Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   18 / 38

51K to 54K   out of 112.1K words

da sukayi musu rumfa

Yana isa kuwa ya shiga mota ya ja suka tafi

A cikin mota ko Sai tsaki yake tayi

Yana faman danna mata harara

Suna isa gida

Usman ya kalleshi Cikin girmamawa yace Hamma Yusuf ai ba sai mun shigaba kawai mu juya mu tafi masallacin ko

Bai kulashiba Sai wani dogon tsaki da yaja

Gami da fita

Kai tsaye dakinshi ya nufa

Yana shiga

Ya fara zare kayan jikinsa

Toilet ya shiga Cikin jin haushi yayi wonka tare da alwala ya fito ya sake wani sabon shirin

Kai ya rinqa jinjinawa a fili kuwa Sai Jan tsaki yakeyi

Yana fadin wannan yarinyar Sai kace mayya ga shegen naci da iya maqalewa a jikin mutane

Munafuka fitinenniya bata San irin fitinar da take Sa mutun a cikiba

Amman Bari zanyi mg ninta

A haka ya fito ya nufi masallacin shi da Usman

Sune basu dawoba Sai bayan insha

Suna dawowa suka samu suna ta hada kayansu

Ita kam Aysha Sai faman zubda qollah😭 take tana ayyah yanxu gobe i war haka bakwanan

Ni kam ma Na gata kaina tunda aka kwasoni aka kawoni

Nan

Ayyan Nenne Dan Allah kice baba ya barmu mu tafi tare

Cikin lallashi Nenne tace toh ki tabbayi mijinki mana in dai ya barki to shike nan Sai mu tafi taren

Baki ta tura Cikin fushi tace

Wlh ni ni ban da wani mai hanani kawai dai bakwa son na koma ne

Toh bisu mana Dan Allah tashi ki tafi yanzuma

Jeki kije kfi ruwa tafiya

Wato kinga zasu tafi zaki dawo da iskan cinki Na ife ifen nanko

Toh wlh ki kiyeni

Banza kawai sokuwa

Aiko haka ta faru Dan tun jiya taqi cin abinci sannan yau Kuma ta fara kuka

Haka ta kwana kuka da safe ma da kukan ta tashi

Taqi cin komai

Har

Zuwa yanxu da suke

Gun da motocin su baba zasu debesu su tafi Cikin makka Kuma daga can zasu dawo

Nageria

Sosai baba yayiwa Yusuf fada da nasiha kan ya riqe amanar Dan uwanshi sannan yasan shi Aure ba wasaba

Hakama Nenne tai tamai nasiha

Sadiya Kuma dama tunda sukazo take ta faman nusar da Ayshan



9:30 Am

Moticin suka gama shirin su

Su Nenne duk suka rinqa miqawa Aysha hannu suna musabaha ta Sai mun hadu Kuma

A hankali Sadiya ta rugumota Cikin sanyin jiki da rawar murya tace

Aysha Sai wata rana fatan Allah ya hadamu kan alkhairi

Dan Allah Aysha am Ku daina yiwa Ahmad kuka

Kinji ko ?

Lkci daya Kuma

Kukan da take dannewa ne ya kufce mata

Itama Aysha Sai kukan takeyi

Da gyara ta saketa suka shiga mota

Gun Usman ta Kuma komawa

Fa dawa tayi jikin shi tana

Kuka tana ayyah ya Usman Sai kuma yaushe ne

Kukan kunji dadi zaku koma Cikin danginku gatanku ni kuwa bani da kowa a nan Sai Allah na

Shima Usman sosai yaji kewar qanwarshi abokiyar fadanshi Dan da yake kamar ita ke binshi shiyasa ta rai nashi

Cikin lallashi yace haba dai Aysha kina da kowa mana tunda ga Hamma Yusuf kiyi haquri wataran

Zakizo

A haka ya saketa ya shiga mota suka tafi suna daga musu hannu

Allah sarki Aysha a wurin ta tsuguna gami da sakin kuka

Cikin kewar yan uwanta

Shi kam Yusuf komawa yayi gefen yana kallonta Cikin jin hau shin kukan

Yace

ki tashi mu tafi ko kuwa na koro miki karnuka

Da sauri ta tashi Cikin tsoro ta shiga mota suka tafi

Kafin su isa gida kuwa tayi bacci Sai ajiyar zuciya take sauqewa

Bayan yayi parking ne ya juyo ya zuba mata ido...

