Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Love

Chapter   18 / 25

51K to 54K   out of 72.9K words

abinci ni da wata yarinyata muna fitowa Maigogul ya paka wata ?atuwar ba?ar jeep ya fito. Wallahi tsabar yadda yayi kyau ni da kaina nakai mishi yarinyar suka gaisa. Yanata murmushi ga ha?oran makanshi sai ?yalli suke yi. Rakiya kinga yadda ya sake Waga mun aji kuwa ita kanta fa sai da tace wow gaskiya Dad Winka ya iya wanka kamar ka. Gaskiya in bikina da Felisha ya taso zai Waga mana aji a wajen turawa"
Dariya muke ta yi tamkar bani da damuwar komai nice har da birgima a ?asa Uzairu zuchiyata Wan iska ne lamba Waya wallahi. Gidanmu gidan daWi a kullum ina adda'ar Allah ya kawo wani sanadi da zai zama tsani wajen shiryar da ?an gidanmu ko wanne ya hau kan gwadabe tartibi.



SU ADAMA:.
Gaza mota biyu yayi Waya bus da zaratan ?an iska su biyar ko wanne da sandarshi ga karnuka sunfi biyar a motar ba?a?e masu dogon harshe. Sai ofun bodi ta Wiban kaya babba.
"Wai Maigogul wai dakai eh zamu je ne wai ya haka. Kai mai zai kaika wani Webo kaya ehhh? Kana zubar mana da mutunci meye haka wai.
"Babu shakka waWannan ?an iskan daka ciko mota dasu wato Gaza kai baka gudun abun magana ko?'
Gaza yace.
"Kamar yadda kaima baka gudu ba ai in hakane kaina gado ehh wallahi"
Matsa ma su Adama yayi duk suka shige mota harda Maigogul. Nan yaran Gaza suka shiga Gogoriyon gaishe da Maigogul. Shi kuwa sai fara'a yake yi musu.
Ga matasa har matasa amman tamkar ba Wiyan musulmai ba tamkar Wiyan arna. Ga gashi an tara, ko wanne ba'a rasashi da tabon sara sabo ko tsoho. Ga kwallin rashin mutunci duk sunbi idanunsu zizara.
Ana tafe suna busa haya?i suna ihu
A haka har suka isa layin duk wanda ya gansu saiya kauce wani irin tu?in jahilci suke yi tamkar zasu bige yaran mutane.
Dattawan anguwa da matasan unguwa kowa yayi cirko_cirko yana baza idanu yaga ina motar zata tsaya, sai ga mota a ?ofar gidan yawa ta ci burki.


