Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   25 / 38

72K to 75K   out of 112.1K words

/>
Yace ya dai biyaye ?

Tsaki

Ya Dan ja cikin daqilewa yace

Number Yarinyar nan nakeso ka ban.

Sarai

Adam ya gane Amman Dan ya cinnashi ya fada da bakinshi yace

Ai yaran suna da yawa wacce daya kasan yan matan da suke sonka basu da adadi

A hatsale

Yace can da shirmenka

Ni Na taba cema ka ban number watace bare ka tallatani

Cikin dryar mugunta yace

Toh number wa kakeso?

Cikin yamutsa fuska yace

Dan iska

Number qanwarka zaka ban

Dry yayi sosai sannan yace

Shege ai

Taurinkai

Kashe maishi yakeyi

Shiko katse kiran yayi

Ba a jimaba yaga number

Da sauri

Ya daga

Cikin zumudi

Ya kirata

Har kiran ya katse bata dagaba

Kamar zai bari sai kuma yaji ya kasa

Haquri

Ita kuwa tana kitchen

Tana ta aiki Dan baba bello Na hanya

Bayan ta gamane ta koma daki da niyar yin wonka

Har ta shiga toilet taji woyarta Na Neman agaji

A hankali ta fito

Daure da towel

Cikin sanyin murya

Tai slm

Ganin sabon number

Ne

Ajiyar hrt ya sauqe da qarfi jin voice dinta

Cikin sanyi yace

*A,ishhhhh*

Shiru tayidan tuno wannan sabon sunan

Wanda tasan

Mutum dayane ya rada mata shi Kuma ya shiga ranta

Muryarshi ta qara

Katseta

Cikin mutuwar jiki

Yace *Habitti*

Me kikeyi INA kike nai ta kiranki byake daqawa

Shin bakisan zakisa zuciyar Yusuf ta fasheba

Cikin jin katsala ta qara narkewa jikin pillows

A hankali taji

Yana huramata iska

A kunne ta cikin woyar

Ajiyar zuciya ta kuma sauqewa

Cikin narkekkiyar murya

Yace

Aysha

Bata Amsaba

Cikin shauqi ya qara matso pillows cikin qirjinshi

Yaci gaba da cewa

Dan Allah kiyiwa mijinki mgn kina sani firgici

A,ish ko byeke ji nane

Habitti

Cikin sanyin jikin tace

Hmm ahh INA jinka

Toh me kikeyi?

Wonka zanyi!

Cikin kasala yace ki zo nayi miki a nan

Shiru batayi mgn ba

Cikin karya murya yace

*ishat* dina kizo hammanki ya miki

Ko inxo nandinne?

Cikin Shauqin da ta samu kanta a ciki da mmkin hali irin Na Hamma Yusuf

Tace

Sai kazo din ai

A dakin Ummin?

Cikin furza iska

Yace cike inxo din mana ki gani

Fuska ta tabe tace toh

Kazo

Angama yace

Ita kuwa katse kiran tayi tana ai dai duk fitinarka ka nitsu

Cikin sanyi ta shiga toilet din

...

Shi kuwa yana miqewa cikin

Miqar jaraba da begenta

Ya juyo kenan ya ga Adam tsaye a bakin qofa ya harder hannu a qirji ya zuba mai ido

Cikin tuhuma

Ganin haka yasa ya gano cewa ya jima a gun

Murtuqe fuska yayi cikin kauda kai

Yace kai

Kauce

Cikin tsura mai ido yace anqi a kace din

Ina zakaje

Kollonshi yayi cikin isa yace

Gun matata zanje ko kana da mgn?

Dry Adam yayi yana lallai

Yusuf wlh baka da kunya

Ni kake gayawa haka ka manta zantu kanka Na bayako?

