Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   27 / 67

78K to 81K   out of 199.9K words

ke ba, idan ya san ke wacece, uncle J Win dai, shi ya san k wacece, shi zai iya zama da ke, wannan wahalar sarrafawa zai yi miki'.

Ana idar da sallar magariba, Adam ya dawo, ya ce rumaisa ta tashi su tafi, ta ce ya bari ta ga ammi, ya ce a'a so yake ya je je ya huta, haka ta tashi ta bishi, sai dai suna barin gidan, ta tuna abun da ya faru yau, ta ji Sacin ran ya dawo mata.

Ko da suka je gida, baba uwani ce ta fito tana yi musu maraba, sauran hadiman sam ba sa abun da take yi, rumaisa har mamaki take yi, kawai yau sai ta din ga ganin dariyar baba uwani, kamar dariyar hajiya Lubabatu da ta din ga yi musu Wazu, tana yi musu dariya, kuma tana ci mata mutunci.

A ?asan benen ta bar shi, shi da baba uwani, ta hau saman benen ta wuce Wakinta, ta shiga banWaki, ta duba pad Win jikinta, tana fatan ta ga babu komai, dan ta gaji da zubar da jinin yake yi, amma ta ga Wan kaWan, kuma adam ya ce mata, idan ba ta saka, ta ga babu abun da ya zuba a kai ba, kar ta kuskura ta ce za ta yi salla, dan kamata yayi tana salla washegarin da period Win ya zo mata.

Ta yi wanka, ta canza wata, ta saka kayan barcinta ?ar rigarta sai wando, ta hau kan gado ta baje, dan ta gaji.

Ba ta yi tsammani ba, bacci ya yi awon gaba da ita.

Washegari da safe, rumaisa da kanta ta sauka kitchen Win ?asa, ta tarar da barira da Asiya, suna aikace-aikace.

Suka hau gaida rumaisa ta ce "Ni fa ku daina gaishe ni dan Allah, kunya ku ke bani, doya zan Wauka".

Asiya ta ce "Wani abun za a girka miki ranki ya daWe".

Ta ce "A'a, ni zan yi da kaina.

Ta Wauki abun da take so, ta koma.

Ta yi ta gyare-gyaren ta, sai dai abubuwan da suka faru jiya, suka cigaba da damunta.

Ta saba Adam da wuri yake tashi ya fita, ta samu ta gyara Wakin, amma ta ji shi shiru. Dan haka kai tsaye ta nufi Wakinsa ta shiga babu ko sallama.

Sai dai tozali ta yi da shi a tsaye, daga shi sai gajeren wando, ya ajiye towel a gefen gado alama wanka zai shiga.
Ta kawar da kanta gefe ta ce "Ka saka kayanka, zan yi gyaran Waki, ko ka fito waje, idan kuma ka yafe shikenan".

Girgiza kai kawai ya yi, ya ce "Zo ki gyara".

Kanta a ?asa ta shiga, ta fara kwashe kayan duk da ya barbaza tana mita. "Wai sai ka ce wani Sabir, komai sai ka watsar da shi" bai ce mata uffan ba, ta cigaba da mita.

"Ga kuWinki nan a kan mudubi, 100k ne, hajiya Lubabatu ta baki jiya".

"Allah ya kiyaye, ba abun da zan yi da su, ka Wauke ni ka kaini, ana ci mini mutunci, amma nayi-nayi ka ?i ka kaini gidanmu na ga mama. Wallahi matar nan ba dan ta kusa zama tsohuwa ba, babba ce da sai na yi mata rashin mutunci, ina fa gane ba?ar magana, shi ma wannan Jabiru yake da wannan Wayan, suka din ga ce mini wannan abar. Ni na tsani wannan jabir Win, shi kuma Wayan mai kama da mugwaye. Ita kuma wannan matar har da ce wa, wai ni ba mace ba ce, Hansai take ko Hasana, duk kana ji ana ci mini mutunci.

