Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Love

Chapter   1 / 25

1 to 3K   out of 72.9K words

??????>?? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1 0Table????????@Data
????????????????????? P?? KSKS?1 ?D???????rr? ? ? ?  ? ?4??? ?$
?1*r? ? ? ? ? ? [?? [? [? ? ?  ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ?D??),:?O^k?{6???????$?????%?>OHexv????.???4?h????????[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

SHAFIN FARKO 1

TSOKACI
*MU KULA A YAYIN DA MUKE KARATUN LITTAFI* *MUFI MAYAR DA HANKULANMU AKAN DARUSSAN DA LABARIN YA ?UNSA, HAWA DA SAUKAN LABARIN DA YADDA MATSALTSALUN AKA WARWARESU*
*ABINDA AKA TSINTA MARAR KYAU BA'A KOYI DASHI MARUBUCI BAI RUBUTA DOMIN KAYI KOYI DASHI BA, YA HASKAMA WATA RAYUWACE MUMMUNA DOMIN KASAN ANA YINTA KUMA YAJA HANKALINKA DAN GUDUN AIKATA IRIN WANNAN LAIFIN*
*YA HASKAMA NE KA GANI WALA ALLAH KANA CIKIN IRIN RAYUWAR SAI KAGA HANYOYIN DA ZAKA WARWARE MATSALOLINKA CIKIN SAU?I*
*MARUBUCI GYARAN TARBIYYA YAKE YI BA GUR?ATA TARBIYYA BA*
*MARUBUCI MADUBINE DAKE HASKA RAYUWAR AL'UMMA AL?ALAMI YAFI TAKOBI*




Har zuwa wayewar gari Sabuwa bata san a wanne halin take ciki ba. Jakarta tana cikin motar Dr Kamilu, shi kuma tunda ya jefa jakar a mota bai sake tunowa da wata jaka ba a haka har wayar ta mace mus.
Dr Kamilu bashi ya shigo asibiti ba sai da yamma a lokacin Dr Mu'awiya na shirin tafiya yaje ya huta. Kai tsaye ofishin Dr Mu'awiya ya shiga ya taddashi a zaune dai amman ga jakarshi akan teburin gabanshi.
"Ah Dr ka shigo? Kaga yanzu nake ?o?arin nima in kashe na'urarnan in tafi in huta."
Masauki Dr Kamilu yayi ma kanshi a kujera yace.
"Sai yanzu na samu shigowa. Nazo ne inji me yake damun mara lafiyan dana baka sannan yaya jikin nata?"
Sai da Dr Mu'awiya ya gyara zama kana ya soma da cewa.
"Tana cikin wani irin mawuyacin hali gaskiya. Ciwon damuwa ke Wawainiya da'ita. Ga jininta ya hau sosai, sannan tasha maganin maye mai ?arfin gaske. Kasan hawan jini da kayan maye, da damuwa abokan gabane? Halamu sun nuna tana cike da wata damuwa a ranta. Kafin nurse suyi mata allura sai sambatu take yi tana dai kiran wani suna da basu fahimta ba. Zai iya yiyuwa zafin ciwo ne. Zai iya yiyuwa kuma a bige take, zai iya yiyuwa Wimuwace.
An dai mata allurar bacci tana kwance, sai kaci gaba da kulawa da'ita tunda kazo"
Kai kawai yaci gaba da girgizawa yana mamakin dalilin da yasa Sabuwa zata sa rayuwarta cikin haWari irin haka. Allah yasa a hotel data faWo jikinshi ya ri?eta da ?ila inta faWi ?asa ta samu mutuwar Sarin jiki. Tabbas da yanzu wata maganar akeyi ba wannan ba, Allah ya turoshi domin ya zame mata garkuwa.
