Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Love

Chapter   21 / 25

60K to 63K   out of 72.9K words

in dena nan ba wajen wasa ko wajen gwaji bane"
Da sauri Babangida ya mi?e har yana tuntuSe ya fice a makarantar ya nufi gidan Malama Babba. Acan ya tadda Kawu Manga a tsakar gida sunata tattaunawa duk akanshi ne.
Waje ya samu kusa da Kawu Manga ya zauna jiki a mace ya gaishesu dukkansu kana ya Wauki tagumi.
"Toh kin dai ji abunda ake ciki. Nayi nayi ya amince yaronnan yaci gaba da koyarwa a makarantar Wallahi ya?i fur. Dana matsa ma sai ya dena magana. Nifa Babba bana ganin lefin Yaya sabida a tsari na tafiyar rayuwar Yaya shi yadda da amincewa Waya ne tak. Daga ranar daka ci amanarshi ko ka aikata abinda zatonshi bai zata ba shikenan kai dashi yadda har abada"
Malama Babba tace.
"Toh shikenan babu komai tunda haka Malam ya zaSa ai. Babangida nayi nayi dashi ya Webi kadarorina yayi amfani dasu tunda yana da ido a harkar baban bola amman ya?i. Filina sukutum na mallaka mishi ya samu ya gina ya zuba matanshi a ciki ya?i amsa, nice zanyi mishi ginin yaronnan wallahi ya?i. Ni ba daWin wannan faWi tashin da yake yi nake ji ba. Nace to ya sai da filin ya samu mota ya Wan dinga hawa yana sana'a da'ita duk dai abinda aka kawo Babana ya?i yadda."
Babangida yace..
"Ba?in amsa nayi ba. Ke Malama ce kina da saninki kada sona ya rufe miki idanunki. Ba daidai bane ki Wauki wani shashe na dukiyarki ki bani ni ni kaWai ba tare da kinba sauran yaran naki ba.
Inma lallai akwai bu?atar hakan dole saida amincewarsu Wari bisa Wari da saka hannu kan takaddar yarjejeniyar cewar an bani abu kaza da amincewarsu bakuma ya cikin gado, ko hakan akayi an tauyesu.
Malama in kowa ya yarda Kudidi da Sa'a ba zasu taSa yadda ba. Ayi ha?uri kawai ina kan nema da izinin Allah komai zai wuce.
Ni da magana nazo Kawu inason in mayar da Sabuwa Wakinta gaskiya "
Idanu Malama Babba ta zare kawai sai ta saki kuka kawai. Kan Babangida ya sake cajuwa shi kaWai yasan irin azabtuwar da zuchiyarshi take yi. Ga wani irin masifaffen kishin Sabuwa da yake ta danne mishi numfashinshi.
"Kul ka kuma zuwa mana da wannan maganar. Ni dai ko bayan raina kada ka sake gayyato mana Sabuwa cikin haularmu, sannan ai kasan aurenku ya ?are har sai in Sabuwa ta yi wani auren ta fito ko? Ya kake son sake saka mahaifiyarka a cikin mawuyacin hali alhalin kasan a cikin halin jinya take."
Mi?ewa yayi har wani jiri na dibarshi.
"Kuyi ha?uri bazan sake wannan zancan ba in sha ALLAH wannan shine jarabawata son Sabuwa shine ?addarata."
Fita yayi a gidan yana haWa hanya.
Sai da akayi magriba ya shiga majalisarsu daidai ana cin abinci. Lokali ya zara ya dinfa cunkusa abincin bama tare da yasan me yake yi ba.
"Maza wai lafiya ko kuwa Sumy ce ta zaburar dakai ne haka? Hmmm kasan Allah da ace nasan haka matan yaren ibra suke da irin wannan masifar babu abinda zaisa in taimaki yarinyarnan Allah nake faWa maka. Yarinya tabi duk ta fitini kowa ni kaina bata ?yale ni ba kai Adeiza masifa ce"
Murmushi Babangida yayi kawai tare da girgiza kanshi. Amman ya kasa cewa uffan, yayi hankali bazai taSa sake fitar da maganar iyalinshi ba.
Lokalin ya ajjiye ya zuba zoSo ya sha ya idasa cika cikinshi. Kafin ya mi?e.
"Kunga bari in samu in rarrafa anayin isha ina da Walibai yau sai mun haWu gobe."
A hanya ya tsaya ya siya kayan tea leda biyu Waya nasu Waya nasu Mardiyya.
A gurguje ya shiga gidan ya ajjiye mashin Winshi da ledojin biredin ya fice.

