Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Love

Chapter   16 / 25

45K to 48K   out of 72.9K words

hujjojinmu,
Al?ali ya bu?aci shaiduna uku.
Baba Malam yayi mun shaida, Adama ma haka, sai Ramadan da ake yawan aikowa. A?ali yayi musu tambayoyi dangane da abbuwan da suka sani, suka amsa gwargwadon saninsu. Akaita turzawa. Lauyan Babangida ya kakkkareshi da hujjojinsu na ?arya. Al?alinnan yayi shiru bayan ya gama sauraren dukkan bayani daga Sangare biyun. Sai ya bu?aci in fito cikin Wan akwaku. Na fito na tsaya zuchiyata a bushe.
Tambayoyi ya dinga jero mun ina amsawa cikin rashin tsoro ko na mis?ala zarratin. Al?ali sai rubutu kawai yake yi.
Lauyan Babangida ya tashi a zabure ya dinga mun sharri irin wanda sukaita mun a kotun baya dai.
Haka aka Wage sauraren ?ara akan nan da wata Waya mu dawo domin yanke hukunci zuwa lokacin an gama bincike domin tabbatar da adalci. Al?ali ya nemi Babangida ya sake ni ya nuna shi a sake bashi dama. Ni kuma na nuna wallahi bazan sake zaman aure dashi ba abadan.
Da haka zaman kotun ya ?are muka fito zuchiyata fes har wani murmushi nake yi dan daWi.
Babangida da su Malama Babba kuwa hankalinsu a matu?ar tashe yake.
Baba malam ne ya tare mu.
"Sabuwa kizo gobe ki same ni a gida da safe zamu yi Magana dake."
A kunyace na amsa mishi
Washegari sassafe kuwa na isa. KuWi dubu Wari shida ya ?irgo a ba?ar leda ya dam?a mini.
"Ga kuWi ko al?ali zai ce ki fanshi kanki da kuWi, duk da shima da kanshi yana da damar da zai iya sakin ki kuma kin saku bisa ga dalilai masu yawa da kika gabatar. Na fahimci shi wannan al?alin yana al?alanci da gaskiya da amana zai raba auren naku ne kuma al?ali yana da damar da zai saki mace na sanshi tare muka yi karatu dashi.
Amman dai Sabuwa kin yadda har cikin zuchiyarki zaki rabu da Babangida dai ko?"
Cikin ?arfin guiwa na amsa mishi ba wasa yaita mun nasiha akan kada in sake in koma kan rayuwata ta baya yaita mun nasihu har saida naji haka kurum tsohon ya bani tausayi.
Haka kwanaki sukaita shuWewa a kwana a tashi har lokacin shiga kotu ya zagayo.
Muka je amman Babangida da lauyanshi basu zo ba.
Aka sake saka lokacin sati guda. Muka sake zuwa amman Babangida bai zo ba, kuma anata aika mishi Wan aike daga kotu. Sai a zama na uku da aka aika mishi da takaddar gargaWin ?arshe dan kotu ba sa'arshi bace shine suka tawo dashi da lauyan nashi.
Babangida ya?i amincewa ya sake ni aka kaWa aka raya.
Ni dai duk zaman da akayi ina kan bakata.
Har sai da akayi zaman kotu na ?arshe.
Bayan al?ali ya gama tattare bayanai ya jima yana nazarin can sai yace.
( 'D7QNDN'BO EN1QN*N'FP ? AN%PER3N'CL (PEN9R1OHAM #NHR *N3R1PJ-L (P%P-R3N'FM ? HNDN' JN-PDQO DNCOER #NF *N#R.O0OH' EPEQN' "*NJR*OEOHGOFQN 4NJR&K' %PDQN' #NF JN.N'AN' #NDQN' JOBPJEN' -O/OH/N 'DDQNGP ? AN%PFR .PAR*OER #NDQN' JOBPJEN' -O/OH/N 'DDQNGP ANDN' ,OFN'-N 9NDNJRGPEN' APJEN' 'AR*N/N*R (PGP ? *PDRCN -O/OH/O 'DDQNGP ANDN' *N9R*N/OHGN' ? HNENF JN*N9N/QN -O/OH/N 'DDQNGP AN#OHDNp&PCN GOEO 'D8QN'DPEOHFN )

