Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
nashi sai na Adam a bayan nashi.
Yau jumma,a
kuma yau ne suka tare a gida jen nasu duk da shi Yusuf yana Madina yaje karbo sakamakon kammala karatunshi inda ya zama cikken likitan musulunci,.
ya tafi da k'yar dan ya nace shi sai dai ya tafi da marsa a cewarsa har sati 2 bai jitaba bata jishi ba,
dole dai ya hak'ura ya tafin dan su Abba sunk'i ganin yadda cikin Ayshan ya girma,.
Ran da suka tare sai aka had'a Aysha da Kaka dan kula da ita.,
Suna tare jumma,a ana zaton Hamma Yusuf sai next Friday sai akwai kashe gari asabar ya diro kamar saukar yeso.
Yana isa gidan.
Ummi tai tamai dry tana Auta ta komai haihuwa Yola dan babanta yace ta koma can sai ta gama 40 in ta haihunma.
Abu kamar wasa sai ga Yusuf a zaune dirsham gaban Ummin shi
Yana rikici kamar yaro yana.
"Haba dai Ummi wlh ni bazan iyaba kawai adawo min da matata dan ni ban yadda ba da matata sai Na zama kamar banda mata dan Allah Ku tausaya min yanxu kwana 12 fa ban ganta ba den kice Wai ta komai Yola ni bazan iyaba Ummi kema kinsan ina buk'atar matata dan bazan iya rashinta a kusa daniba".
Ummi kan kunyace ta rufeta jin zantu kan Yusuf shi ko a jikinshi ganin zai mata barin zance yasa tamai bayanin gsky,
aiko
ko minti 10 bai k'araba ya wuce gidansa dan dama yasan gidan dan tun kan ya tafi Baba bello ya basu takardun gidajen.
Yana shiga kai tsaye parlon da ya hank'o da hasken wuta ya wuce yana shiga ya tsurawa Amritanshi ido ganinta tsaye kusa da TV tana wlh ke kaka sai kiyi ta cewa sai Arawa zaki kallah duk ki takurani.
Juyo wan da zatayi ta ga Hamma Yusuf d'in nata cikin mmk !da zare ido ta juya da d'an gudunta, tayi gunshi,
Shiko cillah jakarsa yayi ya ware mata Hannayenshi yana Came baby i miss you so much Noor hayatina,
Itako
Kaka dake gefenta mik'ewa tayi tana
"lfy Aysha baki da wayoko yanxu da wannan k'aton cikin kike tik'a gudun nan"?
Ita dai bata kulaba,
da gudunta ta fada jikinshi Hamma Yusuf d'inta ya Sa hannu ya ruk'k'ume matarsa sai kuma ya had'e bakinsu yai ta tsotsa sannan ya zira mata harshensa yana mata alamar yayi missing ta kama kar yayi kula aiko ta cafe lkci daya suka fara sauya numfashi cikin sanyi ya zame da ita kan carpet ya tallabota da kyau ya samu ya d'an zare harshensa,
Jin gyaran muryan da Kaka ta musu,
Cikin borin kunya ya kauda kai yana
" ohh Amrita ai zaki cinye min harshe,
Ke kuma kaka me ya kawoki nan gidan? ni wlh kinsan banson sa ido ehe".
Cikin mmk Kaka tace
"oho ba matsala ai zan tafi da ka samu ma Na yima gadin mata ko "?
Ta fada cikin fushi
Shiko mik'ewa yayi cikin dry sosai yace kai Kaka wasafa nake ai ke tamuce bazama Ki komai gidanki ba tare zamu zauna.
Dry itama tayi cikin jin dad'in sauyawar Yusuf ya komai mutun mai sauk'i da fara,a da raha da son yan uwa ya dena tsok'k'omar kowa a kanneshi ko don suma yanxu kan sun girma
Hatta su Rabi,u da Usman sunyi Aure Hydar ma yayi da Abdul sai Sadip ne kadai ya rage bai yiba.
Cikin fara,a tace
"inji ba yau zaka dawoba sai sati mai zuwa "?
Tab'e fuska yayi yace .
" Na kasa wlh bazan iyaba kewar mata ta nakeji ai nama yi k'ok'ari ko Kaka? kwana 12 ba mata saura kad'anfa Na mutu Kaka".
Kai ta jinjina tana.
"ban saniba kai baka da kunya sam yanzuba kamar daba wlh".
