Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   38 / 38

111K to 112.1K   out of 112.1K words

yaran suma su hole".

Hannu tasa ta d'an tureshi tana.

"Kai girman ma kamar k'arama abin yake mutun kamar inji".

Cikin rawan lips yace.



"Allah a hannu nake"

yana fad'a yana binta a baya

Ganin zata mai nisa ya cabkota ya wuce da ita bedroom d'inshi suna shiga suka fad'a kan gado cikin rawan sanyi da rawan lips ya jawota jikinshi yana shafa bres d'inta da suke cike tib kamar bata tana sharyawa ba sai shek'i suke itama tuni tafara juyashi tana latsar lips d'inshi da suke ta bari dan fitina cikin kid'ima suka mak'a lewa juna murya na rawa yace.

*"Amrita jamana blanket kar Aysha Ali Garkuwa ta gammu ta samu abin rubutawa masu karatu".*

```Alhamdulillah ala kulli halin.

Na godewa Allah daya bani ikon kammalah labarinan lfy ina godiya gareku my lovely fans Allah ya barmu tare

Har kullum kuna raina

Masoyana```

```Afwan Afwan Afwan ina Neman yafiyarku

Mace ko namiji baba ko yaro Wanda Na sani da Wanda ban saniba Wanda Na tab'a mgn dashi ko ita da Wanda ban tab'a mgn ba ni na yafewa kowa```

Jinjina gareku groups.

By Garkuwan Fulani

πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

*NAYI NADAMA*

πŸ‘†πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

*MI,WASMITI* page 1⃣2⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's

P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

```Dedication gareku Ango

Nura m inuwa da Amarya Amina Tijjani wado Allah ya sanya Alkhairi a aurenku ya Baku zuriya d'aiyiba Allah yasa ayi a Sa,a

Rabbi ya haskaka rayuwarku```

*🎷🎺🎀Yehhh Na jinjina muku yan social media ba mai rabani daku jama,ar social media kui haquri ga baitinku na biya*.

``` Mun jinjina muku Readers damu daku d'aya ne masu karatu kui haquri ga baitinku na biya```

*Tabba yarku ta isoni kamar haka?.*

Garkuwa a baya kinyi wani kuskure novel din *Mi,WASMITI* da kikayi a duniya dad'inshi yayi ta kewaya groups ya shiga sak'ok'in Nigeria shin meyasa kika ware 'yan wasu groups d'in?.

Su sukace ayi miki tabbaya nikum can zanmiki tabbayar sheidar suna k'aunarki gaba d'aya.

~Na jinjina muku y'an social media ba mai rabani daku Jama,ar social media kui haquri ga baitinku Na biya~

*Yehh dole naje duk inda rebo yake Na dena so babu gurin zuwa,

ban raina ranar da novels tai mini ta sanadi an sanni garuruwa,

😍😘Ina fahar da, group din

Garkuwa family agida nake tun fari su sukayi mini Garkuwa😍

Tinda nazo a cikin y'ay'an Adam duk ajizi ansanshi da mantuwa.

Kui haquri ga baitinku zan biya.

Garin masoyi nisa bai mini dana fad'a kuma yanxu ina tini,

Allah ya k'addara in zamto zuma dana fito ai taimini sansani.