'D(B1) (229) Al-Baqara

Saki sau biyu yake, sai a ri?a da alheri, ko kuwa a sallama bisa kyautatawa. Kuma ba ya halatta a gare ku (maza) ku karSe wani abu daga abin da kuka ba su, face fa idan su (ma'auran) na tsoron ba za su tsayar da iyakokin Allah ba, Idan kun(danginsu) ji tsoron ba za su tsayar da iyakokin Allah ba, to, babu laifi a kansu a cikin abin da ta yi fansa da shi. WaWancan iyakokin Allah ne saboda haka kada ku ketare su. Kuma wanda ya ?etare iyakokin Allah, to waWannan su ne azzalumai.
Fasali ya ja kafin ya Waura da cewa
" A bisa hujjoji kamar haka
*Imam al-Dasuqi ya rubuta cewa:*
DD2H,) 'D*7DJB 9DI 'D2H, ('D611 HGH E' D' J,H2 419' CG,1G' (D' EH,( 419J H61(G' C0DC H3(G' H3( #(JG'
*Matar tana da damar samun saki daga mijinta saboda cutarwa (wadda ba ta halatta ba a shari'a), kamar barin ta ba tare da hujja ta shari'a ba, ko duka ta haka, ko yi mata zagi, ko zagin mahaifinta.*
*Asali:* al-Shar% al-Kab+r wa $shiyat al-Daskqal-Daskq
Saboda haka, mace Musulma na da cikakken iko ta nemi saki d???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?aga al?ali idan mijinta yana cutar da ita (*at-tatliq bil-darar*)  ko cutarwar tana da nasaba da duka ne, maganganu, ko ciwon zuciya (emotional abuse)  ba tare da wajabcin ta mayar masa da sadakinta ba ko wani diyya.
Ko da ba a samu shaidu ko hujjar gani ba, *shekarar da mace ta bayar cewa tana cikin cutuwa* na iya wadatarwa ga al?ali ya yi la akari da sakin  musamman idan akwai wasu alamu ko yanayi da ke goyon bayan hakan.
*Imam Khalil ya rubuta cewa:*
*HDNGN' 'D*NQ7RDPJBO (P'D6NQ1N1P HDNHR DNER *N4RGN/P 'DR(NJPQFN)O (P*NCN1OQ1PGP H9NDNJRGPEN' 'D%P5RD'-O H%PFR *N9N0NQ1N H%PFR #N3N'!N 'D2NQHR,O 7NDNQBN' (PD' .ODR9M*

Ma ana: *Mace na da damar samun saki saboda cutuwa, ko da kuwa babu bayyanannen shaidu na cewa abin na faruwa sau da dama. Dole a fara yun?urin sulhu, amma idan hakan ya ci tura, kuma mijin yana da laifi, za a iya sakinsu ba tare da neman yardar miji ko mayar da sadaki (khul i) ba.*
*Majiya: Mukhtas#ar Khalil 1/111*
Idan aka zo ga magana, halayen rashin da a daga miji irin su duka, barin mata, ko zina suna daga cikin hujjoji masu ?arfi da za su iya ba wa mace damar neman saki daga al?alin shari ar Musulunci. Manzon Allah ?? da kansa ya taSa shiga tsakanin wani miji da matarsa da ake bugunta da ?arfi, inda ya kafa misali na doka cewa shugabanni su gyara irin wannan hali.
Aliyu Wan Abi lalib ya ruwaito:
*Matar Al-Walid ibn  Uqbah* ta je wurin Annabi ?? tana kuka tana cewa,  Ya Manzon Allah! Al-Walid yana buguna ni!
Sai Annabi yace:

*BOHDPJ DNGO BN/R #N,N'1NFPJ*
*"Ki ce masa: 'Ya ba ni kariya.'"*
Bata daWe ba sai ta dawo tace:  Bai yi min komai ba sai ?arin duka!
Sai Annabi ?? ya yayyanka wani yanki na rigarsa ya ce:

