Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   24 / 38

69K to 72K   out of 112.1K words

shi ya bar gidannan

Cikin quna ta juyo ta kalleshi

Tace wlh kaji kunya ka kasa son yar matar da tasoka fiye dani Dana haifeka

Tasoka kamar ta mutu kai kuma kaqi jininta yarta da ta yi alqawarin baka tun kan ta haifeta

Maryam kam da Aysha sai kuka

Shiko Yusuf ya rasa a duniyar da yake

Yau an tono mai rashin Dan uwanshi

Ya tabbata da duk za,a taru a qishi toh Ahmad zai zame mai *Garkuwa*

Cikin fushi yaji Ummi nacemai tashi ka ficemin daga nan bana buqatar sake ganin ka

Har sai.ka rubuto min takaddar sakinta

ido ya bita dashi Dan ya kasa tashi

Sai da ta kuma watsamai tsawa sannan ya miqe ya fita da gyer

Dakin

Ahmad ya bude ya shiga

Zama yake sonyi Amman zaman ya gagareshi

So yake yayi kuka kukan yaqi zuwa

Sai zirga zirga yake tayi

Sai yaje gabanta photo su su 3 ya rinqa mgn

Shi kadai

A wahalce yake cewa

Ahmad meyasa ka tafi ka barni bayan kasan ba mai sona sai kai kadai

Ba mai fahimtata sai kai

Ba maimin uxuri sai kai

Sai ya kuma dawowa bakin gado

Ya rinqa tura kanshi cikin pillows

Lkci daya ciwon kai mai tsanani ya rabkeshi

Ga zazzabi mai zafi

Sanyi ya rinqa ratsashi

Dumi yake buqata Dumin jikin Aysha ya tabbata in yajita cikin jikinshi zaiji Dan dama dama

A haka ya kwana cikin azaba da tunani da tsoron Fushun iyayenshi

Gashi baba bello bayanan bare yaje gunsa ya samu sauqi

Ita kam Aysha ta gommace bata furta kalamanda da ta furtaba Dan

Ummi kwana tayi kuka

Sai tai taneman gafararta tana Aysha ban karbeki Dan nacutar dakeba Aysha Yusuf Na Haifa Amman ke nakeji fiye dashi

Sai da tarinqa kuka tana Ummi ni kam bakimin komaiba sannan tace toh karki sake cewa nan ba gidan Ku bane

Meyayi Yusuf me yayi ki

Karfa ki manta mahaifiyarki da mahaifin Yusuf uwa daya uba dayene

Cikin kuka tace bazan qaraba Ummi.

A haka ita kam Aysha ta Dan samu sakat da matsalan Yusuf

Ta sake sai shanawarta take yau tana nan gobe tana can

Sam ta mance dashi sai dai wani lkci yakan fado mata a rai sai taji tsanarsa ta diranmata a rai

Yau kusan kwana biyar da faruwan abin

Ba Wanda ya kuma ganin Yusuf

In banda sallah ba abinda yake fita yayi

Sai Adam da yake zuwa ya Dan je cikin gidan yazo mai da abinci dukda baicin ko mai sai Dan ruwan tea da yake Dan sha

Maryam tamai bayanin komai Amman shi Yusuf shiru yayi bai gaya maiba

Sai yanxu da suke zaune

Sunata mgnar batun yadda suna zai kaya

Sannan Adam ya Dan gyara zama yace

Biyaye

Na,am ya amsa kanshi a qasa

Cikin sanyin yace

Yusuf meyasa kake barni so yake qoqarin yi maka illah a zuciyarka

Yusuf har sai yaushe zaka cire girman kai da miskilanci ka ruqqumi abin da kakeso

Kana son matarka meyasa ba zaka iya furtawa ba

Cikin yamutsa fuska da tabe baki yace

Ai sai kuma kai tayi banza kawai ka dauka kowa maye ne irinka

Cikin tsura mai ido

Yace ai wlh kai taka maitar tamafi ta kowa Yusuf

Zafa ka kashe kanka

Qwayoyin da kake Sha zasu maka illah

Tsaki yaja cikin tashi zaune

Yace kai biyaye ni banda matsala komai

Da sauri yace qaryane duk Wanda ya ganka yaga mai matsala sai dai zurfin cikin ka kawai

