Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
ratsashi
Lkci daya
Jikinshi ya rinqa macewa
Yanayinshi ya sauwaya
Bakinshi ya zaro
Gamida komawa jikin pillows ya koma ya konta cikin fidda wani irin nishi
Ita kuwa da sauri ta yunqura zata miqe
Sai kuma taji
Yana riqe da hannuta
Gam
Cikin sanyin
Murya yace
Koma ki konta
_Amrita_ ba abinda zan miki,
Toh fa yau kuma Aysha ta koma
*Amrita* kenanππ
Hannuta
ta rinqa qoqarin qwacewa Amman ta kasa
Shi kuwa da yaga haka da qarfi
Ya fizqota ta fada
Kan qirjinshi da yake bata tsoron
Matseta yayi da hannu bibbiyu
Cikin rawan murya
Yace
*Amrita*
Anan zaki kwana kiga time fa yanzu 2 Na dare zaki samu sun rufe qofar shiga
Ban son kije ki haduda wani abin cutarwa a gareki ke da Yusuf qarami nawa
Amrita kinsan
Cewa Ku 2 biyayena ya barmin amanarku
Ke kin kasance amanar tawace
Shisa kika zama amrita fatan kin game ma,anan *Amrita*
Dan kar kiyi tunanin
Wani Abu akan sunan
_Zadai ka gane_π
Ita kam kuka takeyi cikin fushi da tsoro tace
Ka sakeni in tafi
Gwara Na hadu da komai ma ai Kaine babban abin cutawa ta
Bai kulata ba sai
Jawota kawai da yayi
Ya daura qafarsa daya kan mazaunenta
Hannushi kuma ya daura kan qirjinta
Kanta ya daura kan kafadarshi
Cikin tsawa yace maza kiyi bacci
Kar ki tayarmin da yarona da rikicinki.
ta bude baki zata kuma mgn ya cabko
Harshen ta
Zai fara tsotsa ta ture kanshi tace nabar kukan
Murmushin
Mugunta yayi yace aiko da kin kyautawa kanki
A haka cikin qirjinshi
Baccin tsoro da wahala da firgici ya kwasheta
Shi kam Yusuf yadda yaga rana haka yaga dare Daren wannan rana ya mishi duhu da tsawo
Yasha maganinshi har ya gaji
Amman bai samu nitsuwar da yeke buqataba
Tana baccinta Amman shi kwana yayi yana zirga zirga
Ya kuma yiwa kanshi alqawari bazai mata abinda bata soba sai da yardarta
Yaje parlo ya dawo kan gadon ya tsura mata ido
In ya gaji yasa hannu ya Dan shafi mamanta sai ya kuma rinqa sauqe ajiyar zuciya
A haka dai har aka kira sallah
Da gyer ya samu yaje masallaci
Dan ma a cikin gidan yake
Dan gaba daya ciwon Mara ya addabi rayuwarsa
Yana shigiwa ya samu har yanzu bata farka ba shima Yusuf qarami Dan albarka ya bar Abbanshi ya Dan Shana
Sai yanzu yake qoqarin tashi
A hankali ya qarisa bakin
Gadon
Cikin sanyin murya da tsotsa lips dinshi
Ya rinqa kiran ta
A hankali
Amman bata motsaba
Sai da ya Dan sunkuya cikin sanyin hannushi ya
Shafo qirjinta
Gami da cewa
*Amrita* ki tashi ki maida yaron nan gun mamsnshi a bashi nono
Cikin razana da firgita ta miqe
Sai kuma tayi saurin rufe qirjinta da hannu
Shima kai ya sunkuyar cikin murtuqe fuska waishi kar a rai nashi
_su Yusuf manya wai a dole kar a rainashi_
Ita kam sai hawaye a fuska share Dan tsabar takaici
Shi kuma juyawa yayi
Hijabinta ya dauko
Ya wurga mata ya koma gefe ya dauko qur,aninshi ya fara karatu
Sa hijabin tayi gamida ruggumar Yusuf qarami
Ta fita tana sharar qollah da Jan Allah ya isa
Binta da ido yayi
Cikin ransa ya ji murmushi ya Dan kufce mai
Sosai yake tunata yadda ta tsorita a Daren jiya
A fili yace dama matsiwaci ya kan kasa CE matsoroci ai
Ita kam Aysha tana shiga taci karo da Nenne
Da sauri ta sunkuyar da kanta ido cike da qollah
Gani take kamar kowa yasan abinda Hamma Yusuf ya mata
Dakin Maryam ta nufa
Tana shiga ta samu ita kuma ta fito daga wonka
Kenan
Da sauri ta qarisa gunta
Cikin zubda qolka ta daura Yusuf qarami kan cinyar Maryam tace Maryam bashi nono ya Sha
Itako Maryam sai leqa idanta takeyi
Dry tayi cikin sanyin
Tace
Daga zuwa karbo
Inabi sai kuma aka tsaya karban pakala ko?