Babangida:.
Jikinshi a mace, zuchiyarshi cike da raWaWi ga zafin maganganun su Sa'a da yadda suke nuna ?iyayyarsu a fili ga Mardiyya. Tabbas akwai ranar da dole ya zaunar da Mardiyya ya faWa mata gaskiya inma ba haka ba ?ila ta tsinci maganar a bagatatan ko a bakin Sauban ko a Bakin Sa'a da kanta.
Tura ?ofar Wakin ?ar Shuwa yayi abun mamaki tana zaune a falo taci uwar kwalliya harda lalle da sabon kitso taje aka yarfa mata tamkar sabuwar Amarya. Dama ga Wan gyare_gyare da suka Wanyi na zuwan sabuwar Amarya. Tsakaninta da Ramatu ko wacce gasa take wajen ganin Wakinta ya fito fes kafin dai Amarya tazo suga da wacce tazo.
Sababbin manyan kuloli ya gani jere a daining mai kujera biyu. Baisan ta sai daining ba ai kuwa yayo kyau. Kuma wannan daining ba ?aramin Wagama Ramatu hankali yayi ba gani take shikenan ?ar Shuwa ta cinyeta.
Ga wasu sababbin plates da jug sabo sha?e da zoSo mai Wari.
"Sannu da zuwa Jannaty sai yanzu ka shigo?"
Bai gama mamakin abinda ya gani ba ta kuma saka shi a wani mamakin ta hanyar ri?o hannunshi ta zaunar dashi ta cire mishi hularshi da agogon dake Waure a tsintsiyar hannunshi mai Wauke da kwantacciyar gargasa.
"Yaran ban gansu a falo ba a Waki kika shinfiWesu ne?"
Yayi tambayar ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ne kawai amman baisan ma abinda yace ba har saida ta bashi amsa ya gane me yace.
"Suna store na mayar musu dashi Wakinsu duk na fitar da tarkacen saina Wan sai musu ?aramin katifa na yar musu.
Idanu kawai ya lumshe tare da jingina a jikin kujera kunnenshi babu abinda yake tariyo mishi face muryar Sabuwa.
"Wanka zaka soma yi ko abinci zaka ci?"
Yajiyo muryar ?ar Shuwa. A hankali ya buWe idanunshi ya ?ura mata idanu cikin tuhumar da saida ta tsargu a karan kankin kanta.
"Uhm kina farin cikin Sabuwa ta fita fit a cikin rayuwata ko Aisha? To baki sani ba rabuwata da Sabuwa tamkar an kashe macijibe ba tare da an sare mishi kaiba. Nasan duk wannan kwalliyar, da sababbin kula da wata sabuwar tarairaya duk sabida kinji labarin da kike mafarkin jine tunma baki zama mallakina ba. Lokacin kina ?ar kwalta kina yawon bina hotel_hotel muna aikata Sarna."
Sai yayi wani murmushi wanda shi kaWai ya barma kanshi sanin fassararshi. Mi?ewa yayi ya shige banWaki.
"Baka yi ?aryaba Babangida burina shine Sabuwa tayi rayuwar wula?anci, ?askanci kuma ta hau layi. Duk da ko sanda take gidan naka sharar gidanka ta fita kima da daraja.
Sabuwa naci nasarar rabaki da yaranki da Babangida. Saura nasara ta gaba SalSanta yaranki da kuma damejin ?wa?walwar Mardiyya da sannu zata san cewar wannan gidan bana ubanta bane, ?annenta ba nata bane, uban da take ta?amar itace babba a wajenshi ba nata bane."
?aran wayar Babangida daya ajjiye a kujerane ya katse ma ?ar Shuwa sa?arta da mugun zare wanda take ta sa?awa a zuchiyarta.
Ganin sunan Sumy yasa ranta ya ?ara yin matu?ar zafi. Agogo ta kalla ta girgiza kai.
"Lallai wannan yarinyar sai na saisaita mata hankalinta. Sha Waya da rabi na dare zata kira magidanci sabida iskanci bayan jibi za'a Waura auren ma"
Tana cikin surutanta Babangida ya shigo falon Waure da tawul a ?ugunshi. Shagala kawai tayo wajen kallonshi Allah ya jarabceta da wata iriyar soyayyar Babangida tun a haWuwar farko da suka yi. Amman shima sai ya nufo wajen sabuwa kamar dai yadda Khalid yayi mata.
Kuma fa duk abinda shi babangidam zaiyi mata soyayyarshi rufe mata idanu take yi wannan itace ?addararta ta yadda. Domin daga lokacin da Babangida ya talauce ta gane Babangida ne ?addararta. Gashi shi yana da wasu matan bayan ita, dama karuwan da bata sansu ba na waje masu juya ?wa?walen mazajen wasu abar matan gida da cizon yatsa. Ko tayi yin?urin son barin gidan sai taji inta bar Babangida kamar rayuwarta tazo ?arshe ne.
Har ya ?araso inda take bata sani ba ta yi zurfi a tunani.
Gira ya Waga mata.
"Bani wayata nasan Amaryace tayi kira."
"Amarya ko karuwarka ba. ?ar iska ya za'ayi ta kiraka a irin wannan daren in ba ka nuna mata mu matan gidan bamu da wata daraja ba tama isa?"
Wayarshi ya fisge ya wuce daining ya zauna yana daddannawa.
Daidai ?ar Shuwa ta karaso zata zuba mishi abinci ita kuma Sunmy ta dauki wayar.
"Hello Amaryar Babangida har yanzu baki yi bacci ba ko dai Wokin gobe zanzo ne ya hanaki bacci?"
Wannan maganar a iyakar fatan bakinshi kawai ta tsaya ita kanta Sumy tayi mamakin furucinshi ballantana yar Shuwa da take tsaye tana ji tamkar ta danneshi ta karSe wayar ta dankarata da ?asa. Sai dai shi ya?i ai Wan zamba ne. Tananan tana jiran shigowar Sumy tayi al?awarin saita raina kanta kuma bata isa ta wuceta a zuchiyar Babangida ba.
Murmushin takaici kawai tayi ta zuba mishi abincin ta ja kujera ta zauna tana fuskantarshi sonshi na cin ?asan zuchiyarta kamar son Babangida zai halakata haka take ji. Gashi talaucinshi ya gama isarta Mamansu ma sai lokaci take bata na kaso auren, in ta yin?ura sai taji ina ba zata iya ba.
Mrs Bukhari

Tabb ko yaya zata kasance dasu Gaza masu zuwa Webo kaya oho
[8/22, 11:42 AM] BADA'AT IBRAHIM: https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t
Yar uwa ta, kin dade kina neman in da zaki samu nighties da lounge wears masu musulmin kyau, saukin farashi da kuma kyan gani? =?
? To ki daina nema! A thrift bae closet, mun bude exclusive group inda za a dinga kawo thrift nighties, lounge wears da sauran su masu kyau, kamar Sabbi kuma farashinsu abin mamaki ne, very affordable >?)?.

