Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   36 / 38

105K to 108K   out of 112.1K words

ya tashi ki tafin mai da abinci"

Aysha dake kwance jikin kakarsu innayi

Fuska a kub'b'ure fuskar tayi jazir ga wani zazzabi mai zafin gske cikin jin jirin ta mik'e tana goge k'ollah.

Kakace ta d'an rik'o hannuta cikin sanyi tace

"Kar kije mai da kuka"

Kai ta gyada cikin share k'ollah

A hankali ta haura saman

cikin sanyi ta bud'e k'ofar d'akin Abba ta shiga kanta a sunku ye

Shiko jin motsin bud'e k'ofar ya juyo a firgice.

ganin Aysha ya sashi tsura mata ido cikin son ganin fuskarta

Itako jin jirin yasa ta zame gabanshi

ta rik'o hannushi.

Ido ya zaro cikin rawan lips d'inshi

ganin hawaye a idon ta

cikin tsoro

Hamma Yusuf ya fad'a jikinta

kanshi ya manna a tsakiyar k'irjinta ya Sa hannushi ya ruk'k'ume ta cikin tsoro ya rink'a juya kanshi yana murzawa a k'irjinta kamar yaro cikin alamar kar ta gaya mai baya sonji

K'ara tura kanshi yake a k'irjinta

Itama Sa hannu tayi cikin kuka ta manna shi da jikinta ta k'ara matsoshi shi kuma k'ara narkewa yayi a jikinta.....

```WANNAN NOVEL D'IN NA SADAUKAR DASHI GA Y'AN UWANA YAYUNA

YA ABUBAKAR DA AHMAD ALLAH YA GAFAR TA MUKU Y'AN UWANA RABBI YA SANYAYA MUKU MAKON CINKU

Yasa Aljannace makomarku".```

By garkuwan Fulani

Copied By

HAYATU BABA ZUBAIRU

(admin

Hayat hausa novels

Hausa novels and fashion

Cool novel, makeup and kitchen1⃣

AND

Cool novel, makeup and kitchen2⃣)

WHATSAPP NO:

+2347039625239

📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👇🏻👆🏻👆🏻

*MI,WASMITI* page 1⃣1⃣7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Pure moment of life writer's

P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

Lkci d'aya jikinshi ya rink'a bari yana tsuma hatta jijiyoyin kanshi saida suka taso sama fuskarsa tai jazir sai k'am-k'ameta yake,

ita kuwa kuka ta saki cikin dashewar murya ta sa hannuta ta tallabo fuskarsa ta rink'a juya mai kanta alamar yayi shiru,

Shiko bai ma san halin da yake cikiba gaba d'aya ya resa me ke mai dad'i a duniya.

A parlon kuwa Abba ne da Baba bello suka shigo Dan gaisawa da su innayi da suka iso bada jimawa ba

har sun juya zasu fita, Baba bello ya kalli Ahmad dake zaune gefen kaka cikin sanyi yace.

"Ahmad har yanzu Yusuf bai tashi bane "?

Kai ya d'an jingina a hankali yace.

" a a ya tashi".



yana fad'a mai haka Sai suka fasa fitan suka juya suka haura gun Yusuf d'in.

Cikin d'akin kuwa Yusuf duk ya rikice Aysha sai kuka take shima cikin azabar zuciya ya samu kukan ya kufce mai da samun kukan sai ya daina rawan jiki sai zamewa yayi kan cinyarta ya kife kanshi ya rink'a wani irin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro kukan da ka jishi kasan akwai k'una mai tsananin yawa a zuciyar mai yinshi.



Itama Aysha kukan take tana k'ok'arin tallabo shi.

