Mis Wasmiti 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   13 / 38

36K to 39K   out of 112.1K words

ne wlh

Cikin Tari yace Ayyah Dan uwana ya zamuyi abinda muke tsoro shi zai faru

Zama Abba yayi a gefenshi cikin dauriya ya rinqa mai nasiha kan ya daina irin zantu kannan

Murmushi kawai yayi gamida konciya

A firgice cikin razani da rudani Yusuf ya farka daga mugun mafarkin da yayi

Addu ya rinqa yi da Neman tsari da wannan mugun mafarkin

A hankali ya rinqa jin sautin kukan Aysha daga dakinta kuka takeyi sosai harda sheshsheqa

Da jin haushi ya nufi dakin nata

Abin mmk duk kukan nan da takeyi cikin bacci take yinshi



Da sauri ya qarisa gunta

Ke ke

Ke ki tashi sokuwar banza kin konta bakiyi addu,a ba gashi kinzo kina ta mafarkin kina ta yiwa mutane hihu a gari

Ko motsi bata yiba kuma bata bar kukan ba

Da qarfi ya ware yatsun shi ya zuba mata mari a fuska

Cikin razana ta miqe gamida sakin kuka mai tsuma rai Wanda har muryar ta ta fara dashewa

Sai tirje tirje take a kan gadon tana wayyo ya Ahmad dina

Ya Ahmad kar ka tafi ya Ahmad ka dawo

Sosai take sabbatu da sauri yayi kanta cikin kamata Amman Ina sai zullewa take

Tana ya Ahmad

Cikin mmk yace menene hakan ?

Meya samu ya Ahmad

din ? hannushi ta riqe da qarfi tana bubuga qafa ya Ahmad ya rasu Hamma Yusuf ya Ahmad dina zai tafi ya barni ya Ahmad dina ya mutum

A kidime da zafin nama ya rinqa zuba mata maruka yana fadin ke ki dawo hayya cinki ki bude idanki kiSan abinda kike fada kuma ?

Ahmad yana Raye duk shedanin da ya raya miki ya mutum to yayi qarya

Abin ya bashi mmk Dan duk da marukan da tasha Sam bata dawo hayyacin taba sai faman qaqumoshi takeyi tana kuka tana rirriqeshi

Da qarfin take jijigashi

shi ko gaba daya jikinshi ya mutum tsoro ya rufeshi dan shima irin mafarkin da yayi kenan

Da qarfin ta kuma janyoshi tana wlh Hamma Yusuf an cemin ya Ahmad ya mutu

Cikin qarfin hali ya jawota jikin shi ya matseta cikin qir Jinshi

Cikin qarfin itama ta runqumishi tana mai ci gaba da kuka

Bakinshi yasa dai dai kunneta ya rinqa mai maita mata innalillahi wa inna ilaihi raji un

Sosai take qara shiga jikinsa hannuta ta daura kan qirjinshi tana ta Dan bugawa

A hankali ya farajin sanyi Na ratsashi lips dinshi suka rinqa bari

A hankali ya jawo blanket ........

By garkuwan Fulani

[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

NAYI NADAMA

πŸ‘‡πŸ»

MI WASMITI page 6⃣1⃣to6⃣3⃣Na Aysha Ali Garkuwa

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Blanket din ya jawo

Ya rufe su iya qirjinshi

Hannu shi ya Sa ya jawota jikin shi Cikin hikima ya dago kanta ya daura kan qirjinshi kanshi Na daidai saman kanta yana shaqar kam shin kanta Cikin wani baqon yanayi ya daura hannushi daya kan Kuma tunta yana Dan shafawa

Gaba daya jikinsa Kuma Sai rawa yakeyi

Sai wani irin sautin numfashi yake ta fesarwa

Bugun zuciyarshi Kuma gaba daya ta angizo

Ita kam Aysha batama San me ake cikiba

Kukan takeyi tana ta kiran ya Ahmad din nata

Kukan Na ratsa kunneshi a zahiri shi Yusuf ya tsani kuka a rayuwarsa

Cikin. Sakin ajiyar hrt ya Dan tura mata yasarsa Cikin bakinta da niyar danne harshenta ta bar kukan

