Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   32 / 38

93K to 96K   out of 112.1K words

ciki da tausayi

Rashin aihuwar Abubakar

Hydar ma Sai

K'ollah yake sharewa

Yana

Allah ya raba su

Lfy

Shi mahaifi yarsu ya tuno.

Shiko Yusuf so yake ya ganshi dagashi

Sai Matarsa ya ruggume abarsa ya kula da ita

Ya riritata

Amman INA tuni

Goggo Aysha ta jata sunyi

Cikin

D'aki

Maryam da Amira ma suka bi bayan su

Itako Aysha

Sam batayi Farin ciki da cikinba

Kuka ta rink'ayi

Da k'er tayi

Wonka suka dawo

Parlon inda suke

Cike

Gaba daya Sai ya zama duk tattalinta suke

Amman a hakan shi oga gani yake an takurasu ne

Kukan da takeyi har cikin ransa yakejin

Kukan

Ita ko lkci daya bacci yayi gaba da ita bayan ta konta kan 3str

Haka dai

Sukuma sukayi ta hiransu da nishadi

Da Farin ciki

Tuni Goggo Aysha ta sheidawa su Nenne

Ummi ko dad'i kamar bazata mutuba.

Kai sunyi

Farin ciki kam.

Shiko Yusuf a takure yake Sam

An hanashi

Matarsa

Yau kwanansu 2da zuwa

Bayan sun gama cin

Abinci

Sun waste

Yusuf ya koma bakin gate

Ya zauna kamar wani maraya

Tsaki yaja yafi a k'irga

A fili

Yace su wadannan basu da matsala.

Yana zaune Sai ga

Hydar da maryam

Sun shigo

Cikin

Hade fuska

Ya "cekai dady

Dayake haka yake kiran Hydar tunda shi tokwaran Abbanshi ne.

Da sauri ya iso gareshi

Cikin girmamawa yace

"Na,am Hamma Yusuf

Shiko fuska ya murtuk'e

Tare da cewa

In ka shiga kace

Aysha tazo

Ga lamido

Yazo dubata yana

Part dinka.

Toh ya amsa cikin

Sauri ya juya

Ya tafi.

Shiko

Ya tafi part din Hydar din,

Cikin gida kuwa

Aysha tayi wonkanta ta gama shirin

Baccin Sai k'amshi

Take

Hydar ya shigo

Cikin

Xoleyarta yace

'Mai ciki

Kije

Ga Dan uwan Hamma Yusuf dinnan

Lamido on top yazo dubaki suna can part dina.

Aiko su Amira Sai dry

Itako

Jin haushin dry yasa ta xura k'aton

Hijabi

Tayi

Part din ya Hydar din.

SLM tayi ta shiga Sai kuma ta tsaya tana

Kallon

Komai Na parlon tsaf

Kamar dakin mace

A fili tace kai

Ya Hydar ba dai tsaf taba,

Shiko

Yusuf jin motsinta ya fito dashi

Itako tana shirin lek'a cikin

Bedroom din

Da sauri ta tsaya

Gani

Zasuci karo

Shiko

Cikin rawan jiki

Da hannu da wata iriyar muguwar Sha,awa

Ya fizgota jikinshi

Ya ruggume tare da lalubo....

By Garkuwan Fulani

[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👇🏻👆🏻👆🏻

*MI,WASMITI* page 1⃣1⃣2⃣Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Cikinta ya rink'a shafawa yana d'an murzawa lkci

d'aya kuma ya tallabo konta

ya zira harshensa cikin

Bakinta

ya llbo

nata

ya rink'a sarrafata da juyata cikin salon k'auna da begenta.

Tuni itama ta mace da salonsa ta biye mai sai sauk'e numfashi yake yana binta da kissi tako ina har zuwa wuyanta ya ganggaro cikinta

hannu yasa cikin rawan jiki ya d'aga y'ar rigar jikinta

kanshi ya manna kan cikin

yana shafawa

gaba d'aya ya rud'e ya rudata Sai nishi yake,

Sam ya kasa mgn,

Ganin haka yasa ta kamo hannushi cikin hikima ta jashi zuwa kan gado

ta zaunar dashi,

Itama ta zauna gefenshi

Sannan ta tallabo kanshi

Cikin rad'a tace

"Hamma Yusuf jikina ba k'arfi,

duk kasala nakeji

bansan ya zanyi ba gaba daya banjin dadin rayuwa ta"..

