AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   88 / 95

261K to 264K   out of 283.8K words

us.! Ya fad i yana sumbatar su biyun.

Sosai ta shige cikin jikin mijinta ga D anta daga d aya b angaren. Mai kuma zata nema a duniyar nan. A hankali take furta kalmar godiya ga Ubangijinta da ya cika rayuwarta da d imbin albarka.

Haidar ya dubeta yanda Tai lamo gefen kafad arsa  Mrs Maitama.

Ta amsa murya a mak oshi kafin ta dan d ago ta dubesa.

Haidar yaci gaba  Put him to sleep now.. Let s have our own time.. Ya k arashe yana mika mata Baba Ali. Ba musu ta amshesa ta soma kiciniyar basa abincinsa.

Haidar ya rik e rigar nata yana mai fad in  Allow me.

Batai yunk urin hanasa ba. Batai yunk urin dakatar dashi ba har ya saka ma yaron abincinsa a baki da basmala. Haka Haidar yai zaune ya sakasu gaba yana kallon yanda take feeding jaririnsu gwanin bansha awa. Sosai ya shagala da kallonsu suna k ara birgesa Har Baba Ali ya samu bacci. Bayan ta shimfid a Baba Ali Haidar ya umarceta da ta d auro alwala tazo suyi sallah. Haka kuwa akai. Ya jasu sukai sallah raka a biyu kaman yanda yazo a sunnah. Sukai addu o i da duk wani abinda Ya kamata suyi. Bayan nan ne fah ta yarda lallai Haidar na buk atan nasa lokacin. Dukda tsananin son kasancewa dashi take a wann daren bai hanata tuno wahalan da ya bata a kasancewarsu ta farko. Haidar ya kula da hakan. Cikin lallama da dabara yake sanar da ita it will be different from the other time. Gently yake biyeda ita. Saida ya tabbata ta mallaka masa kanta, zuciyarta, ruhinta da gangan jikinta gaba d aya. A haka yai leading nasu zuwa wata duniya da basu tuna kowa cikinta sai su biyun. Kaman yanda yace zai kasance na daban haka d in ne ta kasance. Ta yarda yayi kewarta ya kuma nuna mata tsantsan k aunarsa gareta. He made sure wann daren zai tabbata na musamman a tarihin rayuwarsu..

A kwanakin soyayya sukaita nuna ma junansu Babu kaman Haidar da gaba d aya ya sake rikicewa akanta. Idan suna tare basu tuna komai basu tuna kowa sai su biyun wasu lokutan kukan D ansu Baba Ali ke dawo dasu wann duniyar.

Sunyi nisa cikin faranta ran junansu suka sinkayo sautin kukan sa. Ummul Tai yunk urin zame jikinta daga nasa tana fad in zataje ta duba Baba Ali.

Rik eta Haidar yai yana kuma shigar da ita jikinsa. A hankali yake rad a  Do you know why he s crying..?

Ta dan girgiza Kai  No.. He s hungry.. probably..!

Haidar ya kuma matseta cikin jikinsa  Cewa yake he wants a sibling.

Cak suka daina sinkayo kukan yaron.

Haidar yaci gaba da rikitata da salon k aunarsa yana fadin  See I can read his mind.. You don t need to go check on him.. Just stay and give him a sibling..

Da dabara Ummul ke zame jikinta Har ta samu ta zille masa. Saida ta kai k ofa taji ya rik o hannunta. Ya manneta jikin k ofa had ida d ago hab arta kad an suna duban juna  I love you Khairy.. I love you so much.

A hankali bakinta itama ke furtawa  I love you too.. I love you my sweet.. sweet..! Bata k arasa ba Haidar yai karaf yace  Your sweet mons&  Bata bari yakai aya ba tai karaf tace  My sweetlove.. Ta k arashe tana mai manna masa kiss a lips d insa. Daga haka ta zame ta fice cikin sauri tana murmushi ma Haidar da tuni Ya daskare yana shafa lips d insa.

