Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
Da safe bayan ya gama shirinsa ya shigo ya ya rinqa binsu innayi ko wace har dakinta yana basu kudi da yi musu slm yana ce musu Allah ya sadamu da alkhairi
Duk sai yaji ba dadi
A farfajiyar gidan yaga Sadiq ya bude but din motarshi yana zuba kaya
Ga Aysha kuma a bayan Bappa Yaya tana kuka
Cikin tsoro take cewa wlh zai dakeni ni bazan tafi da shiba
Cikin mmk da take baki yace ke da Allah can ki rufe mana baki nima motata ba ta daukar mahaukata bane
Kai Sadiq
Rufemin mota Wanda ya kawoki yazo ya maidake ai ni ba bawan kubane
Cikin isa Bappa Yaya yace toh ai bani nace Ku tafi taraba ubankune ya fada kuma tunda kace kai kafi qarfi bari Na gaya mishi
Miqawa Sadiq woyar yayi yana maza kamomin bello
karba yayi ya kirashi bugu daya ya daga ko slmarsa bai amsaba yace toh bello ga isheshshen Dan naku yace bazai taho da itaba
Dry ya danyi Dan yasan anacan ana shan rgima tsakaninmu Yusuf da mutanen gidan baki daya.
katse kiran yayi ya kira Yusuf din
Bugu daya ya daga cikin takaici Dan yasan mgnar da zai mai
Toh kawai yace
Ya fito cikin motar woyar Na kunneshi daga dukkan alamu mgn yake mishi har yanxu
Da garfi ya fizgo hannuta da ita da jakar tata gaba daya ya cillasu a gaban motar gamida maida marfin gib ya rufe cikin fushi ya shiga ma zaunin direba ya figi motar da qarfin duk abinnan da yake baba bello Na jadda da mai Yusuf karfa kasa yarinyar nan kuka
cikin takaicin ansashi daukar ta a dole yace
Ni ba ruwan Na da itafa baba,,,,,,,, cikin mota ko a zuciye ya dago,,,,,,,,
Ina gaida dukkan ma karanta novel dinnan inai mana fatan alkhairi
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: πππππππππ
NAYI NADAMA
MI,WASMITI page 4β£6β£to4β£8β£Na
Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Jakarta ya danna mata kan cinyarta cikin mugunta
Daga nan bai sake kallon ko gefen da taken ba
Titi ya zubawa ido
Yanata sharara gudu
Kafin 9:11 Am
Sun isa
Kashe gari
Tun da safe
Aysha ke kuka wuy wuy da hawaye da suka kasa tsayuwa
Saka makon bayanin da Abba ya mata Na tafiyarta tare da Hamma Yusuf din
Kuka take sosai tana pita parlorn Abban nata kitchen ta nufa
Ummi dake qoqarin hada musu breakfast ta fito da sauri gami da kama hannuta cikin tausaya mata da cikar takaici
Dan Sam Ummi bata son abin da zai taba mata autar tannan
Daki ta wuce da ita kan gado ta zauna gamida jawota
Cikin kuka ita kuma ta zame ta zuba guiwowinta a kasa ta kifa kanta kan cinyar umminta cikin tsananin kuka tace
Shi kenan Ummi nikam Na shiga ukuna Ummina
cikin Neman alfarma tacigaba da cewa Dan Allah Ummi Ku gafarceni Na tuba kumin afuwa dan son Annabinmu Dan Allah kar kubari ace tare zamu tafi da Hamma Yusuf wlh tsoronshi nakeji Ummi zai kashe miki nifa
Haka tai ta kuka tana surutai
Ummi ta dago fuskarta tace kalleni nan Aysha
Na miki alqawari
Indai Na isa
Da Hamma ku
To insha Allah bazai cutar da keba
Kisa ido kigani ni nasan iya koki da dokokin da zan bashi a kanki
