Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   28 / 38

81K to 84K   out of 112.1K words

/>
Shiko Yusuf sai yanxu

Jirin ya Dan sauqa Sai dai zazzabi kam nanan daram

Ga ciwon kai

Miqewa yayi da gyer ya shirya cikin

Riga da wondo farare tas

Turare kawai ya Dan pesa ya nufi part din umminshi cikin dauriya Dan kanshi kamar zai dare,

A dai dai lkcin

Da ya shiga a lkcin

Aysha dake hannu Ummi

Tai luuu da jiki ta sake a jikin ummin gaba daya suka nemi faduwa

A tsorice

Ummi ta riqota tana jijjiga

Ganta tana Aysha

Aysha bude idan ki

Shiko

da sauri

Ya qarisa gunsu cikin

Sunkuyar da kai gwayar ido a boye

Ya tallabota jikinshi

A hankali Ummi ta zame ta matsa gefe.

Shiko, cikin sanyi yake

Kiranta A,ish

Amman INA

Sai qara sakewa tayi a jikinshi lkci

Daya tai luu da ido

A tsorice

Usman yace

Hamma Yusuf ta sumafa sumatayi

Ummi ma matsota tayi cikin tsoro tana Aysha

Bude idanki

Duk sun rude

Shiko

Yusuf

Cikin far gaba ya qara tallabota

Ya ronqofo ya zauna

Gami da jingina da jikin

Kujera

Hannushi yasa tallabo kanta

Cikin kula ya rinqa Dan juya kanta

Yana Aish

Ki bude idanki

Ki tashi

Karkiyi min haka

Am so sorry my Habitti

Sadiyace ta debo ruwa da sauri tazo tana gashi Yusuf ka yayyafa mata

Ummi

Kuwa hatsala tayi tana

Ai

Rashin imani ne wannan da qarfi hali

Ka bamu yarinya mu tafi asbiti ka tsaya sakarci

Sarai yasan Ummi haushinsa takeji

Shiyasa cikin

Boye idanshi ya sunkuyo

Bakinshi ya manna

Kan hancinta ya rinqa

Bata numfashi Sa har zuwa Dan wani lkci

A hankali

Ta Dan yunquro cikin

Dan tari da kuka

Tana

Wayyo Hamma Yusuf

Dan Allah kayi haquri

Na tuba

Ita kam Ummi juyawa tayi ta fita

Shiko

Usman ganin kallon da Yusuf yamai

Ya sashi

fita yana

Ni ba ruwana bare a harareni

Cikin

Sanyi

Ya qara mannata jikinshi

Gami da qara jingina da kujera

Cikin sanyi

Yace

Anuty Sadiya

A Dan hada min ruwan zafi

Toh tace gamida

Juyawa tayi

Kitchen

Itako. Aysha

Kai ta dago

Murya Na rawa tace

Dan Allah Hamma Yusuf kayi haquri

Hannushi yasa cikin taushi ya share mata qollah

Cikin ajiyar hrt ya

Manna bakinshi.............

