Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   31 / 38

90K to 93K   out of 112.1K words

/>
Yace 'Yusufa

Kaga ribar bin mgnar iyaye ko?

Kaga illan bijire musu

Kai da kanka kasan yanzu ka samu cikekkiyar rayuwa

Sabanin baya da kake ganin

Mun qwareka mu samman ma ni.

Kai ya jinjina cikin

Sanyi

Yace ' Bappa Yaya

*MI,WASMITI* ko mi wadi ha wakkati to do,

*NAYI,NADAMAN* abinda Na aikata a wancan lkcin

Bana son tunawa sauqina ma daya da rabbi

Ya bar min

Dan uwana Ahmad da biyaye Na ya mutu da bazan yafewa kai naba.

Innayi tace ' komai ya wuce yanxu kam

Fatan rabbi ya Baku zuriya d'aiyiba,

Amin ya amsa cikin

Zumudi da jin dadin addu,ar.

"Haka sukayi ta Dan Hie ransu

Biyar dai dai

Yusuf ya

Miqe cikin

Kammala shirinsa

Da Na Aysha

Ya kalli su innayi

Cikin

Qaunar kakannin nasu

Yace

' mukam zamu tafi

Sai

Next week

In munzo,

Bappa Yaya

Yayi ta nacin ya bari Sai gobe yaqi fir Dan shi a ganinsa

Zasu takuru

A dole ya barshi

Ya dauke yar matarsa

Suka tafi.

" cikin

Mota

Yusuf

Tuqi yake

Da hannu daya daya kuma ya jawo amritanshi

Yana Dan

Shafa bayanta

Yana

'Amrita

Bacci kike

Jiko?

Kai ta Dan gyada mai a Lamar eh

Cikin

Sanyin ya qara jawota jikinshi

Yace

Kwanta kiyi bacci

Kan cinyar

Mijinki

Kinji ko

Matata?

Itako

Ido ta tsura mai cikin

Mmk hali irin Na Hamma Yusuf

Wato

Shi Hamma Yusuf ya yarda da love

Ya Baiwa so

Amanna

Shi jin Kalmar so yake tamkar ruwan zinari

Shi Yusuf irin mazannan ne da so ke mai dasu

Bayi

Ya maidasu tamkar basu San komaiba

" A haka suka isa

Gida

Tana lafe a jikinshi

Tana baccinta.

Yana parking

Rabi,u da Usman suka iso

Cikin

Qaunar yayan nasu duk da zafibirin Na Yusuf yan uwanshi Na matuqar qaunarsa

Kye ya basu suka tattara kayansu

Suka shigar cikin gida.

Ummi Na ganin jakar Aysha

Tace

'Usman sun dawo ko?

Kai ya gyada Cikin

Leqa hanyar shiga

Yace ' wlh

Ummi Sai.kinga yadda

Autanki tayi kyau

Sai kace wata balarabiya

Sai dai ta Dan rame gsky.

Ajiyar zuciya ummi ta sauqe cikin jin dadi

Tace 'Toh ina take ne?

Rabi,u ne ya Dan Sosa qeya yana

Duba qofar shima yace

' kin Santa ai da shegen son jiki

Bacci fa takeyi a cikin

Motar ta wani

Maqale jikin Hamma Yusuf

Shiko

Ya wani rashe wai baya son ta tashi

Harda wani cewa

Mu bamu da nitsuwa bamuga tana bacciba.

Dry Ummi tayi

Cikin

Tsokana tace '

gashi a bayanku ai!

Aiko a tare suka juyo

Sai kuma sukayi dry.

