Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   55 / 67

162K to 165K   out of 199.9K words

ciniki kamar an kama bayi, kamar dai yadda aka sace ni, da ni da anty aisha".

Maganganu rumaisa ta sa?a musu cikin hikima, da sai da ta sanya su cikin nazari, adam ya ce "Ina ga mu tashi haka, zamu biya wani wurin ne da ita, zamu haWu gobe in Allah ya kaimu "

Barrister sa'ad ya ce "Allah ya kaimu, amma lallai muna bu?atar ?wa?walwa irin t madam a tafiyar nan".

A ransa ya ce 'Baku san butsancinta ba, sai tayi muku wani shirmen zaku gane baku da wayo'.

Adam kansa har wani ciwo yake, yana ta tunanin maganganun ta, ita kuwa ko a jikinta, har suka isa masaukinsu.

Kamar yayi mata magana a kan maganganun da tayi, amma ya shareta, dan da yayi zata fara wahalar da shi.

Kwanansu uku a Abuja, ya kaita yayi mata sayayya, ya kashe kuW sosai, banda tsarabar da ya yi mata da zai dawo, banda uban kayan lefenta da haryanzu wani abun ma bata taSa ba, ga shirin bikin iman nan ma yana ta hidima.

Suna tafe a hanya tana kallonsa, ba ?aramin tausayinsa take ji ba yanzu, gaba Waya yadda ta tsammaci halinsa ba haka yake ba, duk da dai mafaWaci ne mai zuciya, amma a zamansu ta tan?wara shi ta ?arfin tsiya ya tan?waru, dan shi kansa ya san ko bai dur?usa mata a kan gwiwoyinsa a zahiri ba, a baWini yayi.

Tana ta WaWWaga kayan da ya saya mata tana murna, wasu kayan tana tunanin anya zata iya sawa kuwa, duk da anty laila ta koya mata saka ?anan kaya, amma wasu kayan sun yi watsewa da yawa.

Yana zaune a kan gado yayi shiru, yana zancen zuci, rumaisa ta buWe akwatinsu, ta fito da pencils Win ta na zane, ta Waukko cardboard paper, ta zube su a kan ?aramin Centre table, da cleaner da duk abun da take bu?ata.

Ta tashi ta nufi takawa, ta ri?o hannunsa ta ce "Taso muyi zane papa"

Ya ?wace hannunsa ya ce "Leave me, am not in mood"

Ta ce "Gaskiya ni ba zaka zauna kayi mini shiru ba, ka taso".

Ya Waukko wayarsa ya ajiye mata, ya ce "Gata nan je ki kiyi hirar da ita".

"I want de encrypted the portrait i gave you 6months ago".

A hankali ya juyo yana kallonta, ta jinjina masa kai ta ce "Taso"

Tashi yayi a hankali ya biyo ta, suka zauna a tsakiyar Wakin.

Ta fara da zana farin wata, irin a daren goma sha huWu.

Yayi shiru ya nutsu yana kallon ikon Allah, sannu a hankali ta yi zane iri Waya sak da wanda ta bashi, sai dai a wannan karon da alamomi da bayanai yadda zai gane.

Ta zana kanta a zaune a cikin daren a daji, ga masu garkuwa da su ri?e da bindigogi, sai ta zana wata hanya, ta rubuta unknown distance. Tayi alamar yadda sautin ababen hawa ke kaiwa suna komowa a nesa da wurin, duk da yanayin wurin babu alamar abun hawa zai iya bi.

Ta kalleshi ta ce "Papa meye ma'adanai?"

