AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   3 / 95

6K to 9K   out of 283.8K words

yanzu zaku sanar dani yanda akai abinda muka tattaunawa ya fita har wasu company suka samu.!

Kowa yaci gaba da cewa baida masaniyan yanda akai hakan ta kasance.

Table d in ya buga da k arfin gaske. Cikin tsananin b acin rai yake furta  Do you even realize the kind of loss we are going to suffer..? What do you want me to tell the board members..! Mai kuke so na sanar dasu..? Let me tell you this..! Yai maganar yana nunasu da yatsa d aya bayan d aya  I don t tolerate incompetency. And I don t work with traitors. A cikinkun nan zaku nemo mai mana zagon k asa. Before the day ends.!

Baikai aya ba sukaji an banko k ofar zauren taron. Gaba d aya suka juyo suna duban Wanda ya shigo.

Engr Aliyu Maitama mammalakin Kampanin shine ya shigo cikin tsananin b acin rai. Ko la akari da mutanen dake zauren taron baiba ya k arasa ya cakumo matashin nan cikin tsananin karaji sai sakin huci yake. Yana k arasowa bai wata wata ba ya d auke Aliyu da mari mai kyau.. Yana d agowa ya kuma Kai masa wani Marin Wanda saida ya tsaga masa baki jini ya fita.

Rintse idanunsa yai yana k ok arin nitsa zuciyarsa.

Ganin haka yasa mutanen suka soma kokawan ficewa daga cikin zauren. Kowa ya kwana da sanin rashin jituwar dake tsakanin Engr Maitama da tilon D ansa amma zasu iya cewa basu tab a ganinsa cikin yanayi irin na yau ba.

Engr Maitama ya kuma shafe fuskrsa da tafukan hannayensa yana nuna ma Aliyu fuskar iPad d in da ya shigo dashi  Ka amsa min.. Menene wann.. What is the meaning of this.?

Aliyu bai iya furta komai ba sai sadda idanunsa k asa da yai dan yasan haka zai faru tinda shi dai dama a idanun mahaifinsa kullum ba daidai yake ba.

Mahaifinsa yaci gaba  Na zata Kai d in kasan abinda kakeyi by now.. Na zata bazaka bani kunya ba wann karon.. Na zata zaka proving mun cewa zan iya mallaka maka ragamar jagorancin Kampanin nan in three months time.. But I was wrong.. You are not capable of anything good..!

Cikin kwantar da murya yake furta  Dad believe me, I have no idea how our new development plan get disclosed.. I believe someone is sabotaging our company..

 Shut up.! Mahaifinsa ya katsesa kafin yaci gaba  Dama ta ya za ai ka sani.. Kana can kana shashashancinka other companies are doing great.. Yaci gaba da nunasa da d an yatsa  Ban d auraka a matsayin Head of Marketing development department ba saida na tabbata na turaka k asar Amurka na musamman domin ka karanci course na musamman a fannin Business Management.. Don t make me regret this Aliyu.! Yatsansa har rawa take sanda yake pointing D an nasa dashi.

Wani gauron numfashi Haidar yaja had ida lumshe idanunsa cikin k ok arin nitsa zuciyarsa. Muryar mahaifinsa ya kuma sinkaya yana ci gaba  Our website is is.. is just a photo catalog and nothing more.. Tell me waye zai tsaya b ata lokacinsa a nan.. A kasuwanci irin namu your website is often the first place potential costumers will go to find more information about your company and its services. Therefore, it should be well designed and offer them exactly what they are looking for.!

Haidar ya kuma furzar da huci  Dad, you please listen to me first.. Na sani our company hits a bit of a marketing plateau. But that doesn t mean we should simply give up.. Ya d an sassauta muryarsa kafin yaci gaba  Daddy, I believe we can come up with a new marketing strategy that would help us to not just get our business back in the game but ahead of the game. Aikin da Kampanin mu zaiyi zai tabbatar da hakan.

 Shut up.. Rufe mun baki..!

Haidar ya Had iye k uncinsa yana furzar da huci mai d umin gaske.