By garkuwan Fulani

[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👆🏻👇🏻👇🏻

*MI WASMITI* page 1⃣0⃣7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

```Kuyi haquri masu karatu

Kunji ni shiru Na tsawon

4 days

Wlh biki mukeyi Amman yanxu insha Allah zamu miqe har qarshe

Dan Allah masu Nina ta prvt Kuyi haquri wlh abinne yamin yawa bazan iya binku daya daya ba in tura muku ta prvt dinba Ku rinqa binmu ta group

Wlh baa wulaqanci bane```

Cikin riqarta ya rinqa shafa

Cikinta

Yana sauqe ajiyar hrt

Tuqi yake Amman gaba daya hankali shi bai kan titin.

Ido ya tsura mata cikin

Raunin murya

Yace ' Aysha

Menayi miki haka mai tsanani

Da kika kasa yafemin

Hannuta ya kuma kamowa ya matse

Cikin taushi ya jawota jikinshi

Yaci gaba

Da cewa ' Dan Allah

Ki tausaya min

Wlh bazan iya jumre rashinki a kusa daniba

Plxxx ki kijiqaina.

"Ita kuwa tureshi takeyi tana janye

Jikinta daga gareshi

Tana ' Ni ka sakarmin hannu kuma ka maidani

Gida.

Sake hannun nata yayi

Yaci gaba da tuqi

Ba tare da yace

Mata komai ba

Tafiya suke cikin

Dajin

Gembu Wanda duk Wanda yasan

Gun yasan hanyace

Mai cike da tsaunuka da tsirrei

Da qoramai masu

Gudana

Qa sanyi dake ratsa illahirin

Wurin sanyi ne sosai ta yedda daga nesa zaka hanqo tamkar

Hayaqi ke tashi

Sanyin ya hadu da sanyin

A,C

Ga qamshi dake ratsa su Na furrai

Da turaren jikinsu

Lkci

Daya nishad'i

Ya rinqa ratsa zuciyar Yusuf

Tuqi yake Amman idanshi a lumshe Sai sauqe ajiyar hrt

Yake

Yana murza siteri

Tuqin yake cikin qworewa da haddace hanyar

Ita kuwa Aysha ido

Ta tsura mai ganin yadda yake tuqi ido a rufe

Sosai Hamma Yusuf yacika duk inda

Namiji yake kaiwa

Tabbas Hamma Yusuf da banne a cikin maza

Haka take ta rayawa a ranta

Tsajenshi ta kuma tsurawa ido

Yayi luf gwanin Sha,awa

Lkci

Daya kuma ta saki

Qara gamida

Bubbuga cinyarsa ganin

Motar tayi

Cikin

Tsaunuka

Tana

'Hamma Yusuf

Kana tuqi kana baci

Dan Allah ka bude idanka

So kake ka kasheni ne

" bai kulata ba bai kuma bude idon ba

Shiyasa ta qara qwagumo shi

Tana

'Wayyo Hamma Yusuf

Ni ka sauqe ni

Dama ka d'auko ni ne Dan ka karni.

A hankali ya bude idanshi

Ya Sa hannu ya qara jawota jikinshi

Yasa hannu daya kuma yana tuqi

Kanta ya daura kan kafadarshi

Hannuta kuwa

Ya danna tsakiyar cinyarsa

A tare suka sauqe ajiyar hrt

Ita Na tsoro ne Dan har ga Allah

Yanxu tsoron sa takeji

Bare data ji

Inda ya tura hannunta

Shi kuwa

Wani irin sanyi yaji

Da

Shauqi

Shi yasa shi

Ajiyar hrt

Hannushi

Ya tura cikin

Qirjinta

Yana son

Lalubo

Bres Dinta

Amman yar rigarta ta hanashi sakewa

Lumshe idansa yayi cikin

Isa yace

'Ki cire rigar nan

Ido ta zare cikin