A nan ne za ki kasance cikin na farko da za su ga sababbin kaya kafin su kare. Idan kina son kada ki rasa mafi kyawun kaya kafin a sayar da su gaba Waya, to shiga cikin group Win yanzu kafin ya cika =?G?
https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t

IDAN KAYA YA GAJI..
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA BIYAR







Babangida har ya shige ciki, sai kuma ya fito ya zauna a falon.
Ta Sangaren Sumy kuma cewa tayi.
"Goben yana nan dai a matsayin ranar da zaku tawo Win ko, sannan jibi nanan a matayin ranar Waurin auren ko? Ga gidanmu cike da ?an uwa na nesa dana kusa. Babangida kada ka bani kunya kasan da sanin kai ka lalatamun rayuwa kuma kai ka ajjiyeni sai yadda kake so kake yi dani a hakanma ai ka karya ka'idar wata ukun da muka tsayar amman dai nayi maka uziri kaima ka sani."
Idanunshi ya lumshe ita ?ar Shuwa tana ganin tamkar lumshewar daWine. A Sangarenshi lumshe idanun da yayi na ba?in cikin rayuwarshi ta bayane da irin yadda sukaita gudanar da rayuwar wa jo ko shi da Sumy ya maisheta tamkar matarshi. A tunaninshi biredi zaici ya yaga leda irin tunanin da yayi akan Sabuwa sai gashi ledojin sun?i su yagu miki.
Kusan matanshi saida ya sansu a waje ya gama Webe duk wata albarka ta jikinsu kafin ya aurosu. In aka ware WaiWaiku wanda bashi ya sansu a farko ba suka yaudareshi da kamewarsu ashe suma tantiranne irinsu Hamida kenan. Ai lallai dama ance mazinaci baya auren kintsattsiyar mata sai mazinaciya irinshi. Face waWanda ?addarace ta ja rayuwarsu zuwa ga mazinatan alhalin su basu san hanyar zina ba.
Yana tsoron a wayi gari ayi zina da yaranshi mata kamar yadda yaita zinace zinace da ?a?an mutane. Yana kuma tsoron yaranshi su auri miji irinshi a baya. Shi yasa yanzu yake hana kanshi bacci sosai yake tsayuwar dare, yawan sadaka, da yawaita azumin litinin da alhamis ko Allah zai yafe mishi kusakuranshi na baya.
"In sha ALLAH Sumy. Da mun taso zan kiraki in sanar miki mun kamo hanya. Sauran maganar in na iso ma karasheta ki kwanta kiyi baccinki Amaryar Babangida kaci gari daga ke ba ?ari an rufe ?ofa"
Ya ?arashe maganar yana jin tamkar zuchiyarshi zata bullu?o ta fito sabida ciwon da take yi mishi Lokaci guda idanunshi suka sauya daga farar zuwa jajaye.
?ar Shuwa ta sha?a iyakar sha?a ita a tunaninta iskancin nashi ne ya motsa jin muryar Sumy.
Mi?ewa yayi yana shirin shigewa ciki
"Abincin fa?"
Juyowa yayi ya kalleta yama mance tana zaune a wajen.
"Bana jin cin komai Sabuwa In akwai madara ki bani tea kawai ya wadatar dani bakina babu daWi. " Taji sarai da sunan Sabuwa ya kirata. Taji zafi mai yawa amman saita kanne.
Duk dai yadda ?ar Shuwa taso hilatar Babangida su raya wannan daren ta mantar dashi damuwar da sabuwa ta saka shi a ciki abun yaci tura dan kusan a kan sallaya Babangida yayi bacci a lokacin tayi jiran har bacci ya Webeta.
Da asuba da zai tafi masallacine ya tasheta shi kuma ya fice.
Su Aminu ya shiga ya kira suka wuce masallaci.
Suna fitowa daga masallaci Wakin Sabuwa ya shiga kai tsaye ga hotonta a kafe a bango. Gani yake yi kamar zata Sullo ga ?amshinta daram a Wakin yanata sha?a.
Bayan sun gaisa da yaran sai yace yau baza su je makaranta ba su shirya akwai biki a gidan ?an Ringim ma zasu zo.
Mardiyya saita tashi tsam ta shige uwar Waki.
Kawai sai Babangida yaji ta bashi tausayi sai yabi bayanta. A kan gadon Sabuwa ya taddata tayi ruf da ciki tana kuka.