**
Tarewarsu da sati biyu ake bikin sunan Baba Ali a nan Abuja. Su Mommy suka hada nasu taron nan gidan Daddy. Ummul tayi waya da yanuwanta duk zasu samu halarta harda Babbar Yayarsu Aunty Salima wacce tuni ta baro yaranta gida wajen Mama Tani dan yaran ne kawai zasu samu halarta banda iyayen.

Sadis ne Ya tafi ya d aukosu ana gobe taron sunan. Azeema na gaba yayinda Khulsum, Badia da Aunty Salima ke baya. Aunty Salima tana hankalce da Sadis da Azeema tin tasowarsu Har kawo isowarsu. Ko ba ace ba zata iya cewa ta fahimci meke wakana tsakanin su biyun.

Sanda suka iso Salima ta tsare Azeema da ido bayan sunyi Sallama da Sadis Sun nufi cikin gidan.

Salima ta girgiza kai kad an tana duban Sadis dake kuma waigowa yana satan duban Azeema. Itama Azeema sai murmushi take tana waigawa.

Salima ta tsareta da ido tace  Ke Azeema.. Wai meke faruwa ne a nan..?

Azeema tace  Me fah Aunty..?

Salima Tai mata nuni da Sadis da tuni Ya nufi mota tace  Shi nake nufi.

Murmushi Azeema ta saki tana wani juya ido  Laa wai Sadis.. Ba komai fah Aunty Salima.. Kawai mutunci muke.

Salima ta jinjina kai tana fad in  Eh lallai fah mutunci.. Toh idan Tai tsami munji mun gani. Ta k arashe tana take ma Khulsum baya.

Badia kaw dake nan daga waje tin bayan isowarsu tana nan zaune gefen flowers dake jikin k aton shataletalen dake tsakiyar gidan. Wayar Ummul take amsawa yanda take sanar da Ummul d in Sun iso amma Sun sauk a gidan Daddy. Ummul kaman zatai kuka take fad in meyasa basu taho sun sauk a gidanta ba.

Badia tace  Ayya  yaruwa kiyi hakuri wllhi tin kafin mu taso Mommy ke ta waya tana fad in tuni an shirya mana masauk i.. Kinsan bazamu iya ce ma Mommy a a ba.

Daga d aya b angaren Ummul kaman zatai kuka tace  Toh shikenan.. Gobe muma in sha Allah da wuri zamu shigo.. Idan mun zo Zan rok i Mommy nasan zata amince mu taho tare.

Badia tace  Toh shikenan Allah Ya kaimu goben. Kinga bara na shige ciki sauk armu kenan. Sukai sallama da  yaruwar tata a daidai sanda wata k atuwar b akar jeep ta shigo gidan.

Badia ta soma tafiya kenan taji wata murya na babban mutum mai cikeda kamala na mata Sallama.

Ta waigo cikeda girmamawa tana amsawa. Dan idan dai bai kai Abbanta a shekare ba zaiyi kusansa dukda hutu da jin dad i na b oye tsufa.

Bayan ta gaida mutumin sai Ya k arada  Allah sa dai  yar gidan ce ke.?

Ta d an girgiza kai kad an  A a ni ba  yar gidan bace. Amma ciki zan shiga yanzu.

Ya murmusa yana jinjina kai  Toh da Allah idan kin shiga kimin iso wajen Maigidan. Dan nayita neman layinsa bana samu.

Ta d anyi jim sai tace  Toh.. Wanene zance.?

Mutumin yace  Kice Alhaji Gimba ne.

Ta jinjina kai tana mai amsawa kafin ta shige.

Alhaji Gimba yabi bayanta da kallo murmushi saman fuskarsa yana jin wani abu na fuzgarsa.

Koda Daddy ya fito ya tadda Alhaji Gimba tambayar da Ya soma yi ma Daddy shine wacece wann yarinyar da Tai masa iso.?