*BOHDPJ DNGO %PFNQ 1N3OHDN 'DDNQGP BN/R #N,N'1NFPJ*
*"Ki ce masa: Lalle Manzon Allah ya ba ni kariya!"*
Bata daWe ba ta dawo tace:  Bai yi min komai ba sai ?arin duka!
Sai Annabi ?? ya Waga hannuwansa yana cewa:
*'DDNQGOENQ 9NDNJRCN 'DRHNDPJ/N #N+PEN (PJ EN1NQ*NJRFP*
*"Ya Allah! Ka hukunta Al-Walid, domin ya yi mini laifi sau biyu!"*
*Majiya:* *Musnad Ahmad 1257  Ingantacce (Sahih)*
Dangane da yadda mijin Sabuwa ke zuwa kan shinfiWarta kuma
*Shaykhul-Islam Ibn Taymiyyah ya ce:*

*JN,P(O 9NDNI 'D1QN,ODP #NFR JN7N#N 2NHR,N*NGO (P'DREN9R1OHAP...
*Ya wajaba ga namiji ya kusanci matarsa ta hanyar da ta dace da al ada. Wannan yana daga cikin manyan hakkinta a kansa, ma fi girma fiye da ciyar da ita. An ce wajibi ne akalla sau Waya a cikin kowane watanni huWu. Wasu kuma sun ce ya danganta da bu?atarta da ?arfin mijin, kamar yadda ciyarwa ke zama bisa bu?ata da iyawarsa. Wannan ra ayi na biyu shi ne mafi inganci.*

*Majiya:* *Majmu al-Fatawa 32/271*
* Ya kamata mijin ya kusanci matarsa ta hanya da za ta gamsar da sha awarta, ba wai kawai ya tsaya kan jin daWin kansa ba, kuma ba da tsauri ko tashin hankali da zai cutar da ita ba.*
* Shari ar Musulunci ta gane cewa watsi da bu?atar jima i ba matsalar jiki kawai ba ce, sai dai tana shafar nutsuwar zuciya da lafiyar kwakwalwa, waWanda su ne ginshikan zaman lafiya a aure.*

*Imam Ibn Qudamah:*

*HJO3R*N-N(OQ #NFR JODN'9P(N 'E1#*NG B(DN 'D,PEN'9P D*NFRGN6N 4GH*OG' A*F'DN EPF D0NQ)P 'D,E'9P E+DN E' F'DN*
* An so (miji) ya rika wasa da matarsa kafin jima i, domin sha awarta ta motsa, ta ji daWin jima i kamar yadda shi ma yake ji.*

*al-Mughni 10/232*
A bisa waWannan hujjojin da waWanda lokaci ba zai bani damar zaiyanosu ba
Sabuwa na sake ki, in kin gama idda kin samu miji kiyi aurenki na rufe wannan shari'ar ta ?are.
Sakin yana nufin babu damar kome har sai kin yi wani auren kin fito.
Kina da damar ri?e ?a?anki in kina so. Kuma ratayayyen hakkine a kan ubansu ya Wauki Wawainiyarsu bisa daidai samunshi da kotu zata duba ta ayyana mishi kuWin da zai dinga baku duk wata.
Bugu da ?ari su saurara kuji abinda Allah yace.
( JN' #NJQOGN' 'DQN0PJFN "ENFOH' %P0N' FNCN-R*OEO 'DREO$REPFN'*P +OEQN 7NDQNBR*OEOHGOFQN EPF BN(RDP #NF *NEN3QOHGOFQN ANEN' DNCOER 9NDNJRGPFQN EPFR 9P/QN)M *N9R*N/QOHFNGN' ? ANEN*QP9OHGOFQN HN3N1QP-OHGOFQN 3N1N'-K' ,NEPJDK' )

'D#-2'( (49) Al-Ahzaab

Ya ku waWanda suka yi imani! idan kun auri muminai mata, sa'an nan kuka sake su a gabanin ku shafe su, to, ba ku da wata idda da za ku lissafa a kansu, kuma ku yi musu kyautar jin daWi kuma ku sake su saki mai kyau.