Son Aysha ke dawayni da kai da begenta

Sai tunanin Fushun da Ummi keyi da kai,

Wadin?

yace cikin tabe baki yace

Wlh bata kai nasota ba bare sonta yayi dawayni da ni ba me zanso a jikinta kawai dai ni INA tausayinta ne kuma kasan ita Amrita amana tace kuma a gabanka Ahmad ya ban amanarta

Miqewa yayi cikin dry yace ehh lallai da da saura baka gasuba Yusuf Amman dai shawarata kaje kaba Ummi haquri zaifi

Sauran kuma basai Na baka shawaraba da kanka zaka nemi mafita

Yau suna yaro yaci sunan Ahmad

Anyi biki sosai yaro yasha gata

Yusuf kuwa zuwa yanzu ya gama gala baita

Shiyasa yau ana idar da sallan insha dakin ummin shi ya nufa

Zaune ya sameta a bakin gafo

Cikin sanyin ya qarisa gunta cikin sanyin sanyi ya zauna gefenta a hankali ya daura kanshi kan jinyarta

Cikin rawan murya yace

Dan Allah ummina ki gafarceni ki daina fushi dani

Na tuba kimin afuwa

Cikin fushi ta ture kansa ta miqe gamida cewa fitanmi a daki banson ganin ka!

Cikin mmk ya tsura mata ido

Ita kuwa a fusace ta buga mai tsawa ficemin a daki bana qaunar ganin ka

Miqewa yayi cikin qoqarin riqi hannuta

Yana mai Karya wuya yace

Ummi Fushunki masifa nefa a kaina ki gafar ceni

Da sauri tace fita nace ko

Haka ya fita jikin a sanyaye

Yazo dai dai qofar fita part din Ummi sukaci

Kari da Aysha da take gudu da zare ido Dan ganin hadarin da ya taso sai iska da walqiya da ake zubawa

Cikin tsoro ta fada jikinshi

Da sauri ta kuma janye jikinta zata wuce ciki ya damqi hannuta

Yana ja tana tirjewa ya nufi part dinsu da ita....

Bye garkuwan Fulani

[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👆🏻👇🏻👇🏻

*MI WASMITI* page 1⃣0⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Janta yake tana tirjewa har suka isa Dan farfajiyar part din

Nasu ganin yana qoqarin

Janta ciki

Yasa ta sunkuyo da kanta ta kama damsen hannushi ta ciza

Zafin ya ratsashi

Cikin takaici

Ya yarfar da hannuta

Yace tafi

Nace ki tafi

Lkci daya kuma ruwa ya keto kamar da bakin qorya

Ga isaka mai sanyi dake busawa

Sai walqiya sake ratsa garin taraba baki

Daya

Tallabe hannushi yayi cikin

Kunan rai ya duqa a gun

Ya rumtse idanshi ruwa Na sauqa kansu hasken fitulun wurin suka ratsasu

A hankali yace

*A,ish*

Ki tafi ki koma inda kike son zuwa ki barni

Ki tafi ki barni Allah zai zama ga tana

Kuma shi yasan taimakon da zaimin

Inma mutuwa tace hutu a gareni toh

Allah ya dauki raina da gaggawa nabi

Biyayena Na huta da quncin rayuwa tunda Ahmad ya rasu ban sake farin cikiba

Na kasa samun madadinsa

*A,isha* ke baki da burin da ya wuce ki gasamin zuciya

Tafi ki barni ko nace

Ki tafi

A dai dai lkcin kuma aka saki tsawa mai firgitarwa

Cikin tsoro da razani ta fada

Jikinshi

Cikin rawar murya

Tace Hamma Yusuf tashi

Tashi ka rakani

Ni tsoro

Nakeji

Da qarfi ya miqe cikin

Fizgar numfashi

Ya angizata

Ya juya ya hau kan baranda jikin windo yaje ya tsaya jikin fada yace

Duk inda kike zuwa yawon naki

Nike rakaki ne?

Ko kina Neman izini nane

Gani walqiya yasa ta qara matsoshi

Cikin sanyin murya yace

*A,ish*

Kiji tsoron Allah fa kina sane da duk matar da ta fita ba tare da izin mijintaba har taje ta dawo Mala,iku Na tsine mata

Ido ya tsura mata cikin takaici yace

Kalli irin shigar da kike fita da ita

Ko wanne jakin da doki ya qaremiki kallo

Gaba daya ya fita hayya cinsa

Cikin sanyin yace

Kinmin laifi

Sannan Dan nayi mgn kika hadani da Ummi

Sannan kika qaura cemin

A hankali ya matsota

Murya Na rawa

Yace

*A,ish*

Ke bakiyi kewar mijin ki bane?