Tureshi ya danyi

Cikin cewa koma dai mene ai dai mata tace mallakina

Ni wlh matsala ta da kai Adam ka fiye Sa ido

Babban banza

Kawai😡

Ya fadin haka yayi cikin gida

Da sauri Adam ya bishi a baya

Yana wlh kai kam Yusuf sai

Allah ne kadai yasan sirrin ranka

Mutum sai muna furci kanaso kana kaiwa kasuwa

Shi dai tsaki yaja ya wuce part din Ummi

A hanyar shiga bedroom Dinta sukaci

Karo da ita

Cikin kauda kai

Yace

Ummi yunwa nakeji

Wucewa tayi cikin parlon

Sai da taje har kan kujera tare da amsa SLM Adam da kaka da suke shigowa tare

Lkci gufa kuma ta juya gun da yake

Sai wayam baya gun

Cikin mmk tace

Toh

INA yashiga kuma

Hira sosai su kaka da Adam da Ummi keyi Amman ita hankalinta Na kan Yusuf din

A can kuwa

A hankali ya bude

Qofar toilet din

Cikin

Sanyi ya maida qofar ya rufe

Ita kuwa

Ta cika baf din da ruwa ta murza sabulu a jikinta ta kada ruwan kumfa ya cikashi

Tayi luf a ciki

Idanta a lumshe

Cikin ranta kuma gaba daya

Tunanin Daren jiyane a ciki

A hankali tasa hannuta ta shafa qirjinta

Dan tuno yadda Hamma Yusuf ke shafa qirjinta

A ranta tace

Banji abin da nakeji ba in Hamma Yusuf ya shafa qirjina ba

Baki ta Dan tura cikin

Qara rumtse ido

Tace hannun Hamma Yusuf da bane Dana kowa a duniya

A fili tace

Meyasa meyasa hakan ne

Hamma Yusuf

Cikin sabule kayan jikinsa

Ya shiga cikin

Ruwan

Bakinshi ya kai kan kunneta

Yace

Mekuma NAYI ganifa nazo

Da sauri cikin tsoro da mmk ta bude ido

Sai kum taji kunya ta diran mata

Shi kuwa

Jawota

Jikinshi

Yayi cikin

Sanyi

Yace menene a nan din ya fada yana shafa qirjinta

A hankali ta sauqe ajiyar zuciya

Cikin Sa hannu ta sanqalo

Wuyanshi

Murmushi

Yadanyi cikin rada

Yace

I miss you

My dear

Qara maqaleshi tayi

Cikin kidima ya hade bakinsu

Wuri daya

A hankali qabbansa suka rinqa sakewa cikin mutuwar zaune

Ya kamo harshen ta da ta rinqa lasar jajayen lips dinshi da suke bata dry in suna karkarwa