( DQN' ,OFN'-N 9NDNJRCOER %PF 7NDQNBR*OEO 'DFQP3N'!N EN' DNER *NEN3QOHGOFQN #NHR *NAR1P6OH' DNGOFQN AN1PJ6N)K ? HNEN*QP9OHGOFQN 9NDNI 'DREOH3P9P BN/N1OGO HN9NDNI 'DREOBR*P1P BN/N1OGO EN*N'9K' (P'DREN9R1OHAP ? -NBQK' 9NDNI 'DREO-R3PFPJFN )

'D(B1) (236) Al-Baqara

Kuma babu laifi a kanku idan kun saki mata matu?ar ba ku shafe su ba, kuma ba ku yanka musu sadaki ba. Kuma ku ba su kyautar daWaWawa, a kan mawadaci gwargwadonsa, kuma a kan ma?untaci gwargwadonsa; domin daWaWawa, da alhari, wajibi ne a kan masu kyautatawa.

( HN%PF 7NDQNBR*OEOHGOFQN EPF BN(RDP #NF *NEN3QOHGOFQN HNBN/R AN1N6R*OER DNGOFQN AN1PJ6N)K ANFP5RAO EN' AN1N6R*OER %PDQN' #NF JN9RAOHFN #NHR JN9RAOHN 'DQN0PJ (PJN/PGP 9OBR/N)O 'DFQPCN'-P ? HN#NF *N9RAOH' #NBR1N(O DPD*QNBRHNIp ? HNDN' *NF3NHO' 'DRAN6RDN (NJRFNCOER ? %PFQN 'DDQNGN (PEN' *N9RENDOHFN (N5PJ1L )

'D(B1) (237) Al-Baqara

Kuma idan kuka sake su daga gab?nin ku sh?fe su, alh?li kuwa kun yanka musu sad?ki, to, rabin abin da kuka yanka f?ce idan sun y?fe, k? wanda Waurin auren yake ga hannunsa ya y?fe. Kuma ku y?fe Win ne mafi kusa da ta?awa. Kuma kada ku manta da falala a tsak?ninku. Lalle ne Allah ga abin da kuke aikat?wa Mai gani ne.

Al?ali ya tambayeni na yafe ko ya bani kuWin.
Darajar Baba Malam yasa nace nayafe mishi.
Al?ali ya Waura da cewa
"Shi kuma Babangida kotu zata ci tararshi na ?in amsa kiran da kotu tayi mishi dan kotu ba sa'arshi bace"
Na sanar ma al?ali bani da bu?atar ri?e yaran yaje ya ri?esu.
Ina gama faWin haka.
Al?ali ya rubuta takadda tare da buga hatimi a jiki yasa magatakarda ya mi?o mun.
Guduma ya buga duk muka mi?e.
Da gudu na fita waje nayi sujjada a ?asa ina godema Allah har da kuka dan murna.
Su Labbai ne suka Waga ni.
"Cau cau wallahi kunsan Allah dama yau nayi niyyar saka kan Babangida gabas in mishi kisan mummu?e dan naga shari'ar ta?i ?arewa ashe zata ?are, na Allah basa ?arewa."
Cewar Gaza da yake taya ni murna. Duk ?an uwana suna bayana abinda yake sake ?arfafa mun guiwata kenan. Maza muka shige motar Dr Kamilu muka fice a kotun.
Mahaifiyarshi kuma tata motar ta shige ta tafi wata kotun dan tsaya ma wata matar itama, aikin fa kenan zamani ya lalace da gaskiyarka in baka da hanya ba lallai ka samu adalci ba. Inajin wani irin daWi marar misaltuwa na ratsani jina nake tamkar an sauke mun dala da gwauron dutse a kaina. Team Babangida kuma ya jikin naku?

