Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Love

Chapter   23 / 25

66K to 69K   out of 72.9K words

Sanda suke bin layi ma tana ganin kiran Sa'a ?in Wauka tayi sabida bata san me zata ce mata ba.
"?ar Shuwa wannan tunanin na meye haka zaki kashe kanki a banza akan wani talakan mijinki. Muna hira hankalinki baya ma wajenmu yau ga tsiya"
Sai lokacin ?ar Shuwa ta Wan yi murmushi suka ci gaba da hirarsu.
Sai wajajen biyar ruwannan ya tsagaita Samira taja motarta suka wuce. Har ?ofar gida ta sauke Mama ta wuce da ?ar Shuwa gidan Alawaiyya. A ?ofar gidan suka tsaya har zuwa wannan lokacin ruwan ana yayyafi"
"To inaga abinda za'ayi saka number ki anan. Na zama direbanki in kun gama ki kirani a waya zan zi in Waukeki in kaiki har gidanki. Ni dama zaki bani wajen kwana ai sai in kwana a wajenki gobe in kama hanyata ban fuye son zaman hotel ba sabida mijina babban mutum ne kuma yana siyasa kinsan hakan ka iya haifar mishi da yarfe irin nasu ?an siyasa."
"Ai babu damuwa duk da nice da miji akanki zan iya sadaukar da kwanan nawa ga abokan zaman nawa ma." Baki ta taSe tace.
"Amman har sai kin sadaukar da kwananki shin baki da Wakinki daban kike nufi tare kuke kwana a Waki Waya wai?"
Murmushi ?ar Shuwa tayi tace.
"A da dai yana da turakarshi Wakunanmu kuma a yalwace suke suma. Amman tunda karayar arziki ta sameshi shikenan muka daqo gidan haya da zama haka dai aketa ha?uri"
Da haka dai ganin su Sa'a dasu Sumy sun fito suna dariya yasa ?ar Shuwa tayi sallama da sameerah ta fito daga motar. Kallonta Sa'a tayi da mamaki tace.
"Wai sai yanzu kika iso ke da akace tun safe kinma riga kowa fitowa shine saida taron sunan ya ?are tas zaki zo? Kin ganmu fa ko wacce guduwa zata yi ruwane ya?i ya tsagaita.
Da bama zaki zo ki tadda mu ba"
MRS BUKHARI
[8/26, 8:42 AM] BADA'AT IBRAHIM: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GV5vhgDl7ul6aRQ08xqvVy?mode=ems_share_t


Barka da zuwa wannan group me albarka,kina business amma kullin kina yawan ayimiki ,logo, sticker da sauransu

Kiyi joining wannan linki din insha Allah zan koya miki yanda zaki yi da wayan hanninki batare da ko sisin kiba

Ina nufin Yes
Harma kidinga yima wasu kina samun kudin ki
Daga gida

Kawai waya kike nema da datan ki


Kawai kishiga group din for more update
Thank you


IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA TARA.