Bakya jin kewata da rashina a kusa dake?

Cikin tabe baki da jin qarfi quiwar ganin tsawan ya Dan lafa

Tace waye mijin nawa?

Wayeshi da zanji kewarsa?

Ni ban da miji sai Wanda zan aura kwananan

Yanxu ma sakina nake jira gashi kuma Daba banda iddar mutum a kaina

Kalamanta sun kasance

Tamkar wuta a zuciyarshi a take bugun zuciyarshi ta tsananta

Numfashi Sa ya fara daukewa

Da qarfi cikin dimuwa zai juya kenan hannushi ya bugi gilas din window

Aiko lkci daya taimar mugun yanka

A tafin hannushi

Sai jini

Yake tsiyaya gashi dama rai ya baci jinin ya tsinke

Jinin ne yake zuba tsosai

Sai kuma ya maida hannu ya matse gilas

Din jikinsa kab sai rawa

Yakeyi ya kasa mgn sai tsura mata idon da yayi

Cikin tsoro ta matsoshi

Ganin jinin Na zuba har

Qasa hannun ta kamo

Cikin rawar murya tace

Hamma Yusuf

(Laru iyayam no rufata ha judema fa)

Kaga yadda jini yake zuba a jikinka fa

Ka sake glass din

Kaji sai qara matsewa yayi

Cikin maida numfashi

Yace ki bacemin daga nan ki barni mana

Badai ni ba mijinki

Babe INA saki kikazo nema

Ki fita harkata

Qara matsoshi tayi ganin gaba daya baya cikin hayyacinsa

Yana fadin tunda ba mai sona da tausaya mi ai gwara Na mutu Ku huta da ganina

Dama haka kuke fata har kuna cewa da ni Na mutu Allah ya barmuku Ahmad

Toh zan bashi Ku huta

Dama nafi kowa buqatarshi sai Na bishi

Bakya sona

Da sauri tace

Hamma Yusuf ka sake

Muna sonka mana

Da sauri

yace qara kikeyi Aysha

Ba sona a qwayar idanki

Qara kamo hannushi tayi

Cikin kuka tace

Hamma Yusuf

Ya za,ayi kace ban sonka

Kaifa Dan uwanane Na jini

Jikin yarfe hannu

Yace Waya CE miki irin wannan son nake so kiyi min

A a bashi nake keso ba

Aysha nifa mijinki ne ki dena ganina a matsayin Hammanki Na wuce wannan matsayin

Cikin tsura mai ido tace

Ni kai ba mijina bane!

Kai ya kada gamida qara matse glass din

Yana fadin toh ni mijinki ne ki yadda da cewa ni mijinki ne

Gaba daya ya rude ya rudata lkci guda kuma ruwa ya qara kecewa

Gashi duk sun jiqe

Cikin tsoro tace

Toh ka sake hannu ka

Na yarda!

