Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
yaje yayi gamida yin alwala yazo yayi ta nafilfili
Sai da akayi kiran salah ya tasheta shi kuma ya nufi masallaci
Bayan ya dawo daga masallacin ya samu bata nan
Cikin mutuwar jiki ya konta
Zuciyarsa Na bugawa
a ranshi yaji bai yiwa maryama tashi Adalciba a fili yace da Aysha ce da bazan mata hakab da zan bataba kulawa t sosai
Da gwarin guywa ya nufi dakinta tun da tazo gidan bai taba shi gaba sai yau
Sosai yayi mmkin ganin ta konce hawayen Na bin fuskarta da sauri ya qarasa gunta cikin Dan kula ya tallabota ya daurata kan cinyarsa
Maryama ni nasaki kuka ko ki gafar ceni kar kijamin Allah ya isa
Kai ta rinqa juyawa tana zubda qollahπ cikin sanyin murya tace ya Ahmad ba kamin komai ba kuma ko kamin ma Na yafe
Toh meyasa saki
Kuka
Kaine ya Ahmad
Da sauri yace kuma kince ban mki komai ba
Ehh bani kake yiwaba
Toh me NAYI gayamin yake yar wuta Na baki haquri
Cikin kuka tace ya Ahmad meyasa bazaka Sa haquri a rankaba ya Ahmad ka ruqwumi qaddara mana ka dena azabtar da zuciyarka da ta maso yanka da halin da kake ciki
Cikin cije lebe yace maryama ba yin kaina bane bani da yadda zanyi
Cikin kula tace ayyah ya Ahmad duk da nasan ba sona kakeyiba Amman zan roqeka alfarma ka daina rufe qofar ka gareni
Da sauri ya katseta da cewa waya CE miki ban sonki kin tabajin inda Dan uwa yaqi yar uwarsa
Cikin kukan tace
Ya za ayi in yarda kana sona
Cikin qarfin hali da qoqarin ganin ya fatan ta mata yace zo zonannki gani
Bakinshi ya hade dannata ya rinqa tsotsar harshenta sai da yaji tayi nuqui ya zare bakinshi ya dan nunata yace
Maryama zabin Allah kece zabin da Allah ya min kuma bazanngi zabin mahaliccina ba cikin Dan jin sanyi tayi ajiyar hrt tace I love U so much my dear Broz
Me 2
Yace mata gamida fita ya nufi dakinsa
Kai tsaye toilet ya nufa Dan amai yakeji mai bala,in zafi yake jin yana tuqarsa daga qahon zuciyarshi
Sosai yaketa kakari ga wani zazzabi mai zafi da ya rufeshi a take
Cikin tsinkewar zuciya da frigata da tsantsar azaba ya zubawa a man da yake kwara wan ido π³
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: πππππππππ
NAYI NADAMA
MI, WASMITI page5β£1β£to5β£3β£
Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Jini ne guda2 baqiqqirin dashi aman
yayi sosai
Cikin wahala da dimuwa ya koma cikin dakin kan gadon shi ya fada
Cikin maida numfashi a hawale cikin tausa yawa kanshi yake qoqe qollahrπda ta cicciko mai ido
A ranshi yake tunanin wannan karo Na biyu kenan yana aman jininnan ran da Maryam ta tare da yau kuma
Cikin tunanin da azabar da yakejin baccin wahala ya saceshi Dan wannan lkcin ya kasance kamar shine dare a gareshi daran kuma yakan zame mai tamkar rana da wuta a cikin zuciyarsa
Tin daga wannan rana Maryam take shigewa rayuwar Ahmad sosai Dan qoqarin qanin ta debe mai kewa ta Dan kawar mai da matsalolinshi
Ba laifi kuma iya dai dai gorgodo ya sake
Yana boye damu warshi Dan ganin Maryama manshi Na shiga ciki. Damu sosai
Sai dai banan gizo
ke saqanba
Ase a hankali ciwon zuciya ya gama raraka qarkuwar jikin Ahmad
Wata rana da aman ya sashi a agaba
Dole ya shirya cikin sirri yaje hospital gojin forko da akayi aka gano zuciyar Sa ta samu mugun raunin dr Jabir ne ya kalleshi cikin kula da tausa yawa yace Ahmad dole sai anma dashen zuciya
Kai ya sunkuyar cikin siyayar da qollahπ ya Dan kuma daqowa yace Dan Allah doctor ina Neman alfarmanka plx wannan mgn ta zama sirri tsakani Na da kai karka gayawa Abba Na
Cikin mmk Dr yace
Ahmad me kake nufi zaka boye musu abinda ke damunka ne shin sai ciwon ya kasheka ne kakeson su Sani
Ko nufinka bazaka nemi mgni ba
Na gayama dole ayi dashen zuciya kuma mu anan ba,ayi dole zamu fidda kai India ne Dan acan muke da qorarrun likitocin zuciya
Zan nemi mgn Dr kuma zan fidda kaina India a bincikeni in takama ajene ma Na tabbatar zaka tsaya min a mddin Abba Na
Toh meya baka son shi din ya Sani ?