" a motar kuwa

Cikin sanyi

Ya sunkuyo

Kanta hankali ya rinqa busa mata iska a kunneta

Itako jin iskar ta qara sakewa tayi

Luf ta juyo

Qirjinta sama,

Murmushi ya danyi

Cikin

Jin dadin

Yadda take

Murza shi

Kiranta yakeyi Amman shiru Sai sauqe numfashi takeyi,

Ganin haka yasa shi

Cikin

Qworewa

Ya qara manna ta jikinshi

A hankali ya tura hannushi

Bayanta

Zip Dinta ya zuge cikin

Hikima ya maidata kan cinyarsa

Hannushi

Ya Dan tura cikin

Rigarta

Lkci daya ya dire hannushi kan bres Dinta

A take kuma ya lumshe ido ya sauqe ajiyar hrt,

A hankali yasa Dan yatsanshi ya rinqa zagaye bakin bres din

Cikin

Sauyawar voice

Ya rinqa kiranta

A,ishhhh

A hankali ta bude ido

Tare da Dan tsura mai idon

Sai kuma ta Dan tura baki

Cikin

Muryar bacci tace ' Hammaaa Yusuffffffffff

Ido ya tsura mata cikin

D'aga mata

Gira

Hannushi ta Dan kama

A hankali ta jawo hannu

Shi kuwa

Kai ya karya

Yayi fuskarta tausayi

Cikin

Sanyi yace

'Aish

In Neman alfarma ki zo gareni mu kwana tare

Wlh bazan iya kwana banji duminki ba

Plxx karki manta ni

Baki ta Dan tura tana

'Hamma ni a gun Ummi Na zan kwana,

Cikin

Tausayawa kanshi

Yace

Mijinki kuma ya kwana

Da waye

Kamata yayi ya ruqqume cikin

Tsokana yace

Yarinya ki Adana mijinki

Ummi ma ba dakinta zata kwana ba.

"Tureshi ta danyi

Ta bude qofa ta fito

Shima fita yayi

Ya zagayo yazo gabanta

Cikin

Gyara net dinshi

Ya juyata

Ya tura hannushi

Ta gabanta ya lalubo

Bres Dinta ya shafa cikin

Rada yace

Zanyi miss dinki

Tabas itama taji Hamma a jikinta

Shiyasa Sai ta lumshe ido

Kawai.

Tana bude idon

Ta haqqo su ya Abubakar da Ahmad da Adam

Da sauri ta janye jikinta

Cikin

Happy ta isa garesu

Da Dan gudunta

Tana zuwa kamar zata fada jikin ya Abubakar Sai kuma ta tsaya cikin

Farin ciki

Tana '

Oyoyo ya Abubakar Na nayi missing dinka sosai

Shima Abubakar dry yake cikin

Jin dadin ganinta da yanayinshi Na tsantsar qaunar yan uwanshi

Yace Allah sarki

Aysha wato yanxu kin girma

Kin dena

Son jiki,

Dry tayi ta kamo hannushi tana

Bazan girmanwa Dan uwana ba ai,

Su Ahmad kam dry suka rinqa yi

Har suka qarisa gun

Yusuf

Cikin

Qaunar juna suka ruqqume juna

Suna dry

A hankali Yusuf ya qarisa gun Abubakar ya ruqqume shi

Cikin

Qaunar qanin nashi

Yace

*Babiker* dan

Haka yake kiran Abubakar din yana don tsokanarsa tun suna yara bare kuma da ya zama dole akwai Dan reni a tsakaninsu Na irin shi Abubakar shi yake bin Yusuf a aihuwa.

Dry Abubakar ya danyi Sai kuma ya matse Yusuf a jikinshi

Cikin

Sanyi da qaunar Dan uwana nashi yace

Hamma Yucut

Haka yake kiransa lkcin yarinta

Shima Yusuf dry yayi

Sai kuma yayi shiru

Jin Abubakar bai sakeshi ba

Kuma Sai

Zuciyrsa da yaji tana bugawa da qarfi-qarfi.