Jin haka yasa shi janye hannushi da sauri

Ya tallabo

Fuskarta bakinshi

Ya hade da NATA cikin rawan jiki

Ya lalubo harshen ta

Ya rinqa tsotsa gaba daya fuskarta kuma ya shafeta da jininshi

Duk jikinsa sai rawa yakeyi

Da gyer ta zame bakinta daga nashi

Zata juya ya kamata

Bai tsaya ko INA da itaba sai dakin Ahmad

Suna shiga

Ya matsota jikinshi

Cikin rawan jiki ya rinqa balle boturan

Gaban rigar tata bayan ya zaremata After dress Dinta

Duk ya rude ita kam sai ido take binshi dasu

Haka kawai itama takejin wani Abu Na mata yawo

shiyasa batayi yunqurin hanashiba

Yana cire rigar

Ya balle bel din ququnta

Cikin sanyin murya yace

Cire

Wondon nan ya jiqe

Yana fadin haka yana

Zare riqar jikinsa da wondon

Da sauri ta rumtse idanta

Gudun yin mummunan gani

Jinshi ya sunkuyo yana Jan Jens din jikinta yasa ta bude ido

Daga shi sai towel a ququ girjinnan duk a woje

Tsoro ne ya rufe ta sosai lkcin da taji yana zare pant Dinta

Da qarfi tace

Hamma Yusuf

Me haka

Bai kulata ba saida ya zare

Ya ciccibota

Ya haye kan gado da ita

Cikin blanket

Ya shige da ita

Wore towel din jikinshi yayi gamida matsota jikinshi cikin

Kidima ya dire hannushi kan bres

Dinta gamida furta

I miss you A,ish

Yamutsata yake kamar ba gobe

Ita kam Aysha in nace tsoroma Na rege

Dan jin jikin Hamma ta a fili ya qona mata ruwan kai

baki daya

Shiko zuwa yancu ya manta menene kunya bare nauyi bare wani gudun kar ta rainashi

Cikin wani irin kuka kamar yaro ya manna bakinshi kan bres Dinta ya rinqa sarrafa fatan kuma da hannu mai yankan Sam baijin zafin

Shafata yake daga kan lips Dinta yabi da yatsu 2

Har zuwa kan bres

Dinta a hankali yazo kan cibiyarta

Ita kam Aysha sai miqa takeyi

Duk gabban jikinta suna budewa suna karbar saqonnin

Hamma Yusuf Dinta

A hankali ta daqo hannuta ta daura ka qirjinsa

Tana shafawa

Da sauqe ajiyar zuciya

dan ta Dade tana Sha,a rawar taji ya kallan laushin gashin qirjinshi nashi yake

Sautin Ku kanshi ne ya dawo da ita hayya cinta

Kissing Dinta yake daga fuska har qirjinta har kan cikita har zuwa cibiyarta har ya gangara inda bazai faduba

Duk ya kidime ya rude ba abinda yake yi sai qurnani da nishi da wasu zantukan da baza,a gane ba

Bata gama tsinkewa ba sai da taji shi yana qoqarin yi mata rumfa da qirjinshi

Yana mai cewa

*Ihshat*

Kin amince dani ?

kin yarda da baqoncina? kin amince

Mu zama ma,aurata?

Cikin tsoro da rawar murya tace

Hamma Yusuf kayi haquri wlh inajin tsoro

Bazan iyaba zakajimin ciwo

Hamma Yusuf

Kafi qarfina !

Cikin

Gigita ya zame ya konta rubda ciki

Ba abinda yake

Sai nishi

Yana

Wayyo Allah

Aysha marana zai balle

Zan mutu

Ki taima kamin

Cikin tsoron ta taso ta zauna

Cikin murya kuka

Tace

Hamma Yusuf karbar mgn kayi shiru zai bari

A hankali ya mirgino

Jikinta kanshi ya daura kan cinyarta

Gamida Dan jawota ta sunkuya ta yadda

Ya samu bakinshi ya iso bres

Dinta

Cabkewa yayi yayi luf a jikinta

Yana sarrafa ta cikin sauqi da jin dadin yanayin garin da iskar dake busowa

ji yake ba wani mahaluqin da ya kaishi jin dadi a yanxu

itama shiru tayi

Gamida qara sunku yowa

Dan itama yana tsumata da salonshi

Qirjinshi take shafa,wa

Tana tura hannuta cikin sumar kanshi

A haka har suka Dan samu gamsuwa da juna

A hankali ya zare bres Dinta daga bakinshi

Cikin

Sanyin murya

Yace

*A,ish*

Shiru bata amsaba

Qara matsota yayi gamida kamo tafin hannuta yana wasa da yatsunta

Yace

*Habitti*

Ajiyar hrt ta sauqe.