Sabida zai cutu nikuma ban son abinda zai cutarmin dashi
In yaji shima zai iya kamuwa da ciwon Na tabbatar Abba zaisamu matsala matuqar yaji cutar dake jikina kaima da kanka kasan rayuwara ta azgara ai shiyasa
nafi son sai nasamu sauqi
Ko kuma sabanin n hakan
inyaso a gaya mai daga baya
Cikin sanyin jiki Dr yace haba dai Ahmad aishi cuta ba mutuwa bane zafin ciwo bai kawo qarshen numfashi
Haka dai yai ta kontar mai da hankali
Cikin wota 2 suka kammala shirye shiryen tfyar cikin sirri ba Tate da kowa ya saniba
Kullum Yusuf sai ya kira Ahmad da Adam dama wannan Al,adarsu kenan ko basa tare sai sun Kirayi juna da safe Dan jin lfyar juna da dare suyi sai da safe
Sosai Ahmad ke qarfin halinsa kan baya son kowa ya gane ciwon dake tare dashi
Lkta da dama in yaje gida yakan zauna yasa Nenne shi a gaba yana tuna wanne irin hali zata shiga ran da babu shi sautari in yaji haka yakan fita kawai ya komai part dinsu da a yanxu ya zama nasu Usman yai ta kuka
Wata rana da yamma yana zaune a parlon shida Maryam Na konce a gefebshi tayi pillow da cinyarsa
A hankali cikin hikima ya tura hannushi cikin rigarta cikin tafiyar tsutsa y sauqe hannun akan qirjinta
Ya rinqa shafawa
A hankali ta lumshe idanta gamida sauqe gajiyar hrt
Kanshi ya Dan ronqofo saitin kunnetan yace maryama tawa shin tsaka Nina da ke waye rego ya fada yana shafa mararta
A Dan kunyace tace
Ya.Ahmad me mukayi na raqunta
Biki ya Dan ciza yace yoh har yanxu ban samu Na baki rain on Magaji naba INA tsorofa kar bazan samu mai min addu,a ba
Da sauri ta tashi ta zauna kan cinyarsa tana fuskantarshi tace nacema bansan iri zancen nan naka ko
Toh nayi shiru
Masoyiyata maryama
Cikin jin dadi ta sanqalo wuyarsa ta hada bakinsu wuri daya ta rinqa bashi keutar kis masu zafi
Cikin bugatuwa yace Maryam mutafi daki
A kuyance tace
Kai ya Ahmad me zamuyi a daki kuma
Bakinshi ya kai saitin
Kunneta yace farauta zamiyi Na farauto baby's
A kunyace tayi cikin daki
cikin fatan Allah yasa ta samu ciki a yau dinnan ko zai samu mgji Dan yau saura 1 week su tafi shi da Dr
Bayan komai ya LFA sun dawo hayya cinsu yana shafamararta yana Allah ka inqatamin
A hankali woyarsa ta fara suwa da sauri ya daga ganin Abba Na a rubuce a fuskar woyar
Toh ganin zuwa Abba yamxuma kuwa
Sauri sauri yayi wonka ya nufi gida
Cikin sanyi sanyi yayi slm gami da shiga parlon abban
Baya ya zauna gefenshi kadan daga qasa kan carpet
A hankali yace abba barka da gida
Barkadai
Ahmad
Abba gani
Cikin wani irin yanayi Abba ya dauki duk takardun binciken lfyar Ahmad din ya ajiye mai a gaban shi
Cikin mmk ya daqo kanshi ya zubawa abban Ido
Shi kuwa Abba komawa yayi ya zauna gamida dafe qirjinshi cikin cijewar voice yace Ahmad me wanna Ahmad ase a duniyan zaka iya boye min wata matsala taka
Cikin salqewar qarshe yace
