Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   30 / 67

87K to 90K   out of 199.9K words

ga kai har cewa ka yi kar a sake bari na shigo gidan nan, shi ya ce a bar ni na shigo, na ro?e shi ya zo ya ga Sabir, ya zo ya ganshi, ya kaini na gaida mamansa, duk da na san ba mamansa ba ce ba".

Adam ya sunkuyar da kai, ya dafe kansa, me zai gaya wa wannan burkitacciyar yarinyar da zai sa ta gane, irin hatsarin da wautar ta ka iya jefasu, da ta wanke ?afa ta tafi sashin Mummy.

Ammi ta ce "Rumaisa waye ya gaya miki Wa na ne?".

"Da ke yake kama ai, ba ita ba, kuma wannan matar da zata gaya mini magana ya tare mini, to ammi ni sai in shiga faWan da ba ruwana? Kuma Wan uwan baban mutum babansa ne, dan haka shi ma baban Sabir ne".

Ammi ta ce "Gaskiya ne, je ki ki shiryo, ki zo ku tafi, dama neman da muke miki kenan"

Ruma ta wuce ta je ta haWo kan jakarta, da kayanta, ammi ta din ga yi wa Adam faWa tana rarrashinsa, a kan ya bi rumaisa a hankali.

Ganin adam ya tashi zai tafi, ya sanya Ruma cewa Ammi Sabir Win fa.

"Yayi fushi ne, ki yi ha?uri gobe in Allah ya kaimu, za a kawo shi, ku tafi, ki rabu da shi yau ya Wau zafi".

"Ammi, meyasa papa da Wan uwansa suke faWa? Ni fa a gidamu ba haka muke yi ba, ya za ayi ?an gida Waya su din ga faWa?".

Ammi ta ce "Kar ki damu, zaki fahimta, bi shi, kar ya sake fushi".

Rumaisa ta bi bayan takawa, suna tafe a hanya, yayi shiru fuskar nan a haWe. Oganniyar ko a jikinta, zura kai ma ta yi taga, tana neman magana.


Tun da suka koma gida, kowa ya kama gabansa, har wayewar gari, ba ta sake sanya takawa a idonta ba.

Ba ta da masaniya ma a kan yana nan ko ba ya nan, dan ko Wakinsa ba ta je ba yau.

Ta gama gyaran saman benen nan, duk da yana bata wahala, saboda girman saman.
Yau har da kunna turaren wuta, tana kallon yadda falon ya yi kyau.

?ar siriryar muryar iman ta yi sallama, rumaisa ta ce "Anty iman".

"Ki shirya, takawa ne ya je gida, ya ce Sidi ya zo ya kai ki gida, na ce bari na biku, na gaida mama, na wuce gidan sarki na Worayi, na karSo mata sa?o.

Tsalle rumaisa ta yi, ta na murna ta ce "Jirani, na shirya"

Kamar za ta tashi sama ta shirya, ta fita mota suka tafi.

Da gudu ta shiga gida, ta bankaWa Wakin mama, ta rungumeta.

Mama ta ce "Kai rumaisa, babu ko sallama, wannan ai sai ki karyani"

Kuka rumaisa ta saka tana cewa "Mama ba kya so na, kin ?i zuwa gidana, kin ce kuma kar kowa ya je".

Aliyu ne ya ga Iman a waje, ya karSo sabir, ya shigo da shi gidan.

Iman ta Wauko manyan ledojin da takawa ya yi sayayya, ya ce su tafi da shi, dan da shi yayi niyyar kai rumaisa, ta Sata masa rai.

Iman suka gaisa da mama, mama ta ce "Iman tun da a kai biki, kin daina zuwar mini, maimakon tun da na baku rumaisa, ni kuma hajiya ta bani ke"

Murmushi Iman ta yi, nan da nan ?an mazan mama, suka cika Wakin mama, cike da murnar ganin ?anwarsu.

Usman ya ce "Ke me yake baki ne ki ka fara ?iba haka?"

"Me kuwa yake bani, abinci, yaya kun ga makarantar da aka saka ni? Kullum sai na hau lilo, malamanmu, har da turawa".

Aliyu ya ce "Babu a makaranta, idan ki ka faWi daga lilon, ki ka fasa kai ba zaki koma ba".