Ya ce "Resources, albarkatun da Allah ya ajiye a cikin ?asa, da ?asa ke amfani da su, a sayar ko a sarrafa dan al'ummar ?asa su mora"

Ta ce "Ok"

Sai ta koma kan zanen ?an ta'addan, ta nuna Waya yayi magana ya ce "Ga mutanen SMOKE can suna aiki"

?aya kuma ta yi alamar ya ce "?an wahala, coustom sun gama gyara musu hanya, da sun je za su wuce"

Ta koma wajen da tayi alamar sauti na tasowa ta ce "Unknown resources"

Ta ce? "zasu iya kasancewa ma'adanai ne kawai? Ko kuma akwai wani abu bayan ma'adanan da suke Wauka. Ka tambayi uncle bashir, a ina ya tsinto ni, ba zan ce takamaimai in da ya ganmu nan ne? aka sace mu ba, amma daga nan zuwa in da aka Waukemu, kwana uku nayi ina tafiya, sannan duk wanda aka kama a wurin da ma'adanan nan suke, sun san suwaye SMOKE!"

Jiki a sanyaye ya Wauki zanen yana dubawa, rumaisa ta sake cewa "Nayi maka wannan bayanin ne, saboda naga you are curious about it. Amma still SMOKE Win na da nasaba da sace anty aisha, dan ita ba dan a karSi kuWin fansa aka kawota ba, dan a koyawa mijinta darasin da har abada ba zai manta ba aka kawota, ku kula sosai wannan aikin SMOKE ne. Shi ne abun da aka ce lokacin da aka kawota.
Papa idan har babu wanda ya san anty aisha ta dawo daga kai sai ita, dole-dole akwai na kusa da ita da ya sani, aka haWa baki da shi, ko ta gayawa wani kai baka sani ba, ko kuma ka ?ara tsananta bincike a kan yaronka da aka kashe wanda shi ya tafi kai ta garin nasu"

Tamkar rumaisa ta zare masa lakar jikinsa, gaba Waya in da ya dasa hasashen binciken sa daban, abun da rumaisa kuma ta gaya masa dabanz to meye manufar ?in yi masa wannan bayanan tun da wuri?.

"Mimi meyasa duk baki yi mini wannan bayanin ba tuntuni, ki ka bari nake ta wahala?".

"Saboda baka bu?atarsa a lokacin da ka neme shi, yanzu ka mayar da hankali ka san suwaye SMOKE Win dai. Saura kuma ka je ka gayawa wannan abokan aikin naka, dan ka fiye yadda da mutane da yawa, yaya bashir kawai zaka gayawa, idan ba haka ba zan sake gaya maka komai ba"

Daga haka ta tashi ta bar shi da tufka da warwara.

Gaba Waya ya rasa nutsuwarsa da walwala, kwanyar rumaisa ba duk kai ba, rashin jin ta kawai mutane ke iya gani, amma ba kowa ke iya ganin baiwar da Allah ya yi mata ba.

Ita dai hankalinta kwance ta kwanta baccinta, amma adam bacci ya gagare shi, ya kasa zaune ya kasa tsaye ya kasa kwanciya yayi bacci, yama rasa me zai yi.

Yayi alwala, ya tayar da salla, yayi ta addu'a.

Har ya hau kan gadon zai kwanta, ya buWe ya shiga kallon hotunan aisha.

Ya kashe system Win ya kwanta, rumaisa duk tana kallonsa.

"Papa"

"Mimi".

"Ka kwantar da hankalinka dan Allah, zaka yi nasara, sai dai kar ka sanya ran ko komai ya bayyana zaka samu adalci yadda ka ke tsammani"

Bai ce komai ba, ya juya ya rungumeta sosai a jikinsa, yana ta jejjera numfashi.

"You are brave papa".

"Yanzu kin yadda ba sakaci ne ya sanya ina jami'in tsaro na kasa karSo Aisha ba?".

Ta ce "FaWa fa nake dan na baka haushi kawai, anty aisha ta gaya mini kai mutum ne mai yi wa iyalinsa hidima sosai"

Ri?e kunneta yayi ya ce "DaWin me ki ke ji, idan kin Sata mini rai ne?"

"DaWin da ka ke ji idan kana tsokanata" ta bashi amsa.

Ya ce "Yauwwa kin tuna mini ma, bari in Wora daga in da na tsaya, my mimi ?an mata, budurwata ta kaina".