Cikin karaji yaci gaba da nunasa da d an yatsa  How could you have failed in accomplishing a simplest of tasks.. How could you have let our business rivals get ahead of us.. Because of your foolishness now, our company is at risk of going bankrupt.. kana can kana shashancinka other companies are doing great.. A haka ne kake tunanin ni Aliyu Maitama zan d auki project d in da ci gaban Kampani ya ta allak a a Kai ka jagoranta cikin watanni uku.. Bari kaji na fad a maka.. I did not build this company to hand it over to a pathetic loser like you.. Yai fasali kafin yaci Gaba da nunasa  You are a disgrace to me Aliyu.. Kai baka cancanci sunana ba.. Mahaifiyarka tayi kuskure da tayi zaton zaka zamto kaman ni.. Har abada Kai bazaka tab a zama kaman ni ba.. Kasan dalili..? Ya k arashe yana mai kuma takowa sosai gaban Aliyun  Sabida Kai baka saka komai a gabanka ba face shashanci& Ina nan ina Fad i tashi to make a proper man out of you kana can kana shashanci da abokan banza.. Kana so kace mun duk kudaden da sukaita fita under your department a banza suka fita babu result a k asa..? Ya jinjina Kai yana sakin huci  Ina sakamakon aikin..? Nace ina sakamakon aikin..?! Chacha kake da Kampanina..? Answer me, are you gambling with my company.! Ya k arashe yana cakumosa da hannaye biyu yana jijjigasa da iya k arfinsa.

Izuwa lokacin Zuciyar Aliyu ya gama tafarfasa. D agowa yai sosai suna fuskantar juna shida mahaifin nasa. Lokaci guda ya murmusa kad an kafin yace  Oh really Dad. Is that the only problem..?

Cikin huci mahaifinsa ya katsesa  Ya isheka haka.. Kar ka soma. Kar ka kuskura.

 It has always been like this Daddy.. Hatred..! Eh tsana.! Haidar ya katsesa cikin tsananin huci. Lokaci guda yaci Gagaba  Why do you always look down on me Daddy.? Despite all the good things that I ve done for this company.. The only thing you can see are my mistakes.. Haven t I done everything you told me to.. Shin bana aikata duk abubuwan da kake umurta na ne. Wanne ne banayi ciki..? Tell me Daddy..!

Idanunsa suka kuma rinewa zuwa ja, lokaci guda yaci gaba da girgiza Kai yana furta  Of course bazaka ce komai ba.! Because you don t have the answer.. I m sorry if I m not as smart as you Dad.. I m sorry if I m not as skillful as you.. And I m really sorry if I m a disappointed..!

Cikin karaji mahaifin nasa ma ya katsesa  Yes that s what you are.. A disappointment.. I gave you everything so you can be the best.. The best schools, the best trainings.. The best of everything.. I invested so much in you to make sure I groom you well.. Amma duk a banza.. You are nothing but a pathetic loser.

Idanunsa na kallon k asa yake furtawa a hankali  That s enough Daddy. Enough please.! Yai maganar yana murza tafin hannunsa cikin k ok arinsa na danne zuciyarsa dake zillo kaman zai fito daga cikin k irjinsa sabida b acin rai.

 I don t want see your face in my company ever again..! Get out now.. You are fired. Mahaifinsa ya fad i yana nuna masa k ofa.

Kansa na kife k asa ya saki murmushi. Lokaci guda ya d ago idanunsa ya sauk e su tar cikin na mahaifin nasa  And do you actually think I d give you this satisfaction..?

Ya kuma murmusawa kafin ya girgiza Kai yace  No Daddy bazan jira ka koreni ba. Kasan me..? I m sick and tired of trying to impress you all the time.. I m done being your puppet& I quite.. You don t need to fire me.. To hell with your damn company& Daddy.!

Cikin huci mahaifinsa ya dago hannunsa dake rawa zai Kai masa Mari  How dare you talk to me like that..! Rawan da hannunsa keyi yasa hannun ya gaza sauk a saman fuskar Haidar. Sai haki yake da kyar irin na Wanda zuciyarsa yakai matuk a wajen baci.

Haidar ya finciki ID d insa na Kampanin dake mak ale jikin suit d insa yai jifa dashi a wajen kafin yasa kai ya fice a fusace.

A daidai k ofa ya kusan cin karo da aminin mahaifinsa Alhaji Gimba. Kallo d aya kurum Haidar yai masa kafin ya watsar yasa kai ya fice cikin sassarfa.

Alhaji Gimba ya k arasa shigowa cikin ofishin yana duban abokinsa dake zaune saman kujera guda yana sakin hakin b acin rai.

Cikin kwantar da murya ya soma fad in  Abinda nake nusar dakai a koda Yaushe yana gab da faruwa Engr.

Daddy ya d ago idanunsa masu cikeda ba cin rai yana dubansa dasu  Kaga Gimba dan Allah kar ka mun maganan yaron nan a nan.. Na riga na Sallama shi..

Alhaji Gimba ya murmusa irinta manya  Abokina kenan. D a d aya tilo ai ya wuce gaban a sallamashi.. Ai Kai Sallama d ah ba naka bane..

 I don t care if he s my only son.. Baka ganin abinda ya gama min yanzu ne.. Ban haifi dan da zaiga bayana ba..!