Mai sunan baba ya yi sallama a falon mama, suka amsa rumaisa ta tashi da gudu ta rungume mai sunan baba.

Ya Wan yi murmushi, ya dafa kafaWarta.

Iman ta ce "Ina wuni"

"Lafiya ?alau" ya amsa, ya saka hannu ya Wauki sabir yana Waga shi sama.

Iman na son Waga kai ta kalli mai sunan baba, amma ta kasa, shi kuma a wayance yake ?are mata kallo.

Iman ta tashi ta ce "Mama bari na tafi, zan je aiken mama, maman sabir ga kayan abincinsa nan a wannan jakar".

Mama ta ce "Iman ki bari ayi azahar ki ci abinci"

"A'a mama, na ?oshi ni sai na kai yamma daga yanzu, ban ci abinci ba ma".

Mai sunan baba ya kalli iman ya ce "Nemi wuri ki zauna" tsit kowa ya yi yana kallon mai sunan baba, ai ko motsin kirki ba ta yi ba,ta zauna ta na wuri-wuri da ido.

Ya basar kamar bai yi komai ba, aka cigaba da hira har da shi, haka nan yau yake jin daWin ganin rumaisa a gida.

Sai dai bai ji daWin yadda iman ta takure sosai ba.

Har azahar iman ba ta samu umarnin tafiya da ga mai sunan baba ba, sai da aka gama girki.

Sabir sai rarrafwa yake, kwano-kwano ya ci na wannan ya ci na wancan.
Yadda rumaisa take a cikin yayyenta, ba ?aramin burge iman yayi ba.

Sai da mai sunan baba ya fita, sannan iman ta samu ta tafi.

Rumaisa da yaya usy ta keSe, suna magana.

"Yaya yaushe za ka zo, akwai labari fa?"

Usman ya ce "Labarin me?".

"Ni dai kawai ka zo dan girman Allah"

Ya ce "Kar ki damu, zan zo in sha Allah".

Ana idar da sallar magariba, Adam ya zo tafiya da rumaisa, amma ta ce Alla kar ta ba in da za ta" sai da aka kai ruwa rana, sannan ta SanSaru daga gidan nan, suka tafi, sai dai ta sha kuka sosai da sosai, mama ta harhaWa mata ?an kayayyakin amfani da za ta tafi da shi.

Sam Adam bai kulata ba, har su ka je gida, dan haryanzu bai huce da abun da ta yi masa ba.

Ya ajiyeta a gida, tana jiran ta ga ya fito daga motar, ta ga ya juya ya tafi da sabir.
Hakan ba ?aramin haushi ya bata ba, hakan ya sanya ta shiga Wakinta, ta yi ta aikin kuka.

Da ya dawo daga mayar da sabir, bai nemi ruma ba, sai da safe, shi ma dan yana tsoron, kar ya kawar da kai a kan ta, ta yi wani rashin jin.

Sai dai ya tarar tana banWaki, ya ?arasa gaban gadon, ya kai hannu ya Wau littafin da yake buWe, da fensira a kai.

"Duk wanda ya duba littafin nan, ba da izinina ba, Allah ya isa!!!"

Tsaki yayi, ya buWe shafin gaba.

"Zan so ace ni marubuciya ce, da sai kun fi fahimtar abun da zan rubuta, amma gaskiya ba zan iya ba, ban sani ba ko ku gane me nake nufi, idan na zana abu mai muhimmanci da ya sameni a rayuwa, da wanda ya tsaya a zuciyata har in mutu ba zan manta ba, ina fatan ku ji irin abun da na ji, ko za a samu mafita".

Zane ne tiryan-tiryan, zane mai matu?ar kyau da Waukar hankali, daga fitarsu daga gida zuwa tasha, tare da ta?aitattaun bayanai, a gefe, na abun da ya faru". Nutsuwa ya nutsu yana bi, sai dai duk da haka ta cire wasu abubuwa masu muhimmanci.

Daga banWakin ta fito, tana kokowa da towel, sai dai ta yi turus da ganinsa, saboda ba ta san ma yana gidan ba.

Kallon-kallo aka shiga yi tsakaninsa da ita, kamar Sarawo da mai kaya.