"Allah ya kyauta Dr Mu'awiya. Mata yanzu sun lalace da shaye_shaye kome yake jefa su a irin rayuwar sai Allah"
"Hmm Dr kenan. Kasanfa mafi akasarin masu shaye_shayen muyagun ?wayoyi suna yine domin samun mafitar wata damuwa data tu?e musu. Basusan jefa kansu suke ga halakaba. Yanzu baiwar Allahn daka kawo kyakkyawar mace kamarta bai kamata ace ta jefa rayuwarta cikin irin wannan halin ba"
Dr Kamilu ya mi?e tare da jan numfashi yace.
"Tana wanne room ne?"
"Tana room 4 gado na biyu anan take.
?akin duk masu irin lalurarta ne shi yasa na haWasu tare basa son hayaniya bacci wadatacce suke bu?ata"
Kai kaqai ya gyaWa tare da ficewa zuwa room 4 .
?akin shiru babu kowa face majinyata huWu da ko wacce take kan gadonta a kwance suna aikin bacci.
Ko wacce durowa ta gefen gado sha?e da kayayyakin marasa lafiya dangin lemo ayaba, da filas na abinci dana shayi, harda ma gwangwamayen madarori.
Gadon sabuwane babu ko tsinke a kan durowar. ?ura mata idanu yayi duk da ba saninta yayi ba amman da ganinta kasan tayi rama halamu sun nuna kamar dama a cikin ciwo take.
Bai jima a Wakin ba ya fita ya shiga ofishin shi ya zauna. Sai zuwa lokacin ne ya tuno ai jakar Sabuwa na bayan motarshi. A zabure ya mi?e yana shirin zai fita Nurse Samira ta shigo da sauri.
"Dr akwai mara lafiyan daka Kawo jiya ta farka, batai magana na ba, amman sai hawaye idanta yake fitarwa.


SABUWA:.
A hankali naji idanuna na buWewa tare da jin wani irin mugun nauyi a duk sassan jikina. Da ?yar idanuna ya buWe sai dai dishi_dishi nake gani na kasa tantance a inda nake. Na dai ji murya a kaina ta namiji yana cewa.
"Allurar baici ace ta saketa yanzu ba. Yaya akayi to ta farka? Muga allurar da kukai mata"
Daga haka banma sake sanin inda nake ba wani irin mugun baccine ya sureni farkon haWuwata da Babangida yaci gaba da tariyo kanshi a ?wa?walwata hankali da tunani basa jikina ina cikin halin da nayi imani ko ma?iyi sai ya zubar mun da hawaye.



CI GABAN WAIWAYE:.
"Kefa menene sunanki kyakkyawa?"
Sabida yadda Babangida hannunshi ke yawo a jikina saina kasa bashi amsa kan kari sai da nayi da gasken_ gaske kana na iya furta sunana.
"Sabuwa, ai kuwa sunan ya dace dake. Muje mu Wan tattaka rawa. Bansan ko kina shan sigari ba balle insa a kawo miki ba"
Dama dai kunsan nayi kewar kayannan har wani tsinkewar yawu naji.
"Zo muje"
Ya ri?o hannuna muka shiga wajen da ake rawarnan a caccakuWe cike da rashin daraja da rashin tarbiyya.
Abubbuwa a tsakanina da Babangida sun faffaru a wajen rawarnan sosai da sosai. Ga sigari bazan iya tuna kara nawa na sha ba.
Hannuna Babangida yaja muka fice daga cikin club din zuwa dogon falon da zai sadamu da Wakunan zangon ba?in.
Wani Waki ya tura muka shiga anan muka tadda abokanshi. Mustapha, Gaddafi, Hannafi, sai Sani wanda shi Allah yayi mishi rasuwa.
Ko wanne budurwarshi tana gefenshi anata hira da cin nama da shaye_shayen sigari.
"Mazaje wannan mai zafin fa?"
Cewar Mustapha har yana zaro harshe yana lashewa
KafaWarshi Babangida ya buga.
"Kai dan abu ta kazanka. Wannan ba irinsu Karina bace. Dubeta fa da kyau ai kai da ganin kasan zata bada wuta.