Ai ni wlh dama nasan wayone kawai Hamma Yusuf yake yi
Wai kibiyoni kixo ki karba shi dai yasan abinda yake so
Taci gaba da cewa
Su kuma haka Allah ya yisu
Haka ya Ahmad yake da
Kuma kinga ya Adam ma ba sauqi
Ita kam Aysha kuka ta saki gamida
Kontar da kanta kan
Gado
Maryam tace toh lallai abin naki nayine
Cikin kuka tace
Maryam wlh ni bansan abinda Hamma Yusuf yake nufi da niba
Wlh so yake ya kashe ni
Yanzu gaba daya sai kinji yadda nakeji
Qirjina
Duk ya lallatsemin
Mamana sunyi jazawur
Mutum kamar maye
Cikin sanyin Maryam tace to Aysha ai Hamma Yusuf yama yi haquri yaufa kusan kwananku
18 Amman bai nemi haqinshiba
Aysha kam ta gano Maryam bata San wanne irin zama sukeyi da Hamman nasuba
Shisa cikin kuka
Ta shige toilet tayi Alwala ta fito tayi
Sallah
Da Nenne ta shiga sai tai maza ta rufe ido
Wai ita maiyin bacci
Ita kuwa Nenne dadi takeji ganin yanzu komai ya daidaita tsakanin yaran nasu
Ita kam Aysha tun daga ranan take wasan buya da Yusuf
Shi kuwa Yusuf Allura ta tono mai garma
Ya gomce bai tsakalo jarabarsa ta tsiyar nan ba zuwa yanzu
Koyasha mgni basa mai aiki
Randa Adam yazo ya sameshi yana ta daura magunguna
Yasha tsiya kam
Har ya hatsala
Yanzu Sam bai iya bacci
Da ya rufe idanshi
Qirjinta zaike gani
Kullum sai yayi mafarkinta
Sosai yakejin nishadin in ya tuni yadda tsoron shi ya kamata ta rumtse ido sai
Zuba kuka takeyi
Mmki yake yadda lkci daya tsiwar tata ta gudu sai tsoro
Yau kwana 5 kenan da faruwar abin
Bayan sallan isha Yusuf ya nufi dakin umminshi
Dan yunwa yakeji ga bege da buqatuwa
Yana shiga
Ya samu Aysha ita kadai
A dakin tana kan sallaya daga dukkan alamu
Ta Idar da sallah ne
Amman gani Hamma Yusuf ne yasa ta tashi
Cikin hikima ta rinqa jero nafilfili
Kai ya jinjina cikin ajiyar zuciya Dan ya ganota sarai
A hankali ya koma bayanta kan sallayar dai dai lkcin da tayi zaman tahiya......
*ππkai masu son ganin qoqof duk wannan idon leqen Hamma Yusuf toh Zan jamusu labule*πππ
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: πππππππππ
NAYI NADAMA
ππ»ππ»ππ»
MI,WASMITI 9β£7β£,Na Aysha Ali Garkuwa
ππππππ
?πππ
```Ina qaunarki da alfahari dake
Khaleesat Hydar```π
Qara motsota ya kumayi
Tare da manna faffadan qirjinshi kan bayanta
Hannushi ya zaqoyo ta gabanta
Ita kam Aysha
Tun da taji
Motsinshi kusa da ita taji gaba daya tsoro ya rufeta tsikar jikinta ne yatashi yarr
A lkcin da taji
Yasa bakinshi ya kamo zip
Din rigarta ya zugeshi
Da sauri ta juyo cikin tsiwa tsiwa
Tace
Me hakan me nayin halin akuyanci
Ni gsky banson takura katsakeni
Ni ban iya rashin kunyaba.