Tsallakawa tayi inda suke. Sumy ta kawar da kanta gefe. Ita kuma ?ar Shuwa tayi mata dariyar muguntar da yake Wauke da fassarar zaki shigo hannune yarinya.
"Wallahi tun safe na fito sabida ayi aikin komai dani. To kana naka Allah na nashi ina hanyar zuwa sai ga kira daga gida Mamanmu babu lafiya. Duk wuninnan a asibiti muka yi shi amman da sau?i na mayar da'ita gida ma. Ga kuma yanayi na ruwa"
Murmushi Sa'a tayi ta saki fuskarta tace.
"Allah sarki to Allah ya bata lafiya. Ramatu ma bata daWe da tafiya ba Anty Sumayya ma tafiya zata yi nima gida zanyi ki shiga gidan dai babu kowa gaskiya duk kowa ya tafi sunan baiyi armashi ba sabida ruwa"
Sallama tayi ma Sa'a ta shige a tunaninta ruwa ai ta sha.
Taje taba maijego abinda zata bata tayi mata irin bayanin da tayi ma su Sa'a. Mintinta arba'in ta kira Samirah akan tazo su tafi. Bata haura minti goma ba sai gata ta iso ?ofar gidan. Sallama tayi da Alawiyya ta fice Samirah taja motarta suka nufi gidan ?ar Shuwa zuchiyarta cike da tunanin yadda zata yi da B house. Ga yara ta barsu a gidan Mama dan ta kasa tsayawa a fito dasu ta tawo dasu sabida sauri ta dai ce ma Mama gobe a kawo su.
?akinta a gurguje ta buWe hannunsu ni?i_ ni?i da ledoji da fantimoti mai taya suka shiga Samirah ta zauna a kujera tana ?arema Wakin kallo.
"To bari in yi sallah in zo in Waura abinci ko azahar banyi ba gashi har magriba ake kira"
"Nima banyi ba bari inyi nima"
?ar Shuwa ce ta soma shiga banWaki ta Wauro alwala a gurguje so take kafin Babangida ya shigo ya zamana ruwan tuwonta na wuta tunda dai tana da miyar kuSewa Wanya
Ai kuwa ina suna kan Sallah Babangida ya le?a uwar Wakin da sallama ganin mata biyu ne yasa ya dawo falo ya zauna ranshi ya Saci sosai. Ya rasa sai yaushe zaiyi magana Waya a kan abu ne a dena.
Idanunshi ya lumshe tunanin chus na ragargazar ruhinshi dama gangar jikinshi.
Wayarshi ya zaro ya shiga cikin ma'adanar hotunan dake cikin wayar folda ta musamman sha?e da hotunan Sabuwa ya shiga yayi ma hotonta ?ur shi kaWai yana murmushi yana kallon bakinta. Fitowar Yar Shuwa ne yasa ya kashe hasken wayar ya zuba mata idanu.
"Sannu da dawowa ka ganni sai yanzu ko? Kasan yanayin ruwa yanzu ma zan Waura girki amman kafin isha ma na Kammala in sha ALLAH" tana faWin haka ta fice ta je ta kunna risho ta Waura ruwan tuwo kafin ta dawo taja ta zauna tana son sanar dashi batun yaje Wakin Ramatu ya kwana.
"Amm dama ba?uwa nayi ?ar uwarmu ce daga Maiduguri tazo shine nace ko zaka je Wakin Ramatu ka kwana ne tunda ni ina da ba?uwa gobe zata tafi ma"
Kallonta yayi kawai yayi murmushin da shi kaWai yasan fassararshi.
Tashi kawai yayi ya fice zuwa can Wakin su Mardiyya. Yayi zamanshi cikin yaran yaje ya samesu suna cin shinkafa da miya harda latas. Hannu ya saka shima ya shiga ci yana tambayarsu yaya sunan ya kasance da suka je
Malama baki abun magana itace ta shiga bashi labari. A haka har suka gama ci ya ja hannun su AWWa'u zuwa Masallaci.
A masallacin bayan sun idar da sallah na?ocinsu ya tareshi yake sanar dashi AWWa'u ya tare yarinyarshi a hanya an aiketa ya ?wace kuWin dake hannunta. Bayan haka kuma yaran anguwa suna kiranshi da Sarawo dan har kaji yake sacewa. Hankalin Babangida ba Wan ?aramin tashi yayi ba take ya shiga ba wannan bawan ha?uri da godiyar dole kan faWa mishi halin da Wanshi yake ciki..
Hmm ranar a Wakinsu Mardiyya ya kwana a falo a tsakiyar su AWWa'u.
?ar Shuwa ta kawo mishi abinci yace baya ci. Tayi juyin duniya akan sai ya bar dakin ya koma Wakin Ramatu sabida tafi kishin yaran Sabuwa fiye da yadda take jin kishin Ramatu da Sumy.
"Kije bana son damuwa dan ALLAH. Gobe da safe in ba?uwar taki ta tafi kya bani labarin abinda ya kai ki Ringim ko?"
