mai dadin sauraro ya rinqa rasa cikin anguwar tako ina

9:25 pm

Yusuf Na kwance a parlon shi kadai abin duniya duk ya isheshi Amman kuma yana qoqarin nemawa kanshi da biyayenshi mafita ne kuma a tsarinshi ya samo musu ma fitan

Adam da Ahmad kuma suna can suna fama da abokansu da suka samu hallaruwa wajen bikin

Daga nesa yakejin surutunsu alamar nan part din shi suke zuwa

Dan gajeren tsaki ya ja gamida juya kanshi ya lumshe idansa kamar maiyin bacci

Iska ya Dan furzar cikin ransa yake cewa

Ko waye ya gayyato min wadannan parrots din mutane bakinsu baya iya shiru nasan kuma ba aikin kowa bane sai Adam duk

Yanxu zasuzo su matsawa rayuwata

Ya kuma Jan tsaki dai2 lkcin suka is a tsakiyar parlon

Mmk nayi sosai ganin wadanda suka zo din

Su LAmido on top ne Na ruwan kashe gobara

Gefen shi kuma kamal ne anqon yusra Dalibina

Daga daya gefen kuma Modibbo ne angon Bilkisu meke faruwa

Bayan shi kuma Yaya habeeb ne nida Yaya habeeb can kuma gefen jalal ne Na jalaluddin

Abin mmk sai ga wasu masu kama sak πŸ€”lah Na gane su ase Hassan da Hussain ne na littafin yar Fulani Na Aysha Ali Garkuwa

Cikin gajiya suka zazzauna lamido ne ya zauna gefen Yusuf ya Dan harareshi yana wlh kadai ji jiki mutum sai baqin halin....

Kai kuma sai shegen surutun siya eh anyi din bakinka ko nawa

Nan kuma ya juya gun kamal ya Dan yi daryar tsokana yace kai kamaluuuuu dama ase kana iya barin asran taka kazo wani woje 😜

Kai dai lamido Dan duniya ne toh duk nacina Na kaiku ne kai da modibbo cewar kamal kenan gaba daya sukayi dry

Cikin qasaita modibbo ya hararesu wlh kundai kunji jiki yara qanana daku sai baqin jaraba

hararanshi lamido yayi yana Nikam nafi qarfin yaro sai dai ko en kamal ne yaran Dan wlh ni kam Na wuce yaro

Hussain ne ya karbe zancen da cewa ai wlh kamal kam da lamido da modibbo layinku daya Habeeb ne yace kamal ai shi ba daga qafa

Harara kamal din ya watsa masa yana aiko wlh ni kam Na daqa qafa kusan shekarun biyu ina haquri

lamido ne yace toh shiyasa kaso ka cinye baking yar mutane tsabar kiss ne harda kumbura mata lips πŸ˜€yoh da an barka cinye bakin zakayi ko kamaluuu πŸ˜πŸ˜€

Adam ne yace kaifa on top layinku daya da kamal Dan wlh Baku da sauqi

Yusuf ne ya kalli hasaan yace yane sarki hasaan kayi shiru ko daya ke nasan kai ba irinsu akukkuturunan bane iyayen jaraba basu da aiki sai Na zance mata

lamido ne ya watsa mai harara yanxu kai kuma Yusuf har kana da bakin mgn ne duk jara barmu mun kaima ne dry sosai sukayi

kamal yace har kai da modibbo bai kai kuba

jalal ne yace ji Dan iska kamal kai ware kanka kake a cikin jara babbun ai Ku duk mota data CE ta deboku

Lamido ne yace kunsan Allah mu ture batu zoleya kawai dai mu jarabarmu ake gani da yake mu bama iya boyewa ko daurewa ya Nuna hassan da Yusuf yace wlh kunga wadannan muna fukan masu qiffqifta idanu sun fimu

Yusuf ya kai mai bugu ya kauce da sauri

Jalal Na kai lamido abin kuma harda yar Sherri ne

Da sauri ya kalli Yusuf yana nuna lips enshi yace ka Ganshi ko wlh zabar fitinarsa CE tasa baya taba bude idansa ya woresu ya kalli gari dan da zaran yaga mace yake daburcewa yai ta rawan sanyi

Cikin dry Habeeb yace kai lamido dama rawan sanyi da Yusuf ke yawan yi lkuta da dama ase abin ne ke motsowa?