Ta manta ai ni dama ?anwar maza ce, a namiji aka haifeni, sai da ga baya da na fara girma aka lura ashe ni mace ce, ni na ce kar ka aureta da za a din ga zagina? to wallahi ba ruwana da wata masarauta, duk wanda ya yi mini, sai na rama, a wayance matar nan ita ma tana nufin, ni ?ar talakawa ce na aureka saboda kana da kuWi fa take nufi, ba ta san taimaka wa na yi na aureka, saboda ammi ba da kuma Sabir" sosai take masifa, domin dama, dama take son ta samu ta amayar da abun da yake ranta.

Takowa ya yi zuwa gabanta, tana tsaye a gaban mudubi, sai iya shege take yi, tana masifa.

Sai kuma tsoro yakamata,ba yau ta saba ganin namiji ba riga ba, idan da sabo ta saba a gida, amma ganin adam a haka, ya sanya take jin, tamkar ta aikata wani jibgegen saSo.

"Ke dama mace ce nan a haka?" Ai ba ta san lokacin da ta Wago ta kalleshi ba.

Ya janyota gaban mudubin sosai ya, ya cire hular kanta, gashin nan na ta ba?i wuluk, ta yi parking Win sa. ya ce "Wannan Wan gashin naki ne kawai zai sa a san ne ba namiji? ba ce ba, kamar namijin haka ki ke ai, taimakawa na yi na aureki, dan ba yadda zan iya, amma kalleki fa sosai a mudubi" yayi maganar yana nunata a cikin mudubi.

?aga kai ta yi tana kallonsa.

Ya ce "Eh mana, ke ba kwalliya ba, ke dai gaki nan, behaviors Winki ma na mazan ya rinjayi na matan. Wasi?ar da ki ka rubuta mini, ki ka ce na taSa miki nono ni ban gansu ba ai.

Kawai da ma sharrinki ne, abun bai fi girman wake ba, wata ?waila da ke, ai ba ?arya aka yi ba, dole kowa ya tausaya mini, look at you.

Da ma na ce nawa sun? fi naki baki yadda ba, look at me, bai fi naki ba?" Yayi maganar yana shafa ?irjinsa.

Rumaisa ji ta yi tamakar ?asa ta tsage ta nutse, sai ta nemi duk wasu kalaman rashin kunya, da fitsararta, ta rasa, ta rasa me ma za ta yi, ta saka hannu Waya ta rufe ?irjinta, Waya kuma ta rufe fuskarta.

"Meye a wurin da ki ke rufewa, abu fayau kamar filin ball, ni aure zan yi nan gaba kaWan, dan da gaskiyarsu, ba mace ba ce ke, haryanzu dai namijin ce, ba a gama tantancewa ba, macen ce ko namiji, ga rashin kunya, ga fitsara da faWan tsiya, duk ke kaWai, ba zan iya Wauka ba da wanne zan ji?".

Dummmm haka rumaisa ta ji maganar, jin ya ce wai zai ?ara aure, saboda ba ta da nono, idan ba batsa ba, meye haWin sa da wannan abu?.

Gaba Waya jikinta yayi sanyi, ta ma rasaa wani muhallin, yakamata ta ajiye wannan maganganun da adam yake yi mata, ba tare da kunya ko tsoro ba.

Ya kuma haWe rai ya ce "Wuce toilet ki haWa mini ruwan wanka"

"Ruwan wanka kuma sai ka ce wata baiwa?".

"Ba zaki wuce ba kenan?"

Kamar ta saka ihu, haka ta tafi tana ?un?uni, ya bi bayanta, ta shiga banWakin, sai dai ba ta san yana ?ofa a tsaye ba.

A Tsakiya banWakin ta tsaya, ta ri?e ?ugu, cikin ?walla ta ce "Lallai ma, wai ni rumaisa ake yi wa wannan abubuwan, wallahi da sake". Idonta ya sauka a kan toothpaste Win da adam yake amfani da shi, a wani tube mai kyan gaske.
Ta Wauka ta buWe, ta lakata ta saka a bakinta. "Dan mugunta ni ya bani mai yaji, shi kuma nasa mai za?i, saboda ga wadda dauWa ta kashewa ha?ora, ban yafe ba duk abun da yake mini".