Dai dai lkcin su Abba da Ummi da Baba bello da Ahmad suka shigo,

Su Na shiga

Kukan Yusuf da Aysha da yedda suka ruk'ume juna suna kukan.

ya tona musu zuciya lkci d'aya Ummi ta zame gefen su Cikin kauda kai

Baba bello ne yayi k'arfin halin mgn

Bayan duk sun zauna sun sasu a gaba

Cikin dauri yace.

"Haba Yusuf wannan kuka ya isa haka meyasa bazamu d'au dangana ba shin ase ina yebonka ase kai d'in kafi kowa sakewar zuciya ji yedda kasa matarka a gaba kana kuka yanzu kasan tsawon wani lkci da Aysha ta d'auka tana kuka kalli fuskarta fa ka tausaya mata mana itafa abu 2 ne ya had'e mata kukan rashin d'an uwanta da kukan tausaya wa halin da kai mijinta zaka shiga na tabbata da ta ga ka daure da matsalarta zata regu

kuyi haquri Yusuf am".



Kai ya d'an d'ago Cikin kallon iyayen nashi lkci d'aya kuma ya fad'a jikin Abban su ya saki wani irin sautin kuka yana.

" Abba shi ke nan Babiker Na ya tafi bazai dawoba ya tafi har abada"

Allah sarki Abba shima kukan d'an nashi sai ya sashi kuka cikin kukan yace.

"Yusuf Abubakar baiyi gaggawa ba kuma muma bamu makara ba hanyace wace dole ko wanne mai rai sai ya bita Yusuf ba Abubakar zamu yiwa kuka ba kanmu mukewa kuka, sabo mukewa kuka duk yedda muke sonshi Allahn da ya bamu shi ya fimu sonshi ka dena yiwa d'an uwana kuka,

insha Allah muna zata masa Rahama ka tunafa kashesa akayi".

Kuka ya k'ara saki Cikin k'uncin zuciya yace.

" Wlh ba dan Babiker da bakinshi yace min ko ya mutu shi ya yafewa Adamu kuma yace min koya mutu kar muyiwa Adamu komai,

badan hakaba wlh da Adamu Sai yaga k'ask'anci da sai ya d'an d'ani hukunci Amman Babiker yace kar amai komai".

Jin haka yasa Ummi ma sakin kuka.

Aysha ce cikin kuka tace.

"Hamma Yusuf ka gani fa kasa Abba da Ummi kuka Hamma Yusuf kayi haquri ka bar kukannan".

Ahmad ne ya matsoshi Cikin sanyi yace.

"Biyaye Abubakar yafi buk'atar Addu,armu da kukannan dan Allah ka daure ko iyayenmu Sa samu sauk'in abin".

kai ya rink'a jinji nawa Cikin sanyi Ahmad d'in ya rink'a goge mai k'ollan.

A hakan suka samu ya d'an dawo hayya cinsa sannan suka jashi suka fita wurin amsar gaisuwa.

Suna fita gefen kakansu suka zauna shi da k'anneshi dasu Adam Allah sarki bappa Yaya Sai hawaye ke wonke mai fuska ganin yau Allah ya zare mai d'aya daga cikin jikokin nashi.

Cikin zubda k'ollah ya rink'a yi musu nasiha.

Da deddere Abba da kanshi ya kira Yusuf Yace yazo d'akin shi su kwana tare su Adam kuwa baba bello Yace su d'auki matansu su koma gida jensu da safe Sa kuma zuwa kafin ai safakar uku.

Shi ko Yusuf tun da suka shiga shi da Abba ba abinda yake Sai bawa Abba lbrin irin hirarrakin da Babiker d'in shi ya rink'a yima mai da yazo.

da k'er Abba ya lallabashi jin kukan da yake har numfashin Sa Na fita,

shiko

Kasa baccin yayi Sai tashi yayi ya d'auro Alwala ya rink'a karatun k'ur,ani mai girma karatun yake da Farin Yana kuka daga baya kuma Sai kushi,i ya halarto mai Amman haka ya kwana ba bacci kam Sai rawan sanyi da yake.