Amman wani yanayi da yaji tana yi da yatsar tasa yasa shi jin jijiyoyin jikin shi tamkar ana binsu ana tsistinkasu ne

Yatsar ta kama Cikin qoqarin yin baci ta rinqa tsotsar yasar tashi tana lasarsa a haka bacci ya kwasheta

Shi kam Yusuf rawan sanyi yake sosai gaba daya jikin shi Sai Bari yake ya kame Dan lips dinshi yana hucewa a kai tsotsor lips dinshi din yake sosai yana mai damqe mararsa gaba daya idanunshi sunyi wuqi wuqi

Sai fam matse cinyarsa yakeyi

Cikin

Wahalan ya rinqa zaro yatsar

Ita Kuma Sai faman tsotsar yatsar take

A haka suka Dan dauki tsawon lkci

Sai can ya Dan samu bugun ziciyarsa ta fargar dashi da qarfin ya zare yatsar tashi

Dakinshi ya nufa

Yana jan tsaki

A ranshi yake cewa ba ga irin ta ba

A wani hadaka da yarinyar qarama ta zamarwa mutum damuwa ta wani maqalemin yatsa

Tana ta tsotsa kamar wata sabuwar mayya

Hannushi ya Sa ya Dan shafi kanshi gamida shafar hamtsar wondonshi

Tsaki ya kuma ja

Aikin ban za yace Cikin quluwa ya nufi toilet dinshi yana fadin

Ji sokuwar yarinya tasa gaba daya Na jiqe

πŸ˜πŸ˜‰ lol su Yusuf anji harshe me taushi nanma harshen kadai akaji tukunπŸ˜πŸ™ˆπŸ˜‚

NIGERIA

Qarfe 3 daidai Su Yusuf suka dira a tsakiyar gidan su

Abubakar da ya dauko su yana riqe da jakar yayanshi

Ita Kuma Aysha tana maqele da hannushi a haka suka isa parlon

Gidan a cike yake

Cikin tab zuriyarsu su Dr Umar Ardo ma sunzo

Suna shi ga parlon Aysha ta saki hannu ya Abubakar din nata cikin kukan ta fada kan umminta Sai kuma ta saki kuka su Amira da maryam kam sai murna suke yi suna ruggume da ita usman ne ya harareta ke da allah can ke bakya girma da kuka kaka ta kalleta cikin yatsina baki tace barta dai mutum kullum kuka kamar wanda aka hada da baqin cikin rayuwa cikin kukan tace eh ni ba ruwana da ku dama ai kekam kaka nasan matsayi na a gunki ta dan juyo ta kalli Nenne a hankali tace Nenne INA ya Ahmad ?

Suna hanya Aysha suma sun iso tintini Adam ya tafi dauko su ne da yake su a Yola suka sauqa



Yusuf kam zama yayi can gefen su bayan gaida su Ummi da yayi bai Kuma mgn ba kaka ta kalleshi a yamutsa tace (wairego Na wailego )

Shi dai bai kula taba Sai table baki da yayi a ranshi yace ai nasan so kike nayi mgn ki samu abin fadi

Mutum bakinsa bai iya shiru

Ehh din yaji tace eh din ba zanyi shirunba

Cikin Dan mmk ya kalleta yace kekuma ke da waye ?

Da kai mana ta bashi amsa

Niko me namiki ?

Ai nasan abinda kake fada a ranka

Toh kin koma Allan musuru kenan?

Oho koma dai me zakace ka fada.