Cikin sanyi yaji

Abubakar Na rada mai

Hamma Yucut

NAYI kewarku

Ji nake kamar Na bar aikin

Sojannan Na dawo

Mu zauna nima in rayu cikin yan uwana kafin mutuwa ta rabamu,

Da sauri Ahmad yace

Haba Abubakar meyasa zaka Sa mana tsoro a zuqatanmu.

Adam yace

Gsky Abubakar banson irin zantu kan nan naka,

Dry ya danyi

Fuskarsa tai

Ra's a zahiri

Dama da yawa kance kab yaran gidan

Abubakar ya fisu

Kyau danshi

Tamkar balarabe yake

Ga qira ga cikar zati ga haiba sannan shi mai yawan fara,ane da son Al,ummah

Dan shine qarami a Kansu Amman kab ya fusu tsawo da qiba,

Cikin fara ar yace

Toh ai rebuwa ya xama dole

Brothers Na,

Aysha kam

Tuni

Ta fara hawaye Dan ita tun kan ya Ahmad bata son jin irin zantu kan,

Dry shi kam Abubakar yake tare da jansu suka tafi cikin gida.

A babban parlon suka

Zauna akayi ta hira

Aysha ko da ta ga Ummi Sai tayi qasa d kai

Itako data gane Sai ta shereta sannan ta saki jikinta..

"Bayan 2 week, Rayuwa ta musu dadi kamanni

Family ya cika da Farin ciki

Abubakar ma har yanxu yananan

Gaba daya ya qara shigewa jikin yan uwanshi

Tuni hutunsa ya qare Amman yaqi komawa yace yana son shima ya rayu da yan uwanshi

Kuma yana son ya jejje xiyara gun yan uwansu

Haka ya rinqa Jan su Yusuf da Ahmad suna kutsawa cikin yan uwa da abokan arziqi

Har qauyuka saida sukaje.

" shiko Yusuf yakan Dan lallaba ya dauke matarsa su arece

hotel ya dirka mata qwoya suje sui ta macewa juna,

Gaba daya yanxu

Ya maidata

Fulawarsa abin qawanyarsa.

"Yau da dere

Suna parlon suna cike suna hira

Abubakar ya Dan gyara zama

Cikin

Kallon yan uwanna shi

Yace

'Ya Adam

Gobe nefa zamu je yolan

Dan

Inaga Na kusa komawa wurin aiki

Gashi Hamma Yucut kuma saura

2 weeks

Ku koma Saudia ko?

Kai ya gyada mai cikin

Tsurawa Dan uwana nashi ido

Yace

'Ko Sai yaushe zamu kuma haduwa ne Babiker kam?

"Cikin dry yace

'Wata qil har Abadan!

!Gaba daya suka zuba mai ido

Cikin

Fada baba bello yace

Kai Abubakar wannan wanne irin furucine

Ummi kuma

Kai ta rinqa juyawa

Tana

Allah ya rufamin asiri

Nenne CE tace

Amin

Rabbi ya hanemu qara ganin wani gibin,

" shiko dry yayi cikin cewa Yoh ai mutuwa ta zama dole dama rayuwa wata ran Farin ciki wata ran bakinci,

A haka suka watse

Sai Yusuf da duk jikinsa

Ya mace

Ya kalli Aysha da ke shirin

Fita cikin

Muryar tausayi

Yace

Amrita zoo,

Kamar ta fita Sai kuma ta juyo

Cikin

Sanyi

Tazo

Gabanshi

Hannushi ya miqa mata

Cikin

Mutuwar jiki

Yace

' tai maka min in tashi

Kamo hannu tayi ta ja

Shiko ya yunquro da gyer

Ya miqe,

Sai kuma

Ya fiz gota jikinsa

Cikin

Rada yace

Muje ki taimaka kamin

Ko kuzarina zai dawo

Wala Allah d'umin jikin ki ya farfad'o dani

Haka ya jata har zuwa

Dakinshi....