BABANGIDA:.
Babangida kuma da ?yar aka jawoshi daga kotun ya fito dan ji yake duniya na juyawa dashi ga ba guiwa=??. Take yaji wani irin matsanancin son Sabuwa ya shigeshi so mai girman da bai taSa yima mace makamancinshi ba.
Gashi gobe asussubar fari zasu wuce garinsu Sumy Waurin aure tare da su Sa'a da zasu tafi da akwati. Ya ?u?uta yayi ma matan nashi kaya kala bibbiyu da ?yar da kuWin Winki.
Kawu manga ne ya iso kusa da Babangida ya dafa shi suka haWa idanu.
"Mustapha kayi ?o?ari ka tawo da Babangida can gidana akwai zama da zamu gudanar na family. Babangida ita fa rayuwa da kake gani haka take juyawa da duk wanda yayi wasa da'ita duk wanda yayi guga da zummar Wiban duniya ?arshe inya jawo bazai tadda komai ba.
Ba kai bane baka Wauki saki a bakin komai ba?
Sai gashi yau kaine al?ali ta sakar maka mata kuma ta saku har a wajen Allah gashi harma ka shiga mawuyacin hali akan haka. Nifa na Wauka farin ciki zaka yi naga gobe_gobennan zaku wuce wajen Waurin aure. Danni ba zuwa zanyi ba tunda dai munje an ganmu mun gabatar da kanmu da sadaki ai magana ta ?are"
Su Sa'a dasu Wawo ne suka zo suka wuce su Kawu manga ko wanne zuchiyarshi babu daWi.
Babangida na bayan motar Mustapha yayi shiru kana ya takure waje guda ya shiga wani irin zurfin tunani. Irin diramomin da sukaita yi da Sabuwa, da Cus da yake kiranta, da irin yadda ya hanata sa?at yake ta tunowa.
"Babangida yafa kamata ka sararama kanka akan batun Sabuwa. Ni dai wallahi tun daga farkon haWuwarku kawo yau da Allah ya ?addara ?arshen zamanku bansan wata riba da zance kunci a aurenku ba. Tunda dai yarinyar ta shigo rayuwarka kake ta karo da matsaloli manya.
Shin Babangida ko dai kana son Sabuwa ne mu bamu sani ba ka barmu a duhu?"
"Wallahi Mustapha nima ban san sonta nake yi ba ashe mugun sonta nake yi. Amman ina jin wani irin yanayi a jikina akan Sabuwa sosai. Nafi yawan tunaninta fiye da duk matan dana aura a rayuwata. Mustapha ina ga fa soyayya da kishin Sabuwa ne ya lulluSemun zuchiyata ya haifar mun da muguwar tsanarta. A yau dai naji duk duniya babu macen da zan iya rayuwa da'ita sama da Sabuwa. Mustapha wallahi badan kada a saki Malama Babba bane yasa na dage na?i sakin Sabuwa ba. Sonta nake yi naga ?an taskar Badiat suna ta bina da bita da ?ulli tuban nawa ma sun kasa yadda dashi"
Dariya Mustapha yayi yace
"Kaga wannan Ummin Maman hum yarinyar akwai daWin murya ko ita zata maye gurbin Sabuwa ne? "
Da harara Babangida ya bishi kawai daidai isowarsu ?ofar gidan Kawu manga can suka baro Kawu Manga tare da Baba Malam.
"Ni shawarar da zan baka kawai ka mance da Sabuwa a cikin rayuwarka kayi tsayuwar daka wajen ganin Baba Malam ya yafe maka.
Ga mata nan birjik a bariki waWanda suka fi Sabuwa kyau yara masu asalima. Naga gobe Waurin aurenka ma zamu tafi. Sumy kam ai tayi kuma duk wani taro zaka iya shiga da'ita ba tare da anji kunya ba yarinya ga turanci."
BuWe murfin motar Babangida yayi ba tare da yace dashi ci kanka ba ya wuce cikin gidan.
Ga takalman ?a uwanshi nan a ?ofar falon yana jiyo hargagi da maganganu marasa daWi da Sa'a da Kudidi suke fesarwa.
Idanu ya lumshe shikenan shi kullum a kanshi ake zama a falimi? To shikenan ta faru ta ?are zama ya ?are tunda dai har Sabuwa ta fice a rayuwarshi ai. Sai hankalin kowa ya kwanta Allah ya isan da mahaifinsu yayi mishi ta hau kanshi. Babban abu mafi ciwo sakin Malama Babba da Baba Malam zaiyi a matsayinshi na Wa ace shi yai sanadiyyar tsinka igiyar auren data ri?a ta haure shekaru sama da sittin kaico.
A hankali ya zame takalminshi ya shiga da sallama. Uwa kenan itace kaWai ta iya amsa sallamar Babangida har tana nuna mishi wajen zama kusa da ?afarta.
Sai yaji tamkar yayi wayyo. Jikinshi har rawa yake yi ya tsallake su Wawo ya zauna adaidai inda ta nuna mishi. Kannan nashi a ?asa duniya tayi mishi atishawar tsaki, sai tamaule zuchiyarshi take yi a ?irjinshi son Sabuwa na neman rayuwarshi."