Alhaji Gimba ya kuma murmusawa had ida girgiza kai kad an  Yara ko dubu Allah ya baka bazaka ce ka Sallama guda ba dan hannunka baya rub a ka yanke..

 Saidai idan bai rub e d in ba.. Daddy ya basa amsa a fusace.

Alhaji Gimba ya tsaresa da idanu kafin yace  Wai kasan matsalar ka kuwa..?

 Ai idan Akan Haidar ne ni da Kai bazamu tab a samun daidaito ba.. Daddy ya basa amsa Kai tsaye.

Ya d an girgiza Kai kad an  You are putting in a computation with your Son, and neither of you want to lose.

Daddy yai saurin dubansa  Mai kake nufi..?

 Baka so Aliyu ya taso ya fika k wazo Shiyasa har kullum kake gani a idanunka shi bai daidai ba.. You refuse to see his potentials. Da zaka basa dama yaron nan ba k aramin asset bane ma Kampanin ka.. Ka bashi dama koda na k arshe ne ka k yalesa yai project d in nan at least koda na k arshe kenan kafin kace ka koresa.. Inaga dan yayi failing business plan ba yana nufin yayi failing project d insa bane.. Ina nufin bridge project dake gabanmu..

Da tsananin mamaki Daddy ke duban aminin nasa wann karon  Alhaji Gimba, ka kuwa ji abinda kace..? Shin ka mance cewa the company s future defends on this very project.. Ta ya zan mallaka ma Aliyu ya jagoranta.. Do you want us all to go down..?

Alhaji Gimba zai kuma magana Daddy ya mik e yana gyara zaman business suit d insa  This conversation is taking us to nowhere Alhaji Gimba.. Kamata yai yanzu ka tayani mu san mai zamu sanar da Board members sabida shashashncin d anah. Daga haka ficewa yai cikin sassarfa.

Alhaji Gimba ya girgiza Kai kurum kafin ya take masa baya.




SameenaAleeyou=???*AUREN WATA UKU*



*04*





*??Sameena Aleeyou&
'




Tafiya yake cikin mota sautin Marin da mahaifinsa ya shata masa bai daina k uwa a dodon kunnuwansa ba. Shi ba wai zafin Marin bane ya tsaya masa a rai, Marin nasa da yai gaban employees d in Kampanin kuma masu aiki under department d in da yake running shine abinda yafi komai k ona masa rai. Ya sani shi dai a idanun mahaifinsa baya yin komai daidai sabida haka wann ba sabon abu bane wajensa. Ba a wajen aiki ba a gida ba.. Amma meyasa zai wulak antasa gaban ma aikatansa irin haka..? Ya cije labb an bakinsa kad an zuciyarsa na kuma k una. Mahaifinsa ya tsanesa baya k aunarsa, kai duka iyayen sa guda biyu basa sonsa basa k aunarsa. Shi zai iya cewa tun tasowarsa baida wani good memories da both mahaifansa wato mahaifinsa da kuma mahaifiyarsa. Mahaifiyarsa tin tasowarsa cikin tilasta masa da tsaurara masa take wajen ganin yayi abinda zai burge mahaifinsa ya kumayi alfahari dashi. Saidai duk abinda yayi baya burge mahaifin nasa. Kullum cikin nuna masa baiyi daidai yake ba. Kullum cikin kusheshi yake da jifansa da kalamai masu muni. Tsakaninsa da iyayensa akwai wani Katanga da yai ma soyayya shamak i dashi. Baisan soyayyan iyaye ba. Ya taso ne cikin tilastawa da k ok arin burge mutanen da bai tab a birgewa ba a cewarsa. Yai gajeren tsaki yana mai kokarin kauda tinanin.

A farfajiyan gidan yai parking motarsa jikin wani tapkeken roundabout da furanni suka k awata tsakiyarsa ga ruwa na kwaranya daga tsakiya. Cikin sassarfa ya nufi cikin gidan har lokacin zuciyarsa bai daina masa zafi ba.


Zaune ya taddata a parlornsa ta mik e santala santalan fararen k afafunta da suka sha ado da k unshi . Sai faman karkad a k afafun nata take tana tururi ita kad ai alamun dai isowarsa take jira.

Baiji mamakin ganinta a parlorn tinda yasan kullum cikin controlling rayuwarsa take.

Baice komai ba sabida ransa da yake a mugun b ace.

Har yasa Kai zai shige ya sinkayo muryarta  Ai na zaci daga can bazaka dawo nan ba tinda ka zama sallamamme .