Haka dai tai ta bata baki da kontar matada hankali
Dama tuni an qarisa mata shirinta
Ahmad kuma da Adam tun da sukayi sallan asuba suka taho gida Dan yiwa biyayensu rakiya zuwa airport
Suna tare a farfajiyar yar gidan bayan an gama dura jakukkunansu a but
Cikin nitsuwa
Yusuf yaje gaban baba bello ya Dan duqa gamida cire hular kansa cikin sanyin murya
yace toh baba zan tafi fatan Allah ya qaddara saduwarmu kan alkhairi ya Dan yi shiru kadan ya Dan kuma dago kanshi cikin rawan murya yace Ku gafarceni baba in akwai abin da Na muku cikin rashin Sani
A hankali baba bello ya dafa kanshi cikin son Dan Dan uwanbnashi yace baka mana komai ba Yusuf Allah ya maka albarka Yusuf mu iyayenku
xuqatanmu baza su iya yin fushi da kuba duk da kaso ka boye min tafiyar Amman ya zama dole nasan duk woni motsinaka shiyasa tun jiya Na sanar da kai munSan da batun tafiyar taka Dan kar da safe ka shirya ka tafi ba tare da ka nemi afuwar iyayenka da sanya albarkan suba
Allah yayima albarka
Hannun shi ya Sara kan hannu baba bello da ke cikin sumar kanshi yace
Amin ya rabbi
A hankali ya taka yaje
Gaba mahaifinshi
Cikin biyeyya ya duqa gaban shi ya dago ya kalli ma haifin nashi yace
Abba ka gafarceni ka San yamin albarka ko zan samu sauqi cikin rayuwata
Ya kuma Dan duqar da kanshi Yagi gaba da cewa yau zan tafi ina mana fatan saduwa cikin alkhairi
Kai Abban ya jinjina yace ba komai Yusuf Allah ya muku albarka baki dayanku da kai da yan uwanka INA maka fatan alkhairi cikin karatun ka
Amin yace cikin jin dadi
Haka yaje gaban Nenne ita ta samai albarka
A gaban Ummi ya tsaya cikin mmk ganin tana riqe da hannun Aysha ita kuma sai kuka take fuskarnan duk tayi jazur da ita
Ba tare da ya qara kallon inda Ayshan takeba yace toh Ummi ni kam zan tafi sai kuma Allah ya gaddara saduwarmu
Toh Allah ya kaiku lfy ya kuma dawo daku lfy
Amin yace cikin rashin gane me zancen Ummi yake nufi Allah ya kaimu lfy to shi da waye kenan
Cikin ransa kuma yace toh me ruwanka kai da zaka bar musu qasar
Cikin Dan sassarfa ya qarisa gun Adam rungume juna sukayi cikin qaunar juna
Adam ya Dan kai bakinshi dai2 kunneshi cikin sanyin jiki yace
Zamuyi missing dinka biyaye
A hankali yace insha Allah kamar yau zan dawo muci gaba da rayuwar mu mu 3 dinmu
Har yanxu suna ruqqume da juna cikin jadda dawa Yusuf ya Dan bubbugi bayan Adam yace
Adam nabar amanar Ahmad dinmu a hannuka Dan Allah ka kukan mana dashi ka Samar mai farinciki insha Allah nima inna isa zan aiwatar da aikin ummra zan roqi mahaliccinmu da ya cikawa Dan uwanmu farin cikinsa
Cikin qarfin hali Adam yace Na karbi wannan amanar
A haka ya sakeshi tare suka nufi gun da Ahmad din yake tsaye yana jingine da jikin mota Anuty Sadiya Na gefebshi wanda yanxu kenan isowarta
Ya
Isa gaban shi kenan Abba ya iso riqe da hannu Aysha cikin muryar umurni ya kamo hannu Yusuf din ya damqa mai annum Aysha cikin nasa ya hada ya rumtsesu
Cikin mmk ya dago ya zubawa Abba Ido cikin Ido sukayi
Cikin kaduwa ya bude baki zaiyi mgn