?ar Shuwa:.
Babangida yana fita ta Waga waya ta kira Mama a waya.
"Mama a saka mun idanu akan Babangida ya tawo dashi da tsinannun yarannan zai kawo su wajen Sabuwa. Naga kanshi yana rawa kamar so yake ya dawo da'ita ma fa. Dan cemun yayi har maganar ta faWa ma."
Mama daga cikin wayar tace.
"Ah haba dai wane mutum ai wallahi bai isa ya mayar da Sabuwa ba ta fita kenan.
Yaran basa nan da kaina zan saka miki idanu akan komai."
Da wannan sukai sallama ?ar Shuwa ta datse wayarta tayi jigum akan kujera tana ta aikin tunani.
Ai kuwa sai can Mama ta yo mata filashin da sauri ta kira. Mama ta labarta mata ai Babangida ya haura layin harma ya kori Sabuwa gida daya taddata tana taWi.
"Da gaske in muka yi sake kina ji kina gani Sabuwa zata dawo gidanki. Abunyi shine gobe ki ?o?arta kizo nan gida sai mu je wajen wani boka zai faWa mana duk abunda ake ciki. In muka ji nasan matakin da zamu Wauka akai.
Ga Adama ma gobe za'a Waura aurenta ai na faWa miki ko?"
Tsaki ?ar Shuwa tayi tace.
"Shikenan goben zanyi ?o?ari inzo muje Allah yasa ya barni kinsan shi da shegen kafiya. Bari in je cefane Mama sai mun yi waya"
Wayar ta datse ta wancakalar a kan kujera. Ta jima tana aikin tubkar mugunta a zuchiyarta sai da ?yar ta samu ta mi?e ta sake gyara Wakinta, ta sake zanin gado ta wanke banWakinta tas. Kana ta rufe Wakinta suka tafi cefane ita da ma?ociyarta Jamila ?awarta.
Suna tafe suna tattauna matsaloli sabida itama Maman Abdul Win saura sati biyu mijinta ya ?aro aure. Duk ta ?arar da rabin kayan Wakinta bokaye nata faman cin kuWinta suna ta mata ?aryar auren bazai yiwu ba tana zaune zaice ya fasa amman har saura sati biyu bata ji yace uffan ba. Sai shirye shiryen biki da yake ta ?arfi. Yau danginshi ma suka kawo mata akwatin dannar kirji. Daga haka tayi saranda.
Har suka je suka yi cefanen hira Waya ce suke yi har suka shigo cikin gidan.
Matan gidan ko wacce tana kitchen anata girki, wasu kuma sunata shirye_shiryen Waurawa.
Ramatu tana ?ofar Wakinta anata mata lalle ja.
Sumy kuma tana Waki ta ?ure wa?ar yarensu tana ta bi.
Ita bata fitowa cikin matan gidan zaman hira sam. Asalima bata kallon kowa kota fito abinda ke gabanta take yi. Hatta su ?ar Shuwa basa gabanta asalima kallon raini da gazawa ta ko wanne Sangare take yi musu.
Jiki a mace zuchiya cunkushe da tunanuka ?ar Shuwa ta dinga aiyukanta. Ta sha wuyar dakan sa?wararnan sosai da sosai. Saida ta gama ta aika yara suka karSo mata kular Ramatu da Sumy. Ramatu dai ta bayar da tata kular.
Amman Sumy sai cewa tayi da ?an aiken ace ta ?oshi.
Saida Yar Shuwa ta gama komanta ta sha wankan yamma ta nufi Wakin Sumy domin da sanar mata dalilin da yasa bata karSan abinci duk ranar girkinta. Dake yau zuchiyar tata a kusa take.
Ai kuwa tana shiga kitchen Win Sumy ta sameta a tsaye tana kaWa ?wai ga taliyar ?an yara a kula taji kifi da kayan lambu.
"Wajenki nazo malama"
A rainace Sumy ta juyo tace.
"Ay to shiga gani nan"
Hararar juna suka yi ?ar Shuwa ta ja ?aramin tsaki ta shiga.
Tana shiga taga atampopi da shaddaji sunfi kala talatin a ?asan kafet gasu sababbi dal dal kuma bana akwatunanta bane dan fes ta haddace kayan akwatunanta tsab. Zama tayi taci gaba da ?are ma falon kallo komai yana zaune a muhallinshi.
Cikin yau?i irinna matan da suka jima a bariki bariki ta sansu suka santa.
"Gani Allah ya sa lafiya. Kuma Allah yasa inji alkhairi"
"Kusan ba lafiyar bace ta kawo ni ba gaskiya. Na zone cikin lumana in tambayeki dalilin da yasa duk ranar girkina bakya cin abincina sai dai kiyi naki kici ke da agolan Wan da kika tawo mana dashi. Naga in Ramatu ce take girki ai kina ci. Shin abincin nawa ne babu daWi, ko kuma tsabtatace baki yadda da'ita ba da bakya cin nawa abincin yau dai inaso in sani. Dan kwanaki nayi ma Jannaty magana yace in bar zancan."