Kai ya d'an shafa ya kamo hannun Aysha ya shafa k'aton cikin ta yace.
"Wlh Kaka son Y'ar yarinyar nanne ya canzani gaba d'aya"
Duk sukayi dry
haka sukayi ta hira Yusuf ko a jikinsa sai lallatsata yake yana.
"Amrita nonon nan basu k'aru sosai ba anyako zasu isa babyn nan"?
Ganin zasu zarce Kaka tace sai da safe ta shige dakinta sannan tace
"Aysha kizo ki karbi mgninki fa"
Tana fita ya mik'e da ita.
" yana jeki karbo kizo Dan zan gyarawa baby Na hanyan fita".
Tana shiga gun kakan ta k'ura mata ido cikin fad'a tace.
"Wlh ki kula da wannan jarabebben mijin naji in kinyi garaje zai takalo miki nak'uda shi ko a jikinsa".
Baki ta d'an tura cikin yatsune tace.
" Toh Na barshi da wahala kenan kwana nawa baya nan duk da haka bazan,aga hak'urinsa ba ko so kike Na tauye mai hak'k'insa
ni baccima nakeji".
Tana kaiwa nan ta juya tana
"ji tsohuwa da sa ido"
A d'akin kuma dry
Yusuf ya rink'a yi yana.
"kai Kaka wato zan tsokalo miki nak'uda"
Itama dryan tayi tana shafa sajenshi
Lkci d'aya kuma suka mak'alewa juna cire rigarta yayi yana shafa bres d'inta yana.
"Amrita zaki iya ko? in bazaki iyaba wlh zan hak'ura".
Kai ta tura a k'irjinshi cikin sanyi tace.
Toh in bazan iyaba wazai biyama buk'atarka? ko so kake Na barka cikin wahala? al halin kuma lfyta lau
Ni cikina ba zai hanani kyautatawa mijina ba".
aiko cikin Happy ya fara murzanta yana sauk'e gajiyarsa da kewar ta da buk'an tana, sai muntashi yake yana sabbatu da sanya mata albarka.
gaba d'aya ya kasa control d'in kanshi itama yau jinshi take kamar wani dere da sukayi a Gembu ran da ya d'irka mata mgni.
Dama kunsan ance mai ciki da ban take bare kuma dama Aysha matar ni,imace.
Can dai Yusuf ya d'an sahirta mata jin gaba d'aya cikin ya takure gefe ya dunk'ule,
yakomata yayi cikin maida numfashi ya rink'a shafa kanta da cikin.
yana
" ohhh Amrita Allah ya miki Albarka matar kirki y'ar aljannah".
Itako shiru tayi tana shafa sajensa ,
dan wani iron fitsari takeji mai azabar zafi ga wani irin Sara da k'ugunta keyi sai zufa ke keto mata tako INA,
cikin wahalan tace.
"Hamma Na ka gamsuko"?
Shafa bres d'inta yayi da cikin ta yace.
"sosaima"
Kai ta jinjina gamida yunk'uri ta mik'e ta nufi toilet.
Cikin kula yace
"Amrita Na wahal da keko"?
"Ba komai Hamma Yusuf na"
tace cikin k'arfin hali ta shige.
Tana tsugu nawa sai fitsarin yak'i fita sai saran da bayanta keyi ya k'aru.
Cikin Azaban ta fito tana zuwa ta kwana gefenshi ta d'aura kanta kan cinyarsa tana.
"Hamma Yusuf bayana,
bayana zai b'alle"
Cikin firgici ya taso ya tallabo kanta gamida shafa cikin cikin tsoro yace.
"Amrita karfa mgnar Kaka ta tabbata"?
Jin sabon saran bayan ba sassauci ta mik'e da sauri ta shige toilet
shima binta yayi da sauri tana shiga ta durk'usa a k'asa dan jin k'afafunta Na rawa duk sun mace
Shima durk'usawa yayi gabanta
Itako kusa jin wani irin azaba da nishi ta cakumo hannayeshi ta rik'e GAM ta rink'a wani irin nishi mai k'arfi,
Shi kuma sauri yayi ya gyara mata durk'uson ya janye towel d'in jikinta saman k'irjinta yakuma jata ya mannata jikinshi.