Gaisheku manyan matan Fasaha Writers

Halima Auwal gaisuwata mai tarin yawa a gareki😍😘

By garkuwan Fulani

[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

NAYI NADAMA

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

MI WASMITI page 8⃣6⃣to8⃣8⃣Na Aysha Ali Garkuwa

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Ina alfahari daku iyayena Allah ya biyaku da mafificiyar sakayya😍😘

Ido ya tsura mata Cikin fidda numfashi a hankali hankali

Ko qefta idon ya kasa

Kai ya dan Kuma juyawa Cikin sauqe qwayar idansa kan

Qirjinta rigace da wondo a jikinta sun matuqar amsarta Sai Dan hula da ta tattara gashin ta ta tura ciki

Sai yadin laffaya mai matuqar kyau ta yane jikinta a cikinsa

Baccin da takeyi yasa ta Dan zame daga jingu nuwan da tayi ta Dan konto ta kanshi hular kanta ta zame ta fada kan cinyarsa

Hannuta daya ta daura kan cinyarsa

Daya Kuma ta daura kan kafadarshi

Ta Dan motsa gamida Dan qara konciya a kanshi

Motsin da tadanyin ne ya taimaka wa laffayar wurin worworewa ta bar jikinta

Shi kam Yusuf

Gaba daya ya jishi Cikin wani irin yanayi

So yake ya dauke idanshi daga kan ta Amman ya kasa a hankali lips dinshi Na sama ya Dan rebe da Na qasan

Harshe yasa ya Dan lashi lips dinshi Na qasan

Da qarfi yayi wani irin ajiyar hrt

A lkcin da ta qara kontowa kan cinyarsa

Gaba daya yaji tsikar jikin shi ya mimmiqe qwayar idanunshi suka fara budewa da kyau

A karo Na for a rayuwarsa da ya tsurawa qirjin mace ido

Yadda kanta ya danyi kan cinyarsa Sai ya bawa qirjinta damar daqowa sama

A take yaji jikin shi ya fara kerma

Kai ya mayar jikin sit din yana fesa numfashi

A ranshi yake cewa

Toh me hakan me abin gani a jikin wannan rikitecci yar shi yanxu matsala larsa 1 yana tada ita ya tabbata da kuka zata tashi duk ta hanashi bacci

Tsaki ya Dan ja gamida daqo kanshi Cikin samo mafita

A hankali ya daqo hannuta Na kan qafadarshi ya hada da daya hannu da ya tafi Neman tsokana kusa da hajia🍌

Ya Dan dago kanta ya hada ya Dan jingina ta da jikin sit din da take zaune

Fita yayi

Ya za gaya gunta

Kanshi ya zura Cikin motar gami da ruggumota Cikin jikin shi

Kamar yarinya

Da bayan shi ya koma ya rufe murfin motar

A haka ya isa qofar shiga part dinsu

Qara ruqqumota yayi

Da hannu daya daya hannu Kuma ya bude qofar ya shiga da ita

Kan 3str ya nufa da ita Cikin sanda

Ya kontar da ita gamida Dan tattato gashin ta ya mayar matashi baya

Duk yanayin abin ne Cikin gudun kar ta tashi

Dagowa yayi

Cikin ajiyar hrt da

Cilla mata harara yana

Aikin banza

Jifa gaba daya yadda aka hadani da matsala

Yarinya Sai kukan tsiya

Tsaki ya kuma ja gamida tabe baki ya juya ya

Nufi

Part dinshi

Kai tsaye

Toilet ya shige ruwa ya watsa a jikin shi

Yana fita ya sanya kayan baccin shi

Rigace da wondo wondon har qasa Sai rigar iya qugunsa

Daga samanta Kuma zip ne kalan fari da Dan ratsin

Yellow

A jikin shi

Turare ya feshe jikin shi dashi

Jikin window ya qarisa Cikin shaqar iskar da ta fara kadawa mai sanyi labulayen ya sassake gamida kashe wutan dakin