?o?arin ?wacewa take daga jikinsa, sai dai abu kamar wasa, Adam ya mayar da rumaisa cikakkiyar matarsa.

Wanda shi kansa abun ba ?aramin mamaki ya bashi ba, kenan matsalar ta sa a cikin gidansa take kenan?.

Bayan gama jero sunayen ?an gidansu, har da kiran ?awayenta, banda cizonsa da ta din ga yi, kamar ?ar damusa.

Bayan shuWewar wani lokaci, ya laluba ya Wau wayarsa, ya kunna fitila ya haska fuskar rumaisa, da ta haWa yawu da majina, da hawaye sai jan majina take yi tana kuka.

"Amarsu ta ango, finally budurwata ta zama matata, wannan cizo kamar damusa mimi" Sare baki tayi, ta cigaba da kuka, tana wallahi sai na faWa.

"Wa zaki gayawa? Ammi ko mama?".

"Kowa na duniyar nan, kuma sai na rubuta kowa ya gani, kamar yadda na taSa yi maka"

Ya yi dariya mai isar sa, kashe murya yana kwaikwayon ta ya ce "Yaya usy, mai sunan baba. Ai ko shi mai sunan baban, bai isa hana ni karSar sadakina ba. Inyee ni dakata ma, nawa na baki sadaki? Ciko zan yi ko wani abu zaki rago mini?"

Ta Wora hannu a ka, tana cigaba da kuka har da ta shiga uku ta lalace, shi kuma ya sakata a gaba, yana ta tuntsira dariya, bai taSa ganin karaya ?arara da mi?a wuya a wurin rumaisa ba sai yau.

Ya ce "Dan Allah ki goge wannan majinar mana, ?azama, kin bayar da mata gaskiya" ya janyo ta yana goge mata hawayen fuskarta.

Buge hannunsa tayi ta ce "Wallahi yaya usy ne ya janyo mini, ya ce duk abun da ka yi mini ba haram ba ne, idan ban yadda ba zaka yi mini kishiya da shi da anty laila, suka Worani a hanyar da bata kamata ba".

"Au zuwa ki ka yi ki ka gaya masa nayi miki wani abu?".

Ta ce "Eh, duk abun da ka yi mini faWa nake yi, wallahi Allah ya....." Sai kuma tayi shiru.

"Allah ya isa, Usman Win ki ke yi wa Allah ya isa"

Ta girgiza kai. Ya ce "Ni?"

"Ni ban maka Allah ya isa ba"

Ya sake juyo da ita ya ce "Oyaa say thank you".

"Thank you for what?" Tayi maganar tana mamakin rainin hankalin da yake mata.

"Thank you for everything i did, faWi"

"Wallahi ba zan faWa ba"

"Ok, naga alamar bakin ki bai mutu ba, am equal to you".

"Na shiga uku, na gode Allah ya saka da alkhairi ya biya bu?ata"

Yayi murmushi ya ce "Kowa ya tuba dan wuya ba lada, ya cikata" ya sauka ya nufi toilet.

Har ya fito tana zaune a takure, jikinta sai tsuma yake yi, tana ta tunanin ya ma za ta yi ne.
Abun gaba Waya ta rasa a wani muhallin za ta saka shi, anty laila dama tuntuni tayi mata bayani, usman ma duk da ba kai tsaye ya gaya mata ba, amma yayi mata bayani, amma ita dai sam abun ya zarce tunaninta.

Kamar zai tsayar da taxi ya ce "Sss" ta Wago ta kalleshi.

"Zo"

Tayi shiru tana kallon sa.

"Magana fa nake" a hankali ta tashi tana raSe-raSe.

"Auren kenan mimi, ki daina hararata kamar zaki kai mini duka, ki shiga toilet ki yi wanka, kamar yadda ki ke na period, sai dai wannan akwai banbancin niyya".