Da maganganun da take, da toothpaste Win da take sha, duk yana kallonta, ta ajiye ta nufi bath Win.
Nan ma wata mitar take yi "Wato ma kawai an kawo masa baiwa, na yi gyaran Waki, ya ci abinci na yi wanke-wanke, kuma wai ni zan haWa masa ruwan wanka, ga shower ya kunna ya yi wankan, amma ba zai iya ba, ko da waye yake haWa masa ruwan? oho? Zai ga tsiya, wallahi ruwan zafi zan haWa, idan ya ?one gobe ba zai kuma sakani ba. Saboda tsabar wula?anci, mutumin nan ma bashi da kunya, kuma ammi ba ta san yana yin maganganun batsa ba, a haka kamar na Allah, kuma da alama ba ya yi wa kowa sai ni, to wallahi ni ina da tarbiyya ".

Ta din ga surutu a banWaki, kuma ko da wasa ba ta waiwaya ba, balle ta ganshi, ta kunna ruwan zafi, fiye da rabin bath Win nan, sannan ta kunna na sanyi, ruwan sai tururi yake yi, ta ce "Allah ya sa yana zuwa kawai ya shiga, gobe ba ya kuma sakani aiki ba, bayan ya gama ci mini mutunci".

Ji ta yi an rufe ?ofar banWakin, da sauri ta tashi ta waiwaya tana kallonsa.

Ya shigo kamar zai wuce ta, ya shammaceta, ya dan?ota, ya shiga cikin bath Win da ita.

Ihu ta kurma, jin zafin ruwan, ga kayan jikinta nylon ne, ya sanya yatsansa a kan leSensa ya ce "Shhhhh, ai gara mu ?one tare".

Kiciniyar tashi ta hau yi, amma ya ri?e ta sosai a jikinsa, ya din ga Wibar ruwan, yana zuba mata a kanta.

Ayshercool.
08081012143
*Paid book ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu?atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ?anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please =?O?


"Na shiga uku, mama, dan Allah a taimakeni, ?onewa nake yi fa"

"Ai da ni ki ka yi niyyar ?onawa, sai dai mu ?one tare" ya haWa hannayenta ya ri?e da hannu Waya, ya cigaba da zuba mata ruwan har a fuskarta.

Ta dinga mutsu-mutsu ta tashi, amma abu ya gagara, ko ?wa?w?waran motsi ta kasa, sai ta hau kuka, tana yi masa magiya, a kan ya ?yaleta.

"Har da sha mini toothpaste ko, saboda ke ?azama ce".

"Ni ban sha ba".

"Ai ina jin duk abun da ki ke cewa, idan mu ka gama ?onewar, sai mu yi jinya tare "

Cikin kuka ta ce "Dan girman Allah ka yi ha?uri, fata ta zata kwashe, dan Allah ka yi ha?uri".

"Ai baki isa ba, ni zaki ?ona da ruwan zafi ki huta ko?".

"A'a ba haka nake nufi ba, dan Allah ka yi ha?uri ".

"Ni sharifi ne, ba abun da ruwan zai yi mini, ke da ki ka shirya ramin muguntarki, gashi kin faWa".

Ganin ta na kuka wiwi, ya sanya ya cikata, ta tashi da sauri, ta fice daga bath Win, jikinta na tsuma ta tafi Wakinta, ta tuSe kayan a tsakar Wakin, ta zura da gudu toilet, ta sakarwa kan ta shower, jikinta yayi ja, ta zauna a toilet ta cigaba da kuka tana faWin "Wallahi ba zan yafe ba, wuta balbalin bala'i"

Sai da ta daina jin zafi, sannan ta fito ta Waura towel.

Duba jikinta take yi, tana duba wa ta ga, ko fatarta za ta kwashe, cikin ikon Allah ba abun da ta yi.

"Wato shi ba ma ya jin zafin ruwan, amma ni ya ?ona ni, zai gane ni ya taSa, sai na rama, har da wani rungumeni saboda tsabar rashin sanin abun da ya dace, Innalillahi Allah ya sa kar a gane idan na fita, ya kuma ri?e mini hannu na kasa guduwa". Ta saka hannu ta toshe bakinta ta ce "Astagfirullah, Allah ka yafe mini".