Gabanta ya tattake ya faWi babu guiwa a jikinta da ?yar ?afafuwanta suka iya janta zuwa ciki.
Murmushin takaici da ba?in ciki kawai yayi. Ya dubi AWWa'u wanda yake bacci kamar shi sak da Yan gidansu Sabuwa gashi har dabi'unsu ya Wakko dan dai shi tunda yake bai taSa sata ba."
Yar Shuwa babu guiwa ta shiga Wakinta ta tadda Samira tsirara haihuwar uwarta da ubanta da sunan tana shafa mai.
Zama tayi a kan gadon ba tare data ce uffan ba.
Matsowa Samira tayi ta rungumeta ta baya ta shiga mata raWa a kunnenta.
"Tun sanda na haWa idanuna dake naji a raina kin kwanta kinyi lub. Shuwa ina son zan baki duniya ki juya duniya da mutanen cikin duniya yadda ranki yake so. Ki mallaki gidaje, motoci, duk shekara kije umara dan aikin Hajj akwai wahala sau Waya ma ya isheki. Amman in kin bani haWin kan abinda nake da bu?ata a wajenki. Sai dai ina da tarin tulin sharuWWan da nake gindayama duk macen da zanyi mu'amala da'ita. Wannan kuma in kin shirya zaki sameni ne a Bamaina."
Iska ta hura mata a kunnenta mai sanyi. Tuni ta lumshe idanunta. Abunda yafi komai bata mamaki shine yadda taji ta kwaWaitu da Samira.
Sakkowa tayi daga gadon ta zura rigar baccinta kana ta jawo musu leda mai cike da kaza da gurasa.
"Baby sakko muci kinji duk da dai na ganki a damuwa wani abunne?"
Ajjiyar zuchiya ?ar Shuwa ta sauke ta sakko suna cin kazar tana faWa mata halin da take ciki a gidan tsakaninta da kishiyoyinta musamman ma Sabuwa da yaranta. Duk da a tunaninta ta gama da yaran Sabuwa.
"Hmm ki dena damun kanki da ?a namiji kina tare dani. Duk taurin kanshi nan gaba kaWan da kanshi zai dinga ro?onki yana so kuyi mu'amalar aure kina ?i. Daga lokacin babu wata kishiya da zata sha gabanki. Su kam ki dena ma ta tasu baga magani kin karSo ba? Ai maganin bokannan yankan wu?a ne
Mijinki kuma ai ya baki wata damane da zaki yi nazarin abinda zaki ce mishi ya kaiki Ringim. Ga dabara kice magani kuka je karSowa da Mama na rashin lafiyarta. Ba lallai bane ya tsananta bincikenshi ba. Ke kofa ya tsananta an gano inda kuka je wajen boka ne. Tuburewa zaki yi akan cewar ku baku sani ba kwatance akayi muku zuwanku na farko kenan"
Ajjiyar zuchiya ?ar Shuwa ta sauke haka ta kwana cike da tunane _tunanen tayin Samira. Ta riga ta jarabtu da soyayyar Babangida tsoronta Allah tsoronta kada ya kamata da wani abun da za'ace har aure ya ?are a tsakaninsu ji take yi zata iya mutuwa. Gashi tana son kuWi tana da burin ganinta a cikin sahun manyan matan da akeji dasu.
Washegari asussubar fari ?ar Shuwa duk taje ta zuzzuba magungunan da boka ya bata a ?ofofin Wakunan waWanda akeso su taka. Har a ?ofar Wakinsu mardiyya saida ta barbaWa
Sumy tana kitchen Winta zata dafa ruwan zafi taga sanda ?ar Shuwa take mata barbaWe a kofar Waki. Sai da ta shige Wakinta tayi dariya kawai. tana shiga ciki tayi fitsari a kofi ta fito ta watsa a ?ofar Wakinta ta cillar da kofin cikin kwandon shara. Su mardiyya kuwa data basu abinci basu ci ba Mardiyya haka siddan taji jikinta bai bata ba ta ko juye abincin a ba?ar leda suka zubar.
Su Babangida asubar fari suka fito zuwa Masallaci bayan dashi da yaran duk saida suka yi adda'ar fitowa daga Waki kafin suka taka maganin suka yi wucewarsu cikin kariyar Ubangiji. Kafin su fita daga gidanma saida suka yi adda'ar fita daga gida suka nufi masallaci.
Ramatu kuwa tana fitowa ta taka wannan maganin taji wani zumm zumm a ?afafunta yana haurawa a hankali har izuwa kanta. Ta Wan jima a tsaye saida taji kamar ta dawo daidai saita wuce Wakin aminiyarta da asussuban dan gulma na cinta na kwanan Babangida a Wakin su Mardiyya