Cikin shafo bres Dinta

Yace

*A,ish*

Ummi Na fushi dani

Bansan ya zanyiba

Kowa haishina ke ji

Bana son bacin ran umina INA tsoron

Fushinta

Rayuwata zatayi duhu

In tana fushi dani

Ki tayani Neman gafararta

Cikin wani irin voice tace

Hamma Yusuf

Ba Wanda ya tsaneka

A hankali ya lalubo

Phone dinshi

Ya haska fuskarta

Cikin ajiyar hrt

Yace

Yarinya

Kema a hannu kike

Tsoron ki ne zai cutar damu

Ji yadda idanki ya koma

Cikin kunya da takaici

Ta yunqura

Da sauri ya kamata

Ya matse a girjinshi

Cikin sanyi tace

Ummi cefa ta aikeni

Gidan kaka kuma tasan Na fito Dan ta kirani da ta ga hadari

Nasan yanxu tana can tana jirana

Cikin isa

yace

Da safe sai kice a gun mijinki kika kwana

Bataso a dole ya matseta ya hanata fita

Da asuba yana tashi ya hada musu rawan wonka ita ko duk tana bacci

A hankali yazo ya bude blanket din iya qirjinta

Sai yanxu yaga gaba daya ya shafeta da jininshi

A hankali ya tallabota bai direta ko inaba sai cikin ruwan

dumin

Da sauri ta bude ido

Cikin sauri ta kuma rufewa ganinshi shima cikin ruwan

Ya miqo mata hannu

Jawota yayi ya rinqa shafesu da sabulu da ya dauko a dakinshi da kayan da zasu saka dan Na jiya a jiqe suke

Bayan sun fito dukkansu daure da towel

Ya matsota cikin kauda kai

Ya zura mata wota yar rigarshi mara hannu sai hula

Cikin mmk da zare ido tace INA kayana

Sun jiqe kuma duk sun taba jini

Ina tsoro kar umminki ta gani tace Na miki fyadeh ya fada cikin tausayawa kanshi

Ko in je in dauko miki?

Cikin takaici tace

Yanzu ya zanyi

Matsota yayi ya zura mata rigar

Ya sunkuya ya xira mata Dan 3 qtr shi

Inda yazo mata har qasan guywarta

jawota yayi gabanta mirror

Yace gashi kinsa kaya me ya rege

Cikin tura baki tace sai inje a haka

Ehh mana yace tare da fita ya nufi massalaci

Itako har ya dawo bata tafiba

Shima dama ya shi gone Dan ya kwashi kayan nasu

Gabanta yaje cikin

Sanyi da murtuqe fuska yace taho nan

Hannu yasa ya kamo nata

Ya jata suka fito

Kai tsaye dakin Ummi

ya nufa da ita

Yana kiyi sauri muje yanzu nasan Ummi tana dakin Abba

Kina cire kayan ki kawomi abina kar a gani

a ranshi kuwa Allah Allah yake su hadu da Ummi Dan zata dauka ita Aysha ita ta bishi

Suna shiga

Dakin

Ya matsota gamida

Sa hannu ya zuge

Zip din rigar

Kenan

Qofar toilet ta bude

Da sauri yasa hannu

Ya.....

By garkuwan Fulani

[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*NAYI NADAMA*

👇🏻👆🏻👆🏻

*MI WASMITI* page1⃣0⃣1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Cikin lumshe ido

Ya shafa bres Dinta gamida Dan matsota

Da sauri ta buge hannushi

Ta matsa gefe

Harara ya watsa mata gami da juyawa

Da sauri ya sunkuyar da kai fuska a kunyace ganin

Ummi da ta kafeshi da ido

Cikin tuhuma

A hankali ya bude

Baki yace

Ummi an tashi lfy

Batayi mgn ba sai hanyar fita da ta nuna mai da hannu

Cikin hada fuska

A hankali yace

Ummi kiyi haquri

Fita dai nace

Toh yace gamida Dan Sosa qeya ya fice

Itako Aysha kunya ta hanata motsawa

Sai da Ummi

Tace

Ki cire wannan kayan haukan

Cikin jin kunya ta shige toilet ta Sa doguwar rigarta sannan ta fito

Cikin tuhuma

Ummi tace

Ina aikena?

Kai ta kuma sunkuyarwa cikin inda inda tace

Hmm dama

Damanfa

Daman mefa?

Kimin mgn

Dama

Hamma Yusuf ne ya

Karba.

Toh meya kaiki gunshi

Rau rau tayi da ido

Ganin haka yasa umin ta fice tana zanyi mgnin shi

Badai rashin kunya yakeson koyaba

Shi kam Yusuf a wunin yau ya wuni

Cikin nishadi

Mai da wani tunani sai nata

So yake yaji muryar ta Amman ya rasa ta ina

Zai ganta

Gashi begenta ya mai mugun kamu

Konce yake a parlosu shi kadai

Yana ta tunani number ta yake son samu

Cikin zaquwa ya miqe ya zauna

Adam ya kira

Yana dagawa

24 / 38