Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   17 / 67

48K to 51K   out of 199.9K words

ta kasa gano waye babu lafiya.
Sai dai ba ta ?ara sarewa da al'amarin ba, sai da ta gansu a asibitin da aka kwnatar da ita.

Lambar mama ya kira, ya tambayeta wani Wakin ne, ta sanar masa, yayi gaba rumaisa ta bishi a baya.
Sai da suka je ?ofar Wakin sannan ya tsaya, ya kalleta ya ce "?wan?wasa ki fara shiga"

Ta matsa gaban ?ofar, ta ?wan?wasa sannan ta buWe ta shiga da sallama babu kowa a Wakin, sai iman da ke kwance, hannunta Wauke da cannula, an rataye robar ruwan da aka gama saka mata a drip stand.

Shiga ya yi shima, sai dai babu kowa a Wakin sai ita kaWai.

Da sauri rumaisa ta ?arasa gaban gadon tan faWin "Subhanallah, Anty Iman, baki da lafiya ne?" Sai dai ta tarar bacci take yi.

Ta kalli mai sunan baba ta ce "Amma ya naga babu kowa a wurinta" shirun da yayi mata ya sanya, ta tuna ta yi tambaya ba a gurbinta ba.

Da sauri ta ce "Bari na duba waje, ko zan ga wanda yake zaune tare da ita". Ta juya ta fita da sauri, shi kuma ya tsaya a tsaye, ya sake kallonta tana kwance cikin doguwar rigar material, dogon gashin nan ya sha ribbon, duk da ya Wan hargitse, ga farar fatarta gwanin sha'awa, babban abun burgewa da jikinta, bai wuce wuyanta ba, duk da ba ta da ?iba, amma tana da irin wuyan nan, mai guru-guru.

Da sauri ya sunkuyar da kansa yana a'uzubil'ahi.

Zagayawa rumaisa ta shiga yi a cikin asibitin, tana mamakin waye yake zaune da iman a asibiti, ya bar ta ita kaWai babu kowa?

A hankali Iman take furta "Ammi, Ammi ruwa, ?ishirwa nake ji" yana jin ta, yayi shiru, kamar babu kowa a Wakin.

Tun bayan farfaWowarta, kasancewar ciwon kan baya sauka, ya sanya likitocin, suka yi ta yi mata allurar barci, da sai yanzu ta saketa ta tashi.

Duk da tana cikin ciwo, sai da ta razana da ta ganshi, a tsaye yana danna wayarsa.

Tunani take yi ko a mafarki take, ta mi?a hannu jikinta yana rawa, tana ?o?arin Waukko robar ruwan da ke kan side bed.

Sai a lokacin ya motsa, ya ?arsa, ya Wau kofi, ya zuba ruwan ba tare da ya kalleta ba ya ce "Tashi ki sha"

Cikin tsananin tsoro ta ce "Bani in sha a kwance, ba zan iya tashi ba"

Mi?a mata ruwan yayi, ya ga iya gudun ruwan ta, ta fara ?o?arin sha a kwance, ya karSa kofin ya ce "Tashi!"

Kamar zata fashe da kuka ta ce "Dan Allah ka yi ha?uri kaina ciwo yake yi"

Haushi ne ya kama shi, gani yake kawai tsabar langwai ne, da iskanci. Ya saka hannu ya Wagota gaba Waya, hakan yayi dai-dai da shigowar nusaiba.

Wani irin ihu ta saki, ta ri?e hannunsa, hawaye na bin fuskarta, sabodaa ji ta yi, kamar kanta ya rabe biyu.

Da gudu Nusaiba ta ?araso tana faWin, "Wanene wannan, bawan Allah lafiya?" Tayi maganar tana yi masa kallon sani, amma ta manta a ina ta san shi.

Wani mugun kallo ya yi mata ya ce "Wane irin shirme ne zaki tafi ki bar mara lafiya ita kaWai, wace irin jinya ce haka?"

Gaba Waya ruWewa nusaiba ta yi, ba ta san waye ba, amma kwarjinin sa ya razanata, ta ce "Likita ne ya ce a bani jininta na kai gwaji yana bu?atar result yanzu, ammi kuma ta riga ta tafi gida ta je ta huta, shine na je lap Win asibiti, suka ce ba sa yi, shi ne na fita waje, da takawa nake jira ya zo ya kai, likita ya ce lallai yanzu yake so"

Tsaki yayi, ya kalli iman ya ce "Ke kuma cikani" wata irin kunya ce ta kamata, dan ba ta san ta ri?e shi haka ba.
Ta sakar masa riga, ta karSi ruwan ta fara sha.