Daddy ya d anyi jim sai Ya dan girgiza Kai kad an yace  Bansan wacece ciki ba amma dai ina tsamman d aya daga cikin  yanuwan Matar Haidar ne.. Sai Daddy ya dan girgiza kai  Amma meke faruwa..? Allah yasa dai lafiya.?

Alhaji Gimba yai saurin girgiza kai  Lafiya sai alkhairi.. Kawai dai.. Naga iri gidanka ne abokina.

Da mamaki Daddy ke dubansa. Sai Ya girgiza kai kad an yace  A a Gimba.. You can t be serious. Bazaka mana haka ba.

Alhaji Gimba yace  Wllhi I m serious Abokina.. Ai kasan ban tab a zuwa maka da magana makamancin wann ba. Ba irin k ok arin da bakayi ba ganin na sake aure Tun bayan da na rasa iyalina amma banyi ba. Yau nazo maka da irin batun da kake son ji kana nema ka k aryatani.

Daddy ya girgiza Kai  Ni ba k aryataka zanyi ba amma matar d ka d auko d in ne ban tsammaci haka ba. Bayan kasancewarta k aramar yarinya ka fad a mun ta Ya zamuje muna zubda gwiwoyin mu a yanda Haidar keyi. Ta ina zamu fara jera kafad a muna surkunta a yanda Haidar keyi.?

Alhaji Gimba Ya murmusa yace  Abokina kenan. Naga dai ba haramci cikin abinda nake son aikatawa sai alkhairi in sha Allah. Sann Tafiyar Haidar daban namu daban.. Kaman yanda kaje ka nemo ma Haidar haka zaka tafi a nemo min matuk a na samu yarda da amincewar yarinyar.

Daddy ya girgiza Kai yana fad in  Gaskiya Gimba ni baza ayi wann kayan kunyan dani ba. Kaje can ka nemi aurenka ba hannuna.

Alhaji Gimba Ya dan dara yana kuma fad in lallai sai Daddy ya shige masa gaba a neman auren da yake.

Washe gari ta kama ranar taron sunan Baba Ali da Kakaninsa na Abuja suka shirya. Sann ranar mutanen SouthAfrica wato Hisham da Anisa ke dawowa gida Nigeria.

Hisham Ya kaikaito Ya dubeta sanda jirginsu Tai landing a babban filin jirgin saman Nnamdi Azikwe International Airport. Shu umin murmushin nan nasa ne saman fuskarsa  Mai ciki. Tashi ki daina baccin haka mun iso.

Wani Uwar harara Anisa ta watsa masa tana jin kaman wani haraswan zata kuma dan tayi amai cikin jirgin yafi sau uku.

Huci take tana fad in  Na tsaneka Hisham..! Allah ya isa fyaden da ka dinga mun.!

Hisham yaci gaba da murmushi yana shafa hab arsa  Daga baya kenan& Na Miki na k arfi sau d aya amma duka sauran da yarda da amincewarki akayi..! Cikeda gargadi yaci gaba  Kuma bari kiji na fad a Miki wllhi kikayi gigin cire cikin nan ko kika bari wani abu ya samu cikin nan..! Sai ya girgiza Kai yana dubanta  I don t know what I might do to you Anisa.!

Murmushin takaici Anisa take tana dubansa  I can t believe I m three months pregnant with your child Hisham. A monster like you bai cancanci zama mahaifi ba.!

Murmushi Hisham ya kumayi yana dubanta kafin ya sakalo hannunta cikin nasa  You won t do anything foolish Anisa..! You will face them and act cool..! Ya k arashe yana mai finciko hannunta suka nufi arrivals.

Can ya hangi Mota mai d aukeda plate number na Company d insu. Ya rik o hannunta yana fad in our ride is here.

Babu wata wata suka shige bayan motar Hisham na kuma jero ma Anisa warnings. Tana fad in yayi kad an ya sakata yin abinda batai niyya ba. Haka akaita shera gudu dasu sai masifa suke tsakaninsu sam bama su kula da waye driver din nasu ba dan p cap ne akansa.