By Garkuwan Fulani

[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👆🏻👇🏻👇🏻

*MI,WASMITI* page 1⃣1⃣1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

P.M.L.W

Kan gado suka zauna

Cikin sanyin jiki

Ya zame ya kwanta kan cinyarta

Yasa hannu ya zagayo bayanta ya tura kanshi tsakiyar qirjinta yayi luf kamar mai bacci Sai numfashi yake sauk'ewa a hankali

Gaba daya jikinshi yayi nuk'ui

Ita kuwa jikin gadon ta Dan jingina Dan har cikin ranta take jin tausayi Hamma Yusuf din nata

Hannu tasa ta tallabe kanshi

Kamar K'aramin yaro

Ya k'ara

Nanuk'arta



A haka har zuwa wani d'an lkci

sannan ya d'an d'ago cikin

tsura mata ido

yace

"Amrita ki kwanta ko"

Ido ta lumshe cikin

Sanyi ta zame tayi luf

Jikin pillows

Shima k'ara matsota yayi

A hankali ya manna ta jikinshi

Jikin a sanyaye ya sabule

Rigar jikinta

Ya barta daga ita sai

d'an gajeren wondo

Shima hakan yake

Jawota jikinshi yayi

tare da da daura hannushi kan cikinta ya rink'a shafawa da d'an latsa cikin,

cikin rada yace

"A,ish

Kina mana addu,a kuwa?

A sanyaye tace

"Addu,ar me fa?"

K'ara matsota yayi cikin d'an

Rawan jiki

yace " addu,ar samun ciki mana

Wlh inason baby inson inga jinina gashi har yanxu shiru"



Baki ta d'an tab'e cikin

yanayin ba damuna tace " ciki kuma aihuwa kuma yanzu gsky ni kam ban isaba"



!Cikin mmk da jin tsoro da zafin mgnar ya tashi zaune ya tallabota

Murya Na rawa

Yace

"Ayshaaa Sai yaushe kenan?

Me kike nufi da baki isaba

Plss ki taimaka kar ki datsemin hanyar

Samun cikar burina da zuriya ta

Yanxu ke ko

Yusuf k'arami da Ahmad basa baki Sha,awa?



Juyawa tayi cikin

Yatsuna fuska tana " ni bacci nakeji"

Abin ya bashi haushi shiyasa cikin

Hatsala ya juyota gareshi

A fad'ance yace

"Sau nawa nake sheida miki ba,a juya min baya

Meyasa bakya jin mgna ta

Nace miki

Muddin muna kwance tare ki dena juya min baya ba tare da izinina ba wlh

Aysha kina cutar da zuciya ta da jikina duk sanda kika juya min baya

Ki gaya min mana inma kin gajine Sai mu canza gefen kwanciya mu duka ba tare da kin juya min baya ba"

Shiru tayi a ranta tana

Na shiga 3 da hali irin rin Na Hamma Yusuf

Yanxu ko kwanciya Sai ya tsara min,

Shiko

Juyata yayi shima ya juya

A hankali ya dire hannushi kan bres d'inta

murya na rawa

Yace

"A,ish dan Allah ki dena juya min baya

Ki tausaya min wlh ni kadai nasan zafin da nakeji in kika bani baya.

Shiru tayi Sai

Jikinta da ya fara sakewa da mimmik'ewa sabida sak'onnin Hamma ta da take karba

A hankali ta

Narke cikin jikinsa

murya a sanyaye

Tace

" Hamma Yusuf bacci nakeji

Plxx kayi haquri

Yau ka barni Na huta"

Kai ya gyada mata

Cikin

K'ara ruggumota

Tare da rada mata

" ba abinda zan miki

Kiyi baccin ki"

a haka suka kwana cikin jikin juna

Har zuwa safiya

Bayan ya dawo masallaci

Cikin gida ya wuce

A parlon ya samu Abubakar da su

Usman

Duk suna riqe da carbi

Abubakar ne ya kalli Yusuf cikin

Murmushi yace

"Hamma Yusuf

Gwara aje a fara shiri.fa

Dan su Usman kam har sun shirya"



Fuska ya yamutsa tare da cewa

" Sara kunan yawo ai su da sunji tfya jikinsu har bari yake,

Dry Abubakar din yayi gami da cewa toh nima dai kaga tfyata bari inje in shirya,

Yana fita shima Yusuf ya fita bayan ya gaida iyayenshi.