Sai kuma ta tuna abun da ya yi mata na cewa, ba ta da nono.

Ta kalli jikinta a mudubi, ta Wan bankaWa towel Win ta kalli ?irjinta, ta ce "Saboda tsabar saka ido, wai nonona ne bai fi wake ba, mutumin nan ya cuceni, wato kallona ma yake yi haka? To saboda ba ni da su ake cewa ni ba mace ba ce? To na ga ma ba sai mutum ya haihu ba suke da amfani? Amma bakomai, Allah ya sa su fito mini, na huta da gori. Kai Astagfirullah, in rasa mai zan ro?i Allah sai wannan abun, Allah na tuba ka yafe mini. Amma wallahi sai na faWi abun da mutumin nan yake yi mini, tun wuri ayi mini tsakani da shi, a taka masa burki, kar ya sake rungume ni".
Sai da ta gama surutanta ita da mudubi, sannan ta tashi ta shafa mai ta saka kaya.

Ta daWe a Wakinta, sannan ta fita, ta tarar shi tuni ya fice, ta kwaso kayan gyaran Wakin, ta ce yayi wa kansa dan ba za ta gyara ba.

Ba uwani ce zaune a Wakin su, tana waya, ita da Samha.

"Wai haryanzu babu sani muhimmin bayani a kan in da zamansu ya dosa, ba kya bani wani update".

"Ranki ya daWe, su suna saman bene, mu muna ?asa, bana iya sanin me yake faruwa".

"Dole ki din ga bibiya ki sani, bamu saka kin yi faWi tashi, ta amince ki je gidan ki zauna ba domin ki je ki mi?e ?afa ba, biyanki zamu din ga yi, dole ki yi mana aiki yadda ya dace, ba kuma iya le?en asiri ba, ki yi iya ?o?arin ki, wurin haWa husuma a cikin gidan nan, ki nuna mata kin fita daWewa a duniya, dole ta fito ta bar gidan nan".

"In sha Allah uwa Wakina, za ayi yadda ki ka ce, kar ki damu".

"Ina saurarenki" Samha ta katse wayarta.

Rumaisa kuwa kitchen Win ?asan ta shiga, Aisya da barira suna ta wanke-wanke.

Rumaisa ta ce "Ina kwananku"

Cikin sauri suka risuna suna gaisheta.

Rumaisa ta ce "Dan Allah ku daina gaisheni, wai ba ku ga ni ?arama ba ce?".

Asiya ta ce "Ranki ya daWe, ai Allah ya riga ya baki girma dole a biki, kuma ke matar basarake ce, dole a girmamaki".

Rumaisa ta yi murmushi ta ce "Kunya ku ke bani ne"

"Ba wani abu, ko wani abun za ayi mikk?"

Ruma ta ce "A'a, girkin rana zan yi, kar ku dafa abinci da mu, ku yi daga naku, sai na sauran masu aikin".

Barira ta ce "To, amma ba abun da zamu tayaki?".

Rumaisa ta ce "Bakomai, Anty Asiya, dan Allah Wauko mini mai, ki tayani na kai sama, bari na tafi da wannan kayan".

Asiya ta ce to.

Rumaisa na shirin fita, baba Uwani ta shigo tana tsuma, ta ce wa rumaisa "Amarya ba kya laifi, har mai gidan ya fita ne?".

"Eh, ya fita".

"Ina fatan dai ba wata matsala ko? Idan da wata matsalar zaki iya gaya mini, ni uwa ce a wurinki, kuma kin ba??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????r shi ya saukko shikaWai, ai kamata ya yi ace ki na raka shi har mota"

Murmushin gefen baki rumaisa ta yi, ta wuce ta bar baba uwani.

A kitchen Win ta, Asiya ta sameta, ta ajiye mata man, har za ta tafi rumaisa ta ce "Anty Asiya, bari na baki hijjabi, da ke da Barira, a cikin kayan lefena suke, sun yi mini tsawo sosai".
Asiya ta buWe baki ta ce "Wane mu ranki ya daWe, kayan lefenki fa".

Ruma ta ce "menene a ciki, kyauta zan baku, sun yi mini tsawo".? Ta tafi Wakinta, ta Waukko hijjabai a akwati ta kawowa Asiya.