Saida akai nisa sukaga driver ya canza hanya ya d auki wani hanyar.. Hisham ya fara fad in  Lafiya..? Wane hanyar kake bi.. Hey who are you.. Why can t you turn back..! Hisham ya k arshe yana k ok arin fizgoshi saidai tuni driver d in ya murda AC din motar take wani abu kaman hayak i ya gauraye cikin motar. Suka soma tari gaba d aya idan ka d auke driver d in da hancinsa ke rufe da nose mask..




SameenaAleeyou=???*AUREN WATA UKU..!*




*62*





*??Sameena Aleeyou&
'




Suna zaune gaba d aya parlorn Hajja a sama, hira suke na yaushe rabo cikeda nishad i. Ga gidan tuni Ya soma cika sakamakon taron da zaayi da yamma. Dan har wasu dangi daga Maiduguri Sun samu hallara. Koda Haidar Ya Lek a yaji hayaniyar mutane sai bai haye saman ba yai zamansa a parlorn k asa. Wayarsa ya Ciro Ya tura mata sak o.

Ana tsaka da hira sak on Haidar ya shigo ma Ummul.
_I m hungry_

Ta karance sak on sai ta soma waige waige. Ta tura masa reply
_Where are you_

Ya mayar mata da amsa
_Downstairs.. Waiting for you_

Mik ewa Ummul Tai da zummar barin wajen Salima tace ina zata suna tsaka da hira. Ummul ta d an juya ido tana mata alama da k asa.

Badia tai gyaran murya tace  Haba Aunty Salima sai kin mata tonon silili ne. Wajen Oga Haidar zata.

Salima ta jinjina kai  Haka kuma. Toh a dawo lafiya..

Murmushi kawai Ummul tai tasa kai ta fice. Tana ficewa kuwa Salima ta dawo kan Azeema tana fad in sai ta fad a meke tsakaninsu da Sadis d in can. Nan Badia ta saka baki tana fad in itama ta kula tsaf da su biyun. Azeema kaw sai cewa take ita ba komai tsakaninsu fah sai mutunci.

Ita dai Khulsum kallonsu kawai take jikinta duk a sanyaye ba tareda tasan dalili ba. Bata san meyasa ba amma haka kurum taji tunaninsa Ya zo mata. Tinda ya koma makaranta bata sake ji daga garesa ba. K ila ma Ya mance da ita. Saurin kwaban zuciyarta tai da fad in  Toh ke ina ruwanki dashi.. Meyasa zakiyi tunaninsa Har haka.. Ya mance da ke kema ki mance dashi. Saurin mik ewa Tai ta bar wajen cikin k ok arin kawar da tunanin.

A parlor Ummul ta iske Haidar. Sanye yake da jampa ruwan k asa harda hula. Ya turo hular saman fuskarsa had ida kishingid a cikin kujeran. Tai tsaye tana dubansa murmushi saman fuskarta. A hankali take takowa Har ta iso kusansa. K amshin ta ne yai masa Sallama. A hankali yasa hannu Ya janye hular. Ya bud e lumsassun idanunsa yana dubanta. Tayi kyau cikin leshi golden brown color. Dinkin sosai yai mata kyau Ya zauna jikinta kaman wacce bata jima da haihuwa ba.

Ya bud e mata hannayensa daga nan yanda yake kishingide  Come here.

Ta d an fito da ido tana dubansa. Sai ta soma  yan waige waige.

Haidar yace  What..! Taho mana.

Ta d an langab e kai kad an  Wasa kake.. Ka mance ina muke ne.

Gyara zamansa yai kad an had ida furta  Fine.. Kin sama min mai zanci.? Yai maganar yana mai janyo hannunta.

Ta d an girgiza kai  Gidan gaba d aya cike yake.. Barin kira kitchen naji mai suke dashi.

Tabe baki yai kad an  Banson abincin Chefs din gidan nan.. Sun Faye cika yaji& 

Ta d an marairaice fuska  Toh ya kake so ayi Rankaidade.? Mu fah bak i ne a nan. Kai hakuri kaci haka.. Idan munje gida sai na girka maka abinda kake so. Cikin sigan lallashi take maganar.