Sosaima kuwa kaga yan qananan inda nunshin nan da baya budewa ya ga gari ko toh wlh Sha,awarsa Na tashi zakaga sun fiffito sunyi woye a take zakaga idan yayi jazawur leben bakinsa jajayennan sai kaga suna ta rawa kamar mai jin sanyi sai ya wani kamo lebenshi Na qasan ya rinqa tsotsa sai sunyi fari tas ya wani Sa hannushi ya damqe mararsa ya rinqa mammatse cinya yana hanata tasowaπŸ˜πŸ™ˆya rinqa rawar sanyi gaba dayansa ya rinka yiwa mutane barin baki sai kaji shi yana wani shiiiiiiiiiiii hahhhsh

Jara bebbe kawai wai a hakan kuke cewa Yusuf Nada dauriya

Duka Yusuf din ya kai mai tare da miqewa yana qoqarin shiga bedroom yana miqa yana mammah

Mujahedin da yanxu ya shigo yace wlh zancen ka gsky ne Dan yanxu miqar nan da yake abinne yake motsawa Dan an kira sunan mata kawai yanxu haka mgni zaije ya Sha.

Duk sukayi dry suna tafawa

Ido lamido ya kashewa Yusuf yana kadai San ba qariya muke makaba koπŸ˜‰

Hassan ne yace komai dai menene ai muna iya control din Sha awarmu bama danne yayana mutane kam 😑

Kamal ne yace aiko

kwa kashe kanku wataran

Habeeb yace bar yan rainin wayo ai shikam

Hassan yasan azabar daya Sha da yar Fulani ta qauracemai

Jalal yayi dry yace kasan wai su sun iya fulaku

Kamal yace wayace ma ana fulaku kan abinnanπŸ˜‰

Hussain ya kalli Ahmad yace wannan kuma da ya wani tsamure zai iya tsinana wani abin kirkin ko dai sai mun kawo kafi doki mun baka kasha duk suka kece da dry

Cikin sanyin yanayinshi yace kai dai Mayya kawo idanka kaina ni ko Na gazama qanwatace zatayi haquri dani

kamal yace ka banu gwara ka miqe Dan wlh mata basa son lusarin namiji😝

Yusuf ne ya katse musu dry da suke tayi Dan ceqiyanci

Kai biyaye INA mgnina ? Adam yace tab yoh ni nasan inda ka ajiye abinka

cikin hada fuska

yace ka Sani kam kasani sarai ai dama Kaine kullum kake kwashemin abinna kana zubar

Dry sosai modibbo yakeyi yana nuna idan Yusuf da suka firfito sai zaresu yakeyi sai wani sheqi sukeyi da qwalla tab aciki kamar mai shirin yin kuka

Kamal yace Abun ya motso kenan

Lamido yace in ka masu in dauki maka amariyar ka dan mu kam baqin sauqine zamu Baku filiπŸ˜œπŸ˜€πŸ˜€πŸ˜‰haka dai sukayi ta yiwa juna Tsiya

Bayan an gama biki duk baqi sun kokkoma sai yan kadan da suka rege

GIDAJEN AMARE

Masoyana masu kira da masu gaisuwa ta chart INA godiya da kulawarku kuma INA jin dadin yadda kuke ban qarfin guiwaπŸ˜πŸ˜˜πŸ‘πŸ»



By garkuwan Fulani

[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

NAYI NADAMA

Mi,WASMITI page

3⃣6⃣to4⃣0⃣

Na Aysha Ali Garkuwa

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡



Gidan Adam

A hankali yayi SLM tare da shiga cikin bedroom din nasu

Cikin nishadi yayi ajiyar hrt Dan wani sanyi da qamshi da yaji yana ratsa gabban jikinsa