Sai da safen Babangida ya zaunar da AWWa'u ya dinga mishi nasiha yana karanto mishi illar sata da matsayin Sarawo a musulunci. Daga ?arshe ya ?arashe nasihar a kansu baki Waya kana ya fita zuwa Wakin ?ar Shuwa yana tafe yana ambaton Allah ya tattake asirin baiji ko gezau ba.
A falo ya samu ?ar Shuwa da Samira suna cin ragowar Wunamen kazar jiya. Samira da shirinta tsab harma ta fito da akwatinta falo.
Zama yayi a kujera suka gaisa da Samira yake tambayarta yaya Maiduguri.
"Maiduguri alhamdulillah yanzu ma nake shirin inna karya in kama hanya garinmu da nisa.
"Allah sarki hakane kam. To Allah ya tsare a gaida mutanen gidan"
Mi?ewa yayi ya shiga ciki. Samira tace.
"Bishi kiyi mishi bayani Baby. Ki tafi mishi da kaza in zaici."
Mi?ewa tayi ta haWa mishi kayan kari ta shiga. Ta wuce shi yana wanka bata daWe da zama ba ya fito da jallabiya a jikinshi zama yayi a gadon yana goge ruwan jikinshi.
"Ina kwana?"
?ur ya ?ura mata idanunshi yayi murmushi tare da cewa.
"Me kika je yi a Ringim a iyakar sanina baku da ?an uwa a ko'ina sai a Maiduguri. Sannan meye ya hanaki zuwa sunan Alawiyya da wuri har saida taro ya watse alhalin da safe kika fita da zummar tafiya gidan sunan?"
"Mamace babu lafiya harma asibity na kaita to shine wata ?awarta ta mana tayin mai maganin gargajiya. Kaji abinda ya kaimu Ringim kuma ko kafin mu isa nayi kiran wayarka bata shiga har a Ringim Win na kiraka wayar ta?i tafiya. Ga ruwa ya taremu a hanya kaji dalilin daWewar da dalilin zuwa Ringim "
?ur yayi mata yana mata kallon tuhuma sai yaji bai gamsu sosai ba da abinda tace.
"Zargina kake yi da wani abun?"
Ajjiyar zuchiya ya sauke illar bariki kenan kab matan zarginsu yake yi da zaran sun tambayi zuwa anguwa baya taSa samun nutsuwa har sai yaga sun dawo. Wannan matsalar ma yanata kaita gaban Allah akan ya nutsar da zuchiyarshi waje guda
"Tuwon da kika yi jiya shi zaki kawo mun Wumamen inci maza in fita kada inyi latti.
Da sauri ta fita kafin ta dawo ya gama shiryawa tsab. Yana cin tuwonne ta soko mishi zancan dawowar su Mardiyya wajenta.
Ai sai ya ajjiye cokali ya kurSi ruwan shayi ya mi?e yana gyara zaman hularshi.
"Wannan maganar nace dake a barta kada a sake yinta ma. Ai su Mardiyya basu da inda zai ishesu anan a ina kikeso su zauna sabida Allah in ba dai kin shirya son takurama yaran bane amman yaushe uhm dan ALLAH ya ma za'ayi haka?"
A ajjihu ya saka hannu ya ciro dubu uku ( bafa ta yanzu bace dubu ukun, ta da ce)
"Ga kuWin cefane nan kiyi shinkafa da miya da latas"
Ya fito yayi ma Samira sallama ya fita daidai yaran sun fito zasu tafi makaranta Mardiyya kuma zata tafi koyarwa. Hijabinta har ?asa kamarshi sak da yarinyar kamar an tsagakara.
Samira ma bata daWe ba ta tafi dubu arba'in ta ?irga taba Yar Shuwa data rakata mota tana zaune ac na dukanta ta dam?a mata kuWin.
"Baby sai yaushe zan jira zuwan naki?"
"To zanyi ?o?arin sanin yadda zan ninkeshi baibai. Shi mutumne mai zargi da kulle wallahi gashi baya barin ayi tafiya amman zan san yadda duk zanyi zan zo"
Shafa ?irjinta tayi murya ?asa ?asa tace.
"Kiyi ?o?ari kisan duk ?aryar da zaki yi mishi ya barki ki tawo sabida mu samu mu tattauna kuma in gabatar dake ga manyan mata a matsayin sabuwar Baby na."
Da wannan suka rabu ?ar Shuwa ta dawo Cikin gida. Suna haWa idanu da Ramatu sai taga tayi saurin sauke kanta ?asa.
Murmushi tayi a ranta ta ayyana magani ya cisu kenan. Anjima in tayi abincin rana zata ma Sumy gargaWi akan kada ta sake yin girkinta daban duk ranar girkin ita ?ar Shuwan kamar yadda aka saba.
Hakan kuwa akayi bayan ?ar Shuwa ta kammala girkinta na rana ta kira Ramatu ta kawo kularta ta zuba mata sai muzurai take yi mata.
Tsulum ta mi?e ta nufi Wakin Sumy ta sameta a zaune tana shan ?anzon masara na kwali da madara (cornflakes)