"Mardiyya" Ya ambaci sunan yarinyar. Amman abun mamaki sai ta?i kulashi dole ya tattaka ya shiga ya sameta.
"Kiyi ha?uri kina gani ba a san raina na rabu da umminku ba. Asalima al?aline ya raba auren da kanshi. Amman ki sani inda rabo sai kiga Allah ya sake ?addara na zama mijin Sabuwa a karo na biyu. Ki dena kuka ki rungumi ?annenki nima ina tare daku.
Abu na gaba da zance miki umarni na baki kada ki sake Waga wayar Sauban in da hali ki kulle layinshi ta yadda bazai iya samunki ba kinji ko?"
Kai ta Waga mishi tana shesshe?ar kuka. Yaita rarrashinta dai
Tashi yayi ya fice danji yake kamar ya rungumeta su haWu suyi kukan rashin Sabuwa.
Yana shiga banWaki ya faWa yayo wanka
Shida da rabi har ya gama shirinshi tsab sai ?amshi yake yi. KuWin cefanen abincin ?an biki ya ?irgo ya ba ?ar Shuwa da kuWin girkin dangin Amarya. Sai ta nuna ita ba zata karSi na dangin Amarya ba sai dai ya ba Ramatu.
"Hmm duk rashin kunyar Sabuwa inna sakata abu tana yi. Allah sarki Sabuwa mai bakin tsiwa alkhairin Allah ya isar miki a duk inda kike, ha?i?a nayi rashi
Ni kam mun tafi sai mun dawo"
Har zai fita ta karSi kuWin cefanen girkin dangin Amaryar sabida yabon da yayi ma Sabuwa ya daketa ainun.
A gurguje yayi sallama da Ramatu sai fuskewa take yi dai. Su Aminu ma yayi musu sallama kai tsaye gidan Kawu manga ya wuce acan suka haWu da abokanshi kusan mota huWu suka yi. Biyu ta maza, biyu ta mata masu kai kayan akwati da Wakko Amarya cikinsu harda Yar Malama Babba Yaya Hanne.
?arfe takwas na safe suka Wauki titi fetal zuwa jihar kogi. Basu suka isa garin ba sai ?arfe shidan yamma, da taimakon waya da Babangida yaje ta faman yi da Sumy har suka ?arasa gidan wan mahaifinta inda anan akai musu masauki.
A lokacin ne Babangida yasan Sumy yaren Ebura ce yasan dai tana da yare amman basu taSa maganar yarenta ba tunda barikin zallah suka saka a gaba.
Da halama dai danginta talakawane sosai dan gidan wan mahaifin nata ma abun tausayi a shagon maza aka saukesu su Sa'a kuma akayi cikin gida dasu.
Duk sun gaji motocinsu dasu kansu sun wahala sosai, ba'a binsu ko wacce Sallah dan haka sai aka gabatar musu da abinci a matsayinsu na ba?i
Sakwara da miyar Wanyen kifi wanda akafi sani da tarwaWa masu harshen nasara kuma su kirashi ( cat fish) dashi aka tarbesu da kunun za?i na jar dawa mai sanyin gaske.
Ta Sangaren tarban ba?i da karamci iyayen Sumy ba daga nan ba.
A cikin gidan ma su Sa'a sun samu tarba da girmamawa mai kyau kuma sun karSi akwatunan da aka kawo cikin yabawa da adda'ar Allah yasa gidan zamanta ne. Sai yara yare akeyi hausa ma bata ishi da yawan dangin Sumy ba.
Sai da daddare Sumy ta samu keSewa da Babangida da wata ?awarta data rakota.
"Sumy naga kin sake yin kyau ko dai ?yallin Aure ne?"
Cewar Babangida da yake da zuba lallausan murmushi na dolen doliya.
"To haka dai kace, ni fa saida aka tabbatar mun da isowarka kafin hankalina ya kwanta. Tunda nazo ban samu nutsuwa ba ga gulmammaki da aketa faman yi a kaina ta dalilin Amir. Wasu sun yadda ta hanyar Aure na same shi, wasu basu yadda ba har saida suka ji labarin zan koma gidan Babanshi sannan suka yadda"
Shiru yayi kawai yana tunanin yadda son zuchiyarsu yasa suka haifo yara bata hanyar Aure ba. Shin da wanne idanu yaran zasu kallesu a gaba in abun ya bayyana?
"Lafiya kake kuwa sai naga kayi rama kamar ma ba kaiba"