Tsoro tace

Hamma Yusuf

A cikin

Motofa

Tuqifa kakeyi.

' Ehh

Na sani ya bata amsa cikin

Rawar murya

Yaci gaba da cewa

' So nake Na samu

Nitsuwa

Hankalina

Bazai dawo jikina ba har Sai

Na samu abinda ke damuna

Ya zanyi

Aysha

Dole fa ki zama jaruma

Ki cire tsoron nan

Dan in ba hakaba

Wlh zan iya fadawa wani hali

"Janye jikinta take

Sonyi

Tana mai zubda qollah

Tace

' Dan Allah

Kayi haquri

Hamma na

Wlh

Tsoro nakeji

Gashi

Mun fara shiga gari ma

Yanxu kam.

Ido ya Dan daqo

Ya tsurawa garin.

Cikin

Sanyi

Yace

Har mun isa

*Mai Samari*

Ita kam samun ya Dan saketa yasa ta janye ta gyara zaman ta

Ta tsurawa titin

Ido.

Ana kiraye kirayen

Maqqariba

Suka

Isa cikin

Birnin

*Mambila*

Kai tsaye ya wuce

Family house dinsu

Bappi mai gadi ya bude musu

gate cikin

Zumu d'in ganin

Yusuf

Dan

Yusuf tamkar

Hadari yake

Daya iso

Zasu samu

Kyautar sanyi

Yana parking

Ya fito

Cikin

Bude hanna yenshi

Yana mai shaqar iskar garin dayafi so fiye da ko ina

A ransa

Yanayin qarin Na tunzura

Yanayin halittar da rabbi yayi mai

Kye

Ya miqawa bappi

Cikin sanyi yace

Bude but

Ka shigar da kayayyakin

Karba yayi cikin Dan Fara,a

Yace

' can part dinki

Zan kai ko?

Ba tare daya kalleshi ba yace

'a a dakin

Innayi zaka kai.

An gama yace cikin

Sauri ya fara kwasa

" itako Aysha tin tuni

Take on

Fita yaqi bude mata

Qofar Sai yanxu ya Dan zagayo

Ya bude

Qofar

Cikin

Yin piki piki da ido

Ya Dan nuna mata hannu alamar ta fito

Daya hannu kuma ya nuna mata qofar.

Cikin

Mmk

Irin wasu lamura Na Hamma Yusuf din nata ta zuro qafarta

Tana mai kallon shi

Har ta miqe

Shi ma idon

Ya tsura mata

Gami da qara matsota cikin

Rada

Yace

'Yadai

Kike ta kallona?

Na canxa ne?

Ko dai

Kema kewata ke damunku?

Da sauri tai qasa

Da Idon'ta

Shiko

Kamata yayi

Ya manna ta a qirjinshi

Cikin Shauqi

Yace

Kewarki ta kusa zautar dani

Na kusa macewa

Kin firgitani wlh

Banson

Kiyi nesa dani

Shiyasa Na kawoki nan

Dagani sake

Masu gidan sunyi tfya.

Janye jikinta tayi cikin

Mmk da tsoro

Ta nufi cikin

Gidan.

"Shiko Yusuf

Phone dinshi ya zaro ya kira ta

Baba bello ya sheida mai sunxo

Amman su Bappa Yaya ba sannan Dan haka karsuce zasu zo

Yana katse kiran ya kuma kira

Ahmad

Cikin

Dan fara,a

Yace '

B'iyaye

Mun isa lfy

Lau

Dry shima Ahmad din yayi cikin

Tsokana yace

Ka sacemin

Qanwata ka bar Ummi nata fada

Sannan ka hana

Usman zuwa Dan qarfin

Hali

Fuska ya Dan yamutsa yaci

Gaba da cewa

' Ahmad

Wlh Ummi bata San halin da nake cikiba

Shi kuwa Usman

Shi yawone kawai ke cinsa

Yafi son yazo

Ya tare cikin

Labbun nan

Yayi ta tsinke fruits

Kamar wani biri.