Cikin soro yace
" kiyi nishi Amrita haihuwace ga kan baby ki rik'eni da kyau"
Aiko ta rarumoshi ta matseshi da iya k'arfinta ta saki nishi cikin, abbaton sunan Allah.
Shima k'ara rik'eta yayi
Sai ta kuma sakin nishi mai k'arf aiko sai ga,
Yaro k'ato fari tas ya fad'o cikin tafin hannun Hamma Yusuf d'in.
Wayyo dad,I Hamma Yusuf
Ruk'k'umesu yayi da baby da maman babyn yana hawayen farin ciki da hamdala ga Allah.
shiko yaro sai kuka yake tsalawa alamar lafiya yake.
Kai Yusuf ya sunkuyar Dan lek'a fuskar Amritanshi
Cikin tsoro da firgita da kad'uwa ya zazzaro ido ganin halin da Ayshan ke ciki duk ta k'ak'and'are ta matseshi shi da yaron cikin azaba ta ......
By Garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAYI NADAMA*
👇🏻👆🏻👆🏻
*MI,WASMITI* page 1⃣1⃣9⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
Ta kuma yunk'uri da nishi mai k'arfi sai ga yarinya ta sumb'ulo,
tana cillah kuka, Yusuf kam gaba d'aya ya cika da farin ciki sai hamdalah yake yana ruk'k'ume da family d'inshi,
Ita kuwa Aysha komawa jikinshi tai ta lafe tana mai maida numfashi da sauk'e ajiyar hrt tana mai hamdala.
Lkci d'aya Hamma Yusuf ya kimtsa yaranshi da matarshi shi da kanshi ya musu komai ita ya fara tallafawa tayi wonka tare da Dan gasa jikinta sannan ya fito da ita ya taima ka mata ta kimtsa tsap abinsu yara kuwa, goge su yayi tsap ya murjesu da mayuka sannan ya shiryasu tsap ya nad'esu cikin blanket nasu masu laushi da taushi farare tas.
Har zuwa 5 ya kammala komai shima yai wonka ya fito ya nufi masallaci bayan sun idar da sallah ne Ahmad da Adam suka tsareshi a gaba suna mmk Wai yaushe ya dawo shine bai fad'a masu ba,
Shi kuwa dariya kawai yake yana ruk'k'ume su,
Cikin kewar juna da k'aunar juna, ya kallesu cikin farin ciki yace.
"Na dawo jiya da dare dama nace sai kawai Ku gani da safe".
Ahmad yace.
"Aysha ta murd'a kabbunta ko"?
Dariya yayi tare da cewa.
"A a baby's sun kira Abbansu dai".
Ido Adam da Ahmad d'in suka zuba mai cikin mmk da son gane zancensa.
Kai ya jinjina musu alamar
"ehh hakane"
Adam yace.
"Me kake nufi"?
Gyara tsayuwa yayi tare da Dan sunku yawa yace.
" ina nufin Aysha ta Haihu ta haihu jiya da dare bayan Na dawo ta haifa mana tagwaye".
Lkci d'aya zuk'atan su suka cika da farin ciki
Cikin zumud'in suka wuce gidan Yusuf d'in.
A gidan kuwa Kaka na idar da sallah ta d'an fito parlon,
ido ta tsurawa corridor d'in d'akin su shiru ba motsinsu cikin d'an tunani ta komai d'akinta tana shiga kuma taji muryar Ahmad na kiranta da sauri ta fito
a parlon ta samesu ido ta tsura musu cikin tsoro
sai kuma tayi ajiyar zuciya ganin fuskokin su cike da annuri.
Adam ne ya kalleta da kyau yana.
"Kaka sai kawai muka samu yan tagwaye kai Alhamdulillah".
"Harara tasaki musu cikin tab'e fuska tace
"ai koda bansan wahalar haihuwa ba haihuwar ba shan ruwa bane".
Dariya Ahmad yayi cikin sanyinshi yace.
" toh ni dai nasan biyaye na ba mak'aryaci bane kuma Na yard a da zancensa".
Shiko Yusuf kawai d'akin ya wuce yana shiga ya samu Aysha na rik'e da woya daga duk kan alama da Ummi take mgn dariya take tana.
"Wlh Ummi da gske Na Haihu kizo ki gani mana".
Karb'e woyar yayi yana dariya yace.
"Ummi ke dai kizo kigani"
Cikin gsky da gsky tace.
"Ni banson shirme fa"
shima cikin gskyar yace.