"Au ashe ma yace ki bar zancan shine baki ji maganarshi ba kenan?
To ni dai bani da lokacin amsa wannan tambayoyin wanda ya zaunar dani in yana da abun faWa shi zaice. Kinga anata kiran sallah kinsan mu akan lokacinta muke yi. Ku dama Shuwa Sallah bata damesu ba"
Tana faWin haka ta shige ?ofar da zata sadata da ciki ta bar ?ar Shuwa bakinta a hangame. ?wafa tayi ta taso ta koma Wakinta tana jiran Babangida ya dawo ayi wacce za'ayi.
Tana sallar magriba ya shigo ya ajjiye mata ledar biredin karyawa ya fice tasan kuma sai goman dare zai shigo.
Tana zaune har ya dawo yaran duk sunyi bacci.
Waje ya samu ya zauna da sauri ta tarbeshi harda murmushin dole. Duk da kishinshi ne fal zuchiyarta Allah ya gani tana mutuwar son Babangida gashi ta Wauki kishin Duniya ta Waura akan Babangida.
"Wanka zaka soma yi ko abincin zan kawo maka"?
?an gajeren tsaki yayi yace.
"Wankan dai. Abincin ki saka a firji da safe zanci a ?oshe nake tam"
Kanta basai ya Waure ba. To ranar data fita a girki ma baici abincinta na safe ba, baici na dare ba. Gashi yauma yanaso yace mata bazaici ba. Ita kanta Ramatu da take karSan abincin sau da dama tana ganinta zata kira almajirai ta basu, duk da dai tana ci ba kamar Sumy da bata ci ba.
A sanyaye taje ta haWa mishi ruwan wankan.
Yana wankan ita kuma ta saka abinci a firji ta sake WaWWakan tsumi banda wandda ta dinga Wirka da yamma har danshi take yi dab magriba.
Kayan baccinta ta saka mai Waukar hankali kayan da in dai ta saka ranar kam ba'a cewa komai ne.
Amman yau kam ko kallo bata ishi wanda akai dominshi ba. Asalima zazzaSi taji a jiknshi kau dole ta Sallo fanado ta bashi ya watsa ya bi da ruwa. Haka ya kusan kwana, ko ace ya kwana akan sallaya ko da yayi sallar ya gaji a wajen yayi bacci.
Duk rashin bacci ishasshen dake idanunshi kiran sallar farko ya mi?e ya shiga banWaki ya goge bakinshi ya Wauro walwala da zai fita ya tashi ?ar Shuwa ya fice.
Saida yabi Wakuna biyun ya tashesu. Har zai fice a Wakin Sumy yana jaye da hannun Amir tace dashi.
"Ji mana wallahi ka takama matarka wannan yar Shuwa Win kunne na fita buWewar idanu da zallan iskanci ai kai ka sani. Wallahi Allah ka ja mata kunne kada in kamata in zauneta."
Kai ya girgiza yace.
"Ke kenan faWa bakya ko gajiya Sumy bakya ko jin kunyata da nauyina ji yadda kike Waga mun murya a gaban yaro"
"Wa wai namijin duniya shi zanji kunya? Ka yaudari kanka kasan babu wata kunyarka da zanji. Yadda baka ragamun ba, yanzu babu ragama Win da zanyi ina dalili ma to"
Tana faWin haka ta shigewarta ciki. Shi kuma ya ja hannun Ameer zuwa Sarayin su Mardiyya.
Su Aminu ya kira suka tafi masallaci. Basu suka shigo ba saida rana ta fito sukai nafila kana suka shigo. ?akin su Mardiyyan ya sake komawa ya saki Ameer ya tafi wajen uwarshi.
Shayi da biredi da ?wai Mardiyya ta ajjiye ma Babansu a gabanshi.
Murmushi yayi daya tuno irin tsugunan sak da Sabuwa take yi in zata bashi abinci irinshi sak Mardiyyan tayi.
"Allah yayi muku albarka. Yau babu islamiyya anyi hutu ko?"
"E Baba amman muna so zamu je gidan Anty Alawiyya yau suna"
Sai da ya cinye biredin bakinshi yace.
"Af ashe yau suna kinga na mance shaf. To shikenan ai sai ku shirya kuje. Iyayen naku ma dukka zasu je."
Malama ce tayo carab tace.
"Baba Adda ita take koyama su AWWa'u karatu. Ko AWWa'u?" Ta ?arashe zancan tana kallon AWWa'u. Mardiyya ta harareta dan bata so ta faWa mishi ba"