Zaiyi mgn kenan su Abba sukayi slm suka shigo

Gaba daya parlon suka miqe Cikin tsananin mmk da kaduwa ganin yadda Ahmad din ya rame gaba daya ya can za

Sai wani fari da kyau da ya qara yi

Adam ne ke dafe dashi suna tafiya a hankali hannushi daya Na kan qirjinshi

Abba da baba bello Kuma Na biye dasu a baya



Cikin sauri da razana Yusuf ya nufi gunsu yana zuwa Ahmad din ya bude mai hannu haka Adam din su duka 3 suka ruqqumi juna

A hankali Ahmad ya rinqa ayin ajiyar zuciya yana wani irin wahalellen numfashi

Yusuf ne ya tallabo fuskar Ahmad Cikin rawan murya yace biyaye

Meyasa meyasa zaka boyewa zuciyata halin da taka zuciyar ta ke ciki hannushi ya kamo suka taka a hankali Adam Na riqe dashi ta gefen shima Yusuf yana riqe dashi ta daya gefen gaban Abba suka je suka zauna

Da sauri Nenne tazo kusa da Dan NATA ta zauna Cikin tsoro tace Ahmad meyasa ka boye min abin da ke damuna Wai kana gudun kar hankalina yatashine Ahmad?

Kai ya geda.mata alamar ehh

Cikin tausayin Dan nata tace toh in banda abinka Ahmad

wane tashin hankali ne ya wuce wannan ga yadda ka dawo

Cikin qarfin hali ya Dan ja quiwarsa ya qarisa gun Nenne tashi a hankali ya daura kanshi kan cinyarta gami da Sa hannushi ya riqo NATA

Cikin murmushin qarfin hali yace Nenne ke dai ki kasance mai min addu ,a har ranar da zaki zo ki taddani

Dum zuciyar Yusuf ta buga jin irin furucin da biyayenshi ke furtawa

Itako Nenne bata fahimci komai ba

Sai shafa kanshi ta rin qayi tana insha Allahu zan rinqa maka addu Kuma dama kullum Cikin yimaka ita muke

Maryam ce ta dauko abincin da suka shir ya musu ta rinqa jerawa a gaban su

A hankali ta matso kusa da Ahmad din

Cikin sanyi tace ya Ahmad ya jikin

Hannushi yasa ya jawo nata kanta ya daura kan qirjinshi

Yace maryama tawa kinga Allah ya nufa alqawarin da Na miki ya cika ko

Cikin jin kunya tace ehh ya Ahmad

Amman yazu dai tashi kaci abinci

Yusuf ne ya matso kusa dashi shi ya zuba mai abinci ya matsoshi Sai faman tura mai abincin yake kamar yaro qara mi

Da gyara ya danci loma 4

Sai kuma ya fara nishi yana ture hannu Yusuf

Yace ya isheni haka banafa iya cin abinci ko kadan

biyaye Amman kaga yau da ka bani abinci da hannuka Cikin qaunar Dan uwan taka gashi naci

Aysha dake maqale a hannu ya Abubakar ta Sa hannuta 2 ta sanqalo nashi ta daura hannuta kan damtsen hannushi

Cikin mmk da qaunar zuciya ta fashe da kuka

Gaba daya hankalinsu ya koma kanta

Cikin

Harara Yusuf ya buga mata tsawa yace

Wlh ko ki rufe mana baki ko nazo Na takamiki wuya

Banza kawai mai kama da mayya

Dan iskanci ki tasamu a gaba kina ihu

Munafuk...

Bai qarisa zancen nashiba yayi shiru gamida sunkuyar da kai Dan jin furucin Ahmad

Cikin zuba mai ido da alamun tuhuma

Yace

Biyaye amanar kenan ?

Hannu ya miqa mata Cikin lallashi yace autan Ummi zo nan ki gayamin waya tabaki

Cikin kukan ta fada kan girjin shi Sai da yayi wani irin ajiyar hrt

Cikin kukan

Tace ya Ahmad tunda ka dawo baka kula ni ba

Ka tabbayi kowa ni baka tabba yeni ba

A hankali ya ronqofo kan kunneta Cikin Rada

Yace ai

Ke Aysha matuqar INA Raye a duniya toh INA tare dake ba sai Na tabbayi woni ba

Amman kuma

A yanxu lkci ya qarato mana

Rabuwar Na gaba towa

Da sauri ta daqo Cikin mmk ta zuba mai ido

Cikin alamun eh gsky nake fada miki

Yace gatar da nakeso ki min bayan rabuwar itace addu,a

Cikin sanyi ya kuma kalli Yusuf yace biyaye

Haka mukayi da kai

Meyasa ka kasa cika min burina

Meyasa kake yiwa Aysha tsawa har yau baka bar hantararta ba

Cikin sanyin jiki yace

Ahmad yanxu wannan ba shine matsala ta ba

Ni kuwa itace matsalata

Hannushi ya riqo Cikin kula ya kalli Abba yace Abba meyasa kuka dawo? bayan jikin Ahmad har yanxu na ciwo?