Itama Aysha a d'akin Ummi kukan da tasha ya k'ara ingiza zazzabi jikinta ga rashin cin abincin da takeyi lkci d'aya jiri ya sark'a feta ga amai da take Na wahala tayi kakari har ta banu amman ba abinda za harar kafin zuwa safiya duk ta galabaita.

Kashe gari da sake ta kama ranarce za,ayi sadakan uku Dan da wuni akayi lissafin.

Tun asuba su Abba da baba bello da su Ahmad da Yusuf dasu Hydar gaba d'aya dai zuciyar tasu suka hallara a masallaci gidan nasu da maqota da abokan arzik'i .

Akayi Sada kan uku ana watsewa su Ahmad kuma da k'annesu suka suka d'auki k'ura,anai suka rink'a karatu da Addu,a da nemawa mamacin gafara.har zuwa Tara da rabi sannan suka koma Cikin gida, a safiyar Dr Umar ardo da Goggo Aysha ma suka koma Yola Cikin jimamin rashin da sukayi, Hydar kam Yace bazai komaba tukun,

su Bappa Yaya ma sun koma

Anuty Sadiya ma Abba ya sata tfya dole tana kuka.

11 da kadan Na safe su gaba d'aya suna zaune a parlon Ummi harda Nenne duk Dan su d'ebewa juna kewa.

Ummi dake ta zirga zirga ta fito jiki a mace ta kalli kaka a hankali tace.

"Kaka jikin Ayshan Na fa yak'i duk ta gala baita gashi ko ruwa tasha Sai ta harar ni Na tsorita da abin" .

Hydar ne Cikin sauri yace.



"Toh Ummi mu tafi asibiti mana"

Kakan ma Asibitin tace suje,

Shiko Yusuf ido ya zuba musu cikin rashin abin cewa,

Sai Nenne ce tace

"toh Ummi ta fito mu tsfin yafi ai ko"?.



Kai ta jinjina cikin sanyi tace.

" ko tsayuwa fa bata iyawa jiri da rawan sanyi, Amman dai bari Na tallabota".

Ummi Na shiga ta sameta ta fito wonkan da ta tayata ta shiga da Dan matsa ruwan kuma Sai ta d'an ji k'arfi kadan duk da tana jin jirin,

mai ta d'an shafa mata sannan ta taimaka mata ta zura doguwar riga sai d'an gyelenshi ta yafa, sannan ta Dan kamata suka fitoh parlon sunan

isa,

parlon sai jirin da wani irin duhu ya rufe nata ido,

Cikin sanyi da rashin k'arfin tace

"Wayyo Ummi zan fad'i duhu nake gani".

Dai dai lkcin suka isa gun Yusuf aiko tai luu zata fad'i,

cikin hamzari ya tallabo ta ta fad'a jikinshi lkci d'aya yaji d'umin jikinta Na ratsashi kara tallabota yay Cikin shafa fuskarta ita kuma Sai lafewa tayi jikinshi tana shak'ar k'amshin turaren shi sai ta lumshe ido ta kuma bud'ewa.

Cikin sanyi ya d'an sunkuyo kamar Cikin rad'a yace.

" Amrita meke damunku meke miki ciwo"?

K'ara lumshe ido tayi kamar mai shirin suma.



Ganin haka yasa Cikin sauri ya tallabota ya mik'e jiki na rawa

Hydar ne ya mik'e da sauri rik'e da key din mota yayi gaba Yana mu tafi hospital sauri sauri gudu gudu ya shige motar da Hydar ya bud'e musu Nenne dake binsu a baya ta zauna gaba kusa da Hydar d'in sannan shi kuma yaja mota suka tafi.

Suna zuwa Asbitin

Doctor Suhana ta tarbesu su cikin kula da karamcin ta, lkci d'aya ta fara bin ciken lfyarta da abinda ke damunta da taimako abokiyar aikinta Anuty khady