Daki kam ya hadu iya haduwa

Amariya Amira ce ke zaune kan gadon tana sanye da kaya Na alfarma sai qelli goshi takeyi cikin takun shauqi

Ya isa gareta

Hannu ya miqa mata alamar ta kamashi zai jawota ta sauqo



Cikin jin kunyar da bata tabajin tana yiwa Dan uwannata ba yayanta kuma mijinta a yau

Cikin Yanayin mmk yace meerah yau kuma kunyata kikeji ya Dan ronqofo ya jawota tsaye suna fuskantar juna ya Sa hannushi ya tallabo fuskarta ya Dan zuba mata ido cikin wata iriyar muryan da bata tabajin ya Adam din nata dashi ba sai yau

Yace

Plx meerah kar kibari wata baquwar kunya ta cutadar damu

Shiru dai tayi

Dan haka kawai ta sinci kanta da jin kunyarshi

Kinji ko meerah ?

Kai ta gyada alamar eh

Hannuta ya jaa ya kaita bakin qofar toilet

Yace shiga kiyi alwala

Toh tacemai gamida shigewa ciki

Shima alwalan yaje yayi a gefenshi

Yana shiga

Ya sameta a zaune

Darduwa ya shimfi da musu

Sukayi nafila raka,a 2

Bayan yayita jero musu addu,oi

Suka shafa

Zata tashi ya jawota ta zauna lader da ya shigo da ita ya bude

Gaseshiyar kazace mai Dan romo 2 sai juice kala 2 masu sanyi kai tsaye shi ya rinqa bata a baki cikin kuya take karba haka dai sukaci sukasha

11:15 pm Adam ya jawo amariyarsa cikinsa gami da kashe hasken dakin

Cikin Dan jin tsoro ta fara Dan tureshi

A hankali ya kai bakinshi dai 2 kan kunneta

Yana furta mata zantuka masu kama da darasi mai wuyar fahimta nan

Kuma hannushi ya fara isar da saqonshi gareta

Sosai ta tsorita jin yadda yayan nata ya rikice mata a yau din

Hannushi ya zira cikin rigar jikinta har ixuwa qirjinta

Firgita tayi sosai jin yada yake sarrafata

Cikin muryar tsoro da qoqarin yin kuka ta kamo hannushi tana kayi haquri

Wlh tsoro nakeji ya Adam Na tuba

Kai ya rinqa girgiza mata yana mgn cikin wuya da tsananin buqatuwa

Kiyi haquri meerah bazan iyaba

Wlh bazan iya jure wannan Daren ya kau cemin ba

a haka dai cikin hikima ya rabata da budurcinta

Garfe 3 dai 2 Adam ya samu nitsuwa yayinda itako Amira tasha Kukanta shiko yayi ta faman lallashi da gyar ya samu Ya lallabata tayi wonka bayan ya Dan gasa mata jikin ta

Anan suka samu sukayi bacci mai dadi da nishadi

Gidan Ahmad

Tinda ya shigo gidan ya wuce dakinshi

Kan gado ya fada cikin

Kunci zuciya da zafin

Rayuwa

A hankali yake furta

Ase dama haka rayuwa zata kasan cemin ase wannan Daren da nake tayiwa tanadi da shiryawa da burin Mallakar Aysha ase hakan bazai kasan cemin ba

Sannan qaddara ta hadani da Maryam yar uwata a matsayin mata

Wani daci yaji yana tuqarsa daga cikin maqoshinsa

Cikin murya mai rauni yace

Am so sorry

My Aysha

Ki gafarceni qanwata

Dana San bazan aurekiba da bazan dasa miki sona a ziciyarki ba

Wlh da nasani da nabar abin a zuciyata ni

Kadai

Da ko ba komai ban cutar da keba

Cikin zafin rayuwa

Da tajuya mai baya

Yake ta fadin

Wlh da inada yadda zanyi

In sawa biyaye Na sonki a ranshi da Na saka mishi Dan da koba komai zai kulammin dake