Matsota jikinsa yayi

cikin rawan jiki

Ya ruggume ta jikinshi,

ya rink'a shafa jikinta'

Yana murza fatan cikinta

Cikin rad'a yace

" Ayyah Amrita Na sannu zai bari insha Allah

Babynmu ke saki kasala

Zan mishi fada

ya daina wahal min da noor hayat dina".



Baki ta d'an tura tace

"Gsky ni bazan iyaba

Wlh kasan yadda zakayi dani".

Jawota jikinshi yayi ya sabule y'ar rigar jijintan gaba d'aya sannan ya janye nashi

ya jawota suka kwanta,

Murya Na rawa

yace

" Zo zonan kinji

Ya habitti

zan miki Allurar kuzari

zaki daina jin kasala,

Ta nan kuma zan isar da saqona zuwa ga d'iyarmu ta dena wahal da Amminta".

yana mgnar ne yana shafe

Ababenshi da yayi kewarsu tsawon 5 days.

Itako hannushi ta riqe cikin

shogoba tana

"Hamma Yusuffffffffff

Bazan iyaba plx ka barni Na huta jikina ba k'arfi".

Cikin rawar murya da kid'ima ya matsota

Jiki a hargitse

yace

" Dan Allah

Na tuba plxx ki taimaka min wlh Na Gaza hak'ura jina nake kamar Na shekara ban rab'eki ba ke nake bege ke nake muradi".

Zuwa yanxu itama da kanta tasan tayi kewar mijinta

Na mijinki duniya dole ta yi cip

Tuni ta shiga maida mai martani tana mai mak'al k'alemai

Tana zuba mai shogoba shiko ya shiririce ya xauce kanta ya biye mata

Ya zama tamkar sauna,

Haka dai a birkice suka mak'alewa

Juna

Itama Aysha da kanta tasan tayi kewarsa Dan zuwa yanxu ta fara sabawa da nacin Hamma Yusuf

Dolenta take jajircewa Dan dauke mai buk'atunsa

gudunkar ya fada wata rayuwar,

Haka suka rink'a farantawa juna har zuwa wani lkci sannan suka sahirtawa juna,

Cikin gamsuwa ya mak'alota kan faffadan qirjinshi

ya daura hannushi daya kan cikinta d'ayan kuma

ya daura kan bres dinta yana shafarsu da latsarsu

Cikin gamsuwa

Jiki a sake da d'an rada

yace

"Amrita

Kin San cewa cikinnan tun

Fats night dinmu

Kika cabesa

Kika ajiye min

Gsky Amrita

Kin iya karbar sak'onnin

Hamma Yusuf dinki",😍😎

Kanta ta tsune cikin

k'irjinshi tana 'kai Hamma Yusuf

ai kaine abin naka ba sauk'i

Ba dole ciki

ya shige ba

Ka mammak'ale min

Ka hanani sakat".

Dry yayi ya shafa bres Dinta

Cikin

Nishadi

Yace

" ke dince

Tamkar xuma kike ba,a miki lasa kadan a gaji

Dole kike birki tani kike hanani sanin koniwaye kece kike dauke

Control dina

Muddin najiki cikin jikina

Macewa nakeyi".

Kanta ta kuma tsunewa tace

"Gsky Hamma Yusuf jarumtarka tayi yawa"

k'ara rufeta da k'irjinshi yayi

Yana "yanxu ma k'ari nakeso wlh A,ish"

Tallabe kanshi tayi

Cikin rada tace

" A,ish takace

Keutar da rabbi ya maka ne Hamma Na ba wani hijabin a tsaka ninmu"

Wayyo Yusuf gaba d'aya

ya haukace ya kid'ime da kala manta da salon da take mai tuni suka macewa juna,

Juyata yake iya son rensa.

Itako Sai zautar dashi take da salonta.

A haka suka kwana cikin nishadi,

Kashe gari da asuban fari ta koma cikin gida

a daki

Ta samu su Amira

Maryam Na ganinta ta danyi dry

Cikin tsokana tace

" ni kam Aysha yaushe kunyarku ta bace ke da Hamma Yusuf?