"Allah Ummi kizo ki gani"
Toh kawai tace.
A parlon kuwa tare suka fito shi yana rik'e da macen ita kuma tana rik'e da Na mijin.
Kaka kam tana ganin Aysha ba ciki sai yara a hannu ta bushe a tsaye tana zare ido da tafa hannu,
suko su Ahmad karb'ar yaran sukayi suna ta ruk'k'umarsu da sanya musu albarka,
Ita kuma Aysha jikin kaka ta rab'a cikin tsokana tace.
"Kinga Hamma Yusuf d'ina ko yazo ya takalo nak'uda ya kuma karb'i haihuwar bamu ma baki tsoroba".
D'an tureta tayi tana.
"Can tafi daga nan Ku dai wlh Allah ya shiryeku".
Shiko Hamma Yusuf dariya yayi ya tallabo matarsa cikin so da k'auna yana.
" kin biyani ban mancewa da ranaku biyar masu haske a rayuwata".
Ahmad da Adam da kaka kam farin ciki kamar su had'iye hak'oransu.
Kafin ace kobo gida ya cika da yan uwa yadda matansu Usman dasu Rabi,u
Su Ummi harda kukan farin ciki Hydar ma yana ji ya kawo Goggo Aysha da matarsa Nafeesat Aysha kam tana shan gata da kula
Yusuf ko duk nacin kaka da Goggo Aysha dole suke hak'ura da Yusuf da ya nace shifa tare zaike kwana da matarsa da yaransa dole suka yarda dan in sun hana ma a gunsu yake tarewa
Ummi zatayi fad'a yace.
ai yasan abinda yake shima kawai zai kula dasune.
Ran suna yara sunga gata da so gun kakannisu da iyayensu
Ahmad da Adam sun taka rawar gani inda suka hana Yusuf kashe ko sisi
Yaron
Yaci sunan Abubakar Abbanshi yace a kirashi da Abubakar d'inshi shi kuwa Babiker yake kiranshi ita kuwa mace sunan Ummi Aysha tace asa mata ana kiranta Mami,
Anyi suna lfy an waste lfy
Yara sun samun kula da gata tako wanna bank'aren.
Yusuf kuwa duk lkcinsa Na matarsa ce da yaransa ba ruwanshi ko gaban kaka lallatsata yake yana shi fa wlh ya gaji ai jego kam ya k'are.
Kaka ko tace jeki ya d'irka miki wani cikin tun yanzu shi ko a jikinsa.shi kuma sai yaita dry kawai.
Yau asabar ta kama kuma yau satinsu 4 da haihuwa,
Tara dai dai Na dare suka waste hiran da suke a parlon,
Yusuf ya d'auki Mami dake bacci,
Cikin murmushi ya manna mata kiss a goshi sannan ya kalli Kaka yana dan dry yace.
"Kaka kalli yadda yarannan suke ta k'iba gashi basa rikici sai suita bacci abinsu shi babiker yamafi Mami Na girmi".
Cikin tuna baya tace.
Aishi Abubakar komai Na mai sunan shi ya d'auko in mutun ya ganshi zaice d'an shine Na cikinsa".
Lkci d'aya fuskar Yusuf ta sauya, ya Sa hannu ya karbi yaron daga hannu Aysha ya had'a da Mamin ya ruk'k'ume su,
A take kuma ya juya ya tsurawa TV ido cikin bugawar zuciya
Tashan
MBC Bollywood ne suka sako tallan film d'in
*Kal ho laa Ho*
wak'ar ya rink'a ratsashi yana tuna mai d'an uwanshi yana tuna yadda babiker ke son film d'in
Lkci d'aya jikinshi ya fara tsuma cikin sanyi ya mik'e rik'e da yaran ya wuce d'akinshi,
kan gado ya dire yaran yaje yai alwalah yazo yai ta nafilfili yana mai yiwa d'an uwanshi addu,a.
Ita kuwa Aysha a parlon jikin Kaka ta rab'e cikin sanyi tace.
"Kaka yau kuma Hamma Yusuf ba zaiyi bacci ba
Kaka me zan mishi in sama mai nitsuwa Na tabbata yau kwana kuka zaiyi".
Cikin share k'ollah Kaka tace.
"Aysha nima bansan ya akayi nayi mgnar Abubakar ba da nayi shiru".