"Ita kuma wannan ma shiririciyar ko ina ta tafi oho mata".

Rumaisa kuwa lungu da sa?o na asibitin take ta bi, har ta gaji ta kama hanyar komawa Wakin, kawai ta hango motar takawa, yayi parking ya fito daga motar, hannunsa ri?e da leda.

Aikuwa ta nufe shi, babu tsammani ya ganta a gabansa.

"Dama kai ne a wurin Anty Iman? Haka ake jinyar mutum dama, ka yi tafiyarka ka barta? Kai idan aka yi maka haka zaka ji daWi ne?"

Sororo yake bin ta da kallo, yadda take yi masa ha?ilon masifa kamar babarsa.

"Ya ina magana kana kallona, sai wani abun ya sameta? Kawai ka Wau mota ka tafi yawonka, ka bar mara lafiya ita kaWai? To wallahi sai na gaya wa ammi" banza yayi mata, ya nufi cikin asibitin, rumaisa kuma ta bishi tana cigaba da mita.

Cike da shiga taitayi, Nusaiba ta bawa mai sunan baba ha?uri, ita dai ba ta san waye ba, amma ta tsinci kanta da shakkarsa.

Ta kalli iman ta ce "Iman, me zan baki ki ci to, tun jiya baki ci komai ba, an ce lallai ki samu ki ci wani abun, ga abinci ga fruit wanne zaki ci?"

Iman ta girgiza kai ta ce "Na ?oshi, bana son cin komai" mai sunan baba a ransa yake jinjina halin mata, su a rayuwarsu ta duniya komai sai an lallaSasu? Abincin ne ba zata ci ba, sai an yi ta rarrashinta, alhalin ta san kanta zata cuta idan ba ta ci ba.

Takawa ne yayi sallama, ya shigo hankalinsa a kan iman, ya ?arasa gaban gadon ta.

Nusaiba ta ce "Maman sabir, yaushe ki ka zo?"

"Tun Wazu muka zo ni da mai sunan baba, ashe wannan ne yake jinyarta, ya tafi ya barta ita kaWai" tayi maganar tana nuna Adam.

Nusaiba ta ce "Eyya, ni ce tare da ita, jininta na tafi kai wa a gwada, ba yadda zan yi ne shiyasa na tafi na bar ta".

Rumaisa ta ce "Au na zata shi ne ai".

Ta ?arasa ta le?a fuskar iman ta ce "Anty Iman ya jiki?".

Cikin ?arfin hali ta ce "Da sau?i Alhamdilillah ".

Adam ma lallaSata yake yi, ko za ta ci wani abun, amma ta ce ita ba ta cin komai, ya din ga rarrashin ta, ta ce tuffa take so, takawa ya tashi ya ce bari ya je ya duba, ya sayo mata.
Daga mai sunan baba har Adam babu wanda ya kula wani, takawa na tafiya, iman ta fara ?o?arin kwanciya, mai sunan baba ya kalli Nusaiba ya ce "Ke, zuba mata abincin nan" gaba Waya suka tsaya suna kallonsa.

Rumaisa ta jinjinawa Nusaiba kai, dan ba ruwansa da ba?unta yanzu sai ya balebalesu da masifa.

Romon kifi ne da dankalin turawa, sai ?amshi yake yi, idon iman ya cika da hawaye, dan ko ?amshin abinci ba ta so, ya karSa ya je gaban iman ya ajiye shi, ya tsaya mata ?i?am a ka, ba tare da ya furta komai ba, ta kama cokali, ta fara cin abincin nan, jikinta yana rawa, saboda tsoro da fargaba, ga wata irin Muguwar kunya, dan ba ta saba cin abinci a gaban maza ba, ko a taron mata ba iya ci take ba.

Sai da ta ci sosai sannan cikin faWa? ya ce "Kuna sane kuke wahalar da iyayenku, dan kun ga suna ta taku. Ke kuma tashi mu tafi" yayi maganar yana kallon rumaisa.

Ta tashi, kamar ta tuntsire da dariya, daga Nusaiban har iman Win kamar ka ce kyet su zura da gudu, saboda tsoro.

