Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   20 / 67

57K to 60K   out of 199.9K words

dama size Win undeas Winki zaki faWa da za a saka" ta kalli takawa taga yana danna Waya wayar ta sa sannan ta yi ?asa da muryarta ce "Ni bana saka underwear, sai gajeren wando"

Iman ta ce "Ok, size Win phant fa?" Ruma ta buWe baki, tana kallon fuskar Adam ko yana jin me iman ke tambayarta.

"Wannan kuma mama za'a tambaya"

"Brezia fa, ko ita ma a tambayeta?"

Rumaisa ta ce "Amma dai anty iman kawai dai tsokanata ki ke yi, idan aka saka wannan ai sai dai yayanki ya saka, tun da da nace a bani sabir, cewa yayi bani da abun bashi nasa ma yafi nawa girma, sai dai idan shi zai saka, ni bana saka komai, bani da su"

Dariya Iman ta yi ta ce "Allah ya baki ha?iri. Akwai kaya da zai baki, kalar da ki ka zaSa ne, wanda zaki rabawa ?awayenki, zamu saka ranar bridal shower, sai kuma na dinner, kayan lefenki na ji su mama sun yi magana sun ce kawai a kai miki gidanki, idan kin tare sai ki gani, kayan da zaki saka ma duk ya taho da su"

Rumaisa ta ce "To, sabir fa wanne zai saka?"

Iman ta yi murmushi ta ce "Iri Waya da babansa"

Rumaisa ta yi murmushi ta ce "To ki gaishe mini da ammi". Ta mi?a masa wayar, ba tare da ta kalleshi ba.

Mayafin kanta ne yake zamewa, gashinta ba?i ?irin, har gaban goshinta, tamkar zai haWe da yalwatacciyar ba?ar jagirarta.

"Me ki ke cewa na ce nawa yafi naki?"

"Au kasa kunne ka yi ka ke jin me ake faWa? To me ka ji iman ta tambayeni?" Ta yi maganar tana tsare shi da ido.

"Size Win brezia take tambayarki, kuma tun a gida na gaya musu, baki da abun sakawa"
BuWe baki ta yi tana kallonsa da mamaki, shi ko nauyin faWar brezia ba ya ji a bakinsa, a haka sai ka rantse da Allah ba ya magana.

Ya ce "Ba kin ce mata, na ce nawa yafi naki ba, ai ba ?arya na yi ba, ko baki gani ba"

'Wallahi na kusa daina rufa maka asiri, zan fara faWar maganganun da kake gaya mini na batsa, bana so ni ba ?ar iska ba ce ba"

Guntun tsaki ya ja, ya tashi tsaye ya ce "Mu je ki karSi kayan nan, ina da wurin zuwa" tashi ta yi ta bishi tana haWe rai, saboda kar ya kuma kawo mata maganar banza.

Ko da suka fito ?ofar gidan, Wan ?are mata kallo ya yi, mayafi ne a jikinta yau, Wan ?arami, siririya ce mai matsakaicin tsayi, ?irjin nan fayau babu komai, sai dai daga ?asa ?ugunta ya buWa, ko ta zama cikakkiyar budurwa, zata kasance a cikin mata masu diri daga ?asa.

"I just wish you are that big enough, a kece raini tsakani na da ke, in ga ?arshen fitsara, unfortunately look at you, ?waila mara jin magana, ban san ma iya adadin lokacin da za a Wauka kan ki zama mace ba, baki da magana sai ce mini Wan iska, ba zan manta ranar da ki ka gaya mini haka ba, amma zaki ga Wan iska ganin idon ki, zo ki kwashi kayan nan zan tafi "

What's app only please.
Ayshercool
08081012143

*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*


Sororo ta yi tana kallon sa, sam ba ta fuskanci in da ya dosa ba, abun da ta iya ganewa kawai shine ?waila, wato wadda ba ta da nono.

"Am talking to you kin tsaya kina kallona"
Cikin tsuke fuska ta ?arasa gaban booth Win, manyan ledoji ne a ciki.
Ya dubeta ya ce "Gasu nan, iman ta ce yadin wanda zaki rabawa ?awayenki, sauran bayanin ban ri?e ba, idan kun yi waya ta yi miki.
Akwai invitations da wurin da za ayi events, sai kayan sawarki".