Cikin nitsuwa Abban yace Yusuf Ahmad dinne ya matsa da Sai mun dawo

Gida

Toh a satinnan zamu koma ya fada yana mai kallon Ahmad din

Kai ya geda mai Cikin cewa toh Allah ya kaimu lkcin

Amin suka amsa baki dayansu

Baba bello ne ya miqe gami da cewa toh duk Ku fito mu tafi masallacin maqqariba tayi

A hankali Cikin hikima Ahmad ya rinqa qoqarin tashi Amman INA abin yaki

Cikin sauri Adam ya kamo shi ya miqar dashi

Fuskar Yusuf ko fal tsoro ya kalleshi Cikin tabbaya yace bakama iya tashi da kanka ne biyaye Sai in an dagaka?.

Dry yayi wace tafi wuta ciwo a ranshi yace a ni kam INA tashi wlh kai matsalar ka kenan Sa ido

Kai ya jinjina Dan gani quru quru Ahmad ke nunawa shi lfyarsa lau

Daki

Nenne suka shiga

Cikin davara ya kalli Yusuf yace kai turomin maryama kaima jekayi taka al walar

A a muje dai in samaka ruwan

Kai ya Dan juya yace nave zan iya Malam turomin matata ita nakeson gani kafa San INA hannu kusan wata 3 fa ban jitaba bata jiniba gwara kai taka matar tana katararka

Kallon shi yayi a gyatsine yace toh

Ayu uwar jaraba bari Na turoma ita ni ban nemi dogon zanceba ka dai tuna a dakin Nenne kake .

Eh ai nasani anan din nakeso Na sama mata jika da zai zame mata madadina kai Kuma ka samu abin gani a matsayina

Cikin mmk irin mgn ganun Ahmad Yusuf din ya juyo yana kallonshi

Ya bude baki Zaiyi mgn kenan

Maryam ta shigo

Cikin farin ciki Ahmad din yace yauwa maryama tawa zo nan zo yayanki yaji dumin jikinki

Cikin qaunar mijin nata ta fada qirjinshi

Hannu bibbiyu yasa ya ruggu mota yana sauqe numfashi

Ita kam Maryam tama manta da wani Hamma Yusuf a wurin

Shiyasa Cikin shogoba ta maqalo wuyanshi gami da furta mai

I miss u so much my dear broz

Cikin tau saya musu yace

Allah ko?

ehh mana ta fadi gamida narkewa a jikin shi

Cikin Dan murmushi yace toh daqo daqo kanki ki gani ......



Yusuf kam dake tsaye yana kallon su ganin halin da Ahmad din ke ciki😳 yasa shi fita Cikin sauri har yana qoqarin faruwa....

Kuyi haquri masu karatu

INA jin qorafe qirafenku kan batun Ahmad Dan Allah kukam kiyi haquri kawai Ku biyoni a hankali zakuga Yadda abin yake

By garkuwan Fulani

[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

NAYI NADAMA

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

MI WASMITI. page

6⃣4⃣to6⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Ganin da sauri Ahmad ya hada bakinshi da Na Maryam yana mata wani irin kidi memmen kiss

Yasa Yusuf ficewa

Da sauri

A ranshi yake cewa kome su Ahmad sukeji a jikin yara qanan nan ne

Oho musu

A daki kuwa tabbas Ahmad yayi missing din maryama haka Kuma ya nuna mata hakan a aikace