Cikin k'orewarsu da iya warsu suka gano Cikin dake jikinta da kuma rashin nasarar da maganin da tasha ya kasa yiwa Cikin.

Cikin fara,a da happy Dr Suhana ta fito tana fita ta kalli Yusuf cikin fara,a tace.

"Congrat Dr Yusuf Aliyu Muhammad matar ka Na dauke da ciki har Na tsawon wata 4".

Ido suka zare Cikin mmk da kaduwa Hydar harda k'warewa,

Shiko Yusuf fuska ya murtuk'e Cikin kauda kai Yace.

"Dr Suhana mgnar gsky mukefa ba wasaba Abinda kika gaya min gske ne "?

Cikin gsky da gsky "tace wlh da gske ne Cikin 4 mornt gareta wlh Dan mgnin da aka shawa Cikin baiyi tasiri ba sai dai kawai yaja mata koda ciki zatake yin period"

Hamdalah Yusuf ya rink'ayi lkci d'aya kuma ya tuna mgnar Babiker d'inshi inda yake ce mai

"Hamma Yusuf Dan Allah idan abin Farin ciki ya sameke kake bayyana Farin cikina kan fuskarka ban son jin ana cewa ba,a gane Farin Cikin ka da bakin cikinka,

Koda bana raye idan kai Farin ciki har kai murmushi zanji dad'i".

Tuno hakan ya sashi sujjada ga Allah Cikin farin ciki da fara,a ya rink'a hamdala, su Nenne da Hydar kuwa tuni su isa gunta suka rink'a fara,a suna hamdalah.

Shiko Yusuf har zai wuce Dr Suhana tace Amman da d'an matsalah fa

Cikin tsoro yake tabbata yarta.

" matsala kuma? Matsala mece"?

Dan murmushi tayi cikin sanyi tace,

"Matsalar k'aramace wannan sanyin da take yawan ji har yake sata rawan sanyi gsky ba abinda zai cireshi sai d'umin jikinka".

Kai ya sunkuyar Cikin wucewa yana,

" wannan matsala ta k'are".

Yana shiga kanta ya tsaya yasa hannu ya tallabota Cikin sanyi yayi murmushi Yace

"burin Babiker Na zai cika da izinin rabbi Sai dai ban saniba ko zai kuma yunk'urin zubar min da cikina"?

Kuka ta d'an saki Cikin sa hannu biyu ta zagaye k'ugunshi ta manna kanta kan jikinshi cikin sanyin murya tace.

A a, a a Hamma Yusuf bazan sakeba wlh Na baya ma kuskurene nayima alk'awarin ko zan resa raina zan reni Cikin nan".

Ajiyar hrt ya sauk'e tare da k'ara ruk'umeta suna shak'ar k'amshin juna da d'umin juna ganin haka su Nenne kam suka fice,

Suna fita Dr Suhana ta shigo ta basu SLM da magungunansu sannan suka koma gida Cikin Farin ciki.

A gida kuwa gaba d'aya tasowan wannan ciki ya ciki zuk'atan zuciyar da Farin ciki Ummi saida tayi kukan Farin ciki.

Da Daren kuwa Yusuf ne zaune gefen Ayshan tana ta rawan sanyi Ummi dake gefe Cikin tausaya mata tace.

" shin wai su basu bata mgnin sanyin nan ne".?



Kai ya d'an sunkuyar Cikin Dan happy Yace

"an bata mgnin Yana d'akina".

Sai kuma ya d'an mik'e cikin sanyi ya kamo hannuta Yace.

" zo Muje in baki mgnin".

Itako jin d'umin jinshi yasa ta mik'e cikin kasala tabi bayanshi.

Ita ko Ummi murmushi ta d'an yi da hamdala itama ta nufi d'akin mijinta.

Suko suna shiga bedroom d'inshi

ya jawota jikinshi cikin rawan jiki ya sabule rigar jikin.....