Kan gado ya nufa Cikin ajiyar hrt ya konta ya jawo blanket ya rufe kanshi

A hankali ya rumtse idanshi a take photon fuskarta ta fadomai

Da sauri ya bude idanshi Dan

Jin ihun da ta saki daga parlon

Tsaki yaja gamida cewa sheke nan kuma mayya ta tashi ba zatayi baccin ba bazata barni nayiba

Komawa yayi ya kontar da kanshi da nufin shareta

Sai kuma yaji Sai qara surutai

Take qara ta saki da qarfi

Tana wayyo Allah Na kare wayyo ya Ahmad ka taimakeni

Sosai take surutan da qarfi

Kiran Ahmad da take ya tuni mai da amanarsa

Shiyasa da sauri

Ya miqe Cikin

Yanayin shike nan ai Na kade

A parlon konce take kan kujerar Sai faman riqe hannu kujerar take tana kuka tana qoqarin faduwa

Da sauri ya kamota Cikin fada fada yace

Wlh ke sokuwace ke kullum baza kiyi addu,a ba in zaki Konta kizo kiyi ta yiwa mutane ihu a gari

Ita kam batama San yanayi ba sai faman shigemai jiki takeyi

Tana qaqumoshi

Yana tureta tana qara maqaleshi Cikin tsoron mafarkin da takeyi Dan har yanxu ganin Karen yana binta takeyi

A fusace yasa hannushi ya rufe bakin nata

Jin haka ita Kuma tasa hannu bibbiyu ta tura Cikin rigarsa

Yarrr yaji tsikar jikin shi gaba daya ta miqe

Idanshi ya rumtse da qarfi gamida

Tallabota ya hadata da qirjinshi

Dakinshi ya nufa da ita kai tsaye kan gado ya kontar da ita

Ya daqo da niyar janye jiki shi daga NATA tai wani irin ruqqumoshi

Da bude bakinta da qarfi ta sakemai qara Cikin kunneshi

Sosai yaji qaran ya ratsashi ta Kuma bude baki zata Kuma cillara wani qaran

Da sauri

Cikin rashin sanin halin da yake ciki ya manna bakinshi kan nata

Harshenta da ta daqo zatayi kukan ya cabke a kidime

Hannushi ya Sa Cikin rawan jiki ya qara manna qirjinta da nashi

Gaba daya yaji jijiyoyin jikin shi sun tsaya cak jinin shi ya tsinke bugun zuciyarshi ta tsananta harbawa a take zuciyarshi ta rinqa harbawa tana watsa saqonni a jikin shi zuwa qoqal warshi

Lkci daya jikinshi ya fara Bari kamar mai rawan sanyi

Lips dinshi suka fara qoqarin aikin su da suka saba Sai

Wani irin sauti yake sauqewa hannushi bibbiyu yasa ya tallabo kanta ya qara mannawa da bakinsa Cikin wani irin salo da fitan hankali

Ya rinqa tsotsar harshen ta

Gaba daya ya manta waye shi ya manta a wacce duniyar yake ya manta da waye yake rayuwa ya rasa tunanin shi baki daya

Sosai yake sarrafa bakinshi Cikin nata

Ita kuwa

Tunda ya kame harsheta

Ta fara dawowa Cikin hayyacinta

Hannuta tasa ta rinqa tutttureshi

Amman ina Yusuf baima San tanayiba gaba daya ta tsorita dashi ba abinda yafi bata tsoronma irin yadda taji gaba daya jijinshi rawa yakeyi da garfi ta samu ta zaRo harsheta daga tsotsar da yake mata

Da saurinshi yasa hannushi yana kamata yana qara matseta Cikin

Kuka da tsoro ta rinqa tureshi

Tana Dan bugunshi

Tare da cewa

Bana so wlh bana so ka barni mugu kawai wayyo Ummi Na

Shi kam Yusuf kai ya rinqa juyawa yana ta danna ajiyar zuciya gamida matsota jikin shi da sauri ya samu ya

Laso

Pink slip dinta masu matuqar taushi tsotsar su yake yana ta susucewa

Ita kuwa Aysha dukunshi takeyi sosai

Tana mugu kawai azzalumi

Jin haka ne ya Sa ya zare bakinshi daga Nata gami da matsota ya daura cinyarsa daya kan mazaunanta hannushi Kuma ya qara rufe bakinta dashi