Ruma ta ce "Anty iman, Allah ya ?ara afuwa".

Cikin sanyin jiki ta ce "Amin maman sabir na gode".

Bayan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? tafiyarsu Nusaiba ta ce "Ke iman, wannan jarabbaben mutumin fa?"

"Yayan rumaisa ne" ta bata amsa.

"Kam bala'i, yau na ga wanda ya taka takawa iya tsare gida, daga zuwa ya hau ni da masifa"

Iman ta sunkuyar da kai ta ce "Mhmm, baki ga komai ba"

Babu daWewa takawa ya dawo da tuffa, Nusaiba ta bashi labarin abun da ya faru, bai ce komai ba yayi shiru, dan shi kansa jin kan mai sunan baba yana bashi mamaki.

***
Iman jikinta yayi sau?i, mama ma ta je asibitin ta dubata, ta warware, sai dai lokaci lokaci, kan ya kan matsa mata da ciwo, aka sallameta daga asibiti. Sai dai tun da ta koma gida, washegari ta sake tashi da ciwon kan, sai dai ta yi ?o?ari ta jure, saboda ba ta san sanya ammi a damuwa.
A ranar da aka sallameta daga asibiti ranar Jabir ya dira Nigeria, daga wurin duba mahaifinsa.
Hajiya Lubabatu ta yi mamakin ganinsa ya dawo, dan sun yi da shi zai yi sati uku a can kan ya dawo.

"Wai kai Jabir, menene ya dawo da kai tun a yanzu?"

"Bakomai, ji na yi an ce iman babu lafiya, shiyasa na dawo ita ma na dubata".

Cikin rashin fahimta ta ce "Wace Iman Win, kai a wa? Meye haWinka da ita?"

"Bakomai zumunci kawai".

"Ban gane zumunci ba? Jabir kar na zo na ji wata magana saSanin wadda nake son ji, ka san halina dai ban da kyau"

"Babu wata magana da zaki ji, kawai dai ina yi ne saboda Adam" tsaki tayi, ta shiga wata sabgar daban ta ?yaleshi.

***
Yau tun da safe ammi ta kira mama, ta sanar mata da Adam zai zo wurin rumaisa, domin idan da wani abu da take bu?ata ta gaya masa na game da shirin biki.
Amma mama ta ce "A'a hajiya, a ?yaleta kawai, duk abun da aka yi Allah ya amfana"
Ammi ta ce "Ai da ni da ke, babu ruwanmu, namu ido abu ne na ma'aurata, dan haka yakamata su din ga tattaunawa domin su fahimci junansu!.


Ayshercool.
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*



Mama ta ce "Ai kin san masu sarauta ba sa son wauta, ita kuma ?ar taki sai fatan shiriya"

Ammi ta yi dariya ta ce "Rabu da su, namu addu'a da ido, ai rumaisan ce dai-dai shi".

"To, Allah ya iya mana ya jikin iman kuwa?"

Ammi ta ce "Jiki yayi kyau mun gode Allah, har tana iya barci yanzu, in da nake ta yi wa Allah godiya, an ce zuciyarta lafiya ?alau wannan karon, ciwon kai ne dai da razana take yi".

Mama ta ce "Allah sarki, sai a dage da addu'a, a haWa da na islamic, kin san kana da ido ba na ganin gari ba, mussaman ita da take tubarkallah Masha Allah, kyau kamar ita ta yi kanta, sai ana dagewa da addu'a"

"Wallahi maman rumaisa ana yi dai-dai gwargwado, kin san sabgar iyali ce, sai dai ka yi iya yin ka ka bar wa Allah sauran, idan wannan ya ce wash anjima wannan ya ce wayyo, kuma duk kai kaWai ranka, sai fatan Waukin Ubangiji"

"Haka ne wallahi, dama shi ne mai tafiyar rayuwar gaba Waya, ba dan haka ba idan an kira ka, ba zaka amsa ba, ko yaya ace kula da ragamar gida a kan mace itakaWai, akwai ?alubale, Allah ya raya mana su yayi musu albarka".

Ammi ta ce "Amin ya Allah, dan Allah maman rumaisa idan da abun da take bu?ata kar a saka ta yi ?wauron baki, duk ta gaya masa, tun da rayuwa za su yi inuwa Waya, a ?yaleta ta faWi abun da take so".