Adam ne dake gefe ya karbe woyar cikin

Tsiya yace

' wlh andaiji

Kunya

Abu ya koma harda sace yar mutane

Ni dai fatana kar ka cinyemin qanwata

Yar marainiya.

Tsaki yaja cikin

Hada fuska

Yace kai

Ka cinyemin tawa qanwar

Da Allah can da Sa idonka

Ni banson masi

Katse kiran yayi

Ya nufi masallaci

Bayan yayi Alwala

Su kuwa Ahmad

Dryar Yusuf

Suka rinqa yi.

" ita kuwa Aysha

Tana shiga gidan ta rinqa mmk

Ganin da gske

Ba kowa a part din kakannin

Nasu

Sosai

Take jin tsoron

Hamma Yusuf din

Parlon ta zubawa ido

Komai nan tsaf gwanin

Sha,awa

Labulayen duk a sassake

Ga komai a shirye hatta kan dinning table

Komai tsaf

Ba wani haske sosai

Sai hasken

Cikin show glass

Sai sanyin A,C da Na yanayin garin daketa kadawa

Parlon Sai qamshi yake

Dan shi Bappa Yaya ko

Qiftawa yayi ta wurin Sai ya Dade yana qamshi bare inda yake rayuwa

A hankali ta zame gyelenta

Ta ja

Trolley ta.

tashigar

Cikin dakin innayi

Toilet

Ta shige

Shawa ta sakarwa kanta

Har Na tsawon wani lkci

Sanyin garin

Da sanyin ruwan suka sauqe mata da nishadi

Cikin rausayawa ta rinqa murza sabulu mai qamshi

A jikinta

Bayan tayi brush

Ta yi alwala

Ta fito daure a Towel

Zani ta zare ta daura

Gamida Sa hijabin

Ta tada kabbara

Tayi magga riba

Bayan ta idar ta dauko

Qur,ani

Tai ta karatu

Har aka kira ishah

Ta kuma miqewa tayi ishahn

Tanaidarwa tai shafa,I

Da witiri

Sannan ta ninke abin sallar

Gaban

Mirror ta zauna

Ta jawo Jakarta

Ta rinqa murza mai a tattausar fararta

Sannan

Ta fidda humranta

Ta bi jikinta dashi

Ta kuma dauko

Lovilia ta shafeshi a jikinta

Miqewa tayi ta zabo

Wasu tattausan

Kayan bacci

Rigace da Dan wondo

Farare tas Sai Dan ratsin

Yellow yellow a jikinsu

Wondon guntu ne iya karsa guiwarta

Sai yar rigar wacce iya karta

Ququnta

Daga samanta kadan

Kadan kuma

Ta danyi shara shara hannuta kuma ragace

Gaban mirror ta koma dasu ta dauko

Turaren

Lailatu sahara

Ta feshesu tsaf

Sannan ta sakasu

Ta dauko

Hula

Yellow ta murxa a kanta sannan

Ta dauko phone Dinta

Ta nufi

Kitchen tana

Zuwa

Fridge

Ta bude

Tako yi Sa,a akwai

Abinda take mararin

Nono ta dauko mai sanyi

Ta burgeshi

Ta sanya sugar

Sannan

Ta Debi

Fruits

A pilet

Parlon ta dawo

Ta zauna kan 3 str

TV ta kunna

Ta koma ta zauna

Cikin sanyi da Dan jin

Tsoro

Ganin yadda labulayen ke kadawa alamar hadari

Na tasowa

Can dai taji

Iskar ta qaru sosai

Tashi tay cikin

Sauri

Ta rufe

Windows din

Lkci

Daya.kuma

Walqiya ta fara haskawa

Cikin

Tsoro ta koma

Jikin kujera ta da

Zauna

" Shi kuwa

Yusuf

Ganin hadarin

Yasa shi

Fitowa

Gidan

Baba Ahamdu

Da sauri

Ya shige mota

Kai tsaye