Karatun ajin su yasir ne ya faWo mata, sai yanzu ta gane ina karatun ya dosa, a wancan lokacin kanta a doWe yake. To idan haramun ne ai ba za a koyar a makaranta ba, duk da haka ai mama ba ta ce mini haka ba. Wata zuciyar ta tunatar da ita.

A haka ta gama abun da za ta yi ta fito, sai dai still ba ta daina kuka ba.

"Haba mimi, hawayen zai ?are fa, is ok ya isa haka, zo in canza miki kayan sai ki kwanata ki yi bacci".

Ta girgiza kai ta ce "Ni ba na so"

Ta canza kayanta, ta kwanta a ?asa, wai ba zata sake kwana a kan gadon ba.

Ya tayar da salla, sai da tayi bacci, sannan ya Wauke ta ya mayar kan gadon.

"Allah kai ka san dalilin da ya sanya ka Wauki Aisha, ina tsaka da ?aunarta, ka bani rumaisa, kuma ita ma ka sanya mini son ta, Ubangiji Allah ka jagorance ni a al'amarin nan, ya sanya ta zame mini sanyin idaniya, kuma ka bani ikon kula da ita" yayi Addu'a murya ?asa ?asa, ya shfa kanta yayi murmushi ya ce "Ni na cancanci in ?ara sadaki mimi"

Su da zasu yi kwanaki biyar, abu kamar wasa adam yayi burus da komawarsu, ya addabi rumaisa da sai da tayi dana sanin biyo shi, kuma ya hanata waya da kowa, ammi tana mita ta ce tana son ganin rumaisa suna shirin biki, ga sabir yana ta rigima? shi mimi.
Adam yayi mursisi ya ce aiki ne ya ri?e shi zasu dawo.

Tayi kukan, tayi rashin kunyar, tayi tsiwar amma babu wadda tayi tasiri, adam yayi burus da ita.

Yau suna kwance da safe, tana jin yana waya da laila, laila tana tambayarsa rumaisa, ya ce bacci take.

"Wai takawa ba zaka dawo da yarinyar nan ba?"

"Honeymoon muke" ya bata amsa.

"Ni ka ke gayawa haka, lallai baka da kunya, dan Allah a dawo mana da ita, wallahi we are missing her".

Wata shida na barku tare da ita, dan haka a ?yaleni.

"Anty laila"? rumaisa ta yi maganar kamar za ta yi kuka.

"Na'am mimi, ya kike?"

"Dan Allah ki saka baki ya dawo da ni gida, na gaji" tayi maganar tana kuka.

Katse kiran yayi, ya harareta ya ce "Da gaske faWa musun zaki yi abun da nake miki? Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ya hana, kuma Allah ya tsinewa mai tona asirin aurensa, sirri ne mimi ba a faWa".

"Ni wallahi a gida ba a ce mini haka ba"

"Amma laila ta gaya miki ai, kuma Usman ma haka, amma tun da haka ne shikenan, ina ga kawai wani auren zan yi"

Ayshercool.
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR? DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1.? Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2.?? Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3.? Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4.? Supplements na karawa fata kyau da sheki? glowing skin*

*5.?? Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6.?? Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7.?? Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8.? Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9.? Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10.? Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11.? Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12.? Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13.? Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.? Supplement na whitening/glowing skin*

*15.? Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*

Paid book ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu?atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ?anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please =?O?

*TALLA! TALLA!! TALLA!!!
*?AN?ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA ?UDURAR ALLAH*

Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab a kusantar wata mace ba? Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta  Tabbas Jaheed jininka don gwajin k wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d akin ya d auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab a rik ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.? Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K UDIRAR ALLAH& .

(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nishaWantar da ku, da WaWan litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA Win sa ya kasance daidai da na yaron da bai taSa ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga ?uruciya har girmansa, bai taSa aikata zina ba? Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin ?udurar Allah. Masu bu?ata kai tsaye za su iya tuntuSar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)


*Littafin kuWi ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*






Tuni idonta ya cika da hawaye ta ce "Haba papa, duk abun da fa ka ce in yi ina yi, kuma duk da haka sai ka yi auren?".

Ya sake kashingiWa ya ce

55 / 67