Maimakon ta ce Ta gode, sai cewa ta yi "Ni ta yaya zan iya Waukar wannan kayan masu nauyi, kuma fa an sai mini kaya a gida, nifa kar ka zo daga baya ka din ga yi mini gori, idan ka san ba da zuciya Waya ka bani ba, ka ri?e abunka, ?awayena za su saka abun da suke da shi" Wagowa yayi ya kalli rumaisa, sai dai maimakon ya ji haushin abun da ta faWa, sai ma ya yaba da yadda take taka tsan-tsan, ita dai kar ayi mata gori, tana da gudun abun wani.

Amma a zahiri, sauke mata kayan ya yi a ?asa, ya rufe booth Win motarsa, ya saka hannu ya Wauko wata babbar ledar a motarsa, Wora mata a kan kayanta ya ce "Idan da wani abun ki saka Aliyu ya kirani" daga haka ya shiga mota ya ja ya tafi.

Gida ta shige ta ce wa su Huzaifa su je waje su kwaso kaya, idan ba haka ba a sace. Sun zata da wasa take yi, ashe da gaske take.
Gwaggo tuni ta zo kano, ita da lawisa, da zaliha, aka baje kayan da takawa ya kawo wa rumaisa.

Iya leshin da zata saka na dinner, ka san ba ?arami bane ba, an Winka shi da jakarsa da takalmi da komai, an haWo mata kayan fitar biki, ga kuma invitations, rumaisa ta yi ta kallon invitation Win tana mamakin wai sunanta ne a jiki.

Ledar nan da ya bata kuwa, babbar envelope ce a ciki wata dubu Wari biyar Win ce a ciki.

Mama ta kalleta ta ce "Rumaisa tambayarsa ki ka yi?"

"Haba mama, to ni ce masa ma na yi, idan ya san zai yi mini gori wataran, ya Wauki kayansa, ni za a sai mini a gida".
Gwaggo ta yi salati ta ce "Shi mijin naki ki ka gayawa hakan?"

Rumaisa ta ce "Mijina kuma taS".

Usman ya ce "Ke fa banza ce, yanzu ya kawo miki wannan uban kayan ki kasa yi masa godiya, saboda ke dai baki da al?ibla?"

Ta yi shiru tana muzurai. "Bari Aliyu ya dawo, ya kira shi a waya, ki yi masa godiya tun da ba ke ki ka nema masa kuWin ba"

HaWe rai ta yi, saboda zuwa yanzu yaya usy yana takura mata a kan mutumin fiye da kima.

Can kuma ta hau murna, tana lissafin ?awayenta da zata bawa ankon da zasu Winka, ga uban kuWi kuma tana gani.

Mama dai shiru tayi tana bin kayan da kuWin da kallo, ita ba tarin kayan alatun ba, fatan ta Allah ya sa rumaisa ta shiga a sa'a ya sanya mata albarka.

***
Bin invitations Win yake da kallo, yana tuna lokacin da yayi auren fari, tun saura wata guda biki ya fara Woki, yana murna yana rabon invitation card, a wannan karon da shi da amaryar bai san wanda ya fi wani anti serious ba.
Rumaisa Mahmud, ya din ga kallon sunan nata, da kuma nasa Adam Sharif Galadima.

Bashir ne yayi sallama a falon, Adam ya amsa masa, ya ?arasa suka gaisa sannan ya zauna ya kalli Adam ya ce "An kammala komai na gidan, zasu iya kai kaya a kowane lokaci".

Adam ya ce "Masha Allah, that's good ina godiya sosai, ina sidi?"

"Na ajiye shi, shima ya sha aiki ya gaji"

"Na gode sosai bashir, zan shiga na je na gani, daga nan sai na Wauki ko mutum biyu a yayyenta, mu je su ga gidan".

Bashir ya ce "Hakan yayi, Allah ya sanya albarka, amma haryanzu fa ba ka fara rabon invitation ba, ko a social media ba a saka ba".