Da gani ake duk kun fimu kunya haka shima Hamma Yusuf ake ganin yafi su ya Adam kunya

Amman yanxu duk kun fitsre idonku"

Kai ta Dan sunkuyar cikin

Sanyi tace "wlh

Tausayi ya bani

Maryam saifa kinga yadda ya zama

gaba daya tunda muka zo a takure yake

Nima kaina INA tunashi

Shifa Hamma Yusuf

Ko bacci

Bai yin mai dad'i in baya tare dani"



Dry Amira tayi cikin shewa tace

Yarinya kin zama yar hannu

Hamma Na ya gama cika aiki"



Hararanta tayi cikin

Kwanciya da shirin Dan yin bacci

Tana

"Hmmm

Hamma Yusuf

Da banne

Nima bansan San da ya maidani haka ba"

Maryam CE tace "gskyanki

Ki kula da mijinki

Dan wlh ni da kaina jiya Na tausayawa Hamma Yusuf saifa kinga

Yadda idanunshi suka koma kamar bugegge ase duk

Jarabar tsiya ke cinsa"

Mari ta Dan d'aka mata cikin

Kunya tace "kin dai ji jiki

Namma yayanki ne"

haka dai sukayi ta dry.

Kwanansu 4 a Yola duk sun zaga dengi sunje har gidansu Ummi, sun yawata cikin Yola son ransa Yusuf ko ba ruwanshi kiran matarsa zai su Shana a d'akin

Haydar.

Sannan yau suka koma Taraba

Cikin kewar juna

Hydar

Kamar kar ya rabu dasu,

Sun dawo cikin Farin ciki

Gida akayi ta murna.

Aysha ko tunda ta dawo

Laulayi yace bas millah

Komai taci Sai ta Harar

Ga jiri

Ga yawan bacci

Gaba d'aya

Kowa ya maida kulanshi gareta

Ita kam

ji take kamar tayi hauka Dan wahala duk Sai taji ta tsani cikin

Da zaran ta keb'e da Hamma Yusuf Dinta tai ta kuka

Shiko Sai dai yayi ta lallabata da bata hak'uri

Dole tasa ya rink'a danne buk'atarsa,

Ya Abubakar ma kula yake bata sosai.

Yau saura kwana biyu

Abubakar ya koma duk ya gama shirinsa

Suma su Aysha saura 6 days su koma.

Yau tun da safe

Aysha keta fama da amai da jiri

Komai taci Sai yayi woje cikin kuwa har ya fara d'an tasawa

Dan yanxu ya kai 3 month.

Zaune take Gaban

Hamma Yusuf din a parlon

Ummi ta d'aura kanta kan cinyarsa

Ummi dasu Abubakar da Usman da Ahmad duk suna

Zaune,

Kuka take tana matse cikin

Tana lumshe ido

Cikin

gala baita take cewa

"Wayyo jikina cikina

Ni kam naga ta kaina

Wlh Na gaji da cikin nan Hamma Yusuf wlh kasan yadda zaka min".

Kai ya sunkuyar cikin jin juya

Wato tun dashi ya mata cikin

Shi zaisan yadda zai mata gashi

Duk shi a matse yake dan ya fara carkewa kwana ba adadi taren suke kwana Amman dole yake barinta Dan tausayinta da yakeji

Itako Sai ta kwana nuk'urk'usansa

Ummi har tsoro takeji Aysha tace a d'akin ta zata kwana Dan hanata bacci takeyi

Shiyasa ita da kanta take cewa tashi kibi

Mijinki

Ni bazan iya sakalcin kunnan ba.

K'ara matsoshi tayi cikin

Jirin tace

"Wlh Na gaji ni zan San yadda zanyi"

Shiko ido ya tsura mata gami da

Tashi yana cewa Ahmad

"B'iyaye mu tafi",

Mik'ewa Ahmad yayi cikin

Dry yace "sannu ko

Auta zai bari kinji

In anyi Sa,a yana cika 4 month zai bari"

Baki ta tura tana

"Inadai ya Ahmad harda kai kuke min dry"

Shiko Yusuf hannushi yaja suka fice

d'akinsu sukaje suka Dan Sha hira sannan Ahmad ya tafi

Shiko yayi shirin kwanciyarsa ya d'an kwanta a cewarsa kafin

Sakaliyarsa ta zo.

Itako tana shiga

Ta zauna cikin

gajiya da wahalan cikin,

Tashi tayi ta d'auko

Pose Dinta

Cikin tsoro da k'arfin guiwa

Ta balli mgnin da ta seya tun a Yola tsoro ya hanata Sha

Ido ta rumtse

Ta d'aga

Harshenta tasa k'wayar

a kasan harshen ta

tana Haba wlh gwara Na huta Na gaji.

Wonka ta shiga cikin

K'arfin guiwar zata rebu da bone

Ta fito ta kimts tsaf

A fili

tace

"Yau bazanma je gun Hamma Yusuf ba".