Lasar lips din take cikin salon da itama batasan tanayiba

Dan Hamma Yusuf cire mata hankali ta yake a jikinta

Maida ita yake irinsa

Kama harshen yayi yana tsotsa yana kuma murza bres

Dinta ga sanstin ruwa ga Na sabulu gana fatarta

Tuni ya kidime ya kidima ta

Sai numfashi yakeyi sama sama

Ita

Kuwa a hankali

Take

Ki ranshi cikin mayen love

Tana Hamma Yusufff

A dakin Ummi fa

Ummin kuwa yanxu ta shigo

Dakin cikin

Mmk take jin alamun mgn a toilet din batayi zaton yana cikiba

Ta matsota bakin qofar da niyar cewa Aysha lfy take mgn a bayan gida

Dai dai lkci

Yusuf kuma ya tashi cikin kidima yana lalubo bres Dinta ya samu yasa a baki

Ganin yadda yakeyi yasa ta gano me yake muradi shisa cikin

kidima itama

Ta tallabo kanshi kamar yaro ta Dan dago qirjinta

Cikin rumtse ido

Ta tura mai bres Dinta

A bakinshi

Cikin kidima da gigita ya cabke yana sarrafata

Ita kuwa cikin wani irin Abu da ya ratsata

Ta qara maqaleshi

Cikin sakin Dan qara

Tare da cewa

Hamma _Yusuffffffffff_

Bai iya amsawa ba sai nishi Dan yakeyi

Jin haka yasa Ummi kuwa

Barin dakin da sauri

Kunya CE taji ta rufeta ba iyaka ji take kamar ta nitse

A fili tace

Na shiga

3 yaushe Yusuf ya koma Mara kunya da dai nasanshi da kunya

Parlon takoma gunsu kaka

Shi kam Adam shima zaman jiran ganin ta INA Yusuf zai fito

Ne yakeyi

Su kuwa a toilet

Aysha ta haukata Yusuf shima ya haukata

Duk sun zama tabbabu

Ba abinda

Take cewa

Sai qiranshi take cikin

Rada tna

Hamma ```Yusuffffffff```

Da gyer ya dago ya kalleta cikin tsura mata ido

Da shafa

Abinda yake tafiya da imaninshi wato bres Dinta

Murya a daqile

Yace

Aysha

Haka zamuci gaba da rayuwa

Aysha bazaki tausaya manaba

Kiga halin da muke cikifa

A hankali ta matsoshi ta manna kanta kan faffadan qirjinshi

Tasa hannu daya tana wasa da tattausan gashin qirjin nashi

Ido ta lumshe

A ranta tace

Hamma Yusuf nima ka gama min illah bansan lkcin da ka karyamin zuciya ba

A fili kuwa

Lumshe ido tayi

Cikin tura baki

Tace

Ni ka tafi kar Ummi tazo

Tallabo fuskarta yayi cikin rada

Yace

Aysha shekarunki

Nawa yanxu

Cikin kasala tace

20

Qara matsota yayi ya manna qirjinshi a nata

Yace

In dai kina da lfy to wlh bazaki juri irin zamannan da mukeyuba

Wlh ni kam bazan iyaba

Ina cutuwa

Aysha nifa ba waliyi bane

Dole INA da buqarta matata a kusadani

Ina buqatar kulawarki

Wlh yau dinnan zan iya rada raina muddin

Baki matso gareniba

Haquri Na ya Gaza

Kimin tallafi

In ba so kike Na mutuba

Duk ya qara rudata

Da sabon salonsa

Cikin shogoba tarinqa

Dan bugun qirjinshi

Tana

Hamma Yusuf ka tashi ka fita

Ido ya tsura mata qaunarta Na ratsashi

Cikin sanyi ya kife guywarsa duk biyu

Murya Na rawa

Yace

Kimin alqawarin zakizo gareni yau

In dai kina son Na rayu

In kuwa da gsky ke kuke son Na mutu toh ba yadda Na iya

Itama

ido ta tsura mai

Cikin sanyi ta miqa mai hannu

Tace bazan iya tashi ba

Daqo ta yayi cikin

Kada kai yace nima zan iya faduwa ko a hanya ne kema kinji

Bakida qarfi bareni

Yana dagota

Ya miqa mata towel

Zata daura a qirjinta yace a qasa zaki daura

Cikin tura baki tace sabida me?

Sabida ban tafiba tukun kuma ban gaji da kallon abina ba

Cikin jin tsikar jikinta Na tashi ta matsoshi

A hankali

Ta manna qirjinta

Kan nashi tana gogawa

Shiko ido ya tsura mata cikin mmki

A fili kuwa cewa yayi

Wlh kin kusa ki qarisani

Bata kalleshiba ta juya ta hada bayanta da qirjinshi

Cikin hikima ta kamo hannayenshi duk biyu ta daura

Kan bres Dinta

Da qarfi ya saki ajiyar zuciya gamida

Komawa jikin gini

Ita kuma cikin murmushi mugunta

Ta fita tana juya mai ququ

Tana fita ta zura rigarta tayi

Parlon

Cikin nishadi

Taje gun kaka

Dake cin

Fruits

Zama tayi itama tanaci

Tana ya Adam yanxu kam tunda Amira ta dawo gida kullum sai an ganka

Cikin dry yace wato da bana zuwa kenan ?

Dry sukayi

Gaba dayansu

Dai dai lkcin

Yusuf ya fito

Fuska a murtuqe

Har zai wuce

Kaka tace

Kai wannan d'a da baqin hali kake yanxu wato bamu kaima ka kellemu ba

Adam kuma miqewa yayi da sauri

Yana zuwa hannushi

Ya tura cikin gashin kan Yusuf

Shi kuwa tabe baki yayi yace

Ni banma gankiba

Sarkin mita

Ummi kuwa ita kunya kallon ida sukema takeyi

Suna fita Adam yace

Wlh Yusuf iskanci ka ya girmi shekaru na

Kasan Allah ka fara ban tsoro

Zaka cinyemin yar uwa ka toskeni

Ni INA bin taka yar uwar a hankali

Cikin

Rawar murya kamar mai shirin kuka yace

Adam zadai ta kasheni ita

Wlh Ummi bata saniba zata rasa danta a banza abin yamin yawa

Allah sarki Adam sai yaji tausayi yinshi

Cikin

Sanyi

Yace

Yusuf Aysha matar kace

Insha Allah bazata kashe ka ba

Yau zan samo ma mafita

Tunda kaga dama nima yanxu a gida zanke kwana tunda Amira ta dawo gidan itama

A haka ya Dan bashi qarfi guywa

Tun da akayi sallan insha Adam ya jashi suka koma parlon Ummi

Baba bello

Kuwa da yaje Abuja

A dole Ahmad ya biyoshi da yasan halin da Yusuf ke ciki Dan Adam Na gaya mai komai

Gashi tafi yar moto

Sukeyi dan Ahmad

Yace yana son ganin gari

Kuma zasu biya

Yola

So haka yasa zasuyi isan dare

Wata qil su isa irin qarfe 1 zuwa 2 haka.