Baby muje daga ciki"
Jana yayi zuwa cikin uwarWakin, su kuma abokanshi da ?an matansu suna falo.
Gadon a mugun yamutse yake halamar anyi abubuwa akai dayawa.
Haka Babangida ya haye gadonnan tare da mi?o mun hannayenshi.
Wannan daren shine dare mafi muni a rayuwata dare mai Wauke da tarihin da abadan ban isa manceshi ba.
Amman a ranar sai nake jin daren ya kasance darane na musamman a cikin sauran dararen dana saba kasancewa da mazan bariki.
Babangida yakai iyakar ma?urar kaiwa. Amman fa bai wuce Khalid ba sai dai suyi kunnen doki.
Sai dai yafi Khalid iya lallaSa mace har mace ta dinga jin tafi kowa kyau da kayan atata ( Khadija maidoki).
Bayan komai ya lafa munje munyo wanka tare mun fito Babangida ya zaunar dani bisa cinyarshi cikin ?asa da murya da narke idanu yace.
"Sabuwa ina sonki. Lokaci guda kikai zabari da zuchiyata. Amman ina da kishi yaya zaki yi wajen ganin kin kiyaye motsawar kishina, hauka nake yi sosai in naga yarinyata da wani namijin. Sannan ina da naci naga kinyi daidai da irin halittata. Yaya zamu yi?"
Cikin kissa nace.
So kake nayi watsi da duk samarina in ri?eka kai kaWai wai tilo?" Na ?arashe maganar ina murmushi na ciki irin wanda ba'a buWe baki sai dai aga halamunshi a kumatu.
Kai ya Waga mun halamun "E" har yana sake gyara mun zamana a jikinshi da kyau.
"Abinda nake so kenan"
Amman kana ganin baka so kanka da yawa ba. Sannan daga ganin sarkin fawa sai miya tayi za?i?"
Cakulkuli ya shiga yi mun. Nan nahau dariya da shure_shure shi kuma dama musamman yayi hakanne da manufar ya sake afkamun a karo na biyu. Ilai kuwa hakanne ya faru.
Kafin mu fito falo sai da Babangida yayi duk wani daWin bakin da kuka sani harna amince zan killace kaina dominshi shi kaWai tare da al?awarin zamu dinga haWuwa babu fashi. Sannan zai dinga bani kuWi duk satin Allah.
A falonnan muka kwana dukkanmu da abokan Babangida, wasu dai sukan tafi Waki daga baya su fito.
Sai washegari da safe Babangida ya kawo ni har ?ofar gida a motar Abokinsu Sani. Da ragowar kazata, da lemuka, ya ?irgi dubu goma ya bani.
KuWin da ya bani na mugun raina sosai. Amman yadda tasirin sonshi ya yaWu a zuchiyata lokaci guda harma ya shafe tarihin wanzuwar Khalid a rayuwata yasa nake jin zan iya bashi kaina kyauta bama sai ya biyani ba.
Godiya nayi mishi na shige gida.
?ar Shuwa tana hangoni ta she?o a guje tazo ta rungumeni. Zuchiyata cike fal da farin ciki da mararin kamuwa da sabuwar soyayyar da tasa nake jin ni nama fi ko wacce mace sa'a a duniyarnan.
?aki muka shige muna dariyar iskanci.
Muna jiyo Rakiya nata zaginmu ko mu kula.
"Bani labari dan ALLAH. Naga gayen da kuka fita tare ai. Naga gayen yayi har yafi Khalid kyau"
Ai bama iyakar kyau ba yafi Khalid komai da komai kuWi kawai Khalid zai nuna mishi"
Dariyar da Yar Shuwa take yi sai ta dena. Nasan halinta sarai da shegen son kuWi.