"Mardiyya da gaske ne ke kike shiga ajinsu AWWa'u. Ri?on ?warya aka baki ko ajin Baba Malam ya baki ne? Kai amman nayi farin ciki gayaa"
"A_a ba ri?on ?warya bane yace in dinga koyarwa a islamiyya ne kafin a dawo hutu sai in shiga sahun koyar da matan Aure tunda dai na kammala karatuna, kuma yace zai dinga biyana albashi duk wata. Amman Baba inason zuwa jami'ar in yi digiri a fannin Islamic sitadis."
Murmushi farin ciki yayi lokaci guda kuma ya gintse ranshi jin ta ambaci jami'a"
"Kima cire batun jami'a Mardiyya. Duk ilimin addinin da kike bu?ata Mardiyya ba sai kin shiga jami'a ba zaki iya. Yanzu littattafai nawa kika haddace, hadisai Wari nawa ne a kanki? Iyakar wannan ma Mardiyya ai sai dai ki gode ma Allah.
A mata_ mata jikokin Baba Malam babu wacce ta taSa jan ragamar karSan aji an dai samu a mazan. Amman kinga ke cancanta tasa Baba Malam ya Waukeki kin zama Malama. Ni dai nasihata daku a kullum shine ku ri?e kanku ku shafe duk abinda ya faru a baya. Nayi muku al?awarin dawo muku da mahaifiyarku muzo mu rayu har ?arshen rayuwarmu cikin aminci"
In yana hira dasu wallahi ji yake yi kamar kada ya motsa ko nan da can. Wato yaran har mamakin nutsuwarsu da biyayyarsu yake yi.
Allah al hakim kenan ba?ar tukunya mai fidda farin tuwo. Bayan ya gama karyawa ya basu kuWin mota kana ya fita.
A zaune a gaban kulolin abinci yaje ya samu ?ar Shuwa taci kwalliya sai baza ?amshi take yi da ita da Wakin dukka. Yara kuma suna cin abinci.
Zama yayi yana Wan zolayarta kaWan dan ya sata farin ciki.
Ai kuwa duk turSunewar da tayi sai da ta saki ranta.
"To ayagi zuba mun abincin ko?"
Kular ta buWe ta zuba mishi sakwarar ta tura mishi gabanshi tana haWa shayi tace.
"Amman yanzu ka sake ninka lokacin da kake zama a masallacine? Naga daWewar tana yawa"
Ta sani sarai wajensu Mardiyya yake zuwa ya shantake. Itama ta ganshi ba sau Waya ba ba sau biyu ba.
"A_a kinsan dake bani da lokacin da nake ganawa da su Mardiyya shine na zaSi bayan sallar asuba a matsayin lokacin da zanje in gansu inci abincinsu suji daWi kamar yadda ko wacce cikinku nake cin abincinta tare da yaranta."
Wani kishine ya turni?eta har tana ?warewa so take tabi duk hanyar data dace dan ganin ta takura yaran so take ya rarraba ma matanshi su ta yadda ba zasu samu lokacin kansu ba sai dai a makaranta. Amman ta rasa yadda zata kawo lamarin gabanshi ne. Yau dai tana fatan zata faWa ma boka sai ya bata sa'a akan hakan. Dalilin ta kenan da yasa bata yi wata banzar magana ba.
Yana cin abincin yake tambayata abinda ya haWata da Sumy.
Nan ta kwashe labarin komai ta faWa mishi.
"Hmm zan yima tubkar hanci. Zan taraku inji ta bakin kowa yau inna dawo in sha ALLAH. "
Ajjiye mata kuWin cefane yayi da kuWin motar zuwa suna, harda kuWin barka ya bata. Ya shirya tsab abunshi
Haka suma ragowar matan ya bibbisu da kuWin mota kana ya saka kai ya tafi nema.
?ar Shuwa na kammala abinda take yi ta shirya ta saka doguwar rigar lace mai Wan karen tsada ga takalmi ga jaka masu tsada. Yaranta ma kayansu masu tsada. A gurguje tayi ma kowa sallama ta nufi gida.
Ko data shiga yaran kawai ta ajjiye suka tafi ita da mama sune har Ringim garin su Babangida. Sunje sun samu wajen mai maganin cike dam da dandazon mata zasu yi ashirun. A zuwansu har mutum biyar ne a bayansu suma.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI TAKU CE
[8/25, 8:18 AM] BADA'AT IBRAHIM: Na dade ina fama da bushewar ,kaikai da warin gaba , Na gwada magungunan asibiti da na gargajiya amma babu wani sauki.
Sai wata kawata ta gabatar min da Oriflame Feminelle Wash mai dauke da lactic acid, prebiotics, hyaluronic acid, da peach extract& rayuwata ta canza.