Da sauri Abba ya dakatar dashi dacewa
Bana son jin komai daga gareka Yusuf a yanxu haka umurni nake baka kai tsaye ka kama hannun matarka tare zaku tafi wannan umurnine kuma kab mun gama yanke wannan hukuncin
Cikin razani da kidima ya maida dubanshi kan baba bello da alamun tabbaya
Kai ya jinjina mai cikin alamun yes umurnine
Ummi ya kuma kallah cikin daure fuska tamai nuni da amanace
Cikin tsananin bugawar qirji ya maida dubanshi ga Ahmad dake gaban shi da ya zama tamkar an dasashi
Girjinshi ke duka 3 3 a take zufa ta fara keti mai tabbas yasan da tfyar Yusuf Amman baiyi tunanin za a hadashi da Aysha ba
Cikin sauri ya dawo kanshi ya kalli fuskar Aysha Ido cikin Ido sukayi cikin wata iriyar narkekkiyar murya ta saki kuka mai tsuma xuciyar mai sauraro
Kuka take tana wayyo ya Ahmad dina shike nan kun rabani da ya Ahmad dina
Cikin azama ta fizge hannuta daga cikin hannu Yusuf din da ya zama tamkar ruwan ya cinyeshi
Da qarfin ta fada qirjin Ahmad din ta Sa hannuta ta qaqumishi ta mannashi da qirjinta tamkar zasu chige cikin juna
Gaba daya shiki kam ya zama tamkar takarda jinshi yake a tsakiya shi ba sama ba shi ba qasaba tabbas badan a jingine yake da jikin motoba da tuni sun kai qasa
Bugun zuciyarsa kuwa tamkar zata balla girjinsa ta fito woje qoqol warsa ko gaba daya ta cushe mai ji yake kamar zai zauce
Allah sarki Ahmad damo sarkin haquri
A hakan yayi murmushin qarfin hali yasa hannushi ya dagota cikin ciccijewar voice yace Aysha ai tafi ya ba mutuwa bace koba Dade ko banjima zaki damo ki samemu
Kuma muma zamuna kawo muku ziyara
Ita dai kuka take harkamar zata shide
Hannuta ya kamo ya miqawa Yusuf cikin qarfin hali da juriya yayi Dan murmushi yace
Biyaye ko zaka iya riqe wannan amanar da zan baka cikin takun jarumta ya matso gareshi yace
Yusuf bazan taba gane kana so naba sai ka tayani son abinda nakeso fiye da kaina
Dry ya danyi kuma cikin dacin rayuwa yace INA nufin Aysha kuma INA nufin so Na Dan uwanta ka
Cikin mmk Yusuf ya zuba mai I do shi tunda suke da Ahmad bai taba kiran shi da woni sunan da ya wuce biyayeba Amman yau ya kirashi da yusuf kenan yana nufin amanar dai yake bashi da gsk
Da qarfi ya jawoshi ya fada jikin shi runqume juna sukayi kamar zasu shige jikin juna
Cikin rada yace Ahmad nayima alqawari zan dawoma da farin cikinka
Cikin juya kai yace Na yarda Amman in kasa Aysha farin ciki ne koda INA cikin qabarina zanyi farin ciki biyaye am
Da sauri cikin razaniπ± Yusuf yasa hannu ya rufe mai baki cikin firgici ya rinqa ja da baya yana fadin a a
A a kam
Ahmad zamu rayuwa tare kuma
Zamu mutum tare
Shiko Ahmad Abba ne yazo ya jashi sukayi cikin gida yana juyawa yana kallon Yusuf dinncikin sanyi ya daga mai hannu tare da furta mai zanyi kewarka Dan uwana
Usman ko da Rabi,u gaba daya jikin su yayi sanyi
Abdul ka mai saurin kuka tuni yake ta sharbar kuka
Baba bello da Adam ne kadai suka yi masu rekeyi
Basu dawoba har saida jirginsu ya tashi
Allah sarki Ahmad ko ya rayuwa zata kasan CE mai ne ?