"Ai ni duk haWuwar saurayi in baida awalaja to Wallahi bazan saurareshi ba. Ni bana soyayyar wahala kinga kuWi? To sun fiye mun komai ke akan kuWi sai mu raba gari dake"
Dariya muka yi dukkanmu harda tafawa.
Labarta mata abinda ya faru na shiga yi ina yi ina farin ciki.
"Kar dai ki za?e kinsan dai bariki babu amana. Ni ina mamaki da kike wani faWawa soyayya lokaci guda. Kin ganni nan inje inyi abinda zanyi a bani kuWina a wuce wajen shi kawai na sani. Kinsan dai in ba tsautsayi ba babu yadda za'ayi kiyi saurayi a club ya Waukeki ku kwana tare ya biyaki har kiyi tunanin zai aureki sai dai in asiri zaki sa Maigogul yayi mishi"
Dariya muka tuntsire dashi. Soma shigowar ?an matan Wakin namu masu kwanan gida yasa muka sassauta hirarmu. Ko wacce data zauna saita baje ?unshin namanta.
Rakiya ce ta shigo tayi tsaye.
"Ko wacce ta kawo Wari uku kuWin wuta dan sunce yau babu Waga ?afa in bamu biya ba sai yanke wa.
Ke kuma Lolo har jikin naki yayi ?warin da bama jeka ka dawo ba harda kwana sai kin je kin jawo mana masifa tukunna ko? To ki dai tuna da maganar likita. Ni wallahi da aurenku kuka yi da zai fi muku da wannan tambaWar."
Ni dai Wari biyar na zaro na mi?a mata ina ?un?unni. Haka kowa ya mi?a mata duk taba kowa canji.
"Ko Wari uku ce ku bani zan sai sabulu in Wan wanke kayana"
Nan fa wannan tace ita bata da kuWi wannan tace hidimar anko ce a gabanta. Sai ni na mi?a ma Rakiya Wari biyun databani canji.
Sai naji tausayinta sosai wallahi, uwa kenan duk lalacewarta uwa ce dai, Wari biyar na kuma zara na bata. Sai washe bakinta take yi, ta samun albarka babu iyaka.
Haka wunin ranar ya kasance mun gwanin daWi da farin ciki. Tun yamma Babangida ya karSo motar abokinshi ya zo ya Waukeni muka tafi zaga gari kawai. Muna tafe muna hirarmu ta soyayya. Haka wannan ranar ma ban kwana a gida ba wani Wakin abokinshi dake bayan layinsu ya kaini abokin bayanan yayi tafiya.
Bayan komai ya lafa daf magriba Babangida yayi wanka a banWakin dake Wakin ya fito a gaggauce. A lokacin ina kwance ina kallo a TV babu komai wallahi a jikina.
"Baby zanje masallaci in yi Sallah. Amman bazan shigo ba sai ?arfe tara. Zan je gidanmu akwai makaranta da nake koyar da maza bayan sallar isha. Makarantar ta mahaifinmu ne muna taimaka mishi ne. Dana sallami Walibai zan dawo dame zan shigo miki?"
Idanu na buWe harda baki.
"Me kake koyar musu, yanzu nan kai malami ne wai?"
Tsugunnawa yayi yana dariya yace.
"Kin Wauka wasane ko? Allah da gaske nake yi mahaifina Malami ne haka mahaifiyata malama ce. Yayyena duk malamai ne muna taimakawa mahaifinmu makarantar tashi ce.
Yanzu dakin Sulle bayan layinnan zaki hango gidanmu da tarin tulin almajirai"
Kai kawai na jinjina ina mamakin Wan malam ya?i halin Malam.
To yayi. In zaka shigo ka tawo mun da fanta mai sanyi da balangu mai ruwa_ruwannan asa yaji sosai "
Hakan kuwa akayi da Babangida ya tashi tawowa yazo mun da sa?ona, kusan raba dare muka yi muna aikin assha aikin dana sani aikin saSama Ubangiji, aikin zubar da mutunci.