Yau haquri zan baiwa zan baiwa fans na da sunfiso Na tsaya tamkar gini Rabbi nufeni silar novel da zanyi a gaba mutan k'asarmu su zauna lfy.

```Forko mutan PURE MOMENT OF LIFE WRITERS zanai kira Wanda fagen Rubutu basa jira manya da yara a gsky na sansu da hattara sunce nazo naga yadda batin sannan na tabbata ni sukayin jira na mori so k'aunar da suke mini sunce na dage tannin k'irk'ira

Kui haquri ga baitinku na biya``` 😘😍

Y'an JANNART LAMID'O novel group duk Nisan da nayi musu amman dani sai alfahari suke novel na in sun gani ko a fushi suke farin ciki gurbi nasa zai shige da zanaje ni mu zauna so suke basu da niyar tsigen fiffige da gsky nunan k'auna suke Dan sun kirani sunai mini magiya,

Kui haquri ga baitinku na biya.

Na am b'ato mutanen ANEELURV ONLINE WRITERS group su y'an k'waraine basu da Tsok'k'oma idan kaje kafad'a musu zasu rikeka da kyau harda lallama.

K'orai k'arai Na gane duniya mai sonka shikeyi maka iddima

Masoya na MELODY NOVEL WRITERS gaisheku nai kuke reba gardama

Kui haquri ga baitinku na biya.

A FASAHA ONLINE GROUP

Sunana ya shahara In an kirani jama,a basa gudu. Dan haka nai kiransu da azzama zasu rik'e ni muje mu haye tudu albarkacin k'aunar da suke mini Na dad'i suke Jan ragamar social media toh Ku sanyi bazan manta suba.



WRITERS mu zamto tsintsiyaaa.

Mutan MUSAN KANMU MARUBUTA group gurinsu Na yana basu shiri da mai mini hassada farin halinsu yasa suka kauda kai harma suke nema suyimin gata.

Inda tarin masoya a ASY KHALEEL NOVEL WORLD group kunji yanxu Garkuwa ina fad'a

Kui haquri ga baitinku na biya.

Mutan DAN GYARANKANMU group sunai mini Addu,a fatansu ko yaushe Na wuce Sa,a

k'auna suma ba,a barsu a bayaba basa zama da mutum mai min ba,a.

NOVELS ARENA group Yadda suke mini cikin su suna akwai ni da jamma, a.

UMMEE GARKUWA NOVEL GROUP zafi Kansu yayi musu da sunji nai jinjina a novel ban sasuba suna fad'a mini son da suke mini koda idanuna bai gansuba

kuji dalilana Y'an

Ummee Garkuwa novel group jinjina gida biyune kuma narraba muna kamar k'aunar da kuke mini idan Na raina nayi k'uriciya.

Yehh y'an SMARTES ONLINE WRITERS

Kullum tunan suke nai musu baiti laifin ya wuce.

NOVEL GROUP kafin nai musu baitinsu sai kuma duniya ta d'auki Wai bazan k'arisa novel din mi,WASMITI ba.

Kui haquri ga baitinku Na biya

Kai kuji sabon al,ajab UMMYN YUSRAH NOVEL group suna nema forgive sun fadan Na Dave da Addu,a mai hassada shi zai zsmma sankace.

Kui haquri ga baitinku na biya,

Rufaida NOVEL group Sabon zance suke Wai ya akwai nace bazan sasuba toh ga baitinku Na biya.

Can TABITAL FULAKU Suna tausa yamin sabida matsala ciwon idon da nake fama shi barin infad'a muku kar Ku damu rabbi yana tare dani zan rayu k'alau kan gsky .

NOVEL MAKEUP & KITCHEN na yeba domin a fuska kunai mini farra,a

Kui haquri ga baitinku na biya.

Group d'in

UWAR

GIDA & Hauwa novels group dana zagaya

Cikin su Aysha Ali Garkuwa kamar a group MAI,ADASHE,S FAMILY nake.

MU GIRKA DA KANMU group da ZANGON LABARAI group Na Gaza rerrebe irin k'aunar da mukewa juna yadda kuke mini ga baitinku Na gino.

GROUP d'in ZAUREN GUZURIN GOBE ALK'IYAMA da

Group d'in

RAYUWAR MATA A MUSULUNCI kamar da zan wuce akwai masoya Na ciki Na tuno

(HUMM Addu,a bata fad'uwa k'asa

Wata ran sai Na zamo tauraruwar duniyaaaa)

Dubun jinjina da k'auna zuwa gareku masoyana wadanda ban abbaci sunan groups dinkuba ban banta dakuba fans Na aduk inda kuke INA k'aunarku😘😍😘😍😘😍

Fatan Alkhairi a garemu baki d'aya sai min had'a a novel Na gaba

By Garkuwan Fulani

38 / 38