Su kuwa su Yusuf

Suna zaune Adam ya tasa Amira a gaba

Yana ta tura kan Ahmad qarami wai yasha nono

Ummi Na kallonsu cikin tsokana tace Adam wannan da nakafa kurane

Cinye mana diya zaiyi

Cikin tsokana Adam ya kalli Yusuf dake ta

Bin Aysha da ido

Yace Ummi ai wlh

Yusuf ya gado

Shi kuwa Yusuf bata fuska yayi ya miqe yabi bayan Aysha.....

By garkuwan Fulani

[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👆🏻👇🏻👇🏻

*MI,WASMITI*,Page 1⃣0⃣2⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Da sauri ya Sha gabanta cikin

Karya murya da lumshe ido yace

A,ish

Bata kulashiba ta kauce ta juya zata

Fita da sauri ya kamo

Hannuta

Cikin rada tare da tsura mata ido yace Dan Allah ki saurareni

Plxx ki daina wahal dani haka

Wlh ina azabtuwa.qara matsota yayi cikin tausayawa kanshi yace wlh

Ji nake kamar zan mutu

Ki tausayawa Dan umanki

Da sauri ta Dan tureshi

Cikin murguda mai baki tace

Sai me ni me nawa a ciki

Ba abin da ya shafeni

Inma mutuwa CE ai ba kanka aka faraba kuma ba kanka za,a qarebe

Hanyace kaje

Muma muna zuwa

Ai in maye ya manta uwar da baici ta manta ba

Banza Sokuwa kuma

Me zata iya maka wanne taimako zan maka

A hankali ya farajin ranshi Na tafasa

Cikin murtuqe fuska ya kamota ya matse ta jikin gini ido a juye yace

Na mutu ko baki da matsala da mutuwa ta ko

Aysha ni kike gayawa haka

Kin kyau ta

A hankali ya kuma sakinta

Cikin sanyin yace

Ki sani

Koda yau ko gobe ko next week ko next month ko next year

Na rasa raina ko lfy ta

Kece sila

Ke kika kasheni

Juyawa yayi cikin cize lips inshi ya fice

Kamar zay hadiyi zuciya

Yana fita

Sama ya haura

Kai tsaye parlon baba bello

Yaje ya kwana kan 3 str dan

Bai son damuwa

Bayan azabar da yake Sha

Adam ne ya miqe yabi bayanshi

Cikin sanyi

Ya shiga ya sameshi

Konce ruf da ciki

Ya tura hannushi

Ta qasa ya damqi mararsa

Cikin kula yace

Biyaye meke faruwa?

baiyi mgn ba

Sai qara matse mararsa da yayi

Sunkuyo wa kanshi

Yayi cikin kula

Yace

Kasha mgnin ka kuwa?

Kai ya gyada mai alamar ehh

Sai zufa dake keto mai

Duk jikinshi ya fara bari

Zuciyarshi ta fara harbawa da sauri sauri

Cikin mmk

Adam yace

Toh Amman Yusuf

Wannan fa ba shine mafita

Ba dama Na tabbata a kawai randa mgnin zai Gaza sama maka nutsuwa

Ka tashi mu tafi

Part namu

Ni zan turo Aysha

Da qarfi ya samu ya yunqura ya zauna cikin

Rawan sanyi

Yace

Banson

Ka barta

Adam ka barta

Meyasa?