Ranar bamu je club ba a wannan Wakin muka kwana da safe bayan nayi wanka na shirya inaso zan tafi gida Babangida ya jawoni na faWo jikinshi.
"Amman fa kince mun ba daWewa zaki yi ba, kar kisa inta jiranki a zaune anan. Duk da inaso zanje gida in samu in gaishe da mahaifiyata.
To ni yaushe zaka kaini in gaisheta to?"
Dariya muka yi dukkanmu nasan a raina Babangida ba aurena zaiyi ba morar ?uruciyata kawai yake so yayi. Duk da yayi mun rantsuwar aure zamu yi.
Hakan baisa nayi ma kaina faWa ba saima sake dulmiya a kogin sanshi da nake yi a ko da yaushe. Ko dana koma gida kayana na Wiba kala bakwai na dawo wannan Wakin abokin Babangida a ciki muka ci gaba da rayuwa tamkar mata da miji. Ina komawa gida duk bayan kwana biyu inje in kwana sai in kuma dawowa.
Munyi rayuwa irinta a'uzubillah ni da Babangida.
Gaga gaga rayuwa taita shurawa soyayya mai karfi muke ma juna ni da Babangida. Babu irin soyayyar da baya nuna mun. Duk da bai kai rabin Khalid kuWi ba amman Babangida komai shi yake yi mun, ga lokacinshi da nake samu a ko da yaushe, ko ina zamu muna tare a manne da juna. Sanadiyyar Babangida idanuna ya kuma buWewa a yawon dare da yawon zuwa club shima, sabida Babangida kullum sai ya je club. Ko yaya saurayi ya kulani Babangida zai cukumeshi sai inda ?arfinshi ya ?are, ba wuya ya fasa kwalba, faWa dai akaina yayi da yawa, ya jima samari rauni da yawa.
Ta Sangaren gidanmu kuma Maigogul ya koma sana'arshi ta kawalci. Gaza ya fito daga gidan yari Magazin kuma ya bar gari sakamakon wata Sarna daya aikata. Uzairu zuchiyata kuwa baya Wakkowa kowa magana shi dai a barshi da lalata yaran mutane da kalaman soyayya kawai.
Kwatsam wata ranar asabar na tashi da zazzaSi mai zafin gaske ko tashi bana iyayi sai an taimaka mun. Ga wani irin ciwon mara da nake ji tamkar bayana zai dare ya fashe.
"Sabuwa ki kira Babangida a waya ko zai kai ki asibiti mana naga jikin naki kuma tsanani yake yi"
Cewar ?ar Shuwa kenan. Rakiya dake zaune tana shan tea da wainar ?wai tace.
"Ato gara ta kirashi dai su je asibiti ina jiye miki in dai cikine dake wallahi kin shiga uku"
Bata rufe bakinta ba Maigogul ya faWo Wakin da sauri.
"Rakiya kaddai ciki Lolo ta kuma kwasowa? To wallahi a wannan karon watan barinki gidannan ne ya tsaya kinsan Allah duk wanda yayi miki ciki sai kin aureshi na gaji da wannan masifar"
"Ka sassauta murya haba. Ba cikin bane gargaWi dai nake yi mata da jan kunne. Ka adana faWan naka tukunna in akaje akace cikinne sai kayi wacce zaka yi.
Ni jin suna ta wannan tababar ma sai naji tuni na nemi ciwon ma na rasa. Babu shiri nace.
Nifa ba ciki bane dani, shikenan ba dama mutum yayi ciwo sai ace cikine?."
Da?uwa Maigogul yayo mun ina zumSure baki na mi?e zaune na jawo jug din tea mai kaurin da Yar Shuwa ta haWa mana zamu yi kumallo na soma sha. Ita kuma Rakiya ?auyensu ma zata tafi yau zata je bikin Tsahare ita da Labbai.
Tana gama karyawa suka kama hanya har tasha muka rakasu muna dawowa muka tadda Babangida a ?ofar gida yana jirana.