```Jam baddu

Restaurant```

Ya wuce

Gudu gudu

Ya seyomusi abinda zasu

Dan ci da juices masu sanyi

Bai zame ko inaba Sai

Gida

Hadarin kuwa kamar

Jiransa yake

Yana parking

Ruwa ya kece kamar da bakin

Qorya

Fita yayi

Cikin tattara ledodin

Ya nufi

Bakin qofar

Cikin ruwan

Tuni ya jiqe carkab

Yana zuwa ya tura

Qofar ya shige

Cikin

Sauri

Yana

'Amrita

Ina kike

Ita kuwa Dan ganinshi da tayi Sai ta danji

Sauqin tsoron

Shi kuwa ganin ta share shi yasa shi

Wucewa gefen ta ya ajiye

Kayan hannushi

A ranshi kuwa yana

Oh kinji ba tsawa kenan

Toh Allah ya Sa ai tsawan

Tsayuwa yayi a gabanta

Cikin

Isa

Yana

'Ke baki iya cewa mutum barka da dawowa ba ko?

Bata kulashi ba Sai hararanshi da ta danyi qasa qasa

"Shi kuwa rigar jikinsa da ta jiqe ya cire ya cillata gefe

Ya kuma zame dogon wondon jikinsa

Sannan ya cire yar bes

Dinshi ya cillar gefe

Ya rege daga shi Sai

Bkss

Cikin sanyi

Yace ke

" daqo idanta tayi

Ta kalleshi

Sai ta kuma

Saurin kife

Kanta jiki

Kujera

Jikinta har rawa yake

Ganinshi haka ya bata tsoro sosai

Shi kuwa

Zama yayi a gefen ta

Cikin

Qara matsota........

*By garkuwan Fulani*

[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👆🏻👇🏻👇🏻

*MI,WASMITI* page 1⃣0⃣6⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇



Bakinshi

Ya manna kan

Kunneta cikin

Sanyin murya yace

A,ish kiyi shiru

Kinji Na barki

Bazan kuma abin da zai cutarda keba kinji

Kiyi haquri kinji

My dear sis.

Shiru tayi cikin jin kun yarshi

Ta manna. Kanta kan qirjinshi

Hannu yasa ya ruqumota da kyau

Ya jingina jikin kujera

Ajiyar zuciya ya rinqa sauqewa

Ido ya lumshe

Cikin manna mata kiss

A goshinta

Can kuma

Idon ya Dan bude cikin yamutsa fuska

Jin Shigowar su Adam

Da Ahmad

Dan Sam baison abinda zai takura Mashi Amritanshi.

Adam ne ya Dan kalleshi a fakaice

Ya kuma juyawa ya kalli Ahmad da ido ya nunawa Ahmad Aysha dake lafe cikin qirjin Yusuf din

Ya tabe baki

Ya miqawa Ahmad hannu suka tapa

Suka Dan kwashe da dry

Adam yace

Yusuf meke damunku?

Cikin harara yace ciwon so ke mana dadi

Ahmad ne yace

Toh fa

Wato ciwon so ke muku dadi

Sai suka kuma.dry

Kai ya juyo cikin kallon

Ahmad a nitse

Yana

Biyaye harda kai

Wato wannan Yaya Na zauren ya koyama

Sa ido

Dry Ahmad yayi cikin salonsa Na sanyin rayuwa da yanayi

Yace a a biyaye bance komaiba

Fatana asha ciwon so lfy

Haka dai sukayi tayiwa juna tsiya

Can.

Maryam da Usman dasu Rabi,u

Suka shigo a tare

Gaba daya kallon mmk suka tsaya yiwa Yusuf

Rabi,u ya kalleshi a fakaice gudun masifa

Ya kuma yafito Usman ya daga mai gira

Aiko suka kasa tsare mmkinsu

Rabi,u

Ne Dan Neman mgn

Ya kalli inda suke cikin

Daga murya

Yace

Ke Aysha tashi ki ban phone

Dina

Usman ko dry CE ta kofce mai

Shiko oga Yusuf kai ya dago fuska a murtuqe ya watsa musu mugun kallo

Tuni Usman kam ya fice

Shiko Rabi,u matsawa ya danyi cikin hada fuska yace

Ni phone na

zata bani

Zan tafi school

Ne .

Bazata bayarba ya bashi amsa a kufule

Juyawa yayi ya fita cikin kunquni

Haka ya maqaleta a parlon ko a jikinshi

In Ummi tazo wucewa Sai ya kauda kanshi

Har dai zuwa Dan wani lkci

Bacci ya debeshi

Ganin haka su Ahmad suka fice

Suna dry.

Suna baccin Nenne ta shigo ta samesu ruqqume da juna

Klsu tayi cikin dry ta wuce kitchen gun Ummi.