MALAM BABA:.
"To Yaya mu fa ro?onmu a madadin ni da ?a?anta shine ka daure ita Babba ta dawo Wakinta dan ALLAH. Wannan al'amarin ya faru mu barshi a ?ddarar da bawa bai isa kauce mata ko nuna wayonshi ba."
Hannu Baba Malam ya saka a aljihu ya ciro takaddar saki ya mi?a ma Kawu manga.
"Wannan takaddar sakin Babba ne. Tuni na rubutata ina jiran irin wannan ranar domin nasan zata zo. Babba in tana so taci gaba da zama a gidana wallahi bazan hanata ba ai itama gidanta ne. In kuma a gidanka zata zauna in ta gama iddarta ka aureta ni zanfi son haka. Wala Allah ka gane wacece Babba daga lokacin da zata tarwatsa maka ahalinka. Maganar yafiya ma Babangida Manga mu jingineshi a gefe. Yaron da bai gaji da neman Magana da saka mutane a uku ba shi kake nemama gafara? Ince gobe zaku naushi hanya aje a Wauro mishi aure ko?
A hakanne kake godona saina janye furucina akanshi ko?
To inanan akan bakana in bai gaji ba nima ubanshi ban gaji ba.
Ni zan shiga gida"
Ya shige gida ta bar Kawu Manga a tsaye da takaddar sakin Malama Babba.
?an kuka kenan mai jama uwarshi jifa.
Da sallama ya shiga cikin gidan har zuwa babban falon nashi. Da Malama Babba suka haWa idanu ko wanne cikinsu da abunda yake sa?awa a zuchiyarshi.
Waje ya samu ya zauna ya jima a zaune kafin ya mi?a ma Malama Babba wannan takaddar wanda bata da bu?atar buWewa balle tasa a karanta taji saki nawa ne.
Ha?i?a tasan tayi rashin masoyin da babu wanda zai iya maye mata gurbinshi abadan dan malam guda ne harda Sari.
Kuma tasan cewar Malam yayi ha?uri da'ita kuma yayi mata gata daya Waurata a gwadaben karatu yau gashi malamace ta addini.
Gauron numfashi ta ja data ga halamar tunaninta na son ya mayar da'ita baya.
"Allah yasa hakan shine mafin alkhairi. Amman ya janye furucinshi akan shi Baban nawa?"
BuWar bakin Sa'a sai cewa tayi.
"Mu muna ta taki. Ke kina ta wannan marar kirkin yaron wanda baisan mutuncinki ba. Harfa yanzu bai daina halinshi ba. Ni bikinshi ma bazanje ba dama ke kika tursasani tun farko amman tunda har yayi miki sanadiyyar aurenki da mahaifinmu nifa na fita sha,aninshi dana iyalanshi kuma. Sannan kai ka sani Babangida na tsani dukkan abinda ya shafeka da iyalinka. Kuma ko ana ha maza ha mata Sauban bazai taSa auren Mardiyya ba narantse maka da Allah bazan haWa iri da Sabuwa ba a rasa wa za'a li?a mana sai ?ar gaba da fatiha?
Yarinyar da sanadinta uwarmu ta rasa aurenta, girmanta, gidanta, dama lafiyarta
mrs Bukhari

Aimun afuwa ba zaku jini ba sai ranar asabar ko monday in sha Allah
Dan Allah aimun Uziri dole ce tasa
[8/21, 2:25 PM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA HU?U



Saukar mari taji a kuncinta Kawu Manga

16 / 25