Tsayuwa yayi yana k'arewa gadon kallo bata nan

Har ya juya Sai kuma ya jita a toilet alamar wonka takeyi

Zare jallabiyar jikinshi yayi gamida tura k'ofar

ya shiga

Itako jin motsin shigowarsa yasa ta bude ido

Lkci daya kuma Sai taji kunya ta rufeta ganin yadda ya tsura mata ido

Shiko matsota yayi ya tsuguna gefen ta

Yasa hannushi cikin ruwan

ya d'an d'ibo ya zuba mata kan kirjinta

Yasa hannu ya dauko sabulu

cikin sulbi

Ya rinqa murza sabulu kan k'irjinta

yana shafawa,

A take yanayinshi ya canza ya fara piki piki da ido

Lips dinshi suka fara rawa lkci daya sukayi jaa

Tuni ya kamo gefen lips d'in ya fara tsotsa

Duk ya cika ruwan da kumfa

ita ko ido ta tsura mai a ranta tana jinjina halitta irin ta Hamma Yusuf

Mutum kamar maye.

Cikin sanyi taji

yana mgn

"Ohhh shmmmhhhht Amrita Sai kuma ta jishi

Tsulum cikin ruwan

Lkci gida kuma ya fara yamutsa ta

Tuni ya birki tata itama Sai

Lafewa take a jikinshi

K'ok'arinshi

ya samu kanta ya rege zafi

Ita kuwa tak'i

Sai nok'ewa take

Suna cikin haka yaji ana buga musu k'ofa.

aiko ta yamutsa ya cukuikuyeta son ranshi

Itama ta taimaka mai Don ta samu ya barta

Sai da ya d'anji gamsuwa sannan

Ya fesa mata wonka Ragusa kanshi

Ya mik'e ruggume da a barsa

Sai hada fuska fa yayi

Shi a dole an takura shi

Ba a barshi ya shanaba.

Ta gane sarai

Shiyasa suna fita ta zura rigarta har taje bakin k'ofa

ya kirata

Cikin isa.



Gabanshi ta Dan tsaya

Shi kuwa mai ya mik'a mata

Fuska a hade

Yace

" kina k'o'karin tafiya

Wazai

Shafa min mai? Karba tayi ciki

tura baki a ranta kuwa

Cewa take

Wlh Hamma Yusuf ya fiye kalen fitina,

Shiko zama yayi Ra's yana tsura mata ido

Dole ta rink'a shafamai

Har ta gama

Y klta cikin

Sigar k'auna da Sha,awa

yace

" jeki shirya

Habitti yau zamuje

Yola"

Sosai taji dad'i Dan batayi zaton dasu za,a jeba

Cikin happy

Ta tallabo

Kanshi

Ta hade bakinsu

Ta laso lips dinshi

Sannan

Ta sauk'o zuwa k'irjinshi

Ta rink'a shafa sumar k'irjin

Tana sakemai kiss tako ina

Sai kuma ta juya da gudu tayi cikin

Gida.

Shiko murmushi ya rink'ayi yana shafa sajenshi da k'irjinshi

Dan yasan guraren Na burge Ayshansa.

Haka dai suka kammalah

Shirin su.

K'arfe 9 dai dai

Sukayi SLM da iayensu

Sannan suka yi musu addu,a

Suka shiga

Mota suka tafi

Mota 2 ne

1 Abubakar ke tuk'i

Ahmad Na gefenshi

Aysha da Maryam Na baya

Yusuf Na baya shima gefen Ayshan Sa

Sai dayan kuma

Adam ke tuk'i Amira Na gefenshi

Sai Usman da Rabi,u dake

Baya

Tafiya suke cikin nishadi

Motar su

Na biye da juna.