Cikin fara,a

Tace Ummi yau kuma baccin a parlon ki za,ayishi kenan

Tabe fuska tayi cikin takaici

Tace yaro Sam

Bayajin kunyar mutane yazo ya tare min a parlon

Bayan ya yiwa yarinya mugunta sannan ya tsare kar a kaita Asbiti

Dry Nenne tayi cikin sanyin tace ki bawa yaro matarsa sunyi komawarsu

Can su gama magale juna baki gansuba bare kice rashin kunya ce

Itama dry ta danyi sukaci gaba da aikin,

Basu farkaba sai da sukayi baccin 2 hours

Sannan Aysha ta Dan

Juya cikin sauri shima ya bude ido

Da sauri ya tallabeta

Ya tallabo fuskarta ya tsura mata ido cikin ido

Murya a narke yace

I love you Amrita

Kiyi haquri banson wahal dakeba Na kasa control din kai nane

Baki ta Dan tura cikin kauda kai

Qara manneta yayi ya daura bakinshi kan kunneta cikin shauqi

Yace

Kiyi haquri

Ki yafewa Hamma Yusuf dinki.

Kafada ta maqale alamar a,a

Qara manna qirjinshi yayi kan nata

Cikin rada

Yace bafa laifina bane

Laifinki ne

Kai ta dago cikin alamun tabbata

Ta kalleshi

Gira ya daga mata

Gamida cewa

Ehh laifinki ne

Dan ke kika gigitani

Kika haukatani

Ke kika jiyar dani abinda ban taba jiba

Kedin ta dabance

Ke dole en kasa sarrafa kaina Dan kedin ta dabance

Qara goga qirjinta yayi a nashi cikin sanyin yace

Aysha kina da dadin da bazan iya zama da qishinkiba plss karkiyi nesa dani

Hannushi ya Dan kuma turawa cikin qirjinta

Ya shafo bres

Dinta cikin ajiyar hrt da lumshe ido

Yace

Wlh a duniya bayan qur,ani

Ba abinda nake begen rigewa kamar wannan

Ba abinda zan taba naji dadi da sanyi a raina da rayuwata da ruhina Aysha sai bres dinki

Wlh hannuna qaiqayi yake min in ban shafesuba

Bakina nauyi yake min, in ban tsotsesuba.

Ya qarishe mgnar yana qoqarin

Tura kanshi cikin qirjinta

Da sauri.ta tallabo kanshi

Ido cike da qollah

Tace

Plss Hamma Yusuf Na tuba Dan Allah kayi haquri

Wlh bazan iyaba

Ciwo jikina.

Kai ya karya kamar marigayin zakara

Cikin sakewar jiki yace

Sai anjima

Nazo ko?

Kai ta sunkuyar cikin yuqqurin miqewa

Sai kuma ta saki Dan

Qara

Da sauri ya miqe kamata yayi

Cikin rawan jiki

Yana

Ohh sorry Amrita

Hamma Yusuf dinnan bai kyau ta ba

Sunkuceta yayi

Sai dakin

Ummi

Kan gado

Ya direta

Kiss ya manna mata a goshi

Cikin juya ido

Yace wlh zanyi miss

Dinki

Dan Allah kixo

Ki kwana da mijinki

Kinji dumina inji duminki.

Toh kawai tacema

Dan ta rabu dashi

Cikin salon Sha,awa yace

Ki rinqa shiga ruwan zafi a kai akai

Bari yanxu Na kawo miki mgnin

Toh ta kuma cemai duk idanta a rufe Dan kunyar shi da tsoron shi takeji.

Har ya juya zai fita ya kuma dawo

Hannushi ya tura cikin

Bres Dinta ya cabkosu

Da Dan qarfi

Yace

Wayyohhhh

Shehhhhhhhshh

Ham

Ya sauqe ajiyar zuciya ya fita

Yana ki matso da moyarki kinji

Noor hayat dina

Kai kawai ta gyeda

28 / 38