```Dubun k'aunata zuwa gareku matan group d'in Fasaha Writers INA yebawa gareku INA kuma alfahari daku ba abinda zance daku sai Allah ya barmu tare```

By garkuwan Fulani

📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👆🏻👇🏻👇🏻

*MI,WASMITI* page 1⃣1⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Pure moment of life writers

P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

*Wannan shafi nakune Ummyn Yusrah & Asy Khaleel*

Jikinsa ya zare ya jawota jikinshi cikin rawan jiki ya haura da ita kan gado tare da zare y'ar rigar jikinta ya cillah gafe,

cikin fesa numfashi ya manna kanshi kan cikinta yasa hannushi daya yana shafa d'an cikinda sai yanzu ya lura da girmansa kad'an,

itama mak'aleshi tai cikin kewar mijin nata da jin dumin jikinshi

ta k'ara yin kasa ta had'a k'irjinshi da nata tasa hannu ta tallabo fuskarsa ta d'aura tsakiyar k'irjinta,

tasa hannu tana wasa da gashin k'irjinshin.

Cikin rawan jiki da buk'atuwa ya fara manta halin da yake cikin bai son jin komai sai matarsa ita yake gani ita yakeji.

Shi da kan shi yasan yayi kewar bres d'innan dole cikin begensu ya sa hannu yana musu wani irin shafa da latsasu tamkar yau ya fara ganinsu da jinsu sai nishi yake sama sama,

itama lunshe ido kawai take tana mimmik'ewa dan

gaba daya gab'b'anta tuni sun amshi sak'on da Hamma Yusuf d'in nata ke aika masu ,

sosai ta fara maida mai martani duk ta susutashi ta birkita mai k'wanya ta tsinka mai jinin jikinsa,

gaba d'aya jikinsa sai rawan sanyi yake tuni lips d'inshi sunka fara kad'awa sunyi jazir sun wani tsuke,

Cikin sha,awarsu ta yunk'ura ta had'e bakinshi da nata lips d'in ta cab'e cikin salon k'orewa da shauk'i da bege ta fara kissing nashi,

Shiko Yusuf mutuwar bori ya fara ba abinda yake sai lallatsata da shafeta cikin sanyi ya zare harshensa ya manna bakinshi kan bres d'inta ya musu wani irin kamu da tsotsa,

Cikin yankewar numfashi Aysha kam ta saki wani gauron k'ara,

gamida k'ara tura mai bres d'in ta tallabe kanshi kamar yaro, shiko tuk'uru yake sarrafata dan su da Kansu sun San sunyi kewar juna baranma shi Yusuf da yakeji kamar zai mutu in bata bashiba.

Itako sai mik'a take.

tana.

"Ohhhh shiihhhhh

Hamma Yusuffffffff".

Shiko zuwa yanxu baida bakin mgna.



Sai nuk'urk'usanta da ya keyi juyata yake tako ina yana sakar mata kiss yana shafe ababen marmarinshi.

A hankali yai mata rumfa da k'irjinsa,

cikin rawan murya kamar mai cutar bebanta yace.

" Amrita Ina sonki ki soni koda rabin yadda nake sonki ki rik'e min cikina ki rainar min jinina,

Kar ki,

k'ini dan kokin k'ini ni bazan iya fushi dakeba bazan iya rayuwa ba keba ki jik'an mijinki wlh Aysha kece farin cikina kece jin dad'in rayuwata, kece nutsuwata kece ke iya gamsar da ni da sama min natsuwa".

Hannu ta sa ta sank'alo k'ugunshi ta had'e su wuri.

Da k'arfi ya saki numfashi dan jin jikinsu ya had'e sai kawai ya saki wani irin kukan jin dad'i da farin ciki, sai kuma ya kai bakinshi kan kunneta cikin kukan yace.

"Amrita bazan cutar dake da baby Na ba ko?

kar Na wahal daku dan kune farin cikina".

Cikin rad'a ta k'ara shigewa jikinshi murya a daburce tace.

" uhhhhhh hammmmm

Shiihhhh

Hamma Yusuf ba komai gaba d'aya ni da babynka d'umin jikinka muke son ji,

bugun zuciyarka mukeson ta ratsa tamu baby ma yana kewar Abbanshi dan Abbanshi yayi fushi da Amminshi tsawon wata 1 baiji d'umin mahaifin shi ba".

Allah saki dama dole masoya basa fushi da juna,

Shiyasa Yusuf harda rakwafuwa yana.

"Amrita kar kisake yin abin da zai had'amu har ta kai munyi nisa da juna".

Itama kukanne ya kwafce mata dan Hamma Yusuf ya kusa kaita mak'ura saura ta sume dan duniyar da ya cillata a yau ta tabbata a cikin mata 1000 da wuya a samu 20 da suka taba isa wanna duniyar masoya da ma aurata bata taba jin yadda takeji yau dinba

Hamma Yusuf d'in ya isarmata har abada

Dole ta mak'aleshi tana kuka tana.

" Hamma Yusuf bazan sakeba zamu rayu tare zamu rayu cikin farin ciki Kaine jigon rayuwata Kaine ka sanardani soyeyyar gsky kai da banne cikin maza mace bazata iya fushi da namiji kamar kaba".



Haka suka mace cikin so da k'aunar juna sunyi kukan dadinsu sun more sun mak'alewa juna son ransu sun kashe kewar juna da ya cisu tsawon wata d'aya"...........

********************

Bayan wata Biyar

Baba bello ya kammala gidaje 3 da ya Gina komai iri d'aya kattin gidaje ne naji da fad'a

Komai ya tafi da tsarin zamani ya malla kawa Adam da Ahmad da Yusuf gidanjen a Jere suke Na Yusuf ne a tsakiya sai Na Ahmad a gaban

36 / 38