Ta kwanta cikin

Sanyi lkci

Daya taji sanyi ya fara rufeta

a hankali ta lashi k'wayar taji

Ya fara narkewa

Ajiyar hrt ta sauk'e a take kuma taji

Jikinta ya fara rawa

Sai zufa ta fara ketowa a jikinta

A take kuma taji

Mararta ta carke

Sai wani irin suka takeyi

Tuni ai ta tashi ta zauna

Wasa wasa Sai k'aruwa abin yakeyi

Ban daki ta shiga Dan wani irin fitsari takeji tana tsuguna wa kuwa taji ta kasa yin fitsarin

ta tashi ma ta kasa

Sai

dafe gini tayi ta samu ta mik'e,

Shiko Yusuf gaba daya

Kewarta dakewar babynshi sun hanashi

Bacci

So yake yaji

d'umi cikin da nata d'umin

ga begenta dake cinsa,

Ya kirata yafi a k'irga bata d'agaba

So Sai yake zaton ko ta samu tayi

Baccin

Kar ya tada ita

A haka ya kwana cikin

Takura

A ranshi kuma yana ya gaji da hak'uri.

Ita kuwa

Aysha kafin zuwa

k'arfe 4 ta gama fita hayya cinta

duk ta birkice

Kuka takeyi cur cur

duk ta hargitse

dole taimako take nema

da tsoro ne ya hanata zuwa

d'akin Hamma Yusuf

Amman zuwa yanxu

ta manta menene tsoron

Dan azabar da takeji

Cikin wahala ta fice ta nufi part dinsu.

Shi kuwa 4 dai dai ya tafi masallaci d'an rege matsalarsa da nafilfili.

Tana shiga

tana ki ranshi

"Hamma Yusuf cikina marata zan mutu"

ganin baya nan yasa

ta zame kan gado ta rink'a murk'ususu.

Shi kuwa saida akayi sallah sannan ya wuce

Cikin

gida

a parlon ya samu Ummi

Suna gaisawa ya d'an

Kalli Ummi a Dan kunyace cikin

d'an fara,a

yace

"Ummi yau dai Auta tayi bacci kenan?

Kallon shi tayi cikin

fahimta tace

"ba gunka take bane"?

Kai ya gyada cikin

Sanyi yace

"a a bata jeba"

kitchen ta shiga tana "a a kake dai ka Duba!"

Toh yace gamida ficewa

ya nufi

d'akinshi kai tsaye

Yana shiga ya hanqota kan gado a hargitse

Sai murk'ususu take

Duk ta hargitse

Tana ganinshi

ta mik'e cikin

Wahala ta fada jikinshi

Shiko a buk'ace ya ruggume ta

yana "

"ohh Amrita I missi u plx ki tai maka"

Itako cikin

Kuka ta k'amk'ameshi

Ta manna hannushi kan mararta

tana

"Wayyo Hamma Yusuf

Cikina marata zan mutu"

Cikin tsoro da firgicin

yedda yaji mararta tayi tauri ga wani irin zafi da marar tayi

ya tallabo kanta cikin tsura mata ido

yace

"Amrita

yaushe ya fara miki?

Kin gayawa Ummi kuwa?

ya akayi haka ?

Duk ya rude

dai dai lkcin

taji wani irin

axaba da suka daya sok'i mararta

K'amk'ameshi

Tayi gami da sakin wani irin

k'ara

ta kuma bude

Baki zatayi

k'arar.

Shiko cikin kidima

ya zura harshensa cikin

Bakinta

nata harshen ya lalubo

har zai kamo harshen ta da nufin hanata kukan

Sai kuma ya tura harshensa k'asan nata

Dan jin wani irin d'and'ano

da ya bashi tsoro

Ido ya zaro cikin

Firgici ya tallabo kanta

Murya Na rawa

yace

" Aysha me kika Sha?

Me a k'asan harshen ki"?

waya baki mgninan?

ido ta tsura mai ciki tsoron

ganin yadda ya hargitse.

Fixgota yayi cikin

rawan jiki yace

"Wanne Dan iskanne ya baki

wannan mgnin"?

Kai ta rink'a juyawa cikin tsoro lkci

d'aya kuma ta sunkuyo

ta kalli cinyarta jin

damshi Na bin k'afarta.

Shima ido ya Sada k'asa ganin jininne

ya fidda hankalinshi

Jikinsa

wata iriyar tsawa ya buga mata cikin

fizgo hannuta

yana

" Aysha

Xubar min da cikina zakiyi

Cikina kika zubarmin?

Sai kuma ya jata da k'arfi ya nufi part din Ummi

A part din Ummin kuwa su Abubakar da Usman har dasu Ahmad da Adam suna

Cike a parlon

Cikin firgita da kidima

yana shiga da itaya angi.......