Cak ya tsaya yana saita numfashinsa a hankali  Couldn t you wait for me first to at least do something wrong kafin ki fara aibatani. Ya k arashe daidai sanda mahaifiyarsa ta k araso gabansa ta tsaya suna fuskantar juna.

Ganin ciwo a fuskarsa ya sanya yanayinta canzawa. Alamun rauni ya bayyana saman fuskarta  Haidar.. Me ya sameka.. Ina ka samo rauni..? Ta tambaya cikin nuna kulawa.

Murmushi mai ciwo ne saman fuskarsa. Lokaci guda ya girgiza Kai yace  Don t act like you care Mom. Kin San hakan zai faru. Am I right.?

Ta d an tsare fuska  Wani irin magana ne nasan haka zai faru.. Had arin mota Kai ko me.. Tinda dai nasan baka shiga sabgan mutane balle nace fad a Kai da wani..

 Babu ko d aya Mommy.. Yai fasali yana mai shafa raunin da mahaifinsa yaji masa a labb ansa  Meyasa ciwo a jikina zai d aga miki hankali da girma na idan bai d aga miki hankali a lokacin k uruciya na ba.?

Ya kafeta da idanu. Jin tayi Shiru batace komai ba yasa shi murmusawa kad an da gefen bakinsa  Of course you don t have the answer. Well, zaki iya kiran wann a matsayin tukuici na mahaifina. All thanks to you, your Majesty, Mommy.!

Ta furzar da huci kad an  Mai ya had aka da mahaifinka..?

 A usual stuff.. Banyi daidai ba, Dikda bana tunanin Akan wann ne kawai.. Ya d an daidaita tsayuwarsa kafin yaci gaba  Nafi zaton kece kika bashi shawarin yai mun wulak ancin da ya mun.. A naki tunanin ta haka ne kawai zaisa ki fahimci mai kike son fahimta gameda D anda kika dasa rashin yarda da daidaito a tsakaninku tun yana k aramin yaro. Na sani ku biyun baku zama on the same page with each other unless wann abun will hurt me deeply. Ko ba haka bane Mommy.? Ya k arashe yana dubanta.

Furzar da huci tai had ida girgiza Kai  It s for your own good Aliyu.. Dik Fad i tashin da nake inayi ne domin ka zama mutumin K warai sann rayuwarka ta inganta.. Bazai yuwu bayan tsayin dakan da nake Akan D ah na na zuba ido rana daya komai ya rushe ba. Aliyu ka daina kwana a gida.. Ka tsiri wasu d abi u da ba naka ba.. Some strange behaviors wanda a baya bakayi. A baya baka tab a maida mun magana kan duk abunda zan umarceka.. But now.. You ve changed.. Completely Haidar.. Ina kake kai kudaden da kake fitarwa daga kampanin mahaifinka.. So kake ka hadani fada dashi..? A nashi tunanin nice nake daure maka gindi kake abinda ka so.. A nashi tunanin nasan duk halinda kake ciki.. What he was wrong about shine yanzu Aliyun da ya sani ya banbanta da Aliyu na wanda baya boye mun komai.. D ah na mai biyayya a gareni koda na kasance mai tsauri akanshi.. Haidar din da baya mun musu koda munada banbancin ra ayi.. Ta danyi fasali muryarta na rawa tana kuma matsowa kusansa  Aliyu nasan ba shaye shaye kake ba tunda bakayi ba a lokacin da tak ura da tsanani zasusa kayi. Sann bana tunanin mata ne suka d auki hankalinka tinda shima bakayi a baya ba lokacin da ya kamata ace kayi idan kai me yi d in ne& Toh menene ya dauki hankalinka a duniyar nan.. Haidar please..

D aga mata hannu yai alamun dakatarwa  Kin rasa wann daman akan D anki Mommy tuntuni..

Ya dan juyo yana dubanta kafin yaci gaba cikin rarrabewar kalmomi  What I do with my life is none of your Business& You said it right. Ni ba wann k aramin yaron da kike kullewa a d aki ki hana masa lokutansa na k uruciya ki tilasta masa cinye takardu koda baya so.. Ya d anyi fasali kafin yaci gaba  Kin mance ne na tuna Miki Mommy.? That unhappy little boy ya girma Mommy. Kuma zai yanda yake so da rayuwarsa ba yanda ke kike so ba.. After all, duk abinda kike yi kinayi ne sabida benefits d inki.. Ba abu guda da kikeyi domin ci gaba na.. Kinayi ne kawai domin amfanin kanki.. Burinki shine ya mallaka min company sabida watak ila akwai abinda kike tsoro ko kuma yake Miki barazana da rasa dukiyarsa wanda ni ban sani ba.. Shiyasa kike amfani Dani domin na zame miki makamin

3 / 95