Tun yaushe kake tare da wannan mugun ciwon ni dai Ahmad ka boye mun cutar dake jikinka
Cikin zubar qollahπ ya kontar da kanshi kan cinyar Abba ya rinqa zubda qollahπ cikin jin zafi azuciyarshi ya kalli abban yace Abba toh ya zamuyi ya rigada rayuwa ta zo qarshe dole
Kunasona INA sonku dole mutuwa zata rabamu zan tafi Na bar Yusuf da Adam cikin kadaicina Abba zakayi rashina dole da nasan wannan ciwon bazai barniba
Ina tausa yawa nennena ko ya zatayi ran da taga gawata a miwe a gabanta
Nan kuka yaci qarfin su su duka biyu aka rasamai bawa woni haquri a cikin su
Can dai Abba ya rinqa shafa kanshi cikin kontar da hankali yace Ahmad cuta bata kawo mutuwa ba mmk yanzu wanda ke da lfy ya mace Allah ya barmana kai din
Tun randa kukayi mgn da Dr jabeer bai bariya qara koda kwana dayaba har gida yazo ya gayamin matsalar taka kuma duk shirin tafiyar nan da akeyi dani akeyinta tare zamu tafi insha Allahu zamu dawo cikin nasara
Ka kontarda hankalinka
Haka dai sukayi mgnarsu su biyu suka rufe
Yakarbi takardu ya tafi dasu
Part din Nenne shi ya nufa yayi SLM bata parlon Dan haka kai tsaye ya wuce cikin bedroom
Tana konce gefen gado cikin fara ta amsa slmar gami da nuna mai gefen ta a hankali yazo ya durqusa a gabanta ya manna kanshi kan cikin ta
Razana sosai Nenne tayi Dan wani irin sanyi da taji cikin cikin ta irin sanyi da taji a kwana kin da mahaifinta zai rasu hannuta ta Dora a kanshi hannu har bari yake tace Ahmad baka da lfy ne meke faruwa da Kaine ya kai Dana
cikin qarfin hali yace ba komai
Shiru sukayi Na Dan wani lkci can dai ta dago kanta ta leqa fuskar dan nata
Cikin razani da mmk ta taso zaune π³ππ±π°
Ku biyoni a sannudai yanxu zamu fara ninqaya cikin lbrin
A gsky INA Alfa hari daku Tabital Fulaku group ban manta da kuba novels group
Dan gyaran kanmu INA jin dadinkuππππ
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: πππππππππ
NAYI NADAMA
MI WASMITI page5β£4β£to5β£5β£ Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Cikin mmk tace kai Ahmad yanxu muna mgna yanxu kuma kayi bacci a take
Murmushi ya danyi gamida miqewa yace wlh baccin yaci qarfinane shiyasa Nenne am
Toh koma gidan ka kayi baccin ka
Toh yace gamida yi mata slm ya fita ya tafi
Yau Monday kuma yaune da yamma su Ahmad da Abba zasu tafi
Tin safe Maryam take Dan harhada damai kayanshi adan ma daidaiciyar jakarsaπ
Ta Dan bude zip din bayan jakar kenan da nufin zata samai turarenshi a ciki taji takardu a ciki
A hankali ta jawosu Dan gyara shirin zamansu
Cikin mmk da zare ido ta nufi
parlon
Da sauri ta qarisa gun shi cikin tuhuma
Tace ya Ahmad
Me wannan me nake gani ya Ahmad ciwon zuciya ase dama abinda zai kaika India kenan
Sai hawaye da yake bin fuskarta cikin kukan tce ya Ahmad meyasa kayi shiru
A hankali ya daqo
Cikin sanyin jiki yace