Adam ya Wan yi jimm sannan ya ce "Wallahi Bashir sam bana Wokin auren nan, bana son duniya ma ta san zan yi shi, ni da za a shafa fatiha ma ba wannan events Win da na so hakan, rainon yarinya kawai za a kawo mini"

Bashir ya yi murmushi ya ce "Ka yi ha?uri, ammi ba zata zaSa maka abun da zai cutar da kai ba. Sannan ba zai yiwu ka Soyewa duniya zaka yi aure ba, idan ta fasu aka sani, za a iya yi maka wani sharrin"

"Haka ne, haka zalika idan aka ga Yarinyar da zan aura, shi ma ba zan tsira ba, mussaman idan aka san ita ta zo da Wa na daga hannun ?an bindiga".

Bashir ya ce "Mafita Waya ce, duk yadda zaka yi ka Soye wa duniya cewar ba son auren ka ke yi ba, dole a ga farinciki da Woki a fuskarka".

Adam ya yi murmushi ya ce "Yadda za a ji daWin cewa, saboda na auri yarinya ?arama na kashe matata ko?"

"Ai dama dole sai an faWi wani abu, amma yafi ace ka yi amfani da ?aramar yarinya ka Soye wa duniya laifinka, na kai kashe matarka, ka turasasata ta aureka, dan kar a cigaba da surutu da zargin ya za ayi yarinya ?arama kamarta ta kuSuta da jariri a hannun 'yan bindiga"

Adam ya yi ajiyar zuciya, ya Wan murza goshinsa ya ce "Duniya gidan rikici, Allah ya iya mana".

"Amin ya Allah"

Wayar takawa ce ta fara ringing, ya Wauka ya duba ya ga sunan Aliyu.

Ya Waga ya saka a kunnensa tare da yin sallama, Aliyu ya amsa ya ce "Barka da wannan lokaci, ya hidima?".

"Alhamdilillah, ya taku hidimar?"

"Mun gode Allah, dama rumaisa ce za ta yi magana da kai"

Adam ya ce "Ok, ba ta".

Rumaisa ta karSi wayar, Usman ya sakata a gaba ya tsareta da ido.

Ta karSi wayar ta saka a kunneta, amma ta tsaya tana kallon Usman, ta kasa magana.

Ya daki ?afarta ya ce "Ba zaki gaishe shi ba?"

"Ina wuni?"

Maimakon ya amsa ya ce "Ya aka yi?"

"Gaisheka fa na yi" ta yi maganar a ?ule.

"Ba a yi wa basarake irin wannan gaisuwar, babu ladabi a gaisuwarki, dan haka ko sau nawa zaki yi ba zan amsa ba, ri?e kayarki, ina jin ki"

Rumaisa ji ta yi kamar ta yi zagi, meye aibun gaisuwar ta, idan ba neman bala'i ba.

"Idan kin shirya yin magana, sai ki sake kirana".

"Su yaya ne suka ce dole sai na kiraka na yi maka godiya, na gode, kuma wai kuWin da ka bani sun yi yawa, sannan......"

"Lokacin da ki ka san abu yakamata, ba sai wani ya saka ki ba, sai ki neme ni, yayyenki na ?o?ari wurin baki tarbiyya, Allah ya biya su, kuWi kuma ki zubar" ya kashe wayarsa.

Dungurar da wayar ta yi a ?ufule, ta ce "Yaya usy kalli abun da ka janyo mini"

Dungure mata kai yayi ya ce "Ki ka jawa kanki dai, ke a rayuwar duniya baki iya siyasa ba? Ji yadda ki ke gantsara masa magana, kamar kashi ba tausasa lafazi, ba Wan karya murya, wai ke ma namiji ce irinmu ne? to ko mu muna kashe murya, ranar da na kama malam habu yana waya, kamar ma nutse dan kunya, amma ke kina ta wani shirme.
Ke, tashi mu je Waki, na yi miki bayanin me auren ya ?unsa, in fayyace miki komai in gaya miki, na ga mama ba ta da niyyar gaya miki, daga ita har su gwaggon.

Aliyu ya ce "Kai fa wasu lokutan baka da kamun kai, uban me zaka gaya mata?".

"Komai ma gaya mata zan yi, yo haka za ta je ta zauna masa a gida kamar gardi, idan ka ga tana tausa murya to wani abun take nema, tashi mu je na fayyace biri har wutsiya".