"Kaga Babangida soyayya daWi wato kaji mutuniyar taka shiru shine ka biyota ko?"
Cewar ?ar Shuwa data zauna a dakalin da Babangida yake zaune. Shi kuma gabaki Waya hankalinshi yanaa kaina.
Zama nayi daf dashi ina ?akaro murmushi dan bana wani jin daWin jikina.
"?ar Shuwa meke damunta ne naga jikinta babu ?wari?"
Yayi mata tambayar yana ?ara kallona cike da kulawar da take sake dulmiyani a soyayyar Babangida.
"To yau dai da ciwon mara ta tashi mai tsanani. Abinda ya kashe mata jiki kenan. Da harma zamu kiraka ko zaka kaita asibiti a duba lafiyarta sai kuma ta warke"
Kai ya girgiza tare da cewa.
"Sannu Babbar yarinya. Ko asibitin zamu je? Nama kira wayarki a kashe, ke da baki da lafiya to ina kuka je harda kwalliya haka?"
Sai lokacin nayi magana.
Ba sai munje asibitin ba jikinma da sau?i. Rakiya ce tayi tafiya shine muka kaita tasha"
"Wacece kuma Rakiya?"
Ya faWa tare da kafeni da idanu. Ni kuma cikin rashin damuwa nace.
Babarmu ce.
Baice dani komai ba sai cewa yayi.
"Ni dama nazo in Waukeki ne mu fita"
Idanuna na lumshe nima ina jin kewarshi sosai.
To ai sai muje a shirye nake. Waya da jakata kawai zan Wakko"
Nan na shige cikin gida na bar ?ar Shuwa tana yi mishi hira.
Qamriyya na hango Maigogul na tsine mata albarka har yana neman dukanta. Bakina a taSe na shige Wakinmu ina tsaki. Lokacin ?an matan Wakinmu duk sun dawo wasu na baje suna karyawa wasu na ramuwar baccin da basu samu yinshi jiya ba. Wajen jakar kayana na nufa banko kula kowa ba. Doguwar rigar materiyar na Wakko na sake kayan jikina nice harda sake kwalliya da janbaki. Jakata na zara nayi ficewata ina fitowa muka wuce da Babangida ?ar Shuwa kuma ta koma cikin gida abinta.
Haka dai lamura sukaita tafiya, kasala da nauyin jiki nata ?aruwanmun. Tafe_tafe har wata huWu dukkannin wani sauyi a lokacin ya bayyana a tattare dani ni kaina naga nayi ?iba na sake yin kyau, ga wani irin haske bau dana sake.
Amman ban kawo komai ba duk da bana jinin al'ada dan yakan yi mun haka in nasha maganin zubar da ciki sai in yi wata shida al'adata bata zo ba, ko wata huWun A wannan karon ma saina Wauka hakannen.
Wata Ranar litinin na dawo daga wajen Babangida da safe mun kwana a club.
Rakiya dasu Adama duk suna tsakar gida har Maigogul yau ya tashi da gyaran fuska yana kan turmi da madubi a hannu.
Idanu Hauwa ta ?ura ma cikina daya taso sai ta saki salati harda sakin bokitin hannunta.
"Maigogul yarinyarnan Lolo wlh cikine da'ita ga ciki har ya bayyana."
Ras naji gabana ya tattake ya faWi. Rakiya tace.
"Yau ba?ar hassadar taki akan Lolo kuma ta sauka. To ta Allah ba taki ba. Sabida Qamriyya tayo cikin shege za'ai mata auren dole shine kike son yima Lolo sharri? Ke dai Hauwa anyi jar mitsiyaciya kunga Mata da shegen hassada. Lolo dai tayi muku fintinkau wallahi nan gani kuma nan bari"
A zabure Maigogul ya mi?e.
"Ke Rakiya yafa isheki haka. Kinsan Allah a wannan karon babu sani babu

1 / 25