Toh maryama in Na gaya miki ma mai muka iya bawai Na boye miki Dan wani abu bane
Kawai dai banson kowa ya sanine Dan gudun kar a gayawa Nenne Na
Cikin muryar kuka tayi dakinta
Da sauri ya bita
Tana shiga ta rufe qofar kan gado ta fada ta rinqa kuka mai zafi cikin firgici
A bakin kofa ya tsaya yana kiranta cikin salon lallashi da waqa waqa ina kikene masoyiya ta
Na duba gabas ban gankiba Na Duba yamma ban gankiba naje a arewa banga ya tamkarkiba ππ
naga yammata kala kala bbanga kamarkiba maryama tawa pito kixo gareni
Cikin kuka da Dan gudu gudu ta zo ta bude qofar
hannu ya bude mata cikin goge qollahπ ta fada cikin girjinshi
Ajiyar hrt yayi gamida meda hannushi ya matseta cikin jikin shi yana sauqe numfashi
cikin raunin muryar tace ya Ahmad tare zamu tafi ko ?
Ido ya lumshe gamida dagota yana kallonta a hankali ya rinqa shafa fuskarta hannushi daya kuma Na kan qirjinta yana Dan canza salon zance a hankali ya rada mata kiyi haquri ba Dadewa zamuyiba kuma kinga tare da Abba zamuje
Cikin zuba mata ido ya manna bakinshi da nata ya rinqa tsotsar lips dinta saida yaji gaba daya ta sake
Tana ta qoqarin kaisu qasa
Cikin qarfin hali
Ya Dan zame bakinshi daga nata ya jata suka koma daki kan gado suka zube cikin dabur cewar murya da buqatuwa yace
Maryama Na roqeki kar ki gayawa Nenne batun ciwona kinjiko kimin alfarmannan yake matata
Cikin sanyin jiki tace nayi alqawari bazan fadawa kowaba
Cikin ji. Dadi ya jawota cikin jikishi daga nan kuma suka shiga fagen yaqi suka rinqa kaiwa arna hari suna kashesuππ
A ranar jirginsu βya daga sun isa lfy har an fara binceken lfyar Ahmad din..
Gasar saudiya π
Cikin birin madinatul
Munauwarah
Yau kusan 3 weeks kenan da dawowar Yusuf da
Ciggam dinshi injishi da fada daga zuwa Nigeria Hutu aka manna mai ita
Duk sawon kwana kinnan Tun randa sukazo bata qara Sa Yusuf a idantaba
Tinda suka isa cikin gidan ta zauna a parlon cikin gajiya da yunwa
Tunda ya shiga part dinshi bata sake yin motsinshiba
Har aka kira sallan maqqariba
Sosai takejin kiran sallan da akeyi daga cikin masallancin Madina Dan gidansu ba nisa da masallacin zakaji duk abinda akeyi radau
Hatta hasken fitulun masalacin ana gani ras
Cikin tsoro da jin Dan jimamin gidan
Ta nufi cikin dakin komai nanan ras dakin tsaf anyi mai gyara sai qamshi yakeyi
Lkci daya kuma tunanin gida ya fado mata sai kuka
Cikin kuka take fadin shike nan haka zan rayu ni kadai duk an rabani da yan uwana ba uwa ba uba ba yayu ba qanne kuka sosai ya kofcemata duk da zuwa yanxu hawayen ta ya fara qafewa
Cikin kukan taje tayi alwala tazo ta gabatar da sllahn maqqariba bata tashi a wurin ba har aka kira isha
Sallan kawai tayi ta kuma ci gaba da Kukanta
Haka ta zauna ba ci ba Sha sai tunani da tsoro da firgici da suka isheta
Koda qari ya waye bata fito ko parlon ba haka ta wuni cikin tsoro da kadaici