Bai kula taba
Sabida zuwa yanzu
Ya fara daburcewa
a hankali ya cusa hannushi cikin rigar tata
Cikin sabon salo
Ya daura hannushi kan bres dinta
Cabkesu yayi kamar a kidime ya fara shafasu da luguiguitasu
Gaba daya ya birkice sai wani irin numfashi yake ta
Fizga
Ita kuwa
Abin ya wuce saninta
Zuwa yanzu kokonto ya fara kamata
Anya kuwa
Hamma Yusuf ne yake mata
Wadan nan sabbabin darusan kodai
Aljanine
Cikin kidiman d qoqarin kwace kanta daga gareshi ta juyo
Dan taga shi din ne kam
Shi kuwa samun haka ya sashi samun damar daura kanshi kan cinyarta
Harshen shi ya zura cikin hudar cibiyarta
Da Dan qarfi ta saki
Qara gamida ci gaba da janye jijinta
Kuka ta saki
Tare da cewa
Na shiga uku
Kai mayene
Cinyeni zakayi
Wayyo Allah Na.
A hakali
Cikin shan yaji
Gamida tsura mata ido
Murya a daburce
Yace waye Dan akuya
Sannan waye mayen
Duk maganar da yakeyi hannushi Na kan abinda yafi komai fidda mai hankali a jikinshi
Ya dage sai cakudasu yakeyi
Hannuta ta Sa
Tana jawo nashi
Ganin bazata iyaba
Yasa tasa kan yatsunta ta rinqa Jan
Gashin hannushi
Tana ka sakeni ni sallah zanyi
Ido ya kuma tsura mata cikin murtuqe fuska yace
Garya ne
Ba sallan da zakiyi
Ai kin idar
Ganina ne yasa
Kika wani ci gaba da sallah
Toh wannan sallah da kikeyi INA da damar katseshi
Qara matsota yayi ya cire
Hijabin jijinta
Rigar ya ya tartare ya maidata kan wuyanta
Kanshi ya nufa kan bres din nata da sauri tace me hakan
Cikin isa yace
Akuyancin
Zan goda miki
Tini ya manne bakinshi
Ya fara sarra fata
Cikin qorewa da karantar abin
Bakinta kuwa tuni
Ya mutu sai hawayen dake
Zuba shi kuwa
Murzata yake iya son ransa
Wai ko zai samu sauqin
Abin
dake cinsa
Suna cikin haka
Kamar daqa
Sama yaji
Slmar
Usman
Da sauri cikin murtuqe fuska ya jawota ya kifata kan cinyarsa
Zip din rigar ya zuge ya hadamata shi miqewa yayi cikin taqqal tanqqal
Kamar bugegge ya koma kan kujera ya zauna gamida da
Zaro phone dinshi
Ya rinqa latsawa
Sannan ya amsa slmar
Ita kam tuni ta miqe cikin gyara daurin zaninta
Tare da ninke sallayar
Usman Na shi
Yace
Hamma Yusuf barka da
Hutawa
Kanshi a qasa ya Dan geda mai kai alamar youwa
Ganin su biyu ne a dakin yasa Usman kuwa juyawa
Da sauri tabi bayanshi
Har taje bakin
Qofa
Taji shi
Cikin narkekkeyir
Voice
Yace
*Amrita*
Tsayuwa tayi bata fita kuma bata juyoba
Takowa yayi
Cikin qarfin hali
Ya Dan sunkuyo
Kanta gashin ya tattara ya tubke mata
A hankali yace
*Amrita*
Yunwa nakeji
Hannuta ya komo
Ya tura cikin rigarsa
Qasan cibiyarshi
Ya daura hannun nata cikin ajiyar zuciya yace
Kijifa cikina ba komai
Sai yunwa
Ita kuwa ido ta zazzaro
Jin inda yake qoqarin tura hannuta
Da sauri ta fizge hannun
Cikin azama tayi
Babban parlonsu inda nan suke taruwa suyita hira
Tana shiga ta samu su baba bello dasu Nenne da Ummi da ya Adam suna zaune
Daga dukkan alamu
Mgna CE mai girma da ma himmanci sukeyi
Shi yasa sai kuma ta juya a hankali
Ta nufi
Cikin
Kitchen
Tana zuwa sukaci karo
Da Lami mai aiki
Riqe da cup
Din tea
Hannu tasa ta karba cikin cewa youwa tawa nagode
Da sauri Lami tace
Ke Aysha Na
Yusufa ne fa
Karki Sha.