Ba tare da yayi mgn ba tayi tayi ta motso ta kasa

Sai zare ido takeyi

Tana sauqe numfashi

Shi kuwa da qarfi qarfi yake sauqe ajiyar hrt

A haka bacci mai nauyi ya kwasheta

Shi kam Yusuf rayuwa yayi a iya wannan lkcin Cikin azaba ba abin da yake buqatar irin ya samu mai debemar kewa ko zai samu ya kauda ruwan fitinar dake cinsa

A wani gefen xuciyar Sa Kuma haushin kanshi da kanshi yakeji a wani banqaren Kuma kunya mai tsananin ya rufeshi

Cikin Jan tsaki ya zare jikinshi daga Nata

Gaba daya haushin kanshi yakeji

Toilet ya fada ya sakewa kanshi ruwan sanyi

Wai ko zai samu hajia ta koma ta kama kanta

Da qer ya samu ya fara nitsuwa

Dole yayi wonkan sarki

Yana fita ya kimtsa

3:25 Am ya fito

Masallacin ya tafi Cikin

Jin takaice da kanshi yakewa kanshi fada toh me kayi hakan Yusuf

Ya za,ayi ka kasa konturol din Sha,awarka

Me ajikin yarinyar nan mitsss yaja dogon tsaki

Dai 2 lkcin da ya shiga Cikin masallacin

Nafila yayi raka 2 ya dauki qur,ani ya fara karatu

Koda yana Cikin karatun Sai abin yake tunowa

Cikin takaici

Ya rinqa addu,ar



Allah ka bani ikon kauda kaina kan wannan yarinyar rabbi ka hanani jin kunya Allah ka sauqaqamin yawan buqatar da nake ciki

A haka yaita addu a har akazo akayi sallan asuba

Qur ani ya kuma dauka yaci gaba da karatu

Har zuwa 12:20 pm

Har dai akazo akayi azahar

Yana son komawa gida bai San da wanne yanayi zai shigaba

Haka ya zauna har akayi LA asar

sannan

Ya kama hanyan gidan

Cikin murtuqe fuska wai shi karma taga qofa ta rai nashi

Lol 😝

Ita kuwa

Tunda baccin ya dauke ta bata farka ba sai 6 dai dai

Da sauri ta miqe gamida fira daga kan gadon

Cikin mmk ta Kuma wore idanta ta zubawa dakin ido

A fili

tace me ya kawo ni nan kuma

Nan take Kuma ta tuno su Nenne sun tafi

Ahankali ta sunkuyar ta kalli jikinta Riga dai da wondo sunanan Sai dai ba laffayan ba hula

A hankali ta fara tuno mafarkin da tayi Na karnuka Na binta

Kai takuma dagawa Cikin kallon dakin a fili tace toh kenan zuwana dakin nan Kuma ya akayishi ko dai abin da Na gani a mafarkin da gsk ne

Kai a a ta bawa kanta amsa Hamma Yusuf dinne zai wani abin a a dama dai ya Ahmad ne

A haka dai ta bar abin a matsayin mafarkin

Tana idar da sallan asuban ta Dan Sa yar qaramar Riga Wanda iya ka cinta guiwa kalar read da hulanta sabida Dan yanayin zafin garin gashinta ta mayar ta baya

Tana gamawa

Yunwa Kuma tace assalamu alaikum

Sosai takejin yuwar harda jiri jiri takeji

Cikin ta kaici ta kira Sadiya amman Kuma layin bai shiga

Parlo ta dawo ta zauna bayan ta Duba Cikin kitchen din ba wani Abu deffefe

Zama tayi kan kujera tana riqe da jikinta hawayen Na bin fuskarta

A hankali take fadin wayyo Allah Na yunwa nakeji wayyo Ummi Na

Haka fa ta zauna har zuwa yanzun duk ta jeme

A haka ya shigo ya sameta tana ta kuka

Fuska ya qara hadewa😑gamida

Watsa mata harara

Ya ja tsaki ya wuce parlon shi

Ganin haka yasa takaici ya kuma cikata

Tashi tayi ta bishi tana kuka

Da sauri ya juyo ya kalleta Cikin tsawa

Yace me hakan zaki wani rinqa bina a baya kinata kuka

Me akayi miki

Qara matsoshi tayi Cikin

Yanayin ta Na shigo bar da ta sabayiwa Ahmad dasu Adam

Tace yunwa nakeji

Ido ya Dan bude Cikin mmk

yace toh yau kuma sabon salon iskanci ne

Me kike nufi kenan

Ni xan miki girkinne?