"Meye wannan?" Yayi maganar yana nuna mata littafin.

"Waye ya ce ka Waukar mini littafi? Ba ka ga gargadin da na yi a farko ba?".

"Me wannan zanunnukan suke nufi, bayan kin ce mini, ke baki san komai ba? Meye ?arashen wannan zanunnukan, kuma a wace tashar motar ku ka hau mota?"

Tura baki ta yi ta kawar da kai, ya nufeta gadan-gadan, nan take ta ga idonsa ya fara wannan haya?in.

"Yi ha?uri, ka bani zan yi maka bayani"

Ya mi?a mata littafin, sai dai tana karSar littafin, ta ri?e towel Win ta, ta kasa da gudu ta bar Wakin.


Ayshercool.
08081012143
Paid book ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu?atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ?anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please =?O?


Bai yi wata-wata ba ya rufa mata baya, tuni ta yi downstairs, tana ri?e towel Win ta, ko da ya sauka ?asa ya neme ta ya rasa.

Ya kalli Asiya da take mopping a falon, ya ce "Ina ta shiga?"

Ta nuna masa kitchen, da sauri ya shiga kitchen Win, ya tarar da ita da barira, ta yi wu?i-wu?i da ido ta na kallon sa, sai dai ta Soye hannunta a bayanta.

"Ina yake ina littafin? Ina ki ka ajiye shi?"

Shiru ta yi masa ta na bin sa da kallo.

Takowa ya fara yi, yana cigaba da tambayarta, sai dai ta fara ja da baya, ganin idonsa ya cigaba da wannan haya?in.

Sai da ta dangana da jikin bango, ya zo ya tsaya a kanta.

"Wannan abu ne da ya shafi rayuwata, kacokan da iyalina, ba na wasa da duk wani abu da ya shafi aisha, zuwa yaushe zaki cigaba da wahalar da ni ne? Ki gaya mini abun da nake bu?ata, ki yi mini bayanin zane-zanen da ki ka yi?".

Kawar da kanta ta yi gefe, daga kallon fuskar sa, tare da bawa kanta ?warin gwiwar jure duk wani abu da zai yi mata.

"Am talking to you!" Yayi maganar cikin shouting.

"Ni ka ?yale ni, ai ba da iznina ka Wau littafin ba" ta ?arasa maganar tana ?o?arin jan jikinta ta wuce.

Dannata ya yi a jikin bango, ya zura hannunsa bayanta, ya ban?ara hannunta, ta zunduma wani uban ihu, sai dai babu littafin a hannunta.

Haya?in da kitchen Win yake yi ne, ya sanya shi Waga kai, kawai ya hango littafin ta tura a cikin gas, yake ?onewa.

'Innalillahi wa Innalillahi raji'un ' ya faWa a zuciyarsa, bai taSa ganin halitta mai azabar taurin kai da masifa, kamar wannan yarinyar ba'.

Baba uwani kuwa, magiya take yi masa a kan ya taimaka ya rabu da rumaisa, saboda yadda take kururwar zai karya mata hannu.

Da sauri ya nufi gas Win, barira ta ja da baya, saboda gaba Waya fuskarsa har ta fara sauyawa, saboda azabar Sacin rai da fushi. Sai dai kash tuni littafin ya babbake, ya zama toka.

Rumaisa kuwa zubewa ta yi a wurin, tana yarfa hannunta, saboda yadda take jin sa tamkar ba a jikinta ba.

A fusace ya waiwayo ya kalleta, ya zo ya sake dan?ar hannunta, ya ja ta daga kitchen Win.

Baba uwani ta bi shi tana yi masa magiyar ya rabu da rumaisa, amma ya shareta, rumaisa ta saka hannunta Waya, ta ri?e towel Win da yake barazanar faWuwa. Duk wannan masifar da ha?ilon, idon rumaisa mursisi, ba ta yi dana sanin abun da ta aikata ba.

?akinsa ya wuce da ita, ya rufe ?ofar gam, ya tankaWata kan gadonsa, ta zauna daSas, ita kokowarta kar towel Win ta ya faWi ?asa.

"Ki gaya mini me ki ka sani game da mutuwar aisha, da saceta?".