By Garkuwan Fulani

[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👆🏻👇🏻👇🏻

*MI,WASMITI* page 1⃣1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

P.M.L.W

Gaban Ummi ya jata suka tsaya

murya Na rawa cikin

kidima yace

"Ummi kalli,

kalli abinda Aysha ta aikata min"

Itako Aysha

Sosai tsoron shi ya rufeta ganin yadda ya daburce

Shiyasa sai k'ok'arin k'wace hannuta take

tana ciccije lips dinta Dan azabar da mararta ke mata,

Ita ko Ummi ido ta zuba mai cikin rashin fahimta

Su Ahmad ma duk ido suka zuba musu cikin alamun tabbaya.

Ummi ce

Tayi Dan ajiyar hrt cikin dan mmk tace

"mene ta aika kuma? kai da baka rebo da fitina".

cikin takaici da zafin abin ya zame k'asa a hankali

murya Na rawa da alaman kuka

ya rik'o hannu Ummi

Cikin

Cikar bakin ciki

Yace

" Ummi

Ki kalli jikin Aysha fa Ummi cikina ta zubarmin

Ummi meyasa meyasa haka

Me laifin yarinyar da bata zo duniya ba me tayi da za,a kasheta

Ko ni laifin me nayiwa Aysha da bazata ita yace min ba

Ummi inma laifi nane ai ba kan 'yata ya kamata Aysha ta rama ba"

Lkci daya kuma Sai hawaye shur shur a fuskarsa

Gaba d'aya

Su Ummi suka cika da Al,ajabi

Su Ahmad kuwa ganin hawaye a fuskar b'iyayenshi ya tabbatar abin ya girmama.

ya Abubakar ne ya mik'e cikin

Zullumi

ya tsaya gaban Aysha fuska a tsorace

yace "Auta

dgske zubar da cikin kikayi gaya min gsky

dan Allah meyasa kika zubar da cikin da muka dade muna tsumayi

Auta da gske kin kauda Farin cikin mu"?

Kai ta rink'a juyawa

tana matse ciki ga zufa dake keto mata tako ina ga jinin da takeji yana bulbulowa

cikin wahalan tace

" a a ni ban zubar ba ba abinda nasha"

Cikin kad'uwa

Ummi tace

"Dama ya za,ayi ta zubar da ciki

Inama zata San salon zubda ciki

yarinyar da ba abinda ta sani

Shi dai

fitina yakeji"

Shiko Yusuf cikin

Kuka kamar yaro

yace

"wlh Ummi zubarwa tayi ai naga abinda tasha kuma Na jishi

Wlh zubarmin da jikina tayi

Ummi wlh kashe min 'ya tayi"

Ahmad ne ya dafeshi cikin

tausarsa yace

"B'iyaye ka nitsu

Mu tabbaya yeta

Dan ni inaga zaiyi wuya tasan yedda zata iya wannan abin"

cikin kad'uwa da jin ta kaicin

yau Ahmad ma ya kasa gsktashi

ya kallesu

Cikin

Rawan murya

"Yace

Wlh xubarwa tayi

Ummi

Gata Ku abinci keta"!



A hatsale Ummi tace "ni dai banga komaiba

Sai dai in Kaine zaka bin cike ta sannan mu kuma mu abinci keka"

Jin haka yasa shi mik'ewa jiki Na rawa

ya fixgota jikinshi

Ya tallabo kanta

Cikin bakinta ya tura yatsarsa

Dan dauko guntuwar k'wayar Sai kuma yaji ta narke Sai dank'onta

A harzuk'e Ummi tace "kai tafibcan sake yarinya mu tafi asbiti ba abinda tasha zaka bita da mita bayan tana fama da azabarta"

rai a cushe ya k'ara jawota ya matsota jikinshi da k'arfi

bakinshi ya manna kan nata cikin

Rawan jiki ya dannan harshensa dai dai inda ta manna k'wayar ya rink'a goga harshensa

Sannan ya zaro harshen nasa cikin

carkewar murya ya zare harshen ya nunawa Ummi

tare da cewa

"Ummi kinga ni ko kinga abin da ta manna a bakinta

Biyaye ka duba,



Jiki a sanyaye Ummi ta tsura mai ido

ganin harshensa

yayi wani yellow

Abubakar kuma

Juyawa yayi cikin

Zubda qollah

ya zauna kan 1 str murya Na rawa

Yace

" Auta meyasa ya za,ayi ki zubda ciki

Kinsan illar hakan kuwa

Auta

32 / 38