Sosai suka birge Hajja har taji dama bata sauko parlorn ba dan kar ta katse musu soyayyarsu.

Ummul ta d an matsa baya kad an daga kusan Haidar tana ma Hajja sannu da sauk owa. Haidar ma gaisar da Hajja yai kafin daga bisani Hajja ke musu tayin Burabusko miyan taushe da ta dafa ma Daddy. Ta k arashe tana fad in Ummul ta taho ta kawo ma Haidar.

Haidar ya dan shafa kansa kafin ya katse hanzarin da fad in  But.. I don t eat Burabusko..

Hajja ta dan murmusa tace  Lallai kace zamu maida Kai Yerwa Haidar. Ya zaace Kanuri bai cin Burabusko.? Kuma naga favorite din Daddy kenan. Ya kamata ace ka iya ci.

Daga k ofa suka sinkayo murya na fad in  My brother is more Shuwa arab& Abincin larabawa yake ci.

Gaba d aya suka waigo suna duban mai maganar ba kowa bane illa Hilal.. Ya kara girma da k warjini kaman ba shi ba.

Ya k araso cikin parlorn yana gaida Hajja da Ummul lokaci guda Ya k araso ga Haidar suka gaisa Hilal na hugging d insa kad an na yaushe rabo.

Hajja ta shige ta basu waje abinta bayan tayi ma Hilal lale da zuwa.

Haidar ya dubi Hilal  Kai kuma daga ina kaman an jefo ka.?

 Daga gida Kano.. Tare muke da Ammi.. I arrived in the country yesterday.

Haidar ya jinjina Kai yana tambayarsa ya sch. Allah sa dai ya tab uka abin arziki wann karon. Ya k arada  Kasan ban tab a ganin unserious human being irinka ba. Gaba d aya baka d auki rayuwarka da mahimmanci ba Hilal.

Hilal ya Dara kad an  Sanin da ka mun da ne D anuwa. Well, I can finally say it with full chest.. I m a graduate now. Kana magana da cikakken accountant ne a nan.

Jinjina Kai Haidar yake yana dubansa  Idan gaskiya kake fad i, I ll hire you.

Suka dan murmusa gaba d aya. Hilal na fad in Lallai shi D angata ne gashi daga dawowa ya samu aiki.

Ummul da ta b ace b at kaman bata a wajen muryar Hajja ta sinkayo tana fad in maza ta taho ta shige kitchen dinta dake bangarenta ta samar ma Haidar abinci. Dan ta kula kaman abincin matarsa yake son ci.

Hilal yai karaf ya dakatar da Ummul da fad in  Addarmu ina Baby yake.? Ni fah shi nazo gani.. Naji ance takwara akai ma Yaya na Haidar. Meyasa ba a min ba.

Haidar ya dalla masa harara  Waye zai maka takwara.? Ba dai ni Haidar ba.

Hilal na murmushi yake Shafa Kai  I m a changed person fah.. Zaka sha mamaki. Ni fah yanzu na zama responsabile Human being.. Na jima da daina sallah ba alwala..

Haidar ya kuma aika masa wani duba dan baiso a d ago yarintar su gaban Ummul.

Murmushi Ummul take tana fad in bari ta kawo masa yaron. Saidai kafin tai shiru ta hangi su Khulsum dasu Badia suna sauk owa downstairs ga Baba Ali cikin hannun Khulsum d in. Sam Khulsum bama ta kula da mutumin dake zaune gefen kujeran Haidar ba.

Shi kaw Hilal mutuwar zaune yai yana dubanta. It s been long.. So long rabonsu da su saka juna a ido.. Ta k ara masa girma da kyau.. Saidai ya hangi wani abu mai Kama da salihanci saman cute grumpy face dinta.

Sam bata kula ba sai wasa take ma Baba Ali. Bataji sanda Ummul ke introducing

88 / 95