Zan barta ya tabba yeshi cikin kulawa

Cikin tausa yawa kanshi

Yace

Aysha fa

Tace bata sona

Bata qaunar ganina

Tace ko Na mutuma

Ba ruwanta

Ita bai shafeta

Ba

Ga ummina itama

Bata qaunar ganina

Ko gaisuwata bata amsawa lkci daya

Ya rinqa karkarwa

Sai riqe Mara yakeyi

A tsorace Adam ya talla boshi

Lkcin da

Numfashinsa ya rinqa

Fita ba tare da ya komaba

Duk Sai damqe mararsa yake dafe da qirjinshi

Jijiyojin hannushi da qoshinsa duk sun taso

Sama

Sosai

Adam ya firgita da tausaya mai cikin hatsala da tsoro

ya sauqo

Dakin Ummi ya nufa

A dakin ya sameta da Aysha

Da Maryam

Harda Amira

Cikin fahimtarwa

Ummi ta musu

Bayanin dawowar Ahmad

Lkcin take sheida

Musu Ahmad

Yana raye kuma yau zai dawo

Cikin tsoro da mmk da kaduwa

Duk suka daqo ido

Suka xuba mata

Baki Na rawa Maryam tace

Ummi ya Ahmad kuma

Ummi ko dai mafarki nakeyi

Kamo hannu

Ummi Aysha tayi

Cikin

Zubda qollah

Tace

Ummi

Bakya mna irin wasannan

Ummi wannan wanne irin zance ne

Ummi macecce Na dawowa ne

Maryam ne ta qara ruqqume

Yusuf qarami

Cikin

Zubda qollah

Tace

Ummi kina

Nufin

Yusuf ba maraya bane mahaifinshi Na raye Dan Allah kimin bayani

Sauqowa tayi cikin

Gsky da gsky ta kamo

Hannusu

Su duka

Tace

Maryam Na taba miki

Qarya ko

Wasa?

Kai ta qirqiza

Alamar a a

Cikin sanyi

Ummi tai

Musu bayani

Mai gamsarwa

Gaba daya ido

Suka rinqa

Bin juna dashi

Kowacce da tunanin ta

Maryam kam daqo Yusuf qarami tayi ta rinqa

Kissing dinshi

Da gudu ta ture Adam dake qoqarin shigowa ta nufi

Part din Nenne

A namma Nenne ta jadda mata hakan

Itako

Aysha da Amira Sai hamdala sukeyi

Cikin fada

Yace ke

Aysha

Kixo

Da sauri ta

Isa gunshi

Cikin

Murna ta sanqalo hannushi

Baki Na rawa tace

Ya Adam

Ya Ahmad Na bai rasuba

Ya Adam wanne irin

Godiya zanyiwa

Allah Na

Ya Adam

Me zanyi

A yau NASA

Ya Ahmad Na farin ciki

Cikin

Fada yace

Farin cikin

Ahmad ya kan kasancene

Yayinda

Yusuf ke cikin Farin

Ciki

Gashi ke kuwa baki da buri Sai son baqan tawa

Yusuf

Ko kin manta Ahmad kan sadaukar

Da duk wani Farin cikinsa da jindadinsa ga Yusuf ne

Ga Ahmad can ya kusa shigowa garin taraba

Kuma wlh bai begen ko uwar da ta haifeshi kamar yadda yake begen Yusuf

Gacan Yusuf

Kuma zuciyarsa na qoqarin

Fashewa

Cikin sanyi

Ta tsura mai ido

Shiko zame hannushi

Yayi ya nufi gun Ummi

Jikin a sanyaye yace

Ummi inajin tsoro

Kar randa Ahmad zai dawo garemu Yusuf kuma ya barmu

Wlh Ummi Yusuf bai da lfy

Ummi fushinki

Na cin ran Yusuf

Ummi kinsan biyaye Nada matsala zuciya kam ko?

Cikin Dan rashin damuwa

Ummi ta tabe baki tace

Adam ba yanxu ya bar nan ba

Ni banga me akayi maiba

Baqin halin shi ne kawai ya taso

Kai ya jinjina cikin

Jawo hannu Aysha

Yana zo nan

Da sauri

Ummi tace

Kai Adam sake min Y'a

Ka fitanmin daga nan

Ba inda zataje

Cikin sanyi yace Dan Allah Ummi Dan Allah kiyi haquri

Cikin fada tace

Adam fitamin daga nan

Zaiyi mgn tace

Ya isa tafi kawai zamu rufe qofa

Juyawa yayi cikin

Rashin mafita

Da sauri matarsa ta bishi a baya

Cikin kula take cewa ya Adam

Meke damun Hamma Yusuf din

A INA yake

Hannuta ya kamo

Suka haura saman

Yana zomuje kiga halin da Yusuf ke cikifa

Suna shiga

Adam ya saki hannuta da gudu ya nufi

Kanshi ganin yadda yake juyi a tsakiyar carpet din parlon

Yana damqe da Mara Sai yunqurin amai yakeyi

Kuma ba abinda yake hararwa

Itama Amira isowa tai da gudu

Tana Hamma Yusuf

Shiko Adam jijjigashi yake yana Yusuf Yusuf shi kuwa Sai bishi da yakeyi da fizgar numfashi

Da gudu Amira ta sauqo

Qasa cikin kuka

Take kiran

Ummi da qarfi tana

Ummi Ummi kixo

Wayyo Ummi kizo

Hamma Yusuf

Sai kuma ta nufi

Sade din Abba tana

Abba kazo Hamma Yusuf fa bai

Da lfy

Allah sarki Abba cikin rawan jikin ya fito

Yana Amira INA Yusuf din meke damunshi

25 / 38