Aliyu da dariya ta ?wace masa ya ce "Mama, wallahi usman ya zama abun da ya zama, zai juyawa yarinya tunani, saboda bashi da kamun kai".

Usman ya ce "Eh, bani da kamun kan, ni ina ma ni za ayi wa auren nan, wai muna zaune ?ar da aka haifa a gabanmu za ta rigamu girma Allahu Akbar wata shekarar sai ta fara ?a ?a kuma".

Aliyu ya ce "Wani irin ta fara ?a?a wata shekarar, kamar wata bishiyar lemo, wannan yarinyar ko nan da shekara biyar albarka"

Wani irin kallo Usman ya yi masa ya ce "Haba, a banza za ku kaita ya din ga bata abinci, yana biya mata kuWin makaranta ko? You don't get sense. Ko kaza dan a cinyeta ake killace ta a? sai mata dusa, kar ka yaudari kan ka".

Aliyu ya ce "kai haba, she's too young for it, and the man is very decent and calm, bana tunanin haka".

Usman ya yi dariya ya ce "Uban calm da decent Win, that thing don't get sense, don't fool yourself, if not ku fasa aurar da ita, hauka ake mutum zai kashe kuWi ya auri ?a ya sakata a gaba yana kallonta, Allah ya sa jaririya ce"

Aliyu ya yi tsaki ya ce "Zaka Sata mini rai "
Rumaisa da ba gane kan hirar take ba, ta din ga bin su da kallo, Usman ya ce? "To Algume, sai kallon bakinmu ki ke, ?ila kin san komai, ki ka yi wani kasa?e da kai".

Aliyu ya ce "A hakan ta san komai? Tana wannan gidadancin".

Usman ya ce "Kuma fa haka ne, to jeki na fasa gaya miki komai, duniya zata gaya miki, Allah ya shiryeki".

"Nuraini, Allah ya baka abun yi na aurara da kai, ina ga daga rumaisa kuma sai kai, tun baka wuce in da nake tunani ba" a guje Usman ya faWa Wakinsu, dan sam bai san mama ta ji hirarsu ba.

***
Jabir ya din ga juya invitation Win, sannan ya kalli Adam ya ce " da gaske Adam saura kwanaki a Waura maka aure, amma ban sani ba?"

"Am sorry, abun ne ya zo cikin gahgawar gaske fiye da yadda na yi zato, sai ha?uri".

Jabir ya sake kallon invitation Win, sannan ya ce "To ita kuma wacece, a ina take? Kamar na san sunan nan".

Adam ya ce "Zaka ganta very soon".

"Da jamil ya gaya mini maganar auren nan, na zaci da wasa yake yi, ashe da gaske ne, Allah sarki samha ina tausayin yarinyar nan sosai".

Adam ya ce "Please, don't raise that issue here, ku daina ganin laifina, ?addara ce ta zo a haka".

Jabir ya ce "Na yadda, ban ce wani abu ba, kawai dai ina jin tausayinta ne, sai dai na yi mamakin yadda har ka nemi aure, har ka samu ban sani ba, yaushe muka fara haka da kai".

"Jabir, this is an arranged marriage, ku yi mini uzuri".

Jabir ya ce "Arranged marriage, to Allah ya sanya alkhairi ya sa za ayi da mu".

"Amin, addu'arku nake bu?ata dama, yanzu ka tashi mu je gidan mai girma turaki, zan kai masa nasa katin, da zai bawa mutanensa, da na jamil da gidan gaba Waya".

Jabir ya ce "Ok, ba damuwa bari mu yi salla tukuna"

Bayan sun idar da salla, suka tafi gidan turaki, kai tsaye sashinsa suka shiga, bayan sun tarar da babu kowa a falon.

Yayi murna sosai yayi addu'a da fatan alkhairi, sannan ya yi wa adam nasiha sosai mai shiga jiki. Sai dai kamar haWin baki suka tarar da mama da Samha, har ma da zainab a falo.
Samha jikinta har tsuma yake da ta ga Adam, ga soyayya ga kuma kishi, ya gaida mama ta amsa masa sama-sama, ta saki jiki ta amsa gaisuwar Jabir.

Su Samha suka gaishe shi ya amsa, ya ajiye

20 / 67