Muryar Sumy ta daki dodon kunnenshi.
Murmushi kawai yayi ba tare da yace komai ba.
Mustapha ya ?araso inda suke da sallamarshi kamar gaske.
""Sumy babu Wan wani Club ne haka a garinnan naku muje mu huce gajiyarmu. Ko ya kace tubabbe?"
Ya doki kafaWar Babangida da sigar zolaya yayi tambayar.
Harara Babangida ya doka mishi.
"Wallahi kayi ma kanka karatun tanutsu Mustapha kaji tsoron Allah"
Dariya suka saka harda tafawa tamkar mata.
Yana dariyar yace.
"Zancan gaskiya mu kam a rakamu wani hotel mu kwana acan na fuskanci kamar bakwa samun wuta, ni kuma wallahi bazan iya kwana ba'a ?ar?ashin fanka ko Ac ba."
Sassauto muryarshi yayi yace.
"Sumy waccan ?awar taki ta sha ce ko ta kaiwa kasuwa?"
Babangida ya haWe rai yace.
"Wai meye haka Mustapha?"
"Ha'a to me nayi. Kasani ko a Waura auren tare da zata amince dan wallahi na samu wannan kayan zuwa koton ?arfe yayi mun rana."
Da kallo Babangida ya bishi dan ya gasgata abinda yake faWan da gaske ne. Ya tabbatar da gaske Mustapha yake yi dan ya sanshi ba sanin yanzu ba. Sumy tace.
"Ai kuwa da ace gaske kake zaka aureta sai mahaifinta yafi kowa farin ciki. Diyar wan Babanmu ce a gidansu aka sauke ku.
Ta girmeni gaskiya Allah dai bai fito mata da mijin bane kuma har digiri tayi. Ana dai zargin kishiyar Mamansu ce tayi musu asiri. Dan har yayyenta guda biyu mata ba su yi aure ba. Ba'a ma zuwa zance wajensu"
Mustapha yayi dariya yace.
"Kunsan Allah? To ni naga waje asirinnan fa ya karye. Sumy in mahaifin yarinyarnan ya yarda gobe a Waura aurenmu tare da naku, Kawu manga duk zai karSa mana auren tuwona maina"
?aramar magana wasa wasa sai ta zama gaske.
Da su Babangida suka tari Kawu Manga da zancan salati ya dinga yi kafin can yace.
"To shikenan kuje zamu tattauna da mahaifinta duk yadda ake ciki kwa ji koma menene. Sha'aninku ni tsoro yake bani Mustapha. Zan kuma yi waya da Baba na shago tukunna in ya amince Hajiyarka ta amince shikenan."
Mustapha ya samu damar keSewa da Adeiza. Inda abun yazo mata kamar almara a guje ta amshi Mustapha hannu bibbiyu cike da mamaki ma.
Haka mahaifinta da labarin yazo mishi kamar bazata yaita murna yana gode ma Allah.
Hakanne kuwa ya faru washegari da misalin ?arfe sha Wayan rana aka Waura auren Sumy da Babangida, dana Mustapha da Adeiza a bisa sadaki dubu Wari_Wari.
Mahaifin Adeiza yayi ma Mustapha bayanin dama su a yarensu miji shi ke yin kayan Waki basa kai mace da komai. Ko Sumy ita dai ta haWa kuWaWe tayi ma kanta kayan Waki tayi ?aryar Babangida ya tura mata kuWin yace ta siya. A cikin garin lokoja ta sai kayan Wakinta na gani a kuma gani.
Mustapha yayi na'am da bayanin mahaifin sabuwar matar tashi.
Cikin minti talatin aka fito da Amare da ?an tsakiyarsu da mota guda na kayan hatsi na gara suka Wauki hanyar komawa Jigawa cikin ayarin motocin Amare.

SU ADAMA:.
Sassakkowa suka yi tare da karnukansu da sanduna a hannunsu sai muzurai suke yi.
Cikin ?an?anin lokaci yara yara da mata dake kan layi zasu unguwa wasu zasu makaranta babu shiri layin ya zama shiru duk sunyi tsit a cikin gida sai dai le?e ta katangu.
"Ke Adama wuce gaba muje wallahi na samu Babangida saina daddatsashi Wan abu ta kazan uba.. na daWe da cikinshi ai kowa yasan ya azabtar da Lolo."
Maigogul yace.
"Gaza tunda dai an rabu na faWa maka ka rabu da Babangida yafa yi ?o?ari fiye da sauran surukai da akayi a baya kai harda wanda

18 / 25