Yanzu Alhamdullillah no more itching ,odour and dryness

Dm to get yours


=??? Yana da laushi a fata, pH-balanced, kuma cike da sinadarai masu kare ki.
Ki huta daga wahala, ki rungumi kwarin gwiwa.

Contact me
Tru:08022059556


IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA TAKWAS

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


Sabuwa:.

Sai gamu a zawaciki gida dubu. A cikin jerin gwanon kyawawan gidajen gidan Abokin Uzairu zuchiyata suke.
Maigadine ya buWe mana get muka shiga.
Masha Allah tsarin gidan yayi yau ga fulawowi tako ta ina.
"Maza Allah yayi yau mun haWu ido da ido. Gaskiya ashe kafi kyau a fili. Am wannan ba wannan sister Winka bace da kake yawan saka hotonta ba?"
Abokin Uzairu zuchiyata ke magana da baturiyar hausa ina nufin Hausar ?ar zamani anayi ana lankwasawa gayu a dole.
Ai nan shima naji Uzairu zuchiyata ashe shima ya iya.
Ni dai ina biye dasu da ?ar ?aramar jakar kayanmu har zuwa babban falon gidan.
Wata dattijuwa muka tarar a falon tana zaune tana cin abincin safe dankali da ?wai.
"Sagagi ba?on naka ne ya iso kamar a Kano ya kwana?"
Sasagi yayi dariya.
"Wallahi Mum nima shi ya tasheni a bacci da asuba suka tawo.
?arasawa nayi muka gaisa da Dattijuwar. Cikin fara'a ta tarbemu tana tambayar ya iyayenmu.
"Ah suna lafiya sunce ma a gaisheki Hajiya"
Cewar Uzairu zuchiyata daya koma kamar bashi ba musamman in naji yana magana hausa_ hausa turanci_turanci.
Mi?ewa tayi tace.
"Ku hau teburi kuci abinci. Ni kam zan fita ne ma. In kin gama Sasagi zai kai ki Wakin ?annenshi mata ki zauna tare dasu."
Toh Hajiya mungode sosai."
Bayan mun gama karyawa Sagagi ya shiga dani Wakin ?an matan gidan su kuma suka shiga gari sai wajajen azahar Sasagi ya shigo kirana zamu je yin paspo.
A lokacin muna hira da Sakina ?anwarshi. Macece mai fara'a da son hira. Tare muka je da Sakina aka yi mana paspo suka ce gobe mu dawo a bamu kayanmu.
Muna komawa gidansu Sakina aka tarbemu da abincin rana shinkafa da miya da salak inji kanawa. Ina banWaki ina alwala wayata ta shiga ruri. Har na fito wayar sai kira akeyi. Nasan dai bazai wuce ?an biki ba. Ilai kuwa su Winne Amarya da kanta ke kirana
Ina dariya na Wauki wayar tare da zama a bakin gado"
"Lolo ku dai taya ni murna gamu a Malam madori Allah ya ?addara nima na shigo babban family. Gamu dukka amman babu ke babu su mardiyya sai banji daWi ba"
Nima ina jiyo hayaniyar ?an biki duk sai hankalina ya koma can wallahi. Sukaita karSan wayar suna sake rikitani. Kashe wayata nayi na mi?e da hijabin Sakina a hannuna zanyi sallah.
"Sai kinyi sallah zamu ci abincin wai nifa ke nake ta jira kuma wallahi yinwa nake ji sosai"
Dariya nayi mata. Na lura Sakina wayaiyace sosai gata da mugun saurin sabo. Zama nayi na saka lokaci muka soma cin abincin.
"Amman bazawarace ke kamar ni ko? Dan naga ba yarinya bace da ganinki"
Kallonta nayi saida na cinye abincin bakina tukunna nace.
Bazawarace mai yara

21 / 25