Mama ta yi murmushi ta ce "Na lura son kan ku yayi yawa, kin fiye son ?ar nan taki, babu mai takurawa Wana nima ehe".

Ammi ta yi dariya, cikin jin daWin hirar ta su, suka shiga tattauna yadda yakamata abubuwa su tafi game da auren.

Kamar an jefota rumaisa ta faWo Wakin mama, mama ta Waga kai ta kalleta ta ce "To madiga, yau babu sallama?".

"Na yi fa, baki ji bane ba, yunwa nake ji"

"Kai rumaisa ni wannan ci naki yana bani mamaki, gidan miji zaki tafi, maza ba sa son mace mai shegen cin tsiya, kuma ba ma cin kirki ba, kina ci kina wasa ba zaki zauna ki mayar da hankali ki ci lokaci guda ki tashi ba".

"TaS, aikuwa mama sai in din ga dawowa gida ina cin abincin, Allah ya halicci bawa da ciki, wani ya ce wai baya son mace mai ci"

"Ke tafi can ki bani wuri, yauwwa sirikarki ta ce, in an jima mijinki zai zo"

Rumaisa ta yatsune baki ta ce "Waye mijina kuma?"

"Ban sani ba" Mama ta bata amsa.

"Mama to ni kawai sai ki wani ce masa mijina"

Mama ta ce "Ke, nutsu ki saurareni, bana son wannan shirmen da wautar taki, dole ki shiga hankalinki, aure ba abu ne na wasa ba, wallahi idan ya zo, ki ka sake ki ka yi wani abu na shirme ba dai-dai ba, wallahi ni da ke ne.

Namiji duk in da yake, ko ba mijinki ba abun girmamawa ne, balle shi da zai aureki, ki ka sake ki ka yi masa wata wautar ko fitsarar, sai kin ga yadda zan yi da ke".

Rumaisa ta yi shiru ta sunkuyar da kai, tana tunanin shi meyasa ba ayi masa faWan ya daina yi mata abun da yake yi mata, ko dan tun farko ba a san ita me yayi mata ba?.

"Yanzu me ki ke ganin za ayi masa wanda za'a tarbe shi da shi?"

Kai tsaye ta ce"Ruwa"

Abdallah da yake jiyo maganar ta su daga tsakar gida ya shigo, ya ce "Mama, ita fa wannan yarinyar taki, kamar namji take ba ta san komai na rayuwa ba, sai an karanta mata yadda yakamata".

Ya kalleta ya ce "Ke, ki nutsu malama, aure zaku yi, so muke idan ki ka tafi kin tafi kenan, ba zaki dawo mana gida ba, dole ki din ga yi wa mutane abun da ya dace, har zancen ma zan koya miki. Yanzu mama ki kawo kuWi, mu sayo kayan meat pie, in taya ta mu yi, sai a haWa masa da lemon roba da abinci"

"Duk shikaWai? Gaskiya ni ba zan iya aikin wani meat pie ba, bacci zan yi, ni idan ya zo ma ban san me zance masa ba? Sai dai Huzaifa ya rakani, ko Yasir"

Abdallah ya ce "Ka ga shashasha, tashi ki je ki yo cefanen meat pie Win nan"

Gaba Waya rumaisa ga rasa gane dalilin da ya sanya, kowa laifinta yake gani a kan Adam, kowa so yake lallai sai ta kyautata masa, haka mama ta saka baki, aka aiketa sayen kayan meat pie da za a karSi Adam.

Abdallah da Huzaifa suka sakata a gaba, a kan aikin, amma ta ?i mayar da hankali, ?arshe su suka yi aikin suka Wai.

Yaya Usman ne ya dawo, ya tarar da su Abdallah suna ta kai kawo, an yi girki, kamar dai wani abu mai muhimmanci na shirin faruwa.

"Wai lafiya na ga ana ta wani shiri, ko bikin aka fara tun Yanzu babu labari, abu na masu hannu da shuni"

Huzaifa ya yi dariya ya ce "Yaya Usman, sirikin ne zai zo, yau zai fara zuwa zance, shi ne ake shirya masa abinci, kar azo a ji kunya. Gara mu? kankaro kanmu, sai dai ita yarinyar ce ba ta da hali, ana saita ta a hanya tana fizgewa".

Usman ya nufi Wakin mama yana faWin, "ubanta kuwa za ta ci

17 / 67