Ita dai Sai kuka takeyi tana qara matsoshi sabida jiri takeyi

Cikin kuka tace wlh yunwa nakeji Hamma Yusuf yau kwana 3 banci abinci ba

Tsaki yaja gamida shigewa Cikin dakin yana fadin Sai kuma akace kizo kiyi tamin kuka

Binshi tayi a baya duk inda yaje Sai ta matso gefenshi tana kuka

Tana dire dire

Sosai ya hatsalo da qarfi ya juyo Cikin zafin nama

Ya matso dab da ita ido ya tsura mata gami da qara matsota........πŸ™ˆ

By garkuwan Fulani

[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

NAYI NADAMA

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»Mi WASMITI .page 8⃣9⃣to9⃣0⃣Na Aysha Ali Garkuwa

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Kuka ta Kuma saki gamida kamo hannushi ta matse a tsakiyar qirjinta Dan jin wani irin suka da yake mata

Ga jiri da takeji gaba daya bata gani sosai

Mmk

yakeyi sosai

Dan gaba daya ya lura ta daina tsoronsa kamar da

Hannu yasa zai hanka data

Sai kuma jin kanta yayi ta daura kan damtsen hannushi

Cikin muryar kuka

Take fadin

Wayyo Allah Na wayyo cikin qirjina kaina yunwa zata kasheni

Ido ya tsura mata cikin hade fuska

Yace

Ke da Allah can gafara

Ni ban son koke kokenki Na banzan nan

Hannu yasa yana daga kanta Amman INA ta maqaleshi

So yake ya zuba mata mari amman Kuma zuciyarsa ta tunamar anar Ahmad ce

Hannushi ya Dan zame cikin Dan

Fada fada yace

Toh ai saiki sakeni

Inyaso nasan yadda zanyi

Qara kamo hannun tayi

Da Dan qarfi ya janye hannushi Dan jin ta fara sauya mai yanayin gudun jininsa

Toilet ya shige

Gamida rufe qofar

Ita kuwa a bakin qofar ta tsaya tanata kukan

Wonka yayi gamida maida kayan shi ya fito Dan yana jinta

Yana fita tabi bayan shi

Gaban madubi ya zauna

Yana goge sumar kanshi

Ita kuwa tsayuwa tayi a bayanshi tana zubda qollah😭

Shi dai bai kulata ba a hankali ta qara matsoshi tana

Cikina

Yunwa nakeji

Tsaki ya ja cikin jin haushin ta ya miqe ya koma parlo

A falonma zuwa tai gefenshi kan 3 str ta zauna gamida kamo hannushi ta kontar da kanta a damtsen hannushi

A hankali ya sunkuyar da kai

Ya zuba mata ido

Dan jin gaba daya jikinta Sai rawa yakeyi

Sai wani numfashi tafe sauqewa

Hannushi ya zame gamida miqewa

Ya kalleta afakaice yace toh ki sakeni mana zan fita Na seyo miki abincin.

Ni dai mu tafi tare. tace dashi cikin kuka

Da kaji mgnar ta kasan tana tare da yunwa

Janye hannun yayi gamida ficeea

Da sauri yana yarinya Sai koken koken tsiya

Yana fita masallacin ya wuce Sai da yayi insha ya biya rstr

Ya saye mata abinci

Gida ya nufa da qafa yake tafe da yake ba nida tsana ninsu

A bakin qofar shiga ya sameta jingine da qofar Sai kuka take yi

Ganin ya wuce ne ta bishi da Dan sauri

Gamida kamo hannushi

Juyowa yayi yace Dan Allah ki daina takuramin kije kitchen ki dauko pilet.

Cikin rawar murya tace

Ni bazan iyaba

Jiri nakeji

Kai ya jinjina gamida miqewa ya dauko ya zuba mata ya tura mata gaban ta

Da sauri ta ture pilet din. Tana

Ni bazanci wannan kayan tafarnu wannaba

Ni dai ka dafamin ko tea ne

Zuwa

18 / 38