Haka ta wuni ba abinda ke daga ta kan carpet din sllahnan nata sai alwala
Haka ta rayu tsawon kwana 3 in banda ruwan da takesha ba abinda takeci
Duk tagala bata hatta jikinta in ta tashi tsaye sai taji tana bari kamar zata fadi ga Dan banzan yunwa da jiri da takeji
Dole ganin tana qoqarin rasa ranta a rana 4 ta fito parlon cikin tafiyar gala baita ta nufi wani Dan steep Wanda daga dukkan alamu kitchen ne
A hankali cikin jin yunwa ta zubawa kitchen din I do komai Na buqatar rayuwa akwai can
Gefe ta hango firij da sauri ta qarisa gun cikin tasan hannu ta bude Da sauri ta rinqa ballot inabin ciki masu sanyi ta rinqa ci sai da taji haqwaranta sun mace da sanyi a hankali ta rinqa sauqe ajiyar zuciya
A wurin ta zame ta konta Dan jin cikinta Na murdawa konciya tayi cikin sheshsheqar kuka tana fadin ko mutuwa zanyi ba ruwan Hamma Yusuf mugu azzalumi ya ajiyeni a gida kamar karya ni kadai
Cikin qunci tace da ya Ahmad da sai gata ya isheni
Can kuma ta rinqa sake numfashi bacci mai dadi ya kwasheta a gun
Itace bata farkaba sai kiran sallah da ya tada ita
Cikin Dan jin qarfin ta dabi inabin da tufa ta fito takaishi dakinta ta dawo parlon ta Debi kayanta ta shigar
Dakinta
Tun daga ranan haka take rayuwarta sai tayi kwana 3 ana
4 ta fito ta danci fruits tun yana mata dadi har ya dena mata dadin sai dai taci kawai Dan kar yunwa ta kashe ta
Tuni kuma yuwwar ta shiga jikin ta duk ta Dan jeme Kuma ga rashin qarfin ko wonka tayi sai tayita haki
shiko Yusuf zuwa yanxu yana ma man tawa da wata halitta a cikin gidan duk da kullum yayi woya da mutananen gida sai sun tabbayeshi ita
Haka zai ta musu kone kone ko yace yana cikin makaranta ko gani yanxu Na fita gida ko kuma wlh INA cikin masallaci
In ance woyartafa sai yace ai ita tace bata buqatar woyar tawama ta ishemu
Haka dai rayuwa tayi ta juyawa
Ranar wata jumma,a tun da safe
Yusuf yayi wonka cikin shiga ta alfarma irin shigar larabawan Riga da wondone masu taushi bugun pakistan yayi rasa ya fito cikin haiba ya Dan kifa yar pulannar da suke sawa gashinshi mai laushi da bakinan sai sheqi yakeyi
Ya fesaturare mai qamshi gaba daya ya debi qamshi fa sheqi ya fito cin nitsuwa ya nufi masallahci Dan wannan dabi,ar shi kenan duk ran jumma,a
a masallacin yake wuni
Ita kuma Aysha tun safiyar ta tashi da wani irin ciwon mara mai tsananin Wanda ko motsi mai qarfin tayi sai taji kamar marar zata balle ga azabebben ciwon kai da zazzabi mai zafi
Cikin jikinta takejin sanyi Na ratsa hanjin ta
Haka tayi ta rawar sanyi cikin kuka
Haka ta wuni cikin azaba ko sallah bata samu ta tashi ta tayiba
Qarfe 3:00 pm Na Nigeria Wanda yayi dai dai da 5:00 pm Na saudiya
A hankali woyar yusuf ta fara suwa kamar bazai dagaba sai ya kuma daga yaga Ummi CE ke kiran shi
Cikin