Cikin sanyi tace.
"Kaka ko bakiyi mgnan ba TV ya tuna mai ya Abubakar"
A hankali tace.
"Aysha tashi kije ki taushi zuciyarsa"
Haka ta mik'e cikin sanyi taje gareshi
tana shiga ta zauna gefen yaran ta zuba mai ido yana karatu k'ur,ani yana zubda k'ollah.
Lkci d'aya shima yaro ya fara kuka,
Itama Aysha sai ta tsurawa Hamma Yusuf d'in ido tana zunda hawaye.
Jin kukan yaron yasa ya rufe karatun yazo ya d'auki yaron ya mik'a mata ganin tana kuka yasa ya had'a su da babiker din ya ruk'k'ume.
Cikin sanyi yace.
"Na bari kema kibar kukan
Nasan ganin halin da nake ciki ya saki kuka toh Na bari Amrita bazan sake ba".
Cikin kukan tace
" kayi alk'awari"?
A hankali yace.
"Zanyi alk'awari bazan sake kukaba sai dai nai ta mai Addu,a,
Amman kuma kema yau ki tausaya ki motso gareni Dan begenki ya kusan karni".
Cikin sanyi tace.
"Hamma Yusuf ban gama workewa bafa"
Dariya ya d'an yi sannan ya d'age yaron daga cinyarta dan ya koma bacci ya kontar da yaron cikin sanyi yace.
"Waya ce miki baki workeba aike bazaki San kin workeba sai ni zan gano mana hakan ke dai bani Na d'an d'ana wlh zan miki a hankali ".
Ita dariya ma ya bata shisa cikin dryar ya lallaba ya hard'e abarsa, cikin sanyi da kewar juna suka haukacewa juna ya rink'a juyata da sarra fata.
Cikin gamsuwa da Amritarshi ya kalleta cikin iya gskyarsa yace.
"Amrita d'aya tawa tamkar da dubu bakya canzawa sai k'ara d'an d'ano da kike kullum jinki name kamar Daren forkonmu".
Ita kam sai sumbatarsa take tana shafa sajensa.
Haka rayuwa ta mik'e musu cikin jin dad'i.
*********
*Bayan shekara 8*
Wani yammaci mai dad'i iskar damina Na kadawa gari yayi shiru sai sanyi mai k'amshi dan ruwan da akayi aka d'auk'e sai duhu da duniyar tayi
a hankali Hamma Yusuf ya shigo parlon Ayshan dayasha gyara sai k'amshin da yake fiddawa ta kashe wutan parlon ta kunna wutan cikin shoo glass sai ya bawa parlon wani kala mai kyau.
Yaran dake zaune a parlon su 6 suna ta wasa suna ganibshi suka ruga gunshi
Mai dan girman cikin Wanda suke kira Yusuf yace.
'Abba kaga Ahmad ko tun dazu yanata zagin Nana Wai tayi sallah bata yiwa Abbinmu Addu,a ba ita kuma tace tayi" kanwar Ahmad k'aramine Yar Adam shiko Yusuf baison ana tab'a k'anneshi matan ko kad'an.
dariya Hamma Yusuf yayi cikin d'agawa Amritanshi gira yace.
"Kuna jina ko duk Wanda Baiwa Abbi Addu,a zanyi fad'a dashi kuma bazan sake zuwa dashi saudiba".
Cikin son Wanda sukewa Addu,an suka rink'a cewa.
"Abba wlh kullum muna mushi, Abubakar k'ara mi yace "ni kullum sai namishi kuma incemai ina sonshi"
Mamice tace Abbah Nina ina mishi".
dariya yayi cikin jin dad'i yace.
"Allah ya muku albarka"
Cikin far in ciki suka amsa tare da ficewa suna Abba zamu tafi gidan Baba Adam yace gobe zai kaimu Yola "
Cikin jin dad'i yace.
"Allah kiyaye hanya"
har zasu fita Aysha ta kalleshi da kyau dan tasan inda yadosa
Sai tace.
"Hamma Yusuf cikin sanyin nan,? maza ku dawo"
Da sauri yace.
"Kai maza Ku tafi Ku gaida su".
Aiko suka fice suna murna shiko suna fita.
Ya matsota cikin hararan love yace.
ai kin San abinda ke tare dani shine zaki taramin yara su tafi can Adam yaji dasu kinga kaka nacan zata tare musu