"Wai ya ka ke tamabyata kamar ni na sace ta? Ni ban san komai ba, ni ma fa sace ni aka yi".

"Amma kin san wani abu, akwai abun da ki ke Soye wa, atleast a bayaninki akwai wani abu da zai taimaka, na gane idan saceta haWin baki ne".

Ta ce "Oho, ni dai ban san komai ba, zanena kawai nake yi, idan kun ji haushi, tun da ku jami'an tsaro ne ku din ga aiki tsakani da Allah, ni ka daina yi mini masifa, ba abun da na sani".

Cikin matsananci fushi, ya ce "So ki ke na illataki ko? Idan ki ka bari na yi miki illa, na yi wa banza, ke zaki nakasa ba ruwana. Kin san muhimmancin aisha a wurina kuwa? She don't deserve, such kind of death, ki yi mini bayani kan na yi miki illa"

A karo na biyu ta sake kawar da kai, ta na zumSura masa baki.

"Kalleni"

"Ni ba zan kalleka ba, kai baka ganin abun da yake fitowa daga idonka?".

Ba ta yi tsammani ba, ta ji ya ri?e gashin kanta ya ja, sai da ta kusa shiWewa, ta mi?e tsaye tana ?o?arin ?wacewa.

Ga mamakinta, sai ta ga fuskarsa ma ta fara ba?i, duk ya yi wani iri.

A take mafarkin da ta taSa yi, ya fara ?o?arin zama gaskiya, dan faratansa ya fara karta mata a wuyanta, ya kuma sha?eta ya na wani irin kakari.

Da fari su barira sun biyo bayan baba uwani, baba Uwani ta kasa kunne a jikin ?ofar, ta na jiyo abun da suke cewa, sai dai tun da rumaisa ta yi ?ara suka ji shiru.

Jiki na rawa barira ta ce "Baba uwani, ko mu kira masu gadi, a ceto ta, kar ya yi mata illa".

Baba uwani ta ce "Ke ina ruwan ki? Dalla ku wuce ku je ku cigaba da aikinku"

Rumaisa kuwa bayan ya yi mata wannan sha?ar, sai da? ta suma, ya saketa ta faWi ?asa, sannan ya yanke jiki ya faWi a gefenta, cikin yanayi mai kama da bacci.

Asiya kasa nustuwa ta yi, ta ce "Barira, tsoro nake ji fa, kar ya kasheta, ko police station aka kaimu bayar da shaida an cucemu".

"Bari kawai, wallahi nima a tsorace nake, ga matar nan ta hana a nemo taimako".

Asiya ta ce "Bar ?ar rainin hankali mana".

"Ita ma dai, ta na da azabar taurin kan tsiya, ni ina girki kawai na ga ta shigo da gudu, ta tura abu a wuta, zan yi magana ta ce in yi shiru, sai ga shi ya biyo ta, amma na ji yana magana a kan Aisha, wata?ila abu ne mai muhimmanci da ya shafe ta".

"To waya sani, ni dai fatana kar ya illata kawai".

Bayan sa'oi uku, Adam ne ya fara yin juyi, dan ji yake kamar barci yake yi, kawai ya ga rumaisa a kwance a ?asa, ita daban towel Win ta daban, da ga ita, sai gajeren wando.

Tashi ya yi zaune yana ?o?arin tuna abun da ya faru, kawai dai ya iya tuna yadda ya janyota har Wakinsa, amma daga nan komai ya goge a kansa.

Tsura mata ido ya Wan yi, yana tunanin ko barcci take yi ne? Amma sai ya ga yanayinta bai yi kama da haka ba.

'Ko wani abun na yi mata?' ya tambayi kansa.

Matsawa ya yi kusa da ita, ya Wagota, ya ga jikinta a sake.

A gigice ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, i lose my sense again?" Rabon da ya fita completely daga hankalinsa haka, an kai shekaru goma, ko ya yi loosing control, ya na iya tuna abun da ya faru, amma completely yau ya kasa tunawa.

Wuyanta ya kalla, duk shedar an karceta da farce.

Ya Wan girgiza ta ya na kiran sunanta.

"Rumaisa!" Amma shiru ba ta motsa ba, ya taSa hannunta, ya ji zuciyarta na bugawa, numfashi da take yi a hankali.