Amman ban da damar Sa so ko qiyeyyah a zuciyar Dan Adam

Zogi sosai zuciyarsa ke yi hannushi ya saka ya danni kan qahon zuciyarsa

Yadda gaba daya jikin shi ya dauki bari ga wani zufa da yake ta keto mai tako ina

Sosai yake jin azabar ciwon zuciya cikin rawan baki ya rinqa surutai masu ban tausayi kusan a haka ya kwana sai sunan Aysha da yaketa kira yana ki gafarceni

Amariya Maryam kuma dama tayi zaton haka

Dan tunda aka hadata da ya Ahmad Wanda tasan ba itace burin ranshiba tabbas ta sawa ranta wannan Abu zai iya faruwa

Shiyasa tunda taga 12 yayi bata ganshiba ga soron da takeji gida shiru sai ita kafai

a haka ta fito parlor cak ta tsaya

Jin sautin kukan da Ahmad din keyi da sabbatun da yakeyi cikin raunin murya da halin quncin rayuwa

A hankali ta qarisa baking qofar

Lkci daya kuma tausayin Dan uwan NATA kuma mijinta ya rinqa ratsa qahon zuciryata

Nan ta zame a wurin ta rinqa kuka mai tsuma rai a haka suka kwana shi yana ciki yana nashi kukan itako tana baqin qofarsa

A haka kuma rayuwa taci gaba da Tafiya agaresu

Yau kwana 7 kenan da yin bikin

Kuma lamido shi basu komaba

Shiyasa

Yusuf ke Dan jin dama2 tabbas yaji kewar yam uwana Amman lamido Na debe mai kewa sosai

Suma kuma su Ahmad sukan xo suyita hira Adam ne ma bai cika zuwaba da yake shi rayuwar aurenshi dadine ke tafiya

Yau asabar kuma yau su lamido zasu komai Yola shi da innarshi

Tafiyar yamma zasuyi

Shiyasa basu tfi ba har yanzu

Bayan sunyi sallan azafarne suna dawowa gida

Lamido ya kalli Yusuf yace kai bazanfa koma banje gidan su Ahmad ba

Toh me nawa da kake gaya min zan hanaka zuwa ne ?

Banson iskancifa Yusuf ai dai ka Sani tare zamuje kam ko

A a ni kam bazaniba



Haba Yusuf gidan su Ahmad din kake cewa bazaka jeba ka tunafa kasan ko suwaye Ahmad dinka nefa biyayenka da Adam dinka yan uwanka abokanka aminan ka shin ko ka manta matsayinsune a gareka

Yusuf ko zarginsu Ahmad kake da laifin da ba nasu ba

Hannun shi ya kamo cikin tuna sarwa yace Yusuf ka dawo cikin hayyacinka ..

Kai ya jinjina gami da cije lips enshi ya kalli lamidon yace

Hakalina tashi yakeyi ako da yaushe in naga halin da Ahmad ke ciki kaga fa lkci daya yadda biyayena ya fita hayyacinsa gaba daya ya birkice farin ciki ya bar rayuwarsa

Toh in banda abinda Yusuf ai yanxu ya kamata ka nunawa Dan uwanka kulawa



Kai ya dan jinjina yace

Toh shi kenan mutafi

Gidan Adam suka fara zuwa

A parlo suka samesu Adam Na zaune kan 3str Amira ko Na konce tayi pillow da cinyarsa suna hira jin SLM marsu yasa Adam miqewa

Da sauri ya bude musu qofa suna ganin juna Adam ya miqawa Lamidi hannu cikin wasa suka tafa lamido ya kalleshi da kyau yace kaji Dan duniya kana Sha,aninka shiyasa ka wani sheremu yau kwana nawa bakaje gidaba

Kai

on top banson Sherri shekaran jiyan cammafa naje ko biyaye ai

8 / 38