Cikin tsiwa tace
To sai me in nashi ne wlh shanyewa zanyi muga ta iko da mulki
Wai ke mama in dai Hamma Yusuf ya saki aiki
Toh sai ki wani ajiye aikin kowa sai nashi
Shi kuma sai wani mulki yake shinfidawa
Fada take tana tafe
Kanta a kasa
Tana yau sai dai ya kwan da yunwar
Da sauri ta daqo
Kanta jin taci
Karo
Da mutum
Cikin zaro
Ido ta miqa mai
Cup din tare da cewa
Ni kam ga tea dinka ba ruwana.
Dry ta bashi sosai
Da ta zage tana mai iyayi
Amman daga ganinshi ta daburce
Sosai dryar taso kubce mai
Amman sai ya kuma murtuqe
Fuska yace
Wa zaisha sauranki
Duk kin zuba yawunki
A ciki qazama kawai
Ni zaki bawa jogolgolonki
Allah ya kiyaye
Ya tabe baki gamida yamutsa
fuska ya kalli Lami yace a karo min wani kar a samun a wannan cup Din
toh tace cikin mutun tawa
Shi kuwa juyawa
Yayi ya fita yana ai sai ki shanye yawunki
*lol su Yusuf to wanne yawun kuma ya rege da bakashaba kai jin kai dai zai wahal da kai ka gama tsotse bakin year mutane sannan ka fito kace wai baka sha yawunta baππ*
A parlor kuma
Cikin hikima da qirma baba bello da Abba ke yiwa su Ummi da Adam nasiha
Cikin sanyin Abba yace
Na tabbata kun sheida Allah shike rayawa kuma shi ke kashewa nakwo San kun yarda macecce bai dawowa sai dai idan dama suna yayi
Ko?
Nenne da zuciyarta ke ta bugawa tace
Wannan haka ne mun yadda da haka
Dan Allah a gaya maba meke faruwa
Cikin ajiyar zuciya
Abba yace
Shekara 1 da ta gabanta
Munyi kuka munyi jimami mun shiga tashin hankali Na rashin Ahmad
Cikin rashin sanin Ahmad suna yayi ba mutuwa ba.
π³π³ cikin rashin fahimta Ummi da Nenne da Adam suka firfiti da ido woje cikin kidima d firgicin zancen da suke jin.
Kai Abba ya Jinjina musu
Cikin gsky da gsky
Ya fara basu lbrin yadda abin ya kasance
Randa Ahmad ya rasu
Mun dauko gawar da niyar zamuje muyi mata wonka da sutura
Ni da hydar da Dr Umar ardo
A wurin wonkanne
Hydar ya kalli yatsar Ahmad Na harbawa cikin tsoro da firgici
Ya ke sheida mana da fari mun dauko gizone kawai Dan firgicin rashinshi ya samu hakan Amman daga baya sai mukaga
Jijiyar kanshi da ta dunduniyar qafanshi suna harbawa
A take Dr Umar ya goggo dashi anan take muka gano doguwar suma yayi kuma tabbas zai iya rasa ran nashi ko yaushi
Toh ganin haka yasa a Daren Dr Umar ya fita yaje ya shirya mana komawa India Amman sai ta Yola
Ganin bamu da tabbas din rayuwar Ahmad yasa mukaqi sheidawa kowa hydar ma muka hanashi fada
tun cikin Daren muka fita da Ahmad zuwa kamanni hospital
Sannan muka dauko wota qawar da aka rasa yan uwanta mukazo ni da Hydar muka mata wonka muka mata sutura
Koda gari ya wayyi ita aka sallah ta
Kuma ita aka binne
In Baku mantaba a ranan
Ni da hydar muka tafi India
Tare da cemuku
Nine ban da lfy hawan jinjina ya yau
Shi kuwa Dr Umar zaku
Iya tunawa sai dare ya dawo gun gaisuwar makokin
Bayan yaga mu jirginmu ya tashi zuwa Abuja canma muna zuwa muka kuma miqewa India
India
Qoqarrun likitocin zuciya
Suka dugufa sosai
Wurin cetoh
Rayuwar Ahmad
Babban matsalan a samu ya farfado sannan ai matsa aikin tiyatar zuciya
Mun zauna tsawon wata 7 Ahmad bai San inda yakeba sai numshin da yake fitarwa da taimakon Na ura
A haka wata tana ya farfado
Farin ciki a gunmu ba a mgn
A take Na kira Dr Umar Na sheida mai toh ase lkcin Dana kira suna tare da yaya bello
Toh shima anan Dr Umar din ya mai bayanin komai
Dama kuma yana zuwa duvani a tunaninshi ni dinner ba lfyan da gske
A cikin week din akayiwa Ahmad aiki
Daga nan kuma ya sake komawa rayuwar bacci har tsawon wata 4
Sukuwa doctors sun bamu tabbacin insha Allah zai tashi cikin lfy
Toh yau kimanin wata daya kenan da farfadowar Ahmad kuma ya miqe garau sai dai an dorashi kan magunguna
Sannan
Mun mishi bayanin komai
Tun daga ranar da Hydar ya dawo
Duk motsin da akayi a gida sai ya tura mai ko hira akeyi sai ya kira ya ajiye phone shima yayi ta jinku
Ahmad ya shiga rudani sosai
Shi ko yaushe Nenne Na biyaye Na Adam a wanne halin suke ya maryama take kullum sai ya sani a gaba da kuka kamar yaro shi dai
Biyayen shi
Ya matsa min sosai.