Sosai yake ta kissing dinta tako ina

Itama biye mai tayi

Gaba daya sun mance da cewa a dakin

Nenne suke

Cikin buqa tuwa Ahmad yaja hannuta suka fada kan gadon

Wasa yakeyi da iya son ransa

Cikin zaquwa ya fara qoqarin zuge zip dinta

Da sauri tace ya Ahmad a dakin Nenne fa

Na Sani maryama Na San a inda nake

Kiyi haquri yau kawai daga yanxu fashike nan

Gaba daya ya birkice mata ala dole ya samu ya biya buqatar Sa

Bayan komai ya lafa ne ya daddafe ya shiga toilet wonkan tsarki yayi yayi yishi Kuma suffatul kamal so hade da alwalarsa ya fito

Tin da ya watsa ruwan a jikin shi yaji woni irin sanyi ya ziyarceshi gaba daya jikin shi Kuma yaji kamar an rufe shi da danyen fata

A take jikin shi ya fara rawan sanyi

Yana fita rigarsa ya dauka yana zurawa a jikin shi gaba daya jikin shi rawa yakeyi

A Dan firgice Maryam ta matsoshi tana fadin ya Ahmad sanyi kake jine ? ko zazzabi ne ke damunka?

Kai ya rinqa juyawa Cikin cijewar voice yace shim fidamin darduma

Zanyi sallah a gida bazan i iya iya iya zuwa masallacin ba gaba daya muryar shi Sai fizga takeyi

Da sauri ta shimfi da mai

Yana tada kabbara

Cikin ikon rabbi duk ya nemi sanyin ya rasa

Ganin ya daina rawar yasa itama tafada toilet din tayi nata wonka

Shi Kuma Ahmad yana idar da sallan gaba daya

Yaji jikin shi ya sake

A hankali ya rinqa jin suqar zuciyarsa Na tsananta

Lkci daya zazzabi mai qarfin ya rufe shi ga tari

Yana Cikin haka Maryam ta fito

Da sauri ta nufi gunshi

Dai 2 lkcin da ta isa a dai dai lkcin ya fara wani irin amai jinine yake amayarwa guda guda

😳😩😭😱 da qarfin ta riqoshi Cikin ki dimewa ta rinqa kiran shi ya Ahmad ka tashi tashi mu tafi asibitin Nenne Nenne kuzo wayyo Allah Na ya Ahmad

Gaba daya ta rude Cikin tsoron

Taji yana kiranta da qarfin

Cikin fizgar mgn

Yace

Maryama je ki kiramin Nenne Na da Yusuf da Adam kiyi sauri kice Abba Na da baba bello su zo

Cikin tsoron da kidima tafita a guje babban parlon ta nufa

Gaba daya suna zaune shi gowarsu kenan

Tana zuwa hannu Abba taje ta kamo Cikin

Kasa mgn Sai nuna mai hanyar dakin Nenne take

Cikin firgita Yusuf yace Maryam INA biyaye Na

Ba mgn Sai komawa tayi ta kamo hannu Yusuf din tana ja

Da qer tasamu ta iya bude baki tace

Hamma Yusuf

Ya Ahmad zai zai

Bai tsaya ya qarisa jin zancen ta ba ya nufi dakin a guje

Gaba daya suma suka rufa mai baya

Yana shiga ya hanqoshi konce Cikin galabaita

Yana ganin Yusuf din ya miqa mai hannushi yana mgn da qar yace biyaye Na zo zo gareni zo inji dumin jikinka Na qarshe

Da sauri ya qarisa gunshi tallaboshi yayi ya ruqqumeshi a girjinshi Cikin kidima yace

Baba bello mu tafi hospital

Ya yunquro zai tashi dashi

Kenan

Yayi mgn da Dan qarfin yace biyaye barni barni a gida barni Na cika a dakin mahaifiyata a gaban idanta

Hannu ya miqawa Adam

Wanda tuni yaketa sharar qollah😭

Riqe hannun juna sukayi Cikin tsananin firgita

Shi Kuma Yusuf ruqqumeshi yayi da qarfin kamar mai tsoron kar a kwaceshi kai kawai yake juyawa yana

A a a a ba inda zaka

Tafi biyaye muna tare

Aysha ko riqe da hannushi daya Sai kuka take kamar ranta zai fita

13 / 38