Ya kwantar da ita ya shiga banWaki, ya Webo ruwa a hannunsa, ya dawo ya shafa mata a fuskarta, ya ?ure gudun Ac da na fanka.

Bai Waura mata towel Win ba ya ?yaleta, ya lulluSe ta da shi, ya tsura mata ido yana fatan Allah ya sa ta farka, dan kuwa idan ya Wauketa ya kai ta asibiti, asirinsa zai iya tonuwa, dan babu lallai ta yi shiru, kuma dole a tambayi mai ya sameta, ya cigaba da addu'a Allah ya sa ta tashi.

Babu tsammani, kawai ya ga ta tashi zaune, tana ganinsa ta ja da baya, ta kare jikinta da hannunta.

Sai a lokacin ya yi ajiyar zuciya "Ki Waura towel Win mana" ya faWa a sanyaye.

"Dole ka ce na Waura mana, bayan ka yi mini tsirara, za ka kasheni, wallahi gida zan gudu, ba zaka kasheni ba? A hakan zan gaya maka abun da na sani Win? Dama ban san komai ba ma, wallahi ba zaka kasheni a banza ba, ka sha?eni kamar wata Sarauniya".

A hankali ya ce "Ya ilahi, i attempt to kill her?'

Ta saka hannu ta ja towel Win, ta rufe jikinta, ta yin?ura ta tashi, ta fice daga Wakin.

A hankali ya lumshe idanunsa, ya bawa hawayen da suka taru a idonsa damar zuba, ba zai so ammi ma ta ji wannan maganar ba, iya rayuwarta a hanyar nema masa magani take, ana murna abu ya Wan yi sau?i sai abun da ba a rasa ba, kwatsam yau abu ya dawo kamar da.

Sai ya ji tashin ciwon nan nasa, ya shafe abun da rumaisan ta aikata masa.

"Mahaukaci ne ni? Ko kuma maye? Ko kuma namiji mai mutanen Soye, wato aljanu?" Tambayar da tun da ya shekara takwas a duniya, yake yi wa kansa da ya gaza samun amsarta.

Ba shi da tabbacin rumaisa ta rufa masa asiri, haka zalika bai san ta ina zai fara yi mata bayani, ta fahimce shi ba, sai a lokacin yake ganin rashin kyautawar da aka yi, na rashin yi musu bayanin larurarsa.

Madigar kuwa ta na zuwa Wakin ta, gado ta hau ta cigaba da bacci.


Baba uwani kuwa, ta fita ta zagaya, jikinta na tsuma, ta kira lambar Mummy.
Aka yi sa'a mummy na kusa, ta Wag wayar, gulma na cin ta ta ce "Allah ya taimake ki"

"Ina jin ki".

"Akwai abun da ya faru".

"Je ki kai tsaye".

Baba uwani ta waiwaya sannan ta ce "Ranki ya daWe, muna cikin aiki muka ga ya biyota afujajan, a kan wani littafi, sai dai kan ya cimmata ta tura shi a wuta, na ji yana magana cewa, abun da ya shafi aisha ne, baki ga sha?ar da yayi mata ba, ?arshe dai ya shiga da ita Wakinsa, ya rufe su, sai yanzun nan ta fito".

Mummy ta ce "Good, kin fuskanci ya yi mata wani abu ne?"

"Ban san me yayi mata ba da ya rufe su, amma na ga ta fito tana kamar magagin bacci".

"Kin sanar da samha ne?"

"A'a Allah ya baki nasara".

"Kar ki sanar da ita komai, sai abun da na umarce ki".

"In Allah ya yarda".

"Ki koma, ki cigaba da sanya mini ido a kan duk wani motsinsu".

Baba uwani ta ce "An gama uwar Wakina". Ta katse wayar ta koma.


Adam kuwa ya yi sallar azahar, ya jingina da jikin gado, ya yi shiru yana tuna abubuwan da suka shuWe, gaba Waya jikinsa ya yi sanyi.

Kiraye-kirayen, sallar azahar ne ya tashi rumaisa, ta je ta yi alwala, ta saka kaya, ta tsaya a gaban mudubi, ta na kallon wuyanta, da ya shata yake mata zafi.

Shiru

30 / 67