Cikin zumudi da tsantsar farin ciki su Nenne suka rinqa sharar qollah Adam miqewa yayi cikin kaduwa yana
Yusuf INA kake
Da sauri Abba ya riqo hannushi
Cikin hada fuska yace ai matsalar Ku kenan Ku 3 nan muddin kaji Abu sai Yusuf da Ahmad sunji suma kuma haka suke shima kanshi Ahmad
Walahi sai da yamin alqawarin bazai kirakuma Amman za ake hadaku yanajin muryarku
Kai ya kada cikin sanyin jikin yace Abba wazai tayani farin cikin rayuwar Ahmad in ban gayawa Yusuf ba?
Mu zamu tayaka
Ya bashi amsa gamida jawo shi ya zaunar
Cikin sanyin Abba yace
Mu har yanzu bamu gamsu da zaman Yusuf da Aysha bazamu bar Ahmad ya dawo ba har sai mun tabbatar duk sun ruggumi juna da tausayawa juna da kula da juna kuma ba abin da zai sasu hakan sai rashin Ahmad a kusa
Bazan bar Ahmad ya dawo ba har sai randa muka gamsu da zamansu
Har sai naga Yusuf ya yarda da ita amatsayin matar aurensa tukun
Dan shi kam Ahmad tuni ya dauki Maryam a matarsa sannan ya cire batun Aysha a ransa
Cikin sanyi
Baba bello yace wannan shine yanzu abin da ya rege mu ga yanayin zaman Aysha da Yusuf
Din
Cikin zumidi
Nenne tace wlh yanzu Yusuf da Aysha sun daidaita Kansu
Kawai Ku barni naje Na Duba Ahmad
A hankali baba bello yace
Ba komai dama Ahmad mun dawo dashi yana cikin Abuja
Kuma dama nima a kawai wata sheriyar da zamuyi
A satinnan kuma a abujan ne za muyi dukda dai mutanen nan Taraba ne
Jukunawa ne sai Ku tayani da addu,a Dan zasu iya yin komai a kaina
In zanje xamu tafi tare
Toh Allah ya kaimu suka amsa baki dayansu rabbi kuma ya kareka daga sherrinsu
Amin ya amsa tare da rufe musu yaron da addu,a
Wata ranar Jumma,a
Da yamma liqis Yusuf ne tafe cikin qorewa yake dravin
Cikin nitsuba yayi parking a harabar gidan kaka
Cikin takun miskilanci
ya nufi cikin gidan
A parlor ya sameta riqe da mayafinta
Tana ganinshi tace yauwa
Aysha kiyi sauri ki fito mu tafi ga Dudabe yazo zai regemana hannya mu huta tafiya da qafa
Ko Dudabe ? ta fada tana kallon idanshi
Fuska ya kara murtuqewa ya kalleta a yatsine yace da yake ni bawanku ne ko ?
Da banxo bafa
Kawai daga ganina sai ki wani CE ni zan kaiku
Ehh din sai ka kaimu
Kam sarkin baqin hali kawai.
Toh zan gani ai!
Yace cikin yatsine.
Daki ta shiga da sauri sai gata kuma ta fito
Tana mita
Mutum ya shiga wonka kamar mai canza fata Dan jaraba har yanzu fa ko wonkan bata fitiba
Bai kulata taba
Kuma baiyi mgn ba
Tsaki ya Dan ja
cikin.
Ranshi kuwa