Asiya ta din ga godiya, ruma ta ce "Dan Allah ki daina yi mini godiya, har kin saka na ji kunya, ba fa ni na saya ba, nima bani aka yi".

Asiya ta ce "Haka ne, duk da haka dole na yi godiya, sannan dan Allah ranki ya daWe, ki din ga Wabi'ar matan sarakuna, girmanki ne dole a biki, kuma duk hukuncin da ki ka yanke a gidan nan dole a bi shi, amma wani abu nake son gaya miki, ban san ya zaki ji ba".

Rumaisa ta ce "Gaya mini bakomai".

"Ki yi hankali da taka tsantsan da baba uwani, amma kar ki ce na gaya miki dan Allah".

Ruma ta ce "Ai ni dama ba ruwana da ita, bana son dariyar da take yi mini, bakomai in sha Allah na gode" Asiya ta juya ta sauka tana murna, yarinya ?arama mai halin manya, ta san ta yi kyauta.

***
"Amma Jabir kana ganin abun da Adam ya yi ya kyauta, idan Fulani matarsa ce, mu kuma ?an uwanta ne, shi jami'in tsaro ne nima haka? Dan meyasa bai Wauki wani mataki a kan Satanta ba, meyasa bai gaya ba? Daga yin garkuwa da ita ya aka yi ya Soye wa duniya? Ya yi wa kansa adalci kenan, idan yana da gaskiya, ai tuntuni yakamata ya bayyana Yarinyar nan, ayi bincike a kanta, ko za a samu wani information Win".

Jabir ya ce "Easy mana, haba Jamil, ina ga mun fi kowa sanin Adam, a Sangaren taurin kai da zurfin ciki, duk familyn nan albarka, kowa ya san shi a kan haka, kai waye ya ce maka a zaune yake tun da ta Sata? Adam ya shiga cikin matsananciyar damuwa da tashin hankali, tun bayan Satanta, kuma ba wai yana zaune ne kawai ba, da shi da gayen nan Bashir, da wasu daga ?an sandan garin katsina, suka yi ta ?o?ari a kan lamarin".

"Amma ya aka yi kai ka sani, ni ban sani ba? Ina yayanta kuma jami'in tsaro kamar shi?"

"Saboda na fi ka kusanci da shi, na san halinsa tsaf, dan haka na fika iya zama da shi, shiyasa nake sanin abun da ba ka sani ba, yanzu abun da ya kamata shi ne, kamar yadda ya ce ka tamabyai mai girma turaki, ka yi masa zancen ka ji mai zai ce?".

Jamil ya ce "Ai gaba Waya ma kaina ya kulle ne ma, amma zan zurafafa bincike a kan lamarin nima".

Jabir ya ce "Better".

***
Ta window rumaisa ta le?a, ta hango motar Adam, kusan biyar da rabi lokacin, Murmushin mugunta ta yi, ta koma Wakinta ta yi zamanta, a sababbin litattafan da ya saya mata, na makaranta da za ta fara zuwa, ta Wauki Waya da fensir, tana zane-zanenta.

A gajiye yake sosai, ya tarar da abincinsa a Wakinsa, yanayin yadda aka ajiye abincin ya bashi mamaki, har da jug, jikinsa gaba Waya babu daWi, dan haka ya yanke shawarar fara yin wanka, sannan ya ci Abincin.

Yayi wanka, ya sauya kaya, ya zo ya zauna, ya fara buWe jug Win, yayi arba da ruwan famfo a ciki, shi da yake ajiye cartons na ruwa, da lemuka, ya buWe abinci ya ga shinkafa fara ?al, ga man ?uli ga dun?ule da yaji.

Wani irin ?ululun takaici, ya ?ule masa wuya, ba ?aramar yunwa yake ji ba, kuma ba ya cin abinci da mai da yaji. A fusace ya tashi ya fita, ya sauka ?asa yana kiran baba uwani.

Ta fito a rikice tana tambayar ko lafiya?.

"Meyasa za a dafa mini abinci mai da yaji a gida? Idan akwai abun da babu, ba na ce a din ga gaya

27 / 67