"Yayi kyau wato ke an Waure miki ?un?uru ko duk ran girkina sai ki nemi abun ci sabida baki da mutunci ko?'
Da ?arfi take maganar wai ita ga shugaba. Ai kuwa ranar an kwashi ?an kallo dan Sumy data mi?e saita watsa mata ?anzon masarannan a fuskarta ta jawota suka soma dambacewa.
Ko da Babangida yazo lefin ?ar Shuwa ya gani cikin ?osawa ya raba girki baki Waya sabida ya gaji. Kuma kuWinshi na wajen Alhaji Abubakar Baban bola ya fito miliyan goma sai kawai ya raba girkin abun dai baima ?ar shuwa daWi ba sam ga kuWi da aka narka a wajen boka amman ace Ramatu ce kaWai ta mallaka. Ai dama Sumy ta mallaka da abun yafi mata sanyi.
Haka abubbuwa suka jagwalgwale ma ?ar Shuwa. Gashi duk dabararta Babangida ya?i barinta tayi tafiya bare ta je ta samu Samira a Bamaina. Suna dai waya, kalaman soyayyar da Samira take yi mata ko namiji albarka Saida biki ya taso a Maiduguri sai tayi amfani da wannan damar. Mama da kanta tazo ta ro?i Babangida akan zasu je biki da Yar Shuwa Maiduguri ba jimawa zasu yi ba kwana biyar kawai zasu yi.
Shine Babangida ya amiince ba dan ranshi ya so ba, ba kuma dan ya yadda dasu ba gabaki Wayansu ba.
Idanunshi ya lumshe yana jin zafin rashin Sabuwa a rayuwarshi. Komai nashi ya sukurkuce sabida Sabuwa har koyarwar ma baya wani maida hankalinshi. Gashi yanzu ya kama waje yana siyan kayan baban bola in ya tara sai masu kamfani su zo su siye a kwashe a mota. KuWaWen shiga sai suka Wan ?aru mishi,iyali kuma ya ?ara musu kuWin cefane kuma kullum ko wacce ita da yaranta da shayi da ?oyi da mummu?i suke karyawa kunsan dama ta Sangaren ciyarwa babu wasa mutumin naku
Amman kullum zuchiyarshi babu daWi hoton Sabuwa da tunaninta shine abincin cin shi da shanshi. Wani jirin jarabar sonta da kishinta yake ji.
Matanshi kab sun san halin da yake ciki cikinsu babu wacce bata ?orafin rashin samun lokacinshi da suke yi musamman ma ?ar Shuwa data damu kanta ta hana kanta sukuni sai bokaye mayaudara ke cin kuWinta a ?o?arinta na ganin ta mantar da Babangida Sabuwa abun ya ci tura.
Ita kuma ta lashi takobin ko tsirara zata yi yawo saita cire Sabuwa a zuchiyar Babangida hatta su Mardiyya sai ya koresu a gidan.
Ta saka su a gaba da zagi da hantara yarannan. Kullum a cikin azabtar dasu take amman a bayan idanun Babangida. Sai dai labarin na dawowa kunnenshi ta bakin Sumy. Suna Wauki babu daWi da yar Shuwa sosai kullum suna cikin faWa kuma yana faWa mata ta cuceshi data shigo rayuwarshi dan shigowarta ne ya tunzura Sabuwa har ta dage saida suka rabu. Ya mai nadamar saninta a rayuwa baki Waya.
MRS BUKHARI.
[8/26, 8:43 AM] BADA'AT IBRAHIM: https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5E???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ox?mode=ac_t
Yar uwa ta, kin dade kina neman in da zaki samu nighties da lounge wears masu musulmin kyau, saukin farashi da kuma kyan gani? =?
? To ki daina nema! A thrift bae closet, mun bude exclusive group inda za a dinga kawo thrift nighties, lounge wears da sauran su masu kyau, kamar Sabbi kuma farashinsu abin mamaki ne, very affordable >?)?.

A nan ne za ki kasance cikin na farko da za su ga sababbin kaya kafin su kare. Idan kina son kada ki rasa mafi kyawun kaya kafin a sayar da su gaba Waya, to shiga cikin group Win yanzu kafin ya cika =?G?
https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t


IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA ASHIRIN CIB=??


SABUWA:.


Yau dai sassafe muka fito da akwatunanmu zamu wuce garin kano. Dani sa Uzairu zuchiyata da Maigogul daya tubure shi sai yayi mana Rakiya har izuwa Lagos kafin ya dawo. An yi juyin duniya ya?i yarda haka Uzairu zuchiyata ya ha?ura.
"To Rakiya

23 / 25