Abinda masu karatu suka rinqa kirana suna tabbaya ta kenan ko ya Yusuf zai yi da amanar da aka bashi ? Duk dai am soshinku Na gaba kunbiyoni dai a hankali
Fatan alkhairi ga dukkan daukacin alummar musulmai
Inai mana barka da jumma,a
Dan jin ra ayinku masu karatu qofar a bude take da shawarwarinku ina alfahari daku
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: πππππππππ
NAYI NADAMA
MI,WASMITI.. page 4β£9β£to5β£0β£ Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Maryam kam tun ran dasu Hamma Yusuf suka zo musu ziyara
Suka fita tare da ya Ahmad har yau bata kuma sashi a idonta ba
Haka kuwa rayuwa ke tafiyar musu kullum dare
Ahmad zaiyi ta kukan zuci da zantuka cikin tsananin quncin rayuwa
Haka kuwa sukaci gaba da rayuwa
Sai dai al,amarin Na yau din ya firgita
Maryam sosai
Misalin
Garfe 8:30 Pm
Maryam Na cikin kitchen tana Dan tafasa indomi
Dan tunda gari ya waye batasa komai a bakinta ba
Daga cikin kitchen din taji sautin da ta saba ji matuqar dare yayi
Cikin fargaba da tausayawa Dan uwan nata
Ta fito ta nufu qofar dakinshi
A hankali ta zame a baking qofar
Cikin fitar hayyaci take jin zantukan da ya Ahmad din yakeyi
Cikin kuka yake ta nanata innalillahi wa,inna ilaahi raji,un
Cikin muryar kuka sosai kamar yaro
Yake cewa ya Ubungijina ka kawo min mafita Allah Na ka dubeni da idon Rahama rabbi ka bani ikon cinye wannan jarrabawar da ka jarab ceni da ita yaci gaba da fadin
Woyyo Allah
Wayyo yar uwata Aysha ko cikin wanne hali zaki kasance
Allah sarki Dan uwana biyaye Na kamin adalci ka luranmi da burin raina
Ki gafarceni Yar uwata Na cutar da zuciyarki
Cikin tsananin kuka yaci gaba da cewa
Ya Allah menayi gareka ka hukuntani da wannan baqin cikin rayuwa ya ugaban gijina kowa Na cikin farin ciki sai ni zuciyata ke suyuwa
Ya Allah ka jibanci lamuranna
Kukan da yakeyi ya sata kuka sosai tun tanayi qasa 2 cikin sheshsheqa har kukan yaci qarfin ta ya kufce mata
Can cikin kukan tajishi cikin rawar murya yana
Astaqafirillah Astaqafirilah
Haka yayi ta Nana tawa har zuwa woni Dan lokaci can kuma tajishi cikin kuka mai tsananin da alamar toshewar numfashi
Yana fadin ya Allah kai kaso ka ganni a haka ya ubangijina kai kafini sanin matsala ta ya Allah ka karemin imanina ya Allah ka kawo min sauqi tako wacce hanya
Cikin Jan numfashi yace koda ajalinane matuqar dai shine waraka ga rayuwata Allah ka bani Sa,ar tafiya kawai
Ya Allah ka gafar tamin kura kuraina Allah ka bani ikon sauqi haqqin matata maryama da ya rataya a wuyana
Yana cikin haka
Wani irin tari mai garfi ya sarqa fe mai wuya
Trin yake yana fadin ase dama bazan rayu dakeba Aysha
Ayyah yar uwata ko zaki gafar tamin nan kuma tari ya rufeshi mgnar ta tsaya sai tarin da yakeyi cikin jin daukewar numfashi ya rinqa zagaya cikin dakin kamar mai yin dawafi
Cikin tsananin kuka da firgita da fitar hankali
Maryam ta zame a baking qofar ta konta kuka takeyi sosai
Kukan takeyi irin kukan da Dan Adam zai iya suma da kaji kukan kasan bata cikin hayyacinta
Qofar take bugawa da qarfin cikin rawar murya
Take ta kwada mai kira tana
Ya Ahmad