Sunyi tafiya mai d'an nisa har zuwa

Wuraren *zim*

Sun fara hank'o

*Mayo balwa*

Aysha da tun sanda sukayi nisa a tafiya jikinta

Ya mace tayi nuk'ui jikin

Mijinta

Sai nuk'urkusarsa take

Tana ita murd'a takeji

Aman kuwa yak'i zuwa Sai yanzu.

Ta samu ya tokarota

Cikin

Wahala.

Ta kamo hannushi ta rik'e

Jikinta har rawa yake

Cikin

Kuka tace

"Hamma Yusuf

Amai zanyi

Amai"

Shiko Yusuf da gaba daya

Ya rude dukkan tausayinta ya cikashi

Cikin

Kula ya tallabota

Ahmad dake gaba rik'e da Yusuf k'arami

Ya zaro

Blanket din yaron

Ya mik'a mata yana

"Hingo biyaye bata tayi aman a ciki"

Karba yayi ya shinfida kan cinyarsa.

aiko ta rink'a zuba amai

Kafin kace kobo

Duk tayi laushi

Sai numfashi take sama sama

Maryam kam sai sannu

Take tayi mata

Shiko

Abubakar gudu ya k'ara yana

"Sorry sis

Bari nayi sauri mu isa

Asbiti ma zamu wuce

Cikin

Aman tace

A a ya Abubakar ni Ku kaini gida inma mutuwa zanyi Na mutu a gida.

Da sauri Yusuf ya ruqqumota cikin

Rawan murya yace

" a a insha Allah ba abinda zai sameki.

Haka dai suka isa

Itako gaba daya ta gala baita.

Dama tuni marya ta gayawa

Baba Umar

Tuni

Shiko

Dr Umar ardo

Ya tanadi Norse

Guda biyu

Allah sarki Yusuf gaba daya ya rud'e

Duk jikinshi

Amai

Suna isa

Ya ciccibota

A parlon ya direta kan 3str

Ayyah. Hydar shima gaba daya ya rude

Fifita yake mata rik'e da hannuta

Yana sister

Ki bude idanki

Ga ya Hydar dinki

Goggo Aysha ma duk Sai

Jikinta ya mutu

Tana Farin cikin ganinsu gashi wannan Abu ya kassarasu.

Shi kam Yusuf

Tallabeta yayihar zuwa sanda

Baba Umar ya iso

Gida

Suna zuwa

Suka fara yiwa Aysha

gwoje-gwoje

Lkci daya

Suka gano

Ciwon dake haddasa mata aman

Cikin tsantsar Farin ciki

Baba Umar

Ya kalli

Yusuf

Da yayi kalan tausayi

Yace

"Congrats

Yusuf

Sai kuma yai

Murmushi ya fice

Yana

An mata allurar bacci

Yancu tayi wonka

Tana tashi komai zai

Normal.

Abubakar ne

Ya mik'e cikin Farin cikin ya ruggume Dan uwanshi

Yana dry

Yace " Alhamdulillah

Hamma Yusuf

Allah ya amsa addu,a ata

Ase ba zanyi

Kukan rashin aihuwa ba

Hamma Yusuf wannan cikin

Ko macece ko namiji ne

Ni za,a bawashi

Shima Yusuf murna da tsantsar farinciki

Kawai Sai ya ruggume k'aninshi

Yana mai zubda qollan Farin ciki

Yana

" Babiker

Na bakashi

Insha Allah kome aka samu.nakane

Babiker ba zakayi

Kukan rashin Aihuwa ba Dan uwana.

Allah sarki

Gaba daya Sai

Suka cika da Farin

31 / 38