Zo ka bude min qofar ya Ahmad Ka budemin wayyo Allah Na Dan uwana wayyo Abba Na wayyo Nenne na
kuka take sosai tana buge buge kamar ta bebbiya tana ya Ahmad ka bude dan Allah kazo ka budemin qofar
Cikin rike cewar ya rinqa salati yana lalabu qofar Dan Sam idonshi bai gani da gyar yake furta
Ina kike Maryama ban gankiba Na rasa qofar
Ita dai kukan takeyi tana buga qofar da iya qarfin ta
Da gyar ya samu ya lalubo qofar ya bude
Yana budewa yaji ta
konce a qasa tanata kuka mai qona zuciya
Da sauri ya durqusa guywa bibbiyu hannushi ya Sa ya kamata
Yana fadin
Maryama kiyi shiru kiyi haquri zo ki fadamin waya taba min ke
ita dai kukan take da cure cure tana tuttureshi gashi da iya qarfin ta take kukan a nata tunanin tanayi da qarfine Dan a kawo mata dauki
Da gyar ya tattaro iya sauran qarfin shi ya matseta a cikin qirjinshi
Amman Sam ta kasa tsaida kukan nata
Cikin tausayi yace maryama ban so cutar dakeba ya yar uwata idan laifin nawa ne kimin afuwa banson Na mutum da nauyin cutar da ke a zuciyata kanta ya qara mannawa kan qahon xuciyarsa cikin karaya yace Maryama kiji bugun xuciya tako maryama ba zanyi tsawon rayuwa ba shiyasa gwara Na nemi gafararki
Zancenshn ya qara ingizata ta qara rushewa da kuka tana qamqameshi cikin tsoro tana fadin bazaka mutuba ya Ahmad insha Allahu zamu rayuwa tare mu mutum tare ya Ahmad in ka mutum nima zan mutum
Ganin ta rude sai surutai takeyi duk yayi iya yinshi ta kasa barin kukan
Shiyasa cikin
Hikima
Ya tallabo
Fuskarta
Cikin tausayawa Kansu da Kansu ya tsurawa bakinta Ido yadda take kuka baji ba gani
A hankali qoqolwarsa ta rinqa bashi umurni
Cikin sanyi ya manna bikinshi da nata
Da dabara ya samu ya zira harshenshi cikin bakinta
A hankali yaji jikinshi
Ya fara sakewa tako ina yaji kamar ana watsa mai ruwan zafi a take idanshi ya fara canzawa
Cikin zafin nama ya samu ya cabko harshenta ya rinqa tsotsan harshen cikin wani yanayi ya fara sarrafata
Itako gaba daya jikin ta ya Debi bari da firgici jin irin karatun da yayan nata yake qoqarin biya mata nanda nan ta fara tureshi cikin tsoro da son zaro bakinta daga nashi Amman Ina ta kasa
A hankali ya zare bakinshi daga Nata ya nufi kan gado ya zube sai faman maida numfashi da mishi yake tayi
Da hamzarita ta sake miqewa a karo Na 3 ta samu ta miqe din bata fadiba ta nufi kan gadon
Zama tayi a gefen kanshi tana
Ya Ahmad tashi mu tafi asbiti
Hannushi yasa ya kamata ya kontar da ita a gefenshi
cikin
Rada yace maryama bani haqqina ko zan samu sauqin zogin da nakeji
Zuba mai indo kawai tayi tana zubda qollahπ
A hankali ya ronqofo kanta cikin hikima ya zare rigar jikin ta ya rinqa sauqe mata salo kala kala
A hankali naji sautin kuka guda biyu Na tashi
Ita kuka take Na tunanin irin shirin da Aysha take yiwa derennan ga ya Ahmad din ase abin zai canza ya dawo gareta
Shiko kuka yake yana ya Allah ka zama sheidana Na sauqi haqqin maryama da ya rataya a wuyana rabbi ka bani ladan biyeyya da nayiwa iyayena
Bayan sun gama dawowa haiyacinsu
Ya tashi ya hada mata ruwan zafi ta Dan gasa jikinta tayi